Showing 150001 words to 153000 words out of 161948 words
wata kasalalliyyar murya yace.
"Uhm sannu da aiki sannu cinye du" dariya tayi tace "Allah yunwa na keji fa Ɓallowaaaaa" hararar wasa yay mata kafin ya taɓe bakinsa yace. " I knw your problem yarinya ba yin kanki bane" idanunta ta juya masa tare da matsawa kusa dashi ta kwanta saman cinyarsa tace "to laifin waye Mijina?" Hannunsa me kyau ɗin yasa yaja hancinta yace "Nawa mana, na yi maki ciki ai shike saki kuka zama sarkin ci kamar garan" lumshe idanunta tayi sosai tana fatan Allah ya sanya haka ne.
Ƙuri tayi masa da idanu tana kallon Zallar kyansa da tarin haibarsa uwa uba nutsuwarsa da kamewa, gira ya ɗaga mata yace "ya dai My Queen?" Murmushi tayi kafin a hankali ta manna masa bakinta a kumatunsa ta bashi light kiss tare da faɗin.
"Kana da kyau Mijina" bai kulata ba domin yasan neman magana take, a hankali yaci gaba da cin kifin yana ɗan lumshe idanunsa, ganin yay mata banza yasa tai ƙwafa a hankali ta ɗaga hannunta tare da sauke shi a saman mararsa ta ɗan ɗaga rigar jikinsa.
A hankali ta shiga murza hannunta a saman mararsa tana ɗan ɗaga bakin wandonsa, idanunsa ya lumshe yana jin yadda tsigar jikinsa ke wani irin tashi tana zubewa, a hankali kuma yake jin hannunta duk cikin wandonsa, wata kasalalliyyar ajjiyar zuciya ya sauke yana wani irin fidda numfashi tare da matseta sosai a jikinsa a hankali kuma jikinsa ya shiga wani irin rawa dalilin saukar hannunta da yaji ta cafke masa Jalal ɗinsa tana wani irin murza ta, kifin dake bakinsa ya fitar da sauri yana mai fisge hannunta daga cikin wandon.
Da sauri ya rungume ta yana lumshe idanunsa jikinsa na wani irin rawa ya tura kansa a tsakiyar kanta yana fidda numfashin wahala..
A hankali kuma ya fara jin nutsuwarsa na dai-dai cikin irin daƙushewar Murya yace.
"Baki da tausayi My Queen" ƙara shigewa jikinsa tayi tana dariya kafin tace "to me nai maka?" Bakinsa ya taune yana miƙewa tsaye da ita zuwa gefen ruwan yace "haka za kice? Kawai ki nemi zautar dani ki sani ihun da banyi niyya ba, haka kurum ba zan barki ki cuce ni ba yarinya dan nasan bazan iya komai dake a nan ba da kin gane kuranki ai" dariya tayi masa sosai yana kallonta yana jin daɗi a haka suka wanke hannunsu kafin su dawo cikin Rugar.
Lokacin da suka dawo su Muhammad Jalal Arɗo sun idar da Sallah dan haka kawai sai Abu Maleek yay alwala shima yay Sallah tare da matarsa,a cikin bukkar suka zauna wanda tuni bacci ya ɗauke Julde a saman cinyar Abu Maleek..
A hankali Queen Roomana ta shigo cikin bukkar hannunta ɗauke da ƙwayar nono wacce aka tatso zama tayi tana faɗin.
"To Zaki yanzu ka zama mara kunya ko?" Kwaɓe fuska yay tare da faɗin "Mami" harararsa tayi tace "Mami me? Ka wani ɗauke matarka zuwa wani wajan ko Kunyar mahaifinka ba kayi tunda mu ka raina mu" langwaɓar da kansa gefe yay yace "Ayyah! Mami ba haka bane, tace wai yunwa ta keji fa" shiru tai masa gudun kada yace wani abun kuma.
