Showing 84001 words to 87000 words out of 105295 words

Chapter 29 - DASHEN ALLAH Book Complete By Mai Dambu from kanopost.ng.txt

20 Dec 2024

6120

yasa ta fashewa da wani irin kuka me ban tausayi,. Zuba mata ido yayi yana kallonta yadda take kuka har jikinta yana rawa.
"Tow me aka Miki?" Rike shi tayi tana girgiza kai.
"Idan sune da har zuwa yanzu baka bar dakin su ba,.kana can kana cinye musu fuska."
Ganin duk kukan da take tana rike da abin kwanciyar.
"Kishi ko Kyautah?"
Shi a wannan ɓangaren baki daya gani yake kamar bata kai su Radiah kwarin kashi bane, domin ba a sakata layin sirara ba, ba a za a sakata a layin lange - lange ba. Tashi yayi zuwa ban dakinta ya gyara jikin shi sannan ya fito kugun shi daure da zanin wankar ta.
A hankali yake takowa har ya iso gaban ta. Tana kukan bata fasa ba. Daukar ta yayi suka wuce ban daki, tana ganin yadda ya cire fatarinta yasa ta rufe kirjinta da hannunta biyu, sannan ya sakata ta durkusa, ya wanke mata Jikinta ya d'ago ta, sai dai abin mamaki ya kai hannun shi kasa bai ji alamar kofa ba. Kallonta yayi yana me mata bayani.
"Kasancewar kin fito daga cikin ahlul kitabu, kuma bawai kin yi nisa cikin su ba, sannan kina cikin maguzwa masu bautar wanin Allah, idan zan yi wani abu dake har ki ji dadi na tow zaki wanke gabanki, sannan sai mu koma na cinye fuskar ki. "
Ya fada yana kallon yadda ta kifa kanta a kirjin shi.
Haka ya fito da ita har gadon, kanta yana kirjinshi.
Tunda ya kwantar da ita ya janye lullubin da ta rufe jikinta da shi, rufe idanunta tayi, tana sauke ajiyar zuciya. A hankali ya mata rumfa da faffdar kirjin shi, ya janye zanin da yake kugun shi wurga a can. Sannan ya juyar da ita kan shi a tsakanin Kirjinta, yana goga hancin shi. Cikin tsananin son kasancewa da ita sai dai baki daya abin da yaji dazun yasa shi rud'ani.
A hankali yake tab'a can ya tab'a nan, ya lashe nan ya tsotsi can. A hankali ya hana Kirjinta sakata, duk da zafin da suke mata baki daya sai ta kasa magana, domin tunda yace suna bashi dadi ita kuma tana hana shi, yasa tayi shiru, can yadda yake mata a kirjin yasa ta fashe da kuka tana ture shi.
"Zafi yake min" cikin kulawa ya janye bakin shi a wurin ya koma wasa da wani bangare na daban, abin da yake mata yasa ta jin kamar zata mutu ne, ko wani abu ne ya shiga jikinta. Shi daya yasan abin da yake mata, shi daya yasan me yake faruwa dan haka shi taya ya cigaba da nuna mata abin da yake mata kamar zata sumaea hannun shi, bai saka shi fasa abin da yake mata ba, sai dai ma d'agowa yayi ya hade bakin shi da nata, yana me kara amfani da damar da Allah ya bashi. Hannunta baki daya ta saka a bayan shi. Ta rasa meke mata dadi domin yadda yake kashe ta, sai da ya gama sakata cikin yanayin da ya samu ta fito sannan ya kyale ta. Ba lokaci guda ya dace aci a cinye ba. So yake ya koya mata yadda na zata iya daukar lokaci baya tare da ita ba, a wannan lokacin ya lura da kamar barci ne yayi gaba da ita na gajiya. Jan hancinta yayi, ta tura mishi baki. Haka ya sa shi Mikewa ya fada ban daki wanka domin an fara kiran sallah la'asar.
Koda ya fito gyara mata kwanciya yayi ya fita abin shi. Sannan ya nufi masallaci, barci sosai tayi tana tashi duk abinda ya ya faru ya dawo mata. Nufar ban dakinta ta watsa ruwa ta wanke jikinta,.tana kallon yadda nonuwarta suka shiga wani yanayi.
