Showing 90001 words to 93000 words out of 105295 words
Chapter 31 - DASHEN ALLAH Book Complete By Mai Dambu from kanopost.ng.txt
ya suka wuce wanka. Suna gamawa suka dawo suka ja sallah, bayan sun idar. Abid ya ce.
"Zamu dauki kwana uku anan, kafin mu cigaba yanayin yana da dadi" murmushi yayi cike da kunya, ya dauke kan shi. Can da gari ya waye suka fita daji inda suka samo manya manyan barewa har biyu, aka gyara aka gasa, duk matan suna tantin su, ruwan da wanka aka kai wa Kyautah tayi wanka ta gyara jikinta, ita ɗaya tasan yadda take jin jikinta, domin abu abinda yake bukata kamar mijinta, lokacin da ya shigo su karya, wani irin rungume shi tayi har da d'agal-d'agal, ta shiga niman bakin shi. Wani irin fisgota yayi ya dauke ta cak sama, yana me sumbatar ko ina na Jikinta, sake zanin wankar tayi.
"Abdullahi!"
"Kyautah!" Ya kirata a hankali, rike kan shi yayi, shi kuma ya mata masauki a shimfidar su, karshe karyawan da basu yi ba,.kenan baki daya Kyautah abin da take ji yana fisgarta ta zata wani abin Arziki ne, sai da Abdullahi ya shirya zama ita, itama ta shirya zama shi, lokacin ne ya gane ba zai ya samun kafa ko hanyar ratsa jikinta ba, domin wurin a rufe yake, duk yadda yaso shiga cikin kuwa sai gashi ya kasa kofar a rufe yake rub, hannun shi ya kai ya gwada sakawa yaji a rufe, ga kuma abin da yake fita a wurin kofar tayi karama. Rungume ta yayi yana me zura harshen shi kunnenta, yana murza kirjinta.
"Kyautah!"
"Na'am!"
"Babu hanyar shiga jikinki, dama haka wurin yake? Ki tambayi Uwar bayi"
Gyada mishi kai tayi, domin bata kawo wani babban al'amari bane, sai da suka yi wanka ya taimaka mata suka karya, bayan ya fita ya tura mata uwar bayi. Sai da ta gama zagayenta, kafin ta ce mata.
"Uwar bayi ni bani da hanya ne? Basamude wai bai samu hanya ba" dafe goshinta tayi tana faɗin.
"Ke dake baki da kunya shi ne kika tambaye ni? Ih kina da angurya sai wanzamai sun cire miki "
Bata zata cire abin bai da sauki ba, sai bayan ya dawo ta gaya mishi, ai kuwa akan kafar shi ya samu uwar bayi, ya ce mata. "Babu macen da ta iya ne sai maza? Idan mun isa Rano a cire mata amma mata ba maza ba." Yana gama fadar haka ya fita, ko Abid bai gayawa ba. Washi gari haka suka bar dajin suka cigaba da tafiya, kwanaki goma ya kai su, Rano sun samu kyakkyawar tarb'a, duk da tsufa ta cimma sarki Abbas. Ya karbe su a har cikin gidan shi Fulani Hadiza ita ta amshi Kyauta. Aka kira Inno wacce ta tsufa ainun, aka nuna mata gudan jinin Yarta. Kuka ta saka tana kallon shi yau ga Dan Kubranta, haka suka kasance cikin farin ciki da annushuwa. Zuwa dare Uwar bayi ta labartawa Fulani Hadiza halin da ma'auratan nan suke ciki, a daren aka kira unguwar zoma, sai da suka bugar da Kyautah domin wallahi ba zata yarda a cire mata abu tana gani ba. Sai dai duk yadda unguwar zoman ta tab'a da haska sai ta bata fuska, a hankali aka cire anguryan sannan aka dinke mata ciwon matar ta ce.
"Ga gabaruwa da bakin sabulu, tana zama a cikin shi nan da sati daya zata warke sumul."
