Showing 9001 words to 12000 words out of 123822 words

Chapter 4 - WATA KADDARA Complete Hausa Novels By (Yar gatan mama).doc

24 Sep 2025

3412

Satashi haka kawai."
"Hmm na sani Rahma amma wannan ba Sata lokaci ba ne idan kika ji ko miye ke ma za ki san cewa baki Sata lokaci ba."
"Shi ke nan ina jinka."
Natsuwa ya yi sosai sannan ya zauna kusa da ita kan carpet ya ce.
"Rahma sa?o ne zuciya take son isar wa amma tana far gabar yadda za ki Wauki maganar."
"Rahma alfarma nake nema daga gurinki, ki yi man alfarmar shi ga cikin rayuwar ki a matsayin masoyi kuma wanda keda ?udurin aurenki ki zama mata aguna."
"Ma'ana dai cikin jimla Waya shi ne ina son ki RAHMA."

Wata irin raza nan niyar firgita ta yi tare da mi?ewa tsaye "Ta ce what.....

WATA ?ADDARA
ANOTHER DESTINY
By
SUWAIBA M AMIRU
('Yar gatan mama)
' 08160726558

PAGE 7??
Ta yi wani zare idanu kamar wacce aka ce za'a yanka ta.
Shi ma mi?ewa ya yi tsaye tare da faWin
"Yes Rahma abun da kika ji shi ne gaskiya ina matu?ar son ki."
Cikin rawar murya ta ce.
"Yaya ka duba da kyau sosai, ni Rahma ce ba Zahra ba ce, bari na tafi na kira maka Zahra yanzu ka ji koh."
Kana ganin ta kasan a matu?ar razane take.
"Rahma nafa san abun da nake yi ba sai kin kira Zahra ba, saboda wannan sa?on naki ne bana taba."
"Don haka ki ba ni amsa ta, na za?u na ji daga gareki."
"Da gaske kana so na, kuma kana son jin amsa daga gurina?"
"Sosai ma kuwa ina son na ji Rahma."
Farin ciki fal fuskar sa aran sa ji ya ke kamar yama sa me ta.

Tsayuwar ta ta gyara sannan ta ce "Ka yi ha?uri da furuci na idan bai yima daWi ba amma a zahirin gaskiya bana son ka kuma bana tunanin zan iya son ka koda nan gaba.
"Ka ga wannan zuciyar tawa bata so kuma bata son a sota akwai abubuwa da dama da suka fimata so mahimmanci don haka ka yi ha?uri na barka lafiya.
"Amma me ya sa Za ki faWi hakan? da soyayya na zo gurin ki bada ?iyayya ba Rahma."
"Na sani amma bari ka ji dama ace da ?iyayya kazo man za ka fi daraja a idona."

Duk inda hankalin Sufiyan yake ya gama ta shi saboda ya hango gaskiyar abun da take faWa a cikin idonta.
Wani irin gumi ne ya fara zubo masa zuciyar sa hal bawa take da ?arfi.

?afafunsa ya ji suna rawa sun gaza Waukar sa.
A nan gurin ya gurfana ya saka ?afafunsa ?asa ya haWa hannayen shi guri Waya.

Murya na rawa yake magana.
"Rahma kiman rai don ALLAH ki sanar da ni laifina wanda ya sanya ba za ki daure ki karSi soyayya ta ba?"
"A duk tarihin rayuwa ta ban taSa furtawa wata 'ya mace wannan kalmar ba tun da na ta shi sai akan ki."
"Dan ALLAH kar ki sa, na ji kamar bana cikin masu sa'a a rayuwa."
Ya ?arasa magana cikin yana yin damuwa muryar sa a karye ya zama abun tausayi lokaci Waya.

