Showing 99001 words to 102000 words out of 105295 words

Chapter 34 - DASHEN ALLAH Book Complete By Mai Dambu from kanopost.ng.txt

20 Dec 2024

6119


"Amma taya haka zai faru?" Uwar bayi ta tambaya a dame. "Tunda ta koma jikin su ai nasan karshe sai sun zubda cikin hankalin su zai kwanta, wallahi sai na hukunta su" ya fada yana kallon Abid.
"Ka kama min Matar nan da Yarta"
"A'a Abdullahi ayi bincike"
"A matsayina na Uban cikin nayi magana, ba a matsayin shugaba ba maza nace"
"Idan kyautah ta ji zai zame muku matsala"
"Nace kayi yadda nace" babu yadda Abid ya iya mishi haka ya tafi, sannan ya sa aka kama Mama Uwa da Wabi, wacce sunanta ya koma Ummu Salma, kuka suka saka da rantsuwar basu aikata kome ba, amma fir aka ki yarda wannan abin ya d'aga hankalin mutane dayawa musamman masu tunanin na zasu samu yanci ba, haka suka kwashe kwanaki biyar ta farka, shima da Anan jini. A lokacin da labarin ya shiga ko ina hankalin Al'ummar Deehar ya kuma tashi, ganin itama Kyautah ba a kyale ta ba, yasa kowa tsoron kar a tab'a shi, wasa wasa Kyautah sai da ta kwashe kwanaki ashirin da hudu, kafin ta samu lafiya, sai dai bata iya kome daga kwanciya sai kwanciya.
"Abdullahi!" Ta kira sunan shi.
Matse hannunta yayi yana kaiwa fuskar shi.
"Me yasa kika amshi abin hannun su?"
"Raina yana son kunun tsamiya ne."
"Kin san kwanaki nawa kika dauka a kwance?"
Girgiza kai tayi ya kuma sumbatar goshinta ya ce.
"Kwanaki ashirin da tara, kina gaɓɓar mutuwa."
Hawaye ya zubo mata tana.
"Meye ya faru?"
"Cikin da baki san da shi ba, suka zubda mana da shi"
Kwantar da kai tayi tana kuka a hankali, tana jin kewar cikin dama shi yasa Uwar bayi take ce mata tana hakuri da abin da take karbowa? Haka ta kwantar da kanta a kirjin shi.
---
Bincike da yayi bincike ko nace azaba, yasa Mama Uwa bayanin abin da ya faru.
"Yallabai Abid, Ya Musa da yar shi suka so na zuba mata guba, amma gargadin da Uwar bayi ta min, yasa na kasa haka. Ina tsoron kar na rasa yata tunda nasan yana sane da abin da muke, amma wallahi ban zuba ba, ko gubar farko da ya bani na zuba ban san ita xata ci ba, ya ce mana kome zai faru zai tsaya mana har Wabi ta auri Abdullahi amma na rantse bamu saka gubar ba."
"Tow waye ya saka gubar?" Ya jefa mata tambayar.
"Bamu sani ba"
Haka yayi shiru baki daya sun bashi tausayi.
"Abdullahi zai hukunta ku, domin had'a kai da kuka yi da Ya Musa, zan yi iya kokarina domin ya sassauta..."
"Ba zan iya ba, ba zan tab'a ba har abada hukuncin kisa shi ne daidai da ku" Abdullahi ya furta yana kallon su.
"Abdullahi"
"Abid! Ka min shiru kashe min Mata suka so yi da abin cikinta zan iya yafe musu kuwa, tunda ta rayu na rantse da."
"Ka shiga hankalin ka, kayi hakuri ka yi hakuri nasan an maka laifi muje "
abid ya riko hannun shi, haka yayi ta ba shi hakuri kuka ne ya kwace mishi, yana kara rike hannun Abid.
"Ka yafe musu!"
"Abid!" Ya fada yana kuka, sake rungumar juna suka yi, haka suka fito.
"Bana son ganin su a garin Deehar, domin zan iya kashe su."
"An gama Mai Martaba, da abin da ka min na min alfarma ka yafe musu"
-----
Bayan fitar su, aka zaga aka gayawa Ya Musa an yafe musu, a lokacin shi kuma ya tura wasu domin kashe Wabi dan ya rantse sai ya cusawa Abdullahi bakin ciki, ya kuma gayawa Raudah abin da zata gayawa Kyautah gobe da safe....
