Showing 81001 words to 84000 words out of 105295 words
Chapter 28 - DASHEN ALLAH Book Complete By Mai Dambu from kanopost.ng.txt
bisu har cikin gidan, tana barci. Baki daya Abdullahi bai da nutsuwa. Haka suka kasance har dai suka gaji suka bar gidan, sannan ya fito sallah azhar a gidan yayi domin tsoro yake kar ya tafi da nisa ta mutu, yana idar da sallah ya rage kayan shi ya kwanta a gefenta a yanzu yake jin shi cikakken maraya haka hawaye yayi ta zuba mishi, har zuwa lokacin da barci ya dauke shi.
Tun bayan fitar Abid ya nufi wurin Uwar bayi ya gaya mata, ita kuma ta tawo gidan ganin bata ji motsin su ba, yasa ta gyara ko ina sannan ta shirya abincin.
Tun kafin azhar take gidan har la'asar,
Bude idanu kyautah tayi ta tsince su tare, manne da juna kamar zasu shige jikin juna.
A hankali taji dumin fatar shi a cikin nata, juyawa tayi tana kallon shi idanu cikin idanu.
"Hmm!" Tace a hankali tana kokarin tashi kar ya farka, shi kuma yana jin farkawarta, yaki motsi jin tudun kirjinta a kirjin shi yasa shi kara narkewa a hankali. Kokarin zamewa take amma wani ikon Allah Abdullahi ya k'amk'ame ta.
Hannunta ta kai cikin gashin kan shi, tana me warware tufkewan da yayi.
"Abdullahi"
Bude idanun yayi yana kallon ta, bakin shi ya matsar kan nata.
"Kin tashi!"
"Ih!" Ta fada tana kokarin cire idanunta cikin nashi.
"Zan shiga ban daki"
Bakin shi ya kai kasar habbatar, ya shiga tsotsa. Rike kan shi tayi numfashinta na fita kamar zata sume, a hankali ya sauko zuwa wuyarta, baki daya dauke wuta tayi tare da fashewa da kuka. Janye daga jikinta yayi yana shafa kanta. Ganin ya kyaleta da sauri ta sauka a gadon, ta shiga ban daki, ta wanke bakinta sannan ya fito. Ganin shi tayi ya sauya kaya al'amar wanka zai yi, mamaki ne ya kamata ta ce mishi.
"Wankar me zaka yi?" Ta tambaye shi kanta a sunkuye.
"Kin bata min jikina, taya zan iya zama ban yi wanka ba, dan ma gobe ni ango ne da babu abin da zai dakatar dani"
Da sauri ta fita daga dakin shi, ba zata iya rashin kunyar shi ba, ita babu ruwanta.
Tana komawa ɗakinta wanka ta shi, tana gamawa ta fito bata zaci zai shigo ɗakinta ba, wani uban tsalle ta daka sai da fallen zanin ya kwace. Yana ganin yadda tayi kunzugun ta. Tashi yayi ta durkusa tana me kare kirjinta.
"Yarinya ai na gani, wallahi na gani kome ma kuwa " fashewa tayi da kuka tana me shiga ban dakin ta fasa ihu, shi kuwa ya kyalkyale da dariya, yana faɗin.
" Na gansu farare a tsaye casss" fashewa ta kuma da kuka.
"Gaskiya Abokaina sun hadu kuma bari na gaya miki, daga yau zuwa wata sati ki gyara min su, ki gaya musu akwai babban aminin su zai fara zuwa yawwa domin ina son su yan jajjur-jajjur" ihu ta saka mishi.
"Kuma cinyoyin nan sun min kyau "
"Ni kam, ka fice min a dakina bana son ganin ka."
"Oho dai, a gaya musu sai nazo."
Haka ya fita yana mata dariya, sai da tayi kuka ya ishe ta, sannan ta fito ta shirya, tana kumbura baki, koda ta fito zauren sun hadu ga Uwar Bayi da Abid sai shima ya bata rai yana hura hanci ta fito babu mayafi, bata karasa ba ta juya ta dauko babban mayafi ta dawo zauren abinci Uwar bayi ta zuba mata, tana kallon yadda ya sauko ya zauna yana kallonta cikin tsokana.
"Ya Abid "
"Na'am!"
"Kace mishi ya daina min kallon haka"
"Ikon Allah! Tow kaji dai, a daina mata kallon danyen nama "
Dage mata gira yayi ta fashe da kuka..
