Showing 117001 words to 120000 words out of 123822 words

Chapter 40 - WATA KADDARA Complete Hausa Novels By (Yar gatan mama).doc

24 Sep 2025

3447

ka, kuma me ya sa kake tunanin mu ne muka sanya ?anwarmu zuwa gurin ka?"

"Kafin na sauya, ku ku ka fara sauyawa, sam ku ba ?an uwana ba ne, da muka girma tare, ku Win wasu ba?i ne a gurin na, sannan dole na ce ku ku ka bata umurni zuwa gurina saboda duk wata rayuwar aurenmu a kan bin umurnin ku take da kuma sauran iyayenmu, ?an uwa kun yi man cutarwar da ba zan manta ba har abada."

"Kun san cewa a nan duniya babu wani mahalu?i da ?anwarmu ta tsana sama da ni amma a haka ku ku tursasata aurena, a kan tsanar da ta yi man har sumewa ta yi lokacin da ku ka bata umurnin ta sanar a gaban kowa cewa ni take son aura" cikin tsawa hawayen sa na zuba ya ce "Na faWi daidai ko na yi ?arya?"

Duk'kan su a razane suke kallon sa tare da tunanin ina ya san wannan maganar, murya na rawa Samir ya ce "Me kake faWa ne waya sanar da kai wannan maganar kuma?"

Hmm har yanzu baku shirya sanar da ni gaskiya ba ko, to bari na tafi idan kun shirya sanar da ni dalilin ku, na yi man haka sai ku sanar da ni" hanyar fita ya nufa da sauri Salim ya ri?o hannunsa ya ce "Zan sanar da kai duk abun da kake son sani yanzu, don haka zo ka zauna mu yi magana daga bi sani duk hukuncin da za ka yi mana mun shirya karSa in sha Allah."

"?an uwa kai ne wanda ka fara sauyawa mana, kai muka fara gani kamar ba Wan uwanmu ba, mun yi al?awarin duk rintsi za mu sanar da junan mu matsalar mu, amma kai a karon farko me aikata Wan uwa?"

"Lokacin da Kaka ya sanar da cewa Samir ne wanda zai auri Sufayya, a wannan lokacin ka nemi rasa rayuwarka, saboda ka Wan ya rage zuciyarka ta buga dalilin azabar damuwa da kake ciki har aman jini kake amma ka zaSi Soye mana don kar karaba tsakanin su, kafi son rasa ranka da ka karSi abun da yake namu.

"Bamu da wani zaSin da wuce mubi maka ta haka, yadda ka fara wasar mu ?arasa maka ita, shi ya sa muka sanar da iyayenmu kuma muka sanar da su tamu shawarar ta haWa auren ku da ?anwarmu saboda muna jin tsoron rasaka ta wannan dalilin ba za mu taSa yafewa kanmu ba."

"Tabbas a lokacin ta suma amma da iyayenmu suka yi ma ta tambaya a kan hakan ta sanar da su cewa, a gaskiya ba dan zancen haWin aurenku ba ne dalilin suman na ta, amma ita kanta ba ta san dalili ba."

"?an uwa yanzu ka sanar da ni don Allah meye abun da muka yi wanda ba daidai ba, abun da kai ma za ka iya aikata wa idan ka samu da ma, mu ma shi muka yi, ka ga ke nan idan har zunubi muka aikata to duk'kan mu zunubin na mu kala Waya ne."

"Kuma ka yarda ko kar ka yarda wannan zuwan bamu muka sanya ta zuwa ba, tun farko ita ce tace tana son mu kai ta gurin ka saboda tana son magana da kai a zahiri ba a waya ba."

"Da farko mun hana, saboda muna son ka dawo cikin mu a kan lokaci amma bayan kun yi waya jiya sai muka fahimci lalle zuwan nata zai fi kamar yadda ta bu?ata tun farko."
***************
Murmushi ya yi mai haWai da hawaye ya ce "Zancen gaskiya kun bani mamaki, a tunanin ku zan yi farin ciki idan ku ka aura man yarinyar da bata so na, sanin kanku ne zan fi son mutuwa ta dana fuskanci ?alubalin rashin so daga gurin abun da nake so."

