Showing 39001 words to 42000 words out of 161948 words
wajan ashirin da biyar amma babu alamar Abu Maleek zai kuka ko kuma ya gudu daga cikin filin baki ɗaya,
Idanunsa ya ɗauke daga kallon Barkido kafin ya juya ya kalli Lamiɗo yace .
"Burina daman Wannan mahaukacin ya shanye wannan bulalar nan, domin ba ƙaunar Barkido ya auri wannan Yarinyar, kasan abinda yake gabanmu, kasan kuma dalilin daya sanya na raba Madibbo da ransa, wannan dalilin ya sanya itama nake son ganin bayanta amma Allah bai ba, nayi amfani da wannan damar ne wajan ganin tayi nesa damu baki ɗaya, yadda zata mance data taɓa rayuwa cikin Fulani balle kuma ta tuna sunayen mu, jin daɗin kuma duk inda ta ganmu ba zata taɓa fahimtar su waye ba, balle kuma ta kama sunayen mu a baki,
Zanyi farin ciki sosai ace wannan Mahaukacin ya samu na sara yaje can su ƙarata shi da ita"
Cike da gamsuwa Lamiɗo ya jinjina kansa, kafin ya juya ya kalli Abu Maleek a dai-dai lokacin da Barkido yake sauke masa bulala ta talati cifff,
Juyawa yayi ya kalli Arɗo yace.
"Tayaya kake tunanin bulalar da akai masa zata damesa? Kallesa da kyau, wanne bashi kaɗai bane akwai tsari mai yau gaske a jikinsa wanda shi kansa bai san dasu ba, hatta wannan magen da yake tare da ita rai da rai ban amince da ita ba,
Tabbas akwai wani Ɓoyayyan al'amari da yake tare da shi Tabbas, akwai kuma tarin ƙaddarori a cikin rayuwarsa"
Miƙewa tsaye Arɗo yayi kafin yace.
"Ba wannan ke ban mamaki, tsarin kyahun halittarsa, haibarsa da zallar isa ƙasaita, zanan ƙirjinta yana fisgata sosai, kana ganinsa kaga babban mutum Wanda rayuwa cikin talakawa sam bai saba da ita ba, sauƙin kansa kuma abin burgewa ne,yana rayuwa damu babu ƙyamata, abu ɗaya na lura baya son ihu a saman kansa, raɗashi yake, tambayar a nan mene ya sanya ya zama mahaukaci? Mahaukacin gaske ne ko kuma na ƙarya? Wanne dalili ya sanya ƴan uwansa turosa cikin Birnin Bera ko ƙaunarsa ne ba sayi?"
Shiru gaba ɗaya sukai, tare da nufar inda Abu Maleek yake, Barkido kam baya yayi tare da neman waje ya zauna, shi kansa da yayi dokan jikinsa mugun ciwo yake sosai, amma al'amarin Abu Maleek ya firgita sa sosai, yana danne wa saboda kada mutane su Fahimci halin da yake ciki.
Abu Maleek kam gaba ɗaya baya gane abinda yake faruwa ya daɗe da shiga ɗaya duniyar tasa, tun lokacin da yace "O'ohhh" hannunsa gaba ya dunƙule waje guda jikinsa duk ɓari yake,
Yayinda jijiyoyin kansa suka fito sukai raɗa raɗa a saman goshinsa,
Jin alamar tafiya ne kuma ya sanya ya juya ya kalli gefensa, Ganin Arɗo da Lamiɗo na nufu inda yake tsaye ne ya sanya da wani irin sauri ya juya ya nufi wata bukka dake kusa dashi, ko kallon gabansa baya iyawa,
Sweet na ganin haka ta rufa masa baya, jikinsa na wani irin ɓari na azaba ya faɗa cikin Bukkar tare da faɗawa saman wata tabarma kaba daya gani.
