Showing 84001 words to 87000 words out of 123822 words

Chapter 29 - WATA KADDARA Complete Hausa Novels By (Yar gatan mama).doc

24 Sep 2025

3451

maganar har sheWar sa nayin sama da ?asa kamar mai shiri sume wa.

Hankalin su ya yi matu?ar ta shi ganin yaron na su a wannan yana yin, hakan ya sa suka sassauta murya suna lallashin sa, sannan suka yi ma sa al?awarin da safe za su bar shi ya shiga gidan ya duba ta Win, da ?yar suka samu ya Wan daidai ta amma kuma bacci ya gagara, a nan parlor suka zauna dukan su kamar ma su zaman makoki.

**********************
A gidan su Samir ma ku san abun da ya faru ke nan iyayensa sun ga tashin hankali, haka ya koma masu kamar mai aljannu sai ya kai ?ofar fita su ri?oshi, da ?yar shi ma suka sanya ma shi yarda cewa da safe zai shiga gidan nata ya duba ta, shi ma a gurin ya zauna sam ba alamar bacci a idonsa sai kuma ya ga daren ya yi ma sa tsayi sosai fatan sa Waya shi ne ya ji an kira sallah.

**********************
A Sangaren Sufiyan kuwa 4:30am ya farka daga bacci mai nauyin da ya Wauke sa cikin tsantsar farin ciki da So da ?aunar abar begen sa Sufayya, haka kawai yake jinsa ciki nishaWin da bai taSa shigaba.

Abubuwan dana faru a wannin da suka wuce yake tunawa tare da murmushi a kan fuskarsa, mamaki yake yarinya irin wannan har ake zagin mutuncinta da kimar ta, ya tuna irin wahalar da gwagwarmayar da ya sha a daren kafin ya samu cikar burinsa ya mayar da ita cikakkiyar matarsa.

A hankali ya mayar da kallon sa gurin Sufayya dake jikinsa kwance, ganin hawayen da suka bushe a fuskarta da kuma yadda fuskar duk ta kunbura a kan kuka, ya yi murmushi sannan ya ce.

"Na gode sosai ?anwata kuma matata daga nan duniya har ?iyama, na gode da wannan kyautar da kika yi man a lokacin da ban taSa tsammani ko tunani ba, hakan ya sa godiya ta ba za ta taSa yankewa ba a gareki, duk da na san godiya ta yi man ?aranci ga irin wannan kyautar da na samu, amma ba yadda zan yi dole ita Win zan yi ta yi maki har ?arshen rayuwata Allah ya yi maki albarka."

A hankali ya Wauketa daga jikinsa ya kwantar da ita sannan ya shiga restroom ya yo wanka, ita ma ya haWa ma ta nata ruwan masu zafi sosai don gasa jikinta sannan ya fito ya shirya ya saka doguwar riga.

Ku sa da ita yazo ya ce "?anwata na san ba bacci kike ba saboda duk irin wannan lokacin na san cewa kin jima da ta shi, amma ba komai na yi maki uzuri na kaiwa har yanzu ba ki ta shi ba, na san tabbas a gajiye kike shi ya sa, sai dai kuma ya dace ki daure ki ta shi haka nan kinga mun ku sa makara lokacin sallah ya ku sa."

Shuru ya ji ba alamar za ta, ta shi "To shi ke nan idan har ba ki ta shi ba to fa lalle tabbas zan Wauke ki da kaina kuma ni zan yi maki wankan" nan ma ya ji shuru ko motsi bata yi ba, ya ?ara kunna fitulun Wakin gurin ya ?ara haske sosai, nan idanunsa suka yi arba da yana yin Sufayya kamar matatciya bata numfashi.

Da sauri ya Wauko ruwa ya zuba ma ta a fuska cikin razani ta farka tana ta magiya da neman afuwarsa a kan ya yi ha?uri ta tuba, ba shiri ya rufe ma ta baki ya ce "Yi shuru komai ya wuce yi ha?uri ba zan sake ba ni ma na tuba ki yafeman" muryarta ba ta fita sosai da ?yar take magana amma haka ta Waure ta ce "Ka yi al?awari?" "A na yi maki al?awari."

