Showing 12001 words to 15000 words out of 123822 words

Chapter 5 - WATA KADDARA Complete Hausa Novels By (Yar gatan mama).doc

24 Sep 2025

3428

a guna sannan ina fatan ALLAH ya haWa ku da alkhairi."
"Ameen ya ALLAH" Daddy'n ya faWa.

Rahma ta ce "Momy yau ina son zan fita shi ya sa nake son gama aikina a kan lokaci."

"Shi ke nan ba damuwa Rahalma ALLAH ya kaimu anjimar."

Nan fa Sufiyan ya yi magana ya ce "Momy wai ina zata je kuma har da bata dama, baki ko tsoron ta Sata?"

"Momy ki sanar da shi cewa ba yau aka haife ni ba ma'ana ni Win ba ?aramar yarinya bace, sannan kuma ba guduwa zanyi ba ya kwantar da hankalin sa."

"Ohh duk ku yiman shiru bana son haka, ka ga Sufiyan ta na fita kuma ta dawo a kan lokaci har ta yi mana girkin dare, to miye matsalar hakan? kinga ta shi ki gama abun da za ki yi, ki tafi tun yamma bata yi ba."

Bayan ta gama komai ta shirya tsaf cikin ?aton hijab Winta kamar na korar kishiya, zuwa ta yi gurin Momy ta ce "Ni zan tafi na shirya Momy."
"Sufiyan ya ce to Momy ta bari mu je in kai ta duk inda zata je kinga mu je tare mu dawo tare koh?"

"Da can da nake zuwa na dawo kai ke kai ni? Momy sai na dawo" Hanyar fita ta nufa.
"To tsaya mana ga kuWin ki na wata koh" cewar momy.

KarSa ta yi hannu biyu sannan ta yi godiya ta fice.

Idanun Sufiyan sun yi matukar yin ja, daman idan ana son asan yana cikin damuwa ko Sacin rai ta hanyar idanun ne nan take suke nuna shi.
A wannan lokacin tsoron sa Waya ALLAH ya sa ba guduwa za ta yi ba, tun da ya ji ta faWi hakan.
Cikin raunin murya ya ce "Momy ina ma take zuwa haka?"

Ta ce "Ni ma fa ban sani ba, na taSa yi mata tambaya sau Waya amma ta ce wannan abu ne daya shafi rayuwar ta, sai dai duk ranar da ta fita to zata dawo da leda a hannun ta, shi ne nake tunanin ko kuWin da nake biyan ta ne take fita kasowa, amma fa, ba ni da tabbas."

"Wai shin Momy na wane ma kike biyan nata?"
"Dubu ashirin ne, me ya sa ka tambaya?"

Da sauri ya mi?e daga Wan jingina war da ya yi jikin kujera ya ce, "Dubu ashirin kuma momy? duk wannan aikin da ta keyi ai, na yi tunanin ko bata komai a gidan nan tafi ?arfin haka, kofa mai gadi ya fi ta albashi."

Kallon sa Momy ta tsaya yi sannan ta ce "Yanzu za ka natsu na yi maka bayani ko kuwa? ita ce ta zaSi hakan, ka sani da'ace lokacin na matsa da tuni tabar gidan nan a yadda na fahimta."

