Showing 54001 words to 57000 words out of 130248 words

Chapter 19 - Sirrin mu Complete by Nimcyluv.txt

25 Nov 2024

5995

redio Arjun yace Sheikh dole sai yaje gidansa sannan zai kai shi gida, buɗe ido Sheikh yay sosai jin abinda Arjun yake cewa, sai da Arjun ya ƙara faɗin "kai mata duniya ne,akwai sanya mutum nishaɗi wlh,jiya ai ban san a wacce duniyar nake ba, yawo kawai nake saman gaji mare" taɓe baki Sheikh yay kafin ya kalli Arjun yace "Eh kam kusan abinda ka faɗa haka ne,amma ka kuji sharrin kace am telling you one day za kace na faɗa maka,am dan Allah enough ni bance ina son naji komai infact ban tambayeka daranka na jiya ba" dry Arjun yay sosai har yana kifawa kan staring motar yace "wlh that's what i wanted kuma finally naji" calmly Arjun yay yace "buddy ban san meyasa kake tunanin banza akan mace ba,amma na sha faɗa maka akwai wata rana daza tazo ka kasa gane kanka sbd mace" baya Sheikh yay tare da rufe idanunsa tunanin wacce ya gani matsayin Airahnsa ta faɗo masa, a hankali ya fara tuna ko wanne moment nasu na daran jiya yana loosing control ɗinsa idan har ya sanya idanunsa a kanta, shiyasa ya zaɓi barin gidan kamar daga sama yaji Arjun yace "Ya Mom ɗinka?" Da ido Sheikh ya tambayesa "Wa?" Kai tsaye yace masa "your stepmom Fatima" shiru Sheikh yay yana karatu nanata sunan "Fatima! Fatima! Fatima!" A ransa kasa amsa yay kawai ya ɗauke kansa cikin serious talking Arjun yace "she's very nice tana da hankali kuma zatai hqr tunda sa'ar Buhaiyya ce so kaga zata baka duk kulawar da kakeso,tunda ba wani waje za tana zuwa ba kaga ita da Granny sun isheka komai har zuwa sanda matarka zata amshe su" still shiru Sheikh yay zcyarsa ta lula tunanin wacce akace Fatima kuma itace matsayin matar mahaifinsa, fesar da iska yay tare da faɗin "impossible" idanun Arjun akan titi yace "meke nan? Har Shira za kunayi ku zama friends" da jajayen idanunsa ya kalli Arjun cikin kaushashiyar Murya mai amo yace "wlh ka sake min mgnar wata a nan ko a haka sai naje gida" ya faɗa yana nuna masa ƙafarsa shiru Arjun yay domin mgnar Sheikh ba ƙaramin dukan sa tayi ba,har suka ƙarasa gidan Arjun wanda yake ɓangaren Hjy Sadia mahaifiyar Arjun, har Parlo Arjun ya shigar da Sheikh zuwa lokacin duk baƙin da suka zo sun tafi tana kitchen taji yana kiranta "honey am back" ajjiye abinda takeyi tayi ta fito, kallon yadda take tafiya yay yana dry yace "honey da alama na maki aiki" marai-raice fuska tayi tana nuna masa Sheikh, Sheikh kam ko a jikinsa sun daɗe basu aikata wani abuba, bai kulata ba yasa ya jawota yace "uhm i missed you a lot missed wify" ya faɗa yana kissing goshinta tsaki Sheikh yayi hakan yasa Arjun zame ta daga jikinsa yace "jeki kawo mana lunch" juyawa tayi Sheikh ya kalli Arjun yace "bani key ɗin motar" yace "for what reason?". Washe gari da safe Mami na tare da Fariha tace suna mgn tace "wlh Fariha Barrister ƙaramin ɗan iska ne zan nuna masa bani da kirki wlh wlh sai na wargatsa dukkan shirin sa badai nasan dalilin daya sanya yake haka ba?" Fariha tace "mene kuma ya faru?" "Am storage woman bazan masa kuka ba,amma wlh sai na rama" Fariha ta fita daga cikin littafin da take karantawa na SAI NA AURETA tace "nifa ban gane maki ba mekike nufi?" Cije baki tayi tace "Barrister ya ƙara maimaita abinda yay min shekaranjiya ya kwanta dani out of ya kwanta da matarsa wacce giyar hauka yasa ya aureta" dry Fariha tasa harda tafawa tace "to meye abin damuwar? Ƙilan rabo ke kira, niba har addu'a nake Ubangiji ya