Showing 12001 words to 15000 words out of 130248 words
saman damtsen hanunsa idanunta akan lips ɗinsa tace "Sheikh!" kasa amsa ta yay sbd gudun da zuciyarsa take masa bai taɓa very close da mace irin yau ba,hakan yasa ya kejinsa duk wani iri.
Yatsarta tasa ta fara zagaye lips ɗinsa da ita da sauri ya riƙe hannunta sbd tsigar jikinsa data tashi muryarsa na sharking ya ce "Stop" da sauri ita ma ta ce "No i can't, don't Stop me Sheikh I'll do it just for you, i promise to make you happy,so leave hakanne kaɗai zai sanya ka manta da damuwar zuciyarka, bedside am your wife banga abin damuwa ba" tana faɗin hakan tai saurin haɗe bakinsu waje guda bata bashi damar faɗin komai ba.
Lubb yay a jikinta yana fesar da numfashi jikinsa har ɗan rawa yake tunda uwarsa ta haifesa bai taɓa shiga yanayin daya shiga ba, sai yanzu yasan dalilin Arjun na son yin aure tabbas dole ya kiɗi me yaƙi kwantar da hankali sa,shima kansa da bai san daɗin mace ba mai san yaya ake zama da mace aji daɗin ta ba,amma yau yana jin daɗin zama da Aljanarsa kawai a fuska ne baya nuna mata,amma indai ya ganta ko ta raɓu dashi yana jin wani sanyi na ratsa jikinsa, ya yarda Airah zata iya bashi farin cikin daya rasa kuma zata iya zama gurbin mahaifiyarsa,Amma tayaya zai iya zama da Aljana?.
Lumshe idanunsa yana ƙara tura fuskarsa tsakanin wuyanta, slowly Airah take sarrafa bakinsa dake cikin nata, bata san lokacin da yay bacci ba sai saukar numfashinsa da taji a saman wuyanta.
Murmushi jin daɗi tayi domin daman abin da take buƙata kenan ta ga yay bacci,tasan bazai taɓa barinta tayi abin da take buƙata ba, a hankali ta zare boxer dake jikinsa kafin ƙifta ido ta dawo kamanin ta na Aljana Airah, ƙafarsa ta miƙar sosai ta shiga shafa masa wani abu a saman laps ɗinsa zuwa tafin ƙafarsa, tana jin yadda yake sauke ajjiyar zuciya yana ƙara miƙar da ƙafarsa har ƙara yake,duk da cikin bacci yake amma abun da Airah take shafa masa mai kama da magani yana jin daɗinsa sosai har cikin ransa,tana gamawa ta ƙarayin girgiza ta koma kamarta ta mutane.
Idanunta da suke cike da soyayyarsa ta zuba masa tana jin kamar tabi abinda zuciyarta take gaya mata,amma bata son sanya shi cikin damuwa amma yadda zuciyarta take cike da ƙaunarsa yasa ta kejin ba zata iya hqr da abinda take ji game dashi ba, ba tare data bari zuciyarta ta sake gaya mata wani abu ba tayi saurin sanya hannunta ta kama Sheikh ɗinsa take kwance yana bacci like yadda Imam ke yin bacci ta sanya cikin bakinta,wata zabura Sheikh Imam yay lokaci ɗaya kuma gargasar jikinsa ta mimmiƙe ba tare daya buɗe ido ba ya saki wata ƴar ƙaramar ƙara yana faɗin "Auchhhhhi" ganin yana ƙoƙarin tashi zaune tai saurin kaɗa masa hannunta da sauri ya koma ya kwanta saboda iskar data ƙara ratsa sa yana jin wani sabon yanayi game dashi.
Washe gari da safe ya kama Monday, Sheikh na zaune saman duguwar sofa daga shi sai 3gauther idanunsa na saman plasma yana kallon Sunna t.v, wa'azin da yay na Ramadan a shekarar data huce suke ƙara maimai tashi sbd Sheikh ya faɗakar da al'umma a wannan lokacin mutane da yawa sai da sukai kuka,hatta shi da yake wa'azin sai da idanunsa suka fidda hawaye.
