Showing 219001 words to 222000 words out of 239422 words

Chapter 74 - Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete by Aisha Aliyu Garkuwa .txt

06 Dec 2024

11892

da yake gigita mata ƙwaƙwalwa numfarfashi taketa fiddawa a hargitse, hannunshi ta jawo ta ɗaura kan breast ɗinta da suke masifar mata ƙaiƙayi har wani zut-zut sukemata,
da sauri ya kamosu tare dasa yatsunshi kan nipples ɗinta yayi ta murzasu a gigice.
Kana bakinshi kuma na tsotsarta. ƙafafunta ta buɗe da kyau.
cikin rawan murya ta saki nakasasshen kuka da gigita take surutai.
"Ohwyyyyyyy! Wai! Wai!! Wai!!! Hamma Saif daɗeeeee, wayyo! Wayyoooo!!!".
A gigice ta kuma tashi zaune kanta ta kife ta kamo Saif ɗinshi ta danna a bakinta, a tare sukace.
"Waiiyyyyyo". Amman da yake Zaleeha bata cikin haiyacinta batasan yayi bama,
wani irin fitinenne tsotsa take mishi tamkar ta samu Lolly pop,
gaba ɗaya jikunsu ɓari yakeyi.
Ruwa kuma ya kece kamar da bakin gwarya,
jiki na rawa ya jawo jikinshi ya jingina da kan gadon, hannunshi yasa ya kunna wannan wutan mai kala-kala.
ita kuwa Zaleeha da sauri ta konta kanshi tare da ruggumeshi gam a jikinta,
jawota yayi bisa ruwan cikinshi,
ya zama suna fuskantar juna, hannunshi yasa kan ƙiejinta yana matsesu kamar zai meda hannunshi cikinsu,
a gigice ta zuba mishi idanu,
ga mmkinshi sai yaga hawaye ne keta kwaranya a fuskarta,
sai kuma tasa hannunta ta kamo kanshi ta haɗa da nata,
lips ɗin shi ta cabka da ƙarfinta ta fara kissing nashi,
tanayi kuma tana kuka,
dariyar mugunta yayi a zuciyarshi dan ya fahimci bata cikin haiyacinta ya rigada ya gama gigitata,
jin kamar zata tsinke mishi lip ɗinshi na ƙasa ne ya sashi janye jiki kanshi,
da ƙarfi ya kontar da ita,
kana ya buɗe ƙafafuwan ta,
ya shiga tsakaninsu,
konciya yayi kanta, bakinshi ya sa cikin kunnenshi murya can ƙasa yace.
"Zaki tsinke min lips, me kike so inyi miki".
Ina Zaleeha dai bata cikin haiyacinta bare tasan yana magana, asalima itama surutai takeyi,
dariya yayi kana yayi kissing goshinta, a hankali ya kafa guiwowinsa ya durƙusa,
idonshi ya lumshi ganin duk ta jiƙe,
a hankali ya ronƙofo jikinshi kanta,
cikin tausayawa da tsananin kula ya fara cusa Saif ɗinshi jikinta,
da sauri ta rumtse idanunta tare da jan dogon numfashi mai tsawo sannan ta ƙara buɗa ƙafafuwan da ƙarfi,
fahimtar taji ɗan zafine yasata yin hakan ne,
yasa shi kuma, maida hankalinshi ta yadda zai shigeta,
a hankali hankali yake haɗe jinkisu wuri ɗaya,
har ya zama rabin jikinshi na jikinta,
sai kuma ya ɗan tsaya ganin yadda gaba ɗaya jikinta yake karkarwa, duk da sanyin da taketa cewan sai gashi kan goshinta ya ɗan tsastsafo zufa.
a hankali ya mata rumfa hannunshi yasa ya sharce mata zufar, ita kam Zaleeha bata san me ke gudana ba, ta dai san tanajin yana ratsata tana ɗan jin zafi-zafi amman ba yadda tai zatoba, kuma ita kanta tanaji a jikinta tanason yanayin da suke cikin.