"Kuyi hakuri, nasan ban muku adalci ba. Kunga bani da kowa sai basamude dasu Wabi, ku daina yin zafi idan yana tab'a ku" ta fada tana daura zanin ta. Tana fitowa ta ganshi tsaye, sunkuyar da kai tayi zata wuce shi ya janyota jikin shi.
"Ba dai kunyata kike ji ba?" Boye fuskarta tayi tana bubuga kafarta a ƙasa.
"Ai haka ne? Tow sannu gashi nazo ganin abokai na ne?"
"Kuma sakewa zaka yi?"
Bakin shi ya kai kunnenta,.ya ce mata.
"Iya su nazo gani, dan bana son suna ciwo" idanunta ya cika da kwalla, ta ce.
"Tow" janye zanin yayi yaga yadda bakin su ya takura, sannan ya ciro wani magani daga aljuhun rigar shi ya fara shafa mata, da fari zafi ya mata. Amma daga baya taji sanyi. Sumbatar goshinta yayi.
"Magani na kawo miki, baki saba bane a hankali zaki daina jin shi."
"Haka kowa ma yake ji?"
"Ih! Matan arziki amma da zaran ni dake mun zama abu daya zaki daina jin shi"
"Jan gwarzo!" Ta kira sunan shi a hankali.
"Idan muka zama daya nahara." Harshen shi ya cillata cikin bakinta, yana me ɗaukar ya mai data gadon, birkita mata lissafi yayi kamar zata haukace.
"Kika ce min jan gwarzo!" Ya kalli yadda take fitar da numfashi sama sama,. kirjinta yana sama da kasa. A hankali ya kai kan shi cibiyar ta, yake sumbatarta har sai da ya tawo fuskarta, yadda ta bude mishi kafa yasa shi baki daya jin kamar zai tafi a tsaye. Yarinyar nan zata kashe shi. Yadda take lumshe idanun yasa shi kara sussuce mata, ana suka shashance, sai magariba ya shiga wanka ya nufi dakin shi ya sauya kaya. Itama lokacin ta gyara Jikinta, tana fitowa Uwar bayi ta mika mata madara da wani Hadi, shanyewa tayi kusan tunda taga sun wuni a tare kuma daki Uwar Bayi tayi alkawarin bata tab'a barin ta haka, shi yasa tayi ta haɗa mata kayan gyara, kafin kace me ta gama, tana ganin ta fito tasan halin kyautah da shegen kwadayi, ai kuwa haka tayi ta dura mata, ai kuwa ta ci sosai kamar jaka, sai da ci ta koshi sannan ta ce mata.
"Ina ga ya dawo dakinki ne, domin sauran biyu kwana biyu biyu yake musu, ki kula da kyau."
"Tow" ta fada tana lashe hannun ta.
"Uwar Bayi, yaushe zaki kara min wannan abincin me dadi "
"Idan kin nutsu kin yi hankali zan kara Miki, don na lura kanki rana yaƙe "
"Tow Allah ya baki hakuri "
***
A hanyar dawowar su, suka tsaya da Abid.
"Matsalar kyautah za'a iya dakatar da shi, abin da ya faru ita ta amshi alkawari ne domin karta rasa yarda daga danginta, Yar Uwarta ita ce me laifin, ina ga idan har wancan din matukar zata amshi laifinta tow sadaukarwa ita ce zata mutu, idan kuma kyautah ta sani kasan ba yarda zata yi ba. Sai kuma asalin abin da ya faru shekarun baya, Zuri'ar Garkuwa Chiroma, Galadima,Alkali, Sarkin Malamai, sune suna asassa matsalar da yake faruwa, batun nakasar mazan masarautar. Magajiya da Alkali suke nakasa Ya'ya mazan Masarautar, domin yaranta dukka mata ne sai daya na miji, shi ne dalilin da Abbana ya dauke ka zuwa Nahara, har a lokacin nahira yake gaya masa cewa, dole ka zama mara gani da ji, dake a lokacin bai tafi da Ya Musa ba, domin ya jima yana zargin shi. Shi yasa Nahira ya gaya mishi cewa duk tsanani kar ya bawa wani rikon ka sai Ya Musa domin shi makiyi ne, shi kan shi Ya Musan ya sha zuwa garin Nahara domin niman hanyar da zai kashe ka. Abdullahi kai ne asalin wanda ake kira Masha ruwa magirbi, domin baki daya ja taso hannun makiyinka ne, a yanzu haka ya Musa yayi kwantar bauna ne yana jiran wani abu ya taso. Dole ka boye tarayyar ka da Kyautah. Dole ka ajiye kome domin a nawa nazarin harin su ya karkata kan Kyautah ne."
Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya ce.
"Ya Musa! Tabbas na sha hango kiyayya ta a kwayar idanun shi ban zata haka yana da nasaba da mahaifina ba."
"Hatta kwantar da cikinka da aka yi na tsawon shekaru uku Ya Musa ne, domin Allah ya nuna musu iyakar su, da aka tashi haihuwar ka shine kazo sa hatimin kabilar Noye, akwai shi a wuyar Abbanka akwai a wuyar Abbana nima ina da shi amma bai kai naku ba, da wannan hatimin ake gane jinin Noyewa"
"Me ya rage zamu yi?"
"Babu sai dai yana da kai ka tafi Rano, ka kai musu ziyara asan kana raye."
"Kana ganin babu matsala?"
"Kafin nan zan shirya tawaga na musamman domin fara dakile munafukai ta hanyar makiran da suka kashe mana iyayen mu "
"Na bar maka wuka da nama, dan uwa ina fatan baka da wata matsala"
"Kayi hakuri, amma juyin juya halin sa zai faru bana fatan ka dawo masarautar nan a matsayin haltaccen sarki amma zan bar ya Musa a raye domin kai ka dace ka hukunta shi da hannunka. Nayi alƙawarin duk wanda ya tab'aka sai na hallaka shi. Idan ka dawo babu labarina, iyalina su sama kariya daga gare ka, Abin da zata haifa ya zama garkuwa a gare ka imma mace imma namiji."
"Na fasa tafiyar, domin babu inda zani na dawo na samu babu labarinka" dakyar ya Lallaba Abdullahi ya tafi shi kuwa ya shirya yaki da kafa mulkin adalci kafin Abdullahi ya dawo.
Shima Abdullahi ya kira Uzairu da wasu amintattun dakarun sirrin su, ya basu amanar Abid. Ya kuma basu umarnin kare Abid duk abin da zai faru. Shi Abdullahi bai sani bane, amma an shirya kashe su ne, shi yasa Abid ya bashi shawarar ya tafi Rano, shi kuma zai tunkari duk wata fitina. sarkin Yaki Uzairu kuwa ya haɗa kan mayakan da zasu tunkari dakarun da zasu yi aikin su Yarima Shehu.


Haka ya faru ne sakamakon fitowa da Garkuwa yayi akan lallai shi dai sai abawa Abdullahi mulkin shi. Su garkuwa suka mishi caa, a haka suka gaya masa cewa zasu kashe shi, shi da Abdullahi. Shi kuma ya samu Abid ya gaya mishi, a yanzu haka garkuwa baya cikin Deehar.
----
Washi gari
Da asuba suka shirya shi da Kyautah da Uwar bayi, sannan suka nufi fita masarautar, a nan suka hadu da Abid da Aaliyah itama zata bisu.
Domin tun daren jiya Abid ya yanke haka don yasan zasu iya samun nasara akan shi su tab'a ta.
"Meye nufin ka?"
"Ku tafi da ita, ina kyautatta zaton akwai Jafar Abid Noye a tare da ita, ga Baffanta a gefenta ai nasan ba zata yi kuka ba"
"Baka bukatar"
"A'a kuje " ya fada yana juya baya, a hankali Abdullahi ya juyo ya rungume shi.
"Kayi min alkawarin zan dawo na same ka!"
"Ya Allah ka bani tsawon rai da kwana yadda, dan Uwana zai dawo ya same ni, kaji na roki Allah."
"Shi kenan "
Ya furta a hankali, sannan ya juya suka fita daga Masarautar.
Sunki juyawa su kalli juna domin har shiga hawayen karayar da yake zuba a idanunsu.
