Showing 93001 words to 96000 words out of 161948 words
wuyanta.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" ta faɗa da ƙarfi tare da yarda Fasadabir,
Abu Maleek kallonta yay ganin yadda ta firgita sosai, sai yarfe hannunta take,
A hankali kuma ta saki kuka ganin yadda tsotsar take yin sama gashin jikinta na Miƙewa,
Kamar ance ta ɗaga kai ta kallesa nan take zuwa haɗa ido, da wani irin mugun sauri tayo kansa tana sakin ihu jin tsotsar ta shige mata cikin riga,
Miƙewa yay tsaye tare da ajjiye wayoyinsa, gefe domin ya gama fahimtar abinda yake shirin aikatawa,
Unexpected yaji ta faɗo masa kai, gaba ɗaya sukai baya tare a faɗawa cikin haɗaɗɗan ruwan dake Lambun mai kama da swwiming pool.
"Cinnn dummmmm"
Haka sautin faɗawarsa cikin ruwan ya bada, a gigice Julde ta ƙanƙamesa jikinsa jin tana ƙoƙarin zamewa, Abu Maleek cike da zallar mugunta ya zame ta daga jikinsa, ƙara ta saki tare dayin ƙasan ruwan.
10minutes left yaga ko motsin baiji ba, al'amarin daya sanya hankalinsa ya fara tashi kenan, kana ya ɗan nutsa cikin ruwan tare da buɗe baki yace.
"Jidderh!!! Jidderh!!!"
Shiru babu amsa, a gigice ya matsa can gefe yana mai ƙara faɗin.
"Kuluuu!!! Nan..nahhhh Hawwa'u"
Jin babu ko motsin ta ne, yasa ya nutsa cikin ruwa yana mai ɗauke Numfashinsa.
Julde kam tana faɗa da mamakinta sai taji tana sarrafa igiyar ruwan, ba tare da sanin yaushe ne ta iya ruwan ba, har tayo sama, sai kuma tai ƙasa saboda wata ƙatuwar akwati data hanga cikin ruwan,
Sululuuuuuu haka ta fara iyuu harta isa wajan akwatin, idanunta ta ƙurawa akwatin, hakanan taji jikinta yana ɓari idanunta sun shiga Kaɗawa, tuni ta manta da batun tsotsa domin ta daɗe da faɗuwa, dai-dai lokacin da numafshinta yake ɗaukewa ne kuma Abu Maleek ya isu wajan.
Yana zuwa tana faɗawa jikinsa, ba komai ya sanyata suma ba sai dalilin shigowar wani baƙon al'amari cikin idanunta,dama ƙwaƙwalwarta baki ɗaya, ajjiyar zuciya Abu Maleek sauke a ransa yake faɗin.
"I got her"
Kama ya rungome mata sosai tare dayo sama da ita,
A gefen ruwan ya kwantar da ita, yana mai ƙare wa jikinta kallo, musamman ƙirjinta daya wani manne da rigar hatta jan nipples ɗinta ana gani, ga wani jaa da laɓɓanta sukai, idanu ya tsorawa laɓɓanta, yana masu kallon how soft and sweet it will be..
Idanunsa ya ɗauke saboda jin akalar zuciyarsa na sauya ra'ayi daga tunanin da take, kafin a hankali ya miƙa hannunsa da niyyar danna ƙirjin, a gigice ta miƙe zaune tare da ƙoƙarin faɗawa ruwan,
Cikin sauri ya riƙeta tare faɗin..
"Na..nahhhh Hawwa'u"
Kuka ta sakar masa tare da ƙoƙarin kwace jikinta, ganin hakan ya sanya ya riƙe mata hannunta sosai tare da faɗin.
"Meye?????"
Ya faɗa a hankali idanunta da suka jaa ta tsorawa masa kafin tace.
"Akwatin cikin ruwan nan nake so ka ɗauko min"
Da wani irin kallon baki da hankali, wacce akwati domin shi sam bai lura da ita ba.
Kuka ta saki tare da faɗin.
"Ballowo dan Allah, dan soyayyyar ka mahaliccin ka, ka ɗauko min akwatin nan"
Ta faɗa tana sakin kuka, ba tare da tace komai ba ya zame jikinsa tare da faɗawa cikin ruwan.
