Showing 87001 words to 90000 words out of 105295 words

Chapter 30 - DASHEN ALLAH Book Complete By Mai Dambu from kanopost.ng.txt

20 Dec 2024

6107

yo shi, dan haka ya juya baya bai mata magana ba.
_Ina son nawa! Ina son nawa!! Ina son nawa, idan baka da kawazuci ina da shi_
Dafe goshinsa yayi yana jin uwar bayi tana daka mata tsawa.
"Kika saka kafa kika bar bangaren Abdullahi da sunan yaji, har abada kin zubda kimar mahaifiyar shi ce. Ke kuma munafuka hankalin ki ya kwanta karya karuwa da ta janyo masifar da zata kashe ta, hassada da kyashi shi ne ajalinki sake mata hannu ki fice jaka" dake tana shayin uwar bayi da sauri ta fita.
Wani uban harara Uwar bayi ta mata tana faɗin.
"Sakarya shashasha" ta wuce ta, kuka ta saka ta koma ɗakinta yana zaune inda ta bar shi, ya kifa kan shi a tafin hannun shi b'acin rai yake ji, haka ta shigo tana kuka, baya son jin kukanta dan haka ya fita ya bar mata dakin, haka ta ci kukan har ta koshi, tun daga ranar ya dauke mata wuta, ya daina zama su ci abinci, ya mai da hankalin shi sosai wurin harkan gaban shi da matan shi, karshe a bangaren shi suke cin abinci ita kuma a nata bangaren duk da haka yaki yarda su sauran su gane suna rigima amma a haka, sai da Raudah ta san yadda tazo gidan tayi ta sake mata Habaici da shagube.
"Wasu matan ai cikon wurin zama ne, ga mace har mace amma namiji ya kasa kula dake, har da alfahari." Jin haka yasa ta koma ɗakinta tayi kwanciyar ta, Uwar bayi tayi alƙawarin ba zata tab'a shiga mata fadar ta da kishiyoyi ba, ko da wasu amma ita da Abdullahi ba zata iya barin, shi ma kuma Abdullahi karfin hali ne amma baki daya bai da nutsuwa kamar yayi yayya..
***
Abid tunda aka yi auren washi garin ranar ya dauke matar shi, zuwa garin firta domin yayi alƙawarin a can zai durje amarcin shi, shi yasa abubuwan suka sha kan Abdullahi, tunda suka zo garin yake hidima da yaran garin da matasa maza,. Yana koya musu yadda zasu kare kansu. A bangaren Aaliyah kuwa tana son gaya masa abin da yake damunta.
Da magariba ya shigo, tana kallon shi yana shiryawa. Domin ya shiga wanka ne ya fito.
"Lafiya?"
"Ranar da nazo maka ina son na gaya maka, Abbana ya saka a kashe ku ne, kuma bakin su daya da Ya Musa...." Takowa yayi gabanta ya saka hannu ya kashe aci balbal ɗin dakin, sannan ya haura gadon, ya shiga biyar da ita hanyar da ya dace, me cike da kauna da son dakatar da ita fadar kome, baki daya Abid shagali yaƙe, rike zanin gadon tayi cikin tsannanin bukatuwa da yanayin da ya jefata, tayi maza ta riko kanshi ba zata iya wannan al'amarin ba, yadda yaga jikinta yana kerma ya bashi damar, karanto addu'ar saduwa da iyali, ya shiga aikin lada, cikin tsananin kaunarta da begenta. Yanayin garin ya mishi dad'i yasa shi jin babu wani dadi sama da na kaci ko kashe daga abinda yake mallakar ka.
Ita kanta Aaliyah sai da ta wajijjiga, domin Abid namijin duniya ne, ya surfeta kamar yadda ake surfe dawa. Sannan ya janye yana me komawa gefe ya rungume ta, yana wasa da na fulaninta.
"Na sani, nasan abbanki yana cikin masu son ganin bayan mu, amma ni bani da matsala da shi, kuskure daya ne zai yi na gintse Wata alaƙar da take tsakanin mu, na sare kan shi." Mikewa tayi tana kallon shi.
"Akan Abdullahi babu abin da ba zan yi ba, shi yasa nake cewa duk wanda yake son kwana lafiya, tow ya nisanta kan shi da Abdullahi"
Ganin da gaske yake magana yasata shiga hankalin ta, haka suka kwana jikinta a mace, sai da suka kwashe kwanaki kamar goma sha biyar, sannan suka hada kayan su. Suka bar garin cike da kewar yan garin.
****
Sati biyu


