Showing 138001 words to 141000 words out of 239422 words

Chapter 47 - Nakasa Ba Kasawa Bace Part 2 Complete by Aisha Aliyu Garkuwa .txt

06 Dec 2024

11850

wani irin fitinannen kishin Zaleehan ne ya taso mata, take taji komai na duniya ya daina yi mata daɗi, ashe duk adacan baya ba kishi takeji ba haukan banzane kawai takeyi, ayanzu yanda ƙirji da zuciyarta ke tafasa, nanne ta tabbatar da cewar kishi take, idanunta ne suka kawo ruwa, sakamakon wani irin ɗaci da takeji azuciyarta, lokaci ɗaya ta shiga cikin yanayi marar daɗi, miƙewa tayi jiki asanyaye ta fice daga cikin falon.
Tana fita Ummi ta gyara zama tare da cewa.
"Babu inda Zaleeha zataje, ai ɗakina zai ishemu nida Goggo Dada'n, saboda haka bama sai taje ko ina ba." Goggo Dada wanda duk taji abun da suke faɗa ne ta fito daga cikin ɗakin, cikin kulawa tace.
"A'a Ya zakiyi haka kuma, ki hana yarinya komawa ɗakinta, ai baiyi ba."
Murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"A'a Goggo Dada barta dai anan ɗin".
Kai Goggo Dada ta girgiza tare da cewa. "Sam baza'ayi haka ina gidan nan ba, ki barta ta koma ɗakinta, ai babu ma inda zatafi sakewa kamar ɗakin aurenta." Murmushi Ummi tayi, tare da cewa. "Shikenan, Zaleeha tashi ki koma sashinki, Allah ya muku al'barka." Wani irin kunyane ya lulluɓe Zaleeha'n, hakan yasa tayi ƙasa da kanta, Raleeya ne ta miƙe cikin jin daɗi tace.
"Yauwa Aunty Zaleeha tashi mu rakaki." Akunyace ta tashi tsaye, Raleeya ne ta kama hannunta, Hayatuddeen na biye dasu abaya, kafaɗansa rungume da Adeel, suka fice daga cikin falon, Goggo Dada da Ummi suka bisu da kallo suna murmushi. Ummi kam bataso ace Zaleehan ta koma cikin sauri ba, so tayi ta bashi wahala sosai akan komawar Zaleeha'n, tun da dai da farko babu yanda batayi dashi ba akan ya kawo key ɗin ɗakin Zaleehan ta koma, amma yaƙi, sai yanzu daya ga dama zai zo ya wani ce ta koma. Su kuwa koda suka ƙarasa part ɗin, Hayatuddeen ne ya sanya key ya buɗe ƙofar falon, nan suka shiga, Raleeya harda sata ta shiga da bismillah da kuma ƙafar dama, saikace wata sabuwar amarya, har cikin bedroom ɗinta suka wuce, wanda ko ina keta tashin ƙamshin airfreshener, anan kan gado Zaleehan ta zauna, tare da war ware gyalen da ta yane kanta dashi. Wayar Raleeya ne ta fara ƙara alaman shigowar kira, koda ta duba ganin sunan Raihana yasa ta ɗaga wayan tare da karawa akan kunnenta, bayan sun gaisane Raihana da yaji kaman Raleeyan na cikin farinciki tace.
"Mekuka samu ne haka keda Hayatuddeen, kuketa nishaɗi, daga nan mafa ina iya jiyo muryar Hayatuddeen." Murmushi Raleeya tayi tare da cewa.
"Mun rako Adda Zaleeha ne yau ta dawowa ɗakinta."
tsuka Raihana tayi daga can cikin wayar tace.
"Aikin banza akan wannan shine kuketa wani farinciki? ai ni wallahi tunda tace batason Hamma nima banasonta."
ɗan murmushin yaƙe Raleeya tayi, dan batason kowa ya fahimci abun da Raihanan ke cewa.
Dai-dai lokacin kuwa Zaleeha ta ɗago kai ta kalli Raleeya, cikin sanyin muryarta tace.
"Raihana ce ko?".
Gyaɗa mata kai Raliya tayi alamar eh itace.
Cikin yanayin sanyi tace. "Kice ina gaishe ta." Murmushi Raleeya tayi, take kuwa tace wa Raihana'n.
"Aunty Zaleeha tace na gaisheki."
A gyatsine Raihana tace.
"Banaso ta riƙe gaisuwarta."
jin hakanne yasa Raleeya ta fice daga cikin ɗakin, falo ta koma, nan cikin son nusar da ƴar uwarta ta tace.
"Wallahi kedai Raihana kincika masifa, kuma kidaina ganin baƙin Zaleeha, wallahi tana da daɗin zama, saidai idan baki fahimceta ba, kuma koda da tace batason Hamma Saifuddeen me ta taɓayi mana? tana zaune damu lafiya, sannan kuma bata taɓa raihana mana mahaifiyar muba, kullum biyayya ne atsakaninta da Ummi, aganina ai hakan baizama abun da zaisa muƙita ba koda albarkacin hallacin mahaifinta."
Baki Raihana ta taɓe tare da cewa.
"Ohon muku dai, nidama naƙiraki ne dan naga tunjiya bamu gaisa ba, sai anjima ki gaishemin da Ummi na da autanta da Hamma na."
da haka sukayi sallama, Raleeya ta koma ɗakin Zaleeha'n.
Sun ɗan taɓa hira kafun suka tafi, inda suka barta ita da Adeel.




