Showing 30001 words to 33000 words out of 123822 words

Chapter 11 - WATA KADDARA Complete Hausa Novels By (Yar gatan mama).doc

24 Sep 2025

3450

ba sai ta basu ruwa sannan suka yi bacci.
"Mama ta ce Allah ya yi maki albarka."
Rahma ta ce ameen."

Tun da safe Rahma ta je gidan Mama Atika, Mama Atika ?anwace agurin Mama su kaWai suka rage a duniya sai dai ba tada kir ki musamman a kan Rahma.
Rahma ta rasa me ya sa ?anwar mahaifiyarta ta tsane ta da yawa haka,

Amma haka ta daure ta shiga gidan ta tarar su na breakfast, tana ganin ta kafin ta amsa sallamar ta sai da ta ce "Lafiya ba?ar mayya meya kawo ki gidana tun da safe haka?"

Rahma ta du?a ?asa ta ce "Mama Atika ina kwana?"
"Daban kwana ba za ki ganni ki faWi abun da ya kawo ki, ko ki ta shi kibar man gida."
Nan dai ta sanar da ita matsalar su
Kawai sai ta ce "To shi ne me? ai na sha sanar da ita cewa ke mai ba?ar ?afa ce kuma mayya amma ta?i yarda don haka ta shi ki ficeman daga gida kuma karna sake ganin ki nan."

Har ta kai ?ofar fita mai gidanta ya kira Rahma ya bata 500 kafin ta karSa har Mama Atika ta karSe ta ce "Ballahi ba za ta fita da ko naira Waya daga gidan nan ba."

Tana fita sai kawai ta yi tunanin zuwa gidan Baba Sule Abokin Baba asanin ta suna mutunci sosai amma tana zuwa ta sanar da shi damuwar.
Sai cewa ya yi "Ai nasar da shi sai yaga ?alubali tun da ya hanani auren ki wai yariga ya bayar dake."

Haka ta ji maganar wani iri wai Baba Sule ya so a ba shi auren ta.
Ta dawo gida ba nasara,tana shiga gidan Mama ta ce "Daga ina?"
Ta sanar da ita duk gurin da taje da kuma yadda suka yi.

Mama ta ce "kash ai da na san za ki je ba zan bari ba, kinga tun Wazu na yi wata shawara me zai hana kije ki siyar mana da samirata tun da kin ga ita ce kawai da ni mai Wan kyau a Wakin nan."

"Shi ke nan Mama bari na je na gani ko za'a dace."
Gidan dillaliya taje ta siyar ta siyo masu abinci.

Da safe Mama ta ce, "Me ya sa ba zaki makaranta ba yau ko ba kida exmas ne?"

"Ina da exmas amma haka kawai nake jin kamar akwai abun da zai samu Kamal shi ya sa nake son na tsaya gida."

Murmushi Mama ta yi "Ta ce zaman ki ba zai sauya komai ba daga ?addarar Allah ki sanya hakan a ranki, yanzu ki ta shi ki tafi kar ki makara."

Haka Rahma ta tafi amma kuma ta gaza natsuwa, exmas Win ranar ta dai yi kawai amma bata tunanin ta yi abun kir ki kuma ita ce ta ?arshe, ?an makarantar sai murna suke ana ta ban kwana amma tana gamawa ta biyo hanyar zuwa gida.

A can gida kuma Hajiya abun duniya ya gama isar ta saboda ganin har yanzu Mama da yaranta suna gidan.

Abinci take ci ita da ?arta, Kamal yazo gurin ta ya tsaya lemun da ta gama sha ta fasa kwalbar gefen sa yana ?ara matsowa ku sa dasu ta tura shi, ya kifa a kan kwalbar ta ce "Dallah can mayen yaro sai faman kallona kake salon na kware."

Rahma na shiga gidan sai akan idon ta hakan ya faru Mama da Idris ma duk sun hango abun da ya faru.
Da sauri ta je gurin sa ta Waga shi yama gaza yin kuka saboda azaba sai kiran Aunty yake yana faWin, zafi yake man Aunty."