"Tun lokacin nake ta ro?on ku sanar da ni meye sanadin amincewar ta a kan zancen aurenmu amma ku ka nunaman ba ku san komai ba, wannan abun da ku ka yi, kun cutar da zukata da yawa, zuciyarku da tawa zuciyar da ita kanta ?anwar ta ku."

"To yanzu kam komai ya ?are ku je gidan da ku ka kaita ku Wauketa ku koma da ita ?asar da ku ka baro, idan na samu natsuwa zan dawo ni ma akai ?arshen komai tsakanin mu, mu ha?ura da juna kawai ba zan iya kallon ta, tana cutuwa ta dalilina ba ko wace rana."

Cikin tsananin Sacin rai Salim ya wanke shi da mari "Ka san me kake fada Sufiyan? rabuwa idan bata mutuwa ba ce tana nufin sakin aure fa ke nan, kana son kace man ka shirya tsaf don mayar da ?anwarmu zawara saboda wani tunani naka?"

Sassauta murya ya yi kuma, ya dafa kafaWarsa ya ce "?an uwa bari mu sanar da kai wata magana ba lalle ka yarda ba, amma mu dai a yanzu mun yarda cewa ?anwarmu tana son ka sosai, ka daure ka sake bata wata damar Waya za ka fahimci gaskiyar hakan."

"Ba zan iya sake bata wata damar ba gaskiya, sai dai idan ku ma za ku bawa rayuwar ku dama ta biyu, ku nemo matan aure nan ku sa, hakan ne ka Wai abun da zai sa komai ya daidai ta, ko bana so zan yi ?o?arin ganin zaman mu ya Wore, amma rashin yin auren ku zai sanya ako wane lokaci na kalle ku zan ji na tsani kaina, kuma ba zan iya zaman aure hankali kwance ba saboda zan yi tunanin akwai wanda ke ranta daga cikin ku."

Samir ya ce "?an dakata Sufiyan karka ce man zargin mu kake a kan matar ka, to ka sani a kan tunanin ka hakan ba zai sanya mu yin aure ba tare da mun shirya ba, Allah ya sani mun yi iya kar iyawar mu a kan zaman ku, ya daidai ta kamar na kowa ne ma'aurata, yanzu ya rage naka ka je idan ana saki dubu ka yi ma ta."

Cikin raunin murya ya ce "?an uwa karka yi amfani da raunin na son junanmu da muke, ka yi mana wannan hukuncin sanin kanka ne daga mu har kai bama da ra'ayin mata a ranmu, idan ko har muka yi aure a wannan yana yin tabbas za mu haWu da fushin ubangiji."

"Kai namiji ne kana da hanyoyin da za ka bi, ka sanya zuciyar matarka da son ka, mu kuma maza ne idan bama son yarinya to zai yi wahala mace ta sauya mana ra'ayi, ka yi mana addu'a idan muna da rabon aure a wannan duniyar Allah ya nuna mana lokacin, amma yanzu idan kana so, sai mu bar ?asar mu yi nisa da ku, ni sa nahar abada in dai hakan zai sanya maka natsuwa."

Be ?ara magana ba ya fice daga gidan cikin sauri, Samir ya rungume Salim yana wani irin kuka mai ban tausayi ya ce "?an uwa duk yadda muka yi don ganin komai ya tafi daidai ba tare da wata matsala ba, sai da muka yi rashin nasara, yau Wan uwanmu ne ke magana da mu a haka, me ya sa matsala daga wannan sai wannan?" Salim ya ce "Kar????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ka da mu komai zai daidai ta in sha Allah, na yarda ?anwarmu za ta gyara komai wannan karon."

