Showing 3001 words to 6000 words out of 123822 words

Chapter 2 - WATA KADDARA Complete Hausa Novels By (Yar gatan mama).doc

24 Sep 2025

3411

za tafi ni miji kamarsa, kuma ga kuWi a hannun sa na karan kansa, amacire zancen na mahaifinsa kinsan shi kaWai su ka haifa shi ke gadon komai na iyayensa."

Ajiyar zuciya Rahma ta sau?e tare da cewa "Wannan wanne kalar so ne kuma haka, da zancen kuWi da kyau?"

"Zahra ta ce kina saurarata kuwa?" Bata kalli gurin da take ba ta furta.
"A ina jinki kawai ki yita addu'a ALLAH ya zaSa miki abinda yafi zama Alkhairi a gare ki."
"Shi ne ma Alkhairin Malama" cewar Zahra.

Haka su ka kasance har aka gama komai, Rahma ta haWa Zahra ta yi kyau dama can Zahra fara ce ?unshin se ya sake fito da ita sosai ta yi kyau, sai dai ba tada ga shin kai sosai kuma Rahma ta?i yi mata ?ari a cewarta bata iyaba, kuma ta yi hakan ne saboda Zahra tabar zancen ?arin.
Kitson ma ya yi kyau amma ba'a ganinsa har baya. Aikuwa Zahra ta ce yau kam ko hular da take sakawa ba za ta sakaba haka nan za ta zauna karta yi wahalar banza, amma Yayanta bai gani ba kuma saboda shi ta yi.

Momy ce ta shigo tare da cewa "Wow Ma sha ALLAH dama Rahma kin iya ?unshi haka?"

Murmushi kawai ta yi ba amsa.
Idan da sabo Momy ta saba da halin Rahma.
"Amma don ALLAH yau dai Rahma ki daure ki cire hijab Win nan haka nan, keko gajiya bakya yi Kullum cikin hijab kamar matar liman."

"Saboda mi fa Momy tun cen baya ban cireba sai yanzu to me kike son na saka kenan?"
"Na yi maku Winki ne duba ki gani duk da na san Zahra ta yi, na musamman saboda taron Yayanku."

"Momy ni dai gaskiya ki bar shi ba zan iya cire hijab Wina ba, Kayan ma ba zan iya sakawa ba saboda bada kuWina na yi ba, tun da ina da albashi ni ce, ya dace na yi wa kaina in har ina son hakan."
"Kuma ni da nake ?ar aiki ina ruwana da wani kwalliya dan wani zezo" Rahma ta faWi hakan har zuciyarta.

"Ba haka ba ne Rahma wannan ku san al'adace duk zai dawo ko Abbansa A kansa sabbin kaya kowa har ma'aikata ki yi ha?uri ki saka kin ji ?ata."

"Na ji amma da hijab Wina koh?"
"Ah Ah ki sanya mayafi babba tun da abune na Wan lokaci kuma shaddace bata da, da Wi da hijab" Momy'n ta faWi duk dan wai kawai Rahma ta yarda ta saka.

"To ai ban iya yafawaba" cewar Rahma ita ma da son ta zame.

"Zan koya maki idan kin yarda."

"To shi ke nan ba damuwa na ji ALLAH ya kai mu anjimar,
Ameeen Rahman".....

WATA ?ADDARA
By
SUWAIBA M AMIRU
(' Yar gatan mama)
' 08160726558
Page3??

"Tun misalin ?arfe biyar Rahma ta gama duk abin da ya dace ta yi, wanka ta yi ta shirya tsaf ta rasa mai za ta yi kawai ta Wauki Qur'anic ta fara karantawa dama can haka al'adarta take muddun ba ta komai to fa karatu ne sabon aikinta, tana son karatu sosai ga duk kan alama ta samu ilimi musamman na addini.

Tana cikin karatun ta jiyo wata guWa kamar ta sabuwar amarya sai faman sannu da zuwa ake yi.

A maimakon Rahma ta fita ita ma ayi murnar tare da'ita kawai addu'a ta yi sannan ta nemi guri ta Wan kwanta babu kam alamar fitarta a yanzu haka yanayinta ya nuna.

