Showing 36001 words to 39000 words out of 105295 words
Chapter 13 - DASHEN ALLAH Book Complete By Mai Dambu from kanopost.ng.txt
da gaske?"
"Ih, na rantse miki da gaske "
Gyada kai tayi, sannan ta ce mata.
"Yaushe zaki kai ni?"
"Sai dare"
Haka kuwa suka ajiye maganar , ita kan Kyautah bata san me ya faru ba, amma ta wuce shashin su Aliyah.
A bakin kofar shiga ta hadu da Fure,
Rike kunnen ta, tayi tana faɗin.
"Baki jin magana ko? Me ya kai ki takalo rigima dasu Mulikah da Radiah? Sannan kuma kika bawa Yarima Arshan amsa kai tsaye?"
Rike kunnen ta, tayi idanun ta jajjur.
"Saboda yayi mulki suka kashe mana mutanen nahara baki daya? Me kike so nayi bayan naga makiyina? Ko za a kashe ni sai na kawar da shi."
Zungure mata goshi tayi, tana faɗin.
"Kowa kika gan shi a cikin Deehar yana da ciwon da aka ji mishi, dan haka ki adana kiyayyar ki."
Wucewa can cikin shsshin su Aliyah tayi, ta zube akan gwiwar ta.
D'ago ta tayi tana faɗin.
"Tunda basu miki kome ba, da sauki ki daina rashin kunya"
"Tow" ta fada ta fara gyaran dakin.
--
Yana shiga sashen kawai Galadima ya kifa mishi mari, durkusawa yayi a kasa ya d'ago kai yana kallon Galadima da idanun shi Jajjur.
"Tir da halinka."
Fulani Babba ta furta, tana daga can zaune.
"Me ka aikata? Ko Ance maka babu masu adawa da mune? Taya zamu cigaba da binne abin da kake yi? Tow wallahi ba zaka bata mana shirin mu na shekaru aru-aru ba. Mutumin banza kawai ku fita"
"Galadima ya fada." Yana nuna musu hanya.
Fita yayi cikin fushi, ya nufi gida.
--
Da daddare, fita Mama Uwa tayi ita da Sabuwa.
Wurin Jarma.
Yana ganin su ya tashi zaune, dake shi din Tsohon maye ne, sai dai zuwan shi masarautar ya ajiye maitar shi, sai dai idan zai yi wani aikin mugunta,
Yana ganin su Mama Uwa da Sabuwa lokacin da suka ambaci sunan shi, domin shi haka yake, yana ta zaman jiran su.
Sai gasu kuwa sun zo.
Kallon su yayi yaga da gaske wurin shi.
Daga waje Sabuwa ta tsaya, sannan ta ce mata.
"Ki shiga"
Shiga dakin tayi ta kalle shi, baki ne kato murgujejjen bamaguje, wanda ua boye akidar shi.
"Kina son Yarki ta samu alaka da Yarima Arshan ko? Tow zata samu amma ita wacce kike ki ruhin.....
500₦... Insha Allah'
a tuntube wannan number 08130269641 Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu
Jikinta na rawa ta zube a gaban shi, gyada kai tayi tana ƙara jinjina kai.
Murmushi ya mata, sannan ya ce mata.
"Amma taya matan kabilar Nahara suka zama masu son kan su haka? Taya kika tsammanin nasara?"
Damke hannunta tayi tana jin wani irin yanayi mara dadi, kafin ta ce mishi.
"Ba nasiha nazo ka min ba, zaka min aikin ko ba zaka yi ba?" Ta tambaye shi cikin kwarin gwiwa.
Mika mata hannu yayi tare da kashe wutar aci balbal din wurin.
Yadda ya fisgota, haka ya juyar da ita cikin son kai da son zuciya.
