Showing 33001 words to 36000 words out of 123822 words

Chapter 12 - WATA KADDARA Complete Hausa Novels By (Yar gatan mama).doc

24 Sep 2025

3424

suka rabu da juna.

Tun daga ?ofar gida har ta kusa fita gari mutane na bin ta suna jifan ta suna faWar ga karuwar gida wacce ke kawo girdi har gidansu, sai da suka ga tabbas ta bar cikin garin sannan duk suka watse duk ta samu rauni ka a jiki.
Haka ta samu ?a san wata bishiya ta zauna ta na tunanin ina ma ta dosa yanzu.

Tsayuwar babur ta ji an sauke Mutum tana Waga kai sai ta ga Sa'idu ta yi masa kallo Waya ta kawar da kanta gefe.

*BIRNIN ABUJA*
Wani matashin sauriya ne zaune akan sallaya yana azkar wayarsa dake gefe ta yi ?ara alamar kira, Wan dakata wa ya yi, ya Waga wayar sallama ya yi tare da cewa yau zan bar garin nan na faWa maku babu fa shi tun da nace ku dawo kun ?i yau ni kam sai Kaduna in sha ALLAH idan kun dawo sai ku tarar da ni can."

A Waya Sangaren a kace "Wai kai Wan uwa me ya sa kake haka ne zaman me kake yi a ?asar ka dawo nan kawai."

To kuma ku sanar da ni abun da kuke a England bayan kuna hutu ba wani aikin da kuke a can yanzu? kuzo nan mu yi hutun mu tare ?asarmu mana."

"Kai Samir na san zaman Sufiyan kake ka shirya ka yi tafiyar ka da yaga duk bama kusa shi ma zai biyo mu ka san da hakan kai ma."

Sufyan ya ce "To shi kenan ba damuwa zamu dawo gobe in sha ALLAH, amma don ALLAH kar ka yi tafiya kai kaWai har Kaduna."

"Kar ku samu damuwa ba abun da zai faru da ni in sha ALLAH amma na gaji da Abujar nan mu haWe gidan Kaka kawai."

"Shi kenan sai mun haWe can Win gobe in sha ALLAH zamu shigo."

Sallama suka yi da juna sannan ya shirya fita, sallama ya yi da iyayensa, ya sanar da su tafiyar sa Kaduna ya faWa masu zai haWu da ?an uwan sa a can, fatan alkhairi suka yi masa.

Tafiya yake cikin nutsuwa hankalin sa kwance yake bin karatun qur'anic motar sa yaji tana juyawa da ?arfi haWuwa ta yi da wani dutsi ta tsaya cak,
Fitowa ya yi daga motar ya na tunanin miye mafita waya ya Wauko da niyar kiran wani sai kawai yaji an Waura masa bakin bindiga akai mutane duk sun zagaye sa.

KarSar wayar suka yi suka fasa ta ?asa sannan suka wuce da shi anan aka bar motar da wayar.

Cikin dajin suka tafi da shi kwanan sa biyu a hannun su amma ya?i basu haWin kai ta hanyar basu number wani na shi domin su karSi kuWin fansa hakan yasa suka yanke shawarar siyar da shi gurin wani Alhaji mai safarar mutane.

Wani guri aka kai sa kamar kurku ku mutane ne sosai a gurin sai dai duk Waku nan sun cika sai wani Waki Waya ya rage a nan, ganin cewa kamar Wan babban gida ne shi ya sa suka sanya shi wannan Wakin shi kaWai yake rayuwa aciki.

A can gida Abuja kuma ?an uwan sane suka gaza samun sa a waya shi ya sa suka kira iyayen nasu domin tambayar mike faruwa nan suka sanar dasu suma suna cikin damuwar rashin samun sa har yanzu kuma sun kira Kaka ya ce bai zo ba.
Nan fa hankalin duka family ya ta shi, aka shi ga neman sa ta ko'ina ba shiri ?an uwan nasa suka dawo ?asar amma ba labarin sa.

Yawan binciken ne yasa aka samu motar da wayar sa hakan yasa hankalin kowa ya ?ara ta shi, ga shi har yanzu basu samu kira daga kowa ba game da shi.