Granny ce ta ƙarasu wajansa ta zauna tana faɗin "Imamu kai ka amince da auren ƴar gidan Gumma na ɗin?Nidai nasan babu abinda uban ƴar zai nunawa Barrister na kuɗi,sai dai kawai ya nuna masa ɗaukaka,Ni mana son a dinga yi maka kallon mai son zuciya da kuma ƙwaɗayi, mutane da yawa suna kawo yaransu ka aura amma kaƙi, hatta sarkin kano ya baka Auren ƴarsa kaƙi,sai kuma rana tsaka aji an ɗaura maka Aure da ƴar gidan Gumna? A'a wlh Wannan abun kunyar ba dani ba,bazan zama sallamammiya kamar Ubanka ba" duk maganar da take yana jinta amma yay mata shiru sbd bai san abin da zai ce mata ba, shi kansa yasan tsofa ya gama cin Granny ɗin sa, ƙoƙari kawai take wajan ganin ta bashi farin ciki.
"Meye haka? Mutum ana magana amma yana jinka a iska ko dai kaima ka zama gantalalle bana da labari? a'a wlh wannan ba halin zama cikin Mutane ba ne" ware fararan idanunsa yay yace "Uhm, Granny I'm not interested Aure soyayya friendship duk bana da ra'ayi, i only want my mother babu wanda kemin mgnarta i missed her a lot,idan farin ciki kuke son nayi kuyi mgnar Ammi na where is she?".
Barrister dake shigowa cikin parlour'n sbd yau Friday daga shi har Mami basu daɗewa wajan aiki yace "Uhm Your Mother? You'll find everything soon or later" yana faɗin hakan ya shige flat ɗinsa, da kallo Sheikh ya bisa wai wannan shine mahaifinsa? Baya damuwa dashi damuwarsa ɗaya shine aikinsa,tayaya kuma yake tunanin wata rana zaizo da buƙata a matsayinsa na mahaifinsa ya biya masa? Ajiyar zuciya Sheikh ya sauke yana ƙara nutsewa cikin kujerar, miƙewa Granny tayi tace "A'a kadai kai bacci a nan,kamar dai wani mara gata?" Girgiza mata kai yay yace "No! Granny am not sleeping ina jiran Arjun lokacin Mosque ya kusa".
"Ohh to Allah ya kasuwa lafiya Ranjun yaron kirki wlh".
Misalin 12:30 Mami ta shigo cikin parlour'n hannunta riƙe da hand bag ɗinta ɗayan kuma wayarta ce, jingina jikinta tayi da jikin door maganganun da sukai da ƙawarta suna dawo mata cikin kunanta,gaba ɗaya kanta ya ɗaure tayaya zata iya Wannan abun,gwamma kawai ta samu wata hanyar ba wannan ba, harɗe hannayen ta tayi tana ƙara ware idanunta saman fuskarsa zuwa jajayen laɓɓansa da suka ƙarayin jaa sunyi fresh sai Shinny suke, numfashi ta sauke tana taune bakinta, for the frist time taji ta amince da shawarar Aminiyar ta ta..
A gefen ƙafafuwansa ta zauna tana ƙara ƙarewa babban yatsarsa kallo, imagine tayi idan har babban yatsarsa zai kasance haka,to yaya abinda take tunani girmansa zai kasance? Hannunta ta miƙa kamar zata gyara masa ƙafafuwansa sai kuma ta nufi wajan waist ɗinsa,da sauri ya riƙe hannunta idanunta ya sauke cikin nasa tana wani lumshewa idanunta, cikin ƙarfin hali yace "Mamii" zame hannunta tayi a nasa tana sakar masa Murmushi tare da shafa beard ɗinsa tace "My dear how are you?" Ba tare daya kalleta ba ya ce "Allahamdulillah!" Gira ta ɗaga masa tace "Why kake kallo na haka? Am your mother kona sauya maka kama ne" Girgiza mata kai yay tace "how long kake kai ɗaya a nan? Ya kamata yau muje shopping dakai my dear bana son ganinka cikin damuwa" da sauri ya ce "Oh really?" "Of cos my dear" tashi zaune yay yana naɗe ƙafafuwan sa wanda bai taɓa tanƙwashe su ba sai yau da mmki Mami tace "Oh Wow! Sweet at lest wani ci gaba ya samu yau" ɗan taune bakinsa yay da sauri Mami tace "stop hurting your self dear why kake punishing lips ɗinsa haka?" Ta ƙarasa faɗin maganar tana ɗura hannunta saman leɓansa tare da murzawa, bakinta takai ta shiga hura masa masa isa sbd kula da jan da wajan yay "Kana abu like a baby? Ni zaka hukunta tunda ni na tafi na barka kai ɗaya nasa haushin hakan yasa kake yiwa kanta hukunci,am so sorry I never ever leave you again sorry sweet".