"Shi ke nan ALLAH ya kyauta, am Dady wace ce Sadiya na ji,???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? ka yi wa Rahma tambaya a kanta?"
************************
Dady ya ce "Alhaji Munir ne ya nemi mu je gidan gonar sa dake ?auyen Kaduna saboda an kira shi wai dabbobin sun kamu da annoba sai mutuwa suke da har zan ce ya aika wakili, mu basai munje ba sai na tuna yadda suke matu?ar son gidan gonar shida auntyn ku saboda yana tuna masu da 'Yar su."
"Haka mu kaje ni da shi saboda kaga sauran iyayen naka suna fama da rashin lafiyar 'yan uwanka shi ya sa ba muje tare ba, koda mu kaje an yi hasarar dabbobi sosai aikuwa hankalinsa ya ta shi sosai har yana cewa duk inda "Yarsa take tana cikin matsala shi yanzu baya son matar sa ta san da wannan matsalar gaba ki Waya."
"Haka dai na yita ba shi baki har na samu yaWan samu natsuwa sai dai kuma hawan jininsa ya ta shi sosai haka muka nemi Dactor ya duba shi ya bada magani amma ya ce sai anci abinci za'asha maganin."
"Ganin ya samu sau?i har bacci ya Wauke sa shi ya sa nace direba ya kaini gidan abinci mafi kusa, har ya ce na bari ya siyo amma na ce ah ah nafi son na je da kaina gudun kar ayi ba daidai ba, tun da ba shi da lafiya dole abincin ya zama daban, da ?yar muka samu gidan abincin koshi sai da muka Wan shiga gari tukunna."
"Bayan mun je gidan abincin na faWi abun da na keso aka haWa man to kasan ni da man tuwa kuma ga shi muna sauri a nan na manta da jakata, bayan mun dawo na nemi jaka sama ko ?asa amma na rasa, mu koma gidan abincin kuma direba ya ce aiko mun koma ba zamu same taba saboda yanzu mutane basu tsoron ALLAH, haka na yarda da maganarsa na fasa komawa, bama damuwa ta kuWin da yake cikin jakar ba ah ah akwai wasu mahimman takardu da suke ciki."
"Muna cikin jimamin hakan sai ga kiran wayata ya shigo har kamar kar na Waga saboda sabuwar number ce amma sai na daure na Waga, ina Wagawa sai na ji muryar wata matashiyar yarinya tana ta yiman sallama bayan na amsa sallamar sai ta ce,

"Dan ALLAH ina magana da Alhaji Suraj ne?"
"Ehhh shi ne wake magana?"
"Na samu number ne a jikin katin ka da yake cikin wata jaka shi ne na kira ALLAH dai ya sa kana ku sa na kawoma ita yanzu?"

"Sai na ce da'ita ta sanar da ni gurin da take naje da kaina amma taki yarda, sai da na sanar da ita gurin, bayan tazo gani gata amma ta?i ban jakar sai da takira wayata ta ga ta shiga kuma ta duba photon katin ta ga cewa lalle ni ne sannan ta bani jakar ta ce don ALLAH na yi ha?uri saboda ta buWa dan ta samu hanyar dawo man da ita,sai na ce "Ba komai yarinya amma bakiga abun da yake ciki ba ne halan?"
"Sai ta ce ta gani kuWine kuma dolar."
"Amma me ya sa kika zaSi dawo man da su bayan kin san kuWine masu yawa?"
"Saboda ba nawa ba ne naira Wari tafi man su daraja matu?ar ta wace kuma da zufana na nema."
"Na yi matu?ar mamaki da kalaman ta na Wauki kuWi na bata amma ta?i karSa, sai na ce ko kaWan su ka yi mata ne."
"Karka ce haka na yi ne saboda ALLAH bana bu?atar komai sai addu'a dasa albarka."
"Na ce shi ke nan na gode sosai ALLAH ya yi maki albarka" ta amsa da ameen, har ta juya zata tafi na ce "Yata me ye sunan ki?"
"Sunana Sadiya" ta bani amsa da hakan."
"To fa tun daga ranar ban sake ganin taba na yi neman ta har na gaji, nazo ina sanar da Momy'n sai taba ni shawarar bin diddigin number ta, ko za mu dace amma ina bamu dace ba, sai ga shi yau na ganta a gidan nan a matsayin 'yar aiki sannan da wani sunan da ban kuma wai bata san ni ba..

WATA ?ADDARA
ANOTHER DESTINY
By
SUWAIBA M AMIRU
('Yar gatan mama)
' 08160726558
PAGE =??
Sufiyan ya sauke ajiyar zuciya ya ce "Amma Dady kana ganin ita ce kuwa?"
"Tabbas ko shakka ba na yi wannan Sadiya ce, sai dai ban san dalilinta na ?in yarda cewa ita ce Sadiya ba, sai dai na san cewa wata rana gaskiya za ta bayyana in sha ALLAH."

