Showing 204001 words to 207000 words out of 239422 words
Chapter 69 - Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete by Aisha Aliyu Garkuwa .txt
tuno da mu kwana gida ɗaya mu tashi tare muyi faɗa mushirya, randa ka tashi cin zali ka dagani kamar zaka karni, inja maka yaseen doguwa bulluƙutu baƙar mutuwa, ince babu ni babu kai😂🤗 yana da ciwon ciki tun yana ƙarami randa ciwon cikin ya tashi kuwa inyi ta kuka ina ce mishi na yafe maka Mamamu haka nake kiranshi, duk da bani ke binshiba amman akwai tsamar saƙo da saƙo a tsakaninmu kodan mai binshi ɗin ya rasu,
Kullum mukayi faɗa shine da gsky kuma nuce da ɓare baki inyi ta zunɗuma ihu sabida nasan ni yar gaban goshin Kakaninmu ne, nice jika mafi soyuwa duk rashin gsky na sai suce to ai shine babba yayi haƙuri mana ai yarintace ke damuna, wani lokacin sai ince ni da an kyautar dashi ma na huta, gashi yau shekara ɗaya cib sai dai muyi waya in ganshi video call ko a hoto miss You Mamamu ɗan uwa rabin jiki, yayu maza akwai daɗi Ya Muhammad Ya Abubakar🙏🏻😭 Ya Usman Ya Rabi'u Ya Adam, duk yayune masu daraja da soyuwa a rayuwata, muna rayuwa cikin ƙaunar juna mutuwa ta zare mana ya Abubakar daga cikinmu😭😭, shiysa rauni nane akoda yaushe zanyi rubutu da abin tausayi sai nayi kukan tuno rasuwar shaƙiƙaina Ya Abubakar, ƙanin Auwal Sadiq kakata Innayi duk wanda ya karanta littattafan Mi wasmiti zai san sunayensu, ya Allah ka jiƙansu da Rahama🙏🏻😭😭
By
*GARKUWAR FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: Tana buɗe ƙofar idanunta ya sauƙa akansu, kasancewar sun shagala, basu ma san dap zuwanta ba, da sauri ta saki ƙofar, tare da juyawa ta koma baya, murmushi ɗauke akan fuskarta ta nufi bedroom ɗinta ta. Gaba ɗaya farinciki takeji acikin rai da zuciyarta,
hakan har ya kasa ɓuya abayyane tace.
"Alhamdulillah Allah, Lallai dukkan tsanani yana tare da sauƙi, sannan kuma shi haƙuri ribarshi nada yawa,
dan gashi kuwa Saifuddeen na samun alfanun haƙurinshi." Tabbas samunsu da tayi cikin yanayi na wasa da dariya, da kuma tsantsar farin ciki, shi yasa itama taji zuciyarta ta wadatu da farin ciki, da kuma jin daɗi,
a wani sashi na zuciyarta kuwa Allah take roƙo, daya basu zaman lfy da matanshi duka biyu.
Murmushi ta kumayi a baiyane tace.
"Uhum mata da miji sai Allah".
A can ɗakin Hayatuddeen kuwa, cikin dariya Zaleeha tasa hannunta cikin suman kanshi aɗan shagwaɓe tace.
"Wayyo na tuba bazan sake ba, please kabarni na tafi, ni gaisheka fa kawai nazo yi".
Ƙara cusa kanshi yayi cikin wuyanta tare da shaƙan ƙamshin jikinta, a hankali ya ɗan ciji fatar wuyanta,
wani irin ɗan zillo tayi tare da gantsarewa, hakan yasa ƙirjinta ya ɗan turo gaba,
tura baki tayi cikin shagwaɓa tace.
"Auchhh Allah Akwai zafi, nidai bazan yarda ba sai na rama ehe".
Jin yadda ya kife tafukan hannu wanshi akan ƙirjinta data turo mishi, yasa cikin sauri ta zame gefe, tana me sake shagwaɓe masa fuska, tare da turo baki.
Dariya yayi, tare da jawota jikinsa ya gyara mata zamanta kan cinyarshi ahankali ya rubuta cewa.
