Showing 66001 words to 69000 words out of 123822 words

Chapter 23 - WATA KADDARA Complete Hausa Novels By (Yar gatan mama).doc

24 Sep 2025

3445

duba ta, ya ce su bata lokaci ta huta, yayun na ta duk sun gaza cin komai, ba wanda ya yi breakfast uwa uba Sufiyan da ko zama ya gaza yi, sai faman kai komo yake daga ?ofa zuwa cikin parlor yana le?awa.

Salim da Samir suna lura da yana yin shi kuma sun san dalilin, sai can bayan wani Wan lokaci ta shigo parlor ta gaida kowa har da yayun na ta sai lokacin Sufiyan ya zauna ya samu natsuwa.

Kaka ya ce "Amarya lafiya kuwa tun Wazu ba ki fito ba kin bar mu muna ta tunanin ko lafiya?"

"Don Allah ku yi ha?uri bacci ne ya zoman da safen nan shi ya sa ban fito a kan lokaci ba."

"Kenan ba ki samu bacci dare ba koh?" cewar Kaka.

Momy Aisha ta kalla, ta sunkuyar da kanta ?asa, sannan ta ce "A ban kwanta a kan lokaci ba saboda na Wan yi wani aikin ne shi ya sa."

Ba wanda ya sake magana na tsawon lokaci, can "Ta ce zan je lambu Kaka sai anjima idan na dawo."

Momy Aisha ta ce kin ci abinci da kike maganar zuwa lambu?"

"Ba na jin yunwa yanzu sai zuwa anjima zan ci."

"Me kika ci ne da har za ki ce baki jin yunwa yanzu? kai Samir zo nan ka ri?e mata wasu kayan ta je Waki ta ci abinci, don yanzu idan na ce ta zauna a nan ta ci shi ma wani sabon aikin ne, kuma ka tabbatar ta ci kafin ka fito."
Momy Saratu ke wannan maganar.

Salim ya ce "Ah ah Momy su ma wuce lambun ya raka ta" Sufiyan ya ce "Wannan gaskiya ne Wan uwa, kai kuma ka ta shi ka raka ni asibiti."

"Ka san wannan abokin karatun na mu Umar? shi ne ya ce don Allah idan ina ?asar na zo in ri?a ma shi wata tiyatar wani mutum yana ganin kamar abun na son fin ?arfinsa."

"Ka gama surutun ka amma ka sani ba in da zan je, kai dai da kake jarumi ka je, ni yanzu ma bacci zan zo na yi, ka gama tafiya ta, sannan kafin ka tafi ka samu ka ci wani abun tukunna."

Ita dai Rahma ba ta ce komai ba, na Wan lokaci sai can ta kalli Salim, shi ma a lokacin ita yake kallo ku san lokaci Waya suka Wauke idonsu."

Sannan ta ce "Yaya Samir ina ga mu je lambu sai na ci a can" ta kalli Sufiyan ta ce "Yaya a dawo lafiya Allah ya bada sa'ar aiki."
Ya amsa da ameen ?anwata.

Salim girgiza kai ya yi sannan ya bar parlor da sauri yana mamakin yadda duk yana yin ta ya sauya lokaci Waya, muryarta ta ?ara wani sanyi sosai, kana ji ka san akwai damuwa a tare da ita.

Bayan sun je sun zauna Samir ya ce "?anwata waWan ne abubuwa kike ganin ya dace a yi lokacin bikin nan duk da ya zo haka ba wani dogon lokaci sosai?"

Yaya ke nan gaskiya bana tunani a yi wasu abubuwa sosai, amma idan kana ganin ya dace a yi wani abun to ina ga ayi walima da kamu dinner, ranar Waurin aure kuma sai a yi Family day, sai nake ganin hakan ya yi koh?"

"A haka ya yi tun da hakan kike so, ba damuwa zan yi magana da ?an uwana a kan hakan."

"To zancen lefe su Momy sun ce bayan wanda za su haWa maki ni ma sai na haWa maki wani da kaina shi ne nake ganin ki shirya mu je ki haWa abun da kike bu?ata da kanki."

