Showing 150001 words to 150413 words out of 150413 words

Chapter 51 - Kwarya Tabi Kwarya Book Complet by Binta Umar Abbale .txt

shekarun da suka gabata Allah mai kowa da komai ya azurta Doctor Aliyu da da zuria maza da mata guda goma Sumayya nada shida hudu maza biyu mata yayinda Lawisa keda hudu mata biyu maza biyu, bayan wannan baiwar da Allah yayi masa sai ya daukaka darajarsa ta bangaran aikinsa na likitanci gwamnati ta d'orashi a kan babban matsayi saboda irin gudumawar ya dinga bayarwa a zamanin daya wuce Doctor Aliyu Abdul-aziz babban likita ne da duniya tasan da zamansa..............Abubuwa na rashin dadi da suka faru a masarautar kuwa shine rashin Jajirtattun mutane da akayi wato Baba Waziri da Lawi mahaifin Sumayya, mutuwar wad'annan bayin Allah ta girgiza jama'a Maimartaba Sarki Abdul-aziz yasha kewa da alhini kafin ya barwa Allah sabida yasan shi kansa idan lokacinsa yayi tafiya zaiyi inda sukaje, sai ya kwantar da hankalinsa ya cigaba da gudanar da mulkinsa cikin tsari gami da bin dokokin ubangiji gefe guda kuma yana nunawa 'Ya'yansa Ali da Shatima yanda ake gudanar da mulki akan bigire na gaskiya da adalci! Aliyu da Shatima yanzu suna a matakin shekaru ar'bain da biyar a duniya kowanne ya mallaki hankalin kansa a cikinsu Allah ne kad'ai yasan wanda zai gaji mulkin masarautar...........
*Daga karshe nake cewa Ubangiji Allah ya za'ba abinda yafi alkairi a tsakaninsu".*














*'KWARYA TABI 'KWARYA*
*END🔚*


*ALHAMDULILLAHI*




_Jama'a nan na kawo 'karshen wannan littafi mai suna 'KWARYA TABI 'KWARYA Ina rokon Ubangiji Allah ya yafe min kusakuraina ladan dake cikin littafin Allah ya sadamu dashi bakid'aya masha Allah ina mi'ko sa'kon godiyata gareku masoyana wanda na sani da wanda ban sani ba ina godiya kwarai da gaske ina kuma alfahari daku mutuka ina rokon Allah ya bani ikon da zan cigaba da nishad'antar daku da kuma fad'akar daku..........Taku akoda yaushe take muku fatan alkairi🙋��♀�_






*_DAN DARAJAR ALLAH DA MANZON ALLAH KADA KI/KA HAD'A MIN DOCUMENT NA LITTAFIN NAN BAKU SAN YANDA NAYI NA RUBUTA ABUNA BA KADA KU HAD'A MIN DOCOMENT KUYI MIN SHARING A GRUOPS BAYAN KUN SAN NA KUDI NE KU BAR MIN LITTAFINA NA IYA HADA DOCOMENT DIN���� KAJI TSORON HAKKIN DA BA NAKA BA_*








*Na kudi ne*
Koda zaki ganshi a gruops na sata ne idan kina bukatar ki biya kudin littafin ga yanda abin yake........Completed #600 ne sai ayi min magana ta WhatsApp da wannan number
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*




*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login