Showing 99001 words to 102000 words out of 123822 words

Chapter 34 - WATA KADDARA Complete Hausa Novels By (Yar gatan mama).doc

24 Sep 2025

3432

da ?an Sanda."

"Duk wani tsoro fita ya yi a jikina haka na je gurin da ta sanar da ni sai dai ban tarar da kowa ba nan ake sanar da ni wasu sun gudu shi ne suka turo jami'an tsaro yanzu dai gurin ba kowa jikina ya ba ni kina cikin waWan da suka gudu hakan ya sa na yi yawon neman ki gari gari har gurin ?an sandar da aka kai mutanen da suka gudun, bayan sun ga photo ki sun tabbatar man kina cikin su amma yanzu kin bar gurin tun a ranar da ku ka tsira."

"Na yi ta neman ki amma sam ban dace ba haka na dawo gida muka cigaba da addu'a, ni da Mama da ?anenki babu wata rana da za ta fito ta wuce ba mu yi zancen ki ba."

"A yanzu zancen da nake yi maki Sa'idu yana nan ya zama gurgu da sanda biyu yake tafiya abun da zai ci ma wahala yake yi ma sa saboda babansa yace bai yafe ba idan aka sake ba shi abincin gidansa tun da ba shi ke nemowa ba."

"Ita kuma Asiya tun da ta samu labarin Alhaji Tukur ba shi ba ne mahaifinta ?ar zina ce, shi ke nan ta shiga yawon bariki ta ce ita ma, ta je ta yi abun da aka same ta, ta hanyar sa, ashe lokacin da ta aure shi ta san baya haihu hakan ya sa ta je, ta samu cikin a waje sannan ta sanya aka rufe ma sa baki."

"Yanzu da asirin ya karye a nan ya gano ba ?arsa ba ce, ya ce karya ?ara ganinsu gidansa sannan ya dawo da tsohuwar matarsa."

"Ita kuma Hajiya Hajara komai ya ?are gurin zama ma ya gagara ga wasu manyan ?uraje da suka fito ma ta duk jikinta yanzu dai a ta?aice tana cikin runfar kasuwa nan take kwana take wuni, ranar kasuwa ayi ta korar ta in ji mutane, sai kowa ya watse sannan ta dawo, ?ata kin ji kaWan daga cikin abubuwan da suka faru bayan tafiyar ki."

"?ata sanar da ni ke kuma ya rayuwa, ta ka san ce maki bayan tafiyar ki, na san dole kin fuskanci ?alubali koh?"
Ya yi ma ta tambayar yana kallon ta..

WATA ?ADDARA
ANOTHER DESTINY
BY
SUWAIBA M AMIRU
(?ar gatan mama)
' PAGE 5?? 5??

muryarta ta yi rauni sosai ?iris take jira hawayen ta su zubo ta ce "Allah Baba na ji daWi sosai da Allah ya nufi gaskiya ta bayyana kafin na dawo, kuma da nasan haka ne da tun a ranar da muka gudo na dawo gurin ku, wannan shi ake cewa rashin sani yafi dare duhu."

"Sai dai na san faruwar hakan yana da manufa sosai Allah ya jarabceni da hakan ne saboda ya samu haWa ni da ahalina" nan dai ta kwashe duk irin gwagwarmayar da ta sha a rayuwa har zuwa lokacin da ta haWu da families ta, har auren da ta yi, da haihuwar ta yanzu.

Baba ya yi matu?ar jin daWin labarin cewa yanzu ta haWu da ahalinta ya ce "Maa sha Allah ?ata amma na yi murna sosai da Allah ya haWa ki da ahalin ki."

"Ina ro?on Allah ya dawwamar da farin ciki a rayuwarki har abada, sannan su kuma waWan da suka yi maki wannan cutarwa tun kina yarinya su ma Allah ya hukunta su kamar yadda ya hukun ta, su Hajiya Hajara" duk suka amsa da Ameen.

