Showing 39001 words to 42000 words out of 123822 words

Chapter 14 - WATA KADDARA Complete Hausa Novels By (Yar gatan mama).doc

24 Sep 2025

3421

jayayya da Almajiri akan ya Waukar mata wasu kaya zuwa mota a Wari biyu amma sun?i Wauka duk wanda ta tara sai ya gudu.

Tana ganin haka sai ta ce "Ni zan Wauka."

Haka ta Wauki kayan da ?ar ta kai su mota saboda yawan su.

Matar ta ce "Me ya sa mace irin ki ta zaSi irin wannan rayuwar ai wannan ba sana'ar mata bace?"

Ta ce "Aiki nake nema na rasa shi ya sa, na zaSi na yi wannan Win."

"In dai aiki kike so, ni zan baki amma ba'a nan nake ba ina zama Abuja ne kina ganin iyayen ki zasu bar ki kuwa?"

Da sauri ba shawara ta ce "ba ni da kowa don haka zan bi ki."
To maa sha ALLAH dama irin ku nake so shi ga mota mu tafi...

*Daga nan kuma Rahma ta faWa sabuwar WATA ?ADDARA*

*PAGE* 2?? 7??
*BIRNIN ABUJA*
Tawagar families Win Salim duk sun sauka lafiya garin Abuja sai dai sun gaza gane kan Salim farin cikin su yana neman koma wa damuwa.

Dady Suraj ne ya zauna kusa da shi ya ce "?ana baka yi farin cikin dawowa cikin ahalin ka ba tun a can kake faman kukan nan, amma har yanzu ka?i denawa me ye matsalar sanar da ni?"

Salim faWawa ya yi jikin Dadyn ya saki wani sabon kukan mai cin rai ya ce "Dady bana sanar daku cewa ku bari na nemo ta ba? na san a lokacin bata yi, ni saba amma kuka ?i saurarata yanzu ina kuke son na fara neman ta, Dady rayuwata da ta ta a haWe suke wallahi idan ban same ta ba akwai babbar matsala ina matu?ar son ta Dady."

Ga baki Waya ya ruWe ya kuma ruWa families kuka sosai yake.

Dady ya ce "Sanar da ni wace ce ita, me ye sunan ta, a wane gari take?"

"Ni fa sunan ta kawai na sani kuma a can gurin muka haWu da ita amma bayan haka ban san komai akan ta ba."

Mi?ewa Dady ya yi tsaye ya kira police Win Lagos akan su bincika masa wata mai suna khadija a gurin.

Sai dai duk bincike da zasu yi, na sauran mutanen da na rage babu alamar ta a gurin.

Da sauri Salim ya ce "Dady guduwa fa ta yi saboda ta gan ku da manyan motoci dubi takardar da ta aiko man da ita, shi ya sa naso kubar ni, naje neman ta tun bata yi ni saba amma kuka ?i."

Dady ya ce "Shi ke nan za muci gaba da neman ta in sha ALLAH za a same ta kar ka samu damuwa."

Da ?ar suka samu ya yi wanka ya ci abinci sannan ?an uwan sa suka yi masa allurar bacci don ya samu bacci sosai saboda ganin yanayin da yake ciki.

Mahaifiyar sa ce, ta ce "Anya kuna ganin ba gamo ya yi ba a gurin da suka kai shi? ku dubi duk yadda ya sauya wai kuma akan mace shida ko zancen aure baya son ayi masa."

Duk'kan su suka raja'a a kan zancen ta saboda biri ya yi kama da mutum su dai koda suka je gurin basu ga ko wace yarinya a tare da shi ba, amma shi ya dage akan cewa tana gurin, hakan yasa suka fara tunanin nema masa taimakon addu'a suma kuma zasu yi, sannan za'a haWa da na asibiti domin aduba ?wakwalwar sa aga lafiyar ta.

Da safe aka kira Malam domin ayi masa ru?iya, ai kuwa Salim ya ?ara wani sabon tashin hankali, babban Sacin ran sa wai yanzu families sa kallon marar hankali suke yi masa wai aljannu sun shafe sa.