*********************
A gurin da ya barta nan ya tarar da ita ta naWe guri Waya jikinta nata rawar sanyi zafin zazzaSi ta ya ?aru sosai, kuma ta gaza mi?ewa ta Wauko blanket ta rufa da shi, ko Waki ta gaza shiga tana nan dai parlour har yanzu, ga abincin da ya fito ma ta da shi kafin ya fita har ya fara bushewa kuma babu alamar ta taSa shi.

Da sauri ya ?arasa gurin ta yana taSa ta ya ji zafin jikinta ba shiri ya Waga ta zaune amma ta gaza buWa idanunta tambayar ta ya fara yana faWin "Lafiya kike kuwa ya na ji jikinki haka?"

?o?arin buWe idanunta ta yi suka haWa ido da shi, tunawa ta yi da wayar da aka kira shi Wazu har ana kiransa da dear Baby, ?arfinta ta tattara guri Waya ta ture shi sai da ya faWi zaune dama a tsungune yake ri?e da ita.

Shi ma ransa a Sace ya ce "Ba sai kin yi man haka za ki nuna man kin tsane ni ba, na jima da sanin hakan taSa jikinki da nake ma ji kike kamar za ki mutu saboda damuwa, hakan ya sa yanzu na zo mana da mafita mai sau?i, Yayunki da suka zo dake na sanar da su suzo su Wauke ki, ku koma ?asar da ku ka baro."

Ita ma cikin tsawar ta fara magana "Ai dole kace na koma gurin da na fito, saboda yanzu ba ni da wani amfani a gurin ka, duk tsawon lokacin nan ina ta tunanin laifin da na yi maka kake hukunta ni haka, ni ina zargin kaina, families na ma suna zargina, haka duk na Wauki laifin na Waurawa kaina duk da ban san me na yi ba."

"Duk soyayyar uwa a gurin ?a-?an ta haka na bar yarana da bamu taSa wuni ba mu ga juna ba, na zo gurin ka don na san meye damuwar ka, idan laifina ne na baka ha?uri."

"Amma sai da nazo na fahimci tunanina sam ba haka ba ne, so na ka daina yi saboda yanzu ba ni da wani amfani a gurin ka, ka sani ko baka ce na tafi ba zan tafi kuma kafin na tafi sai ka ban takardar sakina, nafi son na mutu a kan ciwon son ka, a kan na yi rayuwa ina tunanin akwai wata a zuciyarka bayan ni" cikin tsawa da hawaye sosai take magana.

Kallon ta yake baki sake cike da mamaki murmushin ?arfin hali ya yi ya ce "Oh ta nan kika biyo kuma, saboda ni ban fito fili na sanar da ke cewa akwai wani a ranki ba ni ba, shi ne yanzu kika mayar da laifin a kaina ko?"

Duk abun da kike Soyewa na sani yanzu ya fito fili na fahimci komai, ko kina son ki ce har yanzu ban san gaskiyar yadda aka sanya ki aurena ba, ta hanyar tursasawa, a kan kin shiga tsananin tashin hankali da damuwa da kuma tsanata da kika yi har da sumewa kika yi, lokacin da aka ba ki umurnin ki je ki sanar ni ne wanda kike son aura?".

"A lokacin kafin aurenmu babu kalar tambayar da ban yi maki ba amma ko da yaushe amsar Waya ce ba komai ni ne zaSin ki, duk da nagaza yarda cewa kina so na da gaske, amma ban taSa tunanin tsanar da kike yi man ya kai har da za ki suma saboda kin tsane ni ba."

"Babban abun da yafi Waga man hankali shi ne yadda kika ko yi ?arya har kika samu damar yi man ?aryar da, na yarda dake 100% har na mayar dake matata, ashe duk wannan shirin ?arya ne, kin yi hakan ne saboda ba ki son ganin families mu na fushi damu" cikin tsawa ya ce "Sufayya kin cutar da ni, kin karya man zuciya" kuka suke sosai daga ita har shi Sufiyan Win.

