Showing 111001 words to 114000 words out of 161948 words

Chapter 38 - ABU - MALEEK Book Complete BY SARAUTA.txt

05 Jan 2025

6611

#202,
A hankali suke tafiya ga wata yunwa dake damunsa, Julde ce sanye da wata dark purple ɗin abaya sai baby hijab mai ɗan tsayi saboda sanyin da ake, lumshe idanunta tayi kafin tace..
"Wayana na keso nayi missed Mami da Anuty Salimerh, Mai Babban ɗaki hadda Hadima Zubaida i also missed my son Maleek"
Murmushi Ikram tayi tace "to ki amsu mana" kwaɓe fuska Julde tayi kafin tace "how?" Wayarta ta miƙa mata tace "kira" amsa tayi ƙirjinta na dukan uku² number ta dailing tare da mannawa a kunanta, tana jin wayar na ringing ba'a ɗaga ba, kallon Ikram tayi tana kwaɓe fuska hakan yasa Ikram tace "redail" ƙara kira tayi sai a kira na uku akai answering, da sauri ta lumshe idanunta saboda wani zazzafan huci daya sakar mata ta cikin wayar a hankali kuma ya sauke Ajjiyar zuciya ba tare da yace komai ba, turo baki tayi kamar tana gabansa tace "wayana" kamar ba zai magana can kuma Murya a dashe yace "turn your back" ya faɗa yana ƙara sauke ajjiyar zuciya, a hankali ta juya zuciyarta na bugawa, da sauri ta waro manyan Idanunta a tsaye ta gansa jikin wata haɗaɗɗiyar mota, yana sanye cikin wasu masifaffun kyawawan suit sumar kan nan har wuyansa ta sauka,ya ƙara faɗawa idanunsa sanye cikin glass laɓɓansa sunyi jajirrr dasu, fuskarsa a ɗaure babu wasa, ta cikin glass ɗin idanunsa yake ƙare mata kallo yana jin kamar yaje ya rungome ta ko yaji daɗi da kuma sassauci, a hankali ya ware laɓɓansa yana mai ɗan tsotsar su yace "come here" ya faɗa a kaushashe babu alamar wasa kana ya zame ya shiga bayan motar, domin ji yake kamar zai zube saboda rawar da jikinsa yake masa, zame wayar tayi tare da kallon Ikram tace "muje" ba tare da Ikram tace komai ba tabi bayanta, har zuwa wajan motar idanunsa ya mayar kan Wayarsa yana dannawa har suka ƙarasu wajan Ikram ita tayi ta maza tace "Evening" banza yay mata hawai dan baiji taba, ganin haka yasa tai baya tare da juyawa tana girmama jan ajin Abu Maleek, Julde take tsaye ta dan sauke numfashi tace "bani wayar" ba tare daya kalleta ba ya miƙa mata wayar da sauri ta miƙa hannunta zata amsa cikin zafin nama ya sanya hannunsa ya fisgota jikinsa tare da mayar da ƙofar ya rufe, Driven dake cikin motar yaja da sauri yabar makarantar, ajjiyar zuciya Suka sauke a tare musamman Abu Maleek wanda yaji wani sanyi a ransa, jikin Julde na rawa tace "mene haka? Ni...Ni... Ka sake ni ka ajjiye Ni" ta ƙare maganar bakinta na rawa, Abu Maleek kam jikinsa duk rawa yake da wani sauri ya sanya hannunsa ya ƙara matseta a jikinsa kana cikin sauri ya tura kansa a cikin hijab ɗin ta, da wani irin sauri ya manna laɓɓansa a fatar wuyanta....