Kasa magana yay sbd ganin yadda Mami take basa hqr with all her heart, shi kansa yasan yana jin haushinta sbd barinsa da suke a gida,hawaye ne ya kawo idanunsa muryarsa na rawa yace "Why? Me yasa Mami?".
Kansa ta shafa tace "sorry bari na duba maka bakin ba kaji ciwo ba ko?" Girgiza kai yay yace "No! at all kawai i wanted to you to come back" yana faɗin hakan ya shige jikinta yana sauke ajjiyar zuciya idanunsa cike da hawaye, tamkar uwa mahaifiya haka ya ɗauki step mother ɗin tasa, daɗi ne ya cika zuciyar Mami, sannu a hankali zata sanya Sheikh ya sake da ita, yadda duk abinda tai masa bazai zargi wani abu a tare da ita ba, ƙara matse sa tayi a jikinta tana jin yadda jikinsa ya fara rawa.
Misalin 1:30 Sheikh ya gama shiryawa cikin bayan kayansa mai babbar riga da Jamper sai wando,ya sanya black half covert shoe mai kyau, shaddarsa fara ƙal sai ɗaukan ido takeyi ya sanya hirami a sama ya ɗura wata half ɗin hula hula mai kyau,sai tashin ƙamshi yake,but kana kallonsa kasan babu farin ciki saman fuskarsa he look worried a sanyaye yake bin Granny da duk abinda tace,babu abin da yaja hakan sai rashin ganin Aljanarsa da bai ba, rabonsa da ita tunda ya kwanta bacci cikin dare,yana dubawa ya ga babu ita.
Har cikin mota Granny ta rakasa zai zabga masa addu'a take, hannunta ya kama tare da sumbata yace "Jazakillah bilkhair Granny Allah ya bani abinda zan saka maki dashi" hararar wasa ta cilla masa tace "ɗan nema" Arjun kam cewa yay "just pray Buddy" Sheikh yace "In sha Allah" Granny ta kalli Arjun ta ce "Ranjun ka tafi dashi a hankali" dry Arjun yay yace "Granny ai ya ce shi zai driving da kansa fa" Harara Sheikh ya watsa masa tare dayi masa wani kallo wanda yake nuni da "Munafiki" bai jira me Granny za ta ce ba yayi saurin rufe motar bakinsa ɗauke da addu'a yaywa motar reverse kana ya jata da gudu suka nufi Mosque sbd shine liman ɗin da zai ja dubban jama'a sallar Juma'a, suna tafiya Sheikh ya lumshe idanunsa yana jin me Arjun yake cewa da "Uhm" kawai yake binsa "I love her so much Buddy ina son Aliyah sosai, can't stop loving her wlh Please ka rakani wajanta yau nai missed nata sosai" Sheikh a cikin ransa ya ce "i also missed my Airah too i missed my wife" da sauri Arjun ya kalli Sheikh ya ce "What! Your wife? Uhm who is Airah?...
