Showing 66001 words to 69000 words out of 161948 words

Chapter 23 - ABU - MALEEK Book Complete BY SARAUTA.txt

05 Jan 2025

6633

ɗin nan kafin yabar masu wannan garin domin gaba ɗaya ya kaji da zama a cikinsa.
Sameer ne yace.
"Sir wannan shi ne new Design ɗin da muka samesa wanda ba'a taɓa irinsa ba sai a wannan karan"
Buɗe gajiyayyun idanunsa yayi mai kama dana ƴan maye, zanan ya ƙura wa idanu kafin ya janye idanunsa yana taune leɓansa, gaba ɗaya zanan bai masa ba, hakan yasa ya ɗan ware idanunsa wanda ya kejin sunyi masa nauyi sosai, cikin nagartacciyar muryarsa yace.


"Get me a pencil and paper Sameerr!!!"
Ya faɗa a taƙaice yana Miƙewa tsaye tare da sanya hannunsa ya zame top ɗin rigar jikinsa yabar fara wacce ta kasance a ƙasa.
Baki Sameer ya buɗe bai san lokacin da idanunsa suka shiga kallon Abu Maleek, "Tsarki ya tabbata ga Ubangiji da yayi wannan surar ya bata surar jiki mai kyau" Shine kawai Abinda Sameer ta faɗa a ransa yana mai ƙara yin tasbihi a ransa, domin da ace Abu Maleek aka bawa damar yiwa kansa tsari irin wannan da ba lallai yayiwa kansa halitta mai kyau irin haka ba, hakan kuma ya ƙara tabbarwa da mutum cewa lallai Ubangiji shi ne kaɗai ya kamata a bautawa, Ubangijin sammai da ƙassai Allah Al-hakkamu kenan.
Ganin irin kallon da Sameer yake masa ne yasa da sauri ya ware manyan idanunsa tare da haɗe fuska ya juya fararan idanunsa, ganin haka yasa Sameer saurin faɗin..
"I'm sorry sir! it was a mistake ba haka nan ba"
Ya faɗa yana ficewa daga cikin office ɗin, tsaki Abu Maleek yaja sosai yake takaici kallon da ake yawan yi masa kamar wani aljani a fili ya ware bakinsa yace.
"Kowa maye, to wallahi sai dai kuci kanku mtwss!!"
Ya faɗi hakan yana buɗe freezer ɗin office ɗin ya ɗauki gorar ruwa mai sanyi, tare da ɓalle Murfin gorar ya kafa a bakinsa,
Cikin nutsuwa ya buɗe ƙofar wani ɗaki dake cikin office ɗin sa, Ma sha Allah sosai tsarin Ɗakin yayi masifar kyau, akan kujera ya zauna tare da miƙar da ƙafarsa a saman senter table tare da jawo wani ɗan ƙaramin allon ƙarfe,
Lumshe idanunsa yayi da sauri ya buɗe yana tsotsar laɓɓansa cikin ransa yace.


"Da wani mitsitsin baki kamar chocolate"
Ya faɗa yana murguɗa baki shi ɗaya, yana zaune Sameer yay knocking lumshe gajiyayyun idanunsa yay yana ɗan fesar da numfashi, a karo na Uku kuma Sameer ɗin ya ƙara Knocking a kasalance ya buɗe baki yace.
"In"
Ya faɗa a gajarce, da Salama Sameer ya shiga tare da bawa Abu Maleek abinda ya buƙata idanunsa a Lumshe ya nunawa Sameer ɗin waje ya ajjiye, yana ajjiye yay waje zai fita a hankali Abu Maleek yace.
"Uhm! P.a idan akwai wani aiki just keep it on you ok!"
Ya faɗa yana tsotsar laɓɓansa cikin girmama P.a Sameer yace "Okey sir"
Yana faɗa yana ficewa, cikin nutsuwa ya ɗauki pencil ɗin da paper ya fara zana wani new Design na talmin ball, babu jimawa ya kammala zanawa shi kansa ya yaba da zanan domin sosai ya ƙware wajan art,
Dan haka ya barsa matsayin sabon design ɗin da company sa zai fitar.