karkato da hankali Abban Taufiq kai na ba,ke kuma kin samu kina wulaƙanci" girgiza kai tayi tace "ba haka na tsara ba, ba kuma haka nkeso ba, dukkan plans ɗina akan ɗan sa yake bashi ba" "to mene zaki i mean what a you going to do?" Mami tace "shiyasa nai maki mgn ai Shawara nake so kiban" ajjiyar zcy Fariha ta sauke tace "Haba Saudat idan kura na maganin zawo tayiwa kanta mana?" Cikin ɓacin rai Mami ta miƙe tsaye tace "ok zanje inda zan samu mafita kuma zakiyi mamaki wlh you'll be surprised" tana faɗin hakan ta fice tunda time ɗin tashinsu kasancewar Friday ce. Gaba ɗaya suna zaune a saman danning table Fareeq Bahaiyya Mami Barrister Fannah sai Granny wacce fitowar ta kenan daga falt ɗin Sheikh, Kallonta Barrister yay yace "Ina son ɗin?" Zama tayi tace "A'a nan kuma ɗaya ina ruwanka dashi Fisabilillahi? Badai ka zama gantalalle ba wanda bai damu da damuwar yaransa ba,koda yake ai Sheikh ɗin kawai kake ma haka ban san zcyarka ba,nidai ba ruwana kaji da iya haƙƙinsa kada kace zaka ɗurawa kanka sabo,kuma yace ba zai zo ba da ƙyar na lallaɓa sa nace yanzu zai aika takwarata Faɗimatu takai masa" zcyarta ce ta buga da ƙarfi hakan yasa ta ɗaga kai a hankali ta kalli Granny sai kuma ta sunkuyar da kanta ƙasa, Barrister yace "ga Saudat takai masa mana" da sauri Granny tace "Wace kuma Sandal? Wani abune haka? To bazan bayar ba banyi jiya ba idan kuma rashin ɗa'a zaka koyawa yarinya daga zuwanta bisimillah" shiru yay kawai ba tare da yace komai ba Bahaiyya da Fareeq dinner ɗinsu kawai suke ce idan da sabo sun saba da halin kakar tasu. SPAGHETTI WITH BEEF STEW ta fara zuba masa sai PLANTAIN PORRIDGE. With cup of coffee ta jera saman tray tace "tashi maza ƴar albarka irin alkairi jeki kai masa ki tabbar yaci dan shima naga ya zama sallamamme bai damu da lfyarsa ba" dan dole ta miƙe jiki a sanyaye hijab ɗinta har ƙasa ta amshi tray ɗin Granny tace "ai kin san pilat ɗin nasa ko? Yoo keda gidanki ma ai dole ki sani jeki Allah ya tsara ya kuma tsune idon a sara" yana zaune gaban dressing mirror cikin nutsuwa yake bin jikinsa da wani lotion mai ƙamshi daga shi sai farin towel gama shafawa yay ya ɗauki parfume ya fesa a jikinsa,yana shirin zame towel ɗin jikinsa yaji an turo ƙofar bedroom ɗinsa yasan itace tun tuni zcyarsa ta gama gaya masa zuwanta sbd harbawar da take masa, tsaye tayi bakin ƙofar jikinta ya shiga rawa haka take samun kanta cikin wani hali.




*_Dan Allah dan Annabi kada ki karanta ba tare da kin biya, da ki karanta ban sani ba come and explain to me cewa baki da halin biya idan nai niya na baki idan banyi ba nabar abuna, it's 500 ba yawa akwai wanda suka bada 300 amma kin zaɓi ki karanta abinda ba naki ba why sister? Tell me why? SIRRIN MU isn't free if you read for free🤷🏾‍♀️🤷🏾‍♀️ it's 500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 for Niger people 84506476_*


Kasa ƙarasawa ciki Fannah tayi tsoransa da abinda ya faru tsakaninsu jiya ya shiga dawo mata,amma yaya zatai dole ta miƙa masa abinda ke damunta dole wai sai ta tsaya yaci tukunna zata fito, tayaya zata jure zama kusa da wannan ƙaton mai kwarjini da cika ido haka, fasa zame towel ɗin yay ya shiga taje sumar kansa da handrayer, shahada tayi gently ta fara taƙa ƙafarta zuwa tsakiyar bedroom ɗin a saman wani table ta ajjiye masa ƙamshin sa duk ya gama cika mata hanci har tana jin kamar zata zube masa a wajan ne, ina ba zata jure zama kusa dashi ba da sauri ta ajjiye ta juya zata fita kamar daga sama taji yace "Zahraaah...