"ChanbWi saboda ba ni da kunya na bika haWa lefe, ka sani ba inda zan tafi, duk abun da ka siyoman to mai kyau ne a gurina sannan zai zama na musamman a gurina in sha Allah."

Kallon ta ya yi, ya ce "Kin san mene ne Sufayya? kafin yanzu sai na ke ganin kamar bada ra'ayin ki za ki aure ni ba amma yanzu hankalina ya kwanta bana da fargaba saboda na san har yanzu ina da gurbi a zuciyarki na gode sosai ?anwata."

Ita dai bata ce da shi komai ba, hasali ma abincinta ta fara ci, ba ta sake magana ba.

*********************
Kwana biyu tsakani Salim da Samir suka tarar kowa na nan amma ban da Momy Saratu da Dady Suraj, Dady ya je kai ta gaisuwar mutuwar wata ?awarta shi ma Sufiyan baya nan.

Samir ya ce "Na ji daWin ganin ku haka har ma da kai Kaka saboda muna son magana da ku."

Kwana biyun nan Sufiyan na boye mana wani abu, hakan ya sa muka sanya ma shi ido ni da Salim saboda wannan sabon abu ne a gurinmu ga nin bamu saba Soyewa juna komai ba."

"Mun gano ashe ko da yaushe a man jini yake cikin Waki shi ya sa yanzu bai fiye zama cikinmu ba dan kar mu gane shi."

"Sannan muka ?ara tsananta bincike a she asibitin umar da yake zuwa ba aiki yake yi ba shi ake dubawa, kuma doctors sun ba shi tabbacin ba lalle ya kai wata uku ba in har ya cigaba da haka saboda zuciyar shi ta yi rauni sosai, ya yi ?o?ari ya samu abun da yake so kuma ya cire tunanin komai a zuciyarsa saboda akwai yuyuwar wannan karon matsalar tafi wacen karon girma."

"Shi kuma ya ce ba abun da zai iya yi daga cikin waWan nan abubuwan biyu, saboda ba zai iya samarwa kansa abun da yake so ba, don ya riga ya yi ma shi ni sa sannan kuma ba zai iya cire damuwa a ran shi ba."

"Fatan sa Waya Allah ya sa kafin ya mutu ya ga aurenmu ya san a ?allah idan mun samu yaro za mu, san ya sunan sa in sha Allah."

"Shi ne fa muka ta yi wa Doctor faWa a kan me ya sa bai sanar damu ba a kan lokaci."

"Ya ce wallahi ya yi ta yun?urin hakan amma sai ya tuna ya yi, ma sa al?awarin ba zai sanar da ko waba a cikin families, ko yanzu ya ga abun ne yana ta girmama shi ya sa har ya iya sanar damu, amma don Allah kar mu bari ya san cewa shi ne ya sanar damu."

"To fa kun ji abun da ke faruwa, sannan duk'kan mu nan, mun san mene ne ya kawo wannan matsalar Sufayya ce."

"Don haka yanzu a shirye na ke dana sadaukar da ita a gurin sa, mun tattauna wannan zancen da Salim shi ma ya ba ni goyon baya amma ya ce kafin nan mu zo mu ji daga gareku."

"Ku ma sanin kanku ne yadda ko da yaushe Sufiyan ke yin kasada da rayuwarsa da kuma sadaukar mana da duk abun da ya ka san ce ba mai rabuwa ba ne, ya kan yi ha?uri da shi saboda mu yi farin ciki."

"Shin kun tuna lokacin da na samu saSani tsakanina da wasu a london suka zo da nufin su halbe ni ba tare da sani na ba, Sufiyan ne ya gansu da sauri ya shiga tsakani halbin ya same shi?"

"Ku san wata Waya ya yi yana jinya kuma lokacin da ya dawo hayyacinsa tambayar sa Waya ce ba abun da ya samu Samir koh, kun ga nan ma ban da Allah ya nufi yana da sauran kwana gaba da an rasa shi."