Cikin ruWewa ta rasa mai za ta yi sai kawai ta yi ?arfin halin fizge kwalbar aikuwa jini ya falle da gudu Rahma ta fita da shi waje, a ?ofar gida ta haWu da Sa'idu akan babur ta ce "Don ALLAH ka taimakeni ka kaini asibi,
Sai cewa ya yi "Me ya faru?"
Nan ta sanar da shi abun da ya faru.

Ya ce "Ah ah gaskiya ba zan je ba wannan zance ne babba idan muka tafi ?an sanda suka ri?emu fa?"

"Ba sai mu yi masu bayanin abun da ya faru ba."

"Ke ni fa na manta ba ni da mai a babur Win nan."

Ganin zai Sata mata lokaci haka ta fara gudu duk napep Winda ta tare basa tsayawa ga jinin jikinsa ya ?ara ?arfi sai zuba yake sosai.

Ganin haka ta ma manta da dokar ta ta rashin cire hijab haka ta cire hijab Win ta Waure ma sa gurin, ga shi ko Wan kwali babu akan ta dama can ita ba masoyiyar Wan kwali ba ce indai da hijab ajikinta.

Da ?afa ta je har asibin Doctor ya sa aka shi ga da shi ciki da sauri.
Cikin haki na alamar gudun da ta yi, ta ce "Doctor ?anena zai ji sau?i koh?"

"In sha Allah, amma kije ki sanar mawa ?an sanda, sannan ki kawo 20k wanda za mu yi photo muga cikin nasa.

Cikin razana ta ce ?an sanda kuma har da 20k
Don Allah ka taimaka wallahi ba ni da kuWi don Allah ko a ba shi kayi ma sa photon.

"Wannan shi ne kaWai taimakon da zan iya yi maki sannan kuma ?ara Sata lokacin ki shi ne ?arin shigar rayuwar sa hatsari."

Ba tada wani zaSin haka tabar asibin ta je ta sanar da ?an sanda kamar yadda Doctor ya bu?ata, tana zuwa ta sanar da su abun da ya kawo ta, sai cewa su kayi taje ta kawo 10k saboda za su zubawa motar su mai da kuWin rubutu, babu kalar magiyar da ba ta yi ba amma ko kallon ta basu ?ara yi ba.

Gida ta dawo domin neman mafita tana shiga ta tarar da Sa'idu da Asiya su nata faman cin abinci a tare, har da shewa kamar ba abun da ya faru a gidan, ya kalleta ya watsar.

Mama na ganin ta tazo da sauri tana tambayar ya ake ciki yanzu ya jikin Wanta?
Nan dai ta sanar da ita komai har zancen kuWin.

Mama ta ce "Zancen dubu talatin fa kike, to mu yanzu ina muka ga wannan kuWin?"
"Don Allah ki daina wannan kukan ina da mafita."
Da sauri Mama ta ce "Wace mafitar ke nan?"

"Keken Winkina za mu siyar kawai mukai kuWin tun da Baba baya nan ya tafi ?auye musaffa."

Ganin cikin uzuri suke kuma dama can ba wani babba ba ne da?yar suka ba su 45k amma a haka murna ma suke saboda biyan bu?ata yafi dogon buri.

Su uku su kaje Mama da Idris sai Rahma haka su kaje gurin ?an sanda suka ba su 10k sannan suka yarda su bisu, suna zuwa suka sanya hannu sannan doctor ya karSi 20k aka fara duba sa.

?an sandar su kace suje su nuna masu wacce a kace ta yi laifin.

Haka duk suka Wun guma sai gida...

WATA ?ADDARA
ANOTHER DESTINY
By
SUWAIBA M AMIRU
(?ar gatan mama)
' *PAGE* 2?? 2??

Suna zuwa ?ofar gidan Baba ya ce,
"Maa sha ALLAH yallaSe da man na san wannan makirar yarinyar sai ta ki raku shi ya sa tun da na dawo na tsaya jiranku, wannan yarinyar tun da na auro matata kamar ita na auro ma ta tsane ta ita ma ke yima mahaifiyarta ki shin, yanzu fa shedu da yawa sun she da cewa yaron nan wasa yake har ya faWa akan kwalbar amma ita ta tsaya tsa yin daka sai ta li?awa matata sharri."