"Uwar bayi kina ganin shi ko?.......
500₦... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0142529598 Ramlat abdulrahman manga Union bank
#Mai_Dambu
lbishirinku mata masu Duniya mata masu Abin Atata dake nake hajiya idan kinaso kayan gyara yan gaske tau kina da damar ziyar (Dakin Amarya )domin dawo da martabarki kimarki a gurin megida har ma da Aboka huldarki A dakin maryan nane zaki samu 1, garin sabaya me kyau haka kuma Akwai garin lakuse wanda zai gyaraki ciki da wajenki ki koma tamkar halwa jikinki yi luwai luwai fatarki ta goge haka nonuwanki zasu ciko suyi cirko cirko suna tsokanar megida matarda zatayi yaye da yan mata ma duk suna iya Amfani dashi . 2, A Dakin amarya munada mayyukan kamshi da gyaran jiki haka kuma muntanadi mayyukan gyaran gashi akwai hadin buzaye mesa gashi taushi laushi da kuma santsi 3 hakama bangaren kayan mata suma ba'a barmu a baya muna hadin kaya masu inganci akwai hadin kinfi Amarya akwai zumar karya gado akwai hadin sabuzu kuwa akwai hadin dan bagigita akwai kalolin kaza dakuma tsimi da kuma kalolin san matse domin karin bayani sai ku tuntubi wanam Lambar 0805 086 4183 kokuma sakon karta kwana ta wanam lambar a man hajar WhatsApp 08164714675 kokuma saadatusadik@gamil.com sayen nagari maida kudi gida muna aikewa da sako gari gari kuma inganci kayanmu ke sayar dasu da ikon Allah ku garzayo dakin amarya muna nam garin sokoto
............ Kallon shi Uwar bayi tayi itama, dariya take son yi amma baki daya ta kasa samun damar haka kawai ta ce mata.
"Kar ki kula shi"
"Tow" ta fada tana cin abincin ta, da gangan ya zungure ta da kafar shi.
"Ya Abid"
"Abdullahi!" Shima ya kira sunan shi kamar zai fasa ihu, domin Allah ya gani baya kaunar yaga wani abu ya same ta.
"Tow me nayi?"
"Don Allah ka barta taci abinci!"
"Shi kenan, ci abinci ko kome meye ai ba gani da idanuna" ya fada masa kasa, yana lashe bakin shi.
Sai ga hawaye sharr, dama abin da take tsoro kenan. Yaje ya fallasata ayi ta kallonta ganga ba rufi, ita kuwa Uwar wauta ta ce mishi.
"Ai ba da gangan na ganka ba kaya ba, tun da." Tura keyar Abid yayi suka bar falon ya lura Abid so yake yaji kwaf-kwafa.
Waje suka fita Abid ya kalle shi.
"Me yasa kake min irin wannan kallon?" Ya tambayi Abid yana kawar da kan shi.
"Kawai mamaki kake bani, ka samu yar mutane sai bata ciwon kai kake" murmushi yayi yana kallon kofar shigowa harabar shi Kyautah ne da Mama Uwa.
"Fatana Waɗancan munafukan na samu lokacin da zan"
"Barka dai Yarima Abdullahi" inji Wabi tana kwarkwasa, gata da jiki sai abin bai mata kyau ba, ya dauke kai kamar ba dashi take ba.
"Yawwa Wabi"
Wani yauki ta fara mishi, zata yi magana Abdullahi ya tab'a shi yana nuna mishi kofar shigowa gidan.
"Radiah! Itace yar gidan Galadima." D'ago kai yayi ya karewa fuskarta kallo, shiru yayi kafin ya ce.
"Dawa take maka kama?"
"Galadima mana"
"Sannu dan iska, kara nazari kafin ta iso" ya juya ya kalleta ainun.
"Arshan!" Ya fada daidai lokacin da ta iso.
"Barkan ku da hutawa, Ya me jikin?*
"Alhamdulillahi Fulani Radiah, ya gidan ya kwana biyu?" Abid ya amsa mata yana tambayar ta.
"Masha Allah, gida lafiya lau, dama nazo duba jikin Gimbiya Kyautah ce naji ance an ganta dauke a hannun Magajin Deehar na gobe ne" dauke kai yayi yana kad'a kafar shi cikin jin kai, kamar ba shi ba.