Shi kuwa Hamma Saif, ƙara buɗa ƙafafuwan nata yayi cikin rawan jiki ya nutsa Saif ɗinshi jikinta,
wani irin gigitaccen rugguma Zaleeha tayi mishi tare dasa kuka murya a hargitse take cewa.
"Hamm Saif I love You very! very!! very!!! so much!!!".
farin ciki da jin daɗi duk a tare suka dirar mishi cikin zuciyarshi da ruhinshi,
a hankali cikin lallaɓawa dan kada taji zafi ta kurma mishi ihu irin na wancan karon, yasa ya fara caccakata a slow, murya a tsarƙe yake maganar da yanda tabbacin Zaleeha ba jinshi zatayiba.
"Ashhhhh ohhhhhhh Owhuuu baby I love you too, I love you 3 I love you 4,5,6,7,8,9,10,11.
I love you dozin-dozi ".
da ɗan ƙarfi take numfarfashi tare da surutai.
"Oh my God Hamm Saif Hamma Saif, Saifuddeeeeeeeeeeeen".
A gigice yake amsa mata.
"Na'am Zaleeha mene?".
Ta kasa fahimtar komai sai dai cikin fizgar numfashi tace.
"So sweeeeeeeeeeeet". Jin yadda tai mgna da ƙarfine yasashi yin maza ya danna mata yatsarshi a bakinta,
dan ya tuno Ameena na bacci a falon ta.
kuma har ga Allah baya son tajisu bare ta fahimci halin da suke ciki dan yasan ita bata iya iya sarrafa kishinta, Alhamdulillah ma yanzu kaso 80 cikin 100 na kishinta ya gushe.
ita kuwa sambatunta tai tayi.




A can falon Ameena kuwa a hankali ta buɗe idonta sabida kukan Adeel da ta fara ji cikin baccinta,
a hankali ta mirgina daga koncen, tabbas kukan Adeel take jiyowa,
da sauri ta tashi zaune ta jujjuya baya nan,
kasake tayi ta kasa kunne jiyo a falon Babanshi yake kukane yasata miƙewa a hankali bakin ƙofar shiga falon Hamma Saif ɗin ta ɗan tsaya, a hankali ta ɗan bubbuga ƙofar,
kana ta ɗan jinkirta na one minute jin shirune yasa ta tura kofar ta shiga,
Konce ta hangoshi a tsakiyar falon yana kuka,
da sauri ta ƙaraso gareshi,
ta sunkuya zata ɗaukeshi kenan taji sautin kukan Zaleeha da surutan Hamma Saif ɗin nasu.
Da sauri tasa hannu ta ɗago Adeel ta ruggumeshi cikin ƙarfi tasa hannuntan ta toshe kunnuwanta jin Hamma Saif ɗin na wani abu daya yafi kama da kuka yana kuma surutai.
"Thanks my happiness daɗi, daɗi, daɗi. Allah ya miki al'barka".
da sassarfa ta fice daga falon,
tana jiyo muryar Zaleeha can ƙasan maƙoshinta tana cewa.
"Hamma Saif so sweeeeeeeeet".


Kai tsaye ɗakinta ta wuce.
Wani irin abu takeji can ƙasan zuciyarta, wanda yafi kama da baƙin ciki ko kishi, hawaye ne taji suna ciko mata ido,
Da sauri ta fara ambaton sunan Allah, a take kuma taji sanyi a ranta tace.
"Shi da matarsa, wata biyu har kusan uku dake yake tare yau kawai dan sun kasance tare kada ki damu".
Sai kuma ta lumshe idonta tare da cewa.
"Kai Abba Adeel ba dai jaraba ba, ji yadda yake abu kamar wanda bai taɓa yin sex ba wai Daɗi,daɗi,daɗi, yanata sambatu uhumm ashe har haka ya iya".
Kwaffa ta kuma yi ranta take mgnar zuciya.
"Uhumm Wannan mutumin inaga ko mata huɗu aka bashi zai iya damu".
Ido ta lumshe tuno yadda ya rinƙa caccakarta a India gabanin dawowarsa haka zai ta gigita da sata surutai, sai ya gama yazo yai ta mata dariya yanai mata tsiya.
Konciya tayi tare dasa Adeel a gabanta tasa mishi nono a baki,
a hankali tace.
"In dai badon ya iya gigita mace in suna sex ba har ka rasa gane komai,
ai zata gane yana mgna, yadda yaketa ihun sa mata al'barka kamar bai taɓa cin maceba sai a kanta mitseeee jarabebbe ji yadda yaketa santi haka. ko meye dalilin ɓoye matane?".
Konciya tai lib tayi shiru tai tare da ambaton sunan Allah.




