Showing 171001 words to 174000 words out of 239422 words
Chapter 58 - Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete by Aisha Aliyu Garkuwa .txt
kalar sararin samani da ratsin fari sai ya fito kamar adon gajumare a cikin sararin samaniya wondonshi baƙine mai ɗan rashin ruwan ƙasa-ƙasa.
Sosai siffofin girma suka fara bayyana a jikin autan Ummi,
in boddy language ɗinsa yace.
"Fushin me kakeyi zaka bata fuskarka da yawan tura bakin nan da kakeyi gashi yanzu bakinka ya zama ƙato".
Da sauri yace.
"To na bari dariya sukayi baki ɗayan su.
Ameena kuwa wani irin daɗi takeji dan,
duk sansa zasu haɗa ido sai yayi mata signal da girarshi ɗaya, kana ya ɗan zaro mata harshe.
Ummi ce tayi nufi dinnin area tare da cewa.
"Kuzo muje muci abinci".
miƙewa sukayi baki ɗayansu suka nufi dinnin table ɗin,
har Khamis da Hayatuddeen ya kamo hannunshi,
Raliya ce ta ɗan kallesu bayan sun zauna cikin kula tace.
"Adda Zaleeha fa?".
Ido Ummi ta zubawa Saifuddeen cikin yanayin tambaya,
gane abinda take nufi yasashi mata alamun shi yana tsamman tana nan ai,
Raliya ce ta miƙe tare da cewa.
"To bari inje in kirata."
To sukace kana Ummi tace.
Ameena tasa musu.
A hankali ta shiga cikin ɗakin Zaleeha da sauri ta ƙarasa ciki hangota konce a kan gado,
cikin kula ta sunkuyo kanta tare da cewa.
"Aunty Zaleeha! Aunty Zaleeha".
Da kyar ta buɗe idanunta da takejin suna ciccikowa da hawaye dan haka take in dai bata da lfy tofa sai hawaye,
cikin tsoro Raliya tace.
"Aunty Zaleeha bakida lfy ne?".
Kai ta gyaɗa mata murya na rawa tace.
"Zazzaɓi nakeji, ƙirjina kuma nata bugawa".
Cikin tausayawa Raliya tace.
"To tashi mu tafi cikin gida kici abinci sai muje asibiti ko a kira Ya Adnan yazo ya dubaki".
Hawayen da suka cika mata idone suka silalo kana a hankali tace.
"Ya isheni bana jin yunwa, kije kuci abinci".
kai ta girgiza tare da cewa.
"A a kam me kikaci daya ishekin bari inje gayawa Ummi."
tana faɗin haka ta fita.
Tana shiga ta samu Ameena na zuzzuba musu abincin cikin sanyi tace.
"Ummi Aunty Zaleeha fa ba lfy, gaba ɗaya jikinta sai karkarwa yakeyi zazzaɓi takeji".
Juyowa sukayi baki ɗaya suna kallonta cikin mmki Ummi tace.
"Ikon Allah bata da lfy kuma itacefa tai girgin nan lfy-lafiya ta gama komai, ta tafi taje tayi wonka ne, ta bar Adeel a nan da babanshi ya dawo nema ya ɗaukeshi suka tafi."
Ahmad ne yace.
"Ummi Ciwo ba wuya ai."
Shi kam Saifuddeen shiru yayi ya zuba musu ido a ranshi yake cewa.
"Uhummm uwar tsoro zazzaɓi tsoro ko, zanyi mgninki ne yarinya, Allah ya ƙiki kiyi gangancin shiga ɗakina wannan al'kwarari ne duk randa ƙafarki ta kaiki ɗakina bazaki fito da budurcinkiba".
Ameena ce ta ɗan yuƙura alamar zata tashi,
cikin kula Ummi tace.
"Ina zakije?".
A hankali tace.
"Ummi zanje in duba Ammin Adeel ne, ko akwai taimakon da zan iya mata".
Cikin jin daɗi Ummi tace.
"Zauna muci abincin, in mun gama muje mu dubata,
Ke kuma Raliya ɗebi abincin ki kai muku kuci da ita".
To Raliya tace kana ta ɗaukar musu abinci ta juya ta fita.
Ameena kuwa har ga Allah taji, ciwon Zaleeha a ranta sabida koba komai Zaleeha na nuna kulawarta kanta da ɗan ta.