Sosai ya gurjeta yadda bai tab'a ji ba, yana ji a tarihi matan nahara, na musamman ne amma bai yarda da ba, sai da ya shiga jikin Mama Uwa, yaji kome nata zam-zam, ya fahimci yadda matan nahara suke albarka da korama yana jikin su.
Haka ya durjeta sannan ya mike a hankali yana jin kamar ya koma ya cigaba da aikin kwasar garan shi.
"Na gama, aikin ki kuwa zaki sha mamaki"
Tashi tayi tana faɗin.
"Naga alkhairi"
Sannan ta fita, rike wando shi yayi yana kara jin Kamar ya janyota yayi yadda yake so da ita, amma babu hali.
Gulbi suka wuce, tayi wanka da gyara jikin ta, sannan suka nufi hanyar dakin su.
--
Washi gari.
Tun jiya labarin haduwar Yarima Arshan da Kyautah ya zagaye masarautan, kuma abin takaici yadda ake ta yad'a zancen ba haka bane.
Tana aiki gyaran dakin Fulani Aliyah, Fure ta shigo dakin.
"Kizo"
"Tow"
Fita tayi tana bin bayan fure,.har waje.
Tana isowa, dogarai hudu suka sakata a gaba. Suka bar sashin.
Can bangaren gidan Galadima aka kaita.
A zaune ta same su, Radiah da Mulikah.
Kwashe mata kafa aka yi ta zube akan gwiwar ta.
"Wannan shegiyar yarinyar ta saka min kafa, bai ishe ki ba, sai kin hillaci Yarima Arshan"
Kallon su tayi na wasu dakika, kafin ta ce musu.
"Shi Yarima Arshan waye shi?"
Saka hannu Mulikah tayi a baki, kafin ta ce.
"Ku zane min jakar nan"
Ai kuwa suka shiga zaneta, kamar Allah ya aiko su kanta.
Duka suka mata na Allah ya isa, sai da suka ga bata motsi sannan aka mai da ita bangaren su na bayi aka watsar da ita a bakin kofar, wasu da kishi da hassada ya cika musu zuciya, tsalleke ta suke kamar sun ga kashi.
Uwar bayi tana can cikin gida, labari ya iske ta. Tana bangaren Zinaru ce da take kawo mata korafin Wabi, bata hakuri tayi sannan suka fito tanawa Wabi fada.
Koda suka iso,.a yashe suka hango Easther.
Da sauri suka iso wurin ta. Suka shiga bata taimakon gaggawa.
Taci duka,.har ta suma.
Haka suka shiga da ita d'akin su, aka taimaka mata.
Sai dare ta farka, a hankali ta tashi tana kallon yadda kowa yake harkan gaban shi, sannan ta nufi waje.
"Kyautah ina zaki?"
"Waje"
"Dawo ki kwanta"
"Tow"
Ta dawo ta kwanta, washi gari haka ta tashi da zazzaɓi, ta wuce inda take aikinta.
Wabi tana tsaye tana shiri, aka turo daga sashin Yarima Arshan ana bukatar bayi mata.
Dake sauran duk sun tafi sai Wabi da Tani.
"Ku je wabi da tani "
Gyada kai suka yi, sannan suka bi bayan dogaran.
Har izuwa shirayi.
Anan lissafin Abigail ya kunce, domin kome ya tsaya mata ne lokacin da taga yadda tsarin yaƙe.
A hankali take bin ko ina da idanu, har suka shiga cikin babban zauren shi yana kwance yan mata uku suna mashi tausa.
...
"Allah ya baka nasara gasu nan"
Juyawa yayi, bai ganta ba..shi fa Easter yasa a nimo mishi, bai rike sunanta ba, amma ya san baiwa ce, uwa Uba jiya ya samu labarin an zane ta.
Kallon Abigail yayi da ta cika mishi idanu, mika mata hannu yayi ta tako inda yaƙe.
Tare da saka hannun shi a cikin nata, murmushi yayi mata me sanyi, kafin ya fara zare rigar sakin jikin ta.
