Showing 120001 words to 123000 words out of 130248 words

Chapter 41 - Sirrin mu Complete by Nimcyluv.txt

25 Nov 2024

5979

da mai aiki suna jera dinner, kallo ɗaya Anut Amina tai mata ta ɗauke kai domin ta tabbatar yau Sheikh zai ƙara angwancewa a karo na biyu! Mami da kallo kawai tabi Fannah har yanzu tana jin tsanarta, Miƙewa tayi tana jan tsaki itama Fannah ko Kallonta ba tayi ba, Granny kakkaɓe kayan jikinta tayi tana faɗin "To mutum ba sai dai yaci kansa ba fisabilillahi? Ai duniya ba aljanna bace a toh! Kowa zai girbe abinda ya shuka"
Bahaiyya ce tace "Anut Fannah ina son kimin lalle irin na kwanaki" da sauri Granny tace "Muhammadur Rasulullah (S.A.W) a dangin wa? Kuna da halaƙa da ita ne? Kul na ƙara ji ban da dai rashin kunya irin ta ɗan yanzu Uwarki da gama jaa mata tsaki yanzu kuma Kice tai maki turami (lalle)?" Fannah tai Murmushi tace "Granny ki barta mana" wani kallo Granny tai mata tace "Matsa can mara kishin zuci, har yanzu Mijinki take son cutarwa ke kinan zaki gwaninta" Shiru Fannah tayi kafin Granny tai magana ƙamshin turarensa ya kawowa hancinta ziyara, a hankali ta ɗago kanta suka haɗa ido ya kashe mata ido ɗaya da sauri ta juya tai ɗakinta tana sakin murmushi kunya ta kamata domin ta gama bayarwa Granny da Anut Amina sun gani.
Yana gaba hannunsa riƙe da casbawa sai Arjun dake bayansa Fareeq kuma na biye da su ya sama wani abin tausayi sai janye jikinsa yake, shi kansa ko inda Mami take baya zuwa yama janye jikinsa gaba ɗaya daga gare ta.




Zama Sheikh yay a saman kujerar yana motsa bakinsa yana tasbihi a hankali Arjun ma zama yay, Fareeq kuma yaja jikinsa can gefe guda, Arjun yace "Buddy yau da safe kayan da mukai order sun ƙarasu, abin mmkin kuma kayan da aka riƙe maka na shekara da shekaru yau securities ƙasar Cameron sun saki kayan, bayan binciken da sukai ya tabbatar wani yaywa company naka zaƙon ƙasa ya sanya mana hudar iblis a cikin kaya, to yanzu Finally komai yay dai-dai"
ya faɗa yana ciro wani file daga cikin aljihunsa ya miƙawa Sheikh, ƙin karɓa yay sai juyawa da yay ya kalli Fareeq.
Sanin ma'anar kallon yasa Fareeq ƙarasawa wajan ya nemi waje ya zauna, Arjun ya ɗura da faɗin
"a ɗaya company naka na art mun samu riɓanyar riba fiye da yadda muke tunani"
karɓar file ɗin yay ya duba kana a hankali yana lumshe idanunsa wanda suke cike da kwaɗayin ganin matarsa ya miƙawa Fareeq, kallonsa Fareeq ya kasa karɓa kawai sai ya sakar masa a cinyarsa, yana maida hankali kan Arjun a kasalance yace
"Uhm! Kamar nawa" Arjun yace "ribar da aka samu ta contract ɗin zanan makarantar kwanan da akai, da kuma zanan masallacin da akai gaba ɗaya sune 25.10m"
Anut Amina ta miƙawa Sheikh coffee kana ta bawa Arjun sai Fareeq, kurɓa yay kaɗan ya ajjiye yace "Idan ka ɗauke ribar boarding school, ta masallacin akai gidan marayo, ka ɗauki rabi a ribar makarantar kai shagalin suna wa matarka"
baki Arjun ya saki kafin yace
"Buddy kasan me kake cewa? Wajan 10m nayi me dashi?"
Miƙewa Sheikh yay yana faɗin
"Idan ka ban ni nayi me dashi, Fareeq zai fara zuwa sabon company as manager na mallaka masa company baki ɗaya"
da sauri Fareeq ya miƙe bai san lokacin daya saki kuka yana nufar Sheikh ya rungome sa ba, bayansa kawai Sheikh ya bubbuga ba tare da yace komai ba, Granny tace
"Kai dai ka haifu wlh, Allah dai yay maka albarka ya baka zuri'a ta gari ya sauki matarka Lfy, toh! Wa kake dashi da zai maka wannan addu'ar ai sai ni ɗin"
murmushi kawai yay yana shafa sajen fuskarsa sosai addu'ar Granny tai masa daɗi ya shige part ɗinsa yana sakin wadataccen murmushi.