Baba ya ce "Waye Salim da Samir a nan?" ko wannen su ya gabatar da kansa da sunan sa, "To ya yi kyau ina ro?on Allah ya ?ara sanya farin ciki da natsuwa a zuciyar ku ubangiji ya yi maku albarka, dole na yi maku godiya a kan ?o?arin ku a gurin ?ata na bata kulawa" duk suka amsa da Ameen.

Ya kalli Sufiyan ya ce "Kai dai ko ban tambaya ba na san kai ne surukin nawa, to don Allah kari?e man ?ata sosai da amana kaga irin halin rayuwar da ta samu kanta a ciki, don Allah karka bari wani damuwar ya sake ku santar ta."

"Na dai tabbatar kana son ta don Allah karka bari soyayyar nan ta yi rauni duk rintsi, ni gurina nafi son ko da yaushe ta yi ta ?aruwa a zuciyarka sannan ka cigaba da ha?uri da ita, ka ga dai ita Win yarinya ce a kanka kuma a ?ar?ashin ka take ka ji koh? Allah ya yi maku albarka."

Sufiyan ya ce "Baba in sha Allah ba za ka same ni da wata matsala ba, zan tabbatar ta ka san ce cikin farin ciki ako da yaushe."

Cikin ?an?anin lokaci Mama ta kammala tuwon shinkafa miyar kuSewa Wanya har da ko man shanun ta, amma duk da hakan sai da Yayunta suka so bata kunya ta hanyar ?in cin abinci sai da suka ga Sufayya ta haWe rai babu alamar wasa, sannan fa suka fara cin abincin.

Su kuwa iyayensu sun dage sun ci sosai saboda ya zamar masu kamar abun marmari, dama su matsalar su ?azanta ce ba su so amma Mama ta yi matu?ar birgesu saboda sun ga tana da matu?ar tsafta sosai, a ransu har cewa suke tabbas wannan ita ce tare ni ?ar su.

Suna gama cin abincin suka jiyo hayaniya ?ofar gida wani na ?o?arin shigowa amma security sun hana shi shigowa saboda duk a tunanin su mahaukaci ne.

Malam ya sanya Idiris ya je ya duba meke faruwa, Idiris ya dawo ya ce "Baba wai Sa'idu ne ya dage lalle sai ya shigo ya haWu da Aunty an sanar da shi ta zo."

Baba ya ce "Lalle yanzu na ?ara tabbatar wa wannan yaron ba ya da hankali to, me ya sa yake son su haWu Win?"

"Baba dama har yanzu yana shigowa gidan nan ke nan?" Sufayya ta yi tambayar tana neman jin amsa a gurin Baba.

"Ai tun lokacin da yabar asibiti ya zo yana ba ni ha?uri yana faWin yadda ku ka rabu ranar da ya siyar da ke, takaici ya sanya na saka almajirai suka fitar man da shi, to bai sake gangancin zuwa ba sai yau kuma."

Kallon Idris ta yi, ta ce "?anena je kace su bar shi ya shigo."

Yana shigowa kamar wani mahaukaci da sandar sa biyu fuskarsa duk ta yi wani damewa ga wata uwar rama, kana ganin sa kaga wanda ke cikin matsalar rayuwa.

Sufiyan mai raunin zuciya tuni yana yin sa ya fara sauyawa zuciyarsa ta fara ta shi yana ta yun?urin a mai, dama kuma ba a jima da gama cin abinci ba, amma duk da wannan yana yin da yake ciki haka yake ta ?o?arin kare Sufayya kar mahaukaci ya zo, ku sa da ita, a cewar sa.

Sa'idu haka ya ?araso gurin yana ta dube dube can ya hango Sufayya jikin Sufiyan dak ya yi wani ri?e ta, aikuwa nan take kukansa ya ?aru ya fara faWin "Allah mai iko dubi yadda na koma ke kuma ga yadda kika koma kamar wata baturiya, don Allah ki dubi Allah ki yafe man ko zan samu sassauci a rayuwata na tuba ki gafarceni Rahmata, ki amince ki aure ni, ni ma yanzu a shirye nake da na aure ki Rahmata.