A hankali ta fito tana me bin hanyar dakin shi da take jin, wani irin bakon yanayi, ta shiga takawa a hankali har cikin dakin.
"Ahhhhhh! Hmmmm!! Yarima Abdullahi don Allah kar ka, don Allah ka min kar ka min haka, don Allah ka yi kawai." D'aga labulen tayi tana me raba idanunta, ya sauka akan Abdullahi da Mulikah, cikin wani irin yanayi da bata san lokacin da ta fasa kara ba, ta juya daki da mugun gudu. Jikinta yana kerma.
Tsoro da haushinsu ya cika mata rai bata san lokacin da ta fashe da kuka ba, wannan shine karo na biyu da ta ganshi suna irin wannan yanayin. Kuka take tana kara k'amk'ame jikinta. Tsigar jikinta sai mikewa yake. Yaji kararta amma baya son ya nuna damuwar shi, dan haka ya shiga harkan gaban shi, duk da ba wani abu yake da sauran matan ba, amma yana rage zafin shi a bangaren su.


K'amk'ame ta yayi yana sauke ajiyar zuciya, itama ajiyar zuciya ta sauke tana k'amk'ame shi domin Abdullahi ya iya kashe mace da wani irin salo, duk da kuwa bai shiga ba, amma yasan yadda yake ba kowacce kulawa.
Ban dakin shi ya shiga ya watsa ruwa, ya fito. Sannan ya samu itama ta koma bangaren ta.
Wurin Kyautah ya nufa yana kallon yadda take ja da baya.
"Ni bana so" tab'e baki yayi sannan ya ce mata.
"Waye ya ce zan baki abuna me dadi? Ai su da suke bukata su zan ta bawa, ke kuma ki zauna a wurin naga wanda ya iska ya bawa Nahara yanci"
Zaro idanu tayi ta fashe da kuka.
"Tow me yasa kake jimawa a dakin su?"
"Suna bani dadi ne, ke me nake samu a wurin ki ban da shirme da rashin kunya" ya saka kai zai fita.
"Ni kan ba yar iska bace"
"Sai ki zauna har ranar da yan iska zasu dauke Miki ni, baki da ni baki da nahara"
Fashewa tayi da kuka, yana jin ta ya share ta.


Haka zaman su yake, da gayya yake shigewa bangaren su,baya fitowa sai tayi ta sintiri. Kwana biyu tsakani Abid ya dawo, yana isowa gidan Abdullahi ya nufa, ita kuma ta fito daga dakin ta kenan.
"Laa shine sai yau kazo?"
"Ih, tafiya nayi sai yau na dawo, yana ina?"
"Yana dakin shi"
"Tow kira min shi"
Sam bata kawo suna tare da mace ba, ta shiga yadda taga yana cinye fuskar Radiah itama kuma tana cinye fuskar shi bata san lokacin da ta fasa wani irin kuka ba,ta juya da gudu ta bar dakin.
"Lafiya?"
"Ban ga kome ba" ta fada tana nufar dakin ta. Fitowa Abdullahi yayi shi da Radiah, ta gaida Abid ta wuce.
"Ba dai har yanzu babu wani abu a tsakanin ku da Kyautah ba?"
"Baka Ga zahiri ba?"
"Gaskiya ya ka mata ka fara nuna mata kai a tsaye kake"
"Ya Aaliyah"
"Tana lafiya" suka fita waje suna hiran bayan rabuwa, har gidan Abid ya raka shi. Zai juya ya ce mishi.
"Na samo wani labari me rikitarwa, dole sai na huta zan baka labarin"
"Ba damuwa ina jiran ka"