Ummi kuwa da Goggo Dada ɗakin Ummi suka shiga suna hirarsu ta manya kuma ƴan uwa suna cikin hirane kiran Adda Rahma ya shiga wayar Ummi,
da sauri ta ɗaga bayan sun gaisa ne Adda Rahma tace.
"Ummi ni kam yaushe ne Saifuddeen zai koma India a yaga likita?".
Ajiyan zuciya Ummi taja tare da cewa.
"Uhummm ke dai barni da Baba na Rahma, kingafa wancan karonma da kyar na sashi yaje bayan aurenshi da Ameena da wata shida kinga lokacinma watanshi takwas da dawowa kafin yaje, wai shi ya worke me sai yayi ta bin kan likitoci ai haka Allah ke son ganinsa kuma shi yama worke gara harda cemin shifa lafiyar shi lau."
Cikin sanyi Adda Rahma tace.
"To Amman kuma ai in anyi dace zai sake miƙewa tsaye fa suke cewa.
Ni yanzu nema Ya Adnan ke cemin Dr Acash prasat ya mishi mgna kan cewa, date ɗin kowanshi fa yayi har ya ɗan wuce, shine yake cemin in gaya miki kisashi ya fara shirin zuwa".
Ɗan gajeren tsaki Ummi taja tare da cewa.
"Bazai yarda bafa, mu barshi kawai tunda yaji ya gani yace shi ya godewa Allah a hakanma tunda yana iya yiwa kanshi komai, in na matsa mishima sai dai yaje don dole badon yasoba, shiyasa ni kuma ban fiye son takurashi ba."
Kai Adda Rahma ta ɗan jinjina tare da cewa.
"Uhum lfy yakeji ai in yaji ciwo ba sai ance ya komaba, Allah ya ƙara bashi lfy, dan na lura shi jin wannan kujerun nasa yakeyi kamar kujerun mulki".
Dariya suka ɗanyi kana Ummi tace.
"Ga Goggo Dadanku ma tazo".
Cikin kula tace.
"Bata waya".
Cikin kula ta gaita kana ta ƙara da cewa.
"Goggo Dada zamu kwana biyu ko?".
Dariya tayi tare da cewa.
"Tab ai gobema da safe zan koma".
Cikin shaƙuwarsu tace.
"Ayyah dai Goggo Dada zaki idoni ko?".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Eh kafin in tafi zansa Ahmad ya kawomin".
cikin happy tace.
"To sai kinzo".
Da haka sukayi sallama, sukuma sukaci gaba da hirarsu.


