Showing 21001 words to 24000 words out of 130248 words

Chapter 8 - Sirrin mu Complete by Nimcyluv.txt

25 Nov 2024

5962

irin mata ce ke??", Cikin ɗaga Murya tace "kai ma wanne irin miji ne?nafa san komai a kanka Barrister kar ka mai dani sakarai" jinjina kai yayi yace "Ok get ready am getting marriage soon", ware kafaɗa tayi tace "dana fi kowa farin ciki" cikin zafin nama Barrister ya nufi inda take tsaye hana zuwa yasa hannu ya fincike rigar dake jikinta."Ni kikewa wulaƙanci akan ina buƙatar haƙƙi na dake a kanki? Baki tsoran fushin Mala'iku?" Mami ta kallesa tace "ni fa bawai so ne ba nayi ba kai ne bana sha'awarka kwata bana jin wani feelings a kan ka" , cikin ɓacin rai yace "ko ki so ko kada kiso wallahi sai na amshi haƙƙina yanzun nan" yana faɗin hakan ya cilla ta saman gado....






*Topic gareku mata*
Rashin sha'awar jima'i na yin tasiri a rayuwar mata da miji
Mata sun fi yiwuwar rashin son jima'i ninki biyu idan aka kwatanta su da abokan zamansu maza, in ji wani rahoto kan yadda ake jima'i a Birtaniya.


Rahoton ya gano cewa a yayin da mata da miji ke nuna rashin sha'awar yin jima'i a lokacin da suke kara manyanta, ita macen takan ji ba ta sha'awar yin jima'in saboda dadewar da aka yi tare.
A takaice, rashin isasshiyar lafiya da shauki tsakanin mata da miji yana yin tasiri wurin sha'awarsu ta yin jima'i.






*ABUBUWAN DA SUKE KAWO SAB'ANI WURIN JIMA'I TSAKANIN MATA DA MIJI*


mazaje su ne kawai suke yin jima'i domin jin dadi amma abin ba haka yake ba, a wurin mata ba wai ana nufin cewa mata ba sa jin dadi wurin jima'i bane.
Abin da ake nufi, shine ita mace bayan ta ji dadin jima'i akwai kuma abin da zai iya biyo baya wato shi ne daukar ciki da wahalahlunsa, saboda haka, kafin namiji ya iya buɗe kafofin sha'awar mace sai ya sami karbuwa a zuciyarta tukunna,
rashin yin la'akari da wannan shi ke kawo rashin cin nasarar mijin wurin jawo hankalin matarsa, kafin miji wurin jawo hankalin matarsa, kafin miji ya fara kokarin ta da sha'awar mace, ya kamata ya fara kokarin samun shiga zuciyarta tukunna ta hanyar yin amfani da maganaganu na soyayya masu sa zuciya nutsuwa.


bayan wannan akwai wasu abubuwan da su ke kawo sab'ani wurin jima'i, tsakanin mata da miji wadannan kuwa su ne:




Remain 1 page🤕
Share do Allah Fisabilillahi
20/10/2021, 20:44 - 🤔🤔: *SIRRIN MU*


*BY*


_✍🏾 NIMCYLUV_




Dan Allah kuyi SUBSCRIBE na youtube channel ɗina mai suna *Nimcyluv T.V*


https://youtube.com/channel/UClywbagpRx5qlVyOy0ZPPDA












Last 🆓P
EPISODE 1️⃣9️⃣-2️⃣0️⃣


"Ni ne mijin ba ke ba,so ina da right ɗin da zan karɓi hakƙi na a duk sanda naga dama,and you know what? Wlh kinyi kaɗan kice za kiyiwa Hamdan Balarabe fariya da jikinki, lemme repeat myself aure zan ƙara zan aure sabuwar harka mai jini a jika wacce ta fiki komai, zan auri farin cikin rai na zan zauna da macen da zuciyar Barrister Hamdan Balarabe ta aminta da ita, abun farin cikin kuma Kanuri ce inda zaki tabbatar tai maki zarrah, ta fiki komai ko zama kayi inda take sai ka tafi da dadɗan ƙamshin ta, zan nuna maki bani da kirki tunda haka kike buƙata daga gareni,ina ɗaga maki ƙafa nai maki zuro na sanya maki idanuwa na amma ke baki gani zuro ko??? Weldon Saudat..."
Ya ƙare mgnar yana cilli da ita saman gado tare da pouting ɗinta da yatsarsa ya ce "Badai akan haƙƙi na kike wannan shirmen ba? To kije ba'a so akai kasuwa,kuma na gaya maki muna nan dake za kizo inda Barrister Hamdan Balarabe yake a lokacin zan nuna maki true color ɗina"
Yana faɗin hakan ya fice daga cikin ɗakin yana dafe kansa tare da fesar da iska, miƙewa Mami tayi tana wani kalan murmushi mai nuni da dani kake zan can, hannunta gaba ɗaya ta tura saman waist ɗinta ta shiga girgiza wa wai kamar ita za'a ce wata mace ta fita komai? Lallai Barrister zai sha Mamaki, wacce kalar lukutar masifa yake son jawowa kansa? Murmushi tai tana shafa tsayayyun brest ɗin ta Mami macece ƴar gayun gaske bata yarda da raini da wulaƙanci ba, tana daji da kanta irin matan nanne da kallo mutum bai ishesu ba, ga kallon raini daya zama ɗabi'arta tana son ado da gayu sam bata yarda da ƙazanta ba tana jin kanta kamar ƴar shekara sha biyar, kallon kanta tayi ta cikin mirror cikin sexcy voice ta ce "Weldon da sweetheart kayi aiki mai kyau,zan baka mamaki tabbas zaka gane ni ba irin matan da kake tunani bace,ina matar ba shike nuni daka isa dani ba, zan maka illa a zuciya Yes! Iove you so much darling but ba na da feelings a kanka since i was have my on children, ban san mene yasa ba amma dole zan nemawa kai na mafita kamar yadda kaima ka zaɓi yin aure, let's see my time talk us everything tana faɗin hakan ta ɗauki wayarta tare da kunna data ta hau network, best group ɗinta ta shiga wanda take samu zafaffan littafai masu shegen daɗi, ganin writer ɗin MOON tai mgn a grp yasa Mami faɗin "Hi my best writer" cikin few minutes Marubuciya Nimcyluv ta bata feedback,har mamakin writer ɗin take sam bata da jin kai na sauran writers ɗin Musamman yadda take zama cikin members ɗinta suna hira.
"Mrs Hamdan how are you?"
Nimcyluv tai bata reply da haka, Mami na Murmushi tace "Allhamdulillah,ya hqr da jama'a? Naga kinyi mgn a grp akan sabon littafinki wanda zaki cikin dabuwar shekara how much? I want to pay the money"
Wata marubuciya ce mai suna Real Smasher ta ce "A'a kaga manyan tun kafin time weldone ƴan ajin tubarkallah!"
Dry sosai Mami tayi domin tana son taga tafi kowa, jin shiru yay yawa yasa "Anty Nimcyluv am waiting wlh idan ina karanta books ɗinki ji nake kamar realty abin ke faruwa can You imagine halin dana shiga da akace Deen ya mutu,Wow! ga littafin UNCLE NE ba'a magana thank you so much my best writer"
Nimcyluv ce ta fara typing cikin ƙaramin lokacin tai reply da "Oh! Yeah that's what i want, Ina magana akan book ɗin WASIYYA ne but ba yanzu zai fita ba"
Da sauri Mami ta ce