"Ina ciwon da jimikin yake nuna min na gani".
ya nuna mata fuskar wayar tashi, tare da karyar da wuya,
kafaɗanta ta maƙe cikin shagwaɓe murya tace.
"Hummm a'a nidai naƙi wayon".
Dariya yayi mai ɗan sauti ganin yadda tayi kamar yarinya ƙarama, hannu yasa ya tallafo kanta tare da haɗe goshinsu wuri ɗaya.
ido ya lumshe tare da ɗan zaro mata harshenshi yana me ɗan karkaɗa mata shi.
a hankali ta tsurawa fuskarsa ido,
haka nan sai take ga kamar tasan wannan fuskar nashi tun da daɗewa, idan ma ba fuskarsa bane, to wata ƙila me kama da fuskarsa ce,
ido ta ɗan zaro, sakamakon jin yanda yasa harshenshi yana lasar lips ɗin ta.
Hakanan taji wani irin diffrent feeling ya taso mata, ɗan lumshe idanunta tayi, cikin wani irin zazzafan shauƙi da ya taso mata, ta sake kusanta fuskarsa da tata waje ɗaya, hakanne yasa bakinsu sake kusanta dana juna.
Ahankali ta ɗaura lips ɗinta akan nashi liips ɗin, wani irin kissing tayi masa irin me tsayawa arai, wanda har saida yaji wani abu ya taso tun daga tsakiyar kanshi har zuwa babbar ƴar yatsar ƙafarshi,
Ahankali ta kuma sakin lips ɗin nashi, tattausan harshensa ta kamo, da laɓɓanta biyu tayi amfani, wajen sucking tongue ɗin nasa, shi kuwa jin yadda take kissing nashine ya sashi ƙara gigicewa,
hannu yasa akan bayanta, tare da fara zuge zip ɗin rigarta,
jin haka yasa tai maza ta saki tongue ɗinshi, lips ɗinshi ta kamo, a hankali ta ɗan ciji laɓenshi na ƙasa,
wani irin tsalle yayi tare da buɗe idanunshi,
Ganin haka yasa ta bar jikinshi da sauri, ganin kuma ya miƙo zai kamota ne tai maza ta sauƙa daga kan gadon,
kyakkyawan dariya tayi cikin dariyar tace.
"Thank God, nima na rama, kaga yanzu munyi one one , saboda haka, good night and sweet dreams".
Kanshi ya jujjuya mata alaman tazo, baki ta turo gaba tace.
"A'a nidai saida safe, ai ciwon da ka jimin jiyama bai warke ba, nidai kawai saida safe".
Tana gama faɗin haka ta juya, cikin sauri ta fita daga ɗakin.
ido ya lumshe bayan fitanta a hankali ya gyara konciyarsa, wani irin zazzafan shauƙi ne yake ratsa sassan jikinshi, yanajin so da ƙaunarta kaman zasu fasa ƙirjinsa.
Ita kuwa Zaleeha tana fita daga ɗakin, kaitsaye ta wuce side ɗinsu kasancewar babu kowa a falon.
Tana shiga bathroom gasa jikinta ta kumayi, kana tayi wonka tana fitowa kuwa tayi shirin baccinta.
Koda ta konta da zaran ta lumshe idanunta fuskarshi dake murmushi take gani a haka har tayi bacci.
Ɓangaren Ameena kuwa wonka tayi mai rai da lfy sannan tayi shirin baccinta.
Tana kammalawa kai tsaye side ɗin Ummi ta nufa,
a falo ta samu Ummi da Ahmad suna zaune, hannu tasa ta amshi Adeel daketa miko mata hannu gefe ta zauna tana kiciniyar bashi nono.
Cikin kula Ahmad yace.
"Yauwa Ameena kinada E passport a kusa ne?".
Kai ta gyaɗa tare da cewa.
"Eh inada dashi".
Ummi ce ta gyara zama tare da cewa.
"Yauwa to ki kawo mishi, dan zaiyi muku booking ɗin tafiyarku India ta online dan Dr Aliyu yace ya tafi da ke tunda Dr Adnan bazai samu damar tafiya a kuma ana buƙatan masanin jinyar kusa dashi".
cikin mamaki da jin daɗi tace.