Acan ɓangaren Saifuddeen kuwa ya riga daya gama tsara yanda rayuwar gidan nasa zata kasance, inda ya rabawa kowaccensu kwana bibbiyu, duk kuwa randa yake ɗakin ɗaya daga cikinsu ne kedashi, to zai na zuwa part ɗin wanda ya kasance ba itace ke dashi ba yayi mata saida safe.
Yanzuma fitowansa daga wanka kenan, bayan ya gama shirya kansa tsab cikin wasu haɗaɗɗun kayan bacci, masu kalan pink da ɗigo ɗigon fari, sosai kayan sukayi masa masifar kyau, tare da bayyana zallan hasken fatarsa, kasancewar wandon irin mai tsayawa aɗan gaba da guiwa ɗinnan ne kaɗan, sai kuma rigar dake da hannu wanda shima ta wuce guiwa, sosai kayan sukai masa kyau, ga lallausan sajensa daya kwanta lub-lub akan fuskarsa. Kaitsaye ɗakin Ameena ya nufa, danyi mata saida safe kaman yanda ya tsara. Yana shiga cikin falon nata yaji shiru kaman babu kowa acikin sashin, kansa tsaye ya nufi ɗakinta, dan yana da yaƙinin cewa zai sameta acan,
yana shiga kuwa ya hangota kwance akan gado tana kuka sosai harda sheshsheƙa, ɗan zuba mata idanu yayi yana nazartanta, sosai take kuka tamkar wacce akayiwa mutuwa,
idonshi ya rumtse tare da sauƙe ajiyan zuciya sannan ya tura kekensa a hankali ya ƙarasa har gaban gadon nata, cikin kula dan yasan zafin kishi ke ɗawainiya da zuciyarta hannunsa yasa yaɗan ɗagota zaune, hakan yasa suka fuskanci juna, hannunta ya kama yana kallonta tare da nazartanta, ita kuwa Ameena ganin haka yasa ta ƙara sautin kukanta, tana mejin wani irin zafi aranta, shikenan yanzu tanaji tana gani, zaije ya kwana da wata ba ita ba, sosai takejin kishinsa gani take kamar yafi kullum kyau da ƙamshi sai take ganin kamar kolliya na musamman ma yayi dan waccar hegiyar matar tasa.
Shi kuwa Saifuddeen Gaba ɗaya ya gama karantar abundake damunta, yasan ƙwarai kishinsa takeji cikin sanyi da kulawa.
Ya zaro handkerchief daga al'jihunsa tare da miƙa mata, bazata iya amsa ba saboda kuka take sosai, hannunsa yakai kan fuskarta ya ɗan share mata hawayen nata, cikin body language ɗinsa ya tambayeta meya faru? kanta ta girgiza cikin muryan kuka tace. "Nima bansani ba, bansan me nake ji ba,amman inaji kamar zan mutu ji nake kamar zuciyata zata fashe.
Dan Allah Ka tayani da addu'a Allah ya sauƙaƙa min abun da nakeji." Idanunsa yaɗan lumshe tare da sanya hannunsa ya ɗan shafi kanta, in body language ɗinsa yayi mata alaman cewa ta nutsu ta kwanta tayi bacci, madadin ta kwanta ɗin kawai sai ta faɗa jikinshi ta ruggumeshi tsam kamar mai tsoron kada a kwace mata shi,
Shiru yayi tare da lumshe idonshi, Allah ya sani shi dai fatanshi da burinshi ya zama adali a garesu baki ɗayansu, dan haka ya ɗan fara ɗan bubbuga bayanta, jin tana sauƙe ajiyan zuciya ne yasa ya kwantar da ita sannan ya mata alamun ina Adeel.
murya na rawa tace yana cikin gida, jin haka yasa yace to bari yaje ya karɓo matashi.
Kaitsaye part ɗin Ummi ya nufa dan karɓo Adeel, koda yaje kuwa harya samu sun shiga, ƙofar Ummi ya ƙwanƙwasa, tana fitowa tace.
"Lafiya kuwa Saifuddeen?"
Kansa ya jinjina cikin body language ɗinsa, yayi mata alama kan cewar.
"Adeel yazo ɗauka."
Da ɗan mamaki Ummi tace.
"Ai Adeel baya nan, ka duba wajen mamansa baya can."
Kansa ya jinjina alaman
"Eh." Hayatuddeen dake cikin ɗakinsa ne ya leƙo, domin yaji suna zancen, duban Hamman nasa yayi tare da cewa.
"Adeel fa yana wajen Adda Zaleeha." Kansa ya jinjina sannan ya juya ya bar part ɗin.