*SARAUTA*








*_75-76_*
*mg's skincare*


Shin Ina matan suke🗣️🗣️🗣️maza kuhanzarta kumatso kusa kuma kubani aran kunnuwanku domin sanin albishir dawannan shahararran company yazo muku dashi😃🤩
Hakika tabbas duk macen data amsa sunanta bazataso afita b Koda da kwayar zarra domin hakane wannan shahararren company yazomuku da ingantattun hadaddun kayan gyaranjiki masu matukar gyara fata cikin kankanin lokaci batare da sunyima fata lahani ba domin kayan mg's organic products ne bawai na bleaching ba zasu gyara ma mutum fatane yafiddomashi da ainihin natural beauty din mutum👌hakika duk wacce batayi anfani da kayan mg's b anbarta acan karshen bayama kuwa domin Koda sabulunsu kadai kuka dana fatanku seya fita dasauran mata ballentana Kuma kuyi anfani da gbdy beauty kit dinsu wohoho wani abun baa mgn sewanda yajaraba shine zai tabbatar❣️
Shin kinafama da
Pimples, black spot,sunburn, stretch mark,acne,black head, wrinkles,knuckles dama duk wani matsalan fata?
Shin fatanki tana tattarewane ko kinshafa cream yabatamiki jiki😫
Shin inamasu cewa sunjaraba Basu dace b bi'iznillah sister's duk Wanda yayi using mg's sai godiya domin Koda iya herbal whitening black soap din kikayi anfani dashi zakiga ynd fatanki zaiyi clear Yana walwali jikinki zeyi fresh kina glowing my dear bare Kuma ace set dinne gbdy 🤗ga amare duk wnd yy using set dinnan baya bukatar kowani gyaranjiki domin yadda jikinki zekoma yazarce misali😘just start placing ur orders dearies DNT be left behind
Available product👇
Herbal whitening black soap:3k
Beauty kit:11k now 10k
Blacksoap/molato whitening soap:3500 now 3k
Bridal kit:20k now 18k
Muna maraba da masu siyan daya ko sari nd end of year sell gamasu bukatan soap akwai special discount dik wnd zesiya Kaya dg ynx zuwa January ga discounts Nan Asama kuduba
Chat
08062991549
Call 08064532391
Facebook: mg's skincare
Instagram:glow_with_mgs
Do you guys wanna achieve that milky skin that turns head wherever you go🤩
Then @mgs skincare gat you covered 💯
Now is time to glow😍
Pamper ur skin🦵
Shine like bride👰🏻‍♀
Glow🧖‍♀️


💯 tested nd trusted🤝
Guarantee






*SARAUTAR MARUBUTA*




Yana sakin wani fitinannan nishi mai kama da qurnani,
gaba ɗaya jikinsa tsuma yake ko ina da jikinsa rawa yake, hatta naman cikin jikinsa rawa yake,
lokacin guda ɗaya tal da yaji daɗin ɗumin matarsa yaji sam bazai iya samun sukuni idan bata kusa dashi ba,
Wata ƙaƙƙarfar ajjiyar zuciya mai tafiya da numafashin Mutum ya sauke,
yana jin wasu irin fararan abu nayi masa yawo a Cikin idanunsa, ajjiyar zuciya ya ƙara saukewa tare da ƙara manna laɓɓansa a fartar wuyanta ya shiga goga mata karan hancinsa.
Sanyi da kuma salon da yake,
mata ne ya haddasa lumshe idanunta wanda suka janye tare da rufewa ruf, a hankali kuma bakinta ya shiga rawa,
tana son furta wani abu amma ina tsoro da tarin gigita, fargaba,
al'ajabi, da kuma tarin ta ajjuji suka haɗu waje guda suka narkar mata da Zuciyarta,
Hakan yasa ta kasa furta komai sai rawa da.