Sufiyan da Samir sun gaza jure kallon halin da Wan uwan na su yake ciki hakan yasa suka ro?i iyayen nasu akan su bari subar ?asar da shi zuwa Germany wata?il idan baya ?asar abun ya Wan ragu.

Sun yar da, da maganar su amma sun ce tare zasu tafi sai dai za'abar Dady Ahmad da matar sa saboda Alhaji Kaka bai fiye son suna yin tafiya su duka ba abar shi, shi ka Wai.

*RAHMA*
?an garen Rahma kuma ita ma sun sauka lafiya garin Abuja gidan Hajiya uwar mata kamar yadda ta ji ana kiran ta bayan zuwan su, gida ne babba ba laifi sai dai cike yake da mata ko wace nata sabgar ta.

Rahma na ganin hakan sai ta ji bata yarda da suba amma ya zata yi ita ta kawo kan ta,
Duk wanda ya tambayi ba?uwa aka yi sai ta ce ?ar ta ce tana bata kulawa sosai sai dai suna yawan samun saSani akan rashin cire hijab har ta gaji ta sanya mata ido.

Ko wace rana sai ta ga maza sun zo Waukar matan gidan amma ita sam bata kawo cewa mutanen banza bane saboda duk da kamalar su, sai dai ta man ta ba'a sanin na gari a fuska.

Aikinta a gidan wanke wanke da shara da goge goge haka.

*?ASAR GERMANY*
Samir ne ya ji duk ?asar ta ishe she nigeria kawai yake son koma wa kallon ?an uwan nasa ya yi sannan ya ce "Ni fa gobe ina ga zan koma nigeria in sha ALLAH na ji duk can nake so amma zan dawo nan da Wan lokaci in sha ALLAH."

Da sauri Salim ya ce "A don ALLAH kaje ka ?ara yiman bincike akan Khadija wata?il a dace tun da baza su bar ni, na koma ?asar ba yanzu."

Sufiyan ya ce "Shi ke nan amma ka kula sosai kuma ka dawo akan lokaci, ni zan zauna nan na kula da Salim."

Haka ya shirya ya dawo ?asarmu ta gado wato nigeria.

*GIDAN UWAR MATA*
Rahma na cikin aikin ta sai ga wani Alhaji babban mutum ne sosai tun da ya shi go matan gurin suke ta son ya kula su, sai kawai suka fito daga Wakin uwar mata a tare da ita.

Ta ce "?ata zo nan." ta kira Rahma,
"Don ALLAH ki bi Alhaji ki karSo man sa?o gurin mai Wakin sa sannan kar ki daWe ki yi sauri ki dawo."

Ta ce "To Hajiya."
Bata kawo komai aran ta ba saboda ganin tsawon wata Waya amma bata taSa nuna mata wani abun da zai sa ta ji ita Win ba ?arta bace.

Motar ta shiga sai dai tun da ta shi ga, ta rasa natsuwar ta gaban ta sai faWuwa yake addu'a ta fara a zuciyar ta.

Suna isa ya ce ta shi ga cikin gidan, sai faman sallama take amma ba alamar da mutum a gidan guri ta samu ta zauna ta jima gurin tana jiran fitowar Hajiyar, wani matashin yaro ya fito ya ce wai an ce ta shi go, yana faWar hakan ya fita daga gidan.

?akin da ya fito nan ta shi ga Wakin ne mai girma amma kuma ba kowa a ciki, ta juya da ni yar fita sai ga Alhaji ya nata sakar mata murmushi har yama rage kayan jikin sa, ganin hankalin ta na neman ta shi ya yi saurin cewa.

"Kin ga ?an mata kwantar da hankalin ki ba gurin wata Hajiya da ki ka zo yau a nan za ki kwana tare da ni."

Cikin rawar murya ta ce ban fahimta ba, ina sa?on da a kace na zo karSa?"

"Ba fa wani sa?o kawai dai mun ga za ki iya bamu matsala ne shi ya sa muka tsara maki haka duk abun da ki kaga gani shiri ne."