Ta gurin Zahra kuwa yau tafi mata ranar sallah saboda ganin abin begenta ta kasa samun natsuwa faman shishshigi take amma ba?on na ta kamar bai san tana gurin ba haka ya nuna.

Momy ce ta ga ba ta fito ba hakan ya sa, ta sauko ?asa domin dubata ganinta a kwance ya sa ta ce "Lafiya kuwa Rahama? ba ki ji hayaniyar zuwan Yayan na ki ba halan?"

"Na ji momy bari na yi, ya huta tukunna sai na fito."

"Haba Rahma ta ya zai huta bayan ko ruwan sha ba ki, ba shi ba a matsayin sa na ba?o?"
"Eh! kuma haka ne fa to bari na fito yanzu."

Barinta a gurin Momy ta yi sannan ta koma gurinda ba?onta yake ba jimawa Rahma ta shigo cikin shigar sabuwar shaddar da Momy ta yi mata golden da mayafi fari hakama takalmin ?afarta fari ne tas ta yi matu?ar kyau abunta, ba ta sanya komai ba a fuskarta ba, amma ta yi kyau na daukar hankali amma fa ga mai hankalin, gamarar hankalin kuma zai fi son shigar Zahra ta ?ananun kaya.

Rahma sallama ta yi mu su cikin natsuwa ta'ajiye kayan hannunta sannan ta kalli SUFIYAN ta ce "Barka da zuwa fatan an sauka lafiya?"

Tun da ta shigo yake kallonta kamar mai karantar wani abun a fuskarta hakan ya sa, ya yi jinkirin amsa gaisuwarta.

Bata jira dole sai ya ba ta amsa ba, ta mi?e domin kwaso sauran kayan abincin.

Sai da ta gama ajiye komai sannan ta mai da kallonta gun momy ta ce "Momy ina fatan Yayan na mu yana jin hausa?"

"Momy ta ce "Me ki ka gani ne Rahma?"

"Hmmm Momy ke nan to na gaida sa amma na ji shuru ba amsa kuma yanzu ina son in tambayesa wanne abin ya ke so daga cikin abin da na kawo masa amma ina gudun ya share ni."

Murmushi Momy'n ta yi sannan ta ce "Ga shi kin tsani shariya koh?"
"To kar ki damu yana jin hausa sosai, kuma Wazu ma, ya baki amsa ba ki ji bane shi ya sa."
To, da kyau, cewar Rahma.
Ta sake mai da dubanta gun Sufiyan
Sannan ta ce "To me, ka ke so anan gurin In sanya maka?"
Ta na mai cigaba da bude kulolin da ta kawo.
"Ke na ke so."
Da sauri kowa ya Waga kansa agurin yana kallonsa har ita Rahmar.

Cikin salo irin nasa yawaske sannan ya ce "Em mana ke ce, ki ka kawo dan haka ke na ke son ki zaSa min abinda zan ci yanzu."

Wata irin ajiyar zuciya Zahra ta sauke sannan ta mi?e da sauri ta ce "Yaya bari kawai in saka maka ni na san abin da ya dace da kai."

Da sauri ya ce "Yaushe kika fara sanin abun da, na ke so kuma waya sanya ki ?o?arin sakaman abin da zanci? ai na ganki amma nace ita ce, za ta sakaman ko kin zama kurma ne ban sani ba?"
YafaWa ran sa a Sace babu alamar wasa a tare da shi.

Ran Zahra ya yi matu?ar Saci ganin cewa yana magana da'ita amma ko kallonta ba ya yi.
Kallon Momy Rahma ta yi sannan ta ce "Momy ki sanar da ni don Allah abun da zai so saboda sauri nake kin san ina da abubuwan dake gabana
"Momy ta ce "?ata ki sanya duk abin da ki ka ga ya dace."
Da sauri Rahma ta sanya abin da take ganin ya dace ta haWa masa da lemo mai sanyi wanda ita ce, ta haWa shi da kanta.

Ajiyewa ta yi agabansa sannan ta tambayi kowa idan akwai abun da, su ke so kowa yace ba komai sannan tabar parlorn da sauri saboda a gaskia ta gaji da wannan mayafin da Momy ta sanyata sakawa.

