Showing 129001 words to 130248 words out of 130248 words

Chapter 44 - Sirrin mu Complete by Nimcyluv.txt

25 Nov 2024

5960

a kusa dashi.
Haɗasu yay gaba ɗaya ya rungome yana yiwa Annabi salati.


Shekaru goma da suka shige, arziƙin Sheikh ya ƙara nunkuwa fiye dana baya, a lokacin shike jan Babban Masallacin dake Abuja, ya zama babban mutum gidan harda securities, a wannan lokacin kuma Allah yaywa Granny rasuwa sosai yaji mutuwar Granny domin har jinya yayi.
Parking driver yay a parking space, fararan ƙafafuwansa ya fara sakkowa dasu, sai kuma hannayensa dake riƙe da wani Babban Alqur'ani, a hankali ya fito baki, ma sha Allah! Farar fuskarsa mai ɗauke da ƙasumba da yawa wacce gaba ɗaya ta kewaye fuskarsa, sai jajayen laɓɓansa ake gani, idanunsa maƙale cikin farin glass, yana sanye da wata farar Gezner, ɗinkin jumper da babbar riga, ya ɗura zanna bukar a kansa sai hiramin dake saman hular, da ɗan sassarfa ya shiga ƙofar da zata dashi da babban Parlo yana shiga ya samu Luna zaune tana duba Umdatul ahhkam, tana saye da duguwar riga milk ta rufe kanta da siririn mayafi, idanunsa ya mayar kan Lilah wacce take bacci tayi ɗai² saman duguwar sofa, ƙamshin turarensa da taji ta ɗago kanta da sauri ta miƙe fuskarta cike da farin tana zuwa ta Rungome sa tace "Mas'ul khair Abbi (Barka da yamma)" shafa kanta yay ya sumbaci goshinta yace "Yawwa friend, where is your Mom?" Da hannu ta nuna masa upstairs yace "Tashi wannan lazy girl ɗin nan, bacci da yamma"
"Abbi masifa za tai min"
Yana haurawa upstairs yace "Hope tayi Sallah?" Luna tace "She did Friend" sama ya haurawa yana motsa bakinsa alamar azkar yake.
Da daddare suna zaune saman dinning yana cin abinci a hankali cike da nutsuwa, Fannah na gefensa ta zama babbar mace sai ƙyalli take Lilah tace "Mamy ina Nuha?" Kallonta Fannah tace "ta manta da bacci" Luna kuma tace "Mamy Nasreen da Nusrah fa?" Kallonsu tayi tace "to duk tambayar ta mecece?" Sheikh na goge bakinsa yana faɗin "Ku rabu da ita TAGWAYEN ASALI, ku shirya gobe jirginmu zai tashi zuwa Oumara" farin ciki ya kamasu a tare suka washe baki, suka kalli juna a tare kana suka kalli Sheikh a tare, Fannah tace "Wannan yaran zasu hukatar da mutum komai zai kunyi a tare nikam kuna sani"
Dry Sheikh yay yace "My friends let's go" gaba ɗaya suka tashi suka nufi inda yake rungomesu yay ya sumbaci ko wannan su, kana ya ɗauki chocolate ya basu a tare suka haɗa baki wajan faɗin "Jazakallah bilkhair Abbi" shafa kansu yay yace "Sleep well my friends don't forget to pray" sukace in sha Allah, kallon Fannah yaga tana lumshe idanunta ba tare data sani ba ya ɗauke ta cak, da sauri ta buɗe baki tace "Yaya haka Nurul?" Kiss yay mata yace "Idan kika fara saurin baccin nan nasan akwai ajjiyata a cikin ki" turo baki tayi tace "tab kuma sai nai ta haihuwa" yace "Haka Sheikh Imam Deedat Balarabe yake so, ki ramin zuri'a masu albarka" ya faɗa yana shafa cikinta da sauri maƙalesa tana sakin murmushi.
Tijama da Tuɓe suma suka rungome juna suna faɗin Allahamdulillah! Badan ka nemi tsuntsuwar da aka saka asirin Deedat a jikinta ba ka warware layar daga jikinta da bansan yaya zamuyi ba" Tuɓe yace "Bana faɗa maki ba, daman zan dauwamar da farin ciki a tsakaninsu sai sanda Ubangiji ya rabasu" Tijama tace "Allahamdulillah Allah abin gdy"
Sheikh yana kwantar da Fannah ta miƙe zata gudu yay saurin riƙeta ya zame rigar jikinta, da yadda ƙirjinta ya cika kaɗai ya isa yaganar dashi cewa ciki gareta.
Jin bakinsa a jikinta yana tsotsar cibiyar ta tai saurin riƙeta tana faɗin "Yeah! You got it right, Am pregnant" da sauri ya ɗauke ta ya shiga juyi da ita kafin ya sauke ta ya rungome ta sosai yace "Allahamdulillah Allah Abin gdy" ya faɗa yana zura hannunsa a saman ƙirjinta, murmushi tayi tana rungomesa tace "Da cikin da mai cikin duk mallaki na ne" matse mata ƙirji yay ta saki ƙara tace Ina sonka Mijina" yace "Banji ba dai" ta ɗura bakinta saman kunnansa tace "I love You so much Sheikh" nan ma yace "Me kika ce?" Tace "Anna UHUBBKA Malamina" rungome ta yay sosai yana sakin Murmushi yace "ALLAHAMDULILLAH!!"




