Showing 117001 words to 120000 words out of 161948 words

Chapter 40 - ABU - MALEEK Book Complete BY SARAUTA.txt

05 Jan 2025

6608

murza nippy ɗinta, kafin yaja numfashi
"Heyyyyy Naa.... nahhhh"
Kafin ya zare bakinsa a nata ya fara surutu.
"I can't handle a minute not touching you idan har zan ganki kusa dani, my hands want to feel every inch of you, please Naa.. nahhhh lemme play with you or I'll cry for you" ya faɗa yana manna bakinsa a saman ƙirjinta, sai surutai yake a ransa, domin Abu Maleek irin mutanan ne da idan suna tare da mace bakinsu baya Shiru.
Luff Jidderhh tayi tana jin saukar hawayensa a gefen wuyanta,Ga baki ɗaya ji tayi Jikinta yay wani irin strange weak, Bama ta iya kuka ba! She don't even know wats going on in her system,
Ganin Cucuu ɗinta bai san kunya ba, bai san mene shame ba his in life and world,
Bakinta na wani irin rawa saboda jan da yankewa brest ɗinta, cikin rawar murya tace. "O... Ohhh i accepted you as my friend, only Uhmmm...," Taja numafshi da sauri yace.
"I understood not sex it's okay sai da yardar ki, but stop calling me sir, I'm not your sir I'm your husband kinji Jidderhh!!"
Kai kawai da iya ɗaga masa tare da tura hannunta cikin sumar kansa ta shiga hargitsawa tana sauke numfashi, azabar da tayi mata yawa ne ga wani masifaffun abubuwa da take ji a jikinta tana jin kamar zata zauce, ita kanta tasan a yanzu akwai abinda take buƙata amma bata san ko menene shi ba, wani hantsilawa tayi ta faɗa kansa tare da sakar masa wani tsumamman kuka, jikinta duk rawa yake,
Ajjiyar zuciya Abu Maleek sauke tare da rungome ta sosai, cikin zafin nama kuma ya kwantar da ita tare dayin ƙasa da bakinsa "Cuu...Uhmm Ɓallo..." Sai kuma tai shiru cikin rawar jiki yace "uhm soon or later zaki faɗi real name ɗina bama Ɓallowa ba" ya faɗi hakan yana danna bakinsa cikin jikinta, wata ƙara Julde tayi tare kama kansa sai kuma ta fisge jikinta tai bathroom da gudu saboda bakin Abu Maleek da taji a cikin jikinta, abinda ya firgitar da ita kenan jiki na rawa tai cikin bathroom ɗin.
Da sauri Abu Maleek ya tashi yabi bayanta da gudu yana zuwa tana murzawa ƙofar key, zubewa yay a wajan tare da fara dukan ƙofar yana faɗin.
"Hawwa'u!!! Na...naah!!! Jidderhh!!!! Fulani girl open the door Allah zan ɓalla"
zubewa itama Julde tayi a jikin ƙofar tare da sakin kuka domin abinda Abu Maleek yay mata ba ƙaramin haddasa bayyanar abu yay tattare da ita ba, kuka kawai take tana jinsa yana faɗin.
"Haƙƙi na akan ki, idan kin sani fine idan kuma baki sani ba lemme tell you now;"


HAKKOKIN MIJI AKAN MATARSA*


1). HAKKIN BIYAYYA GA MIJI. Wananna shine hakki mafi girma akan mace, wajibine tabi umarnin sa ko bata so ta kaucewa halinsa ko tanaso aikata abunda ya hanata.
Wato yi nayi bari na Bari, amma fa biyayya tanada sharadi shine bazati bi Shiba, inya umurceta ta aikata abunda Allah ya hana.
Koya umurceta ta bar abunda Allah ya wajabta.
Sannan kuma ta kasance tanada ikon aikata abin da yayi mata umarnin.
Anan yakamata miji ya kasance mai tausasawa da hikima da bi sannu wajen bada umarni da hani.


2) Ta zauna a gida ta kula da gidan da tarbiyar ya'yanta, kada ki fita ko ina saida izinin mijinki.


3) Duk lokacin daya bukaceki ki amsa kiranshi, cikin sakin fuska, ki biya masa bukatarsa gwargwadon yanda zaki iya
Saidai in baki lafiya ko Bakida tsarki, to saiki bashi hakuri, cikin tausasa kalamai, tareda sanyayamai zuciya.
Kokuma in rashin tsarkine uzurinki to saiki sakarmai jikinki kuyi wasanni kala- kala har bukatarsa tabiya.
Ki kuma yimasa alkawarin farantamai, dayin shagali da zarar kin tsarkaka.
Dayawan mata sunayin kuskure, yayin da mijinta ya nemeta bata cikin tsarki, sukan bar mazan nasu cikin damuwa, da kewa har zuwa lokacin da zata tsarkaka.
Yake yar'uwata akwai hanyoyi da dama wa inda Zakiba wajen biyama mijinki bukatarsa batareda yashiga damuwaba, ko kin sanyashi cikin kewa rashin ki.
Akwai hanyoyi da dama wa inda zakibi wajen biyama mijinki bukatarsa...........