Neman sa suke ido rufe...

*JAHAR ZAMFARA*

Kusa da Rahma Sa'idu ya zauna ya ce "Na san yanzu haushina kike ji kuma ki nada dalilin hakan amma don ALLAH ki yi ha?uri wallahi na san ke ba mai laifi bace amma ba yadda za'ayi na goyi bayan ki saboda na san ko iyayena ba zasu yarda dake ba amma wallahi ki yarda dani ina son ki sosai, yanzu ma zancen da nake maki na yi magana da wani kawona dake Lagos na sanar da shi komai, shi ne ya ce nazo dake ki zauna gurin sa kafin komai ya lafa sannan yaga yadda zai yi zancen auren, yanzu dai ki ta shi mu tafi."

Ganin ta mi?e tsaye sai ya fara farin ciki a tunanin sa ta yarda da duk abun da ya faWa bai san ita kuma ta san cewa babu alkhairi a cikin zuciyar sa ba, ta yarda zata bi shi kawai saboda yanzu a shirye take ko mutuwa ta shigo gaban ta tofa zata tun kare ta hannu biyu biyu.

Haka suka Wauki hanyar tafiya sun yi tafiya sosai harda kwana biyu suka yi kafin su'isa.
Suna isa sai ya kira waya ba jimawa sai ga wani mutum yazo da mota harda direbansa tunani take a danginsu Sa'idu akwai masu kuWi haka, sai taji bata yarda sun haWa komai ba, haka dai ta gaida sa sannan suka shiga motar, nan ma tafiya ce mai tsayi don tafi ta awa biyar.

Sannan suka shiga wani ?auye nan ma sun yi tafiya ta kai ta awa Waya da rabi sai gasu kusa da wani get aka buWe masu sai da suka wuce irin wannan get Win har uku sannan suka isa cikin gidan.

Suna shiga cikin wajen sai taji mutumen da suka zo da shi ya ce sai oga gamu fa mun ?araso, wani ?aton mutum ne a zaune yana shan lemu ya ce "Ina yariyar take?"

Nuna ta suka yi "Wannan ce oga."
Sai da ya ?are mata kallo sannan ya ce "Kuma fa zata yi sosai dan naga sabon jini ce, ka bashi kuWinsa ya tafi."
Wata ?ar ?aramar jaka aka bawa Sa'idu da kuWi a ciki farin ciki yake sosai yana faman godiya,
Sannan aka ce afitar da shi hanya.

Har zai tafi ta tsayar da shi ta ce, "Sa'idu na gode sosai fa."

"Ke wa wuya meye abun godiya saida ki na yi, kuma ko su yanka ki, ko suyi safarar ki, ke ga marar lissafi harda wani tunanin da gaske ina son ki, to ni kin ga ta fiyata."

Murmushi ta yi "Bawai wa wanci bane Sa'idu dama na san cewa cutar da ni zaka yi saboda na san ba alkhari a zuciyar ka, sannan dole na yima godiya saboda na san duk inda nake sai na mutu, to kaga dana mutu cikin daji ?ara na mutu a nan a?alla zan samu damar bautar ALLAH kafin lokacina ya yi.

Tana gama faWar hakan ya yi tafiyar sa ko juyawa bai yiba.

Wannan mutumen da aka kira oga ya kira wata jib gegiyar mata ya ce ta kaita Wakin su.

"Oga Waku nan matan duk sun cika wasu akan wasu ma suke."

"Lalle dole mu kira akwashe su kar su jiga ta, kun san su Alhaji basa son waWan da na jiga ta,
gefen maza fa?"

"Gefen maza ma ya cika saura Waki Waya kuma an sanya wani na mijin a ciki."

Kawai je ki haWa su guri Waya ai duk a kasuwa suke kuma su Alhaji ba zasu gane ba...

*ANAN KUMA RAHMA TA FA?A SABUWAR WATA ?ADDARAR ....
*PAGE* 2?? 4??
Haka matar ta fiz gi Rahma da ?arfi sai wani guri duk mutane ne a gurin Wakuna daban daban barjik wasu har sun ha?ura sun mai da gurin gida amma kuma duk sun fita hayyacin su.