Yana kammala zanan ƙarfe shida na bugawa, hakan yasa ya miƙe a hankali tare tattare komai ya ajjiye ya barwa gobe, yana fita P.a na fitowa hakan yasa ya amshi kayansa wajan p.c yay wajan motarsa shima p.c yay wajan tasa motar,
Bai dawo gida ba sai daya sallaci Isshā, kai tsaye part ɗinsa ya nufa domin bai samu mai siffar karas ɗin a babban Parlon nasa ba,
Wanka yay ya sauya shiga zuwa wasu kayan shan iska, ji yay gaba ɗaya wajan Queen Ayoola yake son zuwa hakan yasa ya ɗauki sweet wacce take kukan jin daɗin ganinsa suka fita,
A nutse yake tafiya yana kallon yadda Hadiman cikin Family house ɗin nasu suke zubewa suna gai dasu, Lumshe idanunsa kawai yake yana buɗewa a haka ya isa.
Queen Ayoola na kishin giɗe a saman kujerar sarauta irinta matan sarki, da sauri ta ware idanunta har wata Ajjiyar zuciya take saukewa, ganin Abu Maleek a wannan lokaci ya bata mamaki sosai, Kallonta kawai yay kana ya nemi waje ya zauna, gaba ɗaya ta kuri Hadimanta,
Lumshe idanunsa yay kafin yace.
"Mumy"
Cike da farin ciki tace "Son kai ne yau? Ashe zaka tuna dani?"
Cije lips ɗinsa yay kafin a hankali ya sauke numfashi yace "Mumy nayi miss yama sunansa??"
Da sauri tace "white tea"
Kai ya jinjina alamar "Ahhhah" Miƙewa tayi tsaye tace "bari na kawo maka"
Shiru kawai yay mata yana mai gyara zamansa, not too long ta dawo hannunta riƙe da wani mug wanda ta zuba farin abu mai kama da Alcohol a ciki,
Amsa yay ya fara sha a hankali da sauri kuma ya shanye saboda daɗin da tayi masa a hankali ya fara jera Ajjiyar zuciya yana jin kansa na sarawa, ganin ya nayinsa ya fara sauya yasa tace.
"Son kaje ka huta we'll talk tomorrow"
Miƙewa yay tsaye ba tare daya kalleta ba, ciki ƙaramin lokaci kuma duniyar ta fara juya masa, ya fara gani bibbiyu a daddafe ya nufi flat ɗin sa, yana juya idanunsa, yana kallon yadda masu tsaron ƙofar sa suke kawo masa jinjina amma ko kallonsu bai ba, yana shiga babban Parlon nasa ya tsaya cak Saboda idanunsa daya sauka akan Julde wacce take sanye cikin Kayan bacci Payjmas masu kyau, cinyoyinta duk a waje,
Lumshe idanunsa yay a hankali tare da fesar da iska cikin kasala ya ƙara manna idanunsa a kan jajayen idanunsa a fili ya furta "Uhm my cuteeeee"
Ya faɗa yana jan eee ɗin ƙarshe domin gaba ɗaya rikiɗe masa tayi zuwa sweet ɗinsa musamman fararan kayan da suke jikinta, Da sauri Julde ta washe baki tana ɗan turo baki gaba tace "go...go.. good night Ballowo" ware idanunsa yay sosai kafin ya shiga takuwa zuwa gare ta yana mai cije bakinsa yana zuwa dai-dai inda take ya zube a saman kujerar da take kwance tare faɗin "Uhm so beautiful sweet!!" Ya faɗa cikin wata firgitacciyar Murya wacce kana jinta kasan mallakin muryar ba ƙaramin shayowa yay ba, ganin yadda Julde tayi da fuska tana ɗan ɗaga hannunta sai yaga kamar sweet ce ke ɗaga masa jelar ta, hakan yasa cikin wani irin zafin nama ya miƙa hannunsa tare da kaiwa kan....