Daga nan suka yi sallama ya wuce gida, shiga ɓangaren Kyautah yayi ya same ta tana zaune sai kukan take. Zama yayi a kusa da ita.
"Kukan gani na da su kike? Kyautah duk mace ta gari me kishin mijinta tana bashi kulawa amma ke ban samu daga gare ki ba, sai shirme da shiririta. Kina son na koma wurin su ne?" Girgiza kai tayi, tana shashekar kuka.
Janyota yayi jikin shi yana shafa bayan ta.
A hankali yake rarrashinta, ba tare da tasan tayi kewar shi a gefenta ba, sai da ya fara cinye mata wuya yana cusa hannun shi cikin rigarta, kishi da haushi yasa ta bada kofar da Abdullahi ya fara shagali da abokan shi.
Lokacin da yayi watsi da rigar, yana me aikin alkhairi da dukiyar fulanin Jikinta bata sani ba, domin dai duk abinda Abdullahi ya gani sai ya tab'a sai ya lashe, sai ya tsotsa haka yasa bata fahimci kome ba, haka tayi ta shagalin shi da ita kafin ya janye yana shafa bayan ta.
"Ya isa haka, an jima ma zan dawo zaki kuma bani?"
"Hmmm....
500₦... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0142529598 Ramlat abdulrahman manga Union bank
#Mai_Dambu
lbishirinku mata masu Duniya mata masu Abin Atata dake nake hajiya idan kinaso kayan gyara yan gaske tau kina da damar ziyar (Dakin Amarya )domin dawo da martabarki kimarki a gurin megida har ma da Aboka huldarki A dakin maryan nane zaki samu 1, garin sabaya me kyau haka kuma Akwai garin lakuse wanda zai gyaraki ciki da wajenki ki koma tamkar halwa jikinki yi luwai luwai fatarki ta goge haka nonuwanki zasu ciko suyi cirko cirko suna tsokanar megida matarda zatayi yaye da yan mata ma duk suna iya Amfani dashi . 2, A Dakin amarya munada mayyukan kamshi da gyaran jiki haka kuma muntanadi mayyukan gyaran gashi akwai hadin buzaye mesa gashi taushi laushi da kuma santsi 3 hakama bangaren kayan mata suma ba'a barmu a baya muna hadin kaya masu inganci akwai hadin kinfi Amarya akwai zumar karya gado akwai hadin sabuzu kuwa akwai hadin dan bagigita akwai kalolin kaza dakuma tsimi da kuma kalolin san matse domin karin bayani sai ku tuntubi wanam Lambar 0805 086 4183 kokuma sakon karta kwana ta wanam lambar a man hajar WhatsApp 08164714675 kokuma saadatusadik@gamil.com sayen nagari maida kudi gida muna aikewa da sako gari gari kuma inganci kayanmu ke sayar dasu da ikon Allah ku garzayo dakin amarya muna nam garin sokoto
.............. Kallon shi Kyautah tayi tana faɗin.
"Kuma sai ka bar Abid a can? Babu adalci a sha'anin ka, idan sarkin yawa yafi sarkin karfi fa? Kai da shi ya kuka kare a masarautar Deehar balle kuma ka bar shi a can shi daya? Ban ga wani cigaba ba, idan har yakin naka ne da kuma iyayen ku, tow wallahi kayi rakiyar asara ne. Ka juya tun dare bai yi ba ka tafi ka wanke jinin mahaifan ku sa aka azubda ni kuma na maka alkawarin shiga masarautar Rano da jagorancin dakarun da suke biye da mu, haba kai kuwa dubi yadda matar shi ta koma kai ko tausayi babu a ranka? Maza juya Jan gwarzo na ka karasa aikin da su Abba suka fara, a shirye nake na baka rayuwata da kome na cikinta, Abid kawai nake bukata a gefen ka domin matar shi."
Kasa magana Abdullahi yayi yana kallon idanunta, janyo ta yayi jikin shi ya ma rasa bakin magana sai kallonta yake. Tsintar kanshi yayi da kai fuskar shi daidai mata, ya shiga sumbatar bakinta, tunda yake mata bata taɓa taya shi ba, sai yau da take son yayi yakin domin Ahalin shi da kuma Aminin shi. Tsintar kanta tayi da jin wani irin yanayi me tafe da kuka, hawaye ne yake zuba mata haka ta kwantar da kai ta biye mishi a keken doki suka zama kamar zasu cinye juna. Kafin ya janye yana kallonta cikin wani irin yanayi.
"Zan tafi ki gaida min kowa da kowa kuma, ki gayawa Abokaina zan dawo gare su."