20/10/2021, 20:42 - 🤔🤔: *SIRRIN MU*
*BY*
_✍🏾 NIMCYLUV_
_it's #500 via 0116886423_
_Sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga ƴan Niger suyi mgn ta nan 84506476_
🆓 P
EPISODE1️⃣3️⃣-1️⃣4️⃣
"Haaa ur wife?" Yaushe ka samu mata ba na da labari? Wait when ka fara soyayya ma?" Haɗe fuska Sheikh yay ba tare kuma daya tanka Arjun da yake masa magana ba, cikin damuwa Arjun ya ce "I kon Allah! Ashe nine sakarai da nake faɗa maka sirri na, banda haka tayaya zaka samu matar aure bana da labari" Murmushi kawai Sheikh yake yana jin yadda Arjun ke ruwan masifa kamar zai ari baki, ajjiyar zuciya ya sauke kafin ya ce "Ohh Shut up my friend" da sauri Arjun ya ce "Why should i?" Taɓe baki Sheikh yay yana karya kwanar da zai kai shi Mosque ɗin,kamar ba zai magana sai kuma yaja gemunsa ya ce "You don't have any reason to talk about it, And wacce macan kake tunanin zata zauna da disabled like me Arjun, wallahi isn't necessary bedside ba na da wani feelings akan mace,ko dai kuje Allah ya taimaka" Sosai Arjun yay dry kafin ya ce "Eh babu komai zamu bauta wa mace,za kace na gaya maka wata rana sai kayi kuka dalilin mace, Uhm soyayya akwai daɗi akwai wahala, kuma duk cikakken Namiji mai jini a jika da lafiya zai so kasancewa da mace, nasan wata rana da kanka zaka gaya min yadda kake son wacce tai nasarar samunka matsayin miji" da sauri Sheikh ya ce "God forbid! Ni na so mace har na aureta?" Murmushi Arjun yay yana jin yadda zuciyarsa ke bugawa saboda soyayyar Aliyah ya ce "Of cos, ɗan sunna ai mazai ƙi sunna ba, rashin san auren ne yasa Granny ta ce taje tashinka da asuba taji kana ta nishi tare gurnani?" Shiru Sheikh yay bai ƙara kulasa ba har suka ƙarasa harabar masallacin, wasu manyan securities ne suka zagaye motar Sheikh Imam hamdan kafin Arjun ya fito da sauri tare da ɗaukan Wheelchair ɗin Sheikh, bayan Sheikh ya zauna Arjun ya fara tura Wheelchair har zuwa cikin masallacin securities na biye dasu.
Bayan an idar da sallar Sheikh ya juya tare da fuskantar Mutanan da ke cikin masallacin,cikin nutsuwa ya gyara zaman babbar rigar sa tare gyara zaman farin glass ɗinsa, Muryarsa ya saita kaɗan Sannan ya fara Bisimillah cikin nutsuwa da kamala ya fara huɗu bar Juma'a,gaba ɗaya ƴan jarida suka saita speaker nasu aka fara ɗaukar recording gidan t.v kuma suka fara ɗaukan vedio'n direct wanda ya kasance live
Bayan ya kammala Mutane suka shiga yi masa tambayoyi nan ya fara ba su amsa cike da ƙwarewa, Wane ne ya kalli Sheikh ka na ya matsa kusa dashi da alama dai shima babban Malami ne, cikin ƙasa da Murya yace "Sheikh wata ta turo tambaya ta cikin lambobin da muke badawa, na ga kuma tambayar na da muhimmanci ya kamata a amsa mata duk da cewa lokaci ya tafi" shiru yay Sheikh yay kamar mai nazartar wani abu can kuma ya numfasa ya ce "Faɗi tambayar, Allah ya bani ikon faɗin dai-dai" mutumin ya ce "Ameen" wayarsa ya fara dubawa can kuma ya ɗaga kai ya kalli jama'ar dake cikin masallacin, bakinsa ya saita a speaker ya fara faɗin;
_Assalamu alaikum,ina yiwa Sheikh Imam hamdan fatan alkairi Allah ya tsare sa ya kuma karesa daga sharrin mutum da aljan, Tambayata a nan shine (Shin zai iya yiyuwa a samu alaƙa tsakanin mutum da Aljan? Shin zai yiwu Ɗan Adam ya yi alaƙa da Aljanu? Idan har zai yiwu yaya hukuncin yin hakan yake? Tambaya daga baiwar Allah zuwa bawan Allah ka sani ina tsananin sonka da ƙaunar ka,dan Allah ka amsamin tambayoyi na)_.
Fesar da numfashi yay nan take yaji wata zufa ta shiga karyo masa, lumshe idanunsa yay tunanin His Fairy kawai yake a wannan lokacin, Wannan amsar mai sauƙi ce garesa sbd ga babban misali a garesa,duk da kasancewar sa babban Malami amma hakan bai hana Aljana shiga jikinsa harta aurensa ba, fesar da iska yay kana ya gyara zamansa sosai cikin nutsuwa tare ƙarfin guiwa da kuzari ya manna idanunsa a saitin camera cikin zazzaƙar muryarsa ya ce.
"Amsa a Dunkule
Kur'ani mai girma ya tabbatar da samuwar aljani kuma ga wasu daga cikin bayanai kan aljani.
1- Aljani halittace da aka yi shi da wuta sa ɓanin mutum shi da kasa aka halicce shi.
2- Yana da ilimi da idraki da tantance Karya daga gaskiya, yana iya yin magana kuma yana kafa dalili.