NIMCYLUV
21/10/2021, 07:24 - 🤔🤔: *_NLUV💞_*
4️⃣3️⃣-4️⃣4️⃣
Tsayawa tai cak tare da runtsa idanunta sbd sunan daya kirata dashi har tsakiyar kanta ta jishi, kasa juyawa tayi bare da amsa kiran da yay mata haka nan kuma taji ta kamu da ƙaunar sunan a ranta, a zcyarta take ƙara maimaita sunan "Zahraaah!!" Very nice name dole tai accepted wannan sunan domin yay mata daɗi a kunne dama zcyrta, shi kansa bai san sanda sunan ya fita daga bakinsa ba, kawai ya samu kansa da furtawa amma yasan ba aibu bane da hakan tunda sunanta ne, idanunsa akan mirror yana kallon faffaɗan ƙirjinsa wanda yake ɗauke da chest beard wanda yake kwance sai sheƙi yake,gaba ɗaya bedroom ɗin ya cika da ƙamshin turarensa wanda kai tsaye zaka ɗauka Arabia Ohud ne zallah,amma idan ka tsai da hankali ka za kaji ƙamshin Maison francis, baya yay ya kwanta akan Wheelchair da yake kai idanunsa a rufe amma yana sane da ruɗewa da tayi shi kuma yana farin cikin yaga da shiga ruɗu idan ta ganshi yana son yaji dalilin hakan, hakan yasa yay calmly muyarsa very slow ga wani sanyi data ƙara sbd kasalan data saukar masa kamar mai raɗa ya ƙara faɗin "Zah..raaah" ya faɗa a ɗan rarrabe kamar wanda bai iya magana ba. Kanta a ƙasa tana wasa da yatsun hannunta cikin rawar murya tace "ba haka sunana ba ai" ware idanunsa yay waje kafin ya taɓe baki bai kuma cewa komai ba taci gaba da tsaiwa a wajan, sai da ya gaji dan kansa sannan ya kalli cikin mirror ya hangeta tsaye kanta a ƙasa, lumshe idanunsa yay yana sauke numfashi da ajjiyar zuciya ji yake kamar ya dauwama yana Kallonta, babu bambanci tsakaninta da Aljanarsa shiyasa baya jin zai iya yi mata kallon matar mahaifinsa kamar yadda akace, ji yay bakinsa ya buɗe har bai san lokacin daya furta "Can you help me?" Sassanyar Muryar mai daɗi ta daki dodon kunanta,ji tayi saman ba zata iya yi masa musu ba sbd kwarjinin da yay mata gaba ɗaya ya cika mata ido cikar haibarsa, jikinta a matuƙar mace walking slowly ta ƙarasa inda yake zaune ba tare kuma da tace komai ba, shareta yay kamar bashi ne ya kirata ba, yana ta zaune yana Kallonta ta cikin madubi da yaga zata ɗaga Idanunta sai ya janye nasa idon, almost 5mts tana tsaye sai da ta gaji a hankali tace "Gani" ba tare daya kalleta ba cike da nutsuwa yace "Mene?" Turo baki tayi cike da kuma shagwaɓar tasa sabayi a gida tace "To bakai ka kirani ba" cikin son ya jata da hira yace "sure?" Wani juya Idanunta da tayi ya sashi juyawa gareta baki ɗaya ba tare daya shirya ba, hannayensa ya harɗe saman faffaɗan ƙirjinsa ya ɗura mata firgitattun idanunsa wanda suke saukar mata kasala, a wannan time ɗin kallon his wife yake mata matarsa Airahnsa slowly ya miƙa tattausan hannunsa zai riƙe nata sai kuma ya zame hannunsa yana sauke numfashi, idanunsa ya ɗauke baki ɗaya a kasalance Sheikh ya fesar da iska daga cikin bakinsa kafin ya sauke numfashi yace "Sit, let's talk" zamewa tayi a ƙasan ƙafafuwan sa ta zauna tana wasa da hannunta, janye ƙafarsa yay sbd tsigar jikinsa ta fara tashi, kamar wanda ka takura ya fara magana cike da nutsuwa yace "What's your name?" Bakinta na ɗan rawa tace "Fannah" taɓe nasa bakin yay idanunsa akan red henna ɗinta yace "Fannah isn't a real name..," sai kuma yay shiru kafin ya ɗura da