Jikinta yake teeths ɗin ta suna haɗewa waje guda suna bada wani sauti gab!! gab!! Da Sauri ta sanya hannunta ta riƙe shoulder ɗinsa tana cije lips ɗinta,
lokacin da taji saukar softness lips ɗinsa a saman fatar wuyanta yana mata wani sihirtaccen tsotsa yana sauke mata zazzafan iskar bakinsa mai ɗumi sosai,
Abu Maleek wani irin rawa tsokar jikinsa keyi ga wani karkarwa da fatar jikinsa keyi a lokacin guda,
wata jan numfashi yay yana ƙara cusa fuskarsa a ƙirjinta yana shaƙar dadɗan ƙamshin turaren Al'ajabu dake tashi a jikinta, wanda yake neman zautar dashi,
Julde ji tayi sam ba zata iya jurewa abubuwa sunyi mata bala'in rawa,
ga wani abu dake tsarga mata tun daga tsakiyar tafin ƙafarta zuwa maɗigar kanta,
wani kuka ne mai ƙarfi ya ƙwance mata, wanda ya sanya Driven saurin taka burki,
shi kansa bazai jure halin da uban gidansa yake ciki ba, balle kuma wacce ake wa,
gefen titi ya samu a hankali yay parking,
kana ya buɗe ƙofa ya fita tare da rufe masu ƙofar,
jin yadda take kuka numfashinta keyin sama yasa Abu Maleek zaro kansa dake cikin hijab ɗinta,
da sauri kuma ya sanya hannunsa tare da cire Hijab ɗin yay cilli dashi waje guda,
idanunsa ya raunace wanda suka cika da wani irin abu kafin a hankali kuma ya sanya hannunsa ya ɗauke ta cak ya azata bisa cinyarsa,
cikin tsoron Ballowo ɗinta, ta buɗe baki da ƙyar tana jan numfashi tace "Dan Allah ka rabu dani,
I'm scared kada naje kamin ciki" narkakkun kuma fitinannun idanunsa ya buɗe akan yana binta da wani irin sihirtaccen kallo,
kamar zai cinyeta a hankali ya sauke Ajjiyar zuciya yana maida numfashi a taushashe kuma a kasalance ya buɗe hannayensa,
a hankali yay Unzipping rigar sa,
faffaɗan ƙirjinsa ya bayyana ta sauri ya kifa fuskarta a ƙirjinta tare da maida hannunsa ya rungome ta sosai yana sakin wani ajjiyar zuciya wacce take tawowa tun daga ƙasan zuciyarsa zuwa bakinsa, a hankali ya ƙara matseta sosai,
Julde wani irin rawa Jikinta ya fara domin ko a baya bai yi mata irin wannan riƙon ba,
Hakan yasa numafashin ta fara fita da sauri kanta yay mata nauyin gaske,
a hankali A.m ya shiga sauke mata numafashin sa a saman fuskarta, kafin ya manna bakinsa a kunanta ya shiga tura tongue ɗinsa ciki yana lasar fatar kunanta,
cikin wata raunatacciyar murya mai ɗauke da tarin buƙatuwa yace.


"Calm down Ilyhemm, magana za muyi ok"
Ya faɗa yana ɗan sakar mata cizo kaɗan,
irin cizon nan mai tafiya da dukkan tunanin mutum, ya tafi dashi wani waje nada ban!.
Cikin rawar murya tace.
"To ka sake ni mana, wallahi numafashi na zai ɗauke"
Idanunsa ya ware sosai akan cikin wani fitananan sabon Shauƙi mai tafiya da kuzarin Mutum da nutsuwarsa baki ɗaya yace.
"No!! I can't idan na barki mutuwa zan,
dan Allah kada ki kashe mijin wata Kinji"
Ya faɗa yana shafo saman ƙirjinta yana mai ƙara shigar da ita,
dole bata tasu ba ta sauke kanta a tsakiyar ƙirjinsa, Abu Maleek a wahalartaccen numafashi mai zafi ya sauke,
a hankali ya sanya hannunsa a saman glass ɗin door ɗin ya ƙwanƙwasa,
da sauri Driven ya dawo tare da buɗe murfin motar ya shiga,
key yay mata yaja motar da gudu kai tsaye Herangtunet Boutique Hotel Norway ya nufa dasu.