Sufiyan ya ce "To ALLAH ya sa muji alkhairi, yanzu dai mu je masallaci magrub ya yi, ka ga idan mun dawo zan tsaya bakin get sai na ga dawowar ta sannan na shigo gidan."
Momy ta yi murmushi ta ce "To angon Rahma."
Da sauri ya ce "ALLAH yabi bakin ki Momy'na."

"Ohh ni Saratu Alhaji ka ga yaran zamani koh."
"Na ji kema dai kin fiye sa ido, ki ce ameen kawai a wuce gurin."
"To ameeen."
Bayan sun dawo daga masallaci ba yadda Dady bai yi ba a kan su dawo cikin gida amma ya?i dole shi ma ya zauna ku sa da shi ya, ta ya shi zaman.
ba sufi minty goma da zama ba sai ga Rahma ta shigo gidan wata irin ajiyar zuciya Sufiyan ya yi na ganin ta dawo.
Dady ya ce "Ah ah 'Yata har an dawo kenan ta fiyar ba mai jimawa bace ko?"
Sufiyan kallon Dady cikin mamakin wai bata jima ba, azahiri ya ce "Lallema wannan Dady'n."
Dady ya ce "Kana magane Sufiyan?"
"Ah ah Dady, cewa na yi kafadi gaskiya kam."
Murmushi Dady ya yi, ya san abun da yake nufi.
Murmushi ta yi "Ai yau na ma makara ban dawo a kan lokaci ba saboda rashin abun hawa, Dady sannu da gida."
"Yawwa 'Yata har da tsaraba aka yoman koh?"
"Idan kana so ba, Dady ai sai na baka Win."
"Me zai hana na so abun da 'Yata ta kawo man, yanzu yi sauri ki bani abun da yake nawa kar mu shiga da ga ciki Momy ta ce komai na tane."

Muryar Momy su ka jiyo ta na cewa, "Mene ne ba'a son na gani? to gani na fito ni ma."

Rahma ta ce "Dady bafa komai ba ne, bama lalle ba ne Momy ta so abun da ke ciki ba."
"Saboda kayan bu?ata na ne kawai."
Cikin rashin fahimta Dady ya ce "Kayan bu?ata kuma, na waye kenan?"
"Na wa mana daga kasuwa nake amma ka duba idan akwai abun da kake so daga ciki sai ka Wauka."

"Ni fa ban gane ba, mu je cikin gida naga wane irin kayan bu?ata kike magana a kai."
Bayan sun shiga Momy ta karSi kayan duk ta fito da su daga cikin ledar, ko wannen su kallon kayan yake baki sake, cikin mamaki Momy ta ce, "Rahma mene ne wannan kuma haka?"

Cikin farin ciki da rashin damuwa Rahma ta ce "Momy kayana ne kinga wannan rigu nan sunyi matukar sau?i har yadin da Win kin a dubu uku uku suka ta shi fa shi ne na siyo huWu, wannan kuma kayan abinci na ne da kuma sabulun wanka da man shafawa ai sunyi kyau ko Momy?"

Dukan su sun gaza magana kallon ta kawai suke, sai can Momy ta ce "Yanzu don ALLAH Rahma abun da kika yi kin kyau ta kenan?"

Rahma ta ce "Na mefa Momy, me na yi kuma?"
"Yanzu saboda ALLAH Rahma me ye babu a cikin gidan nan wanda za ki yi amfani da shi da har sai kin fita kin siyo kuma wai har da sutura haba Rahma, kenan baki Waukeni a matsa yin uwa ba."

"Na Wauke ki uwa mana, amma kar ki man ta ni Win 'yar aiki ce kuma mai aiki bata da hurumin cin abincin gidan da take aiki saboda baya cikin yar jejeniya, ana biya na a kan lokaci, to me ye anfanin kuWin idan har bazan kashewa kai na laluraba."

Cikin damuwa Momy ta ce "Na ro?e ki da ALLAH daga yau kar ki sake siyan komai, nan gidan ku ne Rahma duk abun da kika ga dama za ki iya yi kuma komai kike so ki sanar da ni kawai."