faɗin "i think is Faɗimatu, nasan ko a gida ba'a danne rago ance anya domin suna Fannerh ba" saurin kallonsa tayi komai nasa yana da bambanci wato har Fannah ɗin ma nasan dana banne bata ankara ba taji bakinta yace "To ai haka naji ana faɗa" ta ƙare maganar tana ɗan kwaɓe fuska, janye idanunsa yay daga kanta yana ɗan dunƙule hannunsa,kasa mgn yay sbd shagwaɓar ta ba ƙaramin tafiya tayi dashi ba, a hankali yace "Meye ma'anar sunan Fannerh or what?" Watsa hannayenta tayi irin i don't know ɗin nan jinjina kai yay kafin ya rufe idanunsa yace "Imam Ali (AS) yace Manzon Allah (SA) yace: “An kirata da suna FATIMAH ne, domin Allah mai girma da ɗaukaka ya ƴantata kuma ya ƴanta duk mai ƙaunarta daga wuta.” a wahalarce ya ƙarasa maganar duk da cewa baya jin zai gaji da mgn idan akanta ne, yace "Dan haka sunayen ki suna da yawa kamar yadda Imam Hussain(AS) da Imam Jafarus-Sadiq (AS)suka lissafa sunayen a cikin hadisi" nan ma shiru yay yana maida numfashi da sauri ita kuma tace "To Malam yaya sunayen suke" Kallonta yay ta gefen ido sbd sunan da yaji ta kirasa dashi yasu Murmusawa sai kawai ya share yace "Fatima tana da sunaye guda tara ko wanne kuma yana nasa muhimmanci akwai SIDDIQA, MUBARAKA, ƊAHIRA,ZAKIYYA, RADIYA,MARADIYYA,AZ-ZAHRAH,FATIMA" shiru yana kallon wayar hannunta dake haske ganin sunan dake kan wayar yasa ya taɓe baki, itama kallon wayar tayi taga sunan Barrister na yawo harta gama ringing batai picking ba. Granny ce ta kalli Fareeq take tura abinci da sauri tace "Yaya haka kuma kamar dai ana yunwa,ai idan taro naje sai kasa a zagen, gsky ba kyau Ƙarif ka sauya hali" Kallonta yay yana dry yace "Wlh Granny yunwa na keji tun safe banci abinci ba" baki ta kwaɓe tace "Ita Aminan bata baku bane ko me?" Bahaiyya ce tace "Granny tuwon shinkafa tayi miyar wake with cow meat, shi kuma bro baya cin tuwo,kuma wlh ba kiji daɗi ba" tura ɗan kwali tayi gaba tana riƙe haɓa tace "Muhammadur Rasulullah! Au ɗan gidan uban waye kai? Nace Ubanka waye a Nijeriya fisabilillahi? To wlh tayi zcyar musulunci ma data baku abincin gantalalliyar uwarku ta zauna tayi mana, to wlh idan baka nemi yafiyar Amina ba babu ruwana domin kasata wahala" haɗe fuska yay yace "To ba sis ɗina taci ba, kinga anyi 50% kenan, kuma Ubana ai yafi ƙarfin kuɗin tuwo wlh" tana taɓe tace "Ai haba?" Yace "Yeah! Ke baga shi nan kullum nama kike ci ba, ko kina cin tuwon ne?" Bakin zani ta zare ta fara matsalar hawaye tace "A'a wlh babu ruwana uwarka Sandala kake zagi bani ba,kuma ma ai Dacta yace na daina cin tuwo" dry Buhaiyya tayi sosai ba tace komai ba, Barrister dai na zaune rabin hankalinsa yana ga Amaryarsa, Mami ma hankalinta nakan Sheikh ta kalli Bahaiyya tace "Go and call your Anut" Daɗi Barrister yaji sosai kamar Saudat ta shiga ransa, miƙewa Bahaiyya tayi Granny tace "Wazai cinye maki abincin?" Tace "Granny Mami tace na kira Anut Fatima" kujera ta nuna mata tace "Zauna nan, gulmammiya shine aka juya baki sbd an san munafurci ne,yau ɗaya bayan huta ba dg cewa ta kaiwa Imamu abinci shine za'a saka mata ido kamar dai zai cinyeta,ina itama uwace a wajansa ko badan ta kula da Imamun ka aureta ba bani da labari?" Barrister na miƙewa tsaye yace "Haka ne Mama" yana faɗin haka ya haura