Not too long ya fito ɗauke da ƙatuwar akwatin yana ɗan sauke numfashi, da sauri ta matsa jikinta na rawa,
Shi dai bai mata komai ba, hannu tasa ga mamakinsa, sai kawai yaga ta buɗe akwatin..
Zaro ido Julde tayi, saboda arba da idanunta da sukai da wasu mugwayen kuɗi, da alama kaf kuɗin Alaafi sune a nan, banda tarin kwalakwalai da kuma lu'u lu'u masu yawan gaske.
Tsananin mamaki ya hana Abu Maleek magana, Julde ce tace.
"Ballowo ka sanya wannan kuɗin a cikin sashin mutane masu bauta a gidan nan, ko ma ina ne"
Hadima Zubaida ce ta faɗo masa, da wannan tunanin ya jata zuwa sashinsa tare da kuɗin.
Oumuu-Ayman ce zaune a parlon ta, waya maƙale ba kunanta da alama tai shiru ne tana sauraran mai mata maganar
Kafin a hankali ta numfasa tace.
"Tsananin tsaron dake cikin Alaafin ya tsananta a yanzu, saboda naɗin Sarautar da Za'ai gobe,
Ina tunanin we're done for this"
Mutumin da take waya dashi yana ya kalli tarin matan dake gabansa kafin yace.
"Babu damuwa ki faɗi abinda kikeso duk abinda kike buƙata a haka zan aiwatar da shi, ba sai kinzo ba"
Cike da farin ciki tace.
"To Ngd"
Sai kuma tai shiru tana tunani kafin tace.
"Wannan aikin na jikin Aremo Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal na keso ka cire, gaba ɗaya domin lokacin dana ɗiba yayi, yana da kyau ya Fahimci wata sabuwar rayuwa soon a nan gaba"
Ta faɗa tana kallon ƙofa, ji take a rayuwa kamar bata kyautawa Zakinta ba,
Amma wannan itace kawai mafita ta kare rayuwa da mutuncin Abu Maleek, banda da abubuwan da za su faro Ubangiji kaɗai ya sani,
Idan sun san farkon wani ba zasu san ƙarshen wani ba.
Mutumin ne yace.
"Babu damuwa, zan aikata hakan yanzu, amma yayi aure ne?da kikeso a cire wannan aikin mai wahala akan Aremo?"
Lumshe idanu Oumuu-Ayman tayi, tana jin wata ƙwalla na taruwa a cikin idanunta kafin ta numfasa tace.
"Yana da mata, bana da tabbacin yana sonta ko bai sonta, amma na aminta da zalla kuma tsaftacciyyar soyayyyar da Yarinyar ke masa, ina so samu very close da junansu, wanda hakan ba zai taɓa tabbata dole sai Abu Maleek ya samu cikakkiyar lafiya, ya zama cikakken namiji mai ishasshiyyar lafiya da kuma tarin kuzari na mazantakarsa,
Hakan ne mafita da dawowar martaba da kuma kimar auransu,
Bana da haufi akan one day Abu Maleek zai ƙauna ci matarsa, he's fall in love with his wife soon or later"
Ta ƙare maganar cikin raunin Murya.
Cikin fahimta mutumin yace.
"Babu damuwa na daɗe da cire aikin a jikin Aremo Jalaluldeen, amma wani hanzari ba gudu ba"
Jin haka yasa Oumuu-Ayman faɗin.
"Ok mene?"
Numfashi yaja yace.
"Kin aikata babban kuskure, like kamar kin zalunci rayuwar Jalaluldeen, dole ki nemi tafiyarsa"
Hawayen idanunta ne suka sakko zuwa saman fuskarta kafin kuma tace..
"Haka ne, kullum ina roƙon Allah ya fiya akan babban kuskuren dana ikata, zanwa Zaki bayani in sha Allah zai fahimta"
Sallama sukai tana masa gadiya,kafin a hankali ta miƙe ta nufi cikin bedroom ɗinta, domin tasan duk inda Abu Maleek yake yana cikin sabon yanayin daya riskesa a yanzu.
