Showing 72001 words to 75000 words out of 161948 words

Chapter 25 - ABU - MALEEK Book Complete BY SARAUTA.txt

05 Jan 2025

6593

fuska tare da langwaɓar da wuya gefe ya ƙara matsawa gareta bisa yarda da kuma bin Umarnin zuciyarsa ya zube a gabanta inda take durƙoshen.


A hankali ya shiga yawo da idanunsa kanta, ba zaice kallon tsaf yake mata ba,
amma duk namiji mai cikakkiyar lafiyar idan ya kalli Julde sai yaji mood ɗinsa ya sanya,
ko yaji harbawar manhoon ɗinsa ba, amma shi mai makon yaji wannan yanayin sai dai yaji kansa ya sara da ƙarfin gaske zcyarsa tayi tsalle kamar zata faso ƙirjinsa ta fito.


Ajjiyar zuciya Julde ta sauke lokacin da taji saukar Numfashinsa a gefen fuskarta, cikin yanayi na ɗimuwa da kuma a zabar data keji tayi saurin juyawa zuwa inda take jin saukar Numfashinsa.


Cikin sakinta salonta na shagwaɓa ta miƙa hannunta cikin Sa'a hannunta ya sauka akan lallausan sajan dake kwance a fuskarsa, Ajjiyar zuciya ta saki yayinda shima ya sauke tasa Ɓoyayyiyar ajjiyar,
Ba tare da taji ba sosai yaji wani iri a tsakiyar kansa, ƙara manna hannunta tayi a saman sajan domin su take ta tabbatar da cewa Ballowo ɗinta ne,
Duk da cewa tuni Zuciyarta ta bata amsar abinda take tunani saboda harbawa da take mata.
Ɗaga hannunta tayi zata ƙara mannawa da sauri yasa nasa tafin hannun wanda yake tsastsafo da gumi ya riƙe mata wrist ɗinta.


Fuska ta kwaɓe cikin muryar da kuka yaci ƙarfinta ta buɗe bakinta da niyyar magana sai kawai kuka ya kwance mata, a hankali ta miƙa duk hannayenta guda biyu cikin Sa'a kowa hannunta ya faɗa tsakiyar ƙirjinsa wanda ya ɗan buɗe bottles ɗin gaban rigar nasa,
Kasancewar kuma babu singlet ciki yasa gaba hannayenta ya sauka a saman lallausan baƙin Chest Beard ɗinsa da suke ƙwance sai ƙyalli suke gwanin sha'awa.


Ƴar yarr karon farko a rayuwarsa yaji tsigar jikinsa ta zube tare da mimmiƙewa, da sauri ya runtse idanunsa saboda wani abu da yaji yana masa yawo a saman fatarsa kamar kiyashi,
Idanunsa ya lumshe da sauri da sauri kuma ya shiga sauke ajjiyar zuciya,
A hankali ta fara yawo da hannunta dake tsakiyar ƙirjinsa kamar me neman wani abu, Julde kam mamaki da kuma tarin Al'ajabi ne ya kamata lokacin da hannunta ya sauka a saman tsakiyar ƙirjin nasa,
Laushi da kuma tsantsin gashin ƙirjin nasa yasa ta fara shafawa cikin nutsuwa kamar mai shafa masa mai,
Cikin son tabbar da abinda hannunta suke jiyowa mata ta ƙara nutsa hannunta cikin ƙirjinsa, a hankali ta ɗaga yatsar tsakiyar hannunta ta shiga bin zanan dake ƙirjinsa a hankali haka nan kawai taji ɗan kaushi kaushi zanan lokacin da hannunta ya sauka.


Duk da cewa bata da idanu amma sosai take fahimtar ba asalin fatar jikinsa bace, a hankali kamar tausa ta ƙara yin ƙasa da yatsarta cikin Sa'a kuma yatsar nata ya faɗa cikin ramin cibiyarsa, wata kalar Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke,
Cikin wani irin yanayin ya sanya hannunsa duk biyun ya ɗura akan shoulder ɗinta ya matse da kyau,
Sosai taji abinda yay mata amma gaba ɗaya hankalinta ya karkata zuwa ga zanan da yatsarta take bi, cikin wani sauri ta murza yatsarta a ramin cibiyarsa da wani irin sauri Abu Maleek ya fesar da iska cikin buɗewar baki da rashin sanin abinda yake yaji bakinsa sun furta "Uhmmmmm heyyyyyy stop it"
Ya faɗa yana ƙoƙarin zare hannunta gaba ɗaya jikinsa rawa yake, jijiyoyin kansa sunyi wani irin harbawa sun fito sunyi raɗa raɗa sai numfashi suke alamar kansa ne ke masifar sarawa da kuma yi masa ciwo.


