Showing 27001 words to 30000 words out of 161948 words

Chapter 10 - ABU - MALEEK Book Complete BY SARAUTA.txt

05 Jan 2025

6586

Julde ta sauke saboda kunce ɗaurin da Abu Maleek yayi kafin kuma cak numfashinta ya tsaya da harbawa,
Cikin son taimakon yaron Abu Maleek ya mirgina yaron a ƙoƙarin sa na son danna masa cikin ruwan da yasha ya fita,
Cikin rashin Sa'a kuma idanunsa ya sauka akan.....




*LAST FREE PAGE🥱*




AUTHOR NOTE👇🏾


*ALLAHAMDULILLAH A NAN NA KAWO ƘARSHEN FREE PAGES ƊIN ABU_MALEEK, WANDA YA KESON CI GABAN BOOK 1 2 3, ZAI BIYA 500 POSTING KULLUM SAFE DA YAMMA, GA MASU ƘARAMIN ƘARFI ZASU BIYA 300 AMMA POSTING IDAN ANYI YAU BA ZA'AI GOBE BA, VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616 GA ƳAN NIGER SUYI MAGANA TA WANNAN NUMBER 84506476, DAN ALLAH DAN ANNABI IDAN HAR VIP KIKE SON SHIGA MAGANA 500 ZAKI BIYA KIMIN ADALCI KI TURO MIN KUƊIN TA ASUSUN BANKI NA, SABODA BAN FIYA AMFANI DA KATIN WAYA BA, IDAN BABU BANKI AKWAI P.O.S A KO'INA, MASU 300 MA HAKA SAI BABU YADDA ZA'AI SANNAN ZA'A TURA KATIN MTN*


*A KULLUM INA GODIYA GAREKU MASOYA NA, A DUK INDA KUKE FARIN CIKINKU SHI NE NAWA, A FITO A NUNA MIN ZALLAR SOYAYYA A BIYA KUƊIN ABU MALEEK ASHA KARATU, MACE MAI AJI BATA TSAYAWA JIRAN KAYAN SATA, MAI ZUCIYA KUMA AKE GAYAWA ABU BA MAI DUKIYA BA, DAN HAKA KI FIDDA KUƊI KI SIYA KISHA KARATU CIKIN NUTSUWA, DAN ALLAH IDAN BA SIYA ZAKI BA KADA KIYI MAGANA PLEASE*


1.ME ABU_MALEEK YA GANI?
2.ME ARƊO ZAI AIKATA WA JULDE NAN GABA?
3. MENENE TSAKANIN JARIRIN WAJAN HADIMA ZUBAIDA DA KUMA KING TUNDE?
4. WACECE TAKE SHIGAR HADIMA ZUBAIDA?
5. A INA QUEEN ROOMANA TAKE? DA GASKE JALALULDEEN NE YA ƊAUKE TA KO KUMA A'A?
6. MENE ZAI FARU BAYAN TAFIYAR ABU MALEEK?
7. WANNE HALI ABU MALEEK ZAI SHIGA NAN GABA?
8. MENE YA SANYA ABU MALEEK BAYA SON MALEEK?
9. WANNE IRIN ZANE NE A JIKIN ABU MALEEK?


UHM KADA KUYI MISSED KO HANZARTA BIYAN KUƊI DOMIN A CILLAKU CIKIN ORIGINAL ABU MALEEK GROUP.


NAGODE SOSAI DA SOYAYYA, DAGA LITTAFIN ABU MALEEK KUMA IN SHA ALLAH ZAN ƊAUKI HUTU, KOMA ZANYI RUBUTU SAI A WATTPAD.




SHARE FISABILILLAHI SABIDA ALLAH DA ANNABI👏🏻👏🏻👏🏻 LAST FREE PAGES💃🏻✍🏽










Lafaffan cikinta sakamako cirewar da rigar Jikinta yayi, hakan ya haddasa bayyanar ƙatuwar cibiyar ta, wacce akewa laƙabi da (Cibi).
Wata kalar bugawa zuciyarsa tayi da wani irin sauri kuma yaja gargasar idanunsa ya Lumshe sosai
Yana mai taunawa laɓɓansa wanda suka ɗan bushe saboda tsananin ƙishi da wahalar da yasha a hanya shida sweet,
Cikin tsananin Mamaki da kuma ta'ajjujin ganin ƙatuwar cibiyar ta Julde, Abu Maleek ya fesar da da wani irin gwauron numfashi yana mai ɗan jujjuya harshe sa dake cikin bakinsa.


