Showing 45001 words to 48000 words out of 123822 words

Chapter 16 - WATA KADDARA Complete Hausa Novels By (Yar gatan mama).doc

24 Sep 2025

3422

in dai muka fita da ?an uwana to su ne masu biyan kuWin, amma fa kar ki ce man sarkin mantuwa a nan ne kawai nake da mantuwa."

"In dai ni bance ba kai ka cewa kan ka, don haka ka yi sauri kaje ka Wauko mu tafi."

"Na je kuma, ko dai mu je? zo mu je tare mana."

"Ah ah gaskiya ni kam ba zan koma ba"
Samir yana girmama maganar ta hakan ya sa ko sanin asalin ta sau Waya ya taSa tambayar ta tun da ya lura bata so bai sake matsawa akan dole sai ya sani ba, ya ce,
"To shi ke nan amma ki tsaya a nan yanzu zan dawo kar ki matsa ko ina."

"Haba Yaya kamar wanda zai yi tafiyar sati Waya wannan dokokin haka, kaje in sha a nan za ka tarar da ni."

Har Samir ya shige yana waiwayen?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ta yana hango ta a tsaye.

Tana nan a tsaye sai ga mutum a ga ban ta tana Waga kai ta ga ashe Alhaji ne wan da ya Wauke ta daga gidan Aunty uwar mata ya ce,

"Yau ga ki, dama na ce duk inda kika shiga sai na nemo ki wallahi ki zo mu je salin alun ko kuma naja ki da ?arfi, don yau ba mai raba ni dake in kina ganin ranar kin yi nasara akai na to yau ba za ki, yi ba ranar shi ya sa kika gudu, yanzu kuma kin samu irin wan da kike so ko?"

"A na samu irin wanda nake so amma kuma shi ba mutumen banza ba ne mijina ne in sha ALLAH kuma wallahi idan baka bar gurin nan ba zan yi maka ihun ?warto."

Tana maganar ne duk a tsorace, cikin zuciyar ta kuma ro?on ALLAH take ya dawo da Samir a kan lokaci saboda wannan mutumen baya da mutunci ko kaWan.

"To yi ihun na ga wanda zai zo taimakon ki a nan yana maganar yana ?o?arin zuwa jikin ta.

Ganin da gaske yake sai kawai ta rufe ido ta yi ?arfin halin tura shi ta baya, amma sai aka yi rashin sa'a ya faWa akan wani ?aton dutsi kan shi ya bugu bai ?ara motsi ba sai fitar da jini ma da kan ke yi.

Direban shi na ganin haka take ya fara kururuwa yana faWin ta kashe Alhaji,

Hankalin ta ya yi masifar ta shi, jin wannan kalmar ta direba, ai kuwa duk ta ruWe ba abun da take kira sai sunan ALLAH da na Samir.

Samir na zuwa ya ga yana yin ta magana ma ta gaza yi, ya ce " Mi yake faruwa ki sanar da ni mana?"
A ruWe shi ma yake maganar.

Bata ma san lokacin da ta faWa jikin shi ba, jikin ta sai faman kyarma yake, faWi take
"Na shi ga uku Yaya na yi, ki san kai wallahi na kashe shi."

Duk ta fita hayyacin ta, ta ruWa Samir.

Samir ya ce "Na ji yanzu ki natsu ki sanar da ni wa kike zargin kin ka she Win?"

Da hannu ta nuna gurin da Alhaji yake kwance.

Kafin ya yi wani yun?uri har police sun zo gurin da yake dama kusa da su ne.

Suna zuwa su ka ce, za su tafi da ita.
Samir ya ce "A kan me fa?"
"Su kace a kan ta yi, ki san kai."

"Au har kun tabbatar ya mutu kenan?"

"Ko bai mutu ba sai mun tafi da ita saboda ta yi yun ?urin ki san kai."