Julde bakinta na ɗan rawa tace "To wannan tsoron na mene kuma?"
Kwaɓe fuska Abu Maleek yay cikin wani irin yanayi kamar bazai magana ba sai kuma yace.
"Ban so!!!!!!!"
Bata ganin bare taga halin da fuskarsa take ciki, cikin rashin damuwa Julde ta zame hannunta daga cikin cibiyarsa tare da faɗin.
"Ballowo ba dakai nake magana ba, Uhm kai ba zakai magana bane kake ta zare idanu"
Da mamaki Abu Maleek ya zare idanunsa cike da kaɗuwa yace.
"Keeee Juldeeeeeee!!!"
Ya faɗa bakinsa na tsuma tare da kama hannunta zai zaro Jikinta ne itama ya fara rawa cikin wata sabuwar Murya tace.
"Ba Julde bace, kamar yadda kai ma ba Ballowo ɗinta bane"
Ta faɗa tana ƙasa da fuskar ta, zuwa dai-dai wuyansa tare da zame hannunta dake ƙirjinsa ta sanya hannunta sa bayan wuyansa a hankali ta fara nutsa hannunta cikin sumar kansa daga ƙasa kafin tace.
"Waye kaiiii?"
Cikin haɗe fuska Abu Maleek yace "kamar ya wanene ni? Ke zan tambaya domin Ni na daɗe jikin Jalaluldeen tun yana zanin goyo, ina matuƙar jin nauyin ki domin na daɗe da sanin cewa kina gab da zama Sarauniyar Kanzaf, zaki zama Queen of Kanzaf ki barni jikin Jalaluldeen, Allah shike tsare rayuwarsa dani, duk da kasancewa ta jikin Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal amma hakan bai hana an cutar da rayuwarsa ba, amma zamana jikinsa yana rage faruwar duk wasu abubuwan, dan haka ki dakata da abinda kike"
Cikin yanayi na fusata itama matar dake kan Julde tace.
"Wacce kariya kake basa? Akwai kariyar da kake basa ne Banda wanda Ubangiji ya ƙaddara, I'm muslimerh bazan bari wani abu ya sake cutar da shi ba, kuma dole na cire masa wannan abun na cikin gashin sa, idan Tabbas kana bashi kariya mene yasa kabar wannan abun a jikin Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal? Kasan yanayin da yake sanyasa a lokacin da abun ya motsa? Kana kallo yana aikata abinda duk wani mutum mai cikakken hankali bai dace ace ya aikata ba, he's innocent man mene ya sanya kabar wannan abun a jikinsa??"
Matar dake kan Julde ta ƙare maganar cikin tsawa da kuma ɗaga Murya tare da ƙara tura hannunta cikin sumar kan Abu Maleek.


Da sauri Abu Maleek ya sanya hannunsa ya riƙe mata hannu wanda kuma a zahiri ne kawai,amma a baɗi ni sam bashi ya riƙe mata hannun ba, fuskarsa ana ɗan ɗaure idanunsa yayi jajirrr yace.
"Mene yasa dake zuwanki kike son wargatsa mana shirin dake jikinsa na tsayin shekaru wajan 35? Ina da ƙarfin ikon da zan iya ɓatar dake a duniyar aljanu, amma kasancewar ki jikin matar ɗan sarki Tunde Muhammad Jalal wanda a yanzu yake shirin zama King of Kanzaf ya sanya zan rabu dake, amma ki sani abinda kike shirin cirewa a gashinsa ba ƙaramin tsari yake dashi ba, da ace babu wannan abin na jikinsa da Allah kaɗai ya san abinda magauta zasu aikata masa, zasu sanya shi cikin hauka mafi muni, da yay wannan hukan gwamma yayi....,"


Da sauri ta ka tsesa da faɗin "Naji jeka, ka barsa ya wuta haka nan"
Kwaɓe fuska Abu Maleek yay cikin Marai-raice cewa yace "Daman zuwanki ya sanya nazo nima, Allah ya taimaki sarauniya Kanzaf da mutanan Benin baki ɗaya, shugabani wanda ba za'ai kamar su a faɗin Benin ba, Allah ya kawo Aremo ko Omo oba cikin kwanakin domin su ne zasu sanya mulkin Jalaluldeen ya dauwama, Kabiyési, ki Adépé Lori, ki batá pe lesē ki iru kèrè pe lowo"
Ya ƙare ƙarshen maganar dayin kirari kafin kuma a hankali kuma ya tafi yana mai sakin wani shassheƙar kuka a hankali.
Gaba ɗaya da Julde da Abu Maleek suka saki Ajjiyar zuciya a hankali kuma wani irin bacci ya ɗauke su a tsakiyar carpet ɗin office ɗin tana kwance a saman ƙirjinsa yayinda shi kuma ya kifa fuskarsa a tsakiyar wuyanta...




















