Showing 87001 words to 90000 words out of 161948 words

Chapter 30 - ABU - MALEEK Book Complete BY SARAUTA.txt

05 Jan 2025

6625

ya nufi wata ƙofa yana zuwa ya shiga cikin wani bedroom.


First-aid box ya ɗauka, kafin ya dawo cikin bedroom ɗin nasa, ka ya nufi bathroom ya haɗa warm water a bowl ya dawo ɗauke da ƙaramin towel,
Baya jin zai iya jawota jikinsa a yanzu, domin bambancin ne ƙarara da abinda ya keji game da ita ada,
Yana da ita yake ya ɗan matsa sosai gareta, kafin ya sanya fararan hannunsa cikin bowl ɗin ruwan zafin,
Ƙara ta sanya tare da yunƙura wa zata tashi, saboda wani a zababban zafi daya ratsa ta, dalilin saukar towel ɗin a goshinta,
Hannunsa ya sanya cikin rashin Sa'a kuma Hannun ya sauka akan ƙirjinta, yana jin lokacin da tafin hannunsa ya gogi nipples ɗinta.
A ɗan tsorace ya zame hannunsa, yana jin wani abu kamar shouk na jansa, nan da nan kuma yaji tsigar jikinsa na zubewa tare da tashi,
Wani irin runtse idanunsa Yay da ƙarfi a hankali kuma jikinsa ya ɗan ɗauki rawa, kafin gently ya sauke fitanan nishii a kunanta wanda ya sanya tari saurin juyawa tare da faɗawa jikinsa tana faɗin.


"Auchhhiiii Ballowo"
Ta faɗa tana ɗan riƙe gaban rigansa, nishin daya sakar mata a cikin kunanta ya sanya tayi saurin Lumshe idanunta,
Tana jin wani sanyi a jikinta, ga wani nutsuwa da nishin daya saukar mata.
Idanunsa ya buɗe ya shiga Kallonta, wani irin Murmushi ne ya ɗan sauka a fuskarsa, bayyanar dimple ɗinsa ne kuma zai tabbatar maka da cewa Murmushi Yay.
Hannunta ya ware gaba ɗaya, ya sanya su tsakanin hannayensa ya shigar da ita jikinsa, kafin a hankali ya ƙara ɗaukan towel ɗin dake cikin bowl ya ɗan manna mata a goshinta, ƙara ta saki tana sakar masa kuka tare da suma ƙoƙarin kwancewa,
Tana kuka tana cizon sa a haka ya gasa mata wajan ya sanya mata magani, kafin ya gama tuni bacci ya ɗauke ta,
Sai saukar numfashinta da yaji yana sauka a kunansa.
Ƙyakkyawar fuskarta ya shiga kallo, bai tsaya kallon a salin kyanta ba sai yau Tabbas Julde tana da mugun kyau, bai taɓa ganin zallar kyau mara algus irin mata ba.
Hannunsa ya sanya a sanyaye ya shafa sumar kanta wacce take ta tsayi har ya huce shoulder ɗinta.
Cikin wani irin husky voice yace.
"You're my sister _Jidderhhh_, I'll take good care of you, as so much as i can, I'll make you happy, ko dani ban shiga farin ciki ba, ke amanata ce Fulani gal, zan kula dake ƴar filllooo na"
Ya faɗa yana wani irin sauke numfashi kafin gently ya miƙe yana gyara mata kwanciya ya nufi waje.
Gaba ɗaya wannan tashin hankalin yasa ya manta da babban abinda yake damunsa, wanda ya sanya shi baro company ya dawo gida!