4) Kada ki yarda wani ya shiga gidansa saida izininsa, Koda kuwa yan'uwansa ne ko yan'uwanki.
Musamman cikin dakinsa ko kujerarsa, ko shinfidarsa.


5) kada kiyi azumin nafila yana gari saida izininsa.


6) Kada kiyi kyauta da kayansa saida izininsa, Amma Babu laifi ki baiwa bakinsa ko naki abunci, ko kibaiwa mabukaci amma batareda Kinyi almubazzaranci da mugunta ba.


7) ki kula da aikace-aikace gida da kula da yara, kamar tsaftace gida, girki akan lokaci, wanke wanke da shara, da hidimomin shi kanshi mijin.
Lallai ne yar'uwata ki hakuri tareda juriya wajen wadannan hidimomin masu yawa da nauyi,
Kisani cewa ba aikin banza kike yiba, ibada ce babba.
Kai kuma miji karunga taimaka mata, a lokacin da kake gida karkace zaka barta da aiki ita daya, inka tai maka mata Zataji dadi
Hakan na kara soyayya da shakuwa tsakanin ku.


8) Wajibi ne ki kare kanki Babu ruwanki da kowa, sai mijinki Koda kannan miji kada ki saki jiki dasu.
Ki tsare masa dukiyarsa, tareda tattala masa.
Ki kula da ya'yansa Koda kuwa bake kika haifesu ba, kirki cutar dasu. Kisani inhar kika cutar dasu Allah zai musu sakaiya
kuma soyayyar ki zata ragu wajen mahaifinsu.


9) Ki kasance me godiya ga mijinki, mai yada alkhairin sa da yabonsa.
kama me boye shirrin mijinki da naki, kisani ciki badan tuwo kawai aka yi Shiba.
Kiyi zama da mijinki zamana amana da rufama juna asiri.


10) Yar'uwata ki kula da jikinki ki runga caba kwalliya irin wacce yake so.
Kirunga yi mishi shiga irinta garari, wadda zataja hankalinshi zuwa gareki.
Ki yawaita yi mishi murmushi da rausaya murya, tare da da dadan kalamai na soyayya.
A yayin da kike tare da mijinki Kirunga sarrafa jikinki tayanda zaki ja hankali shi zuwa gareki.
Ki dage ki cire kunya, kisani tsakanin miji da matarsa babu kunya.
Dan haka ki cire kunya ki tattali mijinki, kibashi kulawa.
Ki natsu a lokacin da kuke tare Kirunga aika mishi da wasu zafafan kalamai, tareda soyayya me rikitarwa, wadda zata matar dashi kawace mace a yayin da kuke tare.
Yar'uwata kisani basaikin bi boka ba, balle wani malamin tsubbu, dan ki mallaki mijinki
Kirunga kaima wani kato kudinki yana cin kaji, yaci Abun dadi, ki kasa zaman lafiya ,ki baki ciba wani kato yaci miki.
Yake yar'uwata, kisani kyautata da biyayya, da tattali da nuna soyayya, da kulawa, Da rukon Amana da gaskiya, sukadai sun isa idan kika ruke zaki mallaki mijinki.
Kidage ki koyi soyayya kala kala,ki natsu ki koyi da dadan kalamai.
Wanda su kadai idan kika ruke, zaki mallaki mijinki, batare kin kaima wani kato sisinki ba.
Ga bannar kudinki, ka sabama Allah. wa iyazubillah. Allah ka tsaremu!


(Sauran za'ai positing a We are all Women 08119237616 for more information).


Ya ƙare maganar yana ƙara sakin kuka hannunsa riƙe da J ɗinsa wacce take haraba masa ga wani murɗawa da mararsa ke masa ji yake kamar zai zauce, haka ya wanzu a daran bai runtsa ba.


