Showing 93001 words to 96000 words out of 105295 words
Chapter 32 - DASHEN ALLAH Book Complete By Mai Dambu from kanopost.ng.txt
kwantar da kai, duk da yadda jikinta yake rawa, bai saka ya kyale ta ba sai da ya shiga cikin jikinta sannan suka sauke ajiyar zuciya a tare, hade goshinsu yayi yana faɗin.
"Kyautah!"
"Da zafi" ta fada hawaye na zuba mata, a hankali yake kula da yanayinta, yadda take kuka da yadda take kokarin kwace kanta, domin har yanzu bata saba ba, shi kuma wani irin yanayi yake ji a jikin shi yasa shi murzata kamar zai cinye ta, ita kan bata ga wani sabon abin dadi yadda take hangowa a kwayar idanun shi ba, sai wahala da gajiya haka suka kasance sam babu armashi har yayi ya gama, shi yaji dadin shi amma ban da ita. Bayan ya koma gefe ta ce mishi.
"Basamude wannan abin babu dad'i sai wahala."
"Kar ki damu wata rana da kanki zaki gane amfanin shi"
"Ba wani amfani jikina ciwo yake" ta fada tana kuka, rungumar ta yayi yana shafa bayan ta, da taimakawar shi tayi wanka, ya rakata har cikin gidan, ya rike hannunta.
"Idan kina bari ana duba wurin zaki daina jin zafi"
"Tow" ta ce mishi, haka ya ga shigar ta wurin Uwar bayi sannan ya juya ya tafi, haka kwanaki suka yi ta tafiya har aka samu wasu kwanaki labari yazo musu daga Deehar ga abin da yake faruwa ya ce ba zai kome ba, su kare lafiya.
Abid da Aaliyah kuwa suna can suna cinye junan su, dan ma cikin da Aaliyah take da shi yana hana su watayawa. Sai da suka cika kwanaki arba'in cif suka kama hanyar Deehar, a lokacin haduwar Abdullahi da Kyautah sau biyu, domin yana fatawa zata fara kuka, ita bata so har gara da suka yada zango a hanya da dabara ya sake hutawa da ita a wannan karon yaga dan sauyi kaɗan, domin ita ce ta bashi hadin kai da aka yi nisa ta fara kuka. Ganin zata tara mishi jama'a ya sa shi binta a nutse yadda sai gata ita da kanta take kara rike shi, shi kan shi bai san yadda aka yi yake binta a tausashe ba,.cikin so da kulawa da fahimtar juna sai gashi ta haukace mishi har tana jin kamar kar ya daina, kusan daren ya gurjeta kamar hauka. Yadda yake kome cikin natsuwa da nuna shi din wani ne kuma uban kasa ne, a tare suka sauke ajiyar zuciya yana rungume da ita, yana kallon yadda take lumshe idanunta, sumbatar bakinta yayi yana cewa. "Sannunko" "hmm! Na yau babu zafi" ta fada tana boye fuskarta,"da kika fara min kuka" "hmm.....
500₦... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0142529598 Ramlat abdulrahman manga Union bank
#Mai_Dambu
lbishirinku mata masu Duniya mata masu Abin Atata dake nake hajiya idan kinaso kayan gyara yan gaske tau kina da damar ziyar (Dakin Amarya )domin dawo da martabarki kimarki a gurin megida har ma da Aboka huldarki A dakin maryan nane zaki samu 1, garin sabaya me kyau haka kuma Akwai garin lakuse wanda zai gyaraki ciki da wajenki ki koma tamkar halwa jikinki yi luwai luwai fatarki ta goge haka nonuwanki zasu ciko suyi cirko cirko suna tsokanar megida matarda zatayi yaye da yan mata ma duk suna iya Amfani dashi . 2, A Dakin amarya munada mayyukan kamshi da gyaran jiki haka kuma muntanadi mayyukan gyaran gashi akwai hadin buzaye mesa gashi taushi laushi da kuma santsi 3 hakama bangaren kayan mata suma ba'a barmu a baya muna hadin kaya masu inganci akwai hadin kinfi Amarya akwai zumar karya gado akwai hadin sabuzu kuwa akwai hadin dan bagigita akwai kalolin kaza dakuma tsimi da kuma kalolin san matse domin karin bayani sai ku tuntubi wanam Lambar 0805 086 4183 kokuma sakon karta kwana ta wanam lambar a man hajar WhatsApp 08164714675 kokuma saadatusadik@gamil.com sayen nagari maida kudi gida muna aikewa da sako gari gari kuma inganci kayanmu ke sayar dasu da ikon Allah ku garzayo dakin amarya muna nam garin sokoto
......... Tsoron abin da zai biyo baya, yasa baki daya suka tsorata da kyautah ai sun san ba haka take ba, ita ma da ta koma bangarensu kuka tayi ta yi tana ganin kamar duk wani abu da yake faruwa laifinta ne, tana zaune har Abdullahi ya shigo gidan, sam baya son ganin kwalla a saman fuskarta. D'ago ta yayi yana faɗin.