Kyaf-kyaf Idanu take, tana jin abin almara.
A hankali ya mike da ita suka shiga cikin dakin shi, sannan ya kwabeta.
Yau ne karon farko da yaga yarinyar da bata razana da abin da zai mata ba, don haka, ba tare da tunanin kome ba,ya shiga mu'amala da ita kamar me, ganin yadda take bashi hadin kai kamar me.
Yadda yake surfeta kamar ya samu abinci sai ya baka mamaki, domin ita Abigail, ta shagala da jikin shi.
Sai dai su fa kamar a jinin su ne, shagaltar da mace daga duniyar da take zuwa wata duniya na daban.
Sai bayan wani lokaci, ya fito yana mika.
Sannan ya sallame ta, ya shigar da Tani. Ai kuwa anan suka sha dambe kafin ya mata shigar bazata, ihu da kururuwa yasa shi dole ya yi kad'an ya barta bawai don yaso ba.
Haka suka fito daga ɓangaren shi, a hanya suka hadu da Easter, kallon su tayi tana ganin yadda tani take tafiya a bubbude.
"Ke Tani me aka miki kika koma haka? Sai kace an miki kaciya?"
"Yarima Arshan ne ya min fyade ni da Wabi!"
Rufe bakinta tayi, tare da hango yanayin shi a idanunta.
Yanzu dan wannan mitsitsin Yaron shi ne da wannan abin?
(🙄😏 Ban da su Fulani suna da buri akan shi tuni bai ajiye sa'an ki ba)
Abin mamaki, abin da ake zargin Kyautah tayi, har aka ci su da yaki sai gashi yan matan Nahara, sun zama karuwan Yarima Arshan, musamman Abigail da kome dare haka zai turo a dauke ta.
Kyauta da dukiya masu yawan gaske tana samu, haka yasa ta mugun farin jini a cikin bayin masarautar, ta fara jin itama wata ce.
Sai dai duk wannan abin a kunnen Fulani Babba, ita da kanta tasa Uwar Bayi tana hada mata maganin wanke ciki, aba bata bata sani ba.
Domin ta ce Yarima Arshan ba zai fara hada jini da baiwa ba.
Wani abin mamaki, Easter sai ta fara zama mara jin magana, wadda yaja aka dakatar da ita daga Ɓangaren Aliyah, wani irin rashin kunya take yi kamar ana ingizata.
Haka yasa ta zama fitinanniyar yarinya a cikin Masarautan, kullum sai an saka a kamota, amma baki daya yarinyar nan bata kamuwa.
Duk yan matan bayin babu wacce zata nuna mata kyau da zubin halittar jiki.
★‡★
NUMAN
Ganin ya isa da Yar shi, yasa aka fara shirin daurin auren. Bayan sallah juma'a,haka mutane suka shaida daurin auren Abdullah da Raudah.
Wanda aka ware musu bangare can da na iyayen ta.
Yanayin da yake ciki Abid kawai zai iya bada labarin haka.
"Ka zama ango"
Murmushi yayi domin yana son ya nuna farin cikinsa.
Haka ya riko hannun Abid ya mishi magana.
"Sosai nake farin ciki"
"Na fahimci haka"
Ya maida Mishi.
Duk da yan uwan Mahaifiyar ta, sun mata kayan ban girma haka bai hanata kudirinta ba.
Kwana biyu aka dauka ana shagali, kafin aka mika ta, dakin mijinta.
Sai dai me? Suna shiga ta yo kan shi da wuka, Abid ya rike hannun ta.
"Meye haka?"
"Kashe shi zan yi na kashe banza?"
"Lallai da kin yi asarar rayuwa mara amfani"
"Wallahi nice ajalin shi" ta fada tana kuka.
Tabbas bai ga nadama ko tsoro ba, dan haka ya saka kai suka fita da Abdullah da yake tambayar shi, lafiya?