Ai kafin ya rufe baki Samir ya yi wa security da yake tsaye tun da ya shigo da Sa'idu bai fita ba, alama ya yi daya duki bakin sa, aikuwa ya cika aikin sa sai da ya yi baya ya faWi jini ya balle a bakin.

Amma duk da hakan bai sanya shi yin shuru ba, faWi yake "Duk abun da za ku yi man, sai dai ku yi idan ma kishi kuke to kuma daina don Rahma ba za ta taSa son kowa ba kamar yadda take so na, saboda da ni aka sanya ma ta rana, ko ba haka ba Rahmata." Ya yi maganar yana kallon ta.

Salim da Samir ransu ya yi matu?ar Saci shi dai Sufiyan yana can ya ri?e ta sosai, sai dai shi ma ransa ya kai ?arshe gurin Saci.

Ganin cewa Yayunta sun yi kansa gadan gadan da ni?ar jibgarsa da sauri ta daga murya ta ce "Don Allah ku daina karku taSa shi" tuni gumi ya fara zubar wa Sufiyan jikinsa ya yi sanyi sosai ya fara tunanin kar de abun da wannan mahaukacin ya faWa gaskiya ne.

Shi kuma Sa'idu sai farin ciki yake yana faWin "Ba na faWa maku ba Rahmata ni take so kuma na san za ta aure ni."

Sufayya ta kalli Idris ta ce "?auko man dorina Waya babba sosai cikin na Malam" da sauri ko ya ka wo.

Sannan ta kalli security ta ce "Ka san aikin da nake son ka yi man? ka ga wannan mutumen duk ka ji ya furta kalmar wai yana so na, ko kuma ya ?ara cewa na aure shi, ?o ya ?ara cewa ina son shi, to ka yi ta dukan shi da wannan dorinar har sai ka ga ji dan kanka" cikin farin ciki dama yana son kalar wannan aikin ya ce "Ok mah."

Sannan ta kalli Sa'idu ta ce "Tabbas na yarda da zancen mutane cewa ka haukace sai dai abun da, ba su sani ba shi ne, har makancewa ka yi tun da har ka gaza ga ne cewa ni Win matar aure ce, sannan a tunanin ka na hana Yayuna dukan ka ne saboda ina son ka? to ka sani ka yi babban kuskuren fahimta."

Yayuna suna daga cikin mutane masu matu?ar mahimmanci a rayuwata don haka bana son a kanka na ji, na tsane su na ji ina jin ?yamar su domin muddun hannunsu ya taSa jikinka to zai yi wahala na ?ara ri?a abun da suka ri?a da hannun su."

"Bari na sanar da kai abun da, ba ka sani ba a rayuwata bayan mutuwata ina ga babu wani mahalu?i dana tsana kamar ka, kai ko mutuwa bana jin na tsana kamar ka saboda ita na san dole ce."

"Ka sani ko a can baya da kaga ?ADDARA ta sa na amince da aurenka saboda ba zan taSa yi wa Babana musu ba amma ba dan ina son ka ba, sai dan biyayya kawai."

"Bari na tuna maka wani abun idan ka manta, da sa hannunka na rasa ?anena Wan autanmu, da sa hannunka kimata da darajata suka zube a idon jama'a har ana kirana mazinaciya, duk da haka kana sake samun wata damar a kaina, ka kai ni gurin da ka san in ba wani nufin ubangiji ba, zai yi wahala na kuSuta ka siyar da ni, kabar ni gurin masu yan kan kai da safara."

"Ohh ni kam na manta ban tambayi ina masoyiyar ka ?ar masu kuWi wace za'a baka gida da mota da kuma jari, idan kun yi aure, kuma ?ar zama ni wace ta waye?"