Buga kofar yayi me keken ya tsaya, shi kuma ya fito yana kallonta.
"Ki kula da kanki ina dawowa." Sannan ya juya ga rundunar da suke bin su, ya ce musu.
"Zan koma Deehar ku isa Rano lafiya" sannan aka bashi dokin da aka rike koda wani abu zai taso, ya juya wurin keken Uwar Bayi ya mata bayan ya bude yace Aaliyah ta fito ta koma wurin Kyautah Ladi ta zauna da Uwar bayi. Sannan ya ware dakaru goma suka rufa mishi baya, ya nufi Deehar duk da ba wani dogon tafiya suka yi ba, dan hantsi ne lokacin. Kafin ya bar wurin sai da ya kwashi kayan yaki sannan ya shirya ya fito mayakin shi na asali, ya dumfari garin Deehar.
Kasancewar sun saka a ransu zasu isa kafin zuwa rana tayi tsakiya sun isa Deehar cikin ikon Allah suka samu kofar a buɗe, suna shiga aka rufe domin tun kafin ya iso ya tura daya daga cikin dakarun ya sanar gashi nan dawowa, wato shigan su yaga ilahirin deehar tayi tsit babu wani mahaluki da yake kaiwa da kawowa, bala'in tana can cikin Masarautan ne, kafin ya nufi cikin masarautan aka fara harbin su, haka yasa suka dakata domin an harbe mutane uku a cikin su, dole suka tsaya boya, sai abin ya zama kamar yakin sunkuru. Suna kare kansu, suna ramawa da haka suka isa har gidan Abid, wanda yake dauke da dakarun fitar hankali, sai da suka matsa suka fahimci ba asalin dakarun su bane, waɗanda aka turo su kashe Abid ne domin ga dakarun shi kwance cikin jini male-male.


Tsayawa yayi ya cewa dakarun da suke biye dashi.
"Ku tsaya a nan" "tow" suka tsaya, nufar dakarun yayi da takuba biyu a hannun shi, ya nufe su da gudu. Suma ganin haka suka nufe shi domin mishi kisar gilla, hohoho faduwar gaba a sarar maza, domin babu tausayi Abdullahi ya shiga musu kisar mummuke tare da girbe su kamar ana girbe dawa, kasara su yake yana gille musu duk inda yanke hade a jikin su, dakarun da suke cikin gidan Abid suka leka tare da shi Abid ɗin domin sun kasa cimma Abid kuma shi yana nazarin fita domin yakar su, ya Haruna ya hana shi. Har da kukan shi domin sun fi Abid yawa zasu iya kashe shi, ba zai iya jura ba.


Hango takobin Abdullahi yasa shi jin wani irin tsimi yana tsikarar jinin shi bai san lokacin da ya karya kofar gidan ba, ya shiga sarrafa majajjawan shi. Aikuwa suka saka dakarun nan biyu, a hankali sauran dakarun su. Suka shiga suma taya su yakin kafin azhar sun kashe na kashewa sun bar na bari, zubda makamai sauran suka yi suka zube akan gwiwar su.
"Mun mika wuya"
"Ko kun mika ba zamu raga muku ba, Sarkin yaki kwashe su a kai su gidan yari." Inji Abid.
Kallon Abdullahi yayi yana me sunkuyar da kai kasa.
"Kanwarka ta turo ni, gare ka tana bukatarka a raye. A yanzu na gane me yasa Allah ya bar min ita a gefena domin ta zame min garkuwa da me yawan tunatarwa a gare ni. Muje shi yasa Allah ya dakatar da kai sai da nazo, domin da wani abu ya same ka ba zan yafewa kaina ba."