"Ni fa kin gan ni nan nafi son ?ananun ?an mata irin ki wani lokacin dan ni kawai Hajiya ke nemo irin ki, shi ya sa tun ranar da ta samo ki ta hana kowa kula ki, ta sanar da ni cewa an samu kala ta shi ne nace ta kula man dake sosai kafin nazo, yau na dawo ?asar shi ya sa naje Waukar ajiya ta, amma kar ki damu bayan sallamar Hajiya da na yi kema ba zan bar ki haka ba sannan fa dare Waya ne, sai dai gaskiya ke kin yi man sosai shi ya sa nake ganin zamu kwana biyu tare."

Ganin ba sarki sai ALLAH idan ta ce ihu zata yi ba mai jiyo ta sannan idan ta ce faWa zata yi da shi yafi ?arfin ta sai ta fara tunanin nemawa kan ta mafita tana cikin tunanin ta hango kwalba akan tebur kusa da ban Waki.

Murmushi ta fara sannan ta ce "Yanzu dama wannan shi ne? ai ni na Wauka yanka ni zaka yi, amma Alhaji haka zaka tarbi ba?uwar taka ko wanka babu? yanzu fa ka dawo ?asar haba je ka yi wanka mana sannan muWan samu wani abun muci tukunna."

Washe baki ya yi sosai ya ce "A she ma ki nada sau?in kai uwar mata duk ta gama tsora ta ni."

"ALLAH sarki ai bata fahimce ni bane yanzu dai yi sauri ka yi wankan."

Ta so yana shi ga ta gudu amma sai ta lura ai mukullin na hannun sa don haka sai ta can ja wata hanyar, yana kai wa ?ofar shi ga ban Wakin kawai taje da sanWa ta Wauki kwalbar ta fasa akan sa take ya faWi ganin zai iya biyo ta sai ta ?ara Waukar Wayar ta sake buga masa sannan ta Wauki key ta buWe ?ofar Wakin ta fice da gudu tana zuwa bakin get mai gadin ya hana ta fita ?arfin ta ta haWa guri Waya ta wanke shi da mari har sai da ya yi baya ya faWi ?asa sannan ta samu ta fita,
Gudu take sosai saboda ganin take kamar ana bin ta.

Daidai lokacin Samir ne kusa da motar sa yana waya da ?an uwan sa yana sanar dasu, su duba ya turo video wanda aka Wauka ranar da Salim ya dawo gida inji ?an jarida ko za'aga yarinyar aciki hakan zai sa su samu sau?i gurin neman ta.

Salim da sauri ya ce "Na gode sosai Wan uwa."
Jikin sa har rawa yake don yaga video wata?il a dace.
Sufiyan ya ce "bari mu duba yanzu sai mukira ka."

Yana cikin magana sai jin ya yi an faWa jikin sa da sauri ya Wago suka haWa ido da Rahma Wan tsayawa ta yi sannan ta ce don ALLAH ka yi ha?uri bata jira amsa war sa ba taci gaba da gudun ta bata tsaya ba sai da ta haWu da wani babban masallaci ga alama na jumu'a ne ta fake a ciki.

Samir da sauri ya ce "?an uwa ka she wayar ina zuwa zan ki raka."

Neman ta ya shiga yi amma sam bai ga ina ta shi ga ba haka ya koma gida jikin sa a sanyaye.

Momy Nafisa ta ce "Samir lafiya kuwa ya na gan ka haka?"

"Momy ina ganin ta sai kuma na neme ta, na rasa na duba ko ina amma babu ko alamar ta."

Dady Ahmad ya ce wace ce kenan kuma a ina kagan ta, ko dai wacce Salim ke nema ce kaga ni yau?"

Ah ah Dady wannan ni ke neman ta, ba wacce Salim ke nema ba ce, yau kuma na fara ganin ta amma ta tafi da duk wani tunani na, amma kar ku damu in sha ALLAH zamu sake haduwa nan kusa."
A tare su kace "To ALLAH yasa a dace."