"Waye ya saka min Kyautah kuka?" "Yaushe al'umma ta zasu samu yanci?" Shafa gefen fuskar ta yayi yana murmushi ya ce mata.
"Sai ranar da kika bukaci su koma da kankie" daura kanta tayi a kirjin shi tana murmushi har ta manta da tana kuka ne wannan yarinyar da ganganci take. Yanzu zata yi kuka yanzu zata kama dariya, kamar ba ita ba. Haka ta ja hannun shi suka shiga bangaren shi ta taya shi rage kayan shi.
"Mai Martaba!" Bai tab'a jin ta kira shi da haka ba, domin kuwa Jan gwarzo ne ko Basamude, amma yau ta kira shi da Mai Martaba. Zuba mata ido yayi yana jira daga gare ta. Sai da ta sauke ajiyar zuciya sannan ta ce mishi.
"Tunda muka dawo ban ga sauran." Hannun shi ya saka a gefen fuskar shi yasa kallon yadda take rau-rau da idanunta.
"Suna gidan Iyayen su" ya fada yana me cire babban rigar shi da ya gaggareta cirewa.
"Ina ga ai su basu da laifi" ta fada tana rike rigar shi.
"Ih, amma ba zan iya zama da su a matsayin mata ba, idan ke kin gaji da hidima na zan iya aure ko na tara kwarkwarah amma bazan mai da gidana sansanonin yaqin juna da kishi ba, zaman lafiya nake nima ba tashin hankali ba."
"Allah ya huci zuciyar ka, ba da wata manufa nayi magana ba." Ta janye hannunta daga jikin shi yasan za a rina dama, amma sai ya ce mata.
"Idan kina son a dawo da su, ba matsala sai na dawo da Raudah!"
"Cab na rantse da nahara, sai na kashe ta yarinyar da tace bata sonka ai ba zata tab'a sonka ba"
Shafa cikinta yayi yana kallon cikin idanunta, ya ce.
"Anya ban yi ajiya a nan ba?" Buge hannun shi tayi tana faɗin.
"Ko da wasa babu ajiyar da kayi a nan na.gaya maka" bakin shi ya kai kunnenta.
"Ni nasan nayi, tun kwanakin da muke Rano, domin naji yadda yarinya take kara k'amk'ame ni tana min kukan"
"Ka fara bani tsoro, ayi mutum bai san abin da yake fitowa bakin shi ba, kaga bari na shiga na hada maka ruwan wanka"
Dariya yayi sannan ya zauna tana gama haɗawa ta fito, tana kallon shi ta hanyar d'aga mishi gira ɗaya, ta ce.
"Muje kayi na maka wanka"
"Yarinya Kice kina son gani na a tube shi ne zaki ce, zaki min wanka." Ajiye numfashi tayi sannan ta ce mishi.
"Kaga babu lokaci, zoka wuce kayi wanka tow!" Murmushi yayi sannan ya ce mata.
"Tow da sauki" ya na zuwa bata fahimci me yake nufi ba ya ɗauke ta sai ban dakin, kiri kiri ya ya watsa mata ruwa ya jika adon jikinta, sannan suka shiga duniyar su, Dakyar suka fito ta saka kayan shi, ta nufi daki ta shirya, sai da ta gyara jikinta ta fito ta bashi abinci, tun a wurin cikin abincin, ya azazzaleta dakyar ya ci wani abu suka fada sha'anin rayuwar su.