Saifuddeen kuwa ji yayi tamkar ya ruggume Ameena a wurin, kimarta da darajar ta keta hauhawa a idanunshi,
yana hasaso yadda rayuwa zatayi musu sanyi in Ameena ta kwantar da hankalinta.
A haka suka fara cin abincin.
Ba jimawa Raliya ta dawo da kular abincin cikin sanyi tace.
"Ummi taƙi taci fa,
jikinta zazzaɓin yayi zafi".
Kusan a tare Ummi da Ameena suka miƙe,
suka nufi side ɗinta.
A hankali suka shiga Ummi na gaba Ameena na baya,
Suna shiga Ameena ta ɗan sunkuyo kanta, cikin kula tace.
"Ammin Adeel Sannu zazzaɓi haka ko zamu tafi asibiti ne?".
Cikin ƙarfin hali tace.
"Yauwa sannu Ummu Adeel ngd".
Gefenta Ummi ta zauna tare da cewa.
"Tashi ki zauna".
Yunƙura tayi zata tashi da sauri Ameena taimaka mata ta zauna,
a hankali Ummi tace.
"Yaushe ya fara miki?".
Ido ta lumshe tare sunkuyar da kai dan bata son suga hawayenta a hankali tace.
"Ɗazune".
Ameena ce ta amshi zancen da cewa.
"To bari in kawo miki mgni".
Da sauri ta jujjuya kai tare da cewa.
"A a zai bari bar shi kawai Ummu Adeel".
Ido ta dan zuba mata ganin yadda taketa gyara Adeel konciyarsa a hankali tace.
"To ko allura za'ayi miki".
Da sauri ta gyara zamanta tare da ture blanket ɗin wai dan ta nuna musu alamun cewa ta worke,
garin hakan har ta tada Adeel.
Hannu tasa ta ɗaukoshi tare dayin murmushin dole tace.
"Ah ah babu komaifa na worke karki damu".
Ta ƙarishe mgnar a fili a ranta kuwa cewa tayi.
"Uhumm nasan muddin kikamin Allura yaseen nasan zanyi kuka, in kuwa nayi kukan naji kunya gaban uwar miji da kishiya da ƙannen miji, babuma ya Hayatuddeen in ya tasoni gaba naga ta kaina".
Murmushi Ummi tayi dan ta gano tsoron allurar takeyi,
Cikin kula tacewa Ameena.
"Je ki kawo mata mgnin ta haɗiya".
da sauri Amina ta fice ta nufi ɗakinta.
Jim kaɗan sai gata da magungunan ita da kanta ta ɓalla ta bawa Zaleeha ta shasu da tea ɗin da Raliya ta kawo mata.
Koda tasha a take sai tai ta ɗan gyatsa, ganin yadda Ameena ke kula da itane yasa Ummi fita ta koma ranta fal farin cikin.
Alhamdulillah burinta da addu'arta ga Ameena ya karbu Allah ya sassauta mata kishinta.
Ita kuwa Ameena hannu tasa ta karɓi Adeel tare da cewa.
"Kawoshi ki samu ki huta,".
Shafa kanshi tayi ta miƙa mata shi kana ta koma ta konta,
Raliya ce ta ɗan kalleta cikin kula tace.
"Ya Ahmad yace in miki sannu da jiki".
Kai ta gyaɗa tare da cewa.
"To, ngd".
Shiru suka ɗanyi ganin alamun ta fara lumshe ido alamun zatayi baccine yasa Ameena ta miƙe gyara mata rufuwanta tayi tare da cewa.
"Sai da Safe Ammin Adeel Allah ya ƙara sauƙin" .
"Amin Amin ngd matuƙa".
Zaleeha ta faɗi tana kallon Ameenan
Raliya ma miƙewa tai tabi bayan Ameena bayan ta mata saida safe.
Saifuddeen kuwa falon Ummi ya dawo ya zauna shida Hayatuddeen da Khamis,
cin boddy language ɗinsa yacewa Hayatuddeen ya bashi wayarshi.
Cikin ɗan Mamaki yace.
"Wayata kuma Hamma me zakayi dashi?".
Fuska ya haɗe kana ya kalli Khamis tare da mishi alamun ya miƙo mishi wayarshi.
A daburce Khamis ya miƙa mishi,
Ganin haka shima Hayatuddeen ya miƙa masa tasa wayar dan a zatonsa baisan code numbers ɗinsuba.