Yau Friday
Gaba ɗaya suna zaune saman dinning area, kusan kowa ya halarci wajan,
Abu Maleek ne da Julde kawai babu, Mai Babban ɗaki ce tace.
"Yau yaran ba zasu fito bane?"
Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin tace.
"Zaki zai fito, bani da tabbacin fitowar Hawwa'u"
Jinjina kai Mai Babban ɗaki tayi kafin tai magana Salimerh tace.
"Haba Oumuu-Ayman, itama ya kamata ta fito ta zama family ai"
Wani mugun kallo Queen Ayoola taiwa Salimerh wanda ya sanya ta sunkuyar da kanta ƙasa ba tare data ƙara magana ba,
Adams kam sai addu'a yake Allah yasa Julde ta biyu Abu Maleek domin kwana biyu ya azabtu da rashin ganinta, Aremo Sharefddeen kam daman bai fiya magana ba, yanzu ba yana zaune yana danna Wayarsa, Shakiru fuska a sake baza ka taɓa fahimtar halin da take ciki ba, Kallo guda zakaiwa Bola ka Fahimci tashin hankalin da take ciki.
A can ɓangaren su Abu Maleek kam, tsaye yake gaban mirror yana kallon kansa, Dawowar sa kenan daga masjid,
Yana sanye cikin wani haɗaɗɗan shadda shampoo, anyi masa ɗinkin jamper da wandon, rigar half body ce hannun rigar ma short ne,
Sai wata zanna bukar half ya ƙarama, samanta da wata ƴar tuluwa ta gashi, ta ɗan karye kaɗan ta sakko zuwa gefen fuskarshi, kasancewar shaddar Black ce hular kuma kuma red ya wani expensive so Allahamdulillah! Farar fatarsa sai ƙyalli take, a hankali ya fito yana ƙara zama Rolex ɗinsa na IWC Schaffhausen, ga wani ƙamshin fitananan turare da yake tashi a cikinsa.
A hankali ya shigo cikin cikin Sa'a yana ɗaga idanunsa ya sauke a kanta,
Saurin Lumshe idanunsa yay he never see a beautiful lady like her, in all his life, idanunsa a buɗe a hankali a wani mugun haukace kuma yaja wani ingantaccen numfashi yana matse finannnun idanunsa wanda lokaci guda suka fara juye masa,
Wasu sabbin taurarrin hot fellings ne suka kunnu masa cikin tsakiyar kansa, tun kallon farko da yay mata yaji wasu lamintattun sinadirai sun fara kawo masa ziraya zuwa ga sassan jikinsa,jiri ke neman kwasar shi dalilin samun kansa cikin yanayin kasala da yay, cikin sauri ya tattaro raguwar ƙarfinsa ya kame kansa waje guda yana fitar da wani sexual urge sounds.
Wani irin harbawa zuciyarsa ta farayi da sauri da sauri, dukkan zafin daya keji a hankali ya juye ya rikiɗe zuwa yanayin sanyi, dalilin buɗewar kofofin gashin da suke kwance a fatarsa,
Ƙara buɗe idanuna yay akan yana cikin wani haɗaɗɗiyar farin lace da Oumuu-Ayman ta bata, lace ɗin yana da wasu red and black ɗin flowers anyi mata ɗinkin fitted gown, wacce tai kamata sosai, haɗaɗɗan hips ɗinta na coca cola ya bayyana, musamman daya kasance cikinta flat ne, saman rigar kuma anyi mata up shoulder, da wani net gaba ɗaya fararan fatar brest ɗinta ana gani kasancewar babu bra a jikinta.
Tun fitowar sa, ƙamshin turarensa ya gama bayyana zuwansa, a hankali ta sunkuyar da kanta ƙasa ta shiga wasa da yatsun hannunta, itama idar da salla ɗinta kenan,
Ganin kallon da yake mata ne ya sata faɗin.
"Ballowo!..."
Sai kuma tai shiru domin bata dan mene za tace masa ba, ganin yadda bakinta ke motsawa ne ya sanya,
Ya sauke wani lamintaccen numafashi kafin a hankali yaja jikinsa ya zauna a hankali kuma cike da izza yace.