Gyara zama tayi tace "zaka kwana tare da mahaifinka, Julde zata kwana wajan mahaifiyar ta, da safe jirgin mu zai tashi hadda shi Jon wuro zai zama Arɗon rugar Mahinjo, Lamiɗo zaici gaba da kula da Naggen matarka domin zamu koma har Zubaida ne" jinjina kansa kawai yay tayaya zai iya bacci babu matarsa bayin tsayin kwanakin da suka shafe basu tare da juna? To Tayaya zai iya bacci wajan Arɗo ma? Kallonsa Queen Roomana tayi tace "ta she ta" idanunsa ya ɗaga ya kalli Mami kamar zai kuka haka ya fara ɗan buga kumatun Julde, hankali ta buɗe idanunta kafin tai wani abu yay sauri cewa "Mami na magana" gudun kada taja masu abin kunya, da sauri ta tashi daga jikinsa wata kunya ta kamata sosai miƙewa Queen Roomana tayi hakan yasa Julde ta bita, suna fita Muhammad Jalal Arɗo ya shigo da wani irin sauri Abu Maleek ya miƙe zai fita saboda wata kunyar mahaifin nasa ne ya kamashi, Murmushi Muhammad Jalal yay kafin a hankali yace "Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal wait" cak Abu Maleek ya tsaya a hankali kuma Muhammad Jalal (Baffa) ya jawo Abu Maleek jikinsa ajjiyar zuciya duk suka sauke kafin cikin shassheƙar kuka yace "Am sorry Baffa, Am sorry" bayansa ya shafa yace "ya isa, tun lokacin dana fara ganinka jikina yay sanyi na kejin kamar dai na sanka, har cemin akai na kashe ka amma naki, Haka kawai naji zuciyata ta aminta na baka Julde matsayin mata wannan dalilin yasa ka shiga cikin gasar har kayi nasara, Ina tsananin jin kunyar matarka Jalaluldeen na mata abu da yawa" girgiza kai Abu Maleek yay kafin yace "No! Baffa komai kayi baka da masaniya san yaka akai, ina da tabbacin kuma Queen zata yafe maka" Murmushi Baffa yay yace "I hope so..."
Sun jima a haka kafin su kwanta Abu Maleek na jikin Baffansa, Julde ba sun jima tare da Hadima Zubaida.
Washegari bayan sunyi sallah ko ruwa basu sha ba, suka fara shiri a nan ake shaidawa Muhammad Jalal Barkido yaje yiwa Julde fyaɗe sai faɗa cikin ruwa har yanzu ba'a same sa ba, sosai Baffan yaji babu daɗi mutanan Rugar Mahinjo suka dinga kukan tafiyar Arɗo Jon wuro kuma ya tsaya akan komai, Baffa da Abu Maleek tare da Adams da Junaid da Sharefddeen da Shakiru sai Otun da Agba Akin jirgi ɗaya suka shiga, lumshe idanunsa Abu Maleek yay da sauri kuma ya ɗaga jin ana magana da ƙarfi da ƙasan jirgin, cikin sauri ya fito Queen Roomana ce tsaye yana zuwa tace "Abu Maleek matarka mun neme ta mun rasa" da wani irin ƙarfi yace...
*SARAUTAR MARUBUTA*
*_97-98_*
"what! like how?" Ya faɗa yana dafe kansa a hankali yake furzar da iska daga cikin bakinsa nan da nan farin cikin da yake ciki ya kau, damuwa ya maye gurbin farin cikin dake bisa kan kamilalliyar fuskarsa.
Adams dake tsaye a saman strains ɗin benen ya sakko a yana faɗin "Mami yaya akai tabar ku?" Girgiza kai Mami tayi tace "i have no idea Adams please kuje a duba ta" sauke numfashi kawai Abu Maleek yay yama rasa mene zai ce ganin hakan yasa Adams faɗin "bari na duba can ka bi ta waccar hanyar let's go" ya faɗa yana bin hanyar daya nuna, cikin damuwa da tashin hankali yabi hanyar da Adams yace masa, a hankali kuma yake hango kamar mutum tsaye a gaɓar kogin, wanda yake ganuwa daga can nesa, saurin da yake ya ƙara zuciyarsa na wani harbawa masa da sauri tunani fal a ransa yama rasa wanne zai ɗauka..
Cak! Ya tsaya yana sauke wata ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya sakamakon ganinta da yayi tsaye a bakin Kogin ta harɗe hannayenta a ƙirji ta ƙurawa ruwan idanu kamar dai me neman wani Abu..
Walking slowly ya Ƙarasa inda take a tsaye a hankali ya tsaya a bayanta tare da buɗe dukkan hannayensa ya manna ququnta cikin nutsuwa ya manna kansa a wuyanta dai-dai kunnanta cikin wata kasalalliyyar kamilalliyar Muryarsa yace.
"Me Queen Hawwa'u Julde take a gaɓar kogin Mahinjo?" Ya faɗa yana hura mata isakar cikin bakinsa a kunnanta yana ɗan zare tattausan tongue ɗinsa tare da manna bakinsa a saman fatar wuyanta.