"Anytime your welcome dear, ai ba jira cos i like your story and you too nasan akwai lukutar masifa a book ɗin WASIYYA" daga nan sukai sallama Mami tai mata transfer na 50k tana ƙara mata gdy... washe gari da safe misalin 10:30 mutan gidan suna zaune saman daining suna breakfast kasancewar weekend ne, Sheikh na zaune da wani tissue ɗin yadi fari ƙal sai sheƙi yake ya sanya hula jar dara mai gashi-gashi tai bala'in yi masa kyau, baka jin komai sai ƙarar spoon,fork,and knives gabansa chips and chicken ne sai ƙamshi suke, ga Arish with cup of coffee sai tiriri yake, Lumshe idanunsa yay yana jin zuciyarsa na masa zafi tunda yazo wajan ya gaidasu an garara samun wanda zaice Sheikh yaka kwana ko yaya jikinka? Bai samu wannan damar ba, tagwayen ajjiyar zuciya ya shiga saukewa tare da fesar da iska daga cikin bakinsa, he missed his Airah a lot "the you like the girl?" Shiru Sheikh domin bai ma san me ake cewa ba bare yasan cewa dashi ake,Mami ta ajjiye cup ɗin hannunta tare da kallon Sheikh ganin yadda ya lumshe idanunsa yana jan ƙwantaccen beared ɗinsa yasa ta ɗan ja idanunta itama ta lumshe kamar mai shirin yin bacci Barrister yace "My son" ya faɗa buga daining wata wahalalliyar ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke yana ɗan zare fararan idanunsa masu ɗaukan ido kallon Mahaifin nasa yay ba tare da yace komai ba,ganin haka yasa Barrister faɗin "You look so worry Son meke damunka?,what exactly making you sad?" Gently ya ɗago kansa yana ƙara fuskar mahaifinsa juyawa yay suka haɗa ido da Mami tattausan Murmushi ta sauke masa, numfasawa yay yace "Me kace Abba?" Barrister ya goge bakinsa yace "Ina magana akan Nana wacce na keso na haɗaka Aure da ita" ɓata fuska Sheikh yay tare da danna abun jikin Wheelchair a hankali ta fara tafiya mmki sosai ya bai yana fuskar Barrister ganin duk son Sheikh da coffee ko kaɗan bai sha ba, bare kuma yaci sauran abinci Parlour Sheikh ya koma da zama har wajan daya ajjiye kayan art ɗinsa cikin nutsuwa ya ɗauki blue ɗin color ya fara yiwa zanan coloring.
Miƙewa Barrister yay shima yabi bayan ɗan nada sbd yau yaga da sarauta ya tashi Mami dai murmushi kawai take saki ita kaɗai tasan abinda take shiryawa, zama Barrister yay a gefen Sheikh kafin yace "Wow who is she?? Zanan yay kyau" wani killer smile Sheikh ya saki sbd yabon Airah ɗinsa da akai, idanunsa a kanta yace "i have no idea why nake zanata,but she's very special to me Abba" Barrister photon Airah kawai yabi da ido kafin yaja numfashi yace "Ok let's talk dear za'a kai kuɗin gaisuwar iyaye, sannan zaka shirya kai da Arjun kuje wajan yarinyar kafin nan Fareeq ya dawo sai kuje gaba ɗaya" slowly ya janye idanunsa a kan Airah kana ya ɗura a kan fuskar Barrister ya ce "Why dole sai ni za tasu? Abba kuda koka haifan ma baku da cikakken lokaci na bare wacce kuke shirin ƙaƙabamin? Ban san daɗin iyaye ko daɗin shira dasu ba, kullum sai dai naga Arjun da Ummi suna Shira tana masa faɗa idan yay ba dai-dai ba,sannan ta jashi jikinta ta rungome, meyasa ni ban samu wannan damar a wajanku ba?ko dan kasancewata nakashasshe Abba, idan aiki yake saka haka Abba dan Allah ka hqr da wannan aikin ina da kuɗin da masu isa mu cinyesu komai yawan mu,ina buƙatar iyaye domin sune jigo a rayuwar ko wanne yaro,ban san tayaya zan gane idan nai abu kuskure ba ne,Granny kawai ke ƙoƙarin fahimtar dani, Granny a kullum shakarunta shigewa suke kenan wata rana zan iya rasa ta,i need your love and care ka bani lokacinka nai Shira dakai kaji damuwata ka rungume ni jikinka koda sau ɗaya ne" ya faɗa idanunsa na cika da ruwan hawaye,Mami ce ta miƙe tare da ƙarasawa inda yake ta zauna bata jira komai ba tasa hannu ta jawosa jikinta ajjiyar zuciya ya sauke yace "Mami..." Sai kuma hawaye ƙara rungomesa tayi tace "it's okay sweet,ya isa kaga condition naka bayan halin da kake ciki ga lalurarka kayi shiru haka,i promise ban ƙara barinka indai aiki ne zan ajjiye nawa" da sauri ya ɗaga kai ya kalleta kamar bazai magana ba sai kuma yace "Really?" Tana wani ƙayataccen murmushi tace "sure.." Lumshe idanunsa yay tare da zare jikinsa ya kwanta jikin kujerar kamar yadda Sheikh yake kallon zanan haka Barrister yake kallon zanan.