.500₦... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0142529598 Ramlat abdulrahman manga Union bank
#Mai_Dambu
lbishirinku mata masu Duniya mata masu Abin Atata dake nake hajiya idan kinaso kayan gyara yan gaske tau kina da damar ziyar (Dakin Amarya )domin dawo da martabarki kimarki a gurin megida har ma da Aboka huldarki A dakin maryan nane zaki samu 1, garin sabaya me kyau haka kuma Akwai garin lakuse wanda zai gyaraki ciki da wajenki ki koma tamkar halwa jikinki yi luwai luwai fatarki ta goge haka nonuwanki zasu ciko suyi cirko cirko suna tsokanar megida matarda zatayi yaye da yan mata ma duk suna iya Amfani dashi . 2, A Dakin amarya munada mayyukan kamshi da gyaran jiki haka kuma muntanadi mayyukan gyaran gashi akwai hadin buzaye mesa gashi taushi laushi da kuma santsi 3 hakama bangaren kayan mata suma ba'a barmu a baya muna hadin kaya masu inganci akwai hadin kinfi Amarya akwai zumar karya gado akwai hadin sabuzu kuwa akwai hadin dan bagigita akwai kalolin kaza dakuma tsimi da kuma kalolin san matse domin karin bayani sai ku tuntubi wanam Lambar 0805 086 4183 kokuma sakon karta kwana ta wanam lambar a man hajar WhatsApp 08164714675 kokuma saadatusadik@gamil.com sayen nagari maida kudi gida muna aikewa da sako gari gari kuma inganci kayanmu ke sayar dasu da ikon Allah ku garzayo dakin amarya muna nam garin sokoto
*Kuyi hakuri da shi rasuwa aka mana 😭 sai gobe ku ji ni in sha Allah*
Assalamu alaikum jama'a na gode sosai da alkhairi duk da nasan an fitar min da shi, but can say thank you so much... Allah ya bar zumunci atleast kun nuna min how long kuke tare da ni, Allah ya bar zumunci, so daga wannan ba ku sake gani nawa book din shi daya ba, sai under top-notch, thank you so much zuwa dare zan sake muku last page Allah ta bar zumunci 😞😢 Zan yi kewar ku alots irin ana tare nan💃🏼🥰
........... Haka Abid ya raka shi gida, yasa Uwar bayi ta bashi ruwa me sanyi, ya sha yana ajiyar zuciya, ruwan ya sha hawaye na zuba mishi.
"Kayi hakuri!"
"Naji Abid"
"Na gode sosai!"
"Ni ne da godiya, samun ka a gefena domin idan kana nan ba zan tab'a kuskure ba, Na gode sosai Abid." Murmushi Abid yayi yana faɗin.
"Nayi imani da Allah akwai rabon da yafi na baya karfi idan kayi kwanan nan zaka tura mahaifa haka tsofaffi ke fada fa"
"Allah ya ganar da kai"
"Amin angon karni, don Allah kar ka manta bata da lafiya abi a hankali domin jikin bai gama kwari ba" duka ya kai mishi da hular kanshi. "Baka da kunya sam"
"Tunda na b'are budurwa galla taya zan yi kunya, kai malam ba dan son mata dabi'ar da namiji bane da na hakura da Aaliyah amma Billahi Axim zan kara aure domin naga wata yar Fulani a garin Rano, kuma tuni na tura Ya Haruna" rike baki yayi yana girgiza kai.
"Yanzu dan Ubanka kishiya zaka yiwu yar tawa? Dan iskan suruki, tow wallahi kanwar ka ta kusan samun abokan zama"
"Wallahi da asiri zamu kore su, dan Uban mutum."
"Kasan matsayina!"
"Mtseeeeeew! Banza sarki kake a gaban jama'a, a gabana katon banza kake yadda ka iya cinye min kanwa ake magana kallon ka nake ganga ba rufi. Domin na sha ganin ka tube"
"Abid! Zanci Ubanka"
"Ka jima baka ci ba, na dai gaya maka wallahi ka bita a hankali domin kashinta bai da kwari."