A hankali ya ɗaga hannunsa da niyyar ya jawo sweet jikinsa, jin babu sweet kusa sai kamar mutun a kusan shi, ya sanya bai jira tsayawa komai ya sanya tattausan hannunsa wanda yake fidda wani irin gumi mai zafi ya jawo wanda kusa dashi jikinsa,
Cikin bacci Julde taji an matse ta sosai, kamar za'a rabata gida biyu, a hankali ta motsa domin yin baya, amma riƙon da Abu Maleek yayi mata bana wasa bane, ya matseta sosai a jikinsa, tamkar zai mayar da ita ciki,
Yadda jikinsa ke rawa haka nata ya shiga rawa domin tsoro ne ƙarara ya ratsa mata zuciya.
Wata lafiyayyiyar ajjiyar zuciya A.m ya sauke yana mai ƙara shigar da Julde jikinsa, a wannan lokacin baya gane fari balle baƙi burinsa kawai ya jisa jikin wani ko zai samu nutsuwa, ga wani sanyi da yake ratsa masa kofofin jikinsa,
Jin wani ɗumi na fitowa daga Jikinta ne ya sanya ya ƙara sauke numfashi tare runtsa idanunsa yana taune leɓansa wanda sukai jajirr zai ɓari suke.
A hankali ya ƙara sauke wani Numfashi, yana ɗan tura kansa cikin tsakiyar cikinta, ɗumi da kuma taushin fatar ta ya sanya ya ɗan fesar da numfashi,
Cikin son samawa kansa nutsuwa daga cikin azabar daya keji ne, ya sanya gaba ɗaya ya mirgina gefe guda, yana mai ƙara sanya dukkan hannayensa guda biyun,
Tare da matse ququnta wanda har sai da Julde ta saki wata ƙara tana kwaɓe fuska zata saki kuka,
Jin sautin ƙara a kunansa ya sanya a hankali ya ɗan matsa ququn nata, domin gani yake Kamaru daga nan ɗumin jikin nata yake fitowa, shi kan san bai san Wacece ko kuma waye a kusa tashi ba, All what he needs yaji sassauci daga azabar da Barkido ya gana masa,
A hankali kuma ɓarin da jikinsa yake ya fara raguwa, yana mai ɗan ƙara shigar da ita faffaɗan ƙirjinsa ganin bata cika ƙirjin nata bane,
Ya sanya a hankali ya ƙara tsuke hannayensa domin ya samu yaji ɗumin sosai.
A hankali numfashin cikin bakinsa yake fita yana dukan saman fuskarta, wanda ya sanya take sauke ajjiyar zuciya, saboda ƙamshin Spraymintt and Freshmeltz with strowbeery mouth freshnerh data ke shaƙa, ƙamshin da bata taɓa jin irinsa ba,
So take tasan wanene amma babu idanun gani, shiru tayi ta zubawa sarautar Allah idanu.
Abu Maleek kam a hankali kuma a wahalarce yake fidda wani numfashi mai mai zafin gaske, sai taune leɓansa yake,
Cikin ransa banda
"Ya Allahu Ya Rahamu"
Babu abinda yake ambata,
A hankali kuma ya tura tafin hannunsa cikin rigarta tare da manna Tafin hannunsa dake fidda wani gumi a tsakiyar Jikinta, Ajjiyar zuciya Julde taja saboda wani a zababban zafi daya ratsa mata fatar Jikinta,
Almost 20minutes
Kafin ya fara sauke ajjiyar zuciya numfashi na sauka a hankali, gaba ɗaya jikinsa ya saki cikin nutsuwa kuma yake zamewa daga Jikinta yana mirginawa baya,
Sai kwaɓe fuska yake yana tsotsar laɓɓansa wanda sukai jajirr saboda taunesu da yake, a haka baccin wahala ya ɗauke sa.