"Allah sarki ih, da sauki amma tana cikin yanzu Mamarta tazo ai"
"Tow madalla, shiga tana ciki"
"Na gode da bani izinin shiga"
Haka ta wuce cikin gidan.
"Abdullahi"
"Da magana a bakin ka ko"
"A'a babu kome" ya fada yana kallon kasa a hankali kwalkwalar shi ya fara nazari kamar wanda aka ajiye mishi lissafi.
Idan har Arshan dan Sarki Hayatudeen ne, tow me yasa basu bashi Yaran su ba? Tabbas yana bukatar zuwa Rano, a yanzu kallon kofar dakin yayi sannan ya cewa Abid.
"Ina son zuwa Rano"
"A wannan lokacin?"
"Ih," ya fada a takaice, yana kallon Abid.
"Amma da Kyautah zan tafi, amma tafiyar zai dauki nan da sati daya ne, kafin nan na gama wani shirina"
"Baka bukatar dan rakiya ne?"
"Ko ɗaya, kai ma ango ne."
"Angon da Uban Amaryan yake son kashe shi?"
"Ih, tow ka mutu ne?"
"Ina fa na mutu, ita yarinyar ta kawo min kanta ne, a ranar." Da sauri Abdullahi ya kalle shi.
"Ta kawo kanta?"
"Ih, mana karshe sai na wstsar da ita nace ta koma gida shi ne dalilin."
"Amma dai kai banza ne, mu da muke niman mafita shi ne zaka samu wstsar."
Tsaki yayi ya mike, sai ga Raudah ta shigo gidan tana ganin shi ta kara kame kanta, yadda ta ga fuskar shi babu walwala yasa ta shiga cikin gidan kamar munafuka.
A cikin gidan kuwa magana Mama Uwa take gayawa Kyautah Uwar Bayi tana mai da mata.
"Tow gashi nan dai kamar shigar ciki gare ki, amma kuma"
"Ai bari tayi, wannan shi ne karon farko da ta gaza rike Yarima me jiran gado, amma nasan gaba yana shiga zata rike shi ta sauke shi wata tara zuwa goma. Dan Sunnah kuma dan halal"
"Uwar bayi ya kamar kina tare mata ne?" Inji Radiah.
"Ba tare min take ba, ita Mama uwa ce ni kuma Y'ace bana fatar reni ya shiga cikin al'amarin mu, a sanina amarya tana boye kanta ne kafin aurenta ko azarbabbe ya kawo ki ganin yadda fasalin gidan yaƙe" Kyautah ta fada tana gyara zaman zoben hannun ta.
"Ke!"
"Shiiiiii! Kasa da murya matar Abdullahi Hayatudeen Abdullahi Noye ce, ba a d'aga min murya kira ni Gimbiya Babba. Mijina zaki aura kin san adadin yadda nake jin kishin jan gwarzo na? Domin haka ki adana haka a ranki kafin ki shigo gobe Abdullahi yana da zinari me shekin ban sha'awa."
Daga haka ta juya ga Mama Uwa da suka yi tsuru-tsuru kamar an watsa musu ruwa.
"Tow zamu tafi Allah ya baki lafiya"
"Da wuri haka? Ku tsaya mana"
"A'a ba kome" suka saka kai zasu fita ne suka hadu da Abdullahi da Abid da Raudah.
Kallon juna Wabi suka yi da Raudah, sannan suka dauke kai, kamar babu abin da yake tsakanin su, haka suka shiga itama Radiah ta mike, tana faɗin.
"Namiji bai da tabbas, idan ya samu sabon wuri mantawa yake da tsohon wuri."
Ta fada tana kallon Raudah da take biye da Abdullahi.
"Mace ita take sayan duk abin da namiji zai mata, dan haka ni bana tunanin jan gwarzo zai samu sabon wurin da zai manta da ni. Tunda ni dai nasan Makahon basamuden nan nake gani a gabana." Ta fada tana kallon shi. Gashi maganar Radiah Raudah ta jefawa, ita kuma Kyautah dukkan su biyu ta wurgawa.
Zama Raudah tayi tana faɗin.
"Ko a gidan magani da tsohon zuma ake magani, idan kuwa aka yi tafiya me nisa matar cushe bata daraja. Balle kuma gayyan na ayye arna a idi."