3- An wajabta masa ayyuka (na ibada da dss) da kuma nauyaye nauyaye.
4- Wasu daga cikin su muminai ne salihai wasu kuma kafirai.
5- Za a tashe su ranar alƙiyama kuma za a yi musu hisabi.
6-Suna iya keta sararin samaniya su sato ji amma daga baya an hana su.
7- Suna kulla alaka da wasu daga cikin mutane kuma suna yin amfani da masaniyar da suke da ita na wasu Ɓoyayyaun sirrika su halakar da mutane.
8-A cikin su akwai wa Danda suke da karfin da iko na gaske kamar yadda ake samu a cikin mutane.
Numfashi Sheikh ya fesar tare da sanya hannunsa yaja dugun sajensa wanda yake kwance luff,ya daɗe bai mgna mai yawan ta yau ba,kula da hakan wani securities ya tsiyaya masa ruwa mai sanyi a glass cup ya miƙa masa, amsa yay tare faɗin "Barakallahu fikaaa" bayan yasha ruwan ya sauke ajjiyar zuciya,cikin nutsuwa yaci gaba da faɗin.
9-Suna da ikon yin wasu ayyuka da mutane ke bukatuwa zuwa gare su.
10-Su aka fara halitta a doron kasa kafin a halicci mutane.
11-A cikin Kissar Annabi sulaiman (as) lokacin da Ifritu daga cikin aljanu ya yi da’awar cewa zai iya kawo gadon BilKisu wajen Annabi Sulaiman (as) kafin ya tashi daga mazauninsa,Annabi Sulaiman (as) bai Karyata shi ba duk da cewa wannan maganar ba ta zo a cikin Kur'ani ba cewa ya kawo gadon ba,
Daga cikin abin da aka amabata a cikin a yoyin da muka kawo zamu fahimci cewa aljanni ba halitta ce irin ta tatsuniya da labarai ba, shi halitta ne samamme a haKiKa, mai jiki wanda za a iya yin alaƙa da shi, kuma wasu daga cikin mutane sun yi alaƙa da shi, duk da cewa a zamanin da an fadi wasu nau’o’i na alaka daban daban tsakanin mutane da aljani, amma mu zamu takaitu da irin wacce muka samu a cikin Kur'ani da hadisi, da ita zamu isu don wannan kawai muka yarda da shi.
A nan za mu yi nuni zuwa ga yanayin alaƙar da muka samu a cikin Kur'ani da ruwayoyi da kuma maganganun da aka nakalto daga wasu makiya:
A.Neman tsarin Allah daga aljanai; ya zo a Kur'ani mai girma cewa: {haƙiƙa wasu mazaje daga mutane sun kasance suna neman tsari wajen wasu mazaje daga aljanu sai suka kara jefa su cikin bala’i da “wahala”}[13].
Al’adar larabawa ta kasance duk lokacin da suka shiga daji mai ban tsoro (misali mai duhuwa) suna neman tsari daga aljanun wannan kwazazzabon, kuma musulunci bai hana yin haka ba kuma ya yi umarni da a nemi tsari daga shaiɗanun mutane da na aljan[14].
B.Tasarrufi da aljani; yin tasarrufi da aljani da yin amfani da su wajen yin hidima duk da cewa abu ne mai yiyuwa, sai dai malamai sun yi bahasi kan cewa shi ya halatta ko kuwa? Gwargwadon abin da suka yarda da shi, shi ne lalle ne kar wannan aikin ya zama ta hanyar da shari’a ta haramta, ko kuma ya zama sanadin cutuwar aljanu,Kuma lalle ne ya zama aikin da suke yi ba wanda shari’a ta haramta ba ne. kuma lalle yin aikin da shari’a ba ta yarda da shi ba ya haramta dai-dai ne da wasida ko babu wasida.[15]
An tambayi Marja’I Mai girma Sayyid Ali (as) Khamna’i kan hukuncin zuwa wajen mutanen da ke tasarrufi da rauhanai da aljanu wajen yi wa mutane magani tare da la’akari da cewa bisa yaƙini su aikin alkhairi kawai suke yi, sai ya bada amsa da cewa: wannan aikin ba shi da mushkila a kan kansa da sharaɗin cewa ya zama yana yin aiki ta hanyar da shari’a ta halarta.
Duba da Wannan misalan da aka samar a cikin Alkur'ani da kuma hadisai zamu iya cewa mutum na iya