Tana zuwa wani Waki ta buWe sai kawai ta jefa ta, akan jikin mutum ta faWa ta mai da ?ofar ta rufe.

Shi ne ya taimaka mata ta, ta shi zaune sannan ta ce "Don ALLAH ka yi ha?uri."

"Ha?uri kuma na mifa?"
Mutumen ya tambaya.

"Na faWo maka da na yi mana."

Ya ce "A haba dai kin faWo man ko dai an jefo ki?"

Shuru suka yi na Wan lokaci can kuma kamar an mintsine sa ya ce "Ke ba za ki yi kuka ba?"

"Kukan me fa?"

"Na ga duk aka kawo sabon zuwa sai ya yi ta kuka sai dai daga baya ya saba."

"Kenan kai ma ka yi naka, kuma da kuka yi kukan kun samu ma fita kun bar nan gurin?"

Murmushi ya yi ya ce "Da sun samu mafita ai ba za ki tarar da su nan ba, nima na yi kukan amma na zuci ko shi saboda tausayin ?an uwana da iyayemu na san hankalin su, na can ata she.

"To kenan ka ga kukan ba shi da amfani tun da har ba zai samar da mafitar matsalar ba,
Ni kam ko na zucin ba zan yi ba saboda na san ba nada masu nemana,
Kuma nan da nake na san dai ?arshen zancen mutuwa ce to miye na Waga hankali bayan na san ko'ina nake sai ta same ni."

"To shi kenan ALLAH dai ya sa mu cika da imani."

"Ta ce ameen."

Shuru ya yi da sauri kuma ya ce "Sunana Salim ina da ?an uwana biyu da iyayenmu, ke fa?"

Kallon sa ta yi kamar ba zata yi magana ba don ita kam maganar ta fara damun ta sai kuma ta buWe baki har zata faWa masa sunan ta amma ta fasa ta ce,
Sunan ta Khadija.

Ya ce "Suna mai daWi sai dai sam baku yi kala da sunan ba kamar aron sa kika yi."

Maganar zuci take ta ce wannan maganar taka gaskiya ce nima kaina a yanzu ban san mene ne sunana na gaskiya ba,
Sauke ajiyar zuciya ta yi ta ce "Wai kai don ALLAH baka gajiya da magana?"

"A haka ina da magana kenan? aikuwa duk ranar da kika haWu da ?anen mu na ukun mu sai kin ce bana da magana ni yanzu na jima ban yi magana ba saboda bana tare da a halina wata?il shi ya sa nake fitar da maganar dana tara tsawon lokaci."

Girgiza kai ta yi sannan ta ce "To ALLAH ya kyauta."

Kwana biyu da zuwan ta amma sun saba da Yaya Salim duk yadda bata son magana sai ya san yadda ya yi ya sanya ta magana.

Idan kuma ta shiga tunanin rayuwa sai ya yi duk yadda zai yi yaga ta fita wasu lokutan ma ya kan manta da ta shi damuwar idan ya ganta a damuwa.
Hakan yasa ita ma ta warware ta saki jiki da shi sosai sun zama yaya da ?anwa kuma abokan juna ko abinci a tare suke ci sallah ma tare suke.

Idan kun ga yadda suke gudanar da rayuwar su sam ba zaku ce rayuwar su na cikin hatsari ba sauran mutanen gurin masu hango su har mamaki suke yi.

Ranar da ta cika sati Waya da zuwa gurin, suna cin abinci ya kalle ta ya ce "Kin san mene ne? a da har na cire raina da lissafin barin nan amma yanzu sai na ji ina da burin barin gurin nan."

"ALLAH sarki to me ya sa yanzu ka ji kana son barin gurin nan?"

Saboda yanzu ina da burin da dole sai na fita zan samu ya cika, kuma wannan burin ba wani bane face na same ki a matsayin matata, wallahi Khadija tun ranar da ki ka zo nan naji a duniya ba wacce nake so bayan ke ina son ki sosai.