A can cikin Alaafin kowa dai-dai wannan lokacin, Queen Roomana ce zaune ita da Hadima Zubaida,
a hankali kuma Queen Roomana tace.
"Sai yaushe zanci gaba da ɓoye Khaleluddeen? Sai yaushe ne zan Bayyana sa matsayin ɗa kuma tsatson Late King Tunde Muhammad Jalal? Na fara gajiya Zubaida Ni a wahalarce ke da kike rainonsa a wahale, shi kansa Khaleluddeen ya gigice yake,
yana son zama dolo kamar Zaki,
saboda rashin ganin mutane da ba yayi,
Na gaji bazan jure ganin Khaleluddeen a haka,
nayi juriya lokacin Jalaluldeen ina ɗauke kai kamar bana gani, amma yanzu ba zan iya ina tunanin lokacin yayi da kowa zai fahimci gskyr abinda yake ɓoye" a gigice Hadina Zubaida tace
"A'a uwar ɗaki na, a kullum ina mara maki baya akan ɓoye gskyr waye JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL,
saboda maƙiya da kuma tarin magauta amma a yanzu bazan goya maki bayan,
ki faɗi Gsky ba"
Hawaye ne ya sakko daga kan ƙuncin ta kafin tace.
"Sai yaushe ne hawaye ne zasu tsaya Zubaida?? Mene yasa zamuci gaba da ɓoye gsky akan Zaki? Ina jin tsoron Kada ɗan dana haifa da cikina yazo yana tsanata akan wannan Ɓoyayyan Sirrin dana ke ɓoyewa a kansa I'm scared"
ajjiyar zuciya Hadima Zubaida ta sauke kafin tace
"ina tunanin komai yazo ƙarshe, yanzu idan kika faɗi wani abu yazo dai-dai yake da tunzura magautan Abu Maleek, sun fimu yawa haka kuma basu san ko su waye ba, duk abinda zaki zaifi kyau a barshi har zuwa lokacin da Abu Maleek zai dawo"
Lumshe idanunta tayi a hankali kuma ta buɗe lokacin da Adams yake faɗin.
"Mami kina bani mamakin yadda kike tunanin Abu Maleek zai dawo,
and ta tambaye ki babu a dadi akan wannan yaron who is he? Amma Kinyi ignored ɗina"
Kallonsa Queen Roomana tayi cike da mamaki fuska a haɗe tace..
"Adams kace zaki bazai dawo ba? Me Zaki yay kaka har haka ne? Ka tsan zallar so da kuma ƙaunar dake tsakanin uwa da ɗan ta kuwa?"


Zama yay idanunsa akan Khaleluddeen wanda yake hango zallar kamar dake suke da Jalaluldeen, yace
"Mami duk ɗan da yake son Mamansa ai bazai sace ta ba"
a wani hargitse Mami ta juya tace
"what sata kuma? Me?"