A can birnin Alaafin kuwa, Queen Roomana ce zaune ita da Mai Babban ɗaki da kuma Salimerh sai Aremos, Shakiru, Sharefddeen, Adams, gyara zama Shakiru yay kafin ya numfasa yace "saboda son ranku, abar babban kujera da tarin al'umma amma babu wanda zai maye gurbin su, babu wanda zaku bawa kujerar dubban mutane kuwa sai kawo matsala yake amma kunyi burus da al'amarin, wallahi ni zan maye gurbin mahaifina ni zan zama king of Kanzaf"
Wani Murmushi Mai Babban ɗaki tayi kafin ta kallesa tace..
"Ko babu Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal inkiya Abu Maleek, to wannan kujerar ta haramta a gareka domin wanda ya rasu ma ajjiya ce a wajansa, idan babu Abu Maleek babu matarsa akwai ɗansa Maleek ai"
A gigice Gaba ɗaya suka kalli Mai Babban ɗaki Queen Roomana ita kam kai ta sunkuyar tana sakin murmushi domin tana ji a ranta ƙwanan nan zata cika burinta da isar da saƙo data daɗe da ɗauka.
Shakiru miƙewa yay tsayi kafin yace.
"What the you mean by that? Ni da sauran Aremos kuwa yana da haƙƙi akan wannan kujerar kuwa kuma zai iya zama sarki"
Queen Roomana tace "A tunaninka ba.."


Arɗo ne zaune hannunsa dafe da kansa da yake matuƙar sara masa ƙwanan nan, Wayarsa ce tayi ƙara da sauri ya ɗaga tare da faɗin.
"What a great news?"
Mutumin daya kira Arɗo yace "uhm a weak ɗin nan komai zai dai-dai kuyi aiki yadda nace, ku samu kuɗi masu yawa, idan harkar tai maku daɗi zaku iya Kidnapping ɗin wasu domin samu arziƙi wanda bai baku kuɗi ba kawai ku kashe sa, kuna da dama mai yawa, baku da wani cikakken ilimi and babu wanda ya san inda kuke"
Shiru Arɗo yay kafin ya numfasa yace.
"Za muyi aiki as your wish"
Mutumin yace "kai fa?" Jinjina kai Arɗo yay yace "forget about me ka tura Address ne mun shirya" sallama sukai Arɗo ya koma ciki.


A hankali Julde ta buɗe bathroom ɗin ta fito saboda shirun da taji, lokacin tuni an shiga Masjid, tana kuma da tabbacin ya tafi salla, tana sako kanta cikin cikin bedroom ɗin ta wani zare ido ƙirjin ya buga da ƙarfi, cikin tashin hankali da razani haɗi da fargabar abinda taga Abu Maleek yay ta wani ɗura hannu aka a gigice tace....