Murmushi Kyautah tayi tana faɗin.
"Babu abin da yafi zama min a ƙwaƙwalwa ta sama da naga Basamudena yana ratsa dubbanin al'ummar masarautar nan dauke dani a hannun shi, haka yana kara min kaunar shi son kasancewa da shi, musamman da na fahimci shi ne mahadin rayuwata, ni ban zauna da kai dan kana Basarake ba, ina zaune da kai domin basamuden da kullum fuskar shi dauke da mayafi sai kwayar idanun shi nake iya gani" ta fada tana mikewa, cikin wani irin tafiya kamar ta mage, kamar ta dawisu haka ta isa gaban shi tana me fadawa kirjin shi.
"Basamudena!"
"Na'am" ya kai hannun shi dukkan biyu kugunta.
Cikin wani narkakken rikici ta fara buga kafarta, a hankali Uwar bayi ta sulalle, kafin Abid ya cikawa bujen shi iska. Raudah tana zaune kamar mayya, haka ya dauke abar shi suka wuce ɗakinta. Suna shiga ta dira ya fara kokarin gudu, yana binta tana dariya da shewa. Kafin kace me sun burkita ɗakinta ihu da shewa suka cika dakin har zaure.
Can taji shiru. Kafin ta fara jin safiyar Kyautah babu shiri ya bar gidan, shi kuwa yana riko hannunta ya kamota baki daya ya matseta da jikin bangon, yana shinshinar wuyarta zuwa kirjinta, a hankali ya fara cire kayan kwalliyarta yana ajiyewa a can gefe.
"Kaga sauke min fatarina bana so" ta fada kamar zata yi kuka.
"Kyautah nutsuwa nake nima"
Ai kuwa ta fashe da kuka, tana faɗin "bana son ganin abin bana so" Cak ya tsaya yana kallon yadda ta birkice mishi.
Maganar Mama Uwa yake yawo akan ta, lokacin da Uwar bayi ta je dauko musu ruwa.
_Idan kika sake kika ci Amanar Nahara, ba zaki gama lafiya baya, dan haka matukar kina bukatar rahama ki yakince shi a gare ki domin ta haka zamu samu yanci_
Baki daya tana tsaka me wuya wallahi, janye ta yayi daga jikin shi ya kwanta rub da ciki.
"Yau ya dace ki gama abin ku, ko shine baki gama ba" da sauri ta mike tana faɗin.
"Ih, shine ban gama ba"
Ta fada tana sauka a gadon, tsabar tsoro.
Ganin yadda ta razana ya sa shi kyale ta.
Haka ya fita yaje yayi wanka, ya kwanta domin baya jin dadin jikin shi, har addu'a yake Allah yasa Mulikah ta tare da wuri.
----
Rana bata karya sai dai Uwar diya taji kunya.
Da safiyar Juma'a aka daura auren Abdullahi Hayatudeen Abdullahi Noye da Mulikah hamid garkuwa, kafin aka sake daura Auren shi da Radiah Haris Galadima, sannan aka daura Auren Abid Jafar Abid Noye, tare da Matar shi Aaliyah Shehu Hayatudeen Abdullahi Noye, sannan aka fara shagali me daukar hankali da biki kamar me, Mulikah mahaifinta da yan uwan Mahaifiyarta sun jikata da kulawa domin tunda aka saka batun auren ake tsumma jikinta, banbancin da Radiah da ranar auren aka shiga gyarata, a bangaren Kyautah Uwar bayi bata mata kome ba, domin tasan halin da take ciki ta barta idan Abdullahi ya kai ziyara da kan shi zai bukaci gyara. Haka aka wuni ana hidima a bangaren Kyautah kuwa duk wani abinda ya dace tayi, har aka kawo amare, bata fasa hidima da su ba.
Sai dare can ta samu damar shiga ban daki tayi wanka, da ruwan zafi sannan ta huta gajiya. Barci ne yayi gaba da ita.
A can kuwa duk da abin ba wani sani ba ne, amma baki daya ya kasa sake jiki da ya shiga dakunan su, duk da shashinsu kusan su biyu ne a wurin yayinda shsshinsa yake hade da na Kyautah.