Baya tayi tana ɗan zaro ido waje tare da turo bakinta gaba,
A hankali ta miƙe zaune tare da ɗaukan sandar ta, cikin nutsuwar da take tattare da ita,
Ta fara lalubar hanya a haka ta samu ta fita daga cikin Bukkar,
Still kuma hancinta bai bar jiyo mata ƙamshi da ɗumin bakinsa ba, kwaɓe fuska tayi a fili tace.
"Mugunta kawai, wannan ƙamshin sai kace me"
Ta ƙare maganar tana murguɗa bakinta,
Arɗo da Lamiɗo wajan Barkido suka nufa kafin suzo inda yake ya miƙe tsaye yana kallon Mahaifin sa yace.
"Na cinye Shaɗi nike da Julde, dan haka a ɗaura mana aure kawai"
Kallonsa Arɗo yayi kafin yayi murmushi yace.
"Daka dakesa kaga Hawaye ya fita daga cikin idanunsa? Ko kuma kaga ya motsa daga inda yake bare kayi tunanin zai gudu, Tabbas ka dakesa amma hakan baya nufin kai ne da Julde"
Lamiɗo ne ya kalli Barkido kafin yace.
"Yadda ka dakesa shima zai ya rama wannan dokan, idan ka shanye bulala talatin ɗin da zai maka kamar yadda ya shanye, to sai a nemi mafita domin duk kun cika Jarumai,idan kuma ka kasa shanye bulalar to tabbatas Wannan baƙon mutumin shike da auran Julde"
"Yaushe zai rama dokan nasa da nayi masa? Uhm! Tayaya kuke tunanin wannan zaimin dukan da zanyi kuka, sai dai ayi kukan doki"
Barkido ya faɗa yana cije bakinsa domin yasan Abu Maleek bazai taɓa yi masa dukan da zai gigita masa lissafi ba.
Arɗo ne ya kalli jama'ar wajan baki ɗaya tare da faɗin.
"Kamar yadda kuka sani, idan anyi SHAƊI, ba'a mai da martani sai shekara ta zagayo, amma duba da yadda abun yazo a ba zata babu zato balle tsammani wannan baƙon mutumin ya shiga cikin jerin mutanan da suke son wannan yarinya,
Bisa wannan dalilin ya sanya gobe Za'a maida martani idan baƙo ya samu nasara akan Barkido shike da yarinya, idan sunyi kunan doki ma'ana Barkido bai kuka ko ya gudu ba, to sai a bawa yarinya zaɓi ta a cikinsu wanda ya zaɓa shi za'a bata"
Gaba ɗaya mutanan Rugar Mahinjo suka haɗe baki wajan faɗin
"hakan yayi kyau"
A haka taro ya watse wasu nayiwa Barkido fatan nasara domin shi ne nasu, wasu kuma na yiwa Abu Maleek fatan samun nasara, domin sun san cewa Julde ba daɗi ta keji ba a wajan su Arɗo, tsoron kuma da akewa Arɗo ne ya sanya duk matan Rugar suka kasa ɗaukan Julde su riƙe a wajansu.
ALAAFIN KANZAF
Salimerh ce tsaye da Oumuu-Ayman, tana sauraran abinda take faɗa mata.
Ajjiyar zuciya mai ƙarfi ta sauke kafin ta juya taga babu kowa a wajan cikin ƙasa da murya cike kuma da damuwa tace.
"Oumuu-Ayman yanzu wa kike tunanin zai bawa King Tunde Muhammad Jalal Garin meriz na ƙuna jiki, wato dalilin daya sanya aka tura Abu Maleek kenan Saboda ansan zai iya gane gaskiya, Innalillahi wa'inna ilaihir Arjun Oumuu-Ayman kullum Dady ƙara kusantar lahira yake, gaba ɗaya sannu a hankali jininsa ya ƙune, mene ya sanya hakan? Mene yasa mutane basu da tsoran Allah ne? Me yasa kowa kansa ya sani?"