Abincin ya duba ya yi matu?ar mamakin yadda ta sanya abin da yake tunani aransa tun da ta'ajiye.
Sufiyan ya kalli momy sannan ya ce "Ita bata cin abincin ne ta fita haka?"

"Tana ci amma ni kaina ban san wane lokacin take ci ba Kuma A'ina."

"Hmm ita ta sani mu dai ba mun ci ba saita yita wasa da cikinta ni dai ba zan yi wasa ba in dai akan abinci ne" cewar Zahra.

Da sauri Sufiyan ya ce "To kaza sarkin ci na sha sanar dake bana son ina magana kina sanya min bakin ki koh?"

"Da wata shegiyar shigarki haka, ya dace kije gurin wannan, ta koya maki yadda ake yin shigar mutunci a matsayinki na ?a mace."

Ran Zahra idan ya yi dubu to fa, ya Saci wai ita ce yau za'acewa ta nemi sanin yadda ake yin shiga agurin ?ar aiki.

Tun daga lokacin Zahra ta ji, ta tsani Rahma sannan kuma ta Wauki alwashin sai ta tozarta Rahma yadda yaya ba zai sake gangancin yabon ta akan idonta ba.

Bayan sun kammala cin abincin Waki ya wuce yadda aka gyara Wakin abin ya birgesa sosai kamar ba Sangarensaba da ya sani, da yake part Win sa daban yake a gidan.
?amshin Wakin na dabanne afili ya ce "Momy ke nan ina sonki."
A tunaninsa ita ce ta gyara saboda yasan bata barin ?an aiki yi masa gyaran part Winsa.
Wanka yashiga cikin Wan ?an?anin lokaci ya shirya sannan ya fito babban parlorn ?asa ganin Momy bata cikin parlorn shi ya sa ya kwanta a kan Waya daga cikin dogayen kujerun gurin.
Sama yaketa kallo kamar mai nazarin wani abun.

Motsi ya ji alamar wani na son shigowa, Waga kansa ya yi ganin Rahma ya yi sanye cikin hijab tana ?arasowa.
Ku sa da shi, ta ?arasa tare da yi masa sallama.
Amsawa ya yi sannan ya ce "sannunki."
"Yawwa sannu da hutawa, ko ana bu?atar wani abun naci kona sha in kawoma?"

"Ah Ahh, bana bu?atar komai sai dai ina da tambayar da zan yi miki."

"To ina jin ka wace tambaya ce?"
"Wace ce ke Win a gidan nan saboda kafin na tafi bakya cikin gidan nan."

"Murmushi ta yi sannan ta ce haka ne kam ya dace ka san koni wace ce."

"To ni dai ba kowa bace a gidan nan face ?ar aiki."

Murya su ka jiyo da ?arfi tana cewa "Ba kowa ya kama ta, ki sanar da shi cewa ke ?ar aiki bace misali kamar dai Yayanki."
Momy ce dake shigowa ta ji firan ta su shi ya sa, ta yi magana saboda sam bata son yadda Rahma ke kallon kanta a matsayin ?ar aiki a koda yaushe.
?ara sawa ta yi gurin sannan ta zauna ku sa Sufiyan ta ce "Kaga ita Win ?ata ce da nike sanar da kai wace na samu bayan tafiyarka, wato Rahma."

"Ohh na fahimta ki ce dai Allah ya baku ?a mace da ku ke, ta nema ke da ?an uwanki.
"Sosai ma kuwa" Momy ta faWi hakan tare da murmushi akan fuskarta."

Kallonsa Momy ta yi cike da kulawa sannan ta ce "Yau baka bu?atar hutu ne ka fito tun yanzu?"

"Momy wai ko tun yaushe rabon da ki ji daga 'yan uwana da su Umma?"

To su dai su Umma kullun sai mun yi magana kamar yadda muka saba

'Yan uwanka kuma jiya mun yi magana da Yayanku ya samu sauki sosai ya ce suna tare da Wan uwanku amma lokacin bacci yake shi ya sa nace karya ta da shi."
Me ya sa, ka tambaya halan?

"Ba komai mun yi waya da su ne sai, na ji kamar har yanzu basa cikin natsuwarsu."

"Ah. haba dai kar ka samu damuwa ka san komai sai ahankali zai zama daidai irin wannan matsalar."