Da rarrafe ta ?arasa gurin da yake ta ri?e ?afarsa ta ce "Ban san ya gaskiyar ta zo kunnenka ba Yaya, amma don Allah kaba ni dama Waya na yi maka bayani, ko da kotu ne ana bawa mutum damar yin bayanin sa kafin a yanke ma sa hukunci, don Allah karka yanke man hukunci cikin fushi ka daure ka bani dama please."

Ganin yana ta kallon ta kawai kuma ya?i yin magana da sauri ta mi?e ta nufi ?ofar Waki, hanya na haWe ma ta saboda jirin da ke Waukar ta, idanunta har rufewa suke, ganin haka yana jin tsoron kar ta je ta illata kanta da gudu yabi bayan ta yana ?o?arin ri?o ta.

Tana shiga Wakin ta fara dube dube can ta hango Qur'anic da sauri ta Wauka ta zo gurin da yake, dur?ushewa ta yi ?asan ?afarsa ta ce "Na san ba lalle ka yarda da magana ta yanzu kai tsaye ba, amma sanin kanka ne ba zan yi ?arya ina ri?e da Qur'anic ba."

"Wallahi Yaya na rantse da wannan littafin mai tsarki cewa ina matu?ar son ka, ka daure ka yarda da ni, abun da ya faru kafin aurenmu ya riga ya faru ba za mu iya sauya hakan ba, maganar yanzu ya kamata mu yi" kuka take sosai.

?aga ta ya yi, ta zauna sannan ya zauna ku sa da ita, ya naWe ?afafunsa ya ce "Na yarda da ke fiye da kaina ?anwata amma yadda na samu labarin dalilin faruwar aurenmu ya Waga man hankali, yanzu ina son ki yi man bayanin tun yaushe kika fara so na?"

Cikin sar?ewar murya ta ce "Wallahi Yaya idan na faWi lokacin to zan yi maka wata ?aryar ne, kuma yanzu kam ba zan so kalmar ?arya ta sake shiga tsakaninmu ba ina jin tsoron abun da zai ?ara faruwa."

"Yaya abun da kawai zan iya faWa shi ne ko lokacin aurenmu ba wai ina jin tsanar ka ba ne, nafi yarda cewa damuwa ce ta yi man yawa a wancen lokacin, amma a zahirin gaskiya na fi tunanin na fara son ka tun lokacin da muke matsayin aboki da ?awarsa, Yaya kuma ?anwa, ma'ana kafin aurenmu, kafin na san ala?ar ka da su Yaya Salim da Samir."

Dalilina kuwa lokacin da na ji cewa kana asibiti kuma na je naga halinda kake ciki na tsorata sosai na ji kamar idan na rasa ka a lokacin ni ma zan iya rasa tawa rayuwar, sai dai zancen gaskiya ban fahimci mene ne nake ji a kanka ba sai bayan aurenmu."

"Musamman wata rana da na haWu da wata mata tana ta faWin yadda take son ka lokacin kuna makaranta wai sunan ta ko Rashida ne? a haka ne, ranar ji na yi kamar zuciyata za ta fito waje a kan zafi, da ace mun ?ara Sata lokaci gurin tabbas zan iya sha?ar wuyanta, amma Allah ya rufa asiri munbar gurin a kan lokaci."

Fuskarta duk ta Saci da hawaye ta kalle shi ta ce "Ban sani ba ko zan sake samun damar da na samu a gurin ka can baya, amma ni dai na san wannan ita ce gaskiyar yanzu kuma ya rage naka ka yarda ko akasin hakan."

Ri?e hannunta ya yi sannan ya ce "Wannan damar a ko da yaushe ke ka Wai ce mai ita ?anwata, don Allah duk rintsi kar ki sake Soye man komai ko da bazan ji daWi ba, na san daga bi sani zan fahimce ki" yana cikin maganar ta tuna kiran da aka yi ma sa Wazu aikuwa da sauri ta fizge hannunta ta fara ja baya tana girgiza ma sa kai.