Acan Side ɗinsu Zaleeha kuwa,
sosai Saifuddeen ya kwashi gara son ransa har saida yaji ta fara tureshi daga kanta alamun ta gaji,
konciya yayi jikinta yayi lib har saida ya gama zazzage mata madar fitinarshi,
sannan ya mirgina ya koma gefenta,
ya konta,
jawota kanshi yayi jin yadda taketa shessheƙan kuka mai dadin sauraro,
kan ƙirjinshi ya ɗaura kanta,
wayarshi ya jawo ajiyan zuciya ya sauƙe ganin har shabiyun rana tayi,
rubutu ya ɗanyi ya miƙa mata wayar.
"Sannu ko, kin kyautawa Hamma Saif ɗinki, kin samu lada mai yawa kin jiyar dani daɗin duniya. Allah ya miki al'barka ya miki rahama da jannatul firdausi."
Numfashin gajiya taja kana ta kife kanta a wuyanshi tare da tura baki a hankali tace.
"Kaima Allah yayi maka al'barka, Hamma Saif ɗina, Allah ya barmin kai cikin lfy da wadata, ina sonka hamma na, son da ban san yaushene ko ta yayane ya shigeniba, ina jin sonka kamar bugun zuciya ta".
Lumshe idonta Saifuddeen yayi wato tunda tasan in yana ganin bakinta zai gane me take cewa shiyasa ta ɓoye kanta a zatonta baya jinta wannan salon yakeso shiyasa ya ɓoye mata warakarshi,
wata sahihiyar ruggume tayi mishi jin ya shafa mararta, a hankali ya rubuta mata.
"Kin gamsu ko?".
rufe idonta tayi tare da juyawa mishi baya,
kana ta jawo hannunshi ta ɗaura kan mararta a hankali tace.
"In dai mace ta bani adam ce ba jinnuba to ko daga romance kana iya gamsar da ita, bare kuma ka kai matsayin taraiya".
shiru yayi yana jin kalamanta na ratsashi,
a ranshi kuwa tunani yake ya lura Zaleeha bazata iya jurar caccakarsa ba kamar Ameena, ko dan ita har yanzu bata saba bane, ruggumeta yayi jikinshi sukayi lib suna maida numfashi har tsawon wani lokaci kana
A hankali ya rubuta mata.
"Jeki haɗa min ruwan wonka".
Kai ta gyaɗa mishi alamar to kana, ta juya ta kalleshi a shogoɓe tace.
"Ina zanina?".
Hannu yasa ya miƙo mata zanin,
Amsar zanin tai ta ɗaura kana ta miƙe ta sauƙa kan gadon tare da cewa.
"Wash Allah na, Hamma Saif wlh yauma abun kannan yaji min ciwo, zafi nakeji".
Dariya yayi cikin rumfar gadon nashi.


Ita kuwa bathroom ta shiga,
ruwan ɗumi ta haɗa ta shiga ciki,


Shi kuwa Saifuddeen a hankali ya zuro ƙafafunshi ajiyesu yayi a ƙasa a hankali ya yunƙuro ya miƙe, cikin ikon Allah sai gashi a tsaye cas da sawunshi basa wannan rawa da karkarwan,
sai dai yanaji kamar an dashi ne,
idonshi ya rumtse da azaban ƙarfi, tare dasa duk ƙarfin shi ya ɗago ƙafarsa ta dawa, wai zai gwada tafiya,
da sauri ya koma ya zauna a bakin gadon sabida jin zai faɗi, hamdala ya rinƙayi tare da godewa Allah.
kana yaja kekenshi ya hau ya zauna sannan ya nufi bathroom ɗin.