Murmushi tayi mai ƙayatarwa duk da baya ganinta amma yana iya gane cewa Murmushi tayi saboda lomawar dimples ɗinta masu kyau.
A hankali ta sanya hannunta ta share hawayen dake zuba a fuskarta cikin nutsuwa ta juya tare fuskarsa sosai tana jifasan da wani irin lallausan murmushi mai sanya shi nutsuwa ta jin yafi ko wanne Namiji Sa'a a rayuwa.
Tabbatuwar jin daɗin sa da kwanciyar hankalin sa ya tattare zuwa wajanta, her happiness is his happiness, kallonta yay da narkakkun idanunsa yana mamakin abinda ya sanya ta kuka at this time, lumshe idanunsa yay yana jin saukar hawayenta tamkar saukar dalma ne a cikin zuciyarsa.
Wani irin kalar damuwa da kuma ƙunci ne ya shiga ratsa dukkan kofofin Zuciyarsa, zubar hawayenta means everything and anything to him, ganin yadda yake kallonta yana kasa Magana sai ajjiyar zuciya da yake saukewa ne yasa a hankali tace.
"Wannan wajan da kuma wannan ruwan ya gamai min komai a rayuwa, Ubangiji shine yay sanadin haɗuwa ta dakai, amma kaga nan wajan uhm?" Tai shiru tana ƙara share hawayenta shi dai Shiru yay yana sauraran abinda take faɗa ya riga daya gama gane me take son faɗa amma kuma waƙa abakin mai ita akace yafi daɗi.
Idanunta ta cilla cikin nasa kamar yadda yake bin bakinta da kallo haka take bin idanunsa da kallo, still wani cute smile tayi kafin a taushashe tace.
"Wannan wajan ya gamai min komai a rayuwa, ya haɗani da abokin rayuwa na har abada wanda ya zama bango a gareni, kamar yadda wasu ke tunanin aure shi ne *ƘADDARAR MACE* to ni na ƙaryata hakan saboda aure ya zame mana *SIRRIN MU* amma idan nayi duba da rayuwar da *LAMRAT* tayi zan iya gasgata hakan domin aure na dana *MOON* shi ake kira aure, wasu na cewa *UNCLE NE* farin cikin Jalilerh, amma ni *ABU MALEEK* ya maye min gurbin komai na rayuwa, a da ina masa kallon Professional footballer amma yanzu ya zama *THE NEW EMIR* wanda zai kula da Haƙƙokin dubban mutane, wallahi Cucuu *IZZAR SO* da kake nunawa akai na, yana matuƙar faranta min rai, da sanya ruhina a salama, a da Adams ya dake da cewa *SAI NA AURETA* nasan cewa kuskure yay sosai, domin bai san yadda kake a Zuciyata ba, ina maka sahihin so da kuma ƙaunar da bakina bazai taɓa iya faɗa ba, a da na ɗauka aure na dakai tamkar *AURAN FANSA* ne, amma yanzu zuciya da kuma gangar jiki sun tabbatar da irin son da kake min, _My feeling love you, and my. heart just far you. I will love you forever. I miss you ‘mydear_ da naga baka kulani sai tsoro ya kama zuciyata hakan ya tuna min da labarin *KWAILA CE* sai kuma nai tunani ai so gamon jine ne koda ace na kasance kamar *JIDDA* babu shakka zaka kula da al'amari idan har kana so da gaske" Murmushi tayi tana ƙara matsawa kusa dashi tare da kama hannunsa tace "My King al'amarin naka ne tamkar *JUYAYI* idan kana shamin ƙamshi sai naga kamar *RAINO NE SILA* Komai dake faruwa a tsakanin mu, a *RANAR AURENA* dakai nasa babu so ko ɗaya a zuciyarka amma a yanzu zan iyayi shela a duniya na tabbarwa da jama'a soyayyar da Mijina King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal ya kewa Queen Hawwa'u Julde Muido, I love you so much Ɓallowa, _You're my only Father and Only mother, you took care of me before anyone else's, And i promise to love you har ƙarshe numfashi na, to stand by you, nai maka biyayya da dukkan iyawata, support you And care for you through thick and thin King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal_"
Kasa magana yay jikinsa yay wani mugun sanyi kalamanta sunyi matuƙar tasiri a zuciyarsa, jawota yay jikinsa ya rungome ta sosai yana sauke numfashi, a hankali ta shige jikinsa tana sakin murmushi mai ƙayatarwa cikin kunnanta yace.