*PAGE* 2?? 8??
Rashin gurin zuwa hakan yasa ta mai da masallacin gida a nan take kwana idan safiya ta yi sai taje gurin wata mata mai kunu da ?osai tana yi mata wanke wanke sai dare take barin gurin ta koma masallacin ta kwana.

Satin ta Waya a gurin dattawan anguwar da masu gadin masallacin suka yi zama a kanta wai akwai wata ba?uwar yarinya tana zama a nan kuma ba'a san daga ina take ba, wasu su ce abar ta tun da kwana kawai take, wasu kuma aka sin hakan, ?arshe dai aka yanke shawarar kawai ta bar gurin.

Salim kuma Al'amari sai yin gaba yake kullun sai ya fito neman ta ko bacci baya samu sosai, hankalin iyayen nasa ya yi matu?ar ta shi tunanin su ALLAH dai yasa shi ma ba gamon ya yi kamar Wan uwan sa ba.

Ya kira Sufiyan ya sanar da shi, shi ya ba shi shawarar ya dage da bin area wata?il a dace, lokacin da Salim ya samu labarin halin da Samir yake ciki sai ya ?ara firgicewa tsoron sa Waya ALLAH yasa kar Wan uwan sa ya shiga matsala irin ta shi saboda ko ma?iyin sa baya son ya fuskanci irin matsalarsa.

Salim jinya yake sosai duk ya ?ara rama ya fita hayyacinsa, Sufiyan da iyayen sai faman ba shi kulawa suke, a yayin da Samir yake fuskantar ta shi matsalar a nan nigeria.

*RAHMA*
A ranar tun asuba kafin ta fita aiki mutanen suka zo suka ce lalle tabbas ba zata sake kwana a nan ba, haka ta fito daga masallacin taje gurin mai kunu da ?osai lokacin bata fito ba tsayawa ta yi jiran ta.

Mai kunun na zuwa Rahma ta sanar da ita matsalar ta, ta ce "Don ALLAH ki taimaka man ki bani gurin kwana wallahi duk aikin gidan ki zan yi maki ba tare da biya ba."

Wani irin Sata fuska matar ta yi kamar an kwaSawa tukunya toka, ta ce "Ni kam bana da gurin a jiye ki saboda ni ma nan haya nake ki ma nemi gurin zuwa tun kafin dare ya yi maki, a ranar ko wanke wanken cewa ta yi ta bar shi kawai, haka ta kore ta ga shi garin ya yi duhu alamar hadari sosai.

Tana cikin tafiya hadarin ya taso sosai wata rumfa ta gani da sauri ta shiga ciki ta fake tare da tunanin yanzu kuma ina zata tafi, tana cikin wannan tunanin sai kawai ta ga wasu matasan samari a kanta kuma duk mashaya ne, su kace "Ki bamu."
Ta ce "Me zan baku?"

"Harajin zama gurinmu mana, waya ce maki ana zama mahallinmu kuma a zauna lafiya?"

"Wallahi ban sani ba hadari na ga ni, shi ya sa, na fake a nan amma don ALLAH ku yi ha?uri."

"Ha?uri kuma ke kika san shi."

Ganin suna yun ?urin iso wa kusa da ita, hakan yasa ta fara ja da baya tana ?o?arin guduwa muryar mutum ta ji a bayanta yana faWin "Baku ji tana baku ha?uri ba?"

"Kaga Malam wannan da kake gani ta muce ka tafi kawai sabgar gaban ka."
Kana ganin su kuma ka ji yadda suke magana ka san a bige suke.

Jin kalaman su ya yi matu?ar Sata masa rai nan take idanun sa suka yi ja amma haka ya daure ya ce da ita "shige mu tafi."

Tare shi suka yi da ni yar tsayar da shi wani wawan naushi ya kai ma Waya daga cikin su take ya zube ?asa bakin na fitar da jini dama ga shi bakin mashaya da gudu sauran suka bar gurin shi ma Wayan da rarrafe yabi bayan su.