"Go and carry your Vail"
Idanunta da suke cikin glass ta ɗago tare da sauke su akansa, cikin Sa'a idanunta ya faɗa cikin nasa da sauri ta ɗauke idanunta saboda wasu gibiyo da kuma tsagwaron hutar masifa da suke idanunsa, a hankali cikin lallausan Muryarta tace.
"Me..me kace??"
Lumshe idanunsa yay tare da ɗaukan ƙafarta guda ya ɗura saman senter table, kafin yay magana yaji ana faɗin.
"Mai girma Aremo ga Hadima Zubaida ta ƙarasu ta nemi isu daga wajanka"
Zuciyar Abu Maleek da Julde ne suka buga lokacin guda, sanadiyyar ambaton sunan Hadima Zubaida, gaba ɗaya suka ɗauki wani irin tsoro da tarin fargaba musamman Julde, juyawa Abu Maleek yay ya kalleta kafin ya zare mata idanunsa yace.
"Your Hijab, kurwata kurrrr kika wani tsare ni da Mayun idanunki"
Da sauri ta juya ta bar masa wajan, dai-dai lokacin da Hadima Zubaida take zuwa,
Shigowar ta kuma yay dai-dai da tsayuwar numafshinta na wasu daƙiƙo,
Yayinda Zuciyarta ta shiga harbawa da tsananin ƙarfi, zubewa tayi gaban Abu Maleek da ɗan sauri ya girgiza mata kansa tare da nuna mata kujera, kaita girgiza tace.
"Ba zan iya ba, ya shugaba hakan rashin biyayya ce wa kai na saba da hakan dan haka kada ka damu"
A hankali shima ya janye ƙafarsa tare da zabewa ya zube a gabanta, abinda ko Oumuu-Ayman bai taɓa yiwa ba,
Cikin taushin Murya da nutsuwa da kuma zallar ƙauna ya shiga yiwa Hadima Zubaida magana a hankali, wacce ita kawai take saurare.
Rugar Mahinjo
Arɗo ya fito daga cikin Bukkar sa, tare da nufar wani sansani da aka kafa wanda baƙin da yay suka zauna,
Cikin sauri yake tafiya har ya isa cikin bukkar, mutane guda biyu ne ko wanansu ya rufe fuskarsa, hatta Arɗo bai san su wanene ba,
Gefensu kuma wasu manyan guns ne tare da wasu makamai da kuma tarin bullets,
Zama ARƊO yay yace.
"Ur wlcm sir"
Murmushi mutumin yay kafin yace.
"Ina Arɗo yaji turanci haka, kana fulanin usul masu yawan jeji?"
Murmushi shima Arɗo yay kafin yace.
"Long story, na maka al'ƙawarin soon or later zan baka labari"
Jinina kai mutumin yay kafin yace.
"Tsuntsu biyu muke son jefa da Dutse guda, wanda zakuyi Kidnapping ɗinsa, bawai kuɗi fansa za'a nema ba, a'a wani muke buƙata yazo daban domin dalilin hakan mu kuma zamu samu abinda muke buƙata"
Cikin fahimta Arɗo yace.
"To....tohh babu matsala, wallai shi ko akkashe shi akace muyi muna iyawa mu murɗe kan mu tsige wallai, idan har za'a Bamu kuɗi"
Murmushi mutumin yay, za su yi amfani da Fulanin da basu da masiya na akan komai na illar Kidnapping, za su yi amfani da rashin Iliminsu, da kuma son kuɗin da fulanin suke dashi, wannan dalili ya sanya akewa Fulanin kallo ma cuta, kuma masu mugun hali, Tabbas a zahiri babu mutane masu cutar da ɗan Adam kamar Fulani,
Amma a baɗini suma yaran wasu ne, domin basu suka haɗa ɓarnan ba wasu manya sune jigogin faruwar komai, yayinda suma ake haɗuwa dasu aci zarafin Fulani.
Arɗo ne yace.
"To ina za mu ga wanda zamu ɗauka? Yaushe zamu ɗauka ɗin?"
Shiru mutumin yay kafin yace.