Godiya suka yi dukkan su,.sannan suka jira tashin rigima da kan shi. Washi gari kuwa zafin ne ya d'agata, ai kuwa kamar yadda suka zata da mugun Rigima ta farka, sai da akai ta matseta ana sakata a ruwa, Fulani Hadiza ta kawo me gyaran jiki na musamman aka shiga mata. Cikin kwanaki Uku zuwa hudu ta warke har tana iya zama ayi hira da ita, wani abin da ya kara burgeta, yadda masarautar suke cike da ilmin addini Uwa Uba babu kyamar ta, babu kome ga kakar Abdullahi kamar ta goyata, haka yasa ta fara jin kamar a baya ba addinin Kirista take ba, domin duk wani girmamawa da kyautatawa, musulmai suna da ita, musamman Abdullahi da bata taɓa ganin kyamarta daga idanun shi ba, a wannan yanayin idan ya zo dubata, sai ya duba ciwon yana yi yana wura mata iska, sai ta kore shi domin karshe sai ya kai kan shi yana mata wani abu duk ya sakata jikewa, ga Matar Sarkin bata kyamarta sai girmamata kamar yar cikinta, kulawa kuwa har ta kai duk inda ta zauna kamshi take, ko abu ta tab'a zata ji shi yana kamshi, a hankali kyautatawan Abdullahi ya zame mata abin lissafi ba dare ba rana, ko muryan shi taji yana kiran sallah, abin ta saurara ne. Idan yazo kuwa ji take kamar ya ɗauke ta ya boye ta, duk shigowa sai ya tawo mata da wani abu suna ci tare a daki, dan zaman da tayi ta kara kyau kiba, cika ta sama da kasa fatarta ya murje,.kwananta goma ita da kanta ta nime Izinin ganin shi domin tunda Uwar bayi ta mishi tsiya ya dauke kafar shi, wato da tasan abin da zai biyo baya, ko da zinari da azurfa aka ce ta tafi wurin shi sai ta tsinewa wanda ya turata, ranar ya kasance farkon damina, kasancewar haka an sheka ruwa me yawa garin yayi sanyi gashi la'asar sakaliya, ta shiga har dakin, rufe kofar tayi tana me nufar shi.
"Abdul!" D'ago kai yayi ya kalleta, ganin yadda ta cire kayanta ya ce mata.
"Me ya kawo ki?"
"Kawai nazo ne ka cinye min fuskana"
"A wannan yanayin?" Ya tambaye ta yana tashi zaune, murmushi ta mishi sai lokacin ya lura ashe alkyaba ta saka da wani mayafi ta fito, kasa mayafin yayi ya Zubawa Kirjinta idanu da suka cika suka yi kyau gwanin sha'awa. A hankali ta isa gare shi rungumar ta yayi ya juyata gadon, suka nutse duniyar su, tunda yake sarrafa ta bai tab'a, cin karo da wannan yanayin me dadi ba, a hankali kome ya shiga tafiya, dama an gama jikata da gyara, shi kanshi bai san me ya kunce mishi lissafi ba, sai dai baki daya ya tsinci kanshi a niman mafita da son sanin ilimin mace a wannan lokacin, lokacin da ya nufeta da macijin shi. Taji abin a tsakanin cinyoyinta, Mikewa tayi ya mai da ita ya kara matseta, sannan ya shiga Addu'ar saduwa da iyali, cikin wani irin zafin nama, jin zai kashe ta kuwa ta yanka mishi cizo, kame harshenta yayi ya shiga tsotsa, ita kuwa ihu da yakushe da duka babu wanda bata mishi ba, sai da Allah ya bawa macijin shi sa'a ya shiga jikinta, a lokacin wani irin sanyi ya shiga kada mata, kasa magana tayi sai jijjiga kamar zata mutu.
A lokacin ya manta ita ce farkon shi, shima kuma ita ce farkon shi. Dan haka ya shiga turmusata kamar me, yayi hakuri ya jira har ta zama na shi, dan haka ya shiga goge mata duk wani rashin jinta.....