Cikin tausayin yaron ya ƙara kai hannunsa dai-dai tsakiyar ƙirjinsa domin a gaba ɗaya tunaninsa ya gama bashi da namiji yake tare,
Duba da yadda yaga kai babu gashi ko kaɗan ga yanayin shigar yaron,
Kamar wando ne 3gauther a jikinsa,
Babu zato balle tsammani yaji hannunsa ya sauka kan abu mai tsananin laushi da kuma taushin gaske,
Da wani irin sauri yay ya zame hannunsa zuciyarsa na wani irin harbawa da sauri da sauri tamkar,
Zata tsaga ƙirjinsa ta fito,
A kiɗime a kuma gigice ya buɗe rinannun idanunsa,
Abinda idanunsa kuma ya gani ne ya haddasa masa rufe idanunsa ba tare daya shirya hakan ba,
Da wani zafin nama yasa hannunsa tare da yin cilli da Julde wacce take kwance bisa tattausun cinyoyinsa, duk jikinsa rawa yake mamaki yana hana shi koda motsi bare magana,
Still kuma idanunsa a rufe suke rufe, jikinsa duk rawa yake, ga wata kalar sarawa da kansa yake, abinda bai taɓa expecting cewa zai taɓa sanya hannunsa a kansa ba, fesar da numfashi yayi tare da jan jikinsa can jikin wata ƙatuwar bishiya mai ɗauke da manyan fasadabir sun nuna sosai.
Ganin hakan ya sanya sweet binsa da gudu tana kaɗa jela tana zuwa ta faɗa jikinsa tare da kallonsa saboda yadda ta lura da rawar da jikinsa yake.
Julde kam bata san abinda yake faruwa ba, bare tasan abinda Abu Maleek ɗin yaci karo dashi a Jikinta, tun lokacin daya kunce mata igiyar dake ɗaure bisa ƙirjinta, taji wani abu mai nauyin gaske ya sauka daga ƙirjinta yayi cikinta, ga wani sanyi da daɗi haɗi da nutsuwa data samu,
Yayinda da kuma manyan matasan brest ɗinta sukai fitar gurbi dalilin kunce igiyar da akai masu, suna mai farin cikin samun ƴan cin da sukai hakan ya haddasa ko wanne jan jikinsa waje guda suna wani kalar numfashi, sun ya mushe sosai saboda tsananin azabar da suka tsinci kansu a ciki.
Tun lokacin kuma Julde tada sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya shikenan kuma jinta da numfashinta suka tsaya cak,
Al'amarin daya haddasa tsayawar bugun zuciyarta kenan, a dalilin cillin da yayi mata ne kuma yasa ta ƙara gangarawa gefen kogin,
A karo na barkatai ya ƙara sauke numfashi tare da buɗe bakinsa kaɗan ya fito da tongue ɗinsa tare dayin gefe dashi ya shiga tsotsar laɓɓansa yana cizonsa,
Tarin tunani ne fal kuma a ƙasan zuciyarsa, is she a girl or boy? Shine tambayar da yayiwa kansa,
Da sauri kuma ya girgiza kansa cike da rashin gamsuwa kuma ya ware jajayen laɓɓansa tare da marai-raice fuska yana kwaɓe ta a fili yace.
"How can that be possible? Ba gashi akai? Then akwai Mama"
Ya faɗa yana ɗan zare idanunsa da sauri kuma ya sanya tafin hannunsa tare da rufe bakinsa sabida ambaton sunan Mama da yayi,
Yana ki shin giɗe kuma jikin bishiryar Fasadabir wani wahalallan bacci yayi gaba da shi ba tare daya shirya ba,
A hankali yake fidda numfashi yana sauke ajjiyar zuciya, time to time kuma yana tura baki gaba tare da kwaɓe fuska tamkar zai sanya kuka,
Sam bai saba da wahala ba, ya gaji ainun idan ka ganshi a wannan lokacin zaka ɗauka Tabbas da gaske mahaukacin ƙarfi da yaji ne.
After some hours
Sanyin ruwan da yaji a saman fuskarsa ne ya tilasta masa buɗe gajiyayyun idanunsa wanda sukai jaa, saboda baccin daya kwasa a hanya na wasu kwanaki,
Taɓe fuska yay tare da tsotsar laɓɓansa cikin marai-raice fuska kuma ya buɗe bakinsa a taushashe yace.
"Why sweet? Kin san me kike course if you wake me up? Allah ban gaji da bacci ba, mun ɓata yau"
Ya faɗa yana sanya hannunsa tare da miƙa wa saman kansa,
Tana tsaye a saman sumar kansa Jikinta jiƙe da ruwa saboda wasa da ruwan da tayi a gefen kogi,
Girgiza Jikinta kuma da take ne ya sanya ruwan zuba saman fuskar Abu Maleek,
Cirota yayi daga saman kansa yana haɗe fuska kana ya ajjiyeta can gefe dashi fuska a haɗe kuma yace..
"Ohyyyah! Have your way"