Shi kuwa yana amsar woyoyin ya zurasu a al'jihunshi kana, ya turawa Sule text cewa yazo ya maida Khamis gidansu.
Zuru-zuru sukayi da idanu sabida sun sha jinin jikinsu gashi ya haɗe musu fuska ba alamun wasa,
Shigowar Sule ne ya sasu,
juyowa garesu, jin yana ce musu.
"Khamis Hamma Saif. Yace kazo in maida kai gida dare yanayi".
Da sauri Khamis ya miƙe tare da cewa.
"To gani nan zuwa, sai ya kuma juyo ya kalli Hayatuddeen ya mishi alamun ya amsar mishi wayarshi, cikin tsoron Hamman nashi yace.
"Uhum Hamma Saifuddeen zai tafi ka bashi wayarsa".
Wani irin kallo ya watsa musu wanda yasa dole sukayi shiru.
sai kuma ya musu alaman sai gobe yazo ya amshi wayar.
To sai dai a zatonsu bashida damar sanin me woyoyin nasu suka ƙunsa
Da haka suka fita.
Bayan Khamis ya tafine, shi kuma Hayatuddeen ya biya wurin Zaleehan ya mata sannu da jiki.
Shi kuwa Saifuddeen tattaunawa suka ɗanyi da Ahmad ganin har goma ta rufa ne yayi musu saida safe ya nufi side ɗinsun.
Ameenan kuwa yau bata wani ji zafin kishinba hakan kuma ya samune sanadin karatun ƙura ɗin da tasaka a wayarta ta ajiye kan pillow data ɗaura kanta sai wani bacci mai ɗan karen daɗine ma ya ɗebeta.
Saifuddeen kuwa yana dawowa ɗauki shi kayan jikinsa ya rage.
kana ya ɗan watsa ruwa, sannan ya fito boxer kawai yasa kana ya zura jallabiya a kai,
turare ya fesa sannan ya kashe wutan ɗakin gaba ɗaya, kana ya nufi sashin Ameena.
Murmushi jin daɗi ya rinƙa yi ganin tana baccinta yau ba kuka,
fuskarta ya shafa kana ya sunkuyo ya sumbaci goshinta,
cikin ranshi yace.
"Alhamdulillah ya ALLAH ka jiɓanci lamurana ka haɗa min kan matana".
Da haka ya juya ya fita, kana ya nufi side Zaleeha,
yana tafe yana mgnar zuci.
"Kawai dan na ɗan raɓeki sai zazzaɓi to yau a gado ɗaya zamu kwana zamuga ta tsiyar, dole nema ki saba dani wannan tsoron ai cutar dani zaiyi".
A hankali ya tura ƙofar ɗakin,
baccinta takeyi hankali konce,
shiyasa har ya ƙaraso gaban gadon bata saniba.
Jallabiyar ya zare daga jikinshi kana ya ajiyeshi kan bedside, ya rage dagashi sai boxer ɗin.
A hankali ya hau kan gadon bayan ya kashe wutan ɗakin.
addu'ar konciya yayi sannan ya shafa a jikinshi,
kana ya kuma ɗago hannunshi yayi addu'an ya tofa a hannunshi , a hankali ya sunkuyo kanta borgon ya ɗan yaye kana ya fara shafa mata addu'ar,
can cikin bacci taji alamun ana shafata,
da sauri ta buɗe Idanunta kana ta yunƙura zata tashi,
kamota yayi tsam ya haɗe bayanta da ƙirjinshi, ƙam hakan yasa ta kasa kwace kanta
wayarshi ya lalubu kana ya ɗanyi rubutu, tare da kai wayar saitin fuskarta, ido ta zubawa rubutun.
"Ki nitsu, ni babu abinda zan miki, mu konta kiyi baccinki".
Ajiyan zuciya ta ɗan ja tare da shaƙan ƙamshin turaren sa Idanunta ta lumshe.
Jin ta ɗan nitsune yasa ya sassauta riƙon da yayi mata,
a hankali ya tura hannunshin cikin hijabin jikinta shafa wuyanta yayi, zufa sosai ta haɗa alamun zazzaɓin ya sauƙa.
Jin hakane yasashi, tashi zaune da kyau kana ya jawo hannunta ya tada ita,
ba musu ta tashi, hannunshin yasa ya cire hijabin,
tana jin zafi shiyasa bata hanashiba,
Ƙara jawota jikinshi yayi da kyau,
da sauri ta riƙo hannunshi jin ya kunce igiyar rigar dake jikinta alamun zai cire mata rigar,
wayarshi ya kuma ɗauka ya rubuta mata.