Ta ƙare maganar tana sakin kuka mai ratsa zuciya,
"Know one's care about my father's sick, kina kallo Babu Aremos na Alaafin, Ba bro Shakiru ba Junaid balle babbansu Sharefddeen mene ya sanya hakan ne? Why basu son zama tare damu"
Jan numfashi Oumuu-Ayman tayi kafin a hankali ta sanya hannunta, ta kama hannun Salimerh suka nufi sashinta.
Suna barin wajan Iyalode dake laɓe ta riƙe haɓa, da sauri kuma ta juya ta nufi sashin Queen Ayoola,
Tana zuwa Queen Ayoola ta bata umarnin shiga,
Zubewa tayi gabanta tare da faɗin.
"Ina miƙo gaisuwa, uwa ga Alaafin ja gaba ga mutanan Kanzaf, Allah ya ƙara maki lafiya mai ɗakin King Tunde Muhammad Jalal"
Jinjina kai Queen Ayoola tayi kafin a hankali ta gyara zama, tana mai sauke ƙafafuwan ta ƙasa, idar da sallar ta kenan.
"Meke tafe dake?"
Ajjiyar zuciya Iyalode taja tare da gyara zama tace.
"Abunne babu daɗin ji, ban san me mutane suke so ba"
Fashewa tayi da kuka tare share majina kafin tace.
"Wai ashe bawan Allan nan duk irin ciwon da yake wai Guba aka bashi a cikin abinci"
A gigice Queen Ayoola ta miƙe tsaye tana cewa.
"What Guba? Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, wanne mara tsoran Ubangiji ne wannan"
Ta fadi hakan Idanunta na kawo ruwa tashin hankali ya ƙarara ya bayyana a saman fuskarta.
Iyalode tana ƙara sakin kuka tace.
"Daman ko waye wannan bazai wanye lafiya ba, Fisabilillahi mai ya aikata masu, amma dai wannan mazai ga Annabi ba, yanzu idan muka rasa Garkuwan mu yaya zamuyi, babu wanda zamu samu wanda zai zama tamkar King Tunde Muhammad Jalal sai Uban gina Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal Allah sarki bawan Allah"
Wani irin kallo Queen Ayoola ta yiwa Iyalode sai kuma ta ɗauke kanta tana mai tunanin wanda ya sanya Wannan gubar,
Taɓe baki Iyalode tayi ganin hakan ya sanya Queen Ayoola tace.
"You can leave"
Da sauri ta juya tana zuwa waje ta sanya dariya tace "Munafuka nifa ban yarda da wannan matar ba, Shegiyar isa da izza kamar ƴar gidan ƙaruna"
Oumuu-Ayman ce riƙe da Hannun Salimerh har suka isa can cikin baban Parlon ta mai kyau da tsari, sosai Parlon ya ƙawatu da kayan zamani.
Zaunar da ita tayi kafin ta juya cike da nutsuwa ta nufi wajan wani fridge ta ɗauki ruwa mai sanyi tare da wani glass cup mai kyau,
Zama tayi kusa da Salimerh kafin ta tsiyayi ruwan a cup ta bawa Salimerh,
Karɓa tayi a sanyaye ta fara sha tana sauke ajjiyar zuciya,
Sai da tasha ruwan sosai kafin ta sauke wata wahalalliyar ajjiyar Idanunta cike da hawaye taja ta lumshe,
Dole ta ƙara dakewa wajan ganin ta haɗa karatun ta na Criminology justice shi kaɗai zai bata damar tunawa da wanda take zargi asiri,
Gashi a yanzu idan tace zatai magana dole ta nemi hujja amma bata da wata hujja ko guda ɗaya a tare da ita.
Kallon yadda take sauke ajjiyar zuciya Oumuu-Ayman tayi, hakan ya nuna cewa zafin da zuciyar take mata ya fara sauka,
Gyara zama tayi cikin lallashi da kuma kalamai masu daɗi tace.