Arjun Miƙewa yay jiki ba ƙwari zcyarsa cike da mmki hali irin na Sheikh sam bai damu da Dukiyar da ake ta faɗa akanta ba, shiyasa a kullum Allah yake ƙara sanya masa albarka a cikin kasuwancnsa, gashi dai a farko bai taɓa sanin a dadin ƙadarorin daya mallaka ba, amma a koda yaushe burinsa ya taimaki na ƙasa dashi, ya bawa addinin Musulunci gudunmawa.
Girma da ƙaunar Sheikh suka ƙara yawa a zcyar Arjun, har bai san me zaiwa Sheikh ya wanda zai faranta masa ba, sai dai fatan cikawa da imani Allah kuma ya sada shi da Iyayensa cikin aminci.
Sheikh na shiga part ɗinsa ya zare jallabiyar jikinsa tare da shigewa bathroom ya sakarwa kansa shower a hankali ya shiga sauke ajjiyar zcy yana jin komai nasa na sauyawa, sai yanzu ne ya samu cikakkiyar nutsuwa amma hanyar yanzu akwai miki a zcyarsa wanda bazai taɓa goshewa ba sai sanda yaga Iyayensa idan yana da rabon ganin su.
Ware fararan idanunsa yay a cikin madubin bathroom ɗin ya shiga ƙarewa kansa kallo a hankali ya furta _Sheikh Imam Deedat Balarabe_ ya faɗa yana ɗan sakin murmushi.


Fareeq part ɗin Mami ya nufa jin tana waya yasa yaja ya tsaya domin yaji mene zata faɗa
"Ok in sha Allah goben zanzo indai buƙata ta zata biya burina na sami abinda na keso kada na tashi a tutar babu"
Girgiza kai kawai yay jin ƙara yasa ta juya tana kallonsa sai kuma ta kashe wayar tana faɗin "Fareeq ni kake gudu ko? Baka yarda da ƙaddarar ba"
Kallonta yay kafin yace "Mami ƙaddara fa kikace, ƙaddara Allah ke kawowa bawansa amma ke da kanki kike ɗurawa kanki masifar da zata iya fin ƙarfi ki nan gaba, na ɗauka U can change amma naga alama You never changed ni nake wannan tunani, kowa yana son Allah ya bashi uwa ta gari amma ke banga alamar zaki zama uwa ta gari garemu ba, yanzu baki dubi Bahaiyya ita abinta da yafi muni ma and macace ita dole gori na rashin uba zai iya kawowa rayuwarta kutse musamman idan lokaci aurenta yazo, Mami wannan sam ba rayuwa bace daga yanzu baza ki sake gani ba"
Da sauri tace "Fareeq kada ka manta duk lalacewa ta ni mahaifiyarka ce, duk duniya babu wanda kake da shi sama dani wlh, ko yanzu na faɗi na mutu sai kafi kowa baƙin ciki"
Fareeq yace "Wlh Yah Sheikh ya fi ke, kuma da ace zaki ci gaba da rayuwa a haka gwamma ki mutu na huta daki ƙare rayuwarki haka, Mami ki gane cewa hali fa na bin ɗa ko jika ni dame kukeso naji ne, ban samu Uba na gari ba ban samu uwa ta gari ba, yanzu idan Allah ya jarabce ni da samun yara masu irin halinku nace me? Nace masu a wajan kakaninsu suka samu wannan mummunar halin? Wlh kun gama dani"
Yana faɗin hakan ya fice daga cikin part ɗin idanunsa cike da hawaye a corner ya samu Bahaiyya tana rera kuka, bai ce mata komai ba ya kama hannunta suka bar gidan baki ɗaya ta nufi wani mall da ita.