--
Bayan sallah asuba, Abid ya mike ya fara magana.
"Akwai yiwuwar za a kawo mana hari gidan Yarima Abdullahi domin kashe shi da iyayen shi, tare da ni ma. Tow ina rokon alummar cikin masarautar nan da su zauna a gidajen su, kar abin ya shafi wanda bai ji ba bai gani ba, jinin mu ta al'umma ne, abin da ya sa na fadi haka domin yau kwana kenan Babu labarin sirikin Yarima Abdullahi Garkuwa Hamid ko a ina aka kai shi?.....
*Kuna ganin hanyar zata bullewa Abid Meye nufin shi na sanarwan?*
500₦... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0142529598 Ramlat abdulrahman manga Union bank
#Mai_Dambu
lbishirinku mata masu Duniya mata masu Abin Atata dake nake hajiya idan kinaso kayan gyara yan gaske tau kina da damar ziyar (Dakin Amarya )domin dawo da martabarki kimarki a gurin megida har ma da Aboka huldarki A dakin maryan nane zaki samu 1, garin sabaya me kyau haka kuma Akwai garin lakuse wanda zai gyaraki ciki da wajenki ki koma tamkar halwa jikinki yi luwai luwai fatarki ta goge haka nonuwanki zasu ciko suyi cirko cirko suna tsokanar megida matarda zatayi yaye da yan mata ma duk suna iya Amfani dashi . 2, A Dakin amarya munada mayyukan kamshi da gyaran jiki haka kuma muntanadi mayyukan gyaran gashi akwai hadin buzaye mesa gashi taushi laushi da kuma santsi 3 hakama bangaren kayan mata suma ba'a barmu a baya muna hadin kaya masu inganci akwai hadin kinfi Amarya akwai zumar karya gado akwai hadin sabuzu kuwa akwai hadin dan bagigita akwai kalolin kaza dakuma tsimi da kuma kalolin san matse domin karin bayani sai ku tuntubi wanam Lambar 0805 086 4183 kokuma sakon karta kwana ta wanam lambar a man hajar WhatsApp 08164714675 kokuma saadatusadik@gamil.com sayen nagari maida kudi gida muna aikewa da sako gari gari kuma inganci kayanmu ke sayar dasu da ikon Allah ku garzayo dakin amarya muna nam garin sokoto
..........."Wannan daren namu ne, taya zaka ce haka? Amma ba laifi abubuwa sun maka yawa zaka iya kwanciya ka huta." Ta fada a hankali, tana komawa gefe ta kwanta, dakyar barci ya dauke shi.
Koda asuba tayi ya tafi masalaci, ya dawo akan lokaci domin bai ga Abid ba, dan haka ya dawo. Yana shigowa ya samu ta tashi ta koma bangaren ta, duk yadda, yatsina fuska yayi ya wuce dakin Kyautah tana kwance cikin lullubi sai barci take, kamar mage murmushi yayi ya rage kayan shi ya shiga cikin lullubin shima ya kwanta, rungumar ta yayi ta baya suka cigaba da barcinsu, aka'ida bangaren amarya Mulikah zai kasance amma abin mamaki shi ne yadda ya tattara ya shige dakin Kyautah, sosai barci yayi gaba da shi, har hantsi yayi hasken rana ce ta haska inda take kwance har kan fuskarta, bude idanu tayi tana me shafa hannun shi da ya zagaye cikinta da shi, a hankali ta juya tana kallon shi. Shagala tayi da kallon shi ta kai yatsarta tana shafa fuskar shi me cike da kasumba da gargasa, sai hadadden gashin giran shi wanda suka hadu da juna.
"Na miki kyau ne?"
"Au dama idanunka biyu?"
"Dawo min da tambayata kika yi."
"Me ya kawo ka nan?"
"Sai kin amsa min tambayata"
"Tow sake ni." Hannun shi taji yana niman turawa cikin rigarta, da sauri ta dirko daga gadon, ta zabga mishi harara tana tura baki, ban daki ta wuce tana kunkuni.
"Haka kawai mutum a takura mishi, ni ba yar iska bane salon mutum ya lalata ni"
Tashi yayi ya dauki kayan shi ya nufi bangaren shi, ya watsa ruwa yana kallon yadda halittar shi take murmushi yayi yana faɗin.