"Laifina ne da na baka sirrina, shi yasa har kake tunanin da kugun yar kazar can"
"Mtseeeeeew! Banza yarinyar da zata dauke ka cike da kunya da kauna, tow kanwata ce, domin ita daya zata iya wannan aikin babu ruwanta kamar kasa ka mata hannu a baki ne, banza sai da ka lalata min ita"
"Abid"
"Sai kayi kuma, katon banza" ya fita ya bar mishi zauren har ya kusan fita ya kuma dawowa.
"Kasan Allah a daidai wannan lokacin idan aka dace tow wallahi muna jiran sakamako me kyau nan da wata goma"
"Allah bunsuru ka mai da ni? Ita kuma akuya "
"Kai dai kai ne dan iska bunsuru" tashi yayi ya ja takobin shi zai bishi Abid ya ficce a guje, yana dariya shima dariya ya saka, domin sai ya manta da fushi da bacin ran da yake cikin shi. Sai da ya tsinci kanshi da dariya, ya mike zuwa wurin ta. Kallon shi tayi tana goge jikinta, amsar tsumar yayi ya fara goge mata yana cewa.
"Ban zata zaki farka ba, domin na cire rai da ke." Murmushi ta Mishi tana faɗin.
"Gani nan Gwarzo na"
Haka ya cika gaba da goge mata kanta, a hankali kuma kome ya koma muhallin shi na asali, wani gigitaccen kauna suke juyewa junar su kamar zasu cinye juna kamar zasu hàdiye juna, sai da suka nutsu ne tana jikin shi a narke, ta ce mishi.
"Ina baka hakuri da abinda ya faru" sumbatar wuyarta yayi yana faɗin.
"Ya wuce" zata kuma magana ya dauke ta Cak suka wuce bayi, sosai ya gasa juna, kusan kwana suka yi a manne da juna, kowannen su yana jin ba zai iya ruwa babu ɗan uwan shi ba, haka suka kasance har asuba, kafin ya ya tashi ya shiga ban daki ya kuma wanka ya nufi masalaci, haka ko da ya dawo sai da ya kuma ritsata a dakin kamar me, dan ma tayi hakuri da shi domin ta lura kamar fushinsa yake hucewa akan ta, sai bata wani d'aga hankalin ba, domin bata son fushin sa ya bayyana yadda zai hukunta su Kyautah, kafin su karya sai da ya dagargaza ta ainun, kafin ya mike yana kallon yadda take nishi. Shafa kanta yayi yana faɗin.
"Idan nace zan yi fushi, tow hukuncina zai fi haka muni, shi yasa naki fushi da su tunda zaki dauke bacin raina sai kiyi hakuri da ni."
Murmushi tayi tana mikewa a hankali, ta dawo gaban shi tana kallon shi, kafin ta ce mishi.
"Matukar fushin zai tsaya iya kaina, na dauka."
"Bayan ke bana jin akwai wanda zan hukunta" ya fada yana janyota kirjin shi domin jin duminta, hannun ta saka a saman damtsen shi.
"Kina sane zan tafi fada!"
"Ga babban fada nan a dakin nan tana goga mishi kirjinta.
"Yarinyar nan kin rika dayawa, kin ga ni fa a salihin sarki ake kallona karki ja min su min kallon mara d'a'a"
"Haba da gaske kai sahilin sarki?"
"Kwarai wanda babu ruwan shi, me tsoron" hannunta ta kai ta tabo shi.
"Tabbas kina ja na da rigima" ya fada yana nufar ban daki da ita, haka suka yi wanka, haka kawai jikin shi ya mishi sanyi kamar wani abu zai faru a tsakanin su, kura mata idanu yayi zuciyar shi na bugawa ya bude baki dakyar ya ce.
"Yaushe al'ummar nahara zasu koma nahara?"
Yar dariya tayi tana faɗin.
"Ai tare da ni zasu koma, domin ba zan zauna ba."
"Kin ga ni kuwa sai na ajiye musu muƙamin su na bi mata ta"
"Da gaske?"
"Me zai hana, sai na bi ki"
"Da mun yi bakon jarumi"
"Da kuwa Deehar ba zata tab'a mantawa da ke ba dan kin dauke musu Sarkin su."