upstairs yana dailing number ta. Haushi da baƙin ciki ya ishi Mami itama ta miƙe tare da aikawa Granny wata muguwar harara "Ato ba sai dai kuci kanku ba" Fannah take zube a ƙasan ƙafafuwan Sheikh tace "naji guda takwas kuma tara kace" baya yay fuskarsa na fidda annuri domin yaji daɗin yadda ta sake dashi lokaci ɗaya yace "Ki ajjiye ɗayan a gefe soon or later Zaki sani" ɗaga masa kai tayi ya haɗe rai kamar bashi ke murmushi ba yazu yace "Ban so" juya ido tayi wanda yake ƙara narkar da zcyar Sheikh tace "What?" Banza yay mata kafin yay mata nuni da kayan baccinsa, miƙewa tayi ta ɗauko masa da sauri ta juya masa baya sbd bata son ƙara kallon naked body ɗinsa musamman his chest, ganin duk jikinta na rawa sbd bata taɓa ganin mutum haka ba ta nufi ƙofa da sauri zata fita yace "Ohhh Hello!" Tsayawa tayi cak tana rarraba idanu sai da ya gama sanya sleepwear white colour Comfort Apparel, sunyi masa kyau sosai,wasu milk ɗin high Res stock ɗin bedroom slippers ya sanya a ƙafarsa, yana jan ƙwantaccen beard ɗinsa yace "What about my food?" Zaro ido tayi domin tama manta data kawo masa wani abinci tace "To ba gashi nan na ajjiye ba.." wani kallo ya wasa mata wanda yasa tai saurin mgnar yace "wane ya baki ki kawo?" Kai tsaye tace "Granny ce" jinjina kai yay yana lumshe idanunsa yace "And daga nan me tace?" Tana marai-raice fuska tace "tace ne na tsaya har kaci kuma.." sai tayi ta kasa ƙarasa faɗar abinda tayi niyya yace "Uhm speak up" hawayen Idanunta na sakko harga Allah bata skny zama kusa dashi sbd yana cika mata ido tace "wai kona baka kaci" yana fidda tattausan Murmushi yace "Then come back and feed me" baki ta buɗe zatai mgn yace "You're like mother to me, uwa kuma babu abinda ba tayiwa yaronta,If she's still a live" ji tayi mgnarsa ta tsaya mata a rai wai babarsa ƴar itace zata haifi wannan ƙaton how comes? Bata an ƙara ba taji hawaye nabin fuskarta ita sam ba wannan mgnar take son ji ba, me yasa bazai bata wani matsayin nada ban ba ko Sister ko friend ko dai wani matsayin amma kalmar uwa babbace tai mata girma kuma ba zata taɓa zama uwarsa ba, mutsinsa taji kusa da ita da sauri ta juya zata fita yay saurin riƙe hannunta da tattausan hannunsa wanda har wani gumi² yake fiddawa, shiru sukai gaba ɗaya da ƙyar yasa ɗaya hannunsa ya juyo da ita gabansa, ya zamana tai masa tsayi sbd tsayi Muryarsa a ƙasa yace "Zahraaah!!" Kasa amsa shi tayi sbd tension ɗin data shiga yace "Sheikh Imam hamdan Balarabe bai san daɗin uwa ba, bai san yaya ake ji idan ana tare da uwa mahaifiya ba, bansan kalan jikin mahaifiyata ba bare naji ɗumin jikinta, kullum ina tunanin mene yasa tai nisa dani, amma bana da amsa na rasa dukkan wata kulawa ta uwa daya dace ta bawa yaronta ba" shiru yay yana fidda numfashi kafin yaja numfashi a kasalance yace "Zahraaah, you'll be my mother,my sister my friend, i want sharing all my feelings to you" ƙafafuwanta ne suka kasa ɗaukan rawar da jikinta yake mata hakan yasa ta zube a gabansa tana sakin kuka ita harga baya son kalma uwa da yake faɗa mata, kukanta ya keji har ƙasan zcyarsa cikin rarrashi abinda bai taɓa ba yace "Enough! Stop cry friend" a karon farko tun shigowar ta ta ɗaga ido ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login