"Zuwa yanzu muma bamu da tabbacin inda wanda muke son a ɗauke yake, haka bamu sani ba macace ko namiji, dole sai munyi waya da hajia amma ku zama cikin shiri, mu zamu tafi Bangladesh gobe ga wannan"
Ya faɗa yana turawa Arɗo wata jakar kuɗi mai mugun yawa, kafin suyi sallama.
Saturday
Tsananin tsaron da akaiwa Alaafi abin har tsoro yake bawa wasu,
Tsaro ne mai tsananin gaske, dukkan wanda ga gani kuma yasan cewa Tabbas akwai wani babban abinda yake faruwa a cikin Alaafin ɗin, musamman yadda wani algaita sound dake tashi a hankali, ga tarin manyan jama'a da suka cika a ESO (Fada) ta ko ina Jami'in tsaro ne da kuma fadawa da suke ɗauke da zabga zabgan bulale.
A can cikin ESO Otun ne ya miƙe tsaye tare da fita, ne Murmushi kawai Olori Eso (Sarkin fada) yay yana fita ya nemi ca nesa dashi tare da ɗaukan waya kira wata number babu jimawa aka ɗaga cikin tashin hankali Otun yace.
"An samu cikakken bayani akan da da yiyuwar Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal ya zama Oba of Kanzaf, wannan sauyin yazo mana a ba zata Tabbas an shammace mu, ban taɓa kawowa cewa bani zan maye gurbin King Tunde Muhammad Jalal, Gaba ɗaya kings ɗin da muke dasu a nan arewa sun bayyana a fada, al'amarin da ni kaina ban san da zuwan su ba, Tabbas wannan tsofaffi biyun da kuma Sarkin fada sune munafukai hadda Omo oba (Gimbiya Salimerh) domin duk abinda ya shafi Abu Maleek ta san dashi"
Wani mummu nan faɗuwar gaba ya samu wanda ake faɗawa maganar kafin na wayar yay magana Otun yace.
"Mafita ɗaya ce a yanzu ta rage mana, wacce zata sanya A bani wannan kujerar a hana Abu Maleek hawa"
Da sauri wanda Yake wayar yace "mecece?"
Juyawa Otun yay kafin yace.
"Idan har muna son burikan mu ya tabbata, to dole a yanzu ba sai gobe mu samu mu.....
ABU is not free
08119237616
*🔥🔥 FITATTU HUƊU🔥🔥*
_Zangon farko 2022_
_Allahamdulillah kuna ina💃🏽! Nace kuna ina?? Masoya wa ƴan nan shahararrun Marubutan wanda ake masu take da *(TAURARI MASU HANNUN LU'U LU'U)*_
_Uhm kada na cika ku da magana, nasan kun matsu kuji wannan taurarin kuma Jaruman wannan shekarar ta 2022 wanda suka wasa alƙalaman su domin farantawa masoyan su rai_
_Munyi duba da halin rayuwa na rashi da ake fama dashi, wannan dalilin ya sanya muka haɗe kanmu tare da Alƙalamanmu, waje guda, wajan ganin mun sauƙaƙa kuɗin da zaku sayi wannan FITATTU HUƊUN da zasu zama Abun ƙwatance a gareku, muje zuwa💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽._
*AUTAR MANYA* _fitacciya ƴar zamani wacce ta nishaɗan tar daku a littafin ta mai suna *AURAN BARE* a yanzu ta shirya tsaf domin bawa masoyanta farin ciki a cikin littafin ta mai taken 💃🏽💃🏽🔥 *BAƘAR FATA* kuna jin sunan kun san na musamman ne kada ku bari ayi babu ku_
*RAHMA REAL LADINGO* _Marubuciyar *RUWAIDA* ba sai na tsaya baku labarin Wacece ita ba, sunanta kaɗai zai sanya ku san cewa tayi fice a duniyar marubuta yanar gizo yanzu ta shirya tsaf domin kawo maku Nagartaccen littafin ta mai suna *DATTIJON ARZIƘI* 💃🏽🔥 Uhm Kuna jin sunan kun san daban yake_
*NIMCYLUV SARAUTA*