"Zan zauna dake a ko wanne yanayi, a kuma ko wanne lokaci ke ɗin kin zama jinin Abu Maleek, koda ace ke ɗin *TSINTACCIYA* Tabbas zan soki fiye da komai a wannan duniyar na riritaki kamar ƙwai, Abu Maleek na kine ke ɗaya da yaranki" zare Jikinta tayi daga nashi a hankali ta sanya tafukan hannunta a saman fuskarsa tana ɗan jawo face ɗinsa zuwa nata fuskar ganin hakan yasa ya ƙara ranƙwafawa, yana manne hannunsa a duka saman faffaɗan waist ɗin ta, cikin nutsuwa ta manna bakinta akan nashi, she just fells her husband Abu Maleek, deserves this as a token na appreciation of kalaman da yay mata, a hankali ta zare harshen ta tare da turawa cikin nasa, a hankali kuma ta shigar da lip's ɗinsa cikin bakinta ta fara bashi wani special kiss, wani irin sensual kissing daya sanya Abu Maleek ya shiga fidda numfashi da sauri yana ƙara manne hips ɗinta da nashi yana lumshe idanunsa yana jin tamkar Numfashinsa zai tsaya.
Kiss tai masa for about 2mins that he can call the best kiss of his life, sannan ta cire bakinta daga nasa tana wani irin Murmushi mai ɗauke da small sound, idanunsa wanda sukai jaa ya buɗe da wani irin sauri ta tura fuskarta tsakiyar ƙirjinsa saboda wata kunya daya kamata, Murmushi kawai yay irin Murmushin nan nasa mai tafiya da Zuciyarta yace.
"You just kissed i should be the one to be shy, amma you are the one da kikaji kunya" dariya tayi tana ɗan dukan ƙirjinsa tare da faɗin "Stoppp" da sauri yace "Okey" ya faɗa yana ƙoƙarin ɗaga rigar Fulanin dake jikinta wanda sukai mata kyau sosai.
Gyaran murya akai daga bayansu da sauri suka juya a tare Adams ne tsaye yana Murmushi kafin yace..
"To *LAYLERH AND MAJNOON* ɗan taɓe baki Abu Maleek yay a karo na farko yace da yayan nasa "mun wuce nan sai dai *ROMOE DA JUILET*" dariya Julde tayi kafin tace "ba kuma za'a haɗa mu da *TAITAINIK* ba tunda mu muna tare da juna" watsa hannu yay kafin yace "whatever love birds we're waiting ko mu barku a nan ne?" Zare ido Abu Maleek yay yana riƙe da hannun Julde yace "bisa wanne dalili?" Dariya shima Adams yay yace "saboda daman ai a nan kuka san juna, bayan bulala talatin da kasha" da wani irin sauri Abu Maleek ya ƙara riƙe Julde kamar wani zai ƙwace ta, suna tafiya yace "Absolutely right" a haka suka ƙarasa wajan jirgin time to time sai su kalli juna suna Murmushi, yana zuwa ya nufi wajan jirginsu da ita da sauri Mami tace.
"To rasai let go of her" yana kwaɓe fuska yace "Mamiii" hararsa tayi tace "Ohhhu maka kuma yaro" tana faɗin hakan ta nufi cikin jirgi Julde na gaba tana binta a baya, shima shiga yay ya zauna tare da kallon ƙofar dake kusa dashi yayinda itama Julde take kallon ƴar ƙofar, a haka suka ɗaura belet jirgi ya fara juyawa a hankali, nasu Abu Maleek ne ya fara tashi idanunsa akan Rugar Mahinjo, kafin kuma jirginsu Julde ya tashi.
A can ɓangaren Alaafin gyara ake na musamman, yayinda dukkan Barori Hadimai Fadawa, suka shirya ga Sarkin busa yana tsaye, kuwa ka kallesa kasan cewa yana cikin tsantsar farin ciki, domin tuni labarin zuwan Muhammad Jalal yazo masu, wanda suka sanshi sai murna suke da dawowar sa, hatta jama'ar Kanzaf sai da suka shigo.