"Batun waɗanda can tsofin fa?" Abid ya tambaye shi.
"Yakin ya tsaya haka, ba kujeran nake bukata ba, kai ne damuwata."
Cike da mamaki Abid ya kalle shi sannan ya ce mishi.
"Kamar Ya?"
"Kar ka damu " ya wuce suka nufi fada, ganin yadda wasu dakarun suka taso musu, Abdullahi ya shiga gaba, tare da cewa.
"Ba yaki ya kawo ni ba, idan kuma kuna bukatar yaki tow shi kenan, kuna da iyalai kuma da sauran rayuwa ku bani hanya " ya wuce abin shi, domin ya kashe musu jiki har fada ya shiga ya same Chiroma yana tsaye ga sauran mutanen Fadar suma sun yi tsuru-tsuru kamar jira suke su yanka da gudu.
"Kun zata yaki zan far muku? Ko daya bani da wannan karsashin, ai nasan kun laifin ku, na san me kuka aikata. Kowannen ku zai amshi laifin shi daidai da hukuncin shi. Deehar bata fama da matsalar tsinuwar da zata saka a haifi yara a nakashe, Magajiya da Alkali suka haifar da haka. Kashe Mai Martaba sarki Hayatudeen Abdullahi Noye, Fulani da galadima suka saka aka yi, kashe waziri da iyalin shi Yarima Shehu da garkuwa da Sarkin Malamai tare da Ya Musa, laifin ku na gaba mafi muni, keta haddin Kubrah da kuka yi, ba zan kashe ku kamar yadda kuka so mana ba, zan baku nan da kwanaki arba'in kafin na dawo daga rangadi, idan kun so ku rike masarautar idan kuka so ku yi abin da ya dace. Abid muje Uzairu ga Amanar Deehar na baka,ka kula kafin mu dawo, idanuna yana kanku duk abin da ya muku zaku iya yi."


Daga haka ya juya ya bar fadar shi da Abid, kallon shi Abid yake.
"Me yasa ka bar su?"
"Wasu sun su zasu so su rayu, dan haka zasu yi yunkurin kashe wasun su kafin mu dawo sun kashe kan su. Wanda ya tsira a cikin su, shi ne abin tsayawa a duba illar da yayi mana, dan haka muje ka sami matarka tana jiranka."
A ranar suka bar Deehar bayan sun sauya kayan su, suka nufi Masarautar Rano, dake sun san tafiya ce ta kwanaki, haka yasa basu bari sun kwana a hanya ba, sun yi tafiyar har Allah ya taimaka wuraren asuba suka samu damar isa inda suka yada zango, suna isa dakarun da suke tare da su Kyautah suna musu caaaa, warware amawalen fuskar su, suka yi suna kallon su.
"Mune!"
"Barkan ku da hanya!" Gyada kai suka yi, sannan suka nuna musu masaukin iyalansu, a lokacin da ya isa tantin, tana kwance sai juya kai take tana kananun magana. "Nahara!" Cire kayan shi yayi ya kashe hasken dakin, sannan ya kwanta a bayanta, yana me cire mata kayan jikinta, fatar su ya hadu da juna. Bude idanu tayi tana kallon shi kafin ta ce.
"Kun dawo tare ne?" "Hmm! Na dawo me sanyi na" hannunta ta kai fuskar shi tana shafawa, a hankali ta matsar da fuskarta daidai na shi, ta fara sumbatar shi, hannun shi ya kai bayan ta yana shafa bayan har zuwa saman kirjinta, sosai ta sake mishi jikinta. Shi kuma yan kwailayen kirjin ta yake haukata shi, haka suka kasance har lokacin sallah yayi yana shagalin shi da ita, dole tasa shi ya kyaleta ya wuce dan rafin da yake wurin yana ganin Abid shima ya fito

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login