Ganin cewa bafa abun da za ta iya, yi wa kanta hakan ya sa, ya Wauketa sai restroom ya sanya ta cikin ruwan zafi aikuwa ta sake wata irin ?ara, shi kuma duk ya ruWe sai faman bata ha?uri yake, a nan ya bar ta ya dawo Wakin ya sauya bedsheet ganin yadda zanen duk Saci ya ?ara Waga hankalin sa, haka ya daure ya zama namiji ya fito da ita.

Bayan ya sauya ma ta wata rigar da sauri ya haWa ma ta tee amma ta gaza sha daga ?arshe ma amai ta fara sosai mai wahala saboda ba komai a cikin, ganin hakan dubara duk taSace ma sa yanzu kam, kawai ya Wauko allurar bacci yai mata wai shi a tunanin sa hakan zai taimaka ta samu hutu sosai.

Zaune ya yi kuma haka kawai ya gaza samun natsuwa ya fara tunanin anya ba zai kira iyayensu ba, kuma ya tuna ko ya kira ba za su Waga ba kuma a zahirin gaskiya ba zai iya haWa ido da ?an uwansa ba, da sai ya kira su, mutum Waya ya faWo ma sa arai ita ce Aunty, har ya fara kiranta kuma ya tsinke kiran yana tunanin to me zai ce ma ta, ita ce mahaifiyar Sufayya fa, wannan tunanin shi ya hana shi kiran, ya rafka tagumi yana kallon yanayin Sufayya yadda take sauke numfashi da ?yar.

***********************

Aunty ce ke shirin fitowa daga Waki ta zo gurin sauran mutanen gidan lokacin duk suna gida Waya suna ?o?arin hana Salim da Samir zuwa gidan Sufiyan, tun da suka dawo daga masallaci suke son shiga gidan amma iyayen sun hana, sun ce sai gari ya ?ara haske tukunna, a l??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????okacin Aunty ta ga hasken wayar ta miss call Win Sufiyan ta ga ni.

Da sauri tabi kiran saboda ita ma hankalinta ba a kwance yake ba ko bacci bata yi ba, lokacin da ta ji abun da yaran na ta ke faWa hankalinta ya ?ara ta shi, amma bata nuna ba saboda kar hankalin yaran ya ?ara ta shi da kuma iyayen.

Wayar na ringing da sauri ya Waga saboda tabbas yana bu?atar ko da shawara ce, cikin sanyin murya ya gaida Aunty "Na ga kiran ka kuma ka tsinke lafiya dai ko?"

Shuru ya yi amma ganin yin shurun baya da wani amfani ya sa shi cewa Aunty don Allah ko za ki taimaka kizo nan gidan, ina bu?atar taimakon ki sosai a halin yanzu, na san ko nakira sauran iyayenmu ba za su sauraran ba."

"To na ji amma ka daure ka sanar da ni mene ne wata?il zan iya baka shawara ba tare da na zo ba."

"Aunty dama ?anwata tace" sai kuma ya yi shuru ya gaza ?arasa maganar, da sauri ta ce "Ina jin ka, yi magana me ya faru da ?anwar ta ka?"

Jin ta ambaci sunan ?anwarsu da sauri Salim Samir suka yo kanta suna son jin meke faruwa, ganin ta yi shuru da wayar a kunnenta, ba shiri Salim ya karSi wayar ya fara magana.

"?an uwa yi magana ina jin ka meye matsalar komai lafiya kuwa don Allah ka yi magana mana" haka kawai Sufiyan ya ji hawaye sun wanke ma sa fuska, yanayin da ya ji muryar Salim ya san tabbas sun ji ajikin su cewa ?anwarsu bata da lafiya, hakan ya ?ara tabbatar ma sa cewa har yanzu suna matu?ar son ta kuma ba iya son Yaya da ?anwa ba ne wannan Win.