Abu Maleek na kuɗi akan 500 contact to subscribe 08119237616.










*🔥🔥 FITATTU HUƊU🔥🔥*
_Zangon farko 2022_




_Allahamdulillah kuna ina💃🏽! Nace kuna ina?? Masoya wa ƴan nan shahararrun Marubutan wanda ake masu take da *(TAURARI MASU HANNUN LU'U LU'U)*_




_Uhm kada na cika ku da magana, nasan kun matsu kuji wannan taurarin kuma Jaruman wannan shekarar ta 2022 wanda suka wasa alƙalaman su domin farantawa masoyan su rai_


_Munyi duba da halin rayuwa na rashi da ake fama dashi, wannan dalilin ya sanya muka haɗe kanmu tare da Alƙalamanmu, waje guda, wajan ganin mun sauƙaƙa kuɗin da zaku sayi wannan FITATTU HUƊUN da zasu zama Abun ƙwatance a gareku, muje zuwa💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽._


*AUTAR MANYA* _fitacciya ƴar zamani wacce ta nishaɗan tar daku a littafin ta mai suna *AURAN BARE* a yanzu ta shirya tsaf domin bawa masoyanta farin ciki a cikin littafin ta mai taken 💃🏽💃🏽🔥 *BAƘAR FATA* kuna jin sunan kun san na musamman ne kada ku bari ayi babu ku_


*RAHMA REAL LADINGO* _Marubuciyar *RUWAIDA* ba sai na tsaya baku labarin Wacece ita ba, sunanta kaɗai zai sanya ku san cewa tayi fice a duniyar marubuta yanar gizo yanzu ta shirya tsaf domin kawo maku Nagartaccen littafin ta mai suna *DATTIJON ARZIƘI* 💃🏽🔥 Uhm Kuna jin sunan kun san daban yake_




*NIMCYLUV SARAUTA*
_matashiyar marubuciyar wacce alƙaminta yake kan ci, wacce ta faɗa kar daku a littafin ta mai taken *MOON* *AURAN FANSA* yanzu ma ta shirya tsaf a cikin littafinta mai taken *TSINTACCIYA* 💃🏽🔥 Kuna jin sunan ba sai an tsaya magana ba_




*MSS FLOWER*
_Ƙasaitacciyar marubuciyar nan wacce littattafan ta suka karaɗe nahiyar makaranta littattafan Hausa, wacce ta wa'azantar daku a *ƳAR SO* yanzu ma ta shirya ta gyara Alkalamin ta, ta ciro maku littafinta mai suna 💃🏽💃🏽 *SULTAN* Uhm sunan kaɗai zai sanya kusan akwai????????_




_Zaku iya fara payment a yanzu haka domin samun damar zama mace ta farko wacce ta siyi wannan littafan, nasan a kullum masoyan mu a shirye kuke da ganin labaranmu, nasan ba zaku bamu kunya ba, zaku iya biyan naku ta hanyar👇🏾_


*GUDA ƊAYA 300*
*GUDA BIYU 400*
*GUDA UKU 600*
*GUDA HUƊU 800*


6850917335
Naima Shu'aibu sulaiman
Fidelity bank


EVEDANCE OF PAYMENT
0814 210 5218


MASU TURA KATI KUMA SU TURA TA NAN👇🏾
0816 788 8934


GA MUTANAN NIGER KUMA SUYI MAGANA TA NAN👇🏾
+227 96 51 58 05


💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽Mun shirya tsaf domin sanya zuƙatan masoyan mu farin ciki, Muna fatan zaku fara bibiyar FITATTU HUƊU tun a ZAGON FARKO👏🏻😍.


Dan Allah share fisabilillahi Habibaties👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻.