*_53-54_*








1:10 Ya shiga buɗe idanunsa wanda sukai masa nauyi sosai, jin kamar mutum a jikinsa ne kuma ya sanya ya buɗe gajiyayyun


idanunsa sosai tare da sauke ganinsa akan Julde, wacce take kwance a jikinsa tana bacci, Kallonta yay na wani lokaci kafin kuma ya ƙara Lumshe idanunsa yana jin yadda kansa yake sarawa gaba ɗaya jinsa yake kamar wanda akaiwa dukan tsiya


ƙara ware idanunsa yay sosai akan ganin yadda take bacci cike da nutsuwa ne tana sauke numfashi a hankali tana kuma shaƙar wani ne ya sanya,
Abu Maleek ɗan fesar da iska a hankali kuma ya gyara zamansa sosai yana ƙara kallon ƙyakkyawar fuskarta mai ɗauke ta danshin hawaye sai a lokacin ya lura da kumburin goshinta wanda ta ɗan bige


a hankali ya miƙa hannunsa saman goshinta wata zabura tayi hakan yasa ya zame hannunsa daga saman goshinta, harya buɗe baki da niyyar tashin ta sai kuma ya rabu da ita, kafin gently ya miƙe da ita tsaye a hankali ya nufi saman duguwar sofa ya kwantar da ita,
ya juya kenan zai fita yaji tayi saurin riƙe masa hannu, "Uhmmm"


shine abinda ya furta can ƙasan maƙoshinsa saboda ɗan harbawa da yaji zuciyarsa tayi, cikin nutsuwa ya zame hannunsa tare da nufar cikin bathroom ɗin sa.


Sharp-Sharp ya ɗaura alwala kana cikin nutsuwa da kamewa da nuna shi ɗin namiji yake bada faɗi a haka nufi Masjid, bayan ya idar ne kuma ya zauna har sallar Asar,
a hankali yake tafiya Derect office ɗinsa ya nufa yana ƙoƙarin buɗewa ya shiga yaji ance
"Sir Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal our champion how are you"


Da sauri ya juya saboda jin Muryar kamar ya taɓa saninta a can bawa with much surprised ya ware golden eyes ɗinsa a hankali kuma ya Motsa bakinsa tare da faɗin "Saifuddeen Siwad Sufrak Bilhas"
ya faɗa With so much happier da ganin friend ɗin nasa tun a secondary school.


Murmushi Saif (the new emir) yay shima cike da izzar sa yace
"idanunka kenan Abu Maleek?"
Ka faɗa Abu Maleek ya ware irin ohhhu ɗin nan kafin ya juya a hankali ya buɗe ƙofar ya shiga, cikin nutsuwa shima Saif ya mara mara masa baya,
can saman wata luntsumammiyar kujera Abu Maleek ya zauna yana Lumshe idanunsa tare da faɗin "Subuhanallah!"
Ya faɗa cikin ransa yana mai ɗan dafe saitin zuciyarsa,
kafin a hankali ya ɗaga idanunsa ya kalli Saif cikin ɗan sakin fuska ya daga hannunsu tare da nuna masa waje cikin wata tsaftacciyyar Murya yace
"have a set"
ya faɗa yana yin baya, zama Saif yay yana Murmushi idanunsa akan Julde wacce take bacci har yanzu ganin inda yake kallo ne kuma yasa Abu Maleek juya idanunsa tare da sauke su akan Julde,
lumshe idanunsa yay sosai nan da nan kuma ya haɗe fuska tamau saboda ganin cinyoyinta a waje
"How are you?"
Ya kuma bayan Saduwa, tun secondary graduation baka da kirki, yanzu ma nazu Benin ne sai kawai naga wannan company, haka nan naji ina son kayan ku, kuma Allah kayan was very impressed"
jinjina kai kawai Abu Maleek yay kana ya miƙe tsaye tare da fara tafiya sannu a hankali ya koma wajan da Julde take a kwance yana zuwa ya zauna gefenta tare da miƙar da legs ɗinsa ya danne mata cinyoyinta, kafin a hankali ya ɗaga idanunsa suka haɗa ido da Saif bai ce komai ba sai hannunsa daya sanya ya shafa fuskarsa zuwa gemunsa
"she is your wife??"
Saif ya ƙara tambaya domin tunda ya kalli Julde yaji ya gigice yana kallon kyan matarsa Zarina,
amma ina Julde ta shanye Zarina her booms, her ass Julde shape is...