Ta ce, "Baba ba ?arya na keba akan idona abun ya faru kuma ita ma Mama ta gani."
Ta dubi Mama ta ce "Ki yi magana mana Mama."

Mama ta buWa baki zata yi Baba ya ce, "Kina cewa ?ala akan wannan maganar a bakin auren ki kenan."

Sai kawai ta yi shuru akan karta rabu da mijin ta yasa ba zata bada sheda ba a karSowa Wanta ?anci.

Ran Rahma ya Saci sosai tun daga lokacin ta ?ara tsanar yin aure ta ce indai haka duk aure yake to ita kuma ba zata taSa yiba.

Haka ?an sanda suka ta fiyarsu su kace duk akan shirmen banza an Sata masu lokaci.

Su kuma asibitin suka koma Doctor ya ce "An gano kwalbal bata fita gaba Waya ba akwai wata ta li?e ?a san zuciyar sa don haka sai anyi masa aiki da gaggawa inko ba hakaba za'a iya rasa shi."

"Doctor to ayi aikin mana."

"Za'ayi amma sai kun aje dubu Wari biyu da hamsin."

A take gurin Mama ta suma hankalin Rahma ya ?ara ta shi da ?ar aka samu ta farfaWo.

"Ta ce Idris ka kula dasu bari naje gurin Baba ko ALLAH yasa adace."

Tana zuwa ta sanar da shi sai cewa ya yi, ba ya dasu kuma koda yana dasu to fa tabbas ba zai bayar ba tun da ta li?awa matar sa sharri.

Ta rasa me zata yi kuma, sai kawai ta yanke shawarar tafiya gurin da ta yi koyon Winki tun da anyi zaman mutunci wata?il ko kaWan a samu ko kuma su sanya ta wani aikin su biya ta.

Ta gama faWama ogan gurin abun da ya kawo ta, ya ce shi kam baya da aikin da zai bata wanda har zai bata wannan kuWin lokaci Waya.

sai ya ce,
"Amma me zai hana tun da ki nada abun kuWi ki kawo ni kuma sai na baki kuWin da kike nema."

"Oga abun kuWi kuma me nake da shi na kuWi haka?"

"Kofin da manyan mu suka baki ranar da aka yaye ku, kina bani ni kuma zan baki kuWin."

"Shi kenan oga amma don ALLAH muje ?ofar gidanmu idan na baka sai ka bani kuWin, kaga idan nace naje na dawo kafin naje asibiti lokaci na ?urewa."

Ya ce "badamuwa muje."
Suna zuwa gidan ta ba shi aikuwa sai ga kuWin ya bata tsanar sa Rahma taji a ranta kenan yanama da kuWin amma ba zai iya taimakon ta ba sai ya karSi wani abun fansa.

A nan ta barshi yana ta faman washe baki, tana shi ga asibitin ta samu Mama gurin da ta barta ta ce,
"Mama ga kuWin na samu."

"A ina kika samu Rahma?"
Nan ta sanar da ita duk abun da ya faru har yadda su ka yi, da Baba.

"Amma ki na ganin bai fi haka ba tun da ya baki kuWin nan babu shawara?"

"Ni dai wannan duk badamuwa ta bace fatana ?anena ya samu sau?i kawai."

"To ALLAH ya yi maki albarka."

Suna zuwa gurin Doctor su ba shi kuWin afara aikin sai ga shi ya fito ya kallesu ya ce,

"Sai dai ku yi ha?uri yaronku ya rigamu gidan gaskiya."

Take kuWin da tazo dasu suka zube ?asa cikin rawar murya ta ce, "Doctor don ALLAH ka ?ara dubawa, kaga gama kuWin nazo dasu."

Doctor ya ce "Sai fa ha?uri gaskiya lokaci ya yi."

Rahma ta yi kuka da ?uncin ra shin ?anen nata saboda sun yi matu?ar sha?uwa da ?an uwan nata sunfi ma zama da ita akan Mama.