Washe gari
Cikin nutsuwa ya fito daga cikin part ɗinsa, yana sanye da wani cotton ɗin dark Maroon na yard, yay masifar kyau sai zabga ƙamshi yake,
Yana tafe hannunsa cikin aljihun wandon sa,
Tunda ya kawo kai cikin parlon idanunsa ya sauka akan ta,
Bai taɓa ganin kyanta irin na yau ba, cikin 10 seconds ya gama ƙare mata kallo,
Kafin ya ɗan taɓe bakinsa kana ya nemi waje ya zauna yana faɗin.
"Mrng Oumuu"
Kallonsa Oumuu-Ayman tayi kafin tace.
"Ya mai jiki?"
Kallon ban gane ba yay mata,ba tare da yace komai ba, kuma ya ɗauke idanunsa yana latsa Wayarsa.
Julde wacce tun shigowar sa ta sunkuyar da kanta ƙasa, tana mai haɗa numafashi kafin kuma bakinta ya shiga rawa cikin rashin sani kuma taji bakinta ya furta.
"Good morning Ballowo"
Sarai ya jita but maimakon ya amsa ya kalli Oumuu-Ayman cikin serious talking ya ɗan yi ajjiyar zuciya kafin ya numfasa yace.
"Oumuu tafiya zanyi"
Gaban Oumuu-Ayman ne ya faɗi tsoro da fargaba ya kamata kafin tace.
"Tafiya wacce ira kuma zaki?"
Yana yatsuna fuskarsa tare da ɗan miƙa hannunsa ya ɗauki cup of coffee ɗin data haɗa masa yace.
"Uhm Wata special ball ya tasu min so munyi magana da Coach akan zan tafi Russia a week ɗin nan"
Tunda ya fara magana Oumuu ke kallonsa, wato yar yanzu ball ɗin nan, na nan maƙale a ransa kafin a hankali tace.
"Ba dai week ɗin nan ba, and don't forget gobe za'ai ma Hawwa'u aikin ido, wazai kula da komai? U have to stay with us ka gane"
Kallonta yay ba tare da yace komai ba,
A hankali kuma yake shan coffee ɗinsa har ya gama, "i don wanna lose my chances Oumuu"
Shine Abinda ya faɗa yana miƙewa tsaye tare da barin parlo.
Yana fita Julde ta ɗan saki numafashi daman duk a takure take kafin a hankali tace.
"Oumuu ki barsa ya tafi mana"
Kallonta Oumuu-Ayman tayi kafin tace.
"Ke baki son ganin Ballowo ɗinki ne idan kika fara gani?"
Shiru tayi a Zuciyarta kam ita kaɗan tasan abinda ta keji, Abu Maleek ba tsaranta bane, yay mata nisa ta ko wanne hanya, Mutumin da gaisuwa ma sai yay niyya yake yi, Tayaya zata fara tunanin wani abu kuma, ita bata san yaya yake ba infact ma tsoron buɗe ido take ta ganshi.


Rugar Mahinjo
Arɗo ne zaune gaban wata Nagge yana ta tsar nononta, kafin ya juya kaɗan ya ga babu kowa cikin nutsuwa yace.
"Yes sir? Really? To yayi Allah yasa zuwan alkairi ne"
Daga can ɓangaren wanda aka kira da sir ɗin ya ɗanyi Murmushi kafin kuma yace.
"ARƊO ake na kawo maku kai da mutanan rugar ka"
Cikin tarin mamaki Arɗo yace.
"Is not the first time da nayi maka aiki, so faɗi kawai zanyi ko menene shi i promise you"
Murmushin mutumin yay kafin yace.
"Wannan aikin ba irin wan can bane, kuna fama da matsalar rashin a rugar ku, ana zuwa har rugar ku ana kashe ku ana kwashe maku dukiyar ku, ba tare da kusan abinda kukai ba,
Wheel kuna rayuwa wacce ba kowa zai iya irinta ba, idan nace maka ga 100m kai da mutanan ka how do you feel?"
Da wani irin sauri Arɗo yace.
"I don't have any problem with that, zan ɗauki ko wanne risk akan job ɗin make sure dai kuɗin masu yawa ne, na daɗe ina maka aiki, burina ɗaya mallakar wannan tarin nagge wanda kuma a Yanzu Allahamdulillah Finally na kawar da mai dukiyar, idan har ba wannan paper aka gani ba,
Babu wanda zai kamani akan wani laifi, idan kuma kaga anga wannan paper to ka tabbatar Ni Arɗo bana raye"
Wani shu'umin Murmushi mutumin yay sosai yake son yay amfani da jahilcin fulanin ya ɗura su akan wata hanya, wacce a zahiri sune zasu aikata amma a bayan fage kuma shine, yaji daɗin yadda ya samu Arɗo mai bala'in son kuɗin masifa,
A hankali yace..
"Zaku iya yin Kidnapping kai da mutanan ka?? I mean ku zama kidnappers zan kawo maku komai guy's,boms, anything babu mai sani kune duk wanda kuma nasa kai Kidnapping ɗinsa muddin bai kawo abinda ake buƙata ba, just kill him or her okey"
Shiru Arɗo yay, to mene zai damesa dan ya kashe wasu? Bayan su har garin su ake zuwa ake kashe su?? Da sauri yace.
"Noted sir?"
Wata Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya mutumin ya sauke kafin yace.
"Ok I'll get you back"
Murmushi Arɗo yay kana ya nufi bukkar Lamiɗo,
Mutumin kowa suna gama wayar ya shiga dailing wata number da aka sanya boss
Babu jimawa akai picking, kamar zai kifa haka ya rusuna yana faɗin.
"Hajiya an gama komai, kawai ke ake jira"
Ba tare da tace komai ta kashe kiran.