"Ummi tafiyar har ta zone kenan kuma dani za'a je".
Ahmad ne ya gyaɗa mata kai tare da cewa.
"In sha Allah tafiya tazo, dan jibi ma akwai jirgin da zai tashi zuwa India, sai dai New Delhi zai sauƙa kuma a Mumbai za kuga likitan, to amma dana sanarwa da Dr Acash prasad yace ba matsala, shi zai taho da Dr zuwa New Delhi ɗin".
A hankali tace.
"Alhamdulillah, to amma wurin aikina fa Ahmad".
Kai ya rausayar tare da cewa.
"Eh Ya Adnan yaje ya sanar musu uzurinki harma an baki daman kuyi tafiyar tare".
Wani irin daɗi ne ya cika mata zuciya, cikin jin daɗin tace.
"To Allah ya kaimu lfy ya kuma bamu sa'an tafiya".
Amin Amin sukace baki ɗaya kana Ummi ta miƙe ta nufi ɗakin Hayatuddeen dan yiwa Saifuddeen saida safe.
Konce ta sameshi system ɗinshi na gabanshi, a hankali ta zauna gefenshi,
ido ya zuba mata cikin jin daɗin yace.
"Ummi meya hanaki bacci har yanzu?".
Kanshi ta shafa tare da cewa.
"Farin ciki mana, yau babana yana magana da bakinsa".
Murmushi yayi tare da cewa.
"Hakane fa Ummi".
Murmushi tayi kana tace.
"Yauwa batun tafiyarka India, zaku tafi da Ameena, dan Ahmad zaije Dubai sari, Ya Adnan ɗinku kuma ba'a bashi dama ba a wurin aikinsu, saboda Dr Arabi baya nan, ba yadda za'ayi a bar sashinsu ba kowa".
Kanshi ya jinjina a hankali yace.
"To Ummi ba matsala, Allah ya kaimu lfy".
Amin Amin tace tana mai son karanto haƙiƙanin abinda ke ƙasan zuciyarsa, amman saidai ta kasa gane shin yaji daɗin tafiya da Ameenan ne ko baijiba,
Abinda kuma nima kaina ban gane ba kenan, because duk wani yanayinsa sirrin zuciyarsa ne.
Kanshi ta kuma shafawa tare da cewa.
"Saida safe".
Tattausan murmushi yayi yace.
"Allah ya bamu al'khairi".
"Ameen" tace kana ta fita daga ɗakin.
Ameena da Hayatuddeen ta samu a falon cikin bada umarni tace.
"Ameena kije ki kula dashi, kai auta kazo ɗakinsu Raliya".
To sukace mata baki ɗayansu.
Daga nan ta wuce, kana Hayatuddeen na biye da ita a baya.
Ita kuwa Ameena ɗakin ta nufa.
Konce ta sameshi yayi lib a gadon jin sallamarta ne ya sashi buɗe ido, wani irin sassanyan murmushi ya sakar mata, tare da miko mata hannunsa alamun tazo.
Kontar da Adeel tayi can gefe kana tazo kusa dashi, jawota jikinshi yayi cikin sanyin murya yace.
"Zanyi wanka".
Da sauri tace.
"To".
bathroom ta shiga ta haɗa mishi dukkan abin buƙata, tana fitowa ta sameshi zaune bisa kekenshi amman gaba ɗaya jikinshi rawa yake, sai wani irin zufa ke tsastsafo mishi sabida azaban ciwo da bayanshi keyi.
Ahankali tace.
"Sannu".
Kai ya gyaɗa mata alamar yauwa kana ya nufi bayan gidan.
Ganin shigansa toilet, yasa ta gyara gadon, tare da ƙara gudun A/C.
Ba jimawa ya fito daga wankan, cikin ƙarfin hali da dauriya, ya sauƙa kan kekenshi ya zauna bisa gado,
man Hayatuddeen da turarenshi ya shafa sannan ya konta.