Ya faɗa yana lumshe idanunsa a hankali kuma ya miƙa hannunsa tare da ɗurawa saman lafaffan cikinsa saboda ihun yunwar da yake masa, yana faɗa masa cewa yana neman taimakon gaggawa,
Tsaki Yana gaba ɗaya ya fara sarewa da wannan neman maganin,
Jin sweet ta ƙarayi tsalle ta faɗa jikinsa tana karkaɗa jelar Jikinta, ya motsa fuska yayi a hankali Murya bata fita sosai yace.
"What again?"
Ya faɗa yana buɗe gajiyayyun idanunsa masu cike da bacci, haɗa idanu sukai da Sweet tsora mata idanunsa yayi kafin a hankali yaja numfashi ya miƙe tsaye tare da kama ƙugunsa da hannayensa yace.
"Ohyyyah! Muje naga what happened me kike son faɗa"
Jin abinda Abu Maleek ya faɗa ne ya sanya sweet yin gaba da sauri tare da nufar wajan kogin,
A hankali cikin nutsuwa da kuma yanayi na zallar gajiya yake bin bayan sweet ɗin,
Da sauri kuma jibgegegiyar magen tasa take taka sawayanta a ƙasa, tana nufar gaɓar kogin a haka harta isa inda Julde take yashe a wajan gaba ɗaya ta zame ƙafafuwanta sunyi cikin ruwan,
Tana zuwa dai-dai saitin kan Julde ta tsaya cak tana mai kallon fuskar JULDEN kafin a hankali ta juya ta kalli Abu Maleek,
Tunda ta sweet ta fara tafiya yake biye da ita, har lokacin kuma data tsaya akan Julde, zuciyarsa ce ta buga da ƙarfi al'amarin daya haddasa rufewar idanunsa,
A sanyaye kuma ya miƙa hannunsa tare da dafa kansa yana mai murza goshinsa, gaba ɗaya sam ya mance da batun wannan yaron domin har yanzu bai amince mace bace,
Ya sanyata a matsayin mata zama, buɗe sanyayyun idanunsa yayi a hankali kuma ya mannasu a saman fuskarta yana mai ƙare wa ƙyakƙyawan fuskar idanu, babu abinda yake bashi mamaki ga yaron sai irin jajayen laɓɓansa, wanda a duk sanya ya kallesu sai yani zuciyarsa ta buga da ƙarfi,
Gargasa jikinsa ta shiga mimmiƙewa, cikin kasala da kuma tarin gajiya da yunwar daya keji ne ya sanya durƙosa tare da zubewa dai-dai kanta,
Sam ya rasa mai zai mata da sauri ya sauke numfashi saboda tunawa da yayi shi ɗin cikakken likita ne a ɓangaren gynaecology, zama yayi sosai a gefen ruwan da yake ɗauke da wani sassanyar yashi,
Kana kuma ya miƙa lallausan hannunsa tare da kama tsintsiyar hannun Julde,
Cikin tsoro da kuma fargaba haɗi da zallar ta'ajjujin taushin fatar jikin Julde yaja idanunsa ya runtse,
Kana kuma ya ɗan matsa jijiyar hannunta cikin Sa'a kuma yaji tana harbawa,
A sanyaye ya cire hannunsa, kana kuma ya ɗura duka tafin hannun nasa a saman jikinta ya shiga dannawa,
Cikin Sa'a kuma ruwan data sha ya fara fita ta cikin bakinta da hancinta,
Almost 3minutes kenan kafin yaga ruwan ya daina fita,
Ajjiyar zuciya ya sauke mai ƙarfi, cikin taɓe baki kuma yasa tafin ƙafarsa ya zungureta, a tunaninsa zata motsa amma shiru ko numfashi bai ba,
Tsaki yaja, kana a hankali yaja jikinsa can gefe guda yana cikinsa na kukan yunwa, sweet ce ta ƙara hawa jikinsa tana karkaɗa jelar Jikinta a hankali ya buɗe idanunsa yana kwaɓe fuska kamar zai sanya kuka yace.
"Sweet baki tausayi na, uhm ban waje nace munyi faɗa, yanzu me kikeso naiwa yaron nan? Look! Na ciresa a ruwa na fitar da ruwan cikinsa idan bai mutu zai tashi, I'm scared ƙilan Aljani ne"
Ya faɗa yana ɗan rarraba idanu tare da ƙara satar kallon inda Julde take yashe, jin yunwa na neman yiwa cikinsa da kuma lafiyar jikinsa illa ne ya sanya ya miƙe, tare da nufar bishiryar Fasadabir ɗin da niyyar cira ya sha,
Hakan da yayi ne kuma ya sanya sweet bin bayansa da gudu tana tsalle a haka harta cimma masa sabida yanayin yadda yake tafiyar a sanyaye cike da tarin nutsuwa,
Yana zuwa ya sanya hannunsa ya cire Fasadabir ɗin guda biyar ciff kana ya cirarwa sweet,
Domin da irin tarkacan zagin nan ya raineta, zama yayi bayan ya wanke shi tass sa ruwa, yana gamawa ya sanya a baki tare gutsira zaƙi da kuma ɗanɗanon da yaji ya ratsa saman harshen sa ya sanya ya rufe idanunsa sosai Fasadabir ɗin yayi masa daɗi.