Tana cikin taji shigowanshi.
Murmushi tayi ganin ya shigo nan sukayi wonkan tare.




A cikin gida kuwa yau Ummi da kanta ta haɗa musu lunch,
ta shirya komai a dinning table ganin yau duk ƴaƴan nata babu motsinsu ga ruwa da aketa tsugawa.


Shabiyu da rabi dai-dai ruwan ya ɗauke cik,
dai-dai lokacin kuma Ameena da Raliya suka iso falon a tare.
Cikin mmki Raliya tace.
"Ummi ke kikayi aikin?".
Murmushi Ummi tai tare da cewa.
"Eh yau Babana yace girkina yake son ci".
Dariya Ameena tai tare da cewa.
"Ya sa mana ke wahala dai Ummi".
Dariya sukayi baki ɗaya. Ita kuwa Ameena a ranta tace.
"Ai fa dole ya nemi abinci tunda kowa bacci yayi ya huta ammanshi sukawa yaje yayi tayi yana ihu da sambatun sa al'barka.


Ahmad ne ya iso tsakiyar falon a hankali yace.
"Raliya yunwa nakeji a bani abinci".
Hararanshi ta ɗanyi alamar,
"Eh dole ai kaji yunwa".
Dai-dai lokacin Saifuddeen ya shigo cikin falon cikin shigar kayan sanyi,
wannan shima wani babban alamane na sauƙi wato jin sanyi ga masu larurar spinal cord injury, sabida su basa jin sanyi sunada yawan jin zafi.
Yana shiga ya kalli Ameena a hankali yace.
"Aminatu bani tea insha".
murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"Sanyi ko Babana?".
Cikin sakalcin da yake mata yace.
"Eh Ummi sanyi da yunwa da gajiya".
Dariya ta ɗanyi kana tace.
"To ai na gama abinci muje kuci".
Dinning area ɗin suka nufa a tare, bayan duk sun zauna ne.
Ummi tace.
"Raliya kira Zaleeha a waya tazo, ki shiga ki tada autana kuma shina yazo".
To tace tare da juyawa ta nufi ɗakin Hayatuddeen, kana tana kiran Zaleeha a waya.
Ita kuwa Zaleeha tunda suka fito wonka ta wuce ɗakinta,
tayi ɗan kolliya ta canza kaya,
jin yunwa na ƙwaƙularta ne yasa ta shiga kitchin ɗin ta,
tea ta haɗa tare da soya kwai guda biyu rak,
kana ta dawo lafonta tanaci tana ɗan latsa wayarta,
ta gama kenan kiran Raliya ya shigo tana ɗagawa tace.
"Goggo Raliya ya akayi?".
Dariya Raliya tayi tare da cewa.
"Kizo muci abinci".
To tace kana suka katse kiran
Cikin ɗaga murya Raliya tace.
"Hayatuddeen! Hayatuddeen!!".
Da sauri ya fito falo tare da cewa.
"Menene?".
Juyawa tayi ta fita tare da cewa.
"Kazo muci abinci".
Biyo bayanta yayi yana cewa.
"To".
Suna fitowa suka zauna.
Ita kuwa Zaleeha mayafi ta ɗauka ta yane jikinta kana ta nufi sashin Ummi.


Tunda ta shiga yaketa satan kallonta in sun haɗa ido ya kashe mata ido ɗaya,
tare da karkata bakinshi gefe.
Yasa hannunshi ɗaya kuma ya riƙo hannun Ameena ta ƙasan table ɗin, yana ɗan murza yatsarsa cikin tafin hannunta.
A haka dai suka ci abinci
Ummi na cewa Zaleeha bataci abin kirkiba,
kana tacewa Ameena.
"Ameena kici kada ki biye musu kinga ke shayarwa kikeyi bare wannan ɗan naki sarkin tsotso".
Murmushi tayi a ranta tace.
"Uhum suma ɗin ai sun tsotse juna".


Bayan sun gama cin abincin ne,
Saifuddeen ya fita shi da sule direbanshi.


Ahmad ma ya tafi kasuwa.


Kwana biyu yayi da Zaleeha kana Ameena ta amshi girki itama tayi kwana biyunta.