500₦... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0142529598 Ramlat abdulrahman manga Union bank
#Mai_Dambu
lbishirinku mata masu Duniya mata masu Abin Atata dake nake hajiya idan kinaso kayan gyara yan gaske tau kina da damar ziyar (Dakin Amarya )domin dawo da martabarki kimarki a gurin megida har ma da Aboka huldarki A dakin maryan nane zaki samu 1, garin sabaya me kyau haka kuma Akwai garin lakuse wanda zai gyaraki ciki da wajenki ki koma tamkar halwa jikinki yi luwai luwai fatarki ta goge haka nonuwanki zasu ciko suyi cirko cirko suna tsokanar megida matarda zatayi yaye da yan mata ma duk suna iya Amfani dashi . 2, A Dakin amarya munada mayyukan kamshi da gyaran jiki haka kuma muntanadi mayyukan gyaran gashi akwai hadin buzaye mesa gashi taushi laushi da kuma santsi 3 hakama bangaren kayan mata suma ba'a barmu a baya muna hadin kaya masu inganci akwai hadin kinfi Amarya akwai zumar karya gado akwai hadin sabuzu kuwa akwai hadin dan bagigita akwai kalolin kaza dakuma tsimi da kuma kalolin san matse domin karin bayani sai ku tuntubi wanam Lambar 0805 086 4183 kokuma sakon karta kwana ta wanam lambar a man hajar WhatsApp 08164714675 kokuma saadatusadik@gamil.com sayen nagari maida kudi gida muna aikewa da sako gari gari kuma inganci kayanmu ke sayar dasu da ikon Allah ku garzayo dakin amarya muna nam garin sokoto
....... ......Dan guntun tausayinta da yake ji baki daya yau ya manta da shi, abin da ya sani ya samawa kanshi nutsuwa da lafiyar shi, ya sha kwana idanu biyu domin ta, domin jiran wannan ranar ya sha fatan idan ya rike ta sai ta gaya makotan su,, rena shi da tayi da rashin jin maganar nan yau ya goge mata. Cikin wani irin gunjin kuka ta kwace bakinta tana yakushin bayan shi, janye bakin shi yayi yana faɗin.
"Kyau...ta...h!"
"Kayi hakuri ka cire min, zan mutu don Allah!" Ta fada tana jan fatar bayan shi, girgiza mata kai yayi gumi yana d'iga a goshinsa,.ya kuma kaiwa bakinta cafka, ta fasa wani irin ihu da kuka tana yakushin bayan shi, amma ina baya jinta, wani irin matseta yayi yana faɗin.
"Alhamdulillahi!" Ya furta yafi sau biyar, kara matseta yayi yana faɗin.
"Sannu duniyata" baki daya tayi laushi, dakyar take numfashi.
"Basamude cire min macijin nan" sumbatar goshinta yayi yana janye wa a jikinta, yana sauke ajiyar zuciya rungumar ta yayi yana shafa bayan ta. Tayi laushi kamar wacce aka mata dukar kawo wuka, shafa ta yayi tare da janyota jikin shi. Amma ina ta tafi baki daya sai hawaye da suka bushe a Idanunta, komawa tayi kamar danyen nama. Yayi maza ya rungume ta yana shafa bayan ta, wani irin kaunarta yake kamar ya maida ita kirjin shi. Kara rungumar ta yayi yana jin babu wanda ya isa cutar mishi da ita matukar yana raye. Har aka kira magariba, ya tashi ya nufi ban daki yayi wanka sannan ya tafi masalaci, kafin ya fita ne ya nufi cikin gidan ya samu Uwar bayi tana niman ta.
"Yawwa Yarima tana wurinka ne?"
Shafa kan shi yayi yana sunkuyar da kai.