After 2days
Dr Jemeal ne tsaye gaban bed ɗin da Julde take wacce gaba ɗaya aka lanyace mata idanunta da bandeji, yayinda tsoro ya cika zuciyar Dr Jemeal yana fargabar ko aikin da yay bai samu nasara ba,
Julde haka nan taji zuciyarta na bugawa cikin ƙaramar muryarta tace.
"Tsaya kada ka cire min"
Cak Dr Jemeal ya tsaya yace.
"Mene yasa? Ko baki son fara gani ne?"
Girgiza kai tayi kafin tace "a'a ina son ka faɗa min kamannin Ballowo ɗina kafin a cire"
Murmushi Dr Jemeal yana Shirin yin magana Adams dake tsaye yace.
"Cute Ballowo ɗinki fari ne, ba can ba, And bashi da girman ido sosai, yana da gemu amma bashi da saje, sumar kansa kuma bata da yawa sosai, laɓɓansa Black ne wannan kamannin shi ne na Ballowo ɗinki"
Murmushi tayi tana ɗan ɗaga kanta, kafin Dr Jemeal yace.
"Na cire?"
Kai ta ɗaga masa.
A hankali Abu Maleek yake tafiya shida Oumuu-Ayman sai Salimerh, sosai yake jin fargaba a ransa da kuma faɗuwar gaba daurewa kawai yake,
Shigarsa cikin room ɗin yay dai-dai da gama cirewa Julde bandeji idanunta, gam ta rufe idanunta taƙi buɗewa sai jikinta dake rawa, Abu Maleek kam tsaye yay yana sauke numfashi tare da harɗe hannayensa a ƙirjinsa Oumuu-Ayman kam Adams tabi da kallo dake zaune kusa da Julde "buɗe idon a hankali muga" Dr Jemeal ya faɗa yana kallon Abu Maleek wanda yake tsaye idanunsa ƙirr a kanta, a hankali kamar mai jin tsoro ta buɗe Idanunta cikin Sa'a idanunta ya sauka akan Abu Maleek wanda sukai 4eyes da ita, wani gigitaccen ihu ta sanya kafin ta wani juya ta riƙe Adams gam tana sakin ajjiyar zuciya, Salimerh ce tace "Dr Jemeal why she's screaming like this?" Dr Jemeal yace "bata saba ganin haske bane, yanzu kuma mutane kallonsu take kamar dodo, a hankali tsoron zai sake ta"
Adams ne ga kalleta kafin yace "she's sleeping" jin haka yasa Oumuu-Ayman ƙarasawa tace "kwantar da ita mana" Abu Maleek da sauri ya juya yabar room ɗin yana jin zuciyarsa na wani irin rafasa kamar zata faso ƙirjinsa ta fito ƙafarsa kawai yake cillawa ba tare da sani inda yake sata ba.