Kwana bakwai da rasuwar tana zaune tsakar gida sai ga Sa'idu ya shi go yana ganin ta ya ce "Dama ko gurin ki nazo ina son na sanar dake cewa zancen aurenmu ki cire shi aran ki saboda ba zan iya da wannan ba?in duhun kan na kiba kullun cikin hijab kamar matar liman ni yanzu na samu ?ar zama ni wacce ta waye kuma Babanta ya yi man al?awarin gida mota bayan auren mu, ba kowa bace face Asiya ta nan gidan."

Ko wace mace idan anfasa auren ta ko wanda zata aura ya gujeta tana jin ba daWi amma ita kam wani farin ciki ne ya cika zuciyar ta, da sauri cikin zumuWi ta ce "To ALLAH yasa hakan shi ne mafi alkhairi."

Har ya ta shi zai tafi ta tsayar da shi ta ce, "Ka janye zancen aurenmu na yarda amma don ALLAH karka yi wani yun ?urin cutar dani saboda na ji a jikina akwai abun da kuke shiryawa akaina kai da Hajiya Hajara."

"To ba?ar mayya tun da har tunanin ki ya baki zamu cutar dake ai sai ki gano ko mene ne ki Wauki mata ki."

A daren ranar Gaza samun bacci ta yi daman can ita Win bata fiye baccin dare sosai ba, amma yau sai take jin ra shin natsuwa a tare da ita.

A ?a'idar ta tun da asuba take buWewa ?anen ta ?ofar Wakin ta da sun dawo daga masallaci shi da Baba gurin ta yake zuwa Waukar karatu, ita kuma ta nada Wabi'ar wankan asuba har kowa ya san da haka a gidan hakan yasa take buWe ?ofar kafin ta shi ga wankan kar ?anen nata ya dawo bata fito ba ya yita j??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????iran ta.

Yau ma hakan ce ta faru buWe ?ofar ta yi sannan ta shiga wanka motsi ta ji, ta yi tunanin ?anen nata ne shi ya sa bata damu ba sai chan kuma ta ji a nata salati cikin Wakin nata,
Hijab ta sanya ta fito duk mutanen gidan ta gani abun mamaki wai harda Sa'idu ita duk hankalin ta bai kai gurin da suke kallo ba ta ce.

"Baba lafiya kuwa na ganku haka?"

"Lafiya ?alau nazo ne mu gaisa da ba?on na ki."

"Ba?o kuma wane ba?on kenan Baba?"

Sai lokacin hankalin ta ya kai gurin da suke kallo, ta hango wani mutum ba ma'ana akan gadon ta ko riga babu a jikin sa kamar ma masha yi da sauri ta juyo ta kalli Baba kafin ta yi magana sai saukar mari ta ji a fuskar ta, kafin ta dawo hayyacin ta ya fizgo ta ya cillar waje ya ce.

"ALLAH ya'isa tsakanina dake irin sakayyar da za ki yiman kenan na rene ki kin zama mutum amma shi ne kike son Sataman su nan gida ya ta shi daga gidan malumai ya koma gidan karuwai."

Cikin tsananin kuka taje gurin Baba ta ri?e ?afarsa ta ce "Wallahi Baba duk abun da ka gani ba gaskiya ba ne ka tsaya ka yi bincike kar fushin zuciya yasa ka aibata ni, Baba ka san abun da zan yi da wanda ba zan yi ba, Baba ni face wannan ?ar taka da kake alfahari da ita akoda yau she."

Tura ta ya yi baya ya ce "Ke ba ?ata bace ke ba kowa bace face tsintarciya a gurina lokaci ya yi daya kama ta ki san gaskiya, ko da yake mai zai sa na yi Sacin rai da abun da kika aikata yau, waya sani ko kema ta hanyar da aka same ki kenan shi ya sa aka yar dake har na tsince ki."

Ji tayi duk komai ya tsaya lokaci Waya bakin mutane kawai take gani suna motsawa amma ba ta fahimtar komai sai can ta sauke ajiyar zuciya, da sassarfa ta je gurin Mama ta ce.