"Look! Salimerh,you got to understand that some people don't come in your life to love you, They come into your life to see you, They don't come to bring to your life, They come to take from you.
They don't see you as a person, They see as a opportunity, These are the type of people that don't love you for you, They love you for what they can take from you.
They're not loyal to you, They're loyal to the benefits that Come with you, That's why they never show up.
No matter how many times you showed up for them, That's why they never offer help, No matter how many times you helped them"
Ajjiyar zuciya ta sauke kafin ta ɗauki ruwa itama tasha saboda zuciyarta gab take da karyewa, kafin ta kalli Salimerh wacce tayi shiru tana Kallonta tace.
"Kinga kenan, ba kowa ke sonka saboda Allah, maƙiyi yana da saurin ganewa, amma mu maƙiyanmu masu son rusa TUBALIn da aka gina na wannan masarautar, sun zo mana a siffar masoya kuma na jinin mu, kina gane su zai mana tuƙar wahala, dole komai sai anbi a hankali, kuma I'm sure Duk wanda ya aikata hakan zai ƙara ƙoƙarin aikatawa nan gaba, ina roƙan Allah kuma kada ya sake Bashi damar Cutar da kowa dake cikin Alaafin, Everything will be fine by the grace of God kawai keep praying"
Oumuu-Ayman ta faɗa tana mai ɗauke idanunta saboda hawayen da suka cika idanunta, Miƙewa Sakine tayi tace.
"Bari naje na duba jikin nasa, ƙilan a yau zan nemi prvt jet domin fita tashi wata ƙasar"
"Allah ya bada Sa'a ya tsare ya kiyaye"
Shine kawai abinda Oumuu-Ayman ta iya faɗa, domin tasan a koda yaushe za'a iya samu King Tunde Muhammad Jalal ya rasa ransa, wannan dalilin ya sanya ko wajansa bata iya zuwa.
Kai tsaye Salimerh Sashin King Tunde ta nufa, kanta a ƙasa Idanunta kuma cike da hawaye,
Dubawa tayi da Mamaki taga babu duk securities ɗin wajan, dole kawai dalilin barin su wajan,
Tana cikin tafiya ne taji an jawo ta, tare toshe mata hanci da Cocaine, tana shaƙar powder kuma Idanunta suka lumshe Jikinta ya saki baki ɗaya,
Tana ji baya iya kallo akai sama da ita tare da suma tafiya da ita, a haka taji lokacin da aka shiga mota tare da shigar da ita ciki aka kwantar, gaba ɗaya jijiyoyin Jikinta sun saki, wannan dalilin ya sanya ko yatsarta bata iya motsawa, a haka taji an yiwa motar key tare da yin waje da gudu....
*ABU MALEEK NA KUƊI NE IT'S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616*
*BY*
*SARAUTAR MARUBUTA*
*_End of book 1_*
*_31-32_*
Shaɗi day
Sassanyan numfashi ya fesar a hankali tare da mirgina idanunsa gefen daya kejin motsin, ganinta yayi tsaye tana ƙoƙarin gyara zanin dake shirin kunce mata.
Julde kam gaba ɗaya ta mance cewa tun jiya daya shigo bukkar ta bai fita, hakan ya sanya kai tsaye take gudanar da al'amuran ta ba tare da tunanin yana ciki ba,
A hankali ta kama bakin zanin zata gyara cikin rashin sani zanin ya kwashe daga hannunta tare da yin sama.
Kwaɓe fuska tayi cike da gajiya da ɗaurin zanin cikin siririyar muryarta mai daɗin saurare wacce take ɗauke kuma da shagwaɓa tace.
"Ayyah, yayi min kaɗan ai"
Ta faɗa tana sunkuya wa tare da ɗauko zanin ta fara ƙoƙarin ƙara ɗaurawa.