Sai data gama turare jikinta da turaren AL'AJABU wanda yake ratsa lungu da saƙo na jikin mace, kafin ta ɗauki wani tarare wanda tunda tazo gidan ba tayi amfani da shi ba, shima na tsugune ta saka ya turare mata ƙasanta, kafin ta ɗauki wani lotion mai ƙamshi ta shafa a saman farar fatar ta mai taushi da kuma santsi.
Tana gamawa ta ɗauki matte liquid lipstick ta shafa saman laɓɓanta masu kauri da taushi, nan da nan suka ɗauki haske da sheƙi ya ɗauki baƙin kwalli ta zizara a idanunta sai Idanunta ha ƙara haske yay fari ƙwayar idanunta ya ƙara fitowa sosai, Murmushi tayi ganin yadda take wani ƙyalli.
Wasu ƙananan kaya ta ɗauka masu black and red colour ta sanya, sket ne mai tsaga ta gaba sai riga mai hannu ɗaya, ɗaya hannun kuma ya sauka a ƙirjinta, gashin kanta dai-dai tsakiyar kanta, sai jikinta ya samu nutsuwa bai matse ba, ya fito sarari domin rigar iya ƙirjinta ta tsaya, ta ɗauki parfume different colors ya fesa a jikinta kafin ta ɗauki babban hijab ta sanya a jikinta, wayarta yay ƙara taga sunan _Nurul hayat_ na yawo tai picking a hankali taji ya sauke zcyarsa yana sakar mata lallausan murmushi kafin tace ya marai-raice fuska Murya can ƙasa yace.
"Amincin Allah ya tabbata ga Mrs Imam Deedat Balarabe"
Saurin zubewa tayi a wajan tana jin muryarsa na saukar mata da kasala, kamar ba zatai mgn sai kuma tace "Rayuwata" ware idanunsa yay sosai sai kuma yaja ya rufe sbd tunawa da His Fairy da yay, itace silar komai da faruwar komai shikam zai iya rayuwa da ita har gaban abada, amma yanzu zyrsa ta Zahraaansa domin ba'a mgnar wanda babu shi a Duniyar baki ɗaya, ɗan sauti ya sakar mata kafin yace "Ina son ganinki en mata" kwaɓe fuska tayi tace "Aini na huce en mata yanzu kada ka mata soon am going to be come a mother" jinjina kai yay yace "Sure?" Tace "Ehmn" taɓe baki yay yace "Har duniya ta tashi en mata kike a idanun Imam, Ohhh yaaahh maza zo nan inji ɗumin jikin Matata" miƙewa tayi tace "On mah way" yace "Anahh UHIBBIKI" ita kuma tace "Ina sonka Mijina" a hankali ya ɗura wayar a bakinsa ya bada sautin "Muuu'ahhhh" da sauri ta zare wayar sbd wani iri da jikinta yay shi kuma ya ɗan saki Murmushi yana faɗin "Shy girl" ya faɗa yana ajjiye wayar yaci gaba da danna system ɗinsa.


Tijama na kwance cikin halin ciwon daya kamata ta kalli Tuɓe tace "Ko yanzu na mutu nasan Airah zatai alfahari dani, Ubangiji na zai alfahari dani" Tuɓe yace "Yake Kakata ba zaki taɓa mutuwa ki barni ba, daman na maki al'ƙawarin kawo komai cikin sauƙi, kuma in sha Allah saura kaɗan Iyayensa su zo garesa, Tana farin cikin ta tuzarta Imam, bata san cewa nice na shiga jikinta na tunzurata ta aikata hakan ga Sheikh ba, domin hakan shi zai kawo komai cikin sauƙi" riƙe hannunsa Tijama tayi tace "Congratulations Tuɓe, Allah ya kare dukkan zcyar da take mai kyau kamar ta Sheikh, aiki ɗaya ya rage maka wanda nake fatan Ubangiji ya baka ikon yi lfy cikin aminci da kwanciyar hankali" Murmushi yayi yace "Yake Kakata wannan aikin bani na fara ƴar uwata Airah itace silar komai, ni kawai ƙareshi ne nawa" Tijama tace "Maza jeka tashi kaje ka ƙarasa naka aiki"


Yana zaune daga shi sai boxer mai kyau sai faffaɗan jikinsa da yake a buɗe yaji ta shigo cikin bedroom ɗin domin ta duba taga baya parlon, tun daga sama ya ƙare mata kallo har ƙasa, bai son lokacin daya miƙe tsaye ba sai buɗe idanunsa da yay ya ganshi gabanta, "Uhm" kawai ya faɗa ya amshi tray hannunta ya ɗura saman carpet batai aune ba taji ya zare hijab ɗin jikinta, baya yaja ya shigayi mata wani kallo kafin a bayyane ya saki wata wahalalliyar ajjiyar zcy then yace "Yasubuhanallah! You're lucky Imam, Uhm Tubarkallah" sai kawai yasa hannu ya cirata sama ta ƙanƙamesa abinda ba taɓa ji yayi ba shine waƙa, yana juyi da ita yana faɗin.
_“Fatima Zahraaah kece a zuciya! Fatima Zahraaah madubin idaniya!! Fatima Zahraaah kece sanadi na faruwa, laifinki ban gani koda ruwa da iska! So yakan saka wasu harma su fara hauka! Dana tunaki sai naji sanyi a zuciyata! Buri na zuciyata na ganki a gida na muzamma miji da mata haka zai faranta rai na!”_