Yayunta ta kalla ta ce "Don idan da mai cash a hannunku ku mi?o man" suna bata ta watsa ma sa a fuska sannan ta ce "Na ga kamar burin ka a kan budurwarka bai cika ba wata?il saboda hakan ka dawo gurina to don haka ka Wauki wannan ka tafi na tabbatar za su yi maka amfani."

Da sauri ya ce "Wallahi na tuba yanzu duk waWan nan ba sa a gabana yanzu fatana kawai ki yafe man kuma ki daure ki aure ni, wallahi ina matu?ar son ki, idan ba ki aure ni ba har mutuwa zan iya yi, sai da kika yi ni sa, da ni sannan na tabbatar tabbas ina son ki da gaske son duniya ya hana ni fahimtar hakan."

Ta kalli security ta ce "Me ye aikin da na sanya ka halan?" sorry mah, ai kuwa haka ya yi ta jibgarsa sai da ta ga tabbas ya jibgu sosai sannan ta ce, ya daka ta haka nan.

Ta kalli gurin da yake ta ce "ka ta shi kabar gidan nan tun kana da sauran ?arfin tafiya, sannan ka tattara waWan nan kuWin ka fice da su saboda ko ka bar su, ba zan bar kowa ya taSa su ba don sun riga sun taSa jikin ka, zan haWa su da tabarmar da ka zauna da wannan doriyar duk a ?onasu saboda sun riga sun taSa jikin ka."

Ta kalli Idris ta ce "Ka je ka kira almajirai su saka ruwan zafi da omo su wanke gidan nan sannan su fita da tabarma da dorina waje su?ona, da sauri ya ce "To Auntyna."

*******************
Haka dai suka ta firar su har yamma sannan sun ka yanke shawarar kama wani Wan ?aramin hotel saboda shi ka Wai ne a garin, ma saukin ba?i a garin shi ma kuma ba a jima da buWe sa ba, dole haka za su yi maneji tun da kwana Waya ne gidan Malam kuma ba zai Wauke su ba saboda ?arami ne.

Ba yadda Sufayya ba ta yi ba, a kan a barta ta kwana a nan gidan, amma Baba Malam ya ce ba zai yuyuba dole ta bi mijinta duk inda zai je, har da kukan ta, shi ma Sufiyan ya so a barta Win amma ganin ba fuska dole ya yi shuru.

Kafin su tafi sai da Baba ya zauna da ita shi da Mama Waki suka yi ma ta huWu ba mai kashe jiki, haka ta fito jikinta ya yi matu?ar yin sanyi sai take jin kamar ba'a taSa yi ma ta nasiha irin wannan ba.

*********************
Tun da safe suka shirya zuwa gidan Malam yi masu sallama saboda suna son Waukar hanyar komawa gida a kan lokaci, suna cikin tafiya a mota ta ce "Don Allah a tsaya wani guri ne da aka yin sadakar ?osai da kunu, ana tsayawa ta fito a motar ta je, ku sa da wata mata ta ce "Hajiya Hajara sannu da ?o?ari, kunun aka zo karSa, kuma dai sai naga kamar an gama sadakar ko?"

Hajiya Hajara ta ce "A wallahi almajirai suka ta ture ni har sadakar ta ?are" ta kalli Sufayya ta ce "Amma a ina kika san ni ?an mata har kuma kika iya gane ni?"

Sufayya ta ce "Ai ni haka nake da wuya na zauna da mutum, wata rana na gan shi wai har na gaza gane sa duk yadda ya kai ga lalacewa kuwa" ta kalli families ta, ta ce "Momy wannan ita ce kishiyar Mamata amayar Malam.

Da sauri Hajiya Hajara ta ce "Kar dai Rahma ce ?ar gidan Malam?" sai kuma ta fara kuka tana bawa Sufayya ha?uri.