"Zan jira ki har sai kin amshe ni kafin ki ga yadda ake duniya" yana gama shiryawa yana haduwa da Mulikah.
"Dazun nazo naga baka nan"
Murmushi yayi sannan ya ce.
"Ina dakin Gimbiya Kyautah"
Gyada kai tayi tana cewa.
"Abin karyawa yana can"
"Bana cin abincin kowa sai na Uwar Bayi"
Murmushi tayi tana faɗin.
"Ih, tare da ita muka yi."
"Amarya da shiga dakin girki"
"Ih, martabawa ce" ta fada tana murmushi. A tare suka fito bai tsaya ba, ya wuce bangaren Radiah itama ta chab'a ado kamar dawisu.


"Barka da Asuba Yarima na"
"Barka dai, muje a karya" haka ya tasota a gaba, yana fitowa ya kalli shsshin Kyautah, zama yayi ya kuma kallon kofarta, baya son ta zama raunin shi yadda za a yake shi da ita, shi yasa yake kokarin ganin ya ɗauke kai, bai gama nazari ba yaji sautin takun ta. Tayi kwalliya das da ita, abin ka da doguwar mace kamar zata yi yayya.
Hararanta yayi ya nemi wuri ta zauna kusa da shi, sannan ya zuba mata abinci yana diban naman kaza yana zuba mata, kallon shi tayi ya lakuce mata hanci.
"Kana ta zuba min kai fa?"
"Tare zamu ci"
"Idan kayi babban loma ba yarda zan yi ba."
"Idan kika cinye nima ba hakura xan yi ba" sam sun manta da akwai mutane a gaban.
"Yarima Abdullahi ka manta da mu ne?"
"Ai" ya fada yana shiga hankalin shi, ya shiga cin abincin, addu'a yake a ran shi Allah yasa kar ta kwafsa mishi, cikin ikon Allah sai gashi tana ci kamar ba zata ci ba, duk da kuwa ranta a jagule yake domin ta saba zuba lomarta kamar bakinta zai yage.
Haka suka ci suka tashi, ya ma rigasu tashi amma bai yarda ya tashi ba, sai da ya tisa Kyautah a gaba da dura abinci domin yasan wanda taci dan kadan ne, bayan ta koma daki ta cire kayan tana kallon kanta a madubi. Ta saba idan ta gama al'adar ta, tana wanke kanta da kalkashi, amma wannan karon Uwar bayi ta ce ba zata wanke da shi ba, da akwai wani hadi da take son mata, baki daya sumar ya dame ta, gashi ba kitso take ba, balle a kunbushe mata, gyara tsayuwar tayi tana kallon madubi Wabi ta fado dakin kamar zata ci da baki.
"Lafiya?"
"Hm! Dama nazo ganin ki ne"
"Ai" ta fada tana gyara tsayuwarta.
"Wai da gaske yarima Abdullahi ya."
"Me?"
"Dama baiwar Fulani Mulikah ce, tace bayan ya dawo sallah asuba, shi ne ya dawo dakinki bayan kin san ba a wurin ki yake ba" dariya abin ya bata tana faɗin.
"Ih, anan ya karasa barcin shi domin na farka naji shi zagaye da ni." Wani irin hadata da garun dakin Wabi tayi.
"Ke wacce irin tinkiya ce?"
"Sake Akuya" ya fada daga bakin kofar shiga dakin.
"Basamude!"
"Ki min shiru!" Ya daka mata tsawa,
Sannan ya nunawa Wabi hanya,
"Kika kuma zuwa sai na saka a kashe min ke" ya fada yana tsare Kyautah da idanu.
"A kashe ta kai kayi ta? Zan dauki kasada amma ba zan dauka akan dangina ba, mun yi yarjejeniyar aurenka ne domin Yancin Nahara ba dan ka ci zarafin dangina ba, ina son nawa ina son nawa, ina da kawazuci idan ba ka da shi"
Ta riko hannun Wabi, sannan ta kalle shi.
"Zan bar maka ɓangaren ka, ka zauna da danginka amma ba zan zauna kana cin zarafin dangina ba" baya son ya d'aga murya domin baya son aji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login