A hankali Driven yay parking a harabar hotel ɗin, kafin ya fito daga cikin motar yabar Abu Maleek da Julde ciki,
A hankali A.m ya buɗe idanunsa tare da sauke ajjiyar zuciya yana mai ƙarewa fuskarta kallo, cikin wani irin kasala ya ware idanunsa sosai, tare da yin ƙasa da kansa ya manna bakinsa akan forehead ɗinta a hankali ya sakar mata wata light kiss a goshinta,
Wata sassanyar Ajjiyar zuciya mai ɗan ƙarfi Julde ta sauke kafin a hankali, ta zare Jikinta daga cikin nashi, yana sanya baby hijab ɗin ta,
Idanunsa masu kashe jiki ya sauke a kanta a hankali kuma da ɗan sauri da sauri numafshinsa ya fara fita, idanunsa yaja ya Lumshe yana wani fitinan yanayi na ratsa masa jikinsa, da idanunsa kawai yake kallonta, tana ɗaga idanu suka haɗa ido da sauri ta zame nata tana murguɗa masa baki,
Lumshe idanunsa yana mai ɗan taune leɓansa kafin a hankali cikin ransa yace "uhm this Fulani girl Zaki bayani"
Ya faɗi hakan yana sanya ƙafafuwansa a ƙasa tare da fita daga cikin motar, a hankali ya ɗan ja wani gajeran tsaki yana mai ya tsuna fuskarsa, cikin son barin wajan saboda kallonsa da yaga anayi, a hankali a ya juya idanunsa kawai ya tsora mata, tana zaune sai wasa take da yatsun hannunta kanta a ƙasa, taɓe bakinsa yay kafin ya ɗan leƙa yace.
"Heyyyyy Get down"
Idanunta ɗaga ta kalli idanunsa da sauri ya ɗauke idanunta, hawaye na taruwa a cikinsu murya can ƙasa tace "Ni ka mayar dani bana son shiga hotel"
Kallon baki san abinda kike ba Abu Maleek yay mata, kafin a hankali gently ya tura kansa ciki kai tsaye hannunsa ya miƙa tare da kama hannunta ya jawota zuwa baƙin ƙofar, ƙin miƙewa tayi sai tirjewa take hakan yasa gaba ɗaya ya sanya hannunsa ya miƙar da ita tsaye tare da mannata da ƙirjinsa ya ɗura hannunsa ƙugunta sosai ya matse a jikinsa, da sauri ya sanya hannunta ta riƙe wist ɗinsa yana gyara fuskarsa a ƙirjinsa,
Zaman Hijab ɗin jikinta ya gyara mata, kafin a hankali ya kama hannunta ya fara tafiya da ita slowly zuwa cikin reception ɗin, kai tsaye upstairs yay, dai-dai lokacin Saif yake sakkowa domin tunda yazo bai tafi ba sai angama buga wasan su Abu Maleek zai tafi,
Kallonsu Saif yay saboda wani mugun haskawa da sukai, ba ƙaramin da cewa sukai da juna ba, kyau da gogar kyau, Murmushi Saif yay ba tare da yace komai,
Harara kawai Abu Maleek ya watsa masa a ransa yana faɗin "munafiki banza" a hankali suka fara taga steps ɗin benen har zuwa room ɗin ɗin da Abu Maleek yake.
Wani irin sassanyan numfashi Julde ta sauke lokacin da wani irin dadɗan ƙamshin air freshener ya daki hancinta, wanda ya haddasa lumshewar idanunta ba tare data shirya ba.
Shiga ciki yay ita kuma ta tsaya a baƙin ƙofar, hankali Abu Maleek ya fara zare rigar jikinsa, wani irin masifaffan harbawa Zuciyarta tayi lokacin da ƙyakkyawar surar ƙirjinta ta bayyana, da wani irin sauri ta runtse idanunta,
Tana sakin wani numfashi da sauri, Abu Maleek yana zame rigar jikinsa a hankali ya sutale long wondon dake cikinsa ya rage daga shi sai 3gauter, murɗaɗɗan jikinsa irin na masu gym ya bayyana, ga six pack of his body ɗin gwanin sha'awa,
Cikin nutsuwa haɗi da Zallar izzarsa ya fara takawa zuwa inda take tsaye, da sauri kuma a ɗimauce ta buɗe idanunta saboda saukar Numfashinsa da taji a saman fuskarta, wani irin runtse idanunta tayi lokacin daya ganshi dab da ita, bakinta na rawa da ɓari, tsoro da kuma tarin fargaba suka shigeta, cikin wata iriyar siririyar muryarta tace.
"Ba..."