Rainaha dasu Goggo Dada duk sunzo sun ƙara dubashi da jiki.


Shirye-shiryen bikin Ishaq da Rashida kuwa yanata kankama.


Ahmad ma yanata gyare-gyaren gidanshi dan ya kafa ya tsare zasu ƙaura, yace kuma suna ƙaura Raliya zataci gaba da karatun ta.




Yau auren Ishaq da Rashida saura, kwana daya rak, tuni anataa hidima a biki amare.
Yau akayi walima,
Zaleeha da Ameena da Raliya da Adda Rahma duk sunje,
Washe gari asabar aka ɗaura aure.


Da yamma cin ranar ne kuma ƙarfe biyar dai-dai lokacin da za'a je ɗaukan Amarya.


Gidan Ya Aminu


Gidan shiru, kasan cewar Ayman ma ya tafi islamiya,
Ya Aminu ne komce a ɗakinsa kasan cewar ana hutun weekend yau babu inda yaje tunda gari ya waye,
tunani yakeyi irin zaman da sukeyi da Ziyada, sam sun kasa sakin jiki da juna suna zamane kamar da ɗinsu matsayin ƙanwa da wanta,
zuwa yanzu rasuwar Adda Maryam ta fara bin jiki da zuciyarsu, sai dai time 2 time in Ziyada ta tunata takan zauna taita kuka.
Kamar yadda yanzuma tana ɗakin tana konce a kan gado tanata kuka sabida hotunan ƴar uwar tata data gani,
tana begen ƴan uwanta rayayyu da matacciyar
tun ramda aka ɗaura aurensu da ya Aminu bata ƙara ganin Zaleeha ba hakama Zahira,
ga begen Adda Maryam.


Shi kuwa ya Aminu, rumtse ido yayi sabida Allah ya sani yana jin begen mace,
ta yaya sai fiskamci Ziyada ƴarinya mai kunya,
tabbas yanada buƙatar mace,
yana cikin yanayin yaji sautin kukanta na tashi daga can ƙasa.
a hankali ya miƙe tare da fitowa,
a hankali yake taku har ya iso ƙofar ɗakinta,
inda take sautin kukanta ya cika mishi kunne,
A hankali ya tura ƙofar ɗakin,
cikin sanyi ya maida ƙofar ya rufe,
Bakin gadon ya zauna a hankali ya kira sunanta.
"Ziyada".
Jin bata yi shiru bane yaci gaba da cewa.
"Kiyi haƙuri, ki dena kuka".
Da sauri ta tashi zaune murya na rawa tace.
"Ayyah Aminu ka kaini gidan Adda Zaleeha mana ina son ganinta, ina kewar ƴan uwana".
Juyowa yayi suna fuskantar juna cikin sanyi yace.
"To ki bar kukan, ko dai so kike nima ki sani kukan ne?".
A hankali tace.
"A'a".
Hannunshin yasa ya kamo hannunta a hankali ya kontar da ita,
cikin tausayin kanshi da kanta ya konta gefenta abinda bai taɓa yiba,
ido ta rufe ganin yadda ya konta kusa da ita shi kuwa a hankali yace.
"Zan kaiki gidan Adda Zaleeha amman sai gobe kinji ko?".
A hankali ta gyaɗa kanta alamar to,
cikin sanyi ya ƙara matsowa jikinta,
a hankali ya haɗeta da jikinshi murya can ƙasa yace.
"Haka muke konciya da Adda Maryam ɗinki, bata bari inyi nesa da ita, in kuma zatayi kuka a jikina takeyi".
yana kaiwa nan yaji muryarshi na rawa,
alamun kuka zai kwabce mishi,
a hankali yaci gaba da cewa.
"Baba Malam ya aura min kene, dan ki zama min madadin Maryam, Ziyada ina son kulawarki, ki zama matata a aikace. Ziyada ina da rauni, akan Maryam sabida ta nuna min so da hallacin da bazan taɓa mancewa ba, ki amince min in raɓi jikinki ko zanji sanyi a raina".
Cikin kuka ta manna kanta a jikinshi murya na rawa tace.
"To ya Aminu ka gaya min duk abinda Adda Maryam takeyi maka, in sha Allahu zanyi maka".
Cikin rawan jiki ya fara janye rigar jikinta a murya na rawa yace.
"Maryam bata hanani jikinta a duk sanda na buƙaceta, kuma bata konciya da kaya a jikinta in muna tare, tana daurewa buƙatuna har sai taga na gamsu".
Jin kalamanshi yasa bata hanashi cire mata rigarta da yakeyin ba.
yana cire mata rigar ya tashi zaune kana ya jawota zaune cikin rawan murya yace.
"Idan na cire mata rigarta ita ke cire min nawa".
faɗawa jikinshi tayi dan bazata iya cire mishi rigarshi ba,
fahimtar hakane yasa, a hankali ya zame rigar jikinshi kana ya zare mata nata,
meda ita yayi ya kontar cikin muryar kuka yace.
"Ran darena na forko na da Maryam ce min tayi.
Ya Aminu ina tsoro".
Da sauri Ziyada ta kalleshi murya a hargitse tace.
"Ya Aminu nima tsoro nakeji".
Ruggumeta yayi jikinshi tare da cewa.
"Karkiji tsoro Ziyarda a hankali hankali zan......!