Gidan Mahaifin ta, suka nufa.
"Assalamu alaikum!"
"Waalaakumun Salam! Lafiya Abid?"
"Hmm! Ba dan ina tare da Abdullahi ba, da yau babu shi domin Raudah taso kashe shi."
"Raudah ko?"
"Wallahi ita"
Tashi yayi ya nufi gidan, da sandar shi.
Ya shiga dukar ta, sai da ya mata likis.
"Kika rabu da shi kin yi asara"
"Wallahi ko zaka kashe ni bana son shi"
Ta fada tana kuka.
A nan suka kwana a tsohon dakin shi, washi gari da sassafe.
Sai ga sako daga fadar Hamma Bachama.
Haka suka tafi dukkan su.
Suna isa Raudah suka hango tana kuka.
Kafin nan bayan gari ya waye, ta nufi gidan Hamma Bachama.
Tana kuka aka mata iso wurin shi.
Zama tayi cikin kuka ta ce mishi.
"Allah ya baka nasara, ina karan mahaifina ne a bisa auren dolen da ya min da mutumin da baya ji baya gani!"
Cike da mamaki yake kallon ta, da tasan waye Abdullahi ba zata nime haka ba,.sai dai tunda ta ce bata so bata son ne.
"Me yasa baki son shi?"
"Baya ji baya gani, ko magana baya yi!"
"Shi kenan bari na tura a kira shi, amma naso da kin amshi haka a matsayin biyayya"
Cikin kuka ta ce .
"Wallahi mutuwa zan yi"
Jin haka yasa shi turawa aka kira Mahaifinta.
"Barka da asuba, ranka ya dade"
"Yawwa Ya Musa." Idanun shi yana kan Abdullahi da Abid.
"Ya Musa na kiraka da safe ko? Kayi hakuri, Yaran mu idan suna son abu bamu isa tauye su ba, haka idan basu son abu babu yadda muka iya. Ka bashi umarni ya sauwake mata. Allah zai bashi wacce zata zauna da shi da haka!"
"Tow mai martaba"
Sannan ya juya ya kalli Abdullahi, sannan ya matsa kusa da shi, ya riko hannun shi ya na mishi bayani.
Tausayin ya Musa ne ya cika shi.
Ya riko hannun shi ya ce mishi.
"Ba zan iya saketa ba, kai kamar Uba ne a gare ni, ka yanke shawarar da ya dace."
Shima riko hannun shi yayi sannan ya ce mishi.
"A matsayina na Uba na baka shawarar sake ta, Allah ya baka wacce ta fita."
Lumshe idanun shi yayi da suka cika da kwalla, sannan ya mishi alamar ya sake ta saki ɗaya. Ya yarda bata kaunar shi, duk sai yaji baki daya ya sare babu wani abin da yake ji akan ta.
Suna fitowa bayan sun sallami Hamma Bachama.
"Zan koma Deehar!"
"Me yasa?" Sake riƙe sannan Ya Musa yayi sannan ya ce.
"Lokaci ne ya bani damar haka zan tafi, na kasara aikin da Abbana ya fara"
"Yaushe ka saka tafiyar?" Ya Musa ya tambaye shi, ya jima yana jiran wannan ranar.
"Sati me zuwa "
Ya musu alama.
Haka suka dawo Ya Musa ya gayawa Mahaifiyarta abun da ya faru, ranta ya B'aci amma da ta tuna yarta tana son farin ciki ne yasa bata zafaffa ba.
Ya Haruna da Ya Musa suka yi ta shiri, Abid ma haka dan duk tare da su shiga Deehar.
Tsawon sati daya suka dauka, kafin suka nufi Deehar.
Tafiyar kwana da kwanaki suke akan Jaki.
Tare da shigar buzaye.
Har suka isa garin Deehar ana gobe kasuwa, kasancewar kudin da yake shiga cikin Deehar daga fatake ne.