Sanyin da yayi yawa a wajan ne ya haddasa farfaɗo War Julde daga cikin gudun suman da tayi,
Da ƙarfi ta sauke ajjiyar zuciya tare da sanya hannunta a tsakiyar ƙirjinta tana shafa sabida daɗin da taji duk wani nauyi da yake mata ya kau,
Sanyin wajan ne kuma yanzu yake shirin illata rayuwarta, cikin yanayin sanyinta da kuma zallar damuwar da take ciki ne ya sanya cikin ƙaramar muryarty tace.
"Maddibo na!"
Ta faɗa yayinda wasu zafafan hawaye ke fita daga cikin idanunta, zubbur kuma ta miƙe tsaye saboda tunawa da tayi da tarin naggen da take tafe dasu,
Ga yanzu babu sanda ta ina zata lalubi hanya? Ta ina zata fara neman tarin shanun da aka bata kiwonsu?
A hankali ta fara tafiya tana mimmiƙa hannunta gaba gudun kada taci karo da abu, gaba ɗaya ta mance cewa babu riga Jikinta,
Tana tsaka da tafiya ne taji ta bugi wani abu, da sauri tayi baya da ƙafarta,
Abu Maleek kam dake durƙoshe ya sanya goshinsa a ƙasa yana gabatar da sallar magrib ba tare da sanin lokacin ta yayi ko bai ba,
Shi dai kawai yayi duba da duhun garin,
Yazo sujjadar ƙarshe ne kuma yaji an bugi ƙafarsa,
Ɗan runtsa idanunsa yayi ba tare daya motsa ba,
Julde kam sam bata fahimci inda take fa bare tayi tunanin cewa mutum ne a gabanta,
Ba tare da tunanin komai ba a karo kuma na biyu ta ƙara ɗaga ƙafarta babu zato babu tsammani taji ta sauke ƙafar a