Kallon sa ta yi, ta ce "Na gode ALLAH ya saka da alkhairi."

Cikin Wauki da rawar murya ya ce "Don ALLAH ina kika shi ge ne? akan neman ki kusan hauka na yi."

"Ni kuma me ya sa kake nema na ina ma ka san ni?"

"Kin man ta wanda kika bige ki na cikin gudu yau sati Waya kenan?"

A nan ta tuna ina ta san fuskar ta ce "Amma aina baka ha?uri ko, sai mi kuma?"

"Yanzu dai ki zo, mu tafi kin ga ruwa ya fara sauka idan mun tafi zan sanar dake komai."

"Wai kana nufin na bika yanzu? gaskiya ba zan je ba, ban san ko kai waye ba."

Waya ya fito da ita ya yi kira sai jin ta yi, ya ce "Dady don ALLAH kazo ka yi mata magana ta?i yarda tazo muje."

A she wai tare yake da Dady, yana ka she wayar Dady ya fito daga cikin motar yazo gurin su, yana zuwa ya yi murmushi ya ce "Maa sha ALLAH ?ata yau dai yawon neman ki ya ?are tun da mun same ki, ina ne gidanku sai muje mu kai ki, kin ga daga nan sai muga gidan naku koh?"

Sunkuyar da kan ta ta yi, ta ce "Ina kwana?"

"Lafiya ?alau, na yi saurin yin magana bamu ma gaisa ba, to yanzu ki bani amsa ina ne gidanku?"

Shuru ta yi kamar baza ta yi magana ba amma sai ta ce "Ni bani da gida."

Ya ce "Ina nufin gidan da kuke zaune da iyayenki."

"A na sani amma ni, ba ni da iyaye kuma ba ni da kowa sannan yanzu ma a masallaci nake zaune kafin na baro shi yau."

Shuru ya yi kamar mai tunanin wani abun sai can ya ce "Amma ina fatan za ki daure ki biyo mu gidanmu na tabbata ba za ki samu matsala ba in sha ALLAH ki daure kin ji ?ata?"

Har ga ALLAH mutumen ya yi mata kwarjini sosai ta yadda take jin baza ta yi masa gardama ba amma kuma matsalar ita ce wannan motar da suka zo da ita tun ba'aje ko ina ba tanuna matsayin su, tsoron ala?a da manyan mutane ya sanya ta guduwa daga Salim yanzu kuma ga shi ta faWo hannun waWan nan duk da cewa su bata san manufar su akan ta ba.

Cikin ?asa da murya ta ce "Ya ALLAH ka fini sanin daidai ka fini sanin me ya sa kake haWa ni da irin waWan nan mutanen ALLAH ka yi man mafita tare da jagora a cikin rayuwata."

Can ta ji muryar Dady yana cewa "Me kike tunani haka ko baki yarda da mu ba ne? ki yarda da mu, ba za ki samu wani abun cutarwa ba daga garemu kin ji ko?"

GyaWa kai ta yi, haka ta yi shahada ta bisu, suna cikin tafiya sai taji Samir na cewa "A momy wallahi ba wasa nake ba mun gan ta, sai kuma ya ce Dady karSi ka sanar da ita."

Dady ya ce "Tun da baki yarda ba, ki fito bakin get ki tarbe mu."

Cikin farin ciki suke magana dukan su.

Basu Wauki wani dogon lokaci ba sai ga su bakin get tun daga nan taji cikin ta ya murWa sosai suna shiga ciki ta ce "Na shi ga uku."

Dady ya ce "Kina magana ne?"

Da sauri ta ce "Ah ah ban yi magana ba."

Suna shiga cikin parlourn ta ce "Shi ke nan na kawo kaina wata?il suma masu yankan kaine shi ya sa suke ta faWin sun samo ta, wata?il mai irin jinana suke so, wayyo ALLAH na Yaya Salim kazo ka cece ni, na guje ka saboda ku masu kuWi ne yanzu kuma ga shi na faWa hannun masu yan kan kai akaro na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login