FITATTU HUƊU ✍🏾










*Team fittattu huɗu*🥰


_Iya masu siyan fitattu huɗu ne zasu biya kuɗi ta hanyar sama amman in guda ɗaya kike so kai tsaye zaki nemi_




*BAƘAR FATA*
Autar manya: 08142105218
*DATTIJON ARZIƘI*
Real ladingo:
22796515805
*TSINTACCIYA*
Nimcy luv:
08119237616
*SULTAN*
Mss flower:
08167888934






*MUNA MARABA DA ƳAN AMANARMU TEAM FITATTU HUƊU*🥰🥰🥰










*_49-50_*
Shoulder Julde wacce take ɗan zame saboda kasancewar wuyan rigar mai ɗan faɗi ce, hakan ya haddasa bayyanar farar shoulder ɗin nata.


Ƴar ƙara Julde ta saki saboda zafin riƙon da Abu Maleek yayi mata, hakan yasa idanunta yayi rau rau tamkar zasu zubar da ƙwalla,
Abu Maleek kam shanyayyun idanunsa wanda suke janyewa ya ƙara warware a kanta sosai, yana mai nazarin ganinta yadda halittar sweet ɗinsa ta koma, lumshe idanunsa yay sosai yana jin yadda duniyar ke juya masa, yana jin kansa a saman gajimare, ga yanayin yadda Alcohol ɗin dake ƙara zautar masa da tunani, kawo yazo baya gane komai sai shiru da yayi yana jin yadda ƙwaƙwalwarsa ke faman aiki amma babu abinda yake fahimta dai wani shuuuuuu!! Da yaji batirin kansa nayi,
ga wasu jijiyoyin kansa da suka miƙe sosai suka shiga harbawa da ƙarfi ciki yanayi na sauri kuma,
duk da hakan bai hana zuciyarsa tsananin bugawa da ƙarfi ba, ya rasa dalilin daya sanya sai ya kusanci Parlon yake samun wannan bugawar zuciyarsa wacce take dai-dai da fitar numfashi, har yanzu ya kasa gane meke haifar da hakan.


sanin cewa kuma babu mace tsarinsa ya sanya gaba ɗaya tunaninsu bai kawo cewa kusancin zuciyarsa data Julde ne ke haifar masa da bugawar zuciyar ba,
ƙara matse shoulder ɗinta yayi yana mai sakin wani fitananan numfashi wanda ya kejin tahowarsa tun daga ƙasan zuciyarsa, al'amarin daya ƙara zautar da duniyarsa, da kuma tunaninsa kenan komai nasa ya gushe, jinsa ganinsa haɗi tunanin da yay raguwa a cikin ƙwaƙwalwar tasa, ƙara ware tsumammun idanunsa yayi wanda sukai jajirr tare da janyewa cikin yanayin na ficewar hayyaci da kuma na Zallar maye, ya manna fuskarsa tsakanin wuyan Julde,ya shiga fidda wani emotional sound kana a hankali ya ƙara manna farar fuskarsa wacce zuwa yanzu ta juye zuwa jaaa, sanyin ƙwantaccen sajansa daya mannu da fatarta yasa ta kame Jikinta waje guda tana ƙara narke fuska,
bugun zcyarsa ka ɗai ya shaida mata cewa Ballowo ɗinta ne her Helper,
bata ganin komai cikin ƙwayar idanunta sai duhun hakan yasa bata gane irin halin da yake ciki, amma sosai ta fahimci akwai matsala, mutumin dako inda yake bai raɓa amma mene ya kawo shi Jikinta male male haka,
teeths ɗinta ta sanya tare da datse jajayen laɓɓanta saboda wani irin fitananan numfashi daya sauke mata a tsakanin wuyanta hakan yasa gaba ɗaya tsigar jikinta zubewa suka shiga tashi.


Abu Maleek kam ya daɗe da lulawa duniyar mashaya hakan yasa baya gane fari balle baƙi infact ma bai san cewa Julde ce a wajan ba,
all What his know shine ya rungome Sweet ɗinsa, kwaɓe fuska yay sosai kamar zai tsaki kuka kafin cikin wata iriyar kasalalliyyar murya mai kama da da husky voice ya ware laɓɓansa Murya can ƙasa yace.


"No.. no one's love me, Uhm no one's what i have done to them? Ba'a so na sweet, even my brother Adams baya sona, he hate me, why kowa Jalaluldeen? Me nayi masu sweettttt, i love them I love my family, my Oumuu, my Mumy, Salimerh and my elder brothers, I love them butttt...."