_matashiyar marubuciyar wacce alƙaminta yake kan ci, wacce ta faɗa kar daku a littafin ta mai taken *MOON* *AURAN FANSA* yanzu ma ta shirya tsaf a cikin littafinta mai taken *TSINTACCIYA* 💃🏽🔥 Kuna jin sunan ba sai an tsaya magana ba_
*MSS FLOWER BATOOL*
_Ƙasaitacciyar marubuciyar nan wacce littattafan ta suka karaɗe nahiyar makaranta littattafan Hausa, wacce ta wa'azantar daku a *ƳAR SO* yanzu ma ta shirya ta gyara Alkalamin ta, ta ciro maku littafinta mai suna 💃🏽💃🏽 *SULTAN* Uhm sunan kaɗai zai sanya kusan akwai????????_
_Zaku iya fara payment a yanzu haka domin samun damar zama mace ta farko wacce ta siyi wannan littafan, nasan a kullum masoyan mu a shirye kuke da ganin labaranmu, nasan ba zaku bamu kunya ba, zaku iya biyan naku ta hanyar👇🏾_
*GUDA ƊAYA 300*
*GUDA BIYU 500*
*GUDA UKU 600*
*GUDA HUƊU 800*
ACCT NO: 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK
EVEDANCE OF PAYMENT
0814 210 5218
MASU TURA KATI KUMA SU TURA TA NAN👇🏾
0816 788 8934
GA MUTANAN NIGER KUMA SUYI MAGANA TA NAN👇🏾
+227 96 51 58 05
💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽Mun shirya tsaf domin sanya zuƙatan masoyan mu farin ciki, Muna fatan zaku fara bibiyar FITATTU HUƊU tun a ZAGON FARKO👏🏻😍.
Dan Allah share fisabilillahi Habibaties👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻.
FITATTU HUƊU ✍🏾
*Team fittattu huɗu*🥰
*_67-68_*
Hallaka Abu Maleek har lahira wannan dalilin zai tabbatar da zamana Oba of Kanzaf, idan ba haka ba haka mukai babu, babu ta yadda zamu iya samun damar mallakar abinda yake ranmu"
Cike da gamsuwa wanda yake sauraran abinda Otun yake faɗa.
Ba tare kuma da wani abu ba Otun ya ƙara cewa.
"No! Kamar komai a hannuna Ni zan komai, kuma Tabbas a yau sai Al'ummar Alaafi da Kanzaf baki ɗaya sun shaida mutuwar Abu Maleek, I'll get you back"
Ya faɗa yana zare wayar a kunansa tare da juyawa yabi wata hanyar daban.
A can cikin flat ɗin Abu Maleek kowa zaune Julde take cikin wata haɗaɗɗiyar abaya mai bala'in kyau,
Gaba ɗaya jikin abayar Stones ne, sai gashin kanta daya kwanto har gaban goshinta, kamar na jarirai sai sheƙi suke,
Laɓɓanta sun sha lipstick pink masu kyau, yay wani fresh.
Wayar Oumuu-Ayman ce a hannunta tana yin game a hankali kuma time to time take ɗaga Idanunta tare da saukewa akan ƙofar part ɗin Abu Maleek,
Sanyayan idanunta ta janye tare da mayar dasu saman wayar,
A hankali kuma ta sake ɗaga kanta jin an turo ƙofar parlon an shigo, Murmushi tayi ganin Oumuu-Ayman riƙe da basket ɗin abinci,
A hankali Julde tai ƙasa da kanta tare da faɗin.
"Barka da yammaci Oumuu-Ayman"
Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin ta ajjiye Basket ɗin tace.
"Yawwa Daughter ya game?"
Murmushi Julde tayi tana faɗin.
"Oumuu na iya yanzu ai"
Jinjina kai Oumuu-Ayman tayi kafin tace.
"Ok! Maza jeki kaiwa Ballowo ɗinki lunch kizo"
Miƙewa Julde tayi a hankali tana gyara zaman rigar jikinta kasancewar hannun rigar a tsage yake har zuwa shoulder ɗinta, har ta tafi sai kuma Oumuu-Ayman tace.
"Come here Hawwa'u zonan"
Ta faɗa a sanyaye tana ɗan jan numafashi, haka nan Julde taji gabanta ya faɗi, a sanyaye ta dawo ta zauna tare