Kaitsaye ɓangaren Zaleehan ya nufa, cikin nutsuwa ya shigo cikin falon nata dake ta tashin ƙamshi, komai dake cikin falon tsab yake, banda kuma ƙaran AC ba abun dake tashi acikin falon, cikin nutsuwa yake tura wheelchair ɗinsa har ya ƙarasa bakin ƙofar bedroom ɗinta.


Acan cikin ɗakin kuwa, ganin Adeel yayi bacci ne yasa Zaleeha rage kayan jikinta ta shige toilet, wanka tayi tare da shafa wani irin fitinannen turaren ajikinta, wanda yake musamman dama na jiki ne, idan anyi wanka kuma ake shafawa, wani ɗan fingil ɗin rigan bacci ne ta sska wanda ko cinyoyinta bai gama rufewa ba ta ɗaura daga sama kuma yan siraran hannu yake dashi kana gaban rigar yara-yara mai bakin lace, kasan cewar rigar baƙace yasa farar fatarta ta baiyana ras cikin huji-hujin gaban rigar, yayinda dogon gashin kanta wanda yajiƙe da ruwa, ya kwanta lub akan bayanta da kuma wuyanta,
Towel ɗin data cirene ta meda cikin bathroom cikin nutsuwa ta fito daga toilet ɗin, yayinda jikinta ke fidda sihirtaccen ƙamshi.