A raunane ya ce "Karka da mu Wan uwa komai lafiya in sha Allah" "?arya kake man Wan uwa akwai abun da kake Suyewa, yaushe hakan ya fara faruwa tsakaninmu don Allah ka sanar da ni meke faruwa da ?anwar mu?"

?an uwa bana Soye maku komai, tabbas ?anwar mu bata Wan jin daWi amma na bata magani yanzu ma haka bacci take."

Samir ne ya duba agogon parlor yaga time da sauri ya ce wallahi ba gaskiya ka faWaba duk tsanani irin wannan lokacin ?anwar mu bata bacci" kafin ya sake magana suka kashe wayar da gudu suka fice daga gidan sai gidan Sufiyan, duk yadda iyayen ke kiran su ba su tsaya ba, ba su ma jin abun da suke faWa.

Ganin sun kashe wayar ya ba shi tabbacin lalle suna hanyar zuwa gidan, hankalin sa ya ?ara ta shi tunanin sa yanzu ta ya zai bar ?an uwansa ganin ?anwar su a wannan yana yin, ya san tabbas sai sun fahimci komai, yana cikin wannan tunanin ya ji ana danna ?araurauwar gidan da ?arfi, cikin hanzari ya buWe ?ofar.

Suna haWa ido ya sunkuyar da kansa ?asa kamar mai jin kunyar su, Aunty dake bayan su ta shigo ita da sauran iyayen kallon Sufiyan ta yi "Gani na zo meke faruwa ne?" shuru ya yi kuma ya?i Wago kansa ya kalli mutanen gurin.

Momy Saratu ganin hakan da sauri ta ce "Ina Sufayya" da ?yar ya nuna hanyar Wakin da take.

?akin suka nufa duk'kan su, ganin yanayin ta a take kowa ya fahimci abun da ya faru sai dai ba wanda ya nuna ma sa hakan, Samir da Salim kuwa suna ganinta haka, a cikin ransu suke Wora wa kansu laifi, duk'kan su suna tunanin text Win da suka tura ma ta ne, ya sanya ta je har hakan ya faru da ita, idanunsu suka rufe zafafan hawaye suka zubo masu.

Ganin halin da take ciki Dady Ahmad ya ce "Akwai taimakon da ka bata kuwa?" a raunane cikin sanyin murya ya ce "Ah ah Dady na ruWe na rasa abun da zanyi hakan ya sa na yi ma ta allurar bacci don ta samu hutu sosai."

A firgice Salim ya ce "Ta ci abinci kuma ta dawo hayyacin ta sosai kafin ka yi ma ta allurar?" Girgiza kai ya yi alamar ah ah "?an uwa bata ci komai ba na bata tee amma ta gaza sha ?arshe ma amai ta fara."

"Ohh Allah gaskiya akwai matsala fa" Salim ya faWa da yake shi San garen daya karanta ke nan duk abun da ya shafi matsalar mata.

Kallon sa ya yi "Kamar ta awa nawa ka yi ma ta Wan uwa?" ai har lokacin ya wuce saboda ta awa Waya na yi mata kuma yanzu awa Waya da minty 30."

Samir ya ce "Ai ruwa ya dace a sanya ma ta domin su ciyar da ita abincin da babu a cikin ta kuma su bata kuzari"
"Haka ne ku yi ha?uri na rasa natsuwa ta ne kuma na manta komai."

Shi ke nan karka damu bari mu je, za mu dawo yanzu in sha Allah.

Cikin ?an?anin lokaci suka dawo da ruwa a hannunsu a take suka sanya ma ta, sannan suka samo ruwa mai san yi suka ce Momy Aisha ta fara sanya tawul ta matse ta Waura ma ta a kan goshinta, Salim ne ya sanya ta wannan aikin.

Ai kuwa cikin Wan lokaci ta fara Wan tari kaWan, Samir cikin tsananin farin ciki ya ce "Maa sha Allah ta farka, Momy ta Wago kanta ta Wora a ?afafunta, idanunta ta fara ?o?arin buWewa tare da yun?urin ta shi, amma sam ta gaza hakan, Momy Aisha ta ce "Ki bi a hankali ki bari a sannu komai zai zama daidai kin ji Ko."