"Ki daina fadar hakan dan ALLAH ni kam bana bu?atar komai daga gurinku saboda cikin ikon ALLAH a albashi na ba abun da bana yi, na bu?ata don haka kar ki damu kin ji Momy."
"Dole na damu mana Rahma kina 'Yata amma ace kina wannan rayuwar don ALLAH ki sauya ra'ayi."

"Ra'ayi na baze taSa sauyawa ba wannan damar ta Waukar nauyina na barta tun agurin iyayen da suka reneni daga bisani kuma suka bawa duniya ni suka watsar da ni, balle kuma keda kika ganni daga sama na san watarana tabbas za mu rabu,
Shi ya sa kafin hakan ta faru nake sabawa kaina da rashin sabo, da duk wani abu naku, saboda idan ranar rabuwa tazo murabu hankali na kwance babu gori balle hantara."
"Sannan kuma bana yarda dake ba ne a matsayin uwa dan na Waura maki duk wani nauyi nawaba ko kuma na ji cewa ina son wani abun naki, ah ahh na yarda dake ne saboda kin bu?aci hakan, sannan na ga kina da kir ki sosai wannan shi ne kawai."
"Amma a zahirin gaskiya ni a yanzu cikin rayuwata bana bu?atar uwa ko wani family, a tsarina nafi son na yi rayuwa ni Waya, ina fatan kin fahimce ni sannan kuma baki yi fushi ba?"

Ko wannen su ya zuba ma ta ido yana kallon yadda take bayani, kowa ya ji maganar ta zai san akwai ?una a cikin zuciyarta sai dai ba wanda keda kwairin guiwar sake yi mata tambayar abun da ya shafi rayuwar ta, tun da sun fahimci bata son wannan tambayar.

Momy ta ce "Shi ke nan Rahma tun da haka kike so ba damuwa amma kina ganin baki bu?atar ?arin albashi kuwa? naga duk wani ma aikaci yana bu?atar cigaba a rayuwa koh?"
"Haka ne amma bana bu?atar ?arin komai, kar ki manta ni na zaSi hakan da na san ba za su isa ba tabbas bazan tsaya nan ba."

"Gaskiya kam ba laifi 'Yata kuma naga sau ?in kayan fa yanzu duk wannan siyayyar sai da kika rage har 11k."

"A mana kuma aciki na yi kuWin mota fa."

"Maa sha ALLAH to yanzu dai yi sauri ki kai kayan Waki kizo musan me za mu sarrafa Dady baya ha?urin yunwa."

Ta mi?e da sauri tana murnar Momy ta fahimce ta yanzu, ta ce haka ne momy amma fa sai na yi sallah sannan zan fito."

Bayan tafiyar ta Sufiyan ya ce "Momy ni ban gane me kike nufiba kina son kice kin yarda da wannan shirmen nata kenan?"

Momy ta ce "Tabbas na yarda, kuma idan kuna son ganin Rahma a cikin gidan nan dole kubi wannan ra'ayin nata, sannu sannu cikin ikon ALLAH wata rana sai kuga mun shawo kan ta musamman idan muka san damuwar ta saboda ga duk'kan alama tana cikin damuwa, amma idan muka takura yanzu tabbas za mu iya rasa ta, ma'ana zata iya barin gidan nan."

"Har na ji sanyi a raina Momy da kika yiman wannan baya nin yanzu na san manufar ki, kuma ina godiya sosai saboda kina duk wannan ne dan na samu abun da nake so."
A nan Dady ya yi magana ya ce "To kaga ya dace kayi saurin shawo kan ta, ka ji ko?"

Sufiyan ya ce "Tabbas zanyi ?o?arin ganin nasa Rahma ta yarda da ni in sha ALLAH Dady'na."
***********************
Haka dai rayuwa ta ci gaba da gudana Sufiyan yafita hayyacin sa yau kusan sati Waya kenan amma Rahma ta?i ba shi fuska a yanzu ya koma wani select, da man can ga shi ba masoyin magana ba ne abun ya ?aru yanzu.