"Amma lalle na raina aikin ku, saboda sam baku ganewa, yanzu a ganin ku wannan yariyar za ta iya wannan aikin, to wama ya sanar da ku hakan? bari ku ji, to ni ne nan na yi wannan aikin ba ita ba don haka ni zaku kama."

Da sauri ta kalli Samir ta ce "Kana hauka ne, ta ya zaka Wauki laifin da ba kai ka aikata ba don ALLAH ka dawo hayyacin ka."

"Ke ce kike hauka a kan kare ni kina son jefa kan ki a matsala."

Kallon police ta yi, ta ce "Ah ah wallahi ni ce mai laifi don ALLAH kar ku saurare shi."

Shi ma abun da yake faWa kenan.
Ganin za su Sata masu lokaci duk suka tafi da su aka sanya su a sell Waya kuma.

Kawar da kanta ta yi gefe Waya ko kallon gurin da yake bata yi ba,

Dariya ya saka mata ganin yadda ita a dole nan fushi ne take ya ce,
"Shin wai kina nufin fushi ne kike da ni? to wallahi dama ki tsaya a haka kin mafi kyau abun ki."

Cikin fushi ta ce "Wai kai kana Waukar wannan abu ne mai sau?i?"

"Wannan fa babbar matsala ce, ni yanzu babban tashin hankali na su Momy na can ko a wanne hali suke ALLAH ne masani, don ALLAH Yaya har yanzu akwai lokaci ka sanar da su gaskiya ko kuma ka sanar da su ko kai waye."

Murmushi ya yi sannan ya ce "Ki yi ha?uri amma ba zan yi ko Waya ba dole sai na ga yadda suke gudanar da aikin su, wai me ya haWa ki da wannan tsohon?"

Cikin tura baki ta ce "Wai sai yanzu ya tuna ya tambaye ni bayan ya gama sanya rayuwar shi a matsala."

Ta ce kawai ya gan ni a tsaye shi ne yazo ya yi man maganar ban za har yana ?o?arin taSa ni ganin da gaske yake shi ya sa, na tura shi baya a she da dutsi a gurin."

Ran sa ya yi matu?ar Saci ya ce "Me ya sa baki sanar da ni hakan ba tun a can? wallahi da ko ya mutum sai na ?ara sassara shi."

A ranta ta ce "To daya san a salin labarin fa ya kenan? dubi duk yadda ya sauya lokaci Waya."

Can ta ce "To ai sai ka fita ko yanzu ka sassara shi Win, kana ta wani cika da batsewa bayan ko kai abun a kama ne ayi ta sara saboda zunubin ka."

"Da ka yi ha?uri kaje gida da yanzu nafi samum natsuwa a ?allah su Momy sun san gurin da muke amma yanzu ALLAH ka Wai ya san irin tashin hankalin da suke ciki."

"Don ALLAH ki natsu ?anwata ba abun da zai faru, ta ya kike tunanin zan iya tafiya na bar ki cikin wannan matsalar?"

"Ta ya soyayya ta zata zama gaskiya idan har zan iya gudun ki a lokacin da kike cikin tsananin bu?ata ta?"

"Idan har zan yi hakan to bai dace na kira kaina masoyi ba, kin kuwa san yadda na ke ji idan kika yi, nisa da ni? kin san halin da zuciya ta ke shiga idan na ganki cikin damuwa ko matsala? ji nake kamar raina zai fita."

"Don ALLAH kar ki sake tunanin yin ni sa, da ni dan wannan dalilin, kuma kar ki damu da su Momy da zan koma gida ba tare da ke ba, to ba zan taSa birge su ba, ko mai zai daidai ta kin ji mata ta?"

"Wallahi na za?u a Waura auren nan kin ga babu zancen ki sake tunanin yiman ni sa saboda duk inda kika saka ?afa to ni ma nan zan saka tawa."


Bata san sanda ta samu takalmin ta jefe shi da shi saboda tsabar ta kai ci, suna ciki wannan matsalar amma shi ta zancen aure yake.