"Look son kasan bazan maka abinda zai cutar da kai ba,hasali ma inayi ne domin ganinka cikin farin ciki kamar kowa,ina son dawo maka da farin cikin daka rasa ka aminci ka auri Nana,dani dakai zamu ƙara hutawa manyan contract zasu ƙara shigo mana ba tare da wani shamaki ba,kuma yarinyar nan ita tace tana sonka kaga babu maganar cutar dakai sai dai ta sanya ka farin ciki ma" shiru Sheikh yaywa Abban nasa ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa a hankali kuma ya saki Murmushi tare da shafa fuskarsa ya ɗaga gira guda ɗaya,gaba ɗaya Barrister da Mami suka saki baki suna kallonsa Musamman dasu kaga ashe duk abinda yake mage yakewa, miƙewa tsaye Barrister yay sbd a yau ya keson zuwa Barno ya dawo, idanunsa akan Sheikh yace "Am going nan da 1week Baffanka zasuje ai mgnar aurenka da Nana,yadda nai al'ƙawari dole na cika ba zaka sa na zama mutumin banza ba" Granny ce ta shigo parlour'n tana faɗin "A'a ya haka? Kamar dai dole? Me kake masa na rayuwa da zaka ishi yaro da mgnar aure? Tunda yace baya buƙata basai a rabo dashi ba fisabilillahi,kaifa barista ga daɗe da zama sallamamme banda haka ina ruwanka da takura yaro akan wata Nana,Nano nace Nano bazai aureta ba,ban dama zamani yaushe na taɓa jin mace tace tana son Namiji banda lukutar masifa da rashin kunya da tai yawa a wannan zamanin,to wlh kul kadama ka fara bana son shirman banza".
Mami dake zaune ta kaɗa ƙafa tace "Ah to ƙilan tunda kece zaiji maganarki,amma ni na gaya masa ya rabu da sweet yaƙi shiyasa nai shiru". Granny ta ce "idan ta ƙamarka ka haifesa kana da iko dashi to Allahamdulillah kaima ba daga sama ka faɗo ba ninai ciwon maƙudarka kwanana goma a asibiti kamar bazan rai ba,ledar jinin nan haka na shanye goma sha biyar kamar dai mayya,kai nasha baƙar wahala kaga ni nake da ikon yi maka dole bakai ba".
Barrister kallon Granny kawai yake kafin ya ce "Amma Mama haka za'a bar sa fisabilillahi? Kina Arjun an gama komai na bikinsa" cikin kumfar baki ta ce "Maye kuma Ranjun? Nace uban waye Ranjun? To maza ɓace daga gaba kafin na baka mamaki". Ransa babu daɗi ya fice daga cikin gidan gaba ɗaya zuwa airport.
Miƙewa Mami tayi ta nufi kitchen tsaye ta samu mai aikinsu Asma'u tace "Asma'u kiyi mana tuwan shinkafa da miyar wake With cow meat" Asma'u ta rusuna ta ce "an gama Hajiya" tasu zama a parlour'n amma ganin Granny yasa kawai ta shige flat ɗinta.
Gyara zama Sheikh yay yana ƙara sakin lallausan murmushi a hankali magen dake gabansa tai girgiza ta zama kamar Granny, kusa dashi ta zauna jikinta a sanyaye ta kalli Sheikh tace "me yasa kaƙi amincewa da maganar Abba?" Ka faɗa ya ɗaga sai kuma ya ɗan haɗe rai yace "sbd ke" hanunsa ta riƙe cikin nata da sauri ya riƙe hannunta sbd zafin da yaji ya shiga kallonta yana son ya tambayeta bata da lfy ne ko me?? Amma ya kasa ƙasa Airah tai da murya tace "so the you love me right?" Idanunsa a lumshe ya shiga tauna lips ɗinsa wanda ya zame masa jiki can kuma yace "Yes! I do Honeybee" Murmushi tai masa tace "don't ever betray me Rayuwata,ina shan wahala a kanka but you can understand, kada kaso wata bayan ni zuciyata da kuma Ruhina ba zasu taɓa yafe maka ba idan har ka ci amanata ina son ka da yawa" Lumshe idanunsa yay sbd daɗi da farin cikin da yaji yana ratsa dukkan jikinsa, kasa magana yay sai hanunsa daya sanya ya jawota zuwa jikinsa, rungome juna sukai kowa ya