*SARAUTAR MARUBUTA*






*_79-80_*
Tashi hankali, damuwa, tsananin gigita da ficewar hayyaci, haɗi da tsantsar dana sani ya sanya Julde wani saki razanannan kuka tare da ɗura hannu akanta, cikin zullumi da kuma dana sani tace "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un me zan gani haka na shiga uku" wani sabon kuka gane ya ƙara kwace mata ta zube a wajan tana rera kuka, Abu Maleek daya shagala wajan murza J ɗinsa yana sakin nishi saboda wata ƴar nutsuwa data fara saukar masa a dalilin Masturbation (Istima'i) da ya keyi yay saurin ɗaga kansa tare da zame hannunsa daga kan mararsa, sosai A.m ya razana, wata kunya ta kamashi bai taɓa tunanin zata fito ba, shi kansa bai san mene ya sanya ya aikata hakan ba, domin wannan shine karo na farko a rayuwarsa daya aikata kwatankwaci abu irin haka, ji yake kamar zai mutu idan bai samu nutsuwa a wannan lokacin ba, lallai ya tafka babban kuskure wanda wankesa a idanun mutanan da basu san ba halinsa bane abune mai matuƙar wahala, amma koma mene ya aikata kuma yayi Tabbas bashi da laifi, domin babu yadda zai iya, matarsa ce sila kuma dalilin rashin goyan baya da mai samu daga gare ta ba,ya cilla shi aikata abinsa bai taɓa aikatawa ba.
Wata raunatacciyar matsakaiciyar ajjiyar zuciya mai kama da shashin kuka Abu Maleek ya sauke, tare da jan idanunsa ya rufe raguwar hawayen da suke makaleu a gefen idanunsa suka samu damar sakkowa, Wata matsananciyar kunyar ubangiji sa ya kamasa, domin wani shine laifi mafi girma, hanyoyin yin Istima'i suna da yawa, amma shi ne dai dalilin rashin samun nutsuwa ga matarsa ya aikata hakan, Julde rarrafowa tayi wajansa tana zuwa ta kama hannunsa ta riƙe cikin wata dashasshiyar Murya mai sanyi wacce take nuni da dukkan kuzarinta mutum ya ƙare tace.
"Why? Mens ya sanya zaka zaɓi aikata wannan babban zunubi? Bayan kasan cewa babu kyau, ɗazo kai min magana akan haƙƙin miji akan matarsa, amma kai ka manta ilar yin abinda kai a yanzu, kayi abinda yake ɗauke kima da kuma daraja haɗi rage haiba a cikin idanun jama'a,
Why are you doing this? Kana son raunata imaninka ne? Kana rage...,"
Wani irin fisgota jikinsa yay tare da sanya hannunsa ya matsa ta sosai, jikinsa na ɗan ya ɗura yatsarsa a saman bakinsa cikin tsawar data sanya Julde saurin rufe idanunta tare da ƙanƙamesa jikinta ya shiga rawa yace.
"Quite! Heeh!! duk abinda nai bana da laifi, laifin na kanki, na sani ban ba da sadaki wajan Auranki ba, infact ba dan ina so ba, amma abinda akai min na gwammace na bada 6.m a kan aimin haka, anyi min bulala guda talatin a jikina, wanda tunda nake ban taɓa riskar irinta ba, something ina tunanin rabuwar dake, amma tuna zazzafar bulalar da akai min dalilin yasa na Hqr, domin ni ba ɗan iska bane, ba kuma lusari bane, da za'a daki banza, kuma bulalar da akai min a kanki means anything to me"
Shiru yay tare da zare hannunsu yay wurgi da ita da sauri ya miƙe tsaye,fuska babu walwala yana ɗan taɓe bakinsa da ya motsa fuska yace.
"Badai akan jekin ki wane nake da iko da shi, wanda akai min bulala domin sa,kika sanya na saɓi Ubangiji ba? Well-done Fulani girl kije ki riƙe abinki daga nan har sanda kikai niyya, zan nuna maki bawai dan jikin nake tare dake ba, kuma zanje naji Uban wanda ya baki damar tafiya wata ƙasar bada izinin mijinki ba"
Yana faɗin haka yay waje da sauri tare da murzawa ƙofar key ya fice, kai tsaye wani bedroom ɗin ya shige yana zuwa ya nufi bathroom idanunsa yay jajir, jikinsa duk rawa yake, ga tashin da jijiyoyin kansa sukai, kana kallon sa kasan baya cikin nutsuwarsa,
Wani mugun haushinta ne ya cikasa, kamar shi har yau ya nemi abu wajan wata mace,macan ma ita wacce yake da tabbacin ba zata bashi kunya ba, amma ita take wulaƙanta shi wannan dalili yasa babu ruwansa da sabgar mata, yasan waye shi yasan yana da ƙarfin sha'awa a wannan lokacin, wanda a baya bai san da haka ba amma a yanzu al'amarin neman zautar dashi yake.
Kansa ya sakarwa shower a zafafe yake sauke ajjiyar zuciya, a hankali ya ware idanunsa tare da sauke shi saman zanan ƙirjinsa, cikin nutsuwa kuma yake bin sassan jikinsa da kallo, har ya kawo saman mararsa inda yaga Jalal ɗinsa na tsaye sosai, sai huci take.
"Mtwss Uhmm"
Ya wani gajeren tsaki mai ɗauke da wani fitar numafashi, wankan sarki yay ya ɗaura alwala, Sharp-Sharp ya shirya cikin wata tattausar Arabian Jallabiya mai gajeren Hannu da kuma sulɓi, yana wani baza ƙamshi turarensa ya nufi Masjid dake cikin hotel ɗin, idanuna a kumbure alamar yaci kuka ya ƙoshi.