*LITTAFIN NA KUƊI NE, BIYA 500 DOMIN SAMUN DAMAR KARANTA WA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK 08119237616*


Saman cinyarsa wacce take da laushi da kuma taushi,
Gaba ɗaya tayi kansa saboda jirjin dake kwasarta,uwa uba kuma babu idanun gani balle ta kare kanta daga faɗuwar,
"Auchhhiii"
Ya furta saboda yadda ta faɗa masa tare da danne masa yatsar hannunsa,
Da sauri ya janye fuskarsa saboda wani wari da kuma ɗuyin daya dakar masa hanci, da sauri ya miƙe tsaye tare baya yana dafe da cikinsa dake bala'in juya masa,
Tunda yake bai taɓa jin wari irin wannan saboda tsananin shaƙar warin da yayi ne kuma ya shiga kelaya amai a wajan,
Gaba ɗaya Fasadabir ɗin daya sha sai daya dawo da shi, kallon sweet yayi wacce take kallonsa,
Kwaɓe mata fuska yayi kafin gently ya miƙe walking slowly ya nufi wajan kogin,
Zuwa yanzu kam tunu gari ya fara duhu yana zuwa ya wake bakinsa tass, yana sakin numfashin wahala,
Jan jikinsa yayi can gefe yana mai dafe da kansa,
Sam ba warin ne ya damesa ba, illa surar jikin Julde wacce take bara zana wa gangar jikinsa,
Duk da cewa bai taɓa samun kansa a feelings na wata mace ba,
Amma a duk sanda ya tuna lokacin da hannunsa ya sauke a ƙirjinta sai yaji zuciyarsa tayi tsalle sosai, gargasar jikinsa ta shiga mimmiƙewa,
Gajeran tsaki Abu Maleek yaja, sosai yake son ɗago kansa amma yana tsoran abinda idanunsa zasu gani,
Tsayin wajan ne da yayi wa ya sanya Julde ta kurewa waje guda tare da rufe ƙirjinta da dukkan hannayenta,
A sanyaye ya miƙe tsaye tare da sanya hannunsa ya zame jallabiyar jikinsa ba tare daya kalli inda take ba ya cilla mata rigar yana mai ɗan taɓe fuskarsa,
Duk da cewa yana matuƙar son sanyi amma sanyin wajan is worse yayi baƙin yawa mai Illata gangar jiki da lalata lafiyar mutum,
Baya yayi tare da zama daga shi sai baƙar singlet ɗin dake jikinsa tare da long sleeve jeans,
Jingina yayi da jikin bishiryar tare da ɗaukan sweet ya rungome ta sosai saboda taji ɗumin jikinsa ya lura da rawar sanyin da take,
JULDE tana zaune taji ya cillo mata rigar da sauri ta ɗauka ta sanya jikinta tana sauke numfashi, sosai kowa jallabiya ta rufe mata surar jikinta, ta samar da ɗan ɗumi kaɗan duk da cewa har yanzu tana jin sanyi na ratsa ta, runtse idanunta tayi sosai tana jin yunwa na ƙwaƙular cikinta bakinta ne ya shiga rawa da sauri kuma cikin muryar rauni tace.
"Bawan Allah"
Saukar muryarta cikin kunan Abu Maleek yayi dai-dai da bugawar zuciyarsa wanda ya haddasa lumshewar idanunsa tare sanya fararan teeths ɗinsa ya datse jajayen laɓɓansa,
Taɓe fuska yayi a cikin ransa yace.
"Wayyoooo Oumuu, it's a Baby girl"
Ya faɗa yana fisgar numfashi, jin shirun ne ya sanya Julde ƙara ƙasa da murya cikin rashin kuzari ta ƙara buɗe baki tace.
"Mace ko Namiji?"
Ta ƙara murya can ƙasa, ƙara marai-raice fuska yayi yana rufe idanunsa domin jin muryarta yake kamar ana zuba masa dalma a zuciyarsa,
Kuka Julde ta sanya tare da haɗe hannayenta alamar roƙo tace.
"Dan Allah wanene kai? Ko kurma ne baka magana ne, naji wani ƙamshi a kayan daka bani, naji rigar nada tsayi sosai, daga haka na fahimci da Namiji nake tare, dan Allah wanene"