"Mama kin ji fa abun da Baba yake faWa don ALLAH ki ce ba gaskiya bane ke ce uwata shi ne ubana ki ce dani Sacin rai ne kawai yasa ya faWi hakan."

Mama ta ce "Tabbas wannan ita ce gaskiyar, Rahma kin bani kunya na Wauke ki na baki matsayin ?ata ke kuma ga sakayyar da za ki yi man kin sanya ina jin kunyar kallon mutane saboda ke, gaskiyar Malam ce wata?il wannan shi ne jinin ki, kema ta hanyar da'aka samar dake kenan don haka daga yanzu ni ba mahaifiyar ki bace."

Gaba Waya komai ya tsaya mata cak ta rasa me za tayi a lokacin saboda kukan ma ya Wauke ya daina zuwa sai kallon su take baki sake kamar wata sabuwar halitta.....

*PAGE* 2?? 3??
Baba ya ce "Kina mamaki ko? To bari ki ji asalin gaskiyar."

"Ni da Matata muna da ?a mace ita ce ?armu ta farko tana cika shekara biyu ALLAH ya yi mata rasuwa Hasana ta shiga damuwa sosai, bayan kwana arba'in naje gona kai wa masu aiki abinci sai kawai na hango yarinya a bakin teku sume,
naje dake asibiti nan suka matse maki ruwan da kika sha sannan fa numfashin ki ya dawo dai dai.
Lokacin da nazo gida dake Hasana ta dage akan cewa ?arta ce ALLAH ya dawo da ita, duk'da hakan sai da muka je gurin ?an sanda muka sanar koda za'azo neman ki su suka bayar da shawarar ayi maki photo a yadda na same ki saboda nan gaba."

"Bayan munzo gida mun yi ta tambayar sunanki amma sai muka ji kina sanar damu wani suna kamar na larabawa da muka gaza fahimtar abun da kike faWa hakan yasa muka bar ki da sunan Rahma kasancewar shi ne sunan ?armu da muka rasa sannan muka yi al?awarin nuna maki duk'kan gata shi ya sa bana son naga kin rasa komai a rayuwa matu?ar ina da halin sa."

"Don haka yanzu lokaci ya yi, da za ki bar gidana, Hasana Wauko mata kayanta tabar gidan nan yanzu."

Hajiya Hajara ta ce, "Dama Malam ba ?arka bace ka ri?e ta haka har tana jin kanta ita ?ar masu gida?
Amma lalle ka yi ?o?ari yanzu sai a tashi a bar man gidan Mijina."

Sa'idu ya ce "Baba yanzu kaga dalilina na rashin auren ta koh?
Dama tuni na san tana wannan halayen amma koda na sanar ba zaka yarda ba sai ga shi yanzu kun gani da idonku, ashe ma marar asalice ga kuma halin banza, amma na gode ALLAH da yasa ban kwashi kin gin maza ba."

Mama na zuwa ta jefa mata wasu kayan yara haka da photo ta ce "Wannan shi ne asalin ki, za ki iya tafiya yanzu."

Da ?ar Rahma ta mi?e tsaye ta shiga Waki kaya kawai ta sanya ajiki sai hijab sannan ta fito, wannan kayan ta sanya su a leda ta Waure sannan ta dubi iyayen nata ta ce

"Na gode sosai da irin kulawar da kuka bani."

"Ta juya har zata tafi sai taji anri?e mata hannu ta na juyawa sai taga ?anenta ne Idris ya ce.

"Aunty koda duk duniya basu yarda da keba to ni, na yarda dake kuma in sha ALLAH wata rana gaskiyar ki zata fito, Aunty ki karSi wannan kuWinki ne da kika zubar asibiti na Wauko maki, sannan kuma Aunty ban ga kin Wauki komai ba na kayan ki?"

"Idris na gode da yardar da ka yi, da ni sannan wannan kuWin ka ri?e su gurin ka na san zaku bu?ace su kai da Mama, sannan ba zan iya Waukar komai na kaya ba saboda ban san ina na dosa ba, kai dai ka kula da kanka kuma ka ri?e karatu sosai."

"Kema ki kula man da kanki sosai Auntyna."
Kuka yake sosai haka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login