Harajin da suka bayar yasa ba ayi tunanin binciken su sosai ba, har suka samu shiga cikin Deehar din.
--
Kwanan su biyar, suna yawo a cikin garin.
Ranar sun fito da Ya Musa, sun bar Abid da Ya Haruna a masaukin su.
Tun daga nesa Ya Musa ya hango yadda take gudu tana juyawa. Yana jin Muryan Dogarai suna faɗin.
"Kai ku kamo ta! Kar wani ya bata mafaka!"
Gudu take daga ita sai yan kayan su na bayi. Gashin ta da yake tufke ya warware ya dauka a bayan ta da gaban goshinta.
Kasancewar gudun a cikin kasuwa take, bangaje su tayi zata wuce ta tsakiyar su.
Sandar shi ta fadi. Ya shiga lallumar ta, komawa bayan shi tayi ta buya.
"Yawwa Yesu ka kawo min taimakon gaggawa."
Kallon su tayi tana dariya ta ce musu.
"Yawwa ya kuka ga namiji wannan iya shi kawai sufar samudawa gare shi dan haka ya cece muje Malam Basamude"
"Yar nan ai baya ji baya gani! Kuma baya magana!"
Cak taji numfashin ta, sun tsaya a sama.
Idanun ta tayi kwalkwala da shi ta ce musu.
"Yanzu Baba duk girman jikin nan, bai da wani amfani. Na hada ka da Abin bautar ku, ku taimaka min na rantse da Yesu Almasihu ina zuwa sai sun min ba dadi."
Girgiza mata kai yayi, ya ce mata.
"Yarinya mu ma baki ne, don Allah ki rufa mana asiri."
Tana ji tana gani suka dauke ta, suna wuce da ita.
Idanun ya cike da kwalla.
Riko hannun Ya Musa yayi yana tambayar shi.
"Wacece?.....
500₦... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu
"Wata yarinya ce take niman a gaji" ya fada masa da hannu.
Gyada kai yayi yana cigaba da tafiya. Har suka nufi asalin kofar da zata sadaka da Masarautar.
Wani irin sanyi ne ya lullube shi, ya lumshe dara-daran idanun shi yana kallon kofar.
Kafin suka juya, yana jin kan shi yana mishi wani irin girma.
Dafa kafadar shi, ji yayi kamar zai zube akan gwiwar shi.
"Ya zaka?"
Duk da baya ji baya gani, amma haka sai ya saka shi fahimtar abokinsa ne, na wancan Alkaryar.
Dawowa gaban shi yayi yaga tabbas tafiya yake ya kai hannun shi fuskar shi, yaga tabbas baya gani.
Haka yayi ta bin bayan su, yana tab'a shi. Amma babu hanyar da zasu yi magana da junan su.
--
Cikin takaici suka watsar da ita gaban Radiah da ita, d'ago kai tayi tana kallon su.
"Ke wacce irin masifa ce?"
"Eah?" Ta tambaye su, tana kallon su. Kafin ta gatsina fuska.
"Waye kikewa gatsine?" Mulikah ta tambya ta rai a b'ace.
Murguda baki tayi tana ɗauke kai,kamar wacce take yi da sa'o'in ta,
Takaici yasa Radiah amsar bulalar hannu dogari ta fara zuba mata, amma tana kallon cikin idanun ta.
" Bar kallona mayya!" Ta tokare ta da kafarta sai da ta fadi.
dan ranta ya yi dubu tow yau ya b'aci, ajiyar zuciya take tana kallonsu, sam babu tsoro ko fargaba a ranta, haka yasa Mulikah ta kuma wanketa da mari, tare da kwallo da ita. Amma taurin kai irin na Easter bai saka ta daina kallon cikin idanun su ba.
"Lallai ma yarinyar nan, baki ji a jikin ki bane"
Radiah ta mike zata je ta kuma dukanta, muryan Arshan ya dakatar da ita.