"Ta shi ka zauna yaya mu yi magana da kyau."
Ta shi ya yi kamar wani wawa ya zauna yadda ta bu?ata.
Ita ma zaman ta yi sannan ta ce "Ina son na yi maka tambaya kuma ka ba ni amsa kai tsaye."
"Me ya sa kake so na kuma a wane dalili?"
A nan kuwa ya gyara zama a tunanin sa ya fara samun kar Suwa.
NIKUWA NACE A DAI ZUBA MUGANI.....
"Ya fara da cewa tun farko ke ce kalar matar cikin mafarki na ke nake jira kishigo rayuwa ta."
"Shi ya sa ganin farko dana yi maki gidan nan na ji cewa buri na ya kusa cika domin na hango kalar matar da nake jira."
"Sannan bugu da ?ari duk na sameki da abubuwan da nake so a gun mace."
"Natsuwa, ilimi, hankali, sanin darajar mutane, tsafta, kamun kai, gaba Waya rayuwarki ta yi man."
"Shi ya sa nake ganin addu'a ta ta karSu a ranar da na fara ganin ki Rahma."

A nan Rahma ta ce "Shi ke nan ka gama ko kuwa da saura?"
"Idan zan kwana ina sanar dake dalilai na to fa bazan gama ba shi ya sa na ta?aita haka nan."
"Wacece ni
Ina ne a salina
Suwaye a halina
Kasan daga ina, na fito
Meka sani akan rayuwa ta da har zai baka damar cewa kana so na?"

Ina jinka kaba ni amsa yanzu idan kana da amsar.
Shuru ya yi yana kallon ta.
"Hmmm baka da amsar tambayata koh?"
"Kamar yadda ni ma, ba zan taSa karSar soyayyar ka ba, ka je ka samu mai cikakkiyar asali."
"Ko A addini hakan na Waya daga cikin kalar macen da akace ku aura mai cikakkiyar nasaba."
"Ba irina ba, da idan za ka Waura man wu?a a wuya bazan iya sanar dakai ga wani nawa ba najini."
"Don haka na gode sosai da tayinka."
Yun?urin barin parlorn ta yi amma ya hana, ta hanyar tare ta.

"Rahma amma ni kece zaSina kece kaWai wadda nake so kuma bazan taSa son wata ba bayan ke."
"Ban damu da yadda kike tunani ba, amma ba ruwana da rashin wani naki a tare dake domin kuwa ko addinin bai ce dole sai wace keda ahaliba za'a aura."

Duk inda ran Rahma yake ya gama Saci yanzu kam, mi?ewa tsaye ta yi sannan ta ce.
"Ka ga Sufiyan na yi duk yadda zanyi ka fahimci ina na dosa amma kagaza fahimta sam."
"To bari ka ji wallahi ka yi gaggawar man tawa da wannan maganar idan kuma ba haka ba tabbas sai ka neman a cikin gidan nan karasa."
"Ka sani barin gidan nan abu ne mai sauki a guna kuma zai yi wahala ka sake ganina a cikin faWin duniyar nan"

Barin parlorn ta yi idonta har wani rufewa yake ba tama ga ni sosai da sauri sauri take tafiya ?iris yarage ta bige Momy dake shirin shiga parlorn.
Ko juyawa bata yi ba ta wuce da gudu sai Wakin ta alamu sun nuna bata ma ga Momy'n ba.
Binta da kallo Momy ta yi da sauri ita ma ta shiga parlorn domin jiyo kamar alamar ana kuka ?asa-?asa.

Cikin tsananin ta shin hankali Momy ta ?arasa gurin da Sufiyan yake ganin halin da Wan nata yake ciki ya Waga mata hankali sosai.
Da sauri ta ?arasa gurin sa tana tambayar lafiya me ke faruwa, yana ganka haka?

Sufiyan na ganin Momy ya faWa jikinta ya saki wani irin kuka kamar wani ?aramin yaro.
Sai faman faWi yake "Momy bata so na, ta tsaneni ya zanyi Momy?"
"Ta?i karSar soyayyata don ALLAH ki taimaka man idan na rasata bana tunanin zan iya rayuwa Momy."
Kuka sosai yake yi kamar ya samu labarin ba zata, na mutuwar wani na shi mai mahimmanci.
Kamar daga sama suka ji ance "Wace ce bata son ka, a'ina take kuma me ye dalilin ta na rashin son ka, kai bama wannan ba har yaushe ka fara son wata ban sani ba?"

?ago kan da zasu yi sai kawai suka ga Dady a tsaye.
Da sauri Sufiyan ya mi?e tsaye ya nufi Dady da gudu ya faWa jikin shi yana faWin "Ka zo daidai lokacin da ya dace don ALLAH dady ku haWu kushawo man kanta wallahi a yanzu ji na ke kamar zan mutu ka yi wani abun mana don ALLAH."