Dafe kai A.m yayi yana jin yadda kansa yake sarawa,
A hankali kuma ya ɗaga idanunsa tare da saukewa a saman fuskarta duk da cewa duhu ya fara yana hango ƙaramin bakinta da take mamul mamul dashi,
Kamar bazai magana ba sai kuma ya buɗe bakinsa cikin ƙasa da murya kuma yace.
"Aljani ne"
Ya faɗa a fili yadda zata iya ji a zuciyarsa kuma cewa yayi.
"Ɗan banzan baki ɗan ƙaramin dashi sai surutu cai cai cai"
Karyar da wuya Julde tayi kafin ta sanya hannunta saman lafaffan cikinta tace.
"Ayyah! Aljani taimakamim da abinci dan Allah"
Ta faɗa cikin karyar da Murya hawaye na sakko mata,
Banza yayi mata ya koma ya jingina tare da ƙare rungome sweet sabida shima yana samun ɗan tsuwa a jikin magen tasa,
Bisa dole ta haƙura ta kwanta tare da naɗe Jikinta ciff a cikin jallabiyar tasa wacce tasha rana da kuma iskar duniya,
Abu Maleek kam tuni bacci yayi gaba dashi bai ƙara bin shirman yarinyar ba.
Can cikin dare ihu da kuma ƙugin hadarin dake ƙasa ya fara tasuwa, wanda ya sanya Julde farkawa daga baccin wahalar daya ɗauke ta,
Sosai cikin jejin Mahinjo yake iska bishiyoyi na Kaɗawa, ga samaniya ta haɗe jikinta tana gab da zubar da ruwa,
Cike da tsoro ta fara jan cikinta tana kwaɓe fuska zata saki kuka,
Allah yayi mata tsoran ruwa sosai rasa nutsuwarta take inda daga ana ruwa,
Dab da inda Abu Maleek yake ta tsaya saboda karo da tayi da ƙafarsa,
Abinda bata sani ba tuni ya farka sani ƙara da kuma rugogin hadari, tsoro ne ya hana shi motsawa,
Kamar yadda Julde take bata son ruwan sama shina garesa haka ne, baya son iska sabida lalurarsa gashi babu Wanda ya sani a nan,
Idan ciwonsa ya tashi bai san wanda zai taimaka masa ba,
A hankali kuma ruwa ya fara sauka wanda ya sanya Julde sakin numfashi tayi tana ƙara matsawa inda take jiyo Numfashin Mutumin da yace sunansa Aljani,
Tana matsawa kuma iska mai ƙarfi na tashi cikin gigita da tsoro ya buɗe idanunsa ganin fuskarta dab da tashi ne ya sanya ya kwaɓe fuska,
Yana shirin janye jikinsa daga inda take ne ruwan mai ƙarfi tare iska ya kece, can ƙasan zuciyarsa yace.
"O'ohhhh"
A fili kuma ya ware laɓɓansa yace "Ya hayyu ya ƙayyumu!!"
Ya faɗa yana ta kurewa waje guda danma Allah ya sanya a ƙasan bishiya suke,
Baki JULDE ta ɓare tare da sanya masa ihu wanda har sai da ya sanya hannunsa ya rufe kunansa cikin tsoro daya shigeta tace.
"Dan Allah Aljani ka ɓoye ni a jikinka tsulo ina ji"
Ta faɗa tana Marai-raice fuska tana da jan majinar daya sakko mata,
Ya tsuna fuska Abu Maleek yayi yana jin yawo na tarar masa sabida majinar da yaji tasha gaba ɗaya yarinyar ƙazama ce,
Bai taɓa jin karo da mai wari marasa wanka irinta ba,
Tsaki Yana yana tsotse laɓɓansa a hankali ya yunƙura da niyyar tashi tsaye yabar mata wajan, duk da cewa fal zuciyarsa take da tsoran ruwan, babu zato bare tsammani yaji Julde ta...




*ABU MALEEK NA KUƊI NE, IT'S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616*








Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login