NIMA NI'IMA DA NAKE GEFE NACE "ALLAHAMDULILLAH"


*Komai yay farko yana da ƙarshe, Nagode Allah daya bani ikon farawa lafiya na gama lafiya, hakan ma wata Ni'ima ce🌝, Ina roƙan Allah ya yafe min kuskuren da nayi Sannan Abinda nayi dai-dai ya zama garkuwa ta, ranar lahira, wanda nai masu kuskure su yafe min wanda nai masu dai-dai Nagode Allah, Sorry for the typing errors, Sorry for that*


_Ina godiya garekie masoya domin kun nuna min ƙauna Tabbas, daku nake taƙama domine da babu ko da dukkan wata writer da ba tayi rubutu ba, ina fatan za kuci gaba da so na sa son litaffai na, kuma in sha Allah za kuyi alfahari dani nan kusa bada jimawa ba, ana ƙara tafiya ne ƙwaƙwalwa na ƙara buɗewa ina alfahari daku my lovely fans, Allah yay maku albarka_


```Littafin ABU_MALEEK Alrdy har yayi replacing ɗin SIRRIN MU a zuciyar NIMCYLUV, writing is my dream and hobby, sbd haka ku shirya ako wanne lokaci zaku iya ganin littafin Sarauta wani free wani na kuɗi ina fatan duk wanda yazo za kuyi Accepte nasa, domin bazai fi karfin ku ba, abu mai muhimmanci shi ne aduk sanda ku kaga littafina sbd soyayyar da kukewa Allah da Manzonsa kuyi min share wannan shine soyayyar da zaku nunawa NIMCYLUV.```


*zuwa ga wanda suka karanta min littafin SIRRIN MU a kyauta, ku sani haƙƙina ne, bana Allah ya isa amma a kullum kai niyyar biya na kuɗi na ina wlcm da kai, kamar bashi ne gareku wasu su biya nan duniya wasu kuma sai Alahira, wanda kowa zaije ya tarar da abinda ya shuka a can, masu fitar min da book thank you so much hakan ma ƙauna ce🌚👍🏾 sai a jira zuwan ABU MALEEK, idan Kunyi niyyar biya na zanyi dropping number acct ɗina*




*ABU_MALEEK*
LITTAFIN NE MAI TSAYI ZAI JE BOOK 1 2 3 IN SHA ALLAH, AKWAI VIP JUST LIKE YADDA NAYI A UNCLE NE, BOOK 1 2 3 NA VIP SHINE 1K WANDA KULLUM ZA'AI POSTING WATA RANA SAMA DA ƊAYA! REGULAR GRP KUMA BOOK 1 2 3 👉🏾500 NE AMMA SU IDAN NAYI POSTING YAU GOBE BA ZAN BA, I ALRDY MAKE MY DECISION, SBS LITTAFIN ABU_MALEEK DABAN YAKE, AMMA KUNA IYA TATTAUNAWA DAN GANE DA KUƊI KOWA YA FAƊI RA'AYIN SA, DOMIN BAZAN FARA POSTING BA SAI AN GAMA PAYMENT, NA BAKU ISASSHEN LOKACIN DA ZAKU IYA BIYA KAFIN LOKACIN😍🥲DUK INDA NA SHIGA AKACE KAI NIMCYLUV HAKA KIKA ZAMA? ZANCE SILAR MASOYA DAN HAKA KO GRO KO PRVT INA MARABA DA SHAWARWARINKU.




ZAKU IYA PAYMENT DAGA YAU ZUWA ƘARSHEN NOVEMBER FOR VIP 1K FOR REGULAR 500,


BOOK 1,2,3,
ACCT NUMBER 0116886423
ACCT NAME SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK
EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616 FOR NIGER PEOPLE 84506476


IDAN DA HALI DAN ALLAH TA ACCT ƊINA, AKWAI P.O.S EVERYWHERE.


IDAN BABU YADDA ZAKAI NE SAI KA TURO MIN SA AIRTIME BA BTU BA, JUST COPY THE PIN AND SEND IT TO ME🌚🥲




THANK you for choosing Sirrin mu And ABU_MALEEK, za kuji ni shiru in sha Allah idan kayi min mgn ta prvt ko ba'a kan lokacin bane zanyi reply, idan nai typing AURAN FANSA zan turawa wata ta Turo kuyi min share😂🤫 ga mayarsa nan Meeyrah ko ita zata jure share.


Ina jiran sharshi mai ma'ana Habibaties i love You so much most


YADDA DA ƘADDARAR
YADDA DA JINNU
CIN AMANAR ZUMUNCI
SHARRIN DUKIYA👍🏾 SUNE JIGON LABARIN.


AKWAI GANDOKI
SALON TAFIYAR KURA
DUK SUNE A BOOK ƊIN SIRRIN MU


SHEIKH AND ZAHRAAAH LOVE'S YOU






NIMCYLUV ✍🏾

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login