Dady ya yi matu?ar shiga damuwa ganin yanayin da Wan nasa yake ciki.
Zaunar da shi ya yi a kan kujera sannan ya je fringe ya Wauko masa ruwa mai sanyi ya ba shi tare da yi masa alamar ya sha.

?aga robar ya yi sama sai da ya tabbatar ya shanye duka sannan ya ajiye.
Kallon sa Dady ya yi sannan ya ce "Wace ce ita Win?
Da sauri Sufiyan ya ce "Yar momy'n ce Rahma".

Cikin zolaya Dady ya ce "To yanzu ya kake son na yi,? ni da kuka ?i sanar da ni saboda kun manta akwai ni a raye."
Tu ni wani hawayen su ka shiga zuba a idon sa cikin muryar kuka "Ya ce wallahi sai da Momy ta ce zata sanar dakai ni ne, na hana nace so nake na baka mamaki idan komai ya zama daidai kai da iyayena duka."

"Tabbas kuwa ka ba ni mamaki tun da na dawo natarar kana kuka kamar wanda a kace na mutu ko momy ta mutu.

Sufiyan ya ce "Yanzu duk ba wannan ba Dady yanzu ni dai ya zamu yi don ALLAH?"
Ya ?arasa maganar cikin rauni sosai .

Duk da Dady na jin tausayin shi amma hakan bai hana shi zama jarumi ba ya Soye damuwar sa.
Sannan ya ce "Ya zamu yi kuma? Ko dai ya za ka yi Sufiyan?"

Kallon rashin fahimta Sufiyan yabi Dady da shi baki buWe.....

WATA ?ADDARA
ANOTHER DESTINY
By
SUWAIBA M AMIRU
('Yar gatan mama)
' 08160726558
PAGE 8??

Dady Waga masa kai ya yi alamar yadda ka ji, na faWa haka ne.

"Bari ka ji my son, ita soyayyar gaskiya bata samuwa cikin sau?i dole sai mutum ya zama jarumin gaske ya kuma jajir ce sannan zai cinma nasara."

"Yanzu faWa man so kake mu sameta muce don ALLAH ta so ka?"
To bari ka ji idan har muka yi hakan daga ranar Zata ?ara ganin rashin girmanka kuma za ta ce kenan ba abun da kake iyayi da kanka sai kasa iyayen ka, kai daga ?arshe ma, za ta ga cewa kamar muna son tursasa tane ta so ka."

Dady ya dafa kafaWar Sufiyan sannan ya ce "Wannan ya?in naka ne bada kowa ba, ?o?ari Waya zamu iya yima ka shine mu yi ta jan ra'ayin ta, ta cigaba da zama a gidan nan, kuma zamu dage da yi maka addu'a idan alkhairi ce ALLAH ya tabbatar, sauran kuma ya rage naka ina fatan ka fahimce ni?"

Sai can Sufiyan ya saki ajiyar zuciya "Ya ce na fahimta na gode sosai da kwairin guiwar da kuke bani a koda yaushe, kuma zan yi ?o?arin zama jarumi wajan samun soyayyata in sha ALLAH."

Murmushi Dady ya yi, ya ce "Wannan shi ne ?ana dana sani wanda baya barin aiki ba tare daya idar ba, yanzu dai ina surukar tawa wadda ta sanya man yaro kuka?"

Cikin sigar zolaya Dady ya yi maganar duk'kan su sai da suka yi dariya amma ban da Sufiyan.

Momy ta ce "Yanzu bama wannan ba, me ya sa ka dawo bako sanarwa?"
"Na yi kewar kune sannan kin san bana son Sufiyan ya shigo gari bana nan shi ne fa duk hankalina ya dawo gida, kuma na yi ta kiran wayar ku ba wanda ya amsa bayan na sau ka filin jirgi."

Na ji yanzu ai duk yadda za ka kare kanka ka sani.

Cikin zolaya Dady ya ce "To ayi man afuwa madam na tuba."
Sufiyan yana jinsu ya yi masu shuru saboda idan da sabo ya saba da wannan diramar ta su, dan ma ba duka suka haWuba da sauran iyayen na shi aida yanzu gidan ya zama kamar gidan biki,
Shi dai yanzu tunanin sa Waya ne, taya zai shawo kan Rahma.