Jin wannan kalmar ya yi masifar Waga mata hankali wanda har sai da yaso fahimtar hakan, amma sai ta daure ta yi murmushi ta ce,
"ALLAH Yayana wani lokacin ka fiye shir me, taya ake fara son mutum cikin sati Waya?"

"Ba shir me bane ?anwata tun muna yara ni da ?an uwana muke faWar kalar matar da muke so mu aura kalar ki tsab kuma duk kanmu ku san ra'ayin mu Waya wani lokacin har iyayen mu su kan yi mana dariya suce ta'ina zamu samu irin wannan yarinyar a wannan zamanin sai ga shi ALLAH ya haWani da tawa a nan,
Sai yanzu na san dalilin da yasa ALLAH ya jarabe ni da zuwa nan."

"Don ALLAH Khadija kar ki ce baki so na wallahi yanzu yadda nake ji akan ki kamar idan na rasa ki zan iya cutuwa inma ban rasa raina ba."

Da sauri ta Waga kai ta kalle sa ta ce "Na ro?eka ka dena wannan wasar in ban da abun ka wace irin soyayya zaka fara kana cikin wannan gurin? kuma ta yama zaka so ni daga ganina a nan, yaudara ce kawai taku ta maza, kai kuma ban san da wace manufar kazo gurina ba."

"Da alkhairi na zo kuma in sha ALLAH zamu bar gurin nan, amma ki sani koda na samu damar barin gurin nan matu?ar baki yarda da ni ba to tabbas ba zan bar nan ba."

"Kai ka sani sai ka yita zama, dama ni kam ai nan naga gurin zama hankalina kwance bana ma tunanin barin nan."

*BIRNIN ABUJA*

Duk kan family's Win na guri Waya idan ka gansu zaka yi tunanin an sanar dasu mutuwar Salim, ko wannen su da hawaye a cikin idonsa.

Samir ne ya kalli Sufiyan ya ce.
"?an uwa kana ganin bamu rasa Salim ba, ko dai mutuwa ya yi sanadin hatsarin nan?"

Da sauri Sufiyan ya ce "Yi man shuru, kai har sai yaushe zaka san ka girma? ka girma amma kalaman ka basa girma, in sha ALLAH Wan uwanmu yana nan lafiya ?alau kar ka samu damuwa."

Dady Munir ya ce,
"Zamu cigaba da saukar qu'ran kuma zamu sanya a yita yi mana, in sha ALLAH zai bayyana zai dawo gurinmu, ku daina wannan kukan."


*KUR KU KUN SAFARA*

Tun daga ranar Rahma ta daina yima Salim magana idan aka kawo abinci yazo zai sanya hannu kawai sai ta Wauke nata ta juya masa baya, haka zai zauna bai ci komai ba saboda na shi yadda aka kawo haka ake fita da shi.

Kwana ku san uku haka suke duk ya ?ara rama, mutum mai fara'a duk ya sauya.

Ranar da ta ?are masa kallo sai da taji faduwar gaba tsoro ya ziyarce ta tunani take shin wai da gaske ita ce sanadin wannan ramar, dama akwai soyayyar gaskiya mai sa jin ya?
Tambayar da ta yiwa kan ta kenan.

A ranar ana kawo masu abinci da sauri taje gurin sa ta ce,
"Zo muci abinci yaya."

Kallon ta ya yi sannan ya ce, "Ni bana jin yunwa kici kawai."

Daurewa ta yi ta ce "To yanzu saboda ALLAH idan baka ci abinci ba ka samu ?arfi taya zaka gudu da ni har ka aureni bayan ka san ina son ka.

Da sauri ya Wago kai yana kallon ta ya ce "Don ALLAH da gaske kike kina so na?"

"A mana amma yanzu ina ga zan fasa son ka na bawa zuciyata ha?uri tun da ba zaka ci abinci ba."

A take ya ce "Don ALLAH kar ki bawa zuciyar ki ha?uri zan ci abinci sosai, zo ki zauna muci tare kamar yadda muka saba."