Sai kuma yay shiru yana lumshe idanunsa a hankali kuma wasu siraran hawayen wahala suka sakko daga cikin idanunsa,
yanayin yadda yake sauke numfashi da sauri zai sanya kasan how sad he's,
sosai yake jin zafi da kuma raɗaɗi a cikin zuciyarsa, amma bashi da wanda sharing all his fellings dashi,
hannunsa ya sanya a hankali tare da mannawa a tsakiyar lafaffan cikin Julde, da sauri ta runtse idanunsa duk da cewa till bata Fahimci mene abinda take ji ba,
amma tana jin wani mugun sauyi a Jikinta, Zuciyarta har wani tsalle take a duk sanda yay ƙoƙarin taɓa ta,
A hankali kuma ɗumin Numfashinsa ke sauka a saman wuyanta, Numfashin daya haifar mata da wata muguwar kasala,
a hankali ya Lumshe idanunsa yana jin yadda numfashi ke fita yana shaƙar wani kuma,
cikin wata raunatacciyar murya mai ɗauke da Zallar rauni ya ƙara buɗe bakinsa yace.


"And the frist person daya keso na, he gone, i lose him ya tafi ya barni sweet, And my happiness tayi nisa dani i lose my mother too, sweet babu wanda yake sonaaaaaa, but duk da haka i love my family sune komai ne, tunci kashi na, fitsari, bana da lafiya suna gigicewa, they loving me lokacin da ciwo ya kamani"


Shiru yayi na wani lokaci kafin wata zuciyar tace masa.


"What about your son Maleek???"
Sharrrr hawaye ya sake sakko masa, kamar ba professional footballer ba,
Aremo ɗan sarki wanda yake shirin zama sarki period,
cikin Murya Mafi rauni da sauran yace.


"Maleek? My photocopy serious bana so....."
Sai kuma yay Shiru da sauri kuma ya manna fuskarsa a wuyanta tare da riƙeta sosai,
ya shiga shassheƙar kuka, a hankali ɗumin hawayensa ya shiga sauka a saman fuskarta, cikin irin yanayi mara fasaltuwa Julde ta runtse idanunta,
a zahiri bata Fahimci komai a surutan mayen giyar da yake ba,
kalma "BABU MAI SONA" itace ta samu gurbin zama a cikin ƙwaƙwalwar ta, su waye basu sansa?? Sune tambayar data kewa kanta amma babu amsa, a hankali itama Hawayen dake maƙale a cikin ƙwayar idanunta suka samu damar sakkowa, rauninta ya bayyana ta dalilin sukar hawayensa, sosai ta gigice hakan yasa ta sanya kuka cikin siririyar muryarta tace.


"Ballowo.. Ballowo Yayana!!!! Kuka kake??? Ko damata maa Ballowo??? Kuke kake? Ina ke baka ciwo kalli kana kuka Ballowo"


Ta faɗa a gigice tana ƙoƙarin zamewa amma riƙon da yayi mata ya sanya ko motsi ta kasa, yana fesar da numfashi idanunsa na janye cikin wata very low voice yace.


"Cry??? Why should i? I'm not cry, I'm hero!!!! I can handle everything sweet"
Ya faɗa lokacin da idanunsa suke ƙara janyewa domin yanzu yaje matakin ƙarshe matakin da a ko wanne lokaci bacci zai iya awon gaba dashi.


Ware jajayen laɓɓansa yay wanda hawaye suka jiƙasu, hakan yasa laɓɓansa sukai wani santsi cikin magajin bacci ya ƙara manna laɓɓansa da sauri Julde wacce Jikinta yake rawa tace
"Auchhhiiii heyyyyy Ballowo"
baya gane abinda yake bare ya fahimci ƴar ƙarar da tayi hakan yasa yaji kamar sweet kitty ɗinsa ce tayi kuka da ɗan sauri yace
"heyyyyy you stop shouting, sweet the you love me? Kina so na?"
Jin abinda ya faɗa yasa Julde saurin ware baki domin duk duniya tana bala'in son taji ance ana sonta, hakan yasa da sauri ba tare da wata manufa ba tace.