Mi?ewa tsaye Momy ta yi "Bari naje na kira ma 'Yar tawa koh?

Dady ya ce "Haka ne amma don ALLAH kar ki bari ta san cewa mun san komai tsakanin su, mu bari su dai dai ta kansu tukunna."

"A haba dai gaskiya ni ma ba zan so ta fahimci mun san komai ba saboda bana son 'Yata ta shiga takura."
"To mai 'Ya yanzu dai a kira man ita."

Dady bai nemi sanin wace ce Rahma ba saboda Momy ta sanar da shi komai a kanta hatta zaman ta a gidan sai da ta nemi amincewarsa ya nuna ba komai.

Momy ta sauka Parlourn ?asa amma bata samu Rahma a waje ba sai kawai ta nufi Wakin ta ganin ta, ta yi zaune kan sallaya tana ta azkar Win ta, Rahma kallon Momy ta yi bayan ta amsa sallamar ta, ta ce "Kina bu?atar wani abun Momy?"
"A to Dady ne ya yi mana zuwan ba zata shi ne nake son kiWan kawo masa abun sha mai sanyi haka."
Tsaye ta mi?e tana faWin maa sha ALLAH yau gidan ya ?ara albarka, hanyar fita su ka nufa ita da Momy, Momy kuwa sai faman kallon ta take yadda take ta ?o?arin Soye damuwar ta, fuskar duk ta kunbura ga duk'kan alama ita ma, ta yi kukan kamar Sufiyan girgiza kai kawai ta yi ta nufi Wakin Zahra, ita kuma ta nufi kitchen.

Momy na shiga Wakin Zahra ta tarar da ita tana ta faman rawa kamar wata mazari, ?asa ?asa Momy take yi wa Allah godiya daya kasance ba Zahra bace zaSin ?anta saboda sam bata yi ba, dafa ta Momy ta yi sai lokacin ta san cewa akwai mutun a gurin, cire Bluetooth Win ta yi sannan ta ce "Yes Momy ya dai ina jinki yanzu."
"Sai ki je Dady ya dawo yana parlourn sama."
Kan ta ?arasa maganar har Zahra ta fice da gudu, tana shiga ta tarar da Dady, faWawa ta yi jikinsa tana faWin "Oyoyo Dady."

"Haba Zahra don ALLAH yanzu har sai yaushe za ki girma kuma ki yi hankali, yanzu da kika faWo man haka idan kika karya nifa?"
Zara ta ce "Haba dai Dady, Ta ya zan karya ka?"

Suna cikin hakan Momy ta shigo ba yanta kuma Rahma ce Wauke da ?aton faranti lemu da kayan motsa bakine a ciki.
Tana ajiyewa Zahra ta yi wuf zata saka hannu ta Wauki samosa, da sauri Rahma ta ri?e hannun batare data saki hannun ba ta ce "Dady sannu da zuwa fatan an sauka lafiya?"

"Lafiya ?alau Rahmar Momy.

Murmushi Rahma ta yi sannan ta ce "Dady wannan naka ne kafin a kai ga abinci."

Wannan tarba haka sai kace an san da zuwa na? to na gode sosai."
"Ah Ahh Dady kar ka gode man saboda wannan aikina ne."

Duk'da haka dai 'Yata" cewar Dady.
Duk inda ran Zahra yake ya gama Saci, cikin zafin rai Ta ce "wai ke miye haka Za ki yi wani ri?e man hannu?"

"Na hana ki aikata kuskure ne kawai" Rahma ta faWa."
Zahra Ta ce "Wane irin kuskure kenan?"
"Na Waukar abun da ba naki ba."
Zahra ta ce "Amma dai kinsan nan gidanmu ne koh, ina da damar Waukar duk abun da nake so kuma a lokacin da nake so."
"Na sani amma wannan sai dai ki yi ha?uri har wanda aka kawo dan shi ya gama sannan sai ki Wauka."

"Na yi maki kama da wace za ta ci ragi ne, da za kice na jira har agama in Wauki saura?"