Sai bayan sun nutsu tana kwance a jikin shi ya ce mata.
"Kyautah ko zaki musulunta ne?" D'ago kai tayi ta kura mishi ido, kafin ta mayar kirjin shi, tana sauke ajiyar zuciya.
"Zan duba!"
"Shi kenan"
Ya cigaba da shafa bayanta, haka tayi ta tunani har na wani lokaci, kafin suka kuma shiga wanka, bayan sun fito ne ya dauke ta suka fita zuwa gidan Abid. Anan suka zauna sai dare ya dawo da ita.
***
Bayan wata guda, yanayin ta ya dan sauya kaɗan. Musamman yadda take kara jin kwadayin abin da idanunta bai gani ba, fita tayi domin tana kewar Wabi, ta nufi wurin su. Tana shiga ta samu sunyi kunun tsamiya, kamar ta kwace, amma ta hakura ta zubawa Mama Uwa idanu kafin ta fara magana.
"Nazo gaida ku ne" kallon ta Mama Uwa tayi tsaf ta hango cikin da yake tare da ita, dan haka ta ce mata.
"Zaki sha ne?"
"Ih" zuba mata tayi, tasha ta koshi. Sannan suka shiga hira kamar basu ba, itama Wabi ganin haka suka shiga hira kamar yadda suke sai can ta mike zata tafi.
"Idan kina so kina zuwa karba, tunda kin san ba za a bari mu shiga cikin gidan ba."
"Tow ba damuwa" haka kuwa suka rakata zuciyarta daya, bata kawo cewa zasu iya cutar da ita ba, haka Mama Uwa tayi ta shirya mata makirci, tare da Ya Musa da yake nan kamar babu shi, bayan wasu kwanaki. Wabi ta ke gaya mata zata musulunta, har cikin ranta taji dadi, da dare suna kwance ta ce mishi.
"Wabi zata musulunta!"
"Tow yayi kyau, ki dai bi a hankali ina sane da kika zuwa wurin su, ba zan raba ku deG. Amma idan suka cutar dake zan basu mamaki"
"Kai haba babu abin da zasu min, ka kwantar da hankalin ka" gyad'a mata kai yayi yana da fatar kar son yan uwa irin ta yasa wani abu ya sami cikin da shi da Uwar bayi suka san da shi, domin baki daya tunanin ta bai. Bata mutanen nan iya zama haka, shi kuma yasan da walakin goro a miya.
Haka suka kasance, har wani ranar Laraba, bai da zaman fada yana kwance tare da ita, ta nufi wurin su wabi. Ta amso kunun tsamiyar a hanya suka hadu da Raudah. Bata kulata ba domin bata son magana kunun kawai take hari ta je ta sha, amma Raudah sai da ta bangajeta. Har wasu dogarai sun tasowa Raudah.
Murfin akushin kunun ne ya fadi, ta durkusa zata dauka Raudah ta dauka.
"Ku kyaleta" saka akushin tayi a cikin mayafinta.
"Yanzu nasan domin wannan kika fito? Idan na zubda fa"
"Na hadaki da Abin bautar ku, kar ki zubda min shi, ina jin shi kamar rayuwata ce"
"Idan naki fa?" Idanunta ne cike da kwalla, ta ce mata.
"Idan kika sake ya zube, na rantse babu me dakatar dani, sakawa a azazzabrta dake." Mika mata akushin tayi tana juyawa.
"A sha lafiya, uwar magajin deehar" ta fada tana dariya, bata kulata ba ta bar wurin tana shiga suka hadu da Abdullahi tsareta yayi da idanu, alamar tambaya.
"Abu na amso wurin Mama Uwa, bata nan ma Wabi ta min shi." Bai ce kome ba ya nufi dakin shi ya zauna ta fara nazarin yadda zai rabata da su, ita kuwa tana bude akushin babu kome a ranta ta fara shan kunun tass, sannan ta wanke bakinta, ta nufi dakin shi ta zauna a gefen shi.
"Yarinyar nan ta dame ni" ta fada tana kallon shi.