Shikuwa Saifuddeen ahankali ya ɗaura hannunsa akan jikin handle ɗin ƙofar, tare da murzawa take ƙofar ta buɗe, cikin yanayinsa na nutsuwa ya tura kansa cikin ɗakin, dai-dai lokacin kuwa Zaleeha na tsaye agaban gado gaba ɗaya rigar ɗin ya lafe daga jikinta, har hakan yasa naked skin ɗin bayanta ya bayyana, ƙoƙarin tattare gashin kanta takeyi da niyar tubkeshi take daga bajewa da yayi a bayanta, jin motsin mutum abayanta yasata juyowa amatuƙar razane.
Da sauri ta saki gashin kana jiki na rawa ta zauna bakin gadon yayinda Adeel ke bayan ta,
shi kuwa Saifuddeen kauda idonshi yayi daga kanta, yana mai jin yadda zuciyarshi ke lugude tara-tara, a hankali yake sarrafa keken nashi har ya isa gab da ita,
ita kuwa Zaleeha sai mammatse cinyoyinta takeyi dasa hannu tanata jawo rigar wai a nufinta ya rufe mata cinyoyinta,yayinda janshi da takeyi kuma yasa gaba ɗaya hannayen rigar suka ɗan buɗe hakan yasa rigar ta zama har rabin ƙirjinta na woje,
ganin ya iso gab da itane yasa tayi ƙasa da kanta hannayenta ta haɗe wuri ɗaya tana wasa da yatsun hannunta, ida nunta kuwa na kan fararen ƙafafunshi da gargasa ya musu ƙawanya,
shi kuwa Saifuddeen ganin yadda ta sunkuyar da kantane yasashi ɗago kanshi ya kalli samanta, wani irin mayatacce ajiyan zuciya ya fizgo da ƙarfi,
ganin gaba ɗaya surar ƙirjinta a baiyane wani irin maganaɗisu mayen ƙarfe ke fuzgar jiki da zuciyarshi,
a hankali ya sarrafa kekenshi ya ƙara matsota da niyar sa hannu ya ɗauki Adeel dake ta baccinsa.
Ita kuwa Zaleeha ganin yadda ya motsota yayi masifar firgitata, gaba ɗaya tsoronshi ya rufeta cikin ƙanƙanin lokaci sai ga jikinta ya ɗauki ɓari tamkar mazari, ganin yadda jikinta ke karkarwa yasashi meda hankalinshi kanta, shiru yayi yana nazartan yanayinta a fili yake ganin tsananin tsoronshi daya ziyar ceta.
fuskantar ta yayi da kyau, cikin tsare girar sama data ƙasa, yasa hannu dai-dai kan ƙirjinta da yake a baiyane bata san a garin son kare cinyoyinta ta fiddo da rabin breast ɗinta ba, yatsunshi biyu yasa ya kamo bakin rigar,wanda hakan ya tsananta ɓarin da jikin Zaleeha keyi cikin tsanyi da tsoro ta ɗan ɗango kanta wanda tuni idanunta sun ciccika da hawaye, rau-rau tayi da idanun sai ga hawaye na shatata,
sosai ta bashi dariya ace mutun tsoro kamar farar kura ko da can da takeda tsiwama matsoraciyace bare yanzu da duk ta sauya,
murmushi yayi a zuciya kana a fili kuma ido ya jujjuya mata alamun.
"Gyara miki rigar zanyi". buɗe wuyan rigar yayi tare dasa hannunshi ɗaya cikin rigar breast ɗinta na hannun hagu yasa hannunshi ya rumtse,
wani irin tsalle mai haɗe da zamura Zaleeha tayi kana ta zazzaro idanunta kab ta fiddasu woje, yunƙura tayi da niyar zatayi tsalle ta koma ƙarshen gadon, sai kuma taji ya fizgota ta faɗa kanshi ta baya,
wani zazzafan ajiyan zuciya ya fizga da azaban ƙarfi, hannu ɗaya yasa ya zagayo cikinta, kana ya ɗaura haɓar shi kan kafaɗanta hancinshi ya manna da wuyanta,
cikin sanyi ya kuma maida hannunshi cikin rigar tata, wani irin rawa da mazari jikinsu ya fara a tare,
wani irin karkarwa jikin Zaleeha keyi tamkar mazari rumtse idanunta tayi da azaban ƙarfi jin yadda ya cika hannunshi da Caɓɓullenta,
shi kuwa Saifuddeen tagwayen ajiyan zuciya yan ur'uku yake sauƙewa, rigar tata ya gara mata yadda breast ɗin nata sukayi cib-cib da ƙoƙon da akayi a cikin rigar,
jin ya kuma maida hannunshin kan breast ɗinta na dama ne yasata saka hannu ta kama hannunshi tana mai jujjuya mishi kai, bai wani bi ta kantaba, saida ya gyara zaman rigar yatsunshi biyu ya haɗe ya ɗan murza bakin caɓɓullen nata sannan ya janye hannunshin daga cikin rigar,
ai tamkar ta samu tsira a gaban damisa ne haka ta koma dungun gadon ta dugungune wuri ɗaya.
Shi kuwa baki ya taɓe tare dasa hannu ya ɗauki Adeel kana ya juya ya fita,
Kai tsaye cikin falonshi yabi ya ɓula ta falon Ameena bedroom nata ya wuce,
yadda ya barta haka ya sameta har yanzu kuka takeyi kusa da ita yazo ya kontar da Adeel kana yasa hannunshi ya shafi fuskarta,
ita kuwa Ameena jin baƙon ƙashin a jikinshi ne yasa tayi wani irin.....!




Littafina na kuɗine biya ɗarinki uku kacal ki karanta ba tare da haƙin kowa a kankiba, in kina buƙata turo min katin mtn na ɗari 300 kacal ta wannan no ɗin 09097853276 ko kimin transfer ta asusuna na 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.






Wasa farin girki inji ba haushe.






By
*GARKUWAR FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: Ngs,ego Jin baƙon ƙamshi ajikinsa ne yasa ta rumtse idanunta kana ta tashi zaune tana jifansa da wani irin kallo me ɗauke da ma'anoni da yawa.
Jitayi ranta ya ƙara matuƙar ɓaci, kirjinta kuwa har ƙuna yake mata, saboda tsabar kishinsa da take, menene ma'anar wannan ƙamshin da yake? wato hakan na nuni da cewa yazo ne ya nuna mata alaman da zata gane cewa ya je ɗakin Zaleeha.
Wani irin haushinsa ne taji ya kamata, take taji ranta ya cigaba da tafasa, ɗan ƙanƙance idanunta tayi tana binsa da wani irin kallo mai cike da so da gaurayen kishi, wanda har hakan yasa yanayin zafin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login