Bayan magrib
A hankali Julde ta shiga buɗe idanunta da sauri kuma ta mayar ta rufe tana tura fuskarta cikin duvet jikinta sai rawa yake,
Oumuu-Ayman ce tace "sorry daughter, buɗe idanunki a hankali ki kalli Oumuu-Ayman ɗinki ga Ballowo ɗinki yazo ganinki"
Turo baki tayi tace "Oumuu tsoro na keji"
Murmushi Oumuu-Ayman tayi tana miƙar da ita zaune tace "yawwa buɗe muga aikin yayi"
A hankali ta shiga buɗe idanunta wanda suke jajirrr, kai tsaye kuma idanunta ya sauka akan Abu Maleek wanda yake zaune kan wata hadaddiyar kujera mai kyau ta cikin room ɗin, yana sanye cikin wata dark purple na jersey sai blue black ɗin long Jean mai kyau, shima kallonta yay ganin yadda ta tsare shi da ido ya zare mata manyan idanunsa da sauri ta ɗauke idanunta tana faɗin "Oumuu" sai kuma ta washe bakinta lokacin da idanunta ya sauka akan Adams wanda yake tsaye yana kallonta da sauri tace "Ballowo"
Murmushi Yay mata kafin yace "cute" Daga Oumuu-Ayman har Abu Maleek kallon Adams sukai, ita kam Julde tayi amfani da kamannin da aka faɗa mata kafin tace "Oumuu kika ce Ballowo ɗina bashi da kyau" ta faɗa tana ƙara kallon Adams kafin kuma da sauri ta juya ta kalli Abu Maleek still ƙara haɗa ido sukai kafin da sauri ta ɗauke idanunta ta kalli Oumuu-Ayman tace "waye wan can ɗin?? Ko shine Hamma Adams????






😳akwai cakwakiya kenan ur opinions indeed














*_63-64_*
"me yasa yake zare min ido?" Julde ta jerawa Oumuu-Ayman tai tambayar tana ƙara mai da idanunta kan Abu Maleek, wanda yake zare mata ido kafin a hankali kuma ya zame idanunsa daga kanta yana mayar da shi kan Wayarsa.
Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin ta gyara zama sosai tace.
"Daughter wancan da kike magana shine Ballowo naki, wannan kuma" ta faɗa tana nuna Adams ta ɗura da faɗin "shine Hamma Adams"
Juyawa Julde tayi ta kalli Adams kafin ta juya ta kalli Abu Maleek wanda tana ɗura idanunsa a kanta yana ɗago kansa shima,
Gently Abu Maleek ya miƙe tsaye yana ɗan lumshe idanunsa yana yadda zuciyarsa ke buga masa da tsananin ƙarfi,
Zama a nan wajan dai-dai yake da tarwatsewar zucyarsa,
Hannunsa guda ɗaya ya sanya cikin aljihun kafin ɗayan kuma ya kai zuwa fuskarsa tare da jan sajan fuskarsa zuwa gemunsa mai tsayi wanda yake ta ƙyalli,
Julde dake kallon sa kamar ta samu t.v tace.