"Wacce?"
"Tsohuwar matar ka" ta fada a shagwab'e, tana kwantar da kanta a kirjin shi.
"Me take miki" lumshe idanunta tayi tana shakar kamshin turaren shi, ta ce mishi."kyaleta ya wuce" a hankali ya mirginata cinyar shi, sumbatar bakinta yayi suka cigaba da tafiya da junan su, kamar zasu cinye junan su. Sai da suka gurje juna, tana kwance a saman shi, maranta ya kulle. Tsaki tayi ta tashi a hankali ta nufi ban daki, tsugunawa tayi, da zummar fitsari, sai jin saukar abu tayi kamar an bude mata ruwa a maranta, tare da ciwon mara da baya.
"Gwarzo" ta kira sunan shi, dira yayi a gadon ya shigo domin yadda yaji ta kira sunan shi ba lafiya. Bude kofar yayi yaga yadda jini yake bin ko ina tana durkushe akan gwiwar ta.
"Me ya faru?"
"Jini kawai...." Iya abin da ta iya faɗa kenan, ta koma zata zube, ya rungume ta, ya rikice ya rasa me zai mata kawai fita yayi daga dakin ya dauko kwarjallen shi,.ya nad'e mata shi a kugunta, ya saka mata dogon rigar shi ya futa da ita.
"Uwar bayi?" Ya kwala mata kira.
Fitowa tayi, idanun shi cike da kwalla.
"Ina ga shi ne bari ko?"
"Muje gidan Amaza" ita ce unguwar zoman masarautar, abin tausayi idanun shi sun yi jajjur, a hanya suka hadu da Abid.
"Lafiya"
"Bari tayi" Uwar bayi ta bashi amsa, haka suka isa gidan, aka shiga bata kulawa amma ina cikin ya fita, d'an tayi wata hudu zuwa biyar, wanda yayi daidai da ranar da suka fara haduwa a Rano, shafa fuskar ta yayi yana kallon d'an tayin, da yake kunshe cikin auduga da aka lullube shi da yadi ruwan gwal, irin ta masarautar deehar, komawa gefe yayi ya rufe fuskar shi hawaye na zuba mishi.
"Amma taya haka zai faru?" Uwar bayi ta tambaya a dame. "Tunda ta koma jikin su ai nasan karshe sai sun zubda cikin hankalin su zai kwanta, wallahi sai na hukunta su" ya fada yana kallon Abid.
"Ka kama min Matar nan da Yarta"
"A'a Abdullahi ayi bincike"
"A matsayina na Uban cikin nayi magana, ba a matsayin shugaba ba maza nace"
"Idan kyautah ta ji zai zame muku matsala"
"Nace kayi yadda nace" babu yadda Abid ya iya mishi haka ya tafi, sannan ya sa aka kama Mama Uwa da Wabi, wacce sunanta ya koma Ummu Salma, kuka suka saka da rantsuwar basu aikata kome ba, amma fir aka ki yarda wannan abin ya d'aga hankalin mutane dayawa musamman masu tunanin na zasu samu yanci ba, haka suka kwashe kwanaki biyar ta farka, shima da Anan jini. A lokacin da labarin ya shiga ko ina hankalin Al'ummar Deehar ya kuma tashi, ganin itama Kyautah ba a kyale ta ba, yasa kowa tsoron kar a tab'a shi, wasa wasa Kyautah sai da ta kwashe kwanaki ashirin da hudu, kafin ta samu lafiya, sai dai bata iya kome daga kwanciya sai kwanciya.
"Abdullahi!" Ta kira sunan shi.
Matse hannunta yayi yana kaiwa fuskar shi.
"Me yasa kika amshi abin hannun su?"
"Raina yana son kunun tsamiya ne."
"Kin san kwanaki nawa kika dauka a kwance?"
Girgiza kai tayi ya kuma sumbatar goshinta ya ce.
"Kwanaki ashirin da tara, kina gaɓɓar mutuwa."
Hawaye ya zubo mata tana.
"Meye ya faru?"