Kallon ta ya yi cikin mamaki yake tambayar ta lafiya kuwa, cikin kuka sosai ta ce "Wallahi yanzu baka so na, ko da ka taSa so na a can baya, yanzu kam an samu sauyi, akwai wata a zuciyarka mai kiran ka dear Baby ko ba haka ba ne?"

Kallon cikin idonta yake tsananin kishin da ya hango cikin idonta shi abun har mamaki ya ba shi, tunani ya fara shin da man haka wannan yarinyar take da masifar ki shi?

Murya na rawa ya ce "?anwata wai zargina kike ne haka, kina zargin ina tare da wasu matan ne ko kuwa?"

Cikin kuka sosai ta ce "Ba na zargin ka da ala?ar banza, kuma bana tunanin ko nan gaba zan iya zargin ka, amma kai mijin mace huWu ne waya sani ko ka samu wata bayan ni cikin rayuwarka, kana son ?ara aure ko ba haka ba, ina kallon ka da idanun nan nawa biyu ka fita cikin kwalliya har da sanya manya kaya sai ?amshe kake."

Dariya ya so yi amma haka ya daure don yanzu kam dole ya yi lallashi ya ce "?anwata Wauko wayar ki sake kiran number ki ji da kunnenki ko ita Win wacece, me ya sa kishi zai rufe ma ki idanu ki gaza banbance muryar yarinya da tsohuwa?"

"Wallahi wannan matar a matsayin jikanta nake, da jikanta muka yi makaranta shi ne duk lokacin da ta samu labarin ina Dubai sai ta Waga hankalin kowa a kan akira ma ta ni, in dai ina cikin ?asar to ba za ta taSa yarda wani ya duba ta ba sai ni."

Yanzu ma sun zo yin umra ne ita da families ta, shi ne ta samu labarin na shigo, tun a jiyar take sa ana ta kirana wai na zo, ni kuma lokacin bana cikin yana yi mai kyau shi ya sa na?i zuwa sai yau, ko shi ganin ki ne ya sanya ni jin ?arfin fita."

"Kuma jimawar da na yi gurin ?an uwana na fara zuwa sannan na wuce gurinta kuma ko minty goma ban yi ba na dawo saboda na san na bar ki gida, sannan Baby da take kirana a cewar ta wai har yanzu mu Win yara ne jarirai a gurinta, shi ya sa duk'kan mu tana kiran mu da wannan sunan."

"To na ji, amma sanar da ni wani abun cikin jikokinta akwai mata marar aure?"
Cikin rashin sanin ina maganar ta ta dosa ya ce "A mana akwai su sosai ma kuwa."

Kuma kana jin maganar matar sosai, sannan kana girmama ta, duk abun da tace ka yi matu?ar ba haramun ba ne za ka yi koh?"

"A mana tana da girma sosai a idona, kuma komai tace na yi in sha Allah zan yi in dai be fi ?arfina ba."

Nan take jikinta ya ?ara Waukar rawa kafin ya ankara sai ganin ta ya yi, ta yi baya ta faWi kwance, ko da ya je gurinta ashe wai sumewa ne ta yi, cikin tsoro da razana ya nemo ruwa ya zuba ma ta.

Numfashin ta na dawowa daidai, da sauri ta ?an?ame shi tana kuka "Don Allah Yaya ko ta ce ka auri jikarta ka ce ah ah, karka bi wannan umurnin don Allah" duk ta ri?e shi sosai kamar ma tana neman sake fita hayyacin ta, shi kam abun har mamaki yake ba shi wannan wane kalar kishi ne haka, lalle yanzu kam ya ?ara yarda tana son sa sosai.

"Natsu ?anwata wannan kin san abun ba zai taSa yuyu ba ne, ta ya ma, za ta ba ni umurni, ko ta ro?i alfarma na auri wata jikarta can,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login