"Oumuu me yake ta ɓawa?"
Ta faɗa tana ƙurawa sajan fuskarsa ido sosai abin ya bata sha'awa ya birgeta,
Oumuu-Ayman dake bin Julde da idanu tana jin wani farin ciki yana ratsa zuciyarta tace.
"Wannan abun wai?"
Da sauri Julde ta ɗaga kai alamar "eh" kallon Abu Maleek Oumuu-Ayman tayi taga ya haɗa fuska kafin kuma ya juya, da sauri Julde tace "Oumuu zai tafi"
Dry Oumuu tai a wannan lokacin kafin kuma tace.
"Rabo dashi zai dawo ne"
Kwaɓe fuska tai tare da bin bayansa da kallo tana kallon yadda yake wata tafiya mai ɗaukan hankali, he's so nice damn cute! Yana tafiya cike
Da tarin ilhama da wata zallar nutsuwa haɗi da nagarta, yana fita kai tsaye wajan motarsa mai ƙirar kira K5 Ash color, kasancewar shi ɗaya ne ko driver mai ɗauka ba, yasa yana zuwa ya buɗe front seat ya shiga ya zauna,
Tare da kifa fuskarsa akan string motar, yana sauke numfashi yana jin wani irin abu mai raɗaɗi yana mai yawo a zuciyarsa, wani sound ya shiga fiddawa yana matse idanunsa, a hankali kuma yake ganin tana masa kizo a cikin idanunsa, he can't feel yadda ya kejin sautin Amon muryarta a cikin kunansa, seriously a yanzu he can't understand abubuwan daya keji game da Julde,
Abu guda ya sani she's his responsible!
A wannan karan wani Determination (kudiri)ya kutso cikin tunanin Abu Maleek, ya ratsa dukkan zuciyar Jalaluldeen Tunde Muhammad....
Determination na self-defense and self-actualization; abin nufi ya tsaya ya san wanene kansa? Ya kuma kare kansa daga farmakin zuciyarsa akan Julde, kada ya bari tunanin da yake kansa ya hanasa sanin haƙikƙanin abinda yake zucyarsa game da Julde..


Lumshe idanunsa yay yana fesar da wata wata ƙaƙƙarfar ajjiyar zuciya,
Gaba ɗaya sauyin da ya keji ya haddasa masa wani irin kasala wanda yaja gangar jikinsa zuwa wani sashi nada ban,
Al'amarin daya sanya kuma gaba wani dukkan wani kuzarin da yake ji tashi
Yay ƙaura daga jikinsa, yayinda kasala da wani irin macewar jiki yay ƙaura daga sassan jikinsa,
Fargaba da kuma tarin tsoro na rashin taƙa mai mai na menene suka shiga zirya a cikin zuciyarsa.


Wahalarce ya ɗaga fitanannu jajayen idanunsa wanda har wani ruwa suke i zuwa glass ɗin motar tashi,
Yayinda ya tsurawa tsirarun jama'ar
Da suke kara kaina a cikin harabar asibitin idanu,
A kasalance idanunsa suka shiga rufewa ba tare daya san da hakan ba, hannunsa ya miƙa tare da ɗaukan bottle of water ya ɓalle murfin gorar ruwan tare da manna a bakinsa.


Wani irin zuƙar ruwan yake a ɗimauce saboda wani sarƙewa da yaji numfashin sa yake,
Like kamar Asthma ɗinsa na gab da tashi!
Lub yay a saman kujerar motar, tare da narke jikinsa yana shaƙar dadɗan ƙamshi dake fita a jikinsa na Maison Francis (Baccarat rouge),
A hankali a nutse yake bin jama'ar wajan da kallo yayinda zuciyarsa ta tafi can wata Duniyar tunanin.


Gyara zama Oumuu-Ayman tayi kafin ta kalli Julde a nutse cikin so da kuma tarin ƙauna tace.
"Wane yace maki Adams shine Ballowo naki?"


Shiru Julde tayi kamar ba zatai magana ba sai kuma tace.
"Da nace a faɗa min kamannin Ballowo ɗina kafin a buɗe min ido shine aka faɗa min,
Dana buɗe kuma naga kamannin da aka faɗa min sune a wajan Hamma Adams"
Ta faɗa tana ƙurawa jikin Oumuu-Ayman idanu kafin kuma tace.
"Oumuu mene wannan naga iri ɗaya da nawa?"
Julde ta tambayi tana faɗa farar fatar jikin Oumuu-Ayman wacce take jajir da ita.


Murmushi Oumuu-Ayman tayi kafin tace.
"We called it skin, i mean muna ce masa fata, naki fari nawa fari, wasu kuma nasu baƙi"
Oumuu ta faɗa tana kallon asalin kyan Julde na Zallar Fulani.


Domin buɗe idanunta sai ya haddasa bayyanar kyanta fiye da baya, tana da wani kyau mai ɗaukar hankali mutum.