Jawota jikinshi yayi tare manna mata kiss a goshi cikin sanyin murya yace.
"Kinyi bacci ne?".
A hankali tace.
"A a idona biyu".
ajiyan zuciya ya sauƙe tare da cewa.
"Shine ko ki kulani".
Juyowa tayi da kyau kana ta ɗan raɓa jikinshi a hankali tace.
"Yanzufa jinyan bayan zamuyi".
Murmushi yayi tare da cewa.
"To ban ceba, ni lafiyata lau, karki wani ce ai banda lfy ne in kina so dai gani nan ras".
Dariya tayi sabida ganin ƙarfin halinshi,
shima dariyar yayi kana ya ruggumeta sukayi baccinsu a haka.
Washe gari da Safe Dr Aliyu da ya Adnan sukayi sammakon zuwa dubashi, dan Dr Aliyu zai koma Abuja,
bayan sun bashi duk taimakon da zasu iya bashi ne, suka sallami Umminshi suka tafi.
Jirgin da ya kawo su Saminu da Raihana shine ya juya dasu Dr Aliyu.
Sosai Raihana taji daɗin ganin Hammanta na mgna da bakinshi.
A ranar dai haka baƙi suka rinƙa zuwa tako ina, Masha Allah.
Zaleeha kuwa sosai Ummi ke kula da ita Alhamdulillah kuma jiki yayi ɗan sauƙi dan ta samu kula na musamman.
Maman Ameena da babanta ma sunzo sun duba Saifuddeen ɗin da jiki.
Hakama manya-manyan ƴan kasuwa, da ƴan ƙungiyar Jonapwd, da kuma jami'an sirri na SS suma sunyita zuwa dubiya a wannan wunin, shiyasa bai samu keɓewa da matanshi ba, Baba Bello ma da matarsa sunzo haka abokanshi baki ɗaya.
Ishaq kuwa hadda Rashida nshi yazo a daren
shida Saifuddeen sukayi ta hirarsu ita kuwa Zaleeha da Rashida sukayi ta hirarsu.
kafin su tafima tara tayi ganin haka Zaleeha tayi mishi saida safe.
Adda Rahma kuwa yauma da ita aka wuni.
sai yanzu ya Adnan yazo ya ɗauketa, haka su Goggo Dada da Aunty Mina duk sun zo.
Hakane yasa Ummi tace Hayatuddeen ya haura sama ya kwana a ɗaya ɗakin,
Goggo Dada kuma tazo ɗakinta Aunty Mina kuma da Raihana su kwana a ɗakinsu,
Ranar ma dai Ameena ce ta kwana dashi.
Washe gari kuma, shine ta gama kwana biyunta, kuma gobene da sassafe zasu wuce Abuja dan tuni an gama musu shirin tafiyarsu.
Bayan sallan isha'i suka ɗan taɓa hira, a falon Ummi ganin tara ya kusa yasa Ameena ta miƙe ta shiga ɗakin Hayatuddeen dan yiwa Saifuddeen saida safe.
Gefenshi ta zauna bisa dukkan alamu mgna yakeyi da Dr Acash dan taji bayanin yadda yakeji yake faɗa.
juyowa yayi ya kalleta bayan ya gama wayar cikin kula yace.
"Ameenatu ya akaine naga kinyi shiru".
Kai ta rausayar tare da cewa.
"Kawai zazzaƙar muryarka ne nakeji, tabbas na godewa Allah daya nufeni da jin muryarka, ji yadda kake zuba turanci kamar cikakken ɗan America".
Murmushi yayi tare da riko hannunta a hankali yace.
"Gobe iwar haka muna hanya, ko mun isa ko mun kusa isa, kinyi shiri ko?".
Kai ta gyaɗa mishi tare da cewa.
"Shiyasa ma zanje in shiga da wuri, inyi bacci dan nasamu in tashi kan lokaci".
Gefen fuskarta ya shafa tare da cewa.
"Da wuri haka, bazaki tayani hira ba".
Miƙewa tsaye tayi tare da rungume Adeel fuska a sake tace.