"Muje na raka ka"
"Ba zanje ba, idan na kalle su ji nake kamar na kashe su, domin laifin iyayensu. Shi yasa suna amince domin su yi amfani da ni, a wurin Kyautah zan kwana"
"A'a kar ka ja mata bakin jini wallahi ban yarda da ba, ka bata mata suna. A ce ta hanaka zuwa dakin sauran matan ka,.dama yayya lafiyar giwa!"
"Kishi kake taya ta?"
"Sama da kishi" haka suka yi shiru kafin, Abdullahi ya raka Abid gidan shi, shima ya kuma raka shi gidan shi. Haka suka yi ya rakiyar kura, karshe Ya Haruna da yake kallon su ya gaji, shi yazo ya raka su ya raka abid ya shiga ya rufe kofar shi. Sannan ya raka Abdullahi, yana share kwalla.
"Kukan me kake Ya Haruna."
"Kukan tunawa da iyayen ku,haka suka yi sai da ni da ya Musa muka shiga tsakanin su,.muka raka kowannen su kafin suka shiga gidajen su."
Murmushi Abdullahi yayi, sai da ya Haruna ya raka shi gida, yana shiga bangaren Kyautah ya nufa ya same ta tana barci an bararraje, rage hasken aci balbal din yayi, sannan ya fita. Yana shiga dakin shi yaji wani irin bakon kamshi, cire makarin aci balbal din yayi ya hango Mulikah kwance, rufe hasken yayi ya shiga rage kayan shi.
"A ina ka tsaya?" Wannan shi ne abin da ya fara bashi mamaki, dan haka bai bata amsa ba, ya wuce abin shi ya shiga ban daki, yayi wanka ya fito ya same ta zaune a gaban Abincin da uwar bayi ta kawo mata.
"Yarima Abdullahi!"
"Bana son magana" ya juya tare da haurawa gadon ya kwanta, itama bin bayan shi tayi, ta kwanta a bayan shi. Yana jin yadda tudun kirjinta yake tokare shi juyawa yayi ya fisgota.
"Kin zo kashe ni ne?"
"Akan me zan kashe ka?"
"Tow meye?" Bakinta ta haɗa da nashi, ta shiga mishi wani irin salon da ya kasa rike kan shi a wannan bangaren. Amma tsabar jin kai da mulki kin motsawa yayi ita ke kidan ta ke taka rawar ta.
Kyautah ce burin shi, baya buƙatar macen da zata nime shi, yasan tana haka ne dan wani damuwarta can, amma bawai dan tana bukatar ba. Meye garkuwa yake son cimma bayan yarshi da ya bada domin fansar kan shi. Tsam ya rike ta tare da yakinceta a jikin shi.
"Na gaji barci nake ji"
500₦... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0142529598 Ramlat abdulrahman manga Union bank
#Mai_Dambu
lbishirinku mata masu Duniya mata masu Abin Atata dake nake hajiya idan kinaso kayan gyara yan gaske tau kina da damar ziyar (Dakin Amarya )domin dawo da martabarki kimarki a gurin megida har ma da Aboka huldarki A dakin maryan nane zaki samu 1, garin sabaya me kyau haka kuma Akwai garin lakuse wanda zai gyaraki ciki da wajenki ki koma tamkar halwa jikinki yi luwai luwai fatarki ta goge haka nonuwanki zasu ciko suyi cirko cirko suna tsokanar megida matarda zatayi yaye da yan mata ma duk suna iya Amfani dashi . 2, A Dakin amarya munada mayyukan kamshi da gyaran jiki haka kuma muntanadi mayyukan gyaran gashi akwai hadin buzaye mesa gashi taushi laushi da kuma santsi 3 hakama bangaren kayan mata suma ba'a barmu a baya muna hadin kaya masu inganci akwai hadin kinfi Amarya akwai zumar karya gado akwai hadin sabuzu kuwa akwai hadin dan bagigita akwai kalolin kaza dakuma tsimi da kuma kalolin san matse domin karin bayani sai ku tuntubi wanam Lambar 0805 086 4183 kokuma sakon karta kwana ta wanam lambar a man hajar WhatsApp 08164714675 kokuma saadatusadik@gamil.com sayen nagari maida kudi gida muna aikewa da sako gari gari kuma inganci kayanmu ke sayar dasu da ikon Allah ku garzayo dakin amarya muna nam garin sokoto
...........Ganin bai wani jima a dakinta ba, kuma yana shirin fita idan da sauran matan nan da yana can a dakin yana cinye musu fuska