SIRRIN MU isn't free contact to subscribe 08119237616 rayuwa babu tabbas koda yaushe zaka iya wayar gari ka jika a kabari dan Allah kada ka tafi da haƙƙi na😭








Ya ƙare maganar yana sakinta tare da rungome ta tsam a jikinsa yana sakin dryar farin ciki, dai-dai kunanta yace "Thank you! Thank you so much Wify today I'm very happy just because of you, I love you my Moonlight, Ina sonki Kurratul aini" rungome sa tayi tana ƙara shigewa jikinsa sbd cikinta daya tukareta" bai tsaya jiran mene za tace ba sureta sai gado ko abinci da yace ta kawo masa baibi ta kansa ba.
Zare ido ta shigayi sbd abun da taji yana mata, a hankali ya ɗaga idanunsa da suka tara ruwa dai-dai kunanta yace "Hug me Zahraaah" ƙanƙamesa tayi sosai tana shirin sakin kuka ya sanya bakinsa cikin nata kafin yace "Now kiss me, kimin kuka Zahraaah, ina son naji kina screaming sbd ni, ohyyyah kiss me Kurratul aini" ya faɗa yana ƙara haɗe bakinsu sosai, jikinsa duk rawa yake, ya shiga karanto addu'ar Saduwa da iyali kafin a hankali ya fara ratsa jikinta, zata rufe idanunta yay saurin zare bakinsa yace "No! Zahraaah look at into my eyes zaki ƙara so na zan ƙara sonki kada ki rufe idanunta mu kalli juna a lokacin auratayya shi ne zamu ƙara shaƙuwa da juna, I love You Zahraaah"
Idanunta cikin nasa tace "I love You too Rayuwata, i love You to the rest of my life, I love you more most" idanunsa ne ya kawo hawaye Ganin hakan yasa ta shiga share masa hawayen da bakinta kafin ta haɗe bakinsu, duk yadda tasu daurewa abun kasawa tayi ji take kamar yanzu ne first night ɗinta, lokacin daya samu nasarar ratsa jikinta ta saki kuka tana dukan ƙirjinsa...






SIRRIN MU isn't free contact to subscribe 08119237616 rayuwa babu tabbas koda yaushe zaka iya wayar gari ka jika a kabari dan Allah kada ka tafi da haƙƙi na😭