Sai dai jikin ta duk ya yi san yi sosai da jin kalaman shi, sai take ganin kamar bata dace da wannan soyayyar ba, kuma sai ya koma bata tausayi yau ga shi a kanta yana zaune gurin da ko a mafarki bai taSa tunanin zuwa ba.

Hakan ya sa, ta ji duk ta tsani kanta ta yi shuru can kuma ta ce "Ka yi ha?uri na Waga ma murya."

Cikin muryar tausayi take magana.

"Kin gama dogon tunanin na ki kenan? ban san me ya sa kin fiye tunani ba."

Haka suka zauna shuru ba mai magana ga dare ya yi sauro ya hana Samir sukuni amma sai faman tambayar ta yake tana lafiya shi bama ta kan shi yake ba, ranar a zaune suka kwana...

PAGE 3?? 1??
Da safe D.P.O ya shigo yana cewa "Ina waWan da ake zargi da illata Alhaji?"

A na fito wa da su, ya kalli Samir da sauri ya mi?e tsaye ya ce "Ya salam Alhaji ?arami me ya kawo ka, nan?"

"Yaranka ya dace ka yi wa wannan tambayar ba ni ba, saboda irin adalcin su, da iya aiki sun kama mutane ba bincike, abun da ya yi, ni yar aikata wa a kanta da ya yi nasara na tabbata ba abun da, za su yi saboda shi Alhaji ne, ita kuma su na tunanin ba kowa ba ce, babban abun Sacin ran shi ne a guri Waya su ka haWa namiji da mace saboda rashin sanin darajar ?a mace."

"D.P.O ya ce wallahi ban san duk haka na faruwa ba don ALLAH ku yi ha?uri,
yanzu ma, za ku iya tafiya saboda na ma, ka she case Win komai ya wuce."

Samir zai sake magana Rahma ta hana shi.

"Shi ke nan zan yi shuru ne kawai saboda mata ta, ta bu?aci hakan, ba dan haka ba ALLAH kaWai ya san irin hukuncin da zan Wauka."

Rahma ta ce "Amma ba ka sanar da mu cewa mutumen yana raye ba?"

Samir ya ce "To me ye a ciki idan ma ya mutu? don ALLAH shige mu tafi."

Cikin tsananin Sacin rai yake magana.

"Yana raye an ma sallame shi, kuma in sha ALLAH za a hukunta shi akan laifin sa."

Haka su ka fito D.P.O sai faman ba su ha?uri yake, wayoyin sa ya kunna ai kuwa kamar jira a ke sai kira bayan kira.

Su na zuwa gida su ka tarar da su Momy zaune ga duk'kan alama ko bacci ba su yiba,
Su na jin muryar su da sauri su ka yo kan su kalolin tambayoyi har ma su ka rasa wace, za su fara amsawa.

Samir ya ce "Yanzu don ALLAH za ku bari mu zauna ko kuwa?"

Da ga nan dai su ka sanar da su abun da duk ya faru,
Hankalin su ya shi sosai Momy sai faWi take "Ki na lafiya ?ata ba abun da ya same ki?"
Shi ma Dady tambayar kenan.

Rahma ta ce "Yaya na tare da ni, in sha ALLAH ba abun da zai faru da ni kar ku samu damuwa."

Cikin Wan ?an?anin lokaci sun yi sa bo sosai da juna wan da har ta kai ba ya samun natsuwa idan ta yi, ni sa da shi, ko da yau she su na tare ba ya zuwa ko ina in ko har fati ta kama shi to fa tare za su tafi.

Ranar da kuskure ya sa, ta ce ba zata je ba kuma fitar ta zama dole kafin ya dawo ya kira wayar Momy so ba adadi hakan ya sa Momy rokon Rahma don ALLAH ta ri?e wayar ta ko zata samu ta huta haka nan da yawan ki ran da Samir ke yi.

Ya na yawan yi mata zancen ?an uwan shi duk lokacin da ya so, yanuna mata su sai wani saSani ya shi ga tsaka ni.