Da sauri ya tsaya da tunanin domin gudun ɗaukan zunubi ko matar aure ce, ganin yadda Abu Maleek yay shiru ya lumshe idanunsa yasa Saif ƙara buɗe idanunsa yana hangen yatsun hannunta kafin yace "Heyyy Are You okey??" "Uhm"
Abu Maleek ya faɗa yana ya motsa ganin haka yasa Saif faɗin "Abu Maleek wannan sister ɗin taka wallahi tayi, harta Fika kyau please zaka ban ita na ƙara aure na haɗata da Zarina??" Saif ya faɗa yana numfashi,
hakan yasa Abu Maleek ƙara haɗe fuska ko baya sonta amma ai da igiyar auransa a kanta, shi ba ɗan iska malalaci bane da Za'ai wasa da igiyar aure,
ida babu aurensa a kanta sai taje duk inda zata, amma yana tsoran rana gobe kiyama, ya faɗa a ransa ya cizon lips ɗinsa kafin ya ware baki yace "Common on my friend, she's my sister and she's already taken"
Jinjina kai Saif kafin yace "but anyi min shigar sauri, wallahi i I'm in love with dis beauty gal, but no wahala how are you ya ball ɗin kwana 2 bana ganinka cikin ƴan wasa?"


Wani ɗaci Abu Maleek yaci a zucyarsa sai kawai ya share kafin ya numfasa bisa dole da kuma kimar Abokin nasa wanda ya kasance best friend ɗinsa a school yace
"Uhm Allahamdulillah" miƙewa Saif yay hakan yay dai-dai da farkawar Julde jin kuma an danne mata jikine yasa ta saurin kwaɓe fuska tare da tura baki kana a hankali ta buɗe baki zatai magana yay saurin tura mata yatsarsa a cikin bakinta,
Ajjiyar zuciya ta sauke bisa mamakin sa sai kuma yaji ta kama yatsar nasa a hankali ta fara tsotsa, wani kalar zare ido yay yana jin tsigar jikinsa na tashi ga wani sanyin daya fara ratsa shi, wata zuƙa take ma yatsarsa kamar zata zuƙe mata jinin jikinsa "Let me have my way na amshi details ɗinta so we will talk in sha Allah"


ƙara jinjina kai Abu Maleek yay kafin ya ɗan numfasa cikin taƙama da izza yace
"Thank you"
gaba Saif yay domin ya daɗe da sanin Halin Abu Maleek, yana barin office ɗin Abu Maleek yay saurin zare yatsarsa yana yarfewa kamar zai kuka yace
"Auchhhiii hyyyyyyyh Are You out of your sense??"


Ya faɗa yana kallon fuskarsa waje tai fresh gwanin sha'awa miƙewa tsaye tayi cikin tura baki gaba tace
"To bakai bane ka samin wannan ƙatuwar ƙafar"
ta faɗa tana tura baki gaba matsawa yay wajan yana mai ƙare mata kallo hannunsa ya miƙa da niyyar taɓa lips ɗinta domin gani yake kamar jambaki ta shafa, fasawa yay a hankali ya miƙe ba tare da yace komai hannunta ya kama ya nufi fita da ita bayan ya ɗauki komai nasa, Allah yasa ba kowa hakan yasa ya tura ta back seat shima ya shiga driver yaja.


Kai tsaye Maxiview Eye Clinic ya nufa, yana zuwa Dr Jemeal ya amshi Abu Maleek hannu bibbiyu sai murna yake, daman Alrdy tun a online yasa an bincika masa Dr Jemeal cikin sauri kuma ba ɓata lokaci aka amshi Julde kai tsaye aka shigar da ita scanning room kwantar da ita akai tsoro ya kamata sai sunan Ballowo take kira, a haka suka sanya kanta cikin wata na'ura tare da fara bincikar idanun nata.


Gyara zama Abu Maleek yay cikin nutsuwa kuma ya ɗaga Wayarsa wacce ake kira buɗe ido yay sosai, ganin sunan Dr J.Y ya sanya ya taɓe bakinsa, yana jin wayar na ƙara yay banza.


Baya yay kaɗan cikin yanayin na an takura sa ɗin nan yaja tsaki ba tare da yace komai, lumshe idanunsa yay hakan yay dai-dai da shigowar wani kiran ganin zai takura masa da yawa ne ya sanya shi answering call ɗin ba tare da yace komai ba.