"Bana son gardama, rigar zan cire miki zafi yayi yawa".
Shiru tayi, sabida ya gama zance tunda yace mata baya son garda,
kana Baba Malam ya mata kashedi kan mishi gardama,
tanaji ya zare rigar ya cillata gefe,
tuttura pillows ɗin dake kan gadon yayi ya bar ɗaya rak,
a hankali ya jawota jikinshi,
wani irin sassanyan ajiyan zuciya suka sauƙe a tare, sabida jin yadda fatar jikinsu ta haɗe wuri ɗaya,
a hankali yasa hannu saman kan gadonta ta gefe ya lalubo rimot din Ac,
gudun ac'n ya ƙara kana a hankali ya gyara blanket ɗin ya rufesu.
Shiru tayi jikinta nayi wani irin tsuma,
wani irin yanayi takejin kanta da zuciyarta tana jin wani abu mai ƙarfi game dashi fatarsu dake manne jikin na juna sai takeji tamkar jininsu ne yake gaurayewa dana juna, haka nan takeji kamar zuciyoyinsu na liƙewa dana juna ne, wani irin fitinenne daɗi ƙamshin jikinshi keyi mata, karon forko yau gata ita da mijinta a makonci ɗaya,
tana jinshi yasa hannu ya ɗan shafi ƙirjinta,
sai kuma ya ɗan sunkuyo, bakinshi ya ɗaura kan Sweet lips ɗinta ɗan sumbatarta yayi,
sannan ya maida kanshi kan filon,
kana ita kuma ya gyara mata konciyarta bisa jikinshi,
a hankali yasa tafin hannunshi kan bayanta yana ɗan shafawa, har zuwa kan mazaunanta,
wani irin miƙa tayi tare da motsawa kanshi ta gyara konciyarta.
Sun jima a haka, duk basuyi bacciba kowa da abinda ke cikin ransa ita tasan baiyi bacciba shima kuma yasan itama batayi bacci ba.
Hamma Saif kam farin cikinsa bazai misaltuba, yau shine da Zaleeha a gida ɗaya ɗaki ɗaya gado ɗaya borgo ɗaya pillow ɗaya kana a ƙarƙashin igiyar aure, lallai kam mahaƙurci mawadaci.
Ita kuwa Zaleeha dib-dib haka zuciyarta ke bugawa,
yau itane dai a jikin Hamma Saif, lallai ne duniya idan zakayi so kayi dan Allah in kuma zakayi ƙi kayi dan Allah, ka kuma yishi saffa-saffa dan son kan juye ya zama ƙi haka kuma ƙi kan juye ya zama so,
sannan tsaurara kafiya masiface.
Tana cikin nazarin taga hasken wayarshi a gabanta.
"Bakiyi bacci bako?".
Kai ta gyaɗa mishi alamun eh.
Rubutu ya sake yi mata.
"To meya hanaki baccin?".
Kai ta jujjuya alamun babu,
rubutu ya ƙara yi mata mai tsawo.
"Tsorone ya hanaki bacci.
ki rage wannan tsoron, kin taɓa jin akwai macen da aure ya kasheta ne?".
Kai ta juya alamun babu,
gyara musu konciyarsa yayi kana ya rubuta mata.
"Duk inda nasa hannunki a jikina ki barshi a wurin ba abinda zan miki, tsoron nakeso ki rege".
Shiru tayi,
shi kuma gyara konciyarsa yayi a hankali yaja hannunta,
bata hanashiba, kiss bayan hannunta yayi,
kana ya ɗaura shi kan ƙirjinta,
yanaja a hankali har zuwa kan mararshi,
wuƙi-wuƙi tai da idanu, sai dai kuma jin hannunshin na kan nata shike sarrafa hannunta ne yasa ta kasa janye nata,
ido ta zaro jin ya cusa hannunta cikin boxer ɗinshi,
hannunshi yasa ya kamo abinda take masifar tsoron,
yasa matashi cikin tafin hannunta kana ya rumtseshi da hannunshi,
karkarwa hannunta ya farayi,
jin haka yasashi ruggumeta da kyau da ɗaya hannunshin,
haka yasa ta gaza janye hannunta sai karkarwa da yakeyi,
tanajin yanayin wasu abubuwa da hannunta bisa Saif ɗinshi ba damar kwace hannu,
can kusan awa biyu sai taji yana nishi tare da ruggumeta gam, sai kuma taji damshi-damshi cikin tafin hannunta.
jin ya sake mata hannunne yasata, zaro hannunta,
baki ta ɗan tura jin hannunta da abu,
kaman madara cikinsa tasa hannunta tana gogewa tare tura baki.