"Sannan akwai lokacin da wuta ta kama cikin opis Win Salim haya?in gurin ya daki zuciyar sa, ya gaza taimakon kansa ni ma kuma lokacin ba na nan duk wanda ke gurin na jin tsoron shiga saboda wutar kamar ?arata ake, amma haka Sufiyan ya shiga cikin gurin da ?yar ya samu fitar da Salim, amma kafin nan sai da ya samu ?onuwa sosai har sai yafi ma Salim jigata."

"Sannan akwai lokacin da ya samu admission makarantar da muke so, ka san cewar mu bamu samu ba ya?i tafiya, ya ce sai dai mu zagayo shekara tare."

"To iri iren waWan nan abubuwan sun sha faruwa sosai tun muna yara ya sha bar mana abubuwa idan ya fahimci muna so, ko sau Waya bai taSa bamu damar saka ma shi ba duk'da muma bamu da abun saka ma shi Win, sannan shi ma ba yana yi mana ba ne don mu saka ma shi."

"Yanzu kuma uwa uba rayuwarsa na neman salwalta kuma ya san dalilin amma ya yarda ya rasa ran shi daya karSi abun da yake so daga hannuna."

"Sanin kanku ne Sufiyan na da zuciyar taimako da sadaukarwa sannan da son families sa, amma sai dai yana da raunin zuciya sosai abun da za mu iya jurewa shi sam ba zai iya ba, shi ne kawai banbancin tsakaninmu."

"Amma yanzu lokaci ya yi da ya kamata mu nuna ma shi muma za mu iya yin komai saboda shi, soyayyarmu ga Sufayya tamkar rayuwarmu ce, to amma ai shi ma rayuwar ta shi ya yi ta ganganci da ita saboda mu."

"Yanzu don Allah ku sanar damu ya za mu yi ke nan?"
Yana maganar hawaye na zuba a kan fuskar sa..

*WATA ?ADDARA*
*ANOTHER DESTINY*
By
*SUWAIBA M AMIRU*
(?ar gatan mama)
*PAGE* 4?? 2??
Iyayen Salim da Samir sun san da maganar tun kwana Waya da ya wuce, iyayen Sufayya da su Kaka ne kaWai ba su sani ba, saboda ko wannen su ya zauna da na shi iyayen ya sanar da su komai.

Shuru gurin ya yi sai can Dady Nura ya ce "Amma Samir ka na ganin za ka iya kuwa, wannan batu ne na soyayya?"

Samir ya yi murmushi mai haWe da hawaye yana jin ?ona a zuciyarsa ya ce "Humm Amma me ya sa kuke ganin ba zan iya ba, karku manta Salim shi ne mutum na farko daya fara dasa soyayyarsa a zuciyar Sufayya."

"To idan har zai iya sadaukar da ita a gunmu ni mai zai hana na sadaukar da ita ga Waya Wan uwanmu?"

"Don Allah karku samu damuwa in sha Allah ba abun da zai faru da mu, matu?ar muna tare da addu'ar ku."

"Sai dai matsala Waya ita ce Sufayya ko za ta aminci kuwa? sannan kuma bama son Sufiyan ya san cewa mu muka janye maganar auren saboda shi, na san tabbas ba zai yarda da zancen auren ba, kuma ba zai ji daWi ba."

Kaka ya ce "Da farko dai Allah ya yi maku albarka tabbas kun yi tunani mai kyau ubangiji ya kawo farin ciki a rayuwarku, sannan karku da mu Sufiyan da iyayensa ba za su san komai a kan, ku kuka tsara hakan ba in sha Allah."
"Sannan kuma wannan aikin Sufayya ce, za ta yi shi."

Duk wanda ke gurin sai da ya Wago kai yana kallon Kaka cikin mamaki, suna faWin "Sufayya kuma ta ya kake ganin za ta yi hakan?"