Miƙar da ƙafa Julde tayi tana kallon dugwayen ƙafafuwan ta, da kuma yatsunta wanda suke ta ƙyalli da sauri tace.


"Oumu wannan fa?"
Ta faɗa tana taɓa ƙafarta wacce ita kanta ta bata sha'awa bare wani kuma,
Ganin tambayoyin Julde nada yawa ne ya sanya Oumuu-Ayman zama ta faɗa mata sunayen part of the body tass,
Ya wanci ma da english take faɗa mata, abinda yake ƙara bawa Oumuu-Ayman mamaki kenan,
Duk abinda Oumuu-Ayman zata faɗa in english sai ta ɗauke sa.
A hankali yay parking motarsa a harabar Maxiview Eye Clinic,
Cikin nutsuwa ya sakko da dugwayen ƙafafuwan sa, wanda suke sanye cikin
Leather shoe, yana sanye da wani milk ɗin Floral jacquard one button suit, yayinda ya riƙe rigar saman a hannunsa, ɗaya Hannun kuma ya zura cikin aljihun wandon sa,
Yana tafiyar nan nashi mai ɗaukan hankali ƴan mata sama samarin da suke wajan.


Haɗe fuska yay sosai, ganin duk inda ya gilma sai an kallesa, abinda bai sani ba, mugun farin ciki mutane suke, saboda ganin professional footballer ɗan club ɗin Madrid wanda ya maye gurbin Christiano Ronaldo a fagen iya buga ƙwallo,
Kamar yadda team ɗin Madrid suke bala'in son Abu Maleek, haka jama'ar Duniya suke son Abu Maleek, saboda yadda yake take ball yaci ubanta abin na bawa dubban jama'a ɗubin mamaki.


Fuskarsa babu annuri kamar hadari haka cikin tafiyar ƙasaita da tarin Ilhama ya nufi Ward ɗin dasu Oumuu-Ayman suke,
Tsayawa dai-dai ƙofar room ɗin yana ɗan gwame numafashi, jin yadda zuciyarsa ta ɗan buga da ƙarfin gaske,
A hankali kuma ya ɗura hannunsa saman Handle ɗin ƙofar tare da turawa, kana ya shiga yana mai lumshe idanunsa wanda suka janye da kansu saboda wani sanyi da kuma tarin nutsuwa da yaji a ƙasan zuciyarsa, a hankali kuma ya karaɗe dukkan sassan jikinsa.


Oumuu-Ayman ce zaune akan wata kujera mai kyau, sai kuma Julde dake bacci, saboda ƙaiƙayin da idanun yake mata ga wani zazzaɓi daya rufe ta.


A hankali ya zame jikinsa tare da zama kusa da Oumuu-Ayman, cikin ƙasala da kuma tarin gajiya,
Ya ɗan lumshe idanunsa tare da buɗe baki cikin Muryar nan nashi mai bala'in sanyi yace.
"Oumuu Barka da dare"
Kwallon yadda ya ɗan riƙe ciki tayi kafin tace.
"Yawwa, what wrong with you? U look like baka da lafiya?"
Girgiza kai yay ba tare da yace komai ba,
Domin tunda ya tashi yau ya kejin kansa cikin wani sabon yanayi, ga wani ciwon mara dake damunsa, yini guda duk ya faɗa kawai daurewa yake,
Cikin rashin yadda tace.
"Fuskar ka ta daɗe da bayyana asalin abinda kake ji, look! Jalaluldeen I'm like your mother to you, a good mother kuma zata ɗauki ko wanne abu na yaranta,
Uwa na gari ne kaɗai ke damuwa da damuwar yaranta, baka sakewa da kowa sai yanzu ne kuma za kana sharing all your feelings to someone? Eh? Bafa kowa ne mugu ba, a wannan rayuwar wanda kake tunanin Shine masoyinka wata rana sai ka wayi gari ka koma maƙiyinka....,"


Katse mata maganar yay ta hanyar ƙura mata kafin kuma yace.
"What do you mean by that? I'm a hero i can handle everything so stop worried"
Ya faɗa yana sauke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login