"Cikin da baki san da shi ba, suka zubda mana da shi"
Kwantar da kai tayi tana kuka a hankali, tana jin kewar cikin dama shi yasa Uwar bayi take ce mata tana hakuri da abin da take karbowa? Haka ta kwantar da kanta a kirjin shi.
---
Bincike da yayi bincike ko nace azaba, yasa Mama Uwa bayanin abin da ya faru.
"Yallabai Abid, Ya Musa da yar shi suka so na zuba mata guba, amma gargadin da Uwar bayi ta min, yasa na kasa haka. Ina tsoron kar na rasa yata tunda nasan yana sane da abin da muke, amma wallahi ban zuba ba, ko gubar farko da ya bani na zuba ban san ita xata ci ba, ya ce mana kome zai faru zai tsaya mana har Wabi ta auri Abdullahi amma na rantse bamu saka gubar ba."
"Tow waye ya saka gubar?" Ya jefa mata tambayar.
"Bamu sani ba"
Haka yayi shiru baki daya sun bashi tausayi.
"Abdullahi zai hukunta ku, domin had'a kai da kuka yi da Ya Musa, zan yi iya kokarina domin ya sassauta..."
"Ba zan iya ba, ba zan tab'a ba har abada hukuncin kisa shi ne daidai da ku" Abdullahi ya furta yana kallon su.
"Abdullahi"
"Abid! Ka min shiru kashe min Mata suka so yi da abin cikinta zan iya yafe musu kuwa, tunda ta rayu na rantse da."
"Ka shiga hankalin ka, kayi hakuri ka yi hakuri nasan an maka laifi muje "
abid ya riko hannun shi, haka yayi ta ba shi hakuri kuka ne ya kwace mishi, yana kara rike hannun Abid.
"Ka yafe musu!"
"Abid!" Ya fada yana kuka, sake rungumar juna suka yi, haka suka fito.
"Bana son ganin su a garin Deehar, domin zan iya kashe su."
"An gama Mai Martaba, da abin da ka min na min alfarma ka yafe musu"
-----
Bayan fitar su, aka zaga aka gayawa Ya Musa an yafe musu, a lokacin shi kuma ya tura wasu domin kashe Wabi dan ya rantse sai ya cusawa Abdullahi bakin ciki, ya kuma gayawa Raudah abin da zata gayawa Kyautah gobe da safe....
.500₦... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0142529598 Ramlat abdulrahman manga Union bank
#Mai_Dambu
lbishirinku mata masu Duniya mata masu Abin Atata dake nake hajiya idan kinaso kayan gyara yan gaske tau kina da damar ziyar (Dakin Amarya )domin dawo da martabarki kimarki a gurin megida har ma da Aboka huldarki A dakin maryan nane zaki samu 1, garin sabaya me kyau haka kuma Akwai garin lakuse wanda zai gyaraki ciki da wajenki ki koma tamkar halwa jikinki yi luwai luwai fatarki ta goge haka nonuwanki zasu ciko suyi cirko cirko suna tsokanar megida matarda zatayi yaye da yan mata ma duk suna iya Amfani dashi . 2, A Dakin amarya munada mayyukan kamshi da gyaran jiki haka kuma muntanadi mayyukan gyaran gashi akwai hadin buzaye mesa gashi taushi laushi da kuma santsi 3 hakama bangaren kayan mata suma ba'a barmu a baya muna hadin kaya masu inganci akwai hadin kinfi Amarya akwai zumar karya gado akwai hadin sabuzu kuwa akwai hadin dan bagigita akwai kalolin kaza dakuma tsimi da kuma kalolin san matse domin karin bayani sai ku tuntubi wanam Lambar 0805 086 4183 kokuma sakon karta kwana ta wanam lambar a man hajar WhatsApp 08164714675 kokuma saadatusadik@gamil.com sayen nagari maida kudi gida muna aikewa da sako gari gari kuma inganci kayanmu ke sayar dasu da ikon Allah ku garzayo dakin amarya muna nam garin sokoto
*Kuyi hakuri da shi rasuwa aka mana 😭 sai gobe ku ji ni in sha Allah*
........Ganin tana shirin yin barci yasa shi matsa mata, ta tashi a cikin daren suka nufi wani korama, anan suka yi wanka yana kallon yadda take narke