"Bari inje in turo ma Ammin Adeel tazo ta tayaka hirar ban kwana".
Yi yayi kamar bai jitaba, ita kuma juyawa tayi ta fita daga ɗakin.
Saida safe tayiwa su Ummi da Raihana da Raliya kana ta wuce side ɗinsu.
Kai tsaye falon Zaleeha ta shiga,
ita kuwa Zaleeha ta gama shirin baccinta kenan har ta konta taji sallaman Ameena, a hankali ta tashi ta buɗe ƙofar cikin sakin fuska suka kalli juna a hankali Ameena tace.
"Abban Adeel na kiran ki".
Kai ta gyaɗa alamar to kana ta miƙa hannu zata karɓi Adeel, da sauri Ameena tace.
"A a barshi kije kiji da rigimar tsohonshi".
Kai ta ɗan sunkuyar, tana murmushi.
Itama Ameena murmushi tayi kana ta juya ta tafi.
A hankali ta zauna abakin gado, abayyane tace.
"Uhum ni bana son zuwa side ɗin Ummi tunda Raihana tazo, ni ban san me nayi mataba, har ga Allah har raina ina sonta ita da ɗanta, amman ita na lura ko ganina bata sonyi, ya Allah ka sani ni babu abinda nai mata."
Jiki a mace ta ɗauki ƙaton hijabi tasa kana ta fito ta nufi sashin Ummi.
A falon ta samesu baki ɗayansu, a hankali ta koma gefen Raliya cikin sanyi ta gaida Ummi da Goggo Dada da kuma Aunty Mina.
Hayatuddeen ne ya ɗan kalleta cikin kula yace.
"Adda Zaleeha jikin ne?".
Kai ta jujjuya lokacin da taga Raihana nata hararanta ƙasa-ƙasa,
cikin sanyi da neman yadda zatayi ta samu ta shiga ɗakin Hayatuddeen ɗin tace.
"A a, na fara bacci ne, to kuma na bar wayata a ɗakinka, ɗauko min its mana".
Kanshi ya ɗan rausayar kana ya miƙe yana shiga ba daɗewa ya fito yace.
"Nifa na dudduba ban ganiba, Hamma Saifuddeen yace kije ki duba da kanki".
Kai ta ɗan gyaɗa kana ta miƙe ta nufi ɗakin.
Su kuwa Ummi ce ta fara miƙewa tayi musu saida safe.
daga nan duk suka watse kowa ya tafi makoncinsa.
Ahankali ta tura ƙofar ɗakin tare dayin sallama.
"Salamu alaikum".
ido ya zuba mata cikin yanayin shauƙi da bege, juyo kekenshi da yake zaune a kai yayi ya fuskanceta, ganin haka yasa ahankali tace.
"Gani Ummu Adeel tace kana kirana".
juya idonshi yayi kalan bacci, kana ya motsota, hannunta ya riko suka taho bakin gadon, ajiyeta yayi sannan shi kuma ya yunƙura ya tashi kan kekenshi gaba ɗaya jikinshi karkarwa yake, ido ta zuba mishi saboda da ka gani kasan azaban zafin da yakeji.
taune leɓenshi yayi kana ya zauna bakin gadon,
hannunshin duka biyu yasa ya dafe gadon bayan nashi sai zufa daketa tsastsafo mishi ta suman kanshi,
cikin tausayawa tace.
"Sannu, to ka konta mana".
Bai kulata ba, sai dai numfarfashi yaketa sauƙewa ajere-ajere, tausayinshi ne ya cika mata zuciya, Allah ya sani tanada rauni, kuma haka nan bata son ganinshi cikin mawuyacin hali, miƙewa tayi a hankali ta sunkuyo ta gefenshi, pillows ta jere mishi a bayanshi cikin, sanyi tasa hannunta duka biyu ta tallabo bayanshi,
jin haka yasashi sa hannunshin kan kafaɗunta, jingina shi tayi jikin pillows ɗin,
kusan atare suka sauƙe ajiyan zuciya,
miƙa ƙafafuwan shi yayi cikin zuba mata ido ya jawo hannunta ya zaunar da ita kam sawunshi,
cikin karya wuya ya mata alamun zafi yakeji.