"Tabbas ita ce za ta iya wannan aikin ku zuba man ido ku gani, na fahimci za ta iya yin komai don ta sanya na tare da ita farin ciki, kuma na gane tana son wannan families sosai ku san halinku Waya da juna, saboda haka da wannan tar kon za mu yi amfani, mu samu nasara a kanta in sha Allah."

Ya kalli Aunty ya ce "Je ki kira man ita yanzu kuma ki tafi da fuskar damuwa a tare da ke."

Aunty ta je gurin ta cike da damuwa da kuma tausayin ?arta, tana shiga ta ce, "Sufayya ta so mu tafi ana jiran ki parlor."

"Lafiya kuwa Aunty, ya na gan ki haka?"

"Ke dai ki ta so, mu tafi" suna shiga parlorn suka tarar da su Kaka na ta faman matsar hawaye su kuma sauran mutanen ba mai walwala a tare da shi.

Da sauri ta ce "Me ke faruwa ne Kaka ko baka da lafiya ne? don Allah ku ce wani abun mana."

Kaka ya share hawayen sa, ya ce "Sufayya wata guguwa ta tun karomu kuma da ke kawai muka dogara yanzu ke Allah ya bawa damar kashe ta, don Allah ki yi man al?awarin dakatar da ita."

Murya na rawa ta ce "Na yi maka al?awari matu?ar ba tafi ?arfina ba zan yi iya ?o?arina wajen tsayar da ita."

"Don Allah ina son ki daure ki bawa zuciyar ki ha?uri sannan kuma ki ce ci farin cikin wannan families daga tarwatsewa kwanan nan, ki auri Yayanki Sufiyan."

Da sauri ta sake shi daga ri?on da ta, yi ma shi ta ja baya tana kallon sa ta ce "Aure kuma da Yaya Sufiyan, to tsaya ma na ji shin har namiji nawa kake son na aura?" Murmushi ta yi, ta ce wallahi da na san wannan gigin tsufan ne naka ya ta shi da ban a jiye Winkina na fito ba."

"Kar ki ce haka mana Sufayya ba gigin tsufa ba ne gaskiyar kenan na ke sanar dake namiji Waya na ke son ki aura da ni, da duk wanda ke gurin nan ma wato shi ne Sufiyan."

Daga nan duk suka sanar da ita komai da yake faruwa ga me da Sufiyan Win, a yanzu sun yanke shawarar auren su shi ne mafita.

Kallon kowa ta yi Waya bayan Waya, cikin Waga murya ta ce "Ni kuma tawa rayuwar da lafiyata fa, ko kuma ni Win ba ni da zuciya a jikina ne, me ya sa, ko da yaushe kuke yi man wasa da zuciya tunanina da kuma rayuwata?"

"Shin wai ya kuke tunanin zan iya son Yaya Sufiyan? ni fa ko da wasa ban taSa kallon sa da wani matsayi ba, fa ce Yaya da ?anwa."

Kallon yayunta ta yi, ta ce "Ina fatan dai ba ku cikin wannan shawarar ko?"
Shurun da suka yi shi ya bata tabbacin sun san komai, haka kawai ta ji hawaye na bin fuskarta, ta ce "Ke nan kuna son ku ce man rayuwar Sufiyan tafi tawa rayuwar, me ya sa kuke son yanke wannan Wanyan hukuncin a kaina?"

"Wannan fa magana ce ta aure abu ne wanda ake son idan an yi har ?arshen rayuwa to, ta ya kuke tunanin hakan zai faru idan ba so?"

Momy Aisha ta ce "Ya isa haka nan ?ata tabbas Aunty ta yi gaskiya da ta ce, ba za ki share mana hawaye ba mu kuma muka yi mata gardama mu ka ce ?armu za ta iya yin komai a kanmu daga ciki ko har da koyon soyayyar Sufiyan."

"Ashe ba haka ba ne mun yi maki kuskuren fahimta, ?ata tabbas yayanki namiji ne amma kuma ko ke kin fi shi ?arfin zuciya, sannan ina son ki sanar da ni aibun yayanki ko Waya ne, shin yana da wani mugun hali ne?"