Abu Maleek ƙuri yayi mata da gajiyayyun idanunsa masu kaifi, ganin tana ɗaure zanin babu zato babu tsammani kuma ya ga zanin ya ƙwace daga hannunta yayi ƙasa.
Zuciyarsa ce ta harba da ƙarfin gaske, lokacin da surar Jikinta ta bayyana, yayinda manyan ma dai-dai-tan hips ɗinta suka sauka a cikin Idanunsa,
Da sauri ya runtse idanunsa cikin rashin sani kuma ya ware laɓɓansa tare da furta.
"Wayyo Oumuu!!"
Ya faɗa yana jan numfashi da sauri ya miƙe tare da ficewa daga cikin Bukkar hannunsa dafe da kansa.
Julde a ɗan hargitse ta ƙarasa ɗaure zanin domin yayi mata kaɗan, kasantuwar tsarin halittar Jikinta masu girma ne,
Tana da hips so ma sha Allah! Masu faɗi da kuma ɗan tuni,
Ga kuma Brest ɗinta a tsastsaye, farare tass dasu, nippy ɗin nan so pink,
Kwaɓe fuska tayi tana jinta duk a dame saboda sosai abinda Abu Maleek ya faɗa na "wayyoooo Oumuu" ya ratsa cikin dodon kunanta,
Ƙara marai-raice fuska tayi tana turo baki gaba tace.
"Aljani kawai"
Ta faɗa tana murguɗa bakinta tamkar yana gabanta.
Juya tayi tare da sanya hannunta ta riƙe ququnta tana hararar gefe guda tace.
"Shine zaka wani zo ka tsaya akai na ko? Ka kalle ni ko? Daman na san kai ne jiya hadda wani shigewa jikina ko?"
Ta ƙare y idanunta na kawo ruwa, cikin ƙasa da Murya dai-dai yadda na kusa da ita zaiji tace.
"Uhm, amma bakinka ƙamshi, nasan kuma farare ne ko? Dan Allah ko zaka sammin abinda kake sawa bakinka?"
Ta ƙare maganar tana ɗan haɗe hannayenta waje guda alamar roƙo,
Bata san cewa duk wanda ta kewa surutun ya riga daga fice a ɗakin bai san me take cewa ba, balle yaji roƙon nata.
Yana fita ya tsaya cak sabida taron mutanan da suke wajan, gaba ɗaya shi ya ma manta da batun cewa yau zai raba dukan da akai masa,
Tsaki yaja danshi baiga amfanin wannan game ɗin ba, domin har yanzu bai san dalilin yin game ɗin ba,
Kawai dai salon mugunta da salon cin zalin mutum, ya ƙare zan can a ransa yana cije bakinsa.
Arɗo dake tsaye yana jiran fitowar Abu Maleek yayi saurin ƙarasawa inda yake tsaye fuskarsa ɗauke da Murmushi yace.
"Gashi zaka tafi har yanzu bamu san sunanka ba?"
Ya tamabaya yana mamakin yadda Abu Maleek yake marai-raice fuska tamkar zai sanya kuka, domin har yanzu bulalar da akai masa tana mugun damunsa, sosai dukan ya ratsa jikinsa.
Yi yayi tamkar bai ji maganar da Arɗo yayi ba, sai ma ɗauke kansa da yayi can gefe guda,
Murmushi kawai Arɗo yayi kafin yace.
"Lokaci yayi muje ka fara ga bulalar can"
Juyawa yayi gaba ɗaya tare da fuskarta Arɗo domin Mutumin ya fara damun rayuwarsa, ya fara shige masa, bai san takura ko kaɗan gashi yaga mutumin ɗan hayaniya na bala'i.
Fesar da numfashi yayi a hankali kuma ya sanya hannunsa tare da ɗurawa a saman goshinsa, ya shiga murza tsakiyar forehead ɗinsa, yana jin yadda kansa yake sarawa,
Cikin ɗan ɗaga Murya kaɗan yadda sautin Muryar ba zai