"Tana can, tana bukatar kulawar ki kamar kullum" daga haka ya juya ya bar cikin gidan, wani irin farin cikin ne ya lullube ta, ta nufi ɓangaren Fulani Hadiza ta gaya mata, ai babu shiri aka hada bayi mata da unguwar zoma aka tura su tare da uwar bayi, suka tafi. Uwar Bayi ta fara gyara mata jikin kafin sauran bayi da Unguwar zoma suka shiga dubata, cikin lokaci ƙalilan suka gyara mata jiki tsaf, sannan suka mata wanka sai lokacin ta bude idanu, ba magana sai kuka da rikicin da babu gaira babu dalili. Haka suka gama kafin isha aka mai da ita daki, can Uwar bayi ta fita sai gata dauke da Farfesun kaza da dafaffen madara, ta sakata a gaba taci kaɗan."Uwar bayi dauke ni ki tafi da ni" ta fada cikin shashekar kuka, "Yo ni na kawo ki? Ina cewa zakinki da zalzalar ki ya kawo ki, ai kin dawo bangaren kenan haka zaki zauna kowacce mace haka take hakuri da al'amarin mijinta, balle ke da yayi hakuri domin ke har zaki ce a mai dake can" ai kuwa kamar Uwar bayi ta kutuntuma mata zagi, haka tayi ta kuka karshe dai Uwar bayi komawa rarrashi ta cigaba da yi tana bata abinci, tana shafa bayanta. Har ta gama ci ta sha magani, barci ya kuma ɗaukar, sannan Uwar bayi ta bar dakin bayan ta gyara mata kwanciya. Kunya tasa yaki dawowa da wuri sai da dare yayi ya sad'ado ya dawo dakin an saka runshi da turaren wuta na asali, ko ina sai daukar kamshi yake, gwanin ban sha'awa, haka ya cire kayan shi ya shiga ya watsa ruwa, sannan ya dawo dakin ya kwanta a bayan. Sosai haduwar jikin su ya haifar mishi da wani matsanancin bukatar ta, dan haka ya d'aga rigarta ya saka na Fulaninta a bakin shi ya cigaba da tsotsa, bude idanu tayi ganin zai kuma hallakata yasa ta fara kokarin kwace jikinta, tana faɗin.
"Kayi hakuri kar ka kashe ni, na haɗaka da Allah ku"
Haka ya cire bakin shi ya kara rungumar ta, suka cigaba da barci. Da asuba ma sai da suka kwashi rigima domin wani irin fitina yaƙe ji, dakyar ya hakura bai mata kome ba, domin yana fara niman wani abu ta sume mishi, dole ya hakura da bukatar shi, sannan ya fita anan ya hango Uwar bayi da kayan gyaran jiki, ya nufi masalaci, lokacin da taga Uwar Bayi ta fashe da kuka yana rokon ta tafi da ita,.amma haka taki tafiya da ita. Suka bata duk wani kulawa amma ban da tafiya, kamar xata yi hauka take ji domin Abdullahi ya hanata barci, ganin yadda ta lalace a cikin kwanaki Uku, yasa Uwar bayi gayawa Fulani Hadiza, suka dauke ta domin samun damar kula da ita.
***
Bayan tafiyar Abdullahi wani irin rigima ce ta farke a tsakanin su, baki daya hakkin mutanen da suka tab'a yana bibiyar su, inda suka ce sai sun kashe juna. Abin da ya fara kokarin zama tashin hankali, inda aka wayi gari Arshan ya tasa Fulani Babba da Galadima a gaba su gaya mishi waye shi? Yadda ya dauko takobi zai kashe su yasa Fulani Babba yaga mishi gaskiya.
"Kai dan shi ne, Galadima ne Mahaifinka mun so mai da kai sarki ne, domin ka rike masarautar shi yasa muka kora Mahaifiyar ita yar Asalin Kwantagora ce, shi ne gaskiya abin."
"Ina take?" Ya daka musu tsawa,
"Wallahi bamu san inda take ba, domin koranta muka yi" sake takobin yayi ya zube akan gwiwar shi.
"Kun lalata min rayuwa, kun lalata min kome nawa kun raba ni da Mahaifiyata bayan kun san ramin karya kurarre ne, Allah zai saka min" ya mike tare da barin ɓangaren Fulani ya nufi sharayi, ya hada kayan shi, yana kallon yadda kome yayi ta tafiya, yau gashi sun lalata mishi. A hankali ya hada kayan shi a daren bai yarda sun hadu da Namir ba, ya bar Deehar baki daya, yayi alƙawarin ya bar Deehar ya kuma bar kowa na shi, zai je ya nime mahaifiyar shi shima yana kewanta sai yanzu ya fahimci haka. Washi gari da safe aka samu gawan Chiroma an kashe shi. Basu gama fita daga hayacin su ba, labarin rasuwar Magajiya ya same su, wannan tashin hankalin ya basu mamaki ana.