"Yanzu kin gane ni ke nan? kin ga duniya ke nan bata da tabbas, yanzu dai idan na fahimce ki komai ya ?are, ba kuWi ba iko" sai ta ciro kuWi a Jakarta ta mi?a ma ta, ta ce "Ga wannan ki ci abinci koh."

Wani sabon kukan ne ta fara tana faWin "Zuciyar ki mai kyau ce Rahma na cutar dake amma ke kuma kin taimake ni."

"Aiki na ne saka shirri da alkhari, sannan kuma dole na yi maku godiya don da ace ba ku yi sanadin bari na gari ba, da ba zan haWu da a halina ba, kin ko ga godiya dole na yi maki, ni kin ga tafiya ta sai anjima" nan ta bar ta tana ta kukan nadama marar amfani.

*****************
Ko da suka ?arasa gidan Malam har an haWa masu breakfast ba laifi an yi masu abubuwa kala kala iya dai ?arfin su, su ma kuma sun ci sosai sannan suka fara shirin tafiya tare da al?awarin za su turo a dauke su domin su ga mahallin ?ar ta su.

KuWi suka fito da su masu yawan gaske suka ba wa Malam, Malam ko ya ce ba zai karSa ba bayan kayan abincin suka zo da su jiya masu yawa sannan yanzu su ba shi wannan kuWin shi kam ya dai gode amma ba zai karSa ba gaskiya.

Haka duk suka ta ba shi ha?uri da ban baki a kan ya karSa, sai da Sufayya ta gaji da mai da magana Waya tun Wazu ana ta abu Waya, ta ce "Baba idan baka karSa ba, ba ruwana da kai sannan kuma ba zan sake zuwa garin nan ba har abada."

Aikuwa da sauri ya karSa yana bata ha?uri yana fadin shi kam yanzu ai ba zai so wani dalilin da zai sake yin ni sa da shi ba har abada, ganin irin ruWewar da ya yi har su Dady sai da suka yi ma sa dariya.

Shi kuma Idiris ya dage lalle sai ya bita da ?yar ta shawo kansa ta hanyar cewa ya bari ya kammala exams Win sa, da kanta za ta mai da shi gurin ta ya zaSi duk inda ya kai son ya cigaba da karatun sa, sai da ya ji hakan sannan ya yarda su tafi.

Lokacin da suka zo tafiya zuciyar Sufayya ita ma ta karye ai kuwa sai kuka, ganin haka ya sa Sufiyan jan hannunta ya sanya ta a mota haka dai suka bar garin cike da kewar juna.

*************
Tafiya ta yi kyau sun sau ka kaduna lafiya duk a gajiye suka sauka Kaka ya ce "Amarya ta yana ganki haka kamar ranki a Sace, ko dai ba ki gaji da Zamfarar ba ne?"

Dady Ahmad ya ce "Kar ki da mu ?ata zuwa Zamfara yanzu aka fara ni banga laifin garin ba don ya birgeni sosai, har na fara tunanin yi mana gida a can kuma shi ma gidan Malam a rushe shi a yi masu sabon gini kuma babba, sai duk a sanya A C Win, masu ?orafin zafin garin irin Yayun ki sai mu rufe masu baki."

"Sannan ina tunanin da mun koma Germany ko sati ba za mu, yi ba zan sanya a Wauko maki su akai su can, kin ga sai ku samu lokaci sosai?"

Farin ciki sosai a fuskar ta, take tambayar "Dady don Allah da gaske? "A mana ?ata ai kin san da gaske nake."

Rungume sa ta yi tana ta yin godiya fuskar nan fal farin ciki, Kaka ya ce "To idan kun gama lallashin na ta, ku je ku huta anjima ina son magana da ku duk'kan Ku."

***************
Duk sun haWu a parlor kamar yadda Kaka ya bu?ata, bayan buWe taro da addu'a Kaka ya yi gyaran murya ya ce "Dalilin wannan zaman ba komai ba ne a kan ?an uwan ku ne."

"Sanar da ku ne, bamu yi ba amma tun shekara Waya da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login