Aunty ta ce "Tun kuna yara duk abun da kike so shi ne abun da yayunki suke so, shin ko da sau Waya kin taSa tambayar kanki me ya sa duk'kan su suka yi karatun Doctor? to saboda ke ne."

"Tun kuna yara kika ce idan kun girma ki na son duk, ku zama Doctors, lokacin da kika Sata shi ne suka dage domin sai sun zama yadda kike so domin cika maki burin ki."

"Amma Sufayya alfarma Waya ki gaza yi masu tare damu, su ma ai burin su suka bari domin su cika naki burin, don kin san ba zai yuyuba a ce duk'kan su suna da ra'ayin zama Doctors, amma kuma ga shi yanzu suna ?o?arin rasa Wan uwan su saboda ke."

Sufayya ta ce "Ke nan sun fi damuwa da Wan uwansu saboda a tare suka girma, ku kuma kun fi son shi saboda a gaban idonku ya girma, ko ba haka ba?"

"Sannan zancen karatu ?addararsu ce, ta zo da hakan, ko da furucina ko babu to ba za, su sauya wannan ba."

"Kuma wallahi ba zan iya son shi ba, sam ba zan iya neman aljannata a gurin shi ba, don Allah ku daure ku fahimce ni."

Dady Nura ya ce "Ya isa haka nan ta shi ki tafi mun gode, kin ji ?ata."

Dama can ita kam bata san ba?ar magana ba, su ma sun fahimci hakan, kawai sai ta mi?e da ni yar barin parlorn, aikuwa su Momy suka fara kuka sosai ita ma aunty ta, ta ya su da zubar da hawaye.

Da sauri ta dawo gurin su ta ce "Don Allah Momy ku daina wannan kukan ba na so."

Momy Nafisa ta ce "Aikuwa wannan shi ne burinki ki ganmu cikin damuwa bamu taSa tunanin cewa ke Win ba za ki share mana hawaye ba, mun yi tunanin ki na son mu kuma za ki yi duk abun da muke so, a she ba haka ba ne mun yaudari kanmu."

"Shi ke nan ?ata kar ki da mu, bari kawai mu fara shirin rasa Waya daga cikin ku, mun san mutuwa dole ce a kan kowa amma mu muna ro?on Allah ya sa ?a ?anmu za su rufe mu, amma ga duk'kan alama mune za mu rufe Wanmu kuma sanadin ki."

Sufayya ta rufe idonta jikinta da muryarta duk rawa suke, hawaye ko wani bayan wani haka suke zuba daga idonta, da ?yar ta buWa bakinta ta ce "To don Allah ku dai na kukan, na amince zan aure shi."

"Na rantse maku ko rijiya ku, ka ce na je in faWa to zan faWa, sannan za ku iya yi man aure ma, ba tare da sanina ba umurni kawai za ku ba ni, kuma zan bi in sha Allah, ku yarda da ni, ku daina wannan kukan don Allah, ina ro?on Allah ya sa hakan shi ne mafi alkhairi."

Cikin farin ciki Momy Aisha ta ce "Ameen ?ata, amma kuma idan da gaske kin yarda da wannan haWin to ki yi mana wata alfarma Waya."

"Iyaye ba su neman alfarma gurin ?a ?ansu ku ba ni umurni kawai."

"Ba mu son Momy Saratu da Dady Suraj ko shi Sufiyan su ji labarin cewa mune muka san ya ki aurensa, mun fi son su ji cewa ke kike ra'ayin hakan da kanki ma'ana za ki bayyana a gaban kowa shi ne wanda kike son zama da shi a matsayin miji duk rintsi kar ki bada damar da zai fahimci wani abun, kin ji koh?"

Murya a sha?e ta ce "Na fahimta kuma zan yi duk yadda kuke so in sha Allah."

Dady Nura ya ce "Sai alfarma ta biyu na san zai iya zama mai wahala a gurin ki amma ki daure, muna son daga yanzu kar ki ?ara kallon waWan nan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login