"Allah Ina sonka Ballowo, nafi kowa masifar sonka a duniya, Amma baka min magana kamar yadda Yaya Adams keyi min"
ta ƙare maganar a shagwaɓe a hankali kuma taji Numfashinsa yana sauka da sauri hakan ya tabbatar mata da cewa bacci ya ɗauke sa, Shiru tayi tana jin yadda ya sauke mata duk nauyinsa ya hanata kata ɓusss,
ga wani fitananan ƙamshinsa dake cika mata hanci, Ajjiyar zuciya ta sauke tana faɗin
"wai badai nauyi ba, yana ta surutu saboda yasan ban iya karatu ba Allah idan naje makaranta nai karatu nima sai na rama" ta faɗa tana turo baki tare da murguɗa bakin.


Almost 30minutes a haka kafin Oumuu-Ayman ta turo ƙofar babban Parlon ta shigo, zuwa lokacin tuni ya zame daga jikin Julde ya kwanta amma yana riƙe da hannunta gam, Itama Julde a nan kusa dashi bacci ya ɗauke ta, kusan lokaci kowan nan su yake sauke Ajjiyar zuciya,
hakan yasa gaba ɗaya Numfashin su haɗewa waje guda, cike da Mamaki Oumuu-Ayman take kallonsu domin harta kwanta bacci ya fara ɗaukan ta, sai kuma ta tuna da Julde tasan cewa ba lallai bane Abu Maleek ya kaita bedroom ɗinta wannan dalilin ya sanya ta tashi tayo nan kai tsaye, to abinda ya gani kuma yanzu yayi matuƙar bata mamaki, ganin babu inda tunanin zai kai tane yasa a hankali ta shiga tashin Julde.


a firgice ta tashi saboda daman a ɗan tsoran cen ta kwanta, ba tare da Oumuu-Ayman tayi magana ba, taja hannunta a hankali zuwa bedroom ɗin ta, har tsakiyar bed ɗin ta kwantar da ita, tare da lulluɓe ta da duvet,
gorar ruwa ta ɗauka ta ajjiye mata a gefenta inda take tunanin zata iya ɗauka kafin a hankali ta zauna gefenta tace.


"Daughter ga ruwa nan ko zaki nema cikin dare"
Kai kawai Julde ta ɗaga tana ƙara sauke ajjiyar zuciya,
girgiza kai kawai Oumuu-Ayman tare da fita taja mata ƙofar, tana zuwa Parlo ta zauna kusa da Abu Maleek idanunta ta lumshe tana jin matsanancin tausayin zakin nata, magauta sunyi masa yawa, Ubangiji ne kawai ke karesa,
idanunta ta buɗe a hankali ta sauke ganinta a saman ƙirjinsa, ƙuri tayiwa wajan, kafin ta ja numfashi tana ƙara matsawa kusan sa,a hankali ta miƙa hannu da nufin ganin zanan gaba ɗaya domin iya na saman ƙirjinsa kawai tayi, wata kalar zabura Abu Maleek yay tare da kifawa yay rufda ciki.


Murmushi kawai tayi tare da buɗe tafukan hannunta ta shiga karanto addu'a tana tofawa, kafin ta gama ta shafe masa fuskar zuwa bayan wuyansa,
tana jin lokacin daya jan wani wahalallan numfashi saboda sanyin tafin hannunta daya sauka a jikinsa,
Miƙewa tayi tare da gyara masa kwanciya tasan sanyi bai fiya damunsa ba, hakan yasa hasken parlon kawai ta rage masa kana tai waje,
tana fita taga masu tsaron ƙofar Abu Maleek cikin nutsuwa ta kallesu kafin tace.


"Ko kula da kyau, domin yau Abu Maleek a babban parlo zai kwana, idan kuka bari wani ko wata suka shiga ciki, duk abinda ya samu zaki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login