?ara kwanciya ta yi jikin Momy, jikinta duk ya yi zafi sosai..

WATA ?ADDARA*
ANOTHER DESTINY
BY
SUWAIBA M AMIRU
(?ar gatan mama)
' PAGE 5?? 0??

Ganin halin da take ciki hakan ya sa Sufiyan duk sai ya ji, ya tsani kansa sosai yana ta tunanin meya aikata haka ne, hawayen tausayin ta ne suka zubo ma sa, da sauri ya goge fuskar kar mutanen gidan su fahimta.

Samir ne ya hango bedsheet Win da Sufiyan ya cire ya sauya wani tuni ya ji zuciyarsa kamar za ta fito waje saboda azabar zafi, kamar kar yaga bedsheet Win sai ya ji duk ya rasa natsuwar shi, da sauri yabar Wakin.

Yana fita wani Wakin ya shiga, dur?ushewa ya yi ?asa kamar wanda aka yi wa sa?on mutuwa haka ya fara kuka yana ta maimaita "Innalillahi wa'innah ilaihi raju'un, a uzu billahi minal sheWanun rajim."

"Allah na tuba ka cire sheWanin dake cikin zuciyata da tunanina, sam bana son na ji kishin ko haushin Wan uwana, ina son ?an uwana sosai Allah ka sani, Allah ka taimake ni" ji ya yi an dafa shi da sauri ya goge hawayen fuskarsa ya juya suka haWa ido da Salim.

Salim ya ce "Ba bu?atar sai ka goge hawayen ka Wan uwa kabarsu su zuba saboda ni ma nasan abun da kake ji yanzu haka, zan iya sanin duk abun da ke damun ka, ka sani Wan uwa na ji daWi sosai daka yi saurin tuna cewa ko wane mutum akwai sheWani a tare da shi har ka fara ro?on Allah tsari tsakanin ka da shi."

"Ka dage sosai gurin addu'a in sha Allah komai zai zama daidai za ka manta da komai, amma kafin nan wannan dauriyar da ka saba ka cigaba da yin ta sosai, gudun karka karya zuciyar Wan uwa watarana"
"Haka ne na gode sosai kaima ina yi maka fatan Allah ya ?ara sanya natsuwa a tare da kai, ka ji daWin kulawa da mu ?an ?annenka, ya ?arasa maganar yana murmushi mai haWai da hawaye.

Salim ya ce "Tsokanar taka ta motsa ke nan, to bari Sufiyan ya dawo hayyacin sa sosai da shi zan haWa ka ya yi man maganin ka da kyau" shi ma ya yi maganar ne yana murmushi.

Samir ya ce "To ai ko yanzu za ka iya haWa ni da shi Win tun da ga shi nan a bayan ka tsaye" Salim ya mayar da kallon sa a kan Sufiyan ya ce "?an uwa yaushe ka shigo?" "Lokacin da kace za ka ba ni horon ?aramin ?anen ka" duk murmushi suka yi.

Ku sa da su, ya zauna ya mayar da kansa ?asa sannan ya ce "Don Allah ku gafarceni wallahi bana da niyar cutar da ?anwarmu kuma ban san ta yi kuka har haka ba wanda har zai hana ta iya ko da buWa idanunta."

"?an uwa wannan sirrin ka ne kuma rayuwar gidan kace, to mu meye na mu da za mu ji, ba daWi har mu yi fushi da kai? bayan abun da ya faru ba haramun ka aikata ba, kai dai yanzu shawara Waya za mu baka ka rage wannan ?uncin rai, domin ka samu damar kulawa da matar ka, idan har ta dawo hayyacin ta ta ganka a haka za ta ?ara samun rauni a ranta sosai."

Sannan Wan uwa a zahirin gaskiya mu ya dace mu baka ha?uri a kan yadda mu ka yi magana da kai Wazu, bayan mun san cewa iyalinka ce kuma za ka iya kulawa da ita amma muka dage, yanzu ga shi nan saboda mu duk families sun san me ya faru sirrin gidan ka ya fito waje duk saboda mu, don Allah ka daure ka yi ha?uri" Salim ke wannan maganar cikin yanayin ban ha?uri.