"Rahma ta ce idan na fahimce ki Dady ya yi kama da wanda ke cin ragi, dazai jira sai kin gama sannan ya Wauki saura."
"Wai ke me kike Waukar kan ki ne da har kike yi wa mutane haka?"

'Yar aiki mana kuma yanzu haka ina kan aikina, sannan kuma ba wanda ya'isa ya shigar man aiki kowaye shi kuwa."

Zahra ta Waga hannu za ta mari Rahma da sauri Sufiyan ya mi?e yayo kansu kafin yazo har Rahma ta ri?e hannun.

Sannan ta ce "Zahra kin fiye mantuwa na sha sanar dake bana Waukar wannan amma sam bakiji wallahi, tabbas ni Win 'yar aiki ce kuma ina alfahari da hakan, amma ki sani hakan ba shi zai nuna cewa zan Wauki ko wanne kalar wula?anci ba, a cikin matasa irin ki asamu mai saman hannu da sunan duka har na yi shuru mace bata tsungunna ba balle ta haife sa."
"Ina fatan za ki, ki yaye nan gaba."

Zahra kallon Dady ta yi "Kana gani ko Dady abun da 'Yar aikin nan keyi man? Momy ta bata dama sosai rahin kunya kawai ta ke yiman."

Dady ya ce "Ni kam Zahra a nan banga wani laifin Rahma ba, kinzo baki kawo man komai ba, sannu da zuwa ma kin kasa yiman, sannan ita ta kawo man ko gama ajiyewa ba ta yi ba kin sanya hannu kina ?o?arin Wauka, nasan ko kece iya hukun cin da zakiyi kenan."

Sai lokacin Momy ta yi magana ta ce "Sannan Zahra ya dace ki daina cewa 'Yata 'yar aiki domin ita Win 'Yata ce kuma ita ma ta yarda da hakan."

Zahra cikin fushi ta mi?e tsaye ta ce "Kununa man ni Win ba 'yarku bace tun da komai na yi bana daidai a gurinku, ban da wula?ancin Wanku yanzu har da na bare, to na gode kuma yau zan bar gidan in sha ALLAH sai ku yi farin ciki."
Da sauri tabar parlorn..

WATA ?ADDARA
ANOTHER DESTINY
By
SUWAIBA M AMIRU
('Yar gatan mama)
' 08160726558
PAGE 9??

"Don ALLAH ka yi ha?uri daga zuwan ka mun dame ka da hayaniya."
"Ba komai Rahma idan da sabo mun saba da rashin kunyar Zahra ba zata taSa chanzawa ba a nawa tunanin, ke dai matso ku sa ki zuba man abun sha."

Rahma ta zuba masa ya fara sha girgiza kai ya yi, ya ce "Tabbas dole ki amshe wa Wana Momy'n sa wannan haWin haka, gaskiya Momy ni ma ina ga zan koma team Win ki."
Da sauri Sufiyan ya ce "Ni kam Dady ba ni da matsala wallahi duk nabar mata ku."

Cikin Wan Waga murya Rahma ta ce "Ni kuma bana son alfarma don haka kar ka sake tunanin yiman alfarma don ALLAH."

"?yalesa shi ma ya faWi hakan ne saboda ya san cewa bamu bane iyayen sa, iyayen sa nanan, na san wata rana za ku haWu shi ya sa, ya yi saurin bar maki mu."

"Amma Rahma zan iya yi maki wata 'yar tambaya idan ba matsala?"
"A Dady ba matsala za ka iya tambaya ta idan tambayar ba tafi ?arfina ba."

"In sha ALLAH ba za tafi ?arfin ki ba, Rahma ina son na san bake bace Sadiya da muka taSa haWuwa a ?auyen Kaduna?

"Ba ni bace, ni sunana Rahma, Dady idan ba wa ta tambayar zan wuce yanzu."

"Ah Ah ba wata tambayar da man na ga kamar ku ta yi yawa sosai, kin san mine ne kuwa Rahma? Sadiya tana da matu?ar kir ki kamar dai ke Win nan, na yita fatan ALLAH ya sake haWani da ita amma shiru, lokacin da na ganki na yi matu?ar mamaki yau ga Sadiya a gidana ashe ba ita bace, sai dai ina farin cikin ka sancewar kema kina da matu?ar kir ki 'Yata."

"Na gode Dady da ya bonka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login