Murmushi yayi mai cike da jin daɗi ya jawo hannun nata ba zato taji ya goga mata hannun kan fuskarta,
da sauri ta cusa kanta a wuyanshi tana gogewa,
dariya yayi kana ya ruggumeta, sun jima a jikin juna a haka kafin can, ya miƙe ya hau kekenshi yaje yayi wonka, kana yana fotowa yace taje tayi wonka, cikin bacci-baccin daje tai wonka, kana suka konta liƙe da jikin juna
a haka sukayi bacci.
Asuban fari ya farka,
kai tsaye bathroom ɗin ta ya wuce wanka ya kumayi da sosonta da sabulu ta kana yayi al'wala, sannan ya fito da towel a jikinshi,
Jallabiyar sa ya zura dan ya bar mata boxer ɗinshi a bayan gidanta,
ido ya zubawa fuskarta da baya cikin borgon,
a hankali ya motso jikinta har yasa hannu zai tasheta sai yaga kwayar idanunta na motsawa alamar ta farka kunya ne ya hanata buɗe ido ganin haka sai yasa hannu zai yaye blanket ɗin, ai da sauri ta riƙeshi,
girarshi ɗaya ya ɗaga mata kana ya fita ya tafi side ɗinshi yaje sauya shiga sannan ya nufi masallaci.
Ita kuwa Zaleeha bayan tayi wonka tayi salla ne ta gyara ɗakinta,
sannan tayi shigar atampa kana ta nufi cikin gida.
A falo ta samu Adeel na zaune shi ɗaya,
da sauri ta ƙarasa gareshi ɗagashi tayi ta ruggumeshi tare da cewa.
"Ayyah my papy aka bar min kai kaɗai a falon".
Murmushin Ameena tayi wacce ta fito daga kitchen, da alamun breakfast take shirin haɗa musu,
cikin kula tacewa Zaleeha.
"Ina kwana".
Murmushi Zaleeha tayi tare da cewa.
"Naƙi wayon, ki ɗaga min gaisuwa ki samu lada mai yawa".
Murmushin sukayi baki ɗaya kana Ameena tace.
"To ai kullum kece kike samun ladan.
Dan haka yau nawane,ina kwana ya jiki?".
Cikin jin daɗin yadda Ameena ta sake mata fuska tace.
"Lfya ji kam da sauƙi bari inje in gaida Ummi inzo muyi aikin".
Tana faɗin haka ta wuce ɗakin Ummi.
Raliya da ke sauƙowa kan step ne ta kalli Ameena cikin ganin darajarta tace.
"Barka da safiya Aunty Ameena".
"Barka dai Goggon Adeel ya gajiyan aiki?"
"Gajiya tabi lfy". Raliya ta faɗi tana ƙoƙarin shiga kitchin.
Dai-dai Lokacin kuma Ummi da Zaleeha suka fito,
cikin sakin fuska, tacewa Raliya.
"Kuje ku huta yau tunda ina off ni zan mana girki".
Zaleeha ce tace.
"Ato ai baki hutaba kenan, bari kawai muyi".
Dariya Ameena tayi tace.
"Uhum Ummi kiji mara lfy da ƙarfin hali, toma na gama komai saura kaɗan".
Shigowar Ahmad da Saifuddeen da Hayatuddeen ne yasasu juyowa garesu.
bayan duk sun gaggaisa ne,
Ameena ta koma kitchin dan ƙarisa aikinta,
tuni ta fara jera musu abin ci dana sha ɗin.
A tsakar falon Ummi kuwa duk nacin Saifuddeen nason su haɗa ido da Zaleeha taƙi bashi dama, dan wata iriyar zazzafar kunyarshi takeji takanji wani daɗi a ranta in ta tuna yadda suka kwana jikin juna jiyan.
A haka sukaje kan dinnin table,
sukayi breakfast, kuma sosai girkin Ameena yayi daɗi,
suna gama cin abinci.