Ya ce "Shi ke nan Allah ya sa hakanne."
Ameen Ameen

Rahma na ta faman goge gogenta kamar yadda ta saba.

Kallon ta, ya yi sannan ya ce Don Allah ko zan iya samun kalar lemon Wazu?"
"A. za ka samu bari na kawo maka yanzu."

Mi?ewa ta yi ta shiga kitchen ta Wauko masa, tana shirin shiga gurin da suke sai ga Zahra.

"Rahma wannan Yaya za ki kaiwa?"
"Eh shi zan kaiwa, Saboda ya bu?ata da kansa."
"Ok kawo in kai masa mana ke kuma ki cigaba da aikin ki."

"To shi ke nan ungo kai masa na gode sosai."

Zahra na shiga ta ce "Yaya ga wannan ka sha."

Rahma na aikinta sai ji, ta yi ankirata da ?arfi, dagajin muryar ta san Yayane ya kirata.

Da sauri ta shigo parlorn ta ce gani.
"Ina aiken da na yi maki?"

"Ga shi nan a hannun Zahra ta ce, na kowa ta kaima ni kuma ganin yadda kuke shi ya sa na bata."
Da sauri ya ce "Ya muke ne?"
Cikin tsananin Sacin rai, yake maganar.
"Yaya da ?anwa mana."
Rahma ta faWa kanta tsaye babu ko War......

WATA ?ADDARA
By
SUWAIBA M AMIRU
('Yar gatan mam)
' 08160726558
PAGE 4??

Cikin tsananin fushi ya ce.
"And so what?"

"Kar ki sake yi man haka duk wanda nake son aika to sunan sa zan kira, sai me idan ita Win ?aunata ce, ai na san da zamanta amma na saki koh? to don haka kije ki kawon wani idan da hali."

Dubansa ya mayar a kan Zahra sannan ya ce. "Ke kuma na sha sanar da ke ba na bu?atar shishshigi a kan komai, kije ki bani guri tun ban Sata maki rai ba malama."

Ransa a matukar Sace ya koma ya zauna a kan kujera.

Momy kallonsa ta yi sannan ta yi ajiyar zuciya ta ce.
"Yau dai kamar akwai abun da ke damunka tun da kazo kake faman yi ma Zahra tsawa yanzu abun har ya kai kan ?ata, to wallahi kaki yaye ni, ba na son fushin ?ata, kar ka yarda ka Sata mata rai gaskiya."
Ta faWi hakan cikin yanayin zolaya.

"Momy'n ai dole raina ya Saci muddun zan dawo cikin gidan nan intarar da wannan yarinyar, amma ban san wanda yake sanar da'ita na kusa dawowa ba."

Zahra ta wuce Waki cike da fushi ji take kamar zuciyar ta zata fashe saboda tsananin fushi, tabbas yau in banda burin ta da take son cikawa a kansa da ta barshi har abada.

Momy'n mi?ewa ta yi, ta shige Wakinta tare da cewa ka gama ka je, ka samu ka huta haka nan."

Amsawa ya yi da faWin ok Momy.

Ita kuma Rahma daidai lokacin ta shigo Wauke da lemu ya yi matu?ar sanyi ta mi?a masa kanta a ?asa, sannan ta Wauke wanda Zahra ta kawo ta nufi hanyar komawa kitchen, da sauri ya ce.
"Dakata Rahma ina Wan son magana dake don ALLAH."

Juyawa ta yi tana fuskantar sa sannan ta ce.
"To ina ji ina fatan lafiya dai koh?"

Ta yi masa tambayar tare da, ba shi duk'kan natsuwarta.

Shi dai ALLAH ya gani haka kawai ya ji yarinyar ta kwanta aransa kuma ji yake kamar ya taSa ganinta a rayuwa.
Gyaran murya ta yi tare da cewa.
"Ka yi shiru kuma?"

"Em haka ne Rahma dama so na ke, nace kiyi ha?uri don ALLAH a kan tsawar da na yi maki Wazu raina ne ya Saci shi ya sa."
"Ba komai na fahimta ya wuce amma idan ba damuwa zan baka shawara Waya ka rage yawan fushi domin yana da babbar illah."

"Hmm, haka ne, shi ya sa bana shiga harakar kowa saboda bana son Sacin rai."
Kallonta ya sake yi sosai cikin gaskia da gaskia ya ce.