A kwai wata rana da ya yi yun ?urin hakan lokacin ita kuma ta na yiwa Momy gyaran gashi ya shigo da sauri ya na faWi "Mata ta, ki na ina ne?"

Da yake haka yake kiran ta ko a gaban waye kuma baya jin kunyar nuna mata soyayya a ko ina, tun tana damuwa har ta, san ya ma shi ido, har ta kai da sabawa, to ranar ma da haka ya kira ta a gaban Momy ne shi ya sa, ta gaza amsawa.

Ya ce "Wai dama ki na nan tun Wazu ina ta nai man ki? to zo mu tafi yau dai ku gaisa da ?an uwana ta video call saboda bana son ranar da, za ku haWu ki ji kamar su ba?i ne a gurin ki."

Momy ta ce "Kai je can kabawa mutane guri tun da safe kuna tare yanzu dan ta Wan zo ta gyara man gashi za ka sa ke zuwa ka Wauke ta, to ba inda zata je, ka je kace da ?an uwan na ka, su dawo ?asar idan su na son su gan ta."

"Amma dai Momy kin san mata ta ce ko?"

"Kai ma ina fatan ba ka man ta cewa ?ata ba ce don haka ba zata je ba."

Haka dai Samir ya fita yana ta mita wannan ranar ma bata samu haWuwa da ?an uwan na shi ba.

Wata rana suna zaune da shi yana yi mata magana amma ba amsa ya kalle ta, ya ce "Wai yau me ke damun ki tun Wazu ina ta magana amma kamar ba ki tare da ni?"

"Wallahi jikina na ba ni akwai matsalar da ke tun karo ni ko kuma wani na tare da ni."

"Amma me ya sa, ki ka faWi haka? don ALLAH ki cire ko mai a ran ki, ba abun da zai faru in sh ALLAH."

Kawai ta yi shiru ne saboda ba ta fiye son yin gardama ba, amma ita dai duk ta ji wannan ya na yin a tare da ita to akwai babban abun da zai faru.

Ga nin ta?i samun natsuwa hakan ya san ya shi cewa "Kin ga ta shi mu tafi Wakina ki ga ?an uwa na, na man ta na nuna maki photon su tun da jimawa."

"?akin ka kuma me ya sa babu su parlor?"

"Ba fa yanka ki zan yi ba matsora ci ya, duk'kanmu idan ba parlorn Wakunanmu ba, ko cikin Wakinmu ba, ba za ki taSa ganin photon mu ba."

"Sai kuma Wakin iyayenmu kuma ko wanne gida ki ka je daga cikin gidajenmu haka za ki tarar."

"Amma idan ba za ki nawa Wakin ba muje Wakin Momy ki ga ni koh?"

"Ah ah zan maje, me ye a cikin Wakin na ka, da ba zan shiga ba? ta shi muje kawai."

Ta faWi haka ne saboda ta ga kamar ya na tunanin bata yar da, da shi ba, ita kuma ta san ta yarda da shi sosai.

Ya ji daWin hakan sosai saboda fuskar shi ta nuna.

Sun ku sa zuwa part Win sa kenan, su ka jiyo muryar Dady na cewa "Ku zo nan ina ku ka shiga ne tun Wazu ga Mama Ladidi ta dawo?"

Samir yaje da sauri ya gyada ta ita ma Rahma hakan ta yi kamar yadda ta ga, ya yi sai dai tun da ta gan ta, wani irin faWuwar gaba ta ji.

Sam bata yar da, da ita ba amma bata da ikon bayyana haka saboda ta han go tsabar yarda da ita a idanun su.

Momy ta ce ?ata wannan ita ce Mama Ladidi tun da aka haifi yayan ki take gidan nan, ta na cikin masu aikin gidan aikinta goge goge da shara da dai Wan abun da ba'a rasa ba, Yayan ki ne ya sanya mata suna Mama Ladidi, koda ki ka zo ita kuma taje gida an yi masu rasuwa."