NIMCYLUV ✍🏾
22/10/2021, 10:39 - 🤔🤔: The Accident
91-92


Kiran sallar farko na Subhi Sheikh ya buɗe gajiyayyun idanunsa wanda suke da bacci, domin bai samu ya runtsa a jiya ba sai wajan ƙarfe biyu.
Idanunsa ya sauke a kanta tana maƙale da jikinsa ta tura fuskarta tsakiyar ƙirjinsa tana sauke numfashi a hankali.
Bacci take cike da nutsuwa gaba ɗaya ta cukukuye shi ko nauyin cikin jikinta bata ji, koda yake ba kowa yasan darajar cikin fari ba.
Bakinsa ya ɗura saman goshinta ya bata sumbata kafin yace "Thank you once again Zahraaah na" yana faɗin hakan ya fara ƙoƙarin zame ta daga cikinsa, ta kwaɓe fuska zata saki kuka yay saurin shafa sumar kanta yana hura mata iskar bakinsa lubb ta ƙarayi a jikinsa tana surutai ƙasa², kunansa ya ɗura a bakinta yaji tana faɗin "I love You Sheikh! You're the best Nurul hayat, you make me happy, I love you too Malamina, I love rayuwata"
Kallonta kawai yake sai yanzu ya ƙara tabbatar ya gama gina soyayyarsa a zcyar Fannah, ko wanne irin hali ta shiga ba zata taɓa iya mantawa dashi ba.
Lumshe idanunsa yay yana faɗin "Allahamdulillah! Thank you God, Thank you for everything"
A hankali kuma ya zame jikinsa tare da mayar mata da pillow ma dadinsa, kana ya miƙe yana ɗan kuna dumn light ɗin bedroom ɗin ya nufi bathroom ya sakarwa kansa shower, Sharp-Sharp ya shirya cikin blue black ɗin jallabiya mai taushi da laushi, kana ya fesa perfume ya ɗauki casbawa tare da hirami ya sanya saman sumar kansa, yana tafe yana azkar harya isa Parlo, a nan ya samu Fareeq shima sanye da Jallabiya yana jiransa, yana ganin Sheikh ya miƙe tsaye tare da bin bayansa har zuwa Mosque..
Ganin lokaci bai idda ƙarasawa ya gabatar da sallar Raka'a tul fajjir, bayan nan ya miƙe yaja sallah yana gamawa ya fara yiwa mutane karatu 6 dai-dai gama musu ya ɗura da azkar sai da rana ta fito sannan ya fito daga Mosque ɗin suna tafe jere shida Fareeq, yana sauraran abinda yake cewa
"ba haka ba Ya Sheikh kawai ina son na ƙaro karatu ne, wannan dalilin yasa nake son tafiya Singapore"
Kallonsa Sheikh yay kafin ya ɗauke yana tafiya cikin gidan yace
"Ka nemi duk makarantar da kakeso zan nema baka banda barin ƙasa" Jinjina kai Fareeq yay yace
"Shikenan Duk yadda kace zanyi biyayya"
Suna ƙoƙarin shiga babban Parlo Mami na ƙoƙarin fitowa, kallon juna sukai ita da Sheikh tunda wannan abun ya faru basu ƙara karo da juna Irin yau ba.
Da Murmushi a fuskarta tace
"Mrng Sheikh"
Sheikh na tafiya yace "Mrng"
daga haka bai ƙara cewa komai ba ya huce, ta buɗe baki za taiwa Fareeq mgn yay saurin barin wajan.
Waje tayi tare da hawa motar ta, ta nufi gidan Lubna.
A Parlo Sheikh ya samu Granny tana ganinsa tace
"marhaban lale" idanunsa a lumshe yana azkar ɗin safiya yace "Sabahul khair Granny"
Ta washe baki tace "Bikhair Allahamdulillah!" Buɗe ido yay sai kawai ya saki Murmushi tashi yay zuwa wajan fridge ya ɗauki fresh milk mai ɗumi domin ba'a kunna fridge ɗin ba.
A mug ya tsiyaya kana yay gaba zuwa part ɗinsa, tsayawa yana dubawa yaga bata ciki juyawa yay zuwa nata part ɗin, haɗa ido sukai da Granny tace "A'a wlh basa ido nake ba, to matarka ko tawa"
Tafiya yaci gaba dayi yana dryar Granny a ransa tsofa labari, cike da nutsuwa da kamewa yake ɗaga ƙafafuwansa yake saukewa harya isa part ɗin nata, tun daga Parlo yaji wani ƙamshin mai daɗi ya daki hancinsa shaƙar ƙamshin, nutsuwa yaji tana saukar masa a haka harya isa bedroom ɗinta, tsaye yana aikata mata da kallo tana zaune saman kujera hannunta riƙe da lemon juice mai sayi tana sha, a jikinta taji idanunsa na yawo a kanta, sai take cikin wani cotton ɗin yadi mai laushi haɗe da gashi gashi, dark pink ɗinkin buba, sai kanta data sawa wata huka mai flower kamar bandana, ɗago kai tayi suka haɗa ido, mug ɗin hannunsa ya ajjiye kafin ya ware mata hannayensa Miƙewa tayi kanta a ƙasa ta nufi inda yake tana zuwa taja ta tsaya cije baki yay yace
"See u, Madam come closer"
ya faɗa yana jawota jikinsa tare da juyar da ita suka fuskanci juna yana ƙara kallon ƙyakkyawar fuskarta yace "Uhm haka ake gaisar da miji?"
Turo baki tayi tace
"Ina kwana?"
Ba tare daya kalleta ba yana zame hular kanta yace
"Yana kwano"
tura hannunsa yay cikin sumar kanta yana shaƙar ƙamshin turarenta yace "Uhm, bari na kowa maki gaisuwar naga ƴar ƙauye na aura"
Ya faɗa yana sanya bakinsa a goshinta ya bata light kiss kana ya dawo idanunta zuwa kuncinta, kafin ya tallafo
Haɓarta yace
"Lemme give you a special kiss My Kurratul aini"
ya faɗa yana sanya bakinsa cikin nata ya bata wani special and hot kiss wanda yasa tai saurin maƙalesa tana faɗin
"Uhm" sai da yaji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login