Raunatacciyar ajjiyar zuciya, mai ɗauke da ladama da kuma tarin baƙin ciki Julde ta sauke, kafin a hankali ta miƙe ta nufi bathroom ɗin, wanka tayi ta ɗaura alwala, kana ta fito a hankali tana fidda numfashi, kai tsaye dressing mirror ɗinsa ta nufa, kayan shafa ta gani kala-kala, kafin cikin nutsuwa ta shafa wani lotion mai ɗan mai ƙo kasancewa yau garin ana sanyi ga wata Snow da take sauka yaff yaff.
Parfume ɗinsa ta fesa, kana ga nufi wardrobe sosai tai mamakin ganin sabbin kayan mata kala², yawanci kuma duk ƙana nan kaya ne, gasu masu tsada, taɓe baki tayi kafin a fili tace.
"Uhm ƙilan matarsa ya siyawa, ai kam sai na saka yasin"
Wata dark Maroon ɗin Abaya ta ɗauko mai kyau, wacce take da zip daka gaba, gabanta a buɗe take sai wasu Stones masu girma,, ga price ɗin ta nan jiki ko cirewa ba'ai ba wajan 100k ce, Murmushi tayi a ranta take kuma jin matsanancin tausayin sa, Zuciyarta ta cika da baƙin ciki, sanya abayar tayi tai mata kyau sosai, kamar dan ita ake yi ta, wani hijab ta gani sabo shima ɗauka tayi ta sanya kana ta tayar da sallah, bayan ta idar ta fara azkar.
6:00 ta miƙe tsaye, yunwa ta keji sosai, amma tunanin halin da Abu Maleek yake ya hana Zuciyarta sakat, hijab ɗin ta cire tare da ɗaukan wayarta, ta shiga juyawa tama rasa ta ina zata fara, bata jin zata faɗawa Mami wannan mganar, kunya ta keji, da sauri tace.
"Anuty Ni'ima"
Number Nimcy ta kira, tana ta ringing not answering, redail tayi a kira na uku taji an ɗaga,
Daga can ɓangaren Murya a matuƙar sanyaye Nimcy tace.
"Assalamu alaiki"
Ajjiyar zuciya Julde ta sauke kafin a hankali cike da girmamawa tace.
"Allah yasa ban katse maki hanzari ba, musamman yanzu da yake sanyin asuba"
Murmushi Nimcy tayi kamar ba zatai magana sai kuma tace.
"Babu damuwa, dukkan mai neman arziƙi wajan Allah da kuma dacewa wajan Ubangiji, iyazu ina da tabbacin zaki samesa idanunsa biyu"
Jinjina kai Julde tayi kana tace.
"Shawara na keson ki bani please Anuty Sarauta, akan mijina"
Cike da mamaki Nimcy tace.
"Ikon Allah, duk da yanzu lokacin nawa mijin ne amma dai all ears ina jinki Allah kuma yaban iko"
A hankali Julde ta fara bata labarin komai tun daga lokacin aure har kawo asubar yau.
Ajjiyar zuciya duk su biyun suka sauke kafin Sarauta tace.
"Na farko, Kinyi wawta sosai dukkan abinda miji ya aikata gareka ba'a ɗaukan mataki ta wannan hanyar, no matter what happen in between two of you,
Mufa mata muna da baiwa Ubangiji ya karamma mu, kai tsaye mace zata ɗaga hannu taiwa yaranta addu'a Ubangiji ya amsa, kai tsaye zaki ɗaga hannu kima mijinki addu'a Ubangiji ya karɓa, babu shamaki ko hijabi akan addu'ar mata ga mijinta, lokacin guda Ubangiji yake amsata, shiyasa dukkan wata mace ta gari da wahala ta mance mijinta wajan addu'a, dukkan abinda ya zama a rayuwa keda yaranki zaki mura,kuma kufi kowa alfahari dashi"
Shiru Sarauta tayi tana ɗan sauke numfashi, a hankali Julde ta sanya hannunta ta goge hawayenta tass, cikin nutsuwa Nimcy tace.
"Kina Maganar baya sonki ko?"
Da sauri Julde tana sakin kuka a hankali tace.
"Baya sona Anuty Sarauta, Tayaya kuma zan bashi jikina salon buƙatar sa na biya ya rabu dani"
Murmushi baki da wayo Nimcy tayi mata daga cikin wayar kafin tace.
"So what? Let him say it!... Let him say it loudly to the whole world, ba iya ke ɗaya ba, sai ya gama faɗa zai kure zafin ƙiyayyar daga zucyar sa, kada ki damu da wannan tunda har mun samu cewa yana son physical relationship (gamayyar jiki Body collection)!. Ya shiga tsakaninku wannan baya zuwa sai da zallar so da ƙauna Jidda, bai san yadda zai nuna maki so ba saboda baku fahimci juna ba, kuma so na Gsky baya samu sai da fahimtar juna, da kuma kiyaye haƙƙin junanku, ko BBC zai je yace baya sonki let him say, amma ki barsa ya ɗabbaƙa sunnar dake tsakaninku, yin hakan zai ƙara jawo maki kima da kuma sonki garesa, uhm bana da lokacin amma zan so kiyi attending class ɗin da zamuyi a sabuwar Shekara iya matan aure da ƴan mata, zamu ɗauki mutane 50 ne kawai, Amma namiji yana son kulawa koda baya son mace amma kulawa da tattali yana sanyawa ya kamu da mahaukacin sonki ba tare daya shirya ba, bare ke da kika haɗu da Mayun soyayya marasa kunya akan mace uhm! Yaruba mene zaki bayani"
Ajjiyar zuciya Julde ta sauke at least maganganun Nimcy sun matuƙar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login