"Wannan wacce irin hauka ce?" Ya tambaye su, yana kallon ta.
Bai san me yasa yarinyar take cika mishi Idanu ba, wannan shine karo na babu adadin da yake ganin su a tare da su Radiah ana zane ta.
Ita nan Easter lissafin ta, ba a kan su yake ba.
Akan wancan basamuden yake domin duk wata masifa shi ya ja mata, dan haka zata so ta kuma ganin shi ta galla mishi harara.
"Tashi ki tafi" ta mike tana karkade jikin ta.
" Yarima Arshan!"
"Bana son jin magana!"
"Amma dai da ka tambaye mu."
"Ba zan tambaya ba, domin nasan halin ku."
Ya fada yana bin Bayan ta da Idanu, lumshe idanun shi yayi yana budewa akan ta, ba zai ce yarinyar bata mishi ba. Amma kasar zuciyar shi ta wadatu da yarinyar, ita ce macen da yake ganin kamar zai ajiyewa kan shi domin samun nutsuwa da gamsuwa ba dan yayi sharholiya da ita ba.
Sai dai a duk lokacin da ya ganta yana yawan jin kunci akan ta. Haka kawai zai ji zuciyar shi tayi nauyi. Yana jin zogi.
Wucewa yayi cikin gidan, ya gaida Garkuwa da ya tura a kira shi.
Zama yayi yana kallon yadda Garkuwa yake ta rubutu.
"Ka iso ranka shi dade?" Ya tambaye shi yana Mikewa tsaye.
"Zauna." Ya nuna mishi inda ya ke zaune.
"A'a nan ya isa"
Ya zauna yana kallon yadda tsarin dakon yaƙe.
"Allah ya baka nasara, ana ta shirin baka mulki, amma har yau babu maganar aure." Murmushi yayi sai da sautin ya fito.
"Zan yi amma da sauran lokaci"
Shiru suka yi dukkan su, kafin Garkuwa ya ce mishi.
"Ko zaka duba cikin yan uwanka ne, Mulikah da Radiah?"
"Hmm! Zan duba"
Ya fada yana Mikewa tsaye, ba tare da ya ce kome ba, ya bar zauren.
Yana fitowa ya same su, basu iya kome ba sai dai a basu kulawa kamar wasu jarirai.
Ko inda suke bai kalla ba, ya wuce abin shi.
Yana isa Shirayi ya samu Abigail, tana gyara mishi dakin shi. Fisgota yayi ya wani irin rungumar ta.
A haka suka zube a gadon. Kafin wani lokaci sun cika dakin da ihun shi.
Dan tunda tasan dadin shi, Mama Uwa take kara gyara mata Jikinta,.tana kuma kara fahimtar da ita kome akan yadda ake kire namiji, idan zai kwana yana abu daya da ita ba zata tab'a nuna ta gaji ba.
Hakan yake yasa shi shima tsinke alakar shi da kowacce mace sai ita, wani lokaci kuma yana son mu'amala da wasu matan amma tsoron yadda zai saka a dauko wata macen shine yake hana shi.
Zubewa tayi a gaban Uwar Bayi,.ta fashe da kuka.
"Uwar Bayi! Taya zan rama abin da suke min"
Banza tayi da ita, ta cigaba da kad'in ta.
"Uwar Bayi ina magana kin yi banza da ni" ta fada cikin matsanancin kuka.
"Sun kashe min dangina, sun kashe min garina. Sun mai da matan garina bayi marasa kima. An tsare jikin mu da alfaharin nahara amma ya zama na banza. Bayin cikin masarautar nan suna iya keta alfarmar mu, taya zamu samu yanci?"
"Yanci kike so?" Ya tambaye ta lokacin da ya shigo dakin, juyawa tayi tana kallon shi.
Murmushi ya mata, sannan ya mik'awa Uwar bayi sako, shinshinawa tayi tana kallon shi.
Lumshe idanun