Dady ya shiga damuwa har ya fara tunanin ko dai zai zauna da Rahma ne ya ro?eta ta so Wansa,
wani lokacin Momy ce mai ?arfin halin lallashin su tana basu kwarin guiwar a kan su?ara ha?uri komai zai daidai ta in sha ALLAH.
A Sangaren Sufiyan kuwa ba shi da damuwar da ta wuce koda magana ce ta ci ga ba dayi masa kamar yadda suke da, a ?alla zai ji sau?i a ransa.

KARKU MANTA WANNAN LITTAFIN LABARI NE DAYA FARU DA GASKE SAI DAI, ?AN GYARAN DA BAZA A RASABA DON HAKA MU?ARA HA?URI KOMAI YAKUSA BAYYANA NAN KUSA IN SHA ALLAH DUK ZAKU SAMU AMSAR TAMBAYOYIN KU, NA GODE....

WATA ?ADDARA
ANOTHER DESTINY
By
SUWAIBA M AMIRU
(' Yar gatan mama)
' 08160726558
PAGE 1?? 1??

Rahma zaune a parlor tana jiran fitowar Momy domin sun shirya yau ne za ta yi wa Momy kitso, Sufiyan ne ya shigo ya same ta a gurin.
"Rahma kina hutawa ne haka?"
"Ah Ahh ina dai jiran Momy ta fito ne."

Shuru ya yi can Kuma ya ce "Rahma don ALLAH ki daure ki cigaba dayi man koda magana ce wallahi ina cutuwa sosai rashin kula nin da kike yi."
"Wai har yanzu kana so na kenan?"

"A mana soyayyar ki a cikin zuciya ta kullun daWa ?aruwa take wani lokacin ji nake kamar zan rasa rai na idan na tuna kin gaza yarda da ni, don ALLAH Rahma ki amince da ni."

"To mai zai hana ka mutu kawai ka huta dan tabbas bazan taSa son ka ba, kuma ka sa ni idan har ka dage saina so ka, karka yi kuka da ni a kan duk abun da ya biyo baya."
Barin parlorn ta yi, ta koma Wakinta, ta barshi nan tsaye.

Haka shi ma ya wuce kamar wanda ba ya da lakka a jiki, sai da Rahma ta tabbatar ya wuce sannan ta fito ta je ta jera abinci a kan dinning, har za ta wuce Momy ta ce "Rahma don ALLAH ko zaki Wan kira yayanki ya zo, ya ci abinci kwanan nan ban san me ke damun saba baya son cin abinci kuma duk ya sauya baya zama da mu ya yi fira kije watakil ya saurare ki, ya fito."

Kamar zata yi musu, amma ta ce "Shi kenan Momy bari na gwada Win."
Buga ?ofar Wakin sa ta yi amma shuru ba magana ?ara bugawa ta yi, ya ce "Momy don Allah ki bar ni bana cikin yanayi mai kyau shi ya sa, anjima zan fito in sha Allah."
Rahma ta daure ta ce "Ba Momy ba ce, ni ce."
Ai da gudu ya win tsilo daga kan gado sai ga shi ya buWe ?ofar ba shiri ya ce "Rahma ke ce?"
"Dama na gama abinci ne, shi ya sa nazo na kira ka tun da na kira kowa."

"Rahma kin damu da ni ne har haka dama? naji daWi sosai mu je kawai zan ci abincin tun da kina so."

Da sauri ta ce "Momy ce ta damu da rashin cin abincin ka shi ya sa nazo ba dan da hakaba ni kam bazaka ganni a nan ba koda kuwa za ka yi wata Waya baka fitoba."

Duk da ya ji ba daWi amma haka ya daure ya ce "Na gode a haka ma."

A haka suka jera sai parlorn, Dady na hango su yami?e da murna ita ma Momy haka.
Momy ta ce "Na gode sosai 'Yata."
"Ba komai yi wa kai ne Momy, yanzu sanar da ni me zan sanya maku ne?"

Yau dai ina ga ki fara tambayar yayanki saboda shi ne ya kwana biyu bai ci abinci ba."

Kallon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login