Ga mamakinshi sai yaga tayi rau-rau da ido cikin rawan murya tace.
"Sannu Hamma Saif Allah ya baka lfy".
jawota yayi suka konta, lib tayi a jikinshi, tana shaƙar ƙamshin jikinshi, shi kuma wayarshi yaja ya ɗan mata rubutu ya miƙa mata wayar.
"Ya ciwonki ya warke ne?".
Kai ta jujjuya alamun bai workeba, murmushi yayi tare da shafa fuskarta a hankali ya kuma rubuta mata.
"To tashi, tashi, maza tashi ki nuna min ciwon zan sa miki magani zai bar ciwon".
Ido ta zaro tare da maƙale kafaɗa alamar a a kam,
hannunshin ya cusa cikin hijabin jikinta, jin riga da wondone a jikinta ya sashi cire hijabin, rubutu ya kuma mata.
"Ai shiyasa ciwon bazai warkeba kinata ɓoye min shi, da kin nuna min dai da ya warke".
ido ta rufe dan kunya ya rufeta,
shi kuma hannunshi ya cusa cikin rigarta ya rarumo breast ɗinta da sauri ta buɗe idon,
sai kuma tayi sauri ta rufe idon jin ya kamo hannunta ya cusa cikin boxer ɗin jikinshi.
murmushi yayi ganin yadda hannunta keta karkarwa tamkar mazari hannunshi ya haɗa da nata ya matse Saif ɗinshi daketa tsastsafo mishi da ruwan kwaɗayi,
jin ta ɗan rumtse tafin hannunta yasashi zaro hannunshi ya bar nata kaɗai akan saif ɗin nashi,
hannunshi ɗaya na cikin rigarta ɗaya hannun nashin yasa ya rubuta mata magana a wayarshi ya miƙa mata.
"Ummi ta gaya miki gobe zamu tafi India da Ummu Adeel ko? Zanje inga Doctors ɗina".
Kai ta gyaɗa mishi alamar eh Ummi ta gaya mata, kanshi ya ɗan manna da nata a ranshi yake mgna.
Yana jin wani zafi a ransa tabbas da shawararaa aka nema wlh da da Zaleeha zai tafi, domin yana buƙatarta tana buƙatar kulawarsa a irin ya wannan yanayin,
to amman saida Ummi ta gama yanke hukunci ta sanar mishi, kuma sunce Dr Aliyu ne yace dole aje da Ameena.
Ajiyan zuciya mai zafi ya sauƙe kana a hankali ya hura mata iska a kunneta.
wani irin yar-yar haka taji tsikar jikinta na tashi haka nan taji tana ƙara shigewa jikinshi, sai miƙa takeyi kamar wacce kejin bacci.
gyara zamanshi yayi da kyau rigar jikinta ya fara kiciniyar cirewa,
a hankali ta riƙe hannunshi murya can ƙasa tace.
"Bari mana Hamma Saif".
Ta ƙarishe maganar dayi mishi alama, kanshi ya jujjuya tare da rubuta mata.
"A nan zamu kwana ai".
Ido ta zazzaro cikin kunya tace.
"Tab a a kam ni dai ɗakina zan koma in kwana".
Ƙarisa cire rigartata yayi tare da ajiyeta gefe jin zata zaro hannunta daga inda yasashi ne yasashi girgiza mata kai.
Alamu a a .
Kwaɓe fuska tayi a hankali tace.
"Su Ummi suna falo fa kar wani ya shigo".
Rubutu ya mata a waya ya miƙa mata.
"Babu mai shigowa, dan sun san kina nan ai".
shiru tayi jin ya kontar da ita kan cinyarshi, botur ɗin gaban boxer ɗinshi ya buɗe,
da sauri ta rufe idonta ganin bayyanan jikinshi,
shi kuwa kanta ya jawo ya kife kan Saif ɗinshi daketa harbawa kan lips ɗinta ya fara gogashi a hankali a hankali,
wani irin taushi da tsantsine suka haɗe wuri ɗaya wanda yasa dole