Tunda aka fara samun labarin mace mace a fada, Ya Musa ya kara kame kan shi. Yaki fita ko kofar gida, haka ma Yar shi kai sai da ta kai masarautar ko tsuntsu Baya fita tsabar masifar jifar juna da ake ta hanyar amfani da Aljanu, haka yasa masu karami jini suka shiga fadawa matsala. Kwana uku a tsakanin aka samu labarin rasuwar Alkali da Sarkin Malamai. A rana na hudu wanda ya kasance Jumma'a, Galadima ya fito ya shirya, bayan an gama huduba, ya sanar da cewa Abdullahi ne sabon sarkin Deehar a ranar kowa yayi muba'aya, sai dai kuma al'amarin bai zo da sauki ba, domin kuwa babu wanda ya kawo karshen za a bawa Abdullahi mulki ba, Abid kuma aka aiyana shi a matsayin wazirin Abdullahi. Tunda aka fadi haka masarautan aka ji ana biki da buga ganguna wanda ya kai har kana jin shewa da murnan Yara da kukan Dawakai.
***
Wani irin kyau da kiba, sai ta kara tsawo kamar ba ita ba, wannan haukar da shirmen duk babu, domin wani irin nutsuwa ya shige ta. Babu kaudi da rashin jin nan, tana zaune a ɓangaren Inno, ta ce mata.
"Kyautah, ga jikana na baki amanar shi, don Allah ki taya ni kare shi duk da nasan Allah yana kare shi, amma don Allah kar ki bari wani ya cutar da shi, matukar kina sane da haka ya zama wajibi ki bashi kariya."
"Zan kare miki shi." Ta fada tana cin wainar gaban ta. Wanda yaji manshanu da tsokar nama. Bata kawo zai zo ba, sai ganin shi suka yi ya shigo cikin gidan, ya koma gefe ya zauna ya ce.
"Inno ga maganin nan a dama mata a fura ta sha."
"Tow,"
"Inno bar maganin nan sai an jima kinga abin da nake ci"
"Tow" ta fada tana barin wurin, da sauri ya koma wurin da take zaune a taburman kaba, ja da baya tayi ya bita.
"Dan rashin imani yau sati biyu, sai dai na ganki daga nesa haba ke kuwa ki tausayawa macijina mana"
"Ka kuma kashe ni" ta fada tana ja da baya.
"Na rantse ba zan kashe ki ba"
"Ni kan ka kyale ni"
"Zan kyale ne idan kina bani hakkina, ko kuma yau sarki Abada ya daura min auren wata yarinya yar Fulani da na ganta a cikin gidan nan"
"Yanzu sai ka kara aure?"
Ta tambaye shi idanunta cike da kwalla. Abin ka da namijin duniya ya kalle ta kamar bai damu ba ya ce mata.
"Kwarai kuwa"
"Sai kaje kayi tayi ba zan baka ba" ta fada tana kuka, yadda take kukan ya bashi tabbacin zata zo har inda yake, dan haka ya ce mata.
"Sai an jima" ya wuce abin shi.
Yana barin gidan itama ta lallaba ta bar gidan, ko inno bata sani ba ta bishi baya bangaren zama tayi can kuwa yazo daukar abu a dakin ya ganta. A ranshi ya ce.
"Magulmaciya" rufe kofar yayi ya nufeta.
"Ni dai kar ka jima zan koma da wuri"
"Tow Gimbiya" cikin hikima da dabara Abdullahi ya kanenayeta bata san lokacin da ta sake jiki suka shiga cikin juna ba, yaki ya nime haka sai da ya hada mata lissafi yadda ita kanta kamar zata yi kuka ya shiga binta da wasu abubuwan da kanta ya kasa dauka, sannan ya nime hanyar jirgin ruwan shi. A tsora ce ta fara kokarin kwace kanta, a hankali kuma shi da kan shi ya sassauta mata, ya shiga binta a nutse yadda yasa ta