"Idan kuwa haka ne, zan shiga kundin tarihi"
Dariya tayi suka gama shiri, suka fito zauren an shirya abinci, sai da Uwar bayi suka ci, sannan suma suka ci suna tsokanar juna, bayan sun gama ne ta raka shi har kofar fita, sai da ya fita ta dawo, ta zauna a hankali tana sauke ajiyar zuciya domin baki daya ta gama gajiya.
"Uwar bayi na gaji"
"Je ki kwanta"
"Tow" ta fada, har ta isa bakin kofar shiga gabanta ya fadi, Idanunta ya cika da kwalla, juyawa tayi tana kallon Uwar Bayi da itama take kallonta.
"Uwar bayi!" Gabanta yana faduwa ta ce.
"Wani abu zai faru da ni?"
Ta fada tana rike Kirjinta, a hankali tana haki, kafin ta fashe da kuka. Kamar ranta zai fita, baki daya ta rasa meke mata dadi.


____
Tunda suka fito aka tare su, wani gida aka wuce da su, mama uwa tana rungume da Wabi, sai kuka suke lokacin da suka fahimci zahiri kashe su za ayi Wabi ta ce.
"Me muka muku? Bayan ya ce ya bar mu kuma sai!"
Ganin Raudah tayi ta shigo ita da ya Musa suna dariya.
"Sai ku zab'a uwar ko yar?"
"A'a kuyi hakuri zamu bar Deehar har abada"
"Tow ai matsalar idan kuka bar Deehar Kyautah waye zai fitar da ita, mutuwar dayan ku shine mafita a gare mu, domin ta haka zamu fitar da ita ba."
Komawa Bayan Mama Uwa Wabi tayi tana kuka.
"Mama kice kar su kashe mu, zamu bar masarautar har da Kyautah"
"Ina haka ba zai samu ba, dole sai mun kashe ki domin Kayautah tafi kaunarki sama da kome a duniya daga ke Sai Abdullahi"
Kuka Wabi ta fashe da shi Mama Uwa kan ta kasa magana sai bin su take da idanu, haka tana ji tana gani suka ja Wabi, suka yi ta soka mata wuka, tun tana iya fahimtar kome har ta kai ta zube akan gwiwar ta, tana tuna kalamn Nahira.
_Kaddarah su zata iya rab'ar inuwar juna, bai zama dole su samu abu daya ba. Ita yar ki tayi laifi kuma hukuncin kisa ne akanta ki rubuta ki ajiye ko bude ko bu jima, zata amshi laifinta, wannan shine ƙaddarar ta_
Fasa ihu tayi tana rarrafawa wurin gawar Wabi.
"Wayyo Allah na, Yarinya ta."
"Idan kika sake aka san cewa mu ne, karshen labarin shi ne kowa sai tafi da kyau naki zai fi muni"


Girgiza kai tayi tana dariya.
"Yara biyu nake da shi, ita wannan amsar zunubin da muka aikata tayi, wancan kuma ban san irin hukuncin da zata muku ba, gara ni ba wani abu bane dan ina da yakinin Kyautah..." Yanke wuyarta Ya Musu yayi itama ta zube a wurin hawaye na zuba mata daga Idanunta hade da jinin da yake tartsatsi. Haka suka fitar da gawar su aka watsar a wani fili.
"Ki wuce ki samu Kyautah ki gaya mata, abin da ya faru"
"Tow" ta juya ta fita suka nufi gidan, kowa kamar babu abin da ya faru, gidan Abdullahi ta nufa inda ta same uwar bayi zata fita, ita ta saka aka bar ta shiga, tana shiga ta samu kyautah tana barci har cikin dakin ta same ta, tana barci tana ajiyar zuciya. Buga matashinta tayi tana faɗin.
"Kina nan kwance, Abdullahi ya saka an kashe miki dangi da suka rage, yanzu na ji labarin an kashe su Wabi da Mama Uwa!" Haki ta fara yi ta tafi kamar zata fadi ya tare ta, tana murmushin nasara.