shiga sauke numfashi, Airah kam tunanin mgnar da Tijama tai mata take tabbas tana buƙatar ƙarin haske akai,tana son tasan Ɓoyayyan Sirrin da Tijama take ɓoyewa... Granny ce ta fito daga cikin kitchen hannunta riƙe da mug na fresh milk saurin sakin mug ɗin tayi jikinta ya hau rawa, kallon kanta tayi sannan ta kalli wacce take jikin Sheikh wacce ya rungome kamar zai mai data jikinsa,tabbas mai kama da ita ce babu ko bambancin hatta kayan dake jikinta shine jikin Airah wacce tai siffar Granny tsaɓar tsoran daya shigeta bata son lokacin data sanya ƙara ba,firgigit Sheikh ya dawo daga cikin hayyacinta Airah kam tuni tayi girgiza ta koma siffar Arjun sanye da milk ɗin shadda, Mami da sauri ta fito tana faɗin "Mama lfy?" Juya idanu Granny ta fara kafin ta sauke idanunta akan Arjun tace "Fisabilillahi Ranjun ba kaga wata mai kama dani a jikin Imamu ba?" Juya idanu Airah wacce sukewa kallon Arjun tace "kawai dai kice mutananki sun kawo maki ziyara,amma wa za'a gani mai kama dake wanda ya huce ke ɗin" zare gefen zaninta tayi ta shiga matsar hawaye tace "Amma wlh mutum nagani sak mai kama dani,babu abinda ya raba" Mami danne dryar ta tayi tace "Ikon Allah,tsorata kawai kikai" Face majina Granny tayi tace "Amma fisabilillahi kuma wacece basai ta tsaya ba inji yadda akai muke kama,koba gsky ba" Sheikh dake sakin murmushi shi ɗaya idanunsa akan Arjun ko kace Airah yace "Ƙilan kuma tana jinki ai,kinga cikin dare sai tazo ko gaisa" da sauri Granny tai flat ɗinta har tana tuntuɓe.Mami ciki ta koma tana jirin zuwa ƙawarta Fariha, Mami na barin wajan Airah ta miƙe tsaye jiki kuma a sanyaye bata jira abinda Sheikh zai ce ba kama Wheelchair ɗin har cikin falt ɗin Sheikh, a gyara yake komai tsaf sai ƙamshi yake ga ƙarar a.c daya haɗu dana airfreshner mai ƙamshin strawberry, a saman wata lafiyayyiyar kujera dake jikin gadon ta ajjiye Wheelchair shi kuma ya zame daga saman wheelchair zuwa kan kujera,ganin zata juya yay saurin riƙe hannunta idanunta ta runtse kafin tace "zan duba abu" sakin ta yay kana ya koma ya kwanta da sauri Airah ta shige toilet tana shiga ta nufi wajan Sink ta shiga yin Aman jini duk ta fita a hayyacinta, baki ta wake kana ta kalli cikin madubin sai kawai ta fashe da kuka ta shiga faɗin "Am sorry Sheikh Imam hamdan Balarabe, i can't life without you amma dole zan barka, nasu ƙarasa rayuwata dakai amma bazan iya ba, nasu baka kariyar da nake faɗa maka a koda yaushe cewa zan baka amma bazan iya ba,ko bana nan tabbas zanyi faɗa da dukkan wanda yace zai cutar da rayuwarka, zan tabbatar baka zauna da wata macen ba sai ni zakai ta rayuwa kai ɗaya ba tare da kasan daɗin mace ba bare ka fara son mace,zan dauwamar dakai da soyayya ta, tabbas hakan shine kawai mafitar daya rage min" tana faɗin hakan ta fice daga cikin bathroom ɗin,samunsa tayi tuni yay bacci rungume da pillow,maganar Tijama ta faɗu mata da take cewa;
"Ki tabbatar kin shiga jikinsa na kwana biyu,ki bashi farin ciki, ki fara sabar masa da jikinki tun kafin wani kuskure ya faru ki lalata mana aikin mu"cikin baccinsa yaji kamar ana riƙe masa Manhoon ɗinsa ƙara ware ƙafarsa yay ya ɗan saki wani sound kaɗan, lokacin da Airah ta ɗora bakinta a kan Sheikh ɗinsa yay saurin ƙanƙame pillow jikinsa, da sauri ya fara sauke ajjiyar zuciya kansa ya fara sara masa wata zufa ta fara wanke masa jiki duk da sanyin A.c dake ɗakin, Arjun dake tsaye saman kansa ya harɗe hannayensa yana kallon ikon Allah, yana zuwa gidan Granny tace masa "sannu Ranjun kai dai Allah yay maka albarka,yanzu ka tafi amma harka dawo" da kallon mmki ya kalli Granny sbd yasan rabonsa da gidan tun jiya "Ni kuma Granny?" Ta washe baki tace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login