Sannu sannu sha?uwar su sai ?aruwa take Salim baya nau yin ko kunyar sanar da ita yadda yake ji a zuciyar sa game da ita.

Duk da gurine na ra shin ?an ci amma hakan bai hana shi kulawa da ita ba, ta Sangaren Rahma kuwa ta amsa masa ta son sa kawai don kar ya cutar da kan sa saboda ra shin cin abinci, hakan yasa ta gaza fahimtar abun da take ji a ran ta shin so ne, ko sha?uwa.

Bai taSa nuna mata wani hali marar kyau ba yana mutun ta ta hakan yasa take ?ara ganin girman sa sosai.

Wata rana suna cikin firar su kamar kullun ya ce "Kin san mene ne kuwa? Jiya na yi mafarkin kin haifa man yara na ri?esu a hannuna."

Ranar ta yi dariya sosai har sai da ya kalleta cikin mamaki yana tunanin wai dama ta iya dariya haka.

Ta ce "Kenan idan na fahimce ka har kabar nan gurin har ka yi aure ka haihu koh?"

"Ki yar da, ALLAH da gaske na yi wannan mafarkin, wai ma jira na tambaye ki don ALLAH yara nawa zamu haifa? ni dai nafi son mu haifi dozin suma ?an uwana su haifi hakan kin ga dozin uku kenan."

"Saboda burin iyayenmu mu yi aure mu yi ta haifa masu jiko ki, tun da kinga bamu da yawa mu uku ne, shi ya sa muke son cika masu burin su."

"Amma to har mata nawa nawa zaku aura ne, da kake lissafin waWan nan ?a ?an."

"Duk'kan mu bamu da burin yin mata sama da Waya kuma ni kam na samu tawa, ALLAH ya tsare idan na rasa ki bana tunanin zan yi aure a nan duniya."

"Shi kuma burin iyayen naku fa, ya zaka yi da shi idan auren ya fita zuciyar ka?"

Iyayena masu fahimta ne, na san ba zasu tursa sa ni yin abun da ko addini bai wajabta shi ba, kuma zancen burin su sun san cewa komai yin ALLAH ne, kana naka shi kuma yana na shi, sannan na shi ne dai dai,
Sannan kuma baga ?an uwana ba ai duk Waya muke sai su cika masu burin nasu."

"Hum ke dai ALLAH dai ya tsare rabuwar mu don ban san ya zan yi ba gaskiya."
Amsa wa ta yi, da faWin ameen."
Suna cikin zancen su suka ji an buga ?arfen sanar wa, ana faWin saura sati Waya masu siyan ku suzo a yanka na yanka wa ayi safarar na safara...

*PAGE* 2?? 5??
Hankalin Salim ya ta shi sosai kallon ta ya yi, ya ce "Rabamu fa zasu yi."

Ta ce "A mana ai dama ka san hakan zai faru wata rana."

"Ni ban san hakan zai faru ba, ni kawai abu Waya na sani shi ne mubar gurin nan ta ko wace hanya."

Ganin yana ne man fita hayyacin sa hakan yasa ta yi saurin dakatar da shi sannan ta ce.

"Yanzu don ALLAH sanar da ni hanyar da zamu fita daga gurin nan? ka manta kalar mutanen da muke hannun su da kuma tsaron da ke gurin? kana ganin idan muka ce zamu yi yun ?urin guduwa ba zamu jefa kanmu a matsala ba? wata?il ma murasa Waya daga cikin mu kaga kenan ba riba."

Kallon ta ya yi cike da damuwa ya ce "To yanzu ya zamu yi mubar gurin nan har murayu tare kenan?"

"Akwai mafita Waya amma sai ka taimake ni sannan aikin zai tafi dai dai."

Cikin sauri da rawar murya ya ce "Wace mafita kenan? ki sanya ni koma mene ne in sha ALLAH zan yi."

Ta ce "Ranar da aka kawoni na ji suna faWin basu son waWan da na jigata ko marar lafiya, to a nan aikin ka shi ne, ka yi kalar marar lafiya sosai kamar wanda zai iya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login