A hankali manyan motocin masu ɗauke da tambarin masarautar Kanzaf suka shiga Kunno Kai, motar farko tasu Queen Ayoola ce da Salimerh sai Bola, mota biyu kuma ta Queen Roomana da Hadima Zubaida sai Julde, mota da uku kuma Shakiru ne da Sharefddeen wanda yake numfashi da ƙyar domin ya wahala, sai kuma Junaid, mota ta huɗu kuma Otun da Agba Akin sai Malamin Alaafin, mota ta biyar ɗin na shigowa aka fara buga tamboran Alaafi tare da busa wata haɗaɗɗiyar sarewa me sawa dukkan wani jinin sarauta yaji izzar sa ya motsa, a hankali motar su Adams da Jalaluldeen tare da Muhammad Jalal yake shigowa.
Wani irin lumshe idanunsu sukai a tare duk su ukun suna jin wani sanyi na ratsa su, musamman Abu Maleek da Muhammad Jalal, wata ƙyakkyawar nutsuwa ce ta shiga bin dukkan gaɓoɓin jikinsu, wata izza, da kamewa, haɗi da Shauƙin sarautar ne ya samu gurbi a zuciyar Abu Maleek.
A hankali motar taci gaba dabin bayan sauran motocin yayinda kuma sarewa taji gaba da kare ko'ina na gidan.
Suna yin parking Iyalode ta fito da sauri tana zabga kirari hannunta riƙe dana su Khaleluddeen da Maleek, da gudu Maleek ya nufi wajan Abu Maleek, gaba ɗaya tsayawa sukai suna kallon yaron wanda ya zama matashi sosai, yana zuwa ya faɗa jikin Abu Maleek yana faɗin.
"Bàami! Bàami!! Oyoyo" wani irin tausayin yaron ya kamasa, har yanzu yana mamakin yadda kamarsa ta ɓaci dana Maleek, su uku kenan suke kama ɗaya kama mai matuƙar ban mamaki da ta'ajjuji, da Jalaluldeen, da Maleek, da Khaleluddeen wata muguwar kama suke da juna sosai.
Ware masa hannunsu yay tare da rungomesa yana shafa sumar kansa, Khaleluddeen tsayawa yay yana kallon Mami sai kuma ya kalli Muhammad Jalal da yake kalallonsa shima, warewa masa hannu Mami tayi ga mamakinta sai taga yayi wajan Muhammad Jalal da gudu yana faɗin "Baffa... Baffan" wani irin Murmushi Baffa yay yana Rungome Yaron a hankali yace "Khaleluddeen na" ya faɗa idanunsa na kawo ruwa.
Gaba ɗaya babban Parlo suka nufa suna zuwa aka shirya masu lunch gaba ɗaya suka zauna suna ci, Sharefddeen kuwa da Salimerh hospital aka shige dasu a take kuma Otun ya shigar da ƙarar su a Court.
Bayan duk sun kammala cin abinci ne Queen Roomana ta ɗan yi gyaran murya tace.
"Do me a favour Our Ex-king" cup ɗin dake hannunsa ya ajjiye ya bita da wani irin kallo wanda ta kasa jurewa "uhm" kawai yace domin ya jima da dawowa asalin Muhammad Jalal ɗinsa.
Idanunta a ƙasa tace "Am..daman lokacin yayi da zan koma ƙwarƙwara ta na gaji da ɗaukan nauyin da yafi ƙarfi na"
Miƙewa kawai yay kafin yace "meet me at my room" yana faɗin hakan ya nufin sashin late King Tunde Muhammad Jalal, a hankali ta miƙe tare da barin Khaleluddeen wajan Hadima Zubaida, Maleek kam Bola ce ta kama shi zuwa side ɗin ta, Abu Maleek da Julde part ɗin su suka shige, suna shiga a tare sukai bathroom wanka sukai kafin su shirya su hau bed suna rungome da juna, baccin gajiya yay gaba da su.
A sanyaye Mami ta gyara zama gaban Baffa wanda yay wanka ya sauya shiga cikin wata tattausar Arabian Jallabiya mai kyau.
Murmushi Yay kafin yace.
"You're no longer my ƙwarƙwara in sha Allah soon zamu zama abu guda ina nufin miji da mata idan kin Amince"
Wata kunya ce ta kamata da sauri ta sunkuyar da kanta ƙasa tana Murmushi, zamuwa yay daga kan kujerar zuwa gabanta a hankali ya kama hannunta yace.
"Sai kin amince da hakan Roomana!!!" Shiru tayi ta ƙasa cewa komai hakan yasa shi faɗin "the you love me? Look! Har