Sannan ta dubi Mama Ladidi ta ce "Wannan su nan ta Bilkisu kuma ?ata ce kuma matar Wanki in sha ALLAH."

Da sauri ta sake kallon Rahma ta ce "matar Wana kuma ba dai Samir ba?"

Dady ya ce "Shi ma na, kin yi mamaki koh?"

Ta ce hakane "To ALLAH ya sanya alkhairi."

Dukan su suka amsa da ameen.

Kwana biyu da zuwan ta suna kitchen, ta ji an shigo gidan sai faman kiran sunan Momy ake babu girma ba arzi?i kuma bata san muryar ba.

Da sauri suka fito duk kan su wata mata ta gani ita da wata matashiyar yarinya kafin ta yi magana ta ji Momy na cewa, "Hajiya Luba ke ce a tafe?"

Bayan sun zauna suka gaisa amma wannan budurwar bata da niyar gai da Momy,
Hajiya Luba ta ce "Ba tare da dogon bayani ba ina son na san wai mai ku ke jira ne har yanzu ba wani zance mai ?arfi akan maganar auren Aziza da Samir shi ya sa, na zo yanzu da kai na asaka rana haka nan koh?"

Momy ta ce "Amma ai ban taSa zancen haWasu aure ba, da a ce shi da kan shi ya ce, ya na son ta zan fi kowa farin ciki tun da ita ma ?ata ce."

Amma kuma hakan bai faru ba, yanzu haka zancen da nake yi maki Samir ya samu wace yake so abun da ya sa bamu fitar da maganar ba saboda Wan uwan shi bai ?arasa jin sau?i ba shi ya sa muka Wan jira."

"An zo gurin, kenan ni ina can ina lissafin aure, ku kuma ku na nan ya samu wata koh?
To ma wace ce wannan wace tafi ?ata ki ma haka a gurin ku?"

Daidai lokacin Rahma ta du?a zata ajiye masu abun taSawa, Momy ta ce "Kin gan ta nan ku sa, da ke sunan ta Bilkisu."

Kallota ta yi, ta ce "Wannan abar ce yake so, to me ya gani hancin ko idanun na dai ga ko Wan hasken nan na zamani bata da shi sosai?"

"Momy ta ce "Ba kyau ko hasken fata ke san ya a so mutum ba."

Lokacin fitowar Samir da Dady kenan, ya ce "Ga shi kuma har da kyaun tana da, sai dai masu hankalin fahimtar me ye kyau kaWai za su fahimci hakan kuma hasken fatar ta na asali ne, ba na mai ba.

"Me ye haka ba na hana ka, ka ji ana magana ka san ya baki ba?"

"Ah ah kyale shi idan bai yi man haka ba ai bai cika Wan ki ba kuma marar kunya."

Dady ya ce "Samir kai da ?ata kubar gurin nan."

Zaune suke a Wakinta, ba mai magana Samir ya ce "Me kike tunani haka ne?"

"Ina tunanin wace ce wannan Win?"

"?aunar Momy ce uban su Waya sai dai sam bata da kir ki, kuma a haka take son na auri ?ar ta marar kun yar nan da kika gani."
"To ALLAH ya kyau ta."

**********************
Kwana uku da faruwar haka Dady ya samu yaja Samir da ?yar sun fita ita kuma Momy na Waki Mama Ladidi ta samu Rahma ta na haWa lemun da Samir yafi so, "ki na aiki ne?"

Mama Ladidi ta yi tambayar.

"Ba wani babban aiki ba ne, ko ki na bu?atar wani abun ne Mama Ladidi?"

"Ah ah ina dai son magana da ke tun da jimawa amma ban samu dama ba kuma sai na ke ganin kamar ba za ki yarda ba."

"Mama Ladidi kar ki ce haka ki sanar da ni ko mene ne, na shirya Wauka in sha ALLAH."

"Da ma bakomai ya sa ake son haWa auren

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login