Hayatuddeen ya tafi school,
Ahmad kuwa ya tafi kasuwa.
Zaleeha kuwa dole ta bar falon Ummi dan ta lura Hamma Saif ƙureta yakeso yayi idanunshi na fitinar.
Koda ta fita baccinta taje tayi a ɗakinta.
Ita kuwa Ameena da Ummi da Raliya da hira sukayi tayi.
Kana Saifuddeen kuwa ya tafi ofishin su na DSS.
12 dai na rana, Zaleeha na cikin baccinta taji ana jan ƙafarta da sauri ta buɗe idonta.
cikin mmki ta tashi ta zauna ganin ƙawarta Rashida,
cikin jin dadi tace.
"Rashida kece a gidana kai yau naji daɗi".
Dariya Rashida tayi tare da cewa.
"Iye amarya Hamma Saif kina hutawanki wannan bacci haka, nayi sallama yafi baki biyar ba amsa".
Musussuka ido tayi tare da fuskarta Rashida data zauna kan bedside cikin, yanayin bacci tace.
"Wallah jiya da dare ban samu isasshen bacci bane, zazzaɓi ne ya rufeni".
Dariya Rashida tare da cewa.
"Ni bance ki gaya min abinda ya hanaki bacci ba".
miƙewa tayi da sauri ta nufi falo da nufin kawowa Rashida ruwa, bin bayanta Rashida tayi,
koda ta ciro goran ruwa a firiji da kuma juice,
tsakiyar falonta suka zauna ita da Rashida,
bayan tasha ruwa suka gaisa cikin sanyi tace.
"Ban san kin dawoba sai shekaran jiya Ya Ishaq ya gaya min, wai ashe tun randa Adda Maryam ta rasu kika dawo.
Nace meyasa bai gaya min da wuriba, sai cemin yayi wai suka sani ko zaki sake guduwa".
Kanta ta sunkuyar cikin sanyi ta kamo hannun Rashida murya a sanyaya tace.
"Kice ma Ya Ishaq bazan sake guduwa ba har gaban abadan sai dai in mutuwace ta gudu dani, kice masa tun a forkonma kaddarar zuwan Ummu Adeel da haifan Adeel ne ya korani da kuma sanadin musuluntar mutun har goma shabiyar.
Kuma da tasirin zugar ƙawa da da kuma ƙarfin ikon uwa.
Dan Allah Rashida ki bawa ya Ishaq haƙuri a bisa mugayen furucina garesu".
Kai Rashida ta girgiza tare da cewa.
"Ya Ishaq ya yafe miki Zaleeha yanzuma tare dashi mukazo, yana side ɗin Ummi ne,
yana jiran amininshin ya dawo zasu iso wurinki."
Ido ta zubawa Rashida cikin sanyi tace.
"Rashida kodai da Malam Ishaq za'ayi bikin ne?".
Murmushi Rashida tayi tare da gyaɗa mata kai alamar eh.
Wannan abu sosai ya sata jin daɗi, nan sukaci gaba da hira cikin hirar ne ta kalli Zaleeha tare da cewa.
"Bilkeesu tazo ko?".
Haɗe fuska Zaleeha tayi tare da cewa.
"Bana buƙatar zuwanta Rashida nayi dana sanin ƙawancena dan Bilkeesu ba ƙawar arziƙi bace".
Sosai Rashida tayi daɗin yadda Zaleeha ta sauya ta kuma gane gskyar waye bilkisu, cikin wasa da dariya tace.
"Yau dama lalle nazo inyi miki tunda baki bari an miki lallen aureba yanzu zan miki".
Baki ta ɗan taɓe tare da cewa.
"Kaiyya barni kawai banda lfy mafa".
bata kulataba ta jawo hand bag ɗinta ta ɗebo sajan ta fara kiciniyar kwabashi.
A can falon Ummi kuwa sosai take hira da Ishaq yayinda shi kuwa yake ruggume da Adeel,
Ameena kuwa tunda suka gaisa suka ɗan taɓa hira ta koma kitchin ita da Raliya.
Cikin kula Ishaq yacewa Ummi.
"Ummi gobe za'a kawo miki kayan lefen ki ganshi kafin a kaishi".
Fuska cike da mamaki tace.
"Ishaq har an gama haɗa lefen bani da labari, haka zakayi min?".
Murmushi yayi cikin sabonsu