Daga can ɓangaren Dr J.Y ne ya gyara zamansa kafin cikin girmamawa yace "Sir na kira ne about your condition" Dr J.y ya faɗa yana danna system ɗin gabansa kafin ya ɗura da faɗin.
"Rabon daka amshi Drugs na manta, kuma kasan problems ɗinka ko?"
Ya ƙare maganar yana mai gyara zaman wayar dake kunansa, shiru Abu Maleek yayi idanunsa a lumshe yana ɗan sauke numfashi, duk abinda Dr J.y ya faɗa yana jin kawai bai niyyar mgn bane.


Jin shiru ya sanya Dr J.y faɗin "Sir for now yana da kyau ka fara trying na kwanciya da mace, just romance hakan zai taimakawa jijiyoyin J ɗinka damar harbawa, sannu a hankali idan kana kasancewa da mace kana jin ɗumin Jikinta, like kiss, hug, body collection, ka samu kusanci da mace sosai, yin hakan shi zai farfaɗo da jijiyoyin Manhood ɗinka da suke ƙoƙarin lalacewa gaba ɗaya"
Dr J.y ya faɗa yana mai jin tausayin Abu Maleek har cikin ransa, magidanciyar dake watayawa cikin daula, ilimin, Zallar basirar iya art, ga ball amma Ubangiji ya jarabce da wata iriyar lalura mai wahalar ganewa.


Jin Dr J.y na ƙoƙarin yin wata maganar ne ya sanya Abu Maleek kashe wayar tare da jan siririn tsaki, Ambaton sunan Manhood da yay harya sanya kansa yay wata sarawa, ƙara kulle idanunsa yay da sauri kuma ya buɗe saboda kyawawan cinyoyin Julde da suke masa ido.


Taɓe baki yay yana langwaɓar da kansa gefe guda "kiss, Hug" sune abinda suka faɗo masa cikin rasa yace "banza ɗan iska, da nayi haka da mace gwamma nayi lossing Manhood ɗita, Mumu!!!"
Ya ƙare maganar zucin yana kan ɗan fesar da iska.


Not too long Dr Jemeal ya dawo riƙe da hannun Julde, tun daga nesa Abu Maleek ganinsa ya sauka akan hannun Julde dake cikin na Dr Jemeal, wani irin haɗe fuska yay nan da nan yanayinsa ya sauya, kafin Dr Jemeal Yay magana Abu Maleek ya buɗe baki a kaushashe, Muryar data daki mandirin zuciyar Dr Jemeal yace.


"You're crazy Dr Jemeal, bulala nawa akai maka da zaka riƙe mata hannu kamar ka samu wannan Tom And jerry eheeee??? Ko baka san darajar aure a musulunci bane? You're mad Dr Jemeal"
Ya faɗa idanunsa har wani ruwa yake kawowa, he doesn't love her kawai auransa yake karewa, infact he's not interested akan abubuwan mata.


Jikin Dr Jemeal na rawa ya fara faɗin "I'm sorry sir, kayi hqr it was a mistake please Accept my apologies"
Shiru yay masa narkakkun idanunsa kuma ya sauke akan Julde yana bin Jikinta dake kallo, a dai-dai lokacin kuma kiran Oumuu-Ayman ya sake shigowa, ba tare da yace komai ba ya ɗauke idanunsa daga kan Julde kana ya fara typing na message Wayarsa a contact ɗin Oumuu-Ayman a taƙaice ya rubuta.


"She's with me"
Yana rubutawa yay sending kana ya kashe wayar baki ɗaya, still idanunsa ya mayar kan Julde, tun lokacin da taji saukar Muryarsa yana zabga faɗa abinda tunda take fata taɓa ji yay magana mai tsayi bare har taji sautin Muryar sa yana faɗa, hakan yasa tai ƙasa da kanta Jikinta ya shiga rawa muryarsa ta haddasa mata wani tsoransa a ranta wai a hakan ma bata taɓa ganin face ɗinsa reality ba, bata girma da kuma zallar haibar dake kwance a saman fuskar ba.


Dr Jemeal ne yaja fasali tare da faɗin.
"Gaskiya problems ɗin idanunta ba wani babban bane, da ace tun farkon samun matsalar anje asibiti da zuwa yanzu ganinta ya dawo, amma Allahamdulillah ga wasu Drugs za'a bata tsayin kwana uku, a 4days za'ai mata aiki, in sha Allah zata fara gani kamar kowa, muna da ingantattun kayan aiki, amma kana da right idan kana son fita da ita waje"
Dr Jemeal ya faɗa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login