Littafin nan na kuɗi ne turo katin mtn na ɗari uku ta wannan number 09097853276 ko kimin transfer ta asusuna na 0005388578 jaiz back Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo shaidar biyarki ta wannan number 09097853276.








By
*GARKUWAR FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: "Karkiji tsoro Ziyada ahankali hankali zan miiki, bazan iya cutar dake ba, bakuma zan miki da zafi ba, saboda keɗin har yanzu matsayin ƙanwa kike awajena, bazan miki abun da zanyi miki dan son zuciya ba, kiyi hakuri kinji Ziyada, mukarɓi ƙaddaranmu ayanda tazo mana, saboda babu wanibawa da ya isa gujewa ƙaddaransa, Allah ya tsara hakan tunkan ya halicce mu, nasan hakan abune me matuƙar girma, saidai hukuncin ubangiji ne bamu da iko ko ƙarfin musawa, kiyi hakuri kinji Ziyada".
Ya faɗi maganan yana me shafa gefen fuskarta, idanunta da suka cika da ƙwalla ta lumshe, gaba ɗaya tsoro,fargaba, da kuma nauyi sune suka cika zuciyarta, tayaya zata iya ɗaukan nauyin Yayan nata, takanji kaman kanta zai fashe idan ta tuna da cewa, shiɗin mijin yayarta ne kuma yayanta, tabbas tanajin abun wani iri, girmansa take gani sosai, saidai kuma haƙiƙa itama tayarda cewa ƙaddara ce da babu me iya kauce mata, duk kuwa abun daya faru ga bawa, rubutuccce al'amarine kuma tabbatacce, tuntuni Allah ya riga daya tsara hakan. Ahankali taɗan motsa laɓɓansa, cikin muryanta dake rawa tace.
"Zanyi maka dukkan abun da Adda Maryam take maka Insha Allah." idanunsa ya lumshe tare da ɗan ranƙwafowa ya manna mata kiss akan goshinta, ahankali yake kusanta fuskarsa da nata, har takai ga tsinin hancinsu yana gogan na juna, ga numfashinsu daya gauraye waje ɗaya, wani irin fat fat zuciyar Ziyada keyi, ƙirjinta ne ke wani irin dukan uku-uku, hakan yasa ahankali jikinta keɗan rawa, shikansa Ya Ameenu wani iri yakeji ajikinsa, jin abun yake wani iri kaman badai dai ba, saidai kuma amatsayinsa na musulmi dole ne yayi imani da ƙaddara, me kyau ko marar kyau, sannan idan yace zai bari sucigaba da zama ahaka, zai cutar da kawunansu ne, saboda yasan yana da buƙatar mace, kuma koma ba haka ba, ayanzu Ziyada takai munzalin da dole watarana zataji feeling, ya kuma san tana ganin girmansa, tayanda bazata iya faɗa masa halin da take ciki ba ya sani ko auren so sukayi bazata iya kai mishi kantaba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login