"Ayya kiyi hakuri, na d'aga miki hankali ko amma ki sani na gaya miki haka domin na taimaka miki sai an jima" ta saka kai ta fita, Kyautah ta kai wani lokaci tana wurin kafin ta fito daga ita sai wani dogon riga, tana fitowa taga Uwar bayi da Ladi suna kuka. Ji tayi kanta yana wani irin kuwwa.


A hankali ta kama hanyar Fadar Deehar da uwar rana ya take, haka yake tafiya kawai ga kanta babu dan kwali, haka ta isa fadar daidai kawo gawar su. Ta isa kan gawarwarkin ta tsaya, daga bakin kofar ta d'aga kai ta zuba mishi.
"Meye suka maka?" D'ago kai yayi yana kallon ta. Murmushi tayi tana faɗin.
"Ka kashe min dangina? Yau duk wanda yake cikin Deehar a matsayin bawa zai koma nahara, hmm! Meye suka maka? " Ta fada da ƙarfi.
"Baka da kawazuci ne? Ka kashe min su, me yasa ka zama azzalumi? Abdullahi idan kace min haihuwa kake so na yarda ka auri har tsohuwar matar ka,me yasa ? Ina son su. Kashe ta kayi bayan ta musulunta? Kashe ta tayi bayan jinin ta ya tsira daga kisa? Me yasa Abdullahi? Ka kashe alakar mu, ka kashe auren mu da hannunka, Mugu azzalumi mutuwar ka sai ta fi."
"Ki min shiru?" Abid ya daka mata tsawa, takowa Abdullahi yayi, har gabanta ya riko hannunta ta kwace, ya kuma riko ta fisge hannun.
"Na tsaneka, idan ka kuma taka inuwa ta sai na kashe ka"
"Me yasa kika fito babu mayafi da takalmi"
"Idan na fito tsirara meye matsalar ka? Azzalumi"
Ta juya zata fita ya ce mata.
"Da na kashe duk wanda ya kalli cikakken surar Matar Abdullahi Hayatudeen Abdullahi Noye" baki daya sai ta fahimci baya jin zafin.
"Allah ya isa mana, kuma yau zamu bar azzalumar masarautar ku"
Shi kaɗan yasan zafin da yake ji, dan haka ya kalli Abdullahi ya ce mishi.
"Daga nan ta wuce Habasha, su kuma a mai da su Nahara. Ka tabbatar an dauki gawar Ummu Salma an mishi sutura kamar yadda Musulunci ya tanadar, Allah ya mata rahama, in sha Allah Kyautah ta kubuta, ita kuma a nisantatta da Deehar idan ta huce zata tuna da ni"


Haka Kyautah ta fita tana kuka tana dukar kirjin ta, wani irin abu ne ya taso mata, duk zafin da take ji akan shi zuciyar ta, taki na'am da shi tana masifar jin haushin sa. Sai dai ta rabu da shi kenan har abada, idan ta kuma ganin shi sai ta kashe shi, ta cigaba da zama a gaban gawarwarkin, sai da Abid ya zo ya sakata a gaba suka bar gawar tana kuka da ihu. Haka ya mai da ita gidan shi dan tace ba zata koma gidan makiyinta ba. Haka yasa aka sanar da duk mutanen da suke Deehar musamman yan nahara, aka basu lokaci ita kuma a ranar, bata kwana ba suka dauki hanya tare da Uwar bayi da Ladi, domin idan ya ga fitar mutanen nahara tashin hankalin zai kara mata yawa, har aka watse a fada, Abdullahi yana zaune, bai iya fita ko ina ba, kawai hanyar da zai hukunta Ya Musa yake domin Ya Musa ya kai shi bango haka ya dauki lokaci mai tsawo,duk da abin ya zo wani iri....
500₦... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0142529598 Ramlat abdulrahman manga Union bank
#Mai_Dambu
lbishirinku mata masu Duniya mata masu Abin Atata dake nake hajiya idan kinaso kayan gyara yan gaske tau kina da damar ziyar (Dakin Amarya )domin dawo da martabarki kimarki a gurin megida har ma da Aboka huldarki A dakin maryan nane zaki samu 1, garin sabaya me kyau haka kuma Akwai garin lakuse wanda zai gyaraki ciki da wajenki ki koma tamkar halwa jikinki yi luwai luwai fatarki ta goge haka nonuwanki zasu ciko suyi cirko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login