Sai kuma tai shiru tana girgiza masa kanta,
Idanunsa da sukai wani bala'in ja ya buɗe a kanta ya wani fidda
numfashi,
a hankali ya kuma janye idanunsa tare da jan wani mayataccen numafashi,
wasu fitananun numfashi ya fara wanda ya sanya Julde sauri haɗe Jikinta waje,
a hankali ya ƙara buɗe idanunsa jikinsa a matuƙar sanyaye ya saka hannunsa tare tallafo haɓarta,
haɗi da copping face ɗinsu waje guda,
a dai-dai kan bakinta ya manna nasa tare da kuma sa ɗura karan hancinsa a kan nata, ƙwantaccen sajansa mai bala'in laushi da kuma santsi ya shiga goga mata a fuskarsa.
A hankali ya ƙara danna mata tsinin hancinsa ya danne mata ƙofar shaƙar iska,
Ciki jan numfashi a wahalarce tai saurin riƙesa tana fidda numafshin, idanunsa ya buɗe sosai a hankali kuma ya ware bakinsa,
Tare da fiddo da harshen a shiga Kaɗawa a hankali kuma ya ɗan manna tsinin tongue ɗinsa a saman laɓɓanta,
Wani irin sanyi na ya ratsa mata jiki, a wani mugun yanayi ta buɗe idanunta hawaye na saukar mata,
Wani irin sassanyan abu taji tun daga tsakiyar tafin ƙafarta zuwa tsakiyar jijiyan kanta lokacin daya tura harshen sa cikin bakinta ya shiga lalubo harshen ta, da wani irin sauri ta kwace numafshinta dake ƙoƙarin barin ta,
Ciki. Sauri ta sanya hannunta ta riƙe masa ququnsa tana fidda wani emotional sound mai ɗauke da wani irin fitinannan zazzafan numafshi,
Wani irin cafka yaywa tongue ɗinta lokacin daya riƙesa a bakinsa,
"Sheyyyyyyhhh"
Wani dugun numfashi yaja lokacin daya dai-dai-ta tsakiyar harshen ta yay mata wani amintaccen tsotsa mai gigita mutum,
Wani irin kyarma da ɓari jikin Julde ya fara saboda wani sabo kuma baƙon al'amari daya shiga ratsa tsakiyar tafukan hannunta tare dayi mata yawo a fatar Jikinta,
A hankali ya zare bakinsa daga cikin nata tare da manna lips ɗinsa a tsakiyar goshinta, ajjiyar zuciya suka sauke a tare, wani jiri ke kwasarta hakan yasa gaba ɗaya tayi kan Abu Maleek cikin sauri ya tare ta,
Ta faɗa jikinsa, rungome ta yay sosai a jikinsa yana jin yadda Zuciyarta take wani bugawa tare da yin tsalle, a hankali ya sanya hannunsa tare da ɗaukan ta cak, tare yin sama da ita da sauri ta sanya hannunta ta saƙale wuyansa yana sauke ajjiyar zuciya, idanunsa kawai ya sauke mata domin baya jin zai iya magana, a bedroom ɗin saman bed ɗin ya sauke ta,
Da Sauri kuma ya juya ganin haka yasa Julde marai-raice fuska tace.
"Ka bani phone na, ni tafiya zanyi"
Tsayawa yay tare da kallonta muryarsa na ɗan rawa murya can ƙasa yace.
"Uhm I'll be back ok"
Yana faɗin haka ya fice, wani bedroom ɗin ya shiga kai tsaye bathroom ya shiga tare da sakarwa kansa shower, wasu numafashi kawai yake fitarwa, a hankali kuma ya diga sheƙawa J ɗinsa ruwan sanyi wacce ta miƙe sosai tana wani numafshi, alwala ya ɗaura kana ya sanya wata farar Jallabiya, mai kyau,kai tsaye sauka yay ya nufi Masjid ɗin dake cikin hotel ɗin.
Julde a sanyaye ta miƙe tsaye tare da nufar inda take tunanin bathroom ne, alwala tayi ta shimfiɗa abin Sallah,
Tana zaune a Isshā mamaki ya cikata me yake nufi da ita ko a nan zata kwana ne??
Ƙarar waya taji hakan yasa ta miƙe cikin nutsuwarta mai ɗaukan hankali ta nufi wayar, Murmushi tayi mai ƙayatarwa ganin sunan Momma!
Zama tayi ta ɗauki wayarta a hankali kuma ta zame tare zama a ƙasan carpet ɗin cikin zallar farin ciki tace.
"Mamina"
Ta faɗa a sanyaye cikin nuna kewarta da tayi, a hankali Queen Roomana tace.
"Daughter

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login