"Sai kuma tambayar da nake son yi maki.."

"Ke Win 'yar wane garin ce daga ina ki kazo nan?"

"Canja wata tambayar don ALLAH."
Cikin kulawa ya ce. "Saboda mifa?"
"Saboda ni ma kaina ban sani ba bani da amsar tambayar ka, kuma don dararjar ALLAH kar ka sake yi man wata tambayar mutu?ar ta shafi rayuwata."

Idan ba wata matsala "zan iya tafiya?"

"Eh za ki iya tafiya amma ki sani ba dan komai na yi maki wannan tambayar ba sai dan yana da kyau duk wanda kake tare da shi kasan komi a kansa."
"Amma kar ki samu damuwa ban san dalilinki ba."
"Kuma ni mutun ne ba mai son takurawa kowa ba,dan haka bazan matsa makiba ranar da duk ki kaga ya dace musan wani abun daga gurinki saiki sanar damu."

?an matsawa ya yi kusa da ita sannan ya Wan rage murya "Ki yi ha?uri idan har bakiji daWin tambayar tawa ba bana son na zama silar Sacin ran kowa."
Yau ce rana ta farko dana taSa zama dawata mace muka yi magana haka bayan iyayena kuma har na bata hakuri."

"So please ki manta kawai ta shi kije ALLAH ya kyauta."
"Ina bu?atar hutawa na gode da bani lokacin ki."

A sanyaye ta mi?e Waki kawai ta wuce tana shiga ta faWa a kan gadon Wakin wani irin kuka ne, ya kufce mata kuka take yi sosai."
Wannan abune wanda ya zama sabo agunta duk lokacinda za'a tambaye ta wani abun da ya shafi rayuwarta to sai ta yi wannan kukan sosai.

Zaune ta ta shi, tari?e pilo da ?arfi sannan ta ce.
"Wai me ya sa kowa ke son sanin ni wace ce?"
"Wannan tambayar ni kaina ina son na samu amsarta, wace ce ni Win?"

Wasu sabbin hawaye ne suka zubo mata.

Haka dai ranar ta?arasa wunin ta acikin Waki da dare ya yi ma, bata fito yi wa Momy sai da safe ba.
Hakama har 7:AM na safe amma Rahma bata fito ba.

Momy ce ta gaji da shurun ta nufi Wakin Rahma ganinta kwance a kan sallaya ya sanya Momy cewa "Lafiya kuwa ?ata har yanzu baki fito ba?"
Mi?ewa tsaye ta yi tare da naWe sallaya tana mai kallon Momy'n sannan ta gaida ita cikin muryarta mai sanyi wace saboda kukan da takwana yi har tafi kullun sanyi.

Ta ce. "Dama bacci ne ya yi man nauyi yau, shi ya sa amma yanzu na ke shirin fitowa in sha ALLAH."

Kallon ta Momy'n ta tsaya yi badan ta yarda da abun da ta faWa ba sai dan bata son matsa mata dayawa ne.

Ajiyar nunfashi ta yi sannan ta ce, "Shi ke nan nan sai kin fito Win."

Yayin da ita kuma Rahma sai da ta tsaya ta ajiye Qur'anic da sallaya a ma'ajin su sannan ta biyo bayan Momy'n.
"Momy na shiga parlorn Su ka gaisa da Sufiyan, sannan ya ce.
"Momy'n dama ta saba kaiwa haka bata fito ba ko kuwa bata lafiya ne?"

"Bata saba kaiwa hakaba kuma ta ce, da ni wai lafiya qlau take, amma ni nasan abun da ke damun ta."

"To me ke daman ta kenan?" Sufiyan ya yi tambayar cikin natsuwa."

"Kai ne sanadi yaro na ina jinka jiya kana yi mata tambaya, a tunanin ka ni banyi mata wannan kalar tambayar ba? to na yi, amma tun da na fahimci bata son wannan maganar sai na dena na barta."

"Kaga ni dai abun da nake ganin yafi shi ne, mu dena matsawa a kan sai mun ji wace ce ita."

Kallon Momy'n ya yi tare da a jiyar zuciya sannan ya ce.
"Haka ne Momy ni ma sai da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login