"Me kuke faWa ne haka ?an uwa? Sufayya ?anwarku ce kuna da damar kulawa da ita, kuma sanin kanku ne idan na ruWe rasa abun yi nake duk sai dubara ta Sace man, kun ga ke nan abun da ku ka yi taimako na, ku ka yi sosai, kuma ta wani fannin ?ara da duk families suka ga hakan da idonsu tun da burin su ke nan."

"Yanzu dai ya isa haka nan, ka ta shi ka koma gurin ta, ka samu damar kulawa da ita" cewar Samir.

"Ni ma zan so hakan Wan uwa amma ba zan iya ba saboda ina jin zazzaSi sosai ban san me ya sa ba, wata?il dan ?anwata bata da lafiya ne, yanzu dai zan kwanta a nan tun da Momy's na gurin ta."

Dariya Samir ya fara sosai ya ce "Lalle ina ga duk wani karatun wannan doctor Sufiyan Win, duk ya fita yanzu babu komai cikin kansa sai tunanin matar sa."

"To yanzu don Allah sai ka sanya shi a gaba kana yi ma sa dariya, kaga Wan uwa ina ga, ka manta cewa hakan za ta iya faruwa da kai shi ya sa baka sha magani ba
Yanzu bari na yi maka allura ka sha magani sai ka Wan kwanta kafin ajima mu gani."
"To na gode sosai" yana maganar cikin rawar sanyi, Samir kuma sai ya ji duk dariyar ta Sata tausayin Wan uwansa yake ya ce "A Wan uwa ka samu ka yi bacci za mu zauna da kai a nan har ka ta shi in sha Allah."

******************
?angaren Sufayya kuma sai ?arfe uku na yamma ta farka lokacin Sufiyan ya jima da farkawa daga na shi bacci har ya sake wani wankan kuma ba laifi ya ji sau?i sosai.

Ta kai ku san minty biyar kafin ta iya buWe idanunta, tana kuma buWewa sai akan Yayunta da sauri ta sake rufesu tana tunanin abubuwan da suka faru da ita a daren jiya sai kawai wasu hawayen masu zafi suka zubo ma ta, a zuciyarta take cewa "Yanzu ya tabbata dai na zama matar Yaya Sufiyan."

Tana son ta yi magana amma tagaza saboda muryar bata fita ta sha?e sosai hakan ya sa dole ta yi shuru, kowa a gurin ya san tabbas Sufayya ta yi kuka sosai hakan ya sa ta gaza buWe idanunta sannan muryarta ta sha?e ba fita, aikuwa Sufiyan sai haushin kansa yake ji, yana ganin duk laifin sa ne.

Da yamma da ?yar Momy's suka sanya Aunty gaba a kan dole sai ta je gurin Sufayya ita kaWai ta duba, ba yadda za ta da su dole haka ta shiga Wakin.

Tarar da ita ta yi zaune a kan gado ta jingina kanta jikin gadon, ganin Aunty ya sa ta Wago kanta suka haWa ido ta sunkuyar da kanta ?asa, Aunty ta ce "Ya jikin naki, ina fatan yanzu ba wata matsala sosai Koh?"

"A ba wata matsala na ji sau?i ba laifi" "shi ke nan bari na tafi Momy's za su zo yanzu idan kina bu?atar wani abun ki sanar da su."

Har ta mi?e tsaye Sufayya ta ri?e hannunta ta yi ma ta alamar ta zauna, kallon Aunty ta yi, ta ce "Aunty ki yafeman idan har abun da zan faWa ya Sata maki rai, amma a zahirin gaskiya yanzu bana bu?atar Momy's kamar yadda nake bu?atar ki ku sa da ni, su ma sun san hakan shi ya sa suka turoman ke saboda na san wannan ba zuwan ki ba ne."

"Shi ke nan sanar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login