Showing 126001 words to 129000 words out of 150413 words

Chapter 43 - Kwarya Tabi Kwarya Book Complet by Binta Umar Abbale .txt

duk abinda ya biyo baya kada kiyi kuka dani." Yana 'kare maganarsa ya fice daga dakin a mugun fusace!! kwanciya nayi akan kujera na dinga kuka ina nadamar rayuwa ashe dai auran nan na tattare da babban kalubale maigirma mutum sai kace kafuri ya dinga gudun haihuwa kamar wanda bata wannan hanyar aka sameshi ba.....




*Na kudi ne..*!
Koda zaki ganshi a gruops na sata ne idan kina bukatar ki biya kudin karatu ga yanda abin yake....Vip gruop#600 normal group #300....account... 0542382124.....Binta umar gtbank.....idan kati zaki turo kiyi min magana ta WhatsApp da wannan number
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
2/11/21, 2:28 PM - ???: *SADAUKARWA NE*
*GA*
*HAJIYA SHAFA'ATU S YARI*
(Kainuwa dashan Allah✊�)
99
Cikin nutsuwa na amsa sallamarta zama tayi kasan kujera ta ajiye kwandon dake a hannunta a kusa da ita Tace "Ranki ya dade barka da safiya." a nutse na amsa da fadin"Jakadiya kin tashi lafiya." ? da dan murmushi a fuskarta tace"Lafiya lau ranki ya dad'e dama Fulani ce tace na kawo miki wannan." kwandon data shigo dashi ta turo min gabana.
Nace"Nagode sosai." mikewa tayi da fadin"Ranki ya dade zan koma." nace"To jakadiya kice nagode Allah ya saka da alkairi." ta amsa "Insha Allah zan isar da sa'kon ki." bayan fitar ta na umarci Mariya data bude min kwanukan dake cikin kwandon, kwano daya farfesu ne sai tururi yake da alama ba'a jima da gamawa ba, kwano na biyu gurasa ce manya manya taji kantu! sai kamshi takeyi, a take naji ina sha'awar cinta da farfesun nace"Mariya kawo min ruwan tea na fara d'umama cikina kafin naci wani abun." da sauri tace"To ranki ya dade. " Dainng din ta nufa da sauri! ni kuma na cigaba da tunanin abubuwan da suka faru tsakanina dashi jiya daddare duk da bana cikin hayyacina na d'an fuskanci wani abu da yayi a lokacin da yake kokarin biyan bukatarsa, amma ba zan d'ora zargina akansa ba sai ya sake aikatawa tanan zan fahimci abinda yake nufi.




Tea din nasha sosai cikina ya warware, nasa tasa min gurasa biyu tasa min farfesun akai.........Nace"Mariya ku dauka kuje kuci." tace"Ranki ya dade mu mun karya wannan abincin naki ne na mussaman bai kamata muci ba.


Nace"Ai ni na baku ku dauka wannan ya ishe ni." Hannu tasa ta dauki kwandon da fadin"Ranki ya dad'e mungode kwarai hakika muna jin dadin yanda kike mu'amula damu munji dadin kasancewarki a matsayin uwargiyarmu." Murmushi nayi nace"Mariya kenan nima ina alfahari daku kuna kulawa dani yanda ya kamata kada ku damu da dukkanin abinda zanyi muku." Cike da jin dadi sukayi min sallama suka fita, girgiza kaina nai ina mamakin al'amarin wai yau nice a wani matsayi mai girma wanda banta'ba tsammanin kasancewa cikinsa ba, koda yake Ubangiji Allah babu yanda baya tsara lamarinsa........Bayan na kammala cin abincin da kaina na gyara gurin, na dauki wayata daki na shiga na kwanta a gado, number shi na kamo na tura masa text kamar haka.


_Yallabai ina fatan kaje asibiti lafiya? sannan ina rokon Allah ya kula da kai kamar yanda kake kulawa da masu bukata."_


Ina tura masa text din na ajiye wayar kusa dani, lumshe idona nayi ina janyo bacci da kyar naji ana buga kofar dakin, da sauri na mike zaune ina mamakin irin bugun da ake! anya kuwa! saukowa nayi da sauri ina fadin "Waye ne."'" ?




"Ke d'iyar bayi wato har tambaya kike waye ki bude kofar mana sai kiga ko su waye."!! da sauri na bude kofar! Hajiya Karima ce tare da wata mata mai qiba da alama kanwarta ce dan naga suna kama da juna.


Cikin fargaba nace" Hajiya barkanku da zuwa ku zauna mana." Tsaki taja ta matsa gefe guda tana watsa min harara!!


Lauratu itace ta 'karaso inda nake ta kalleni sama da k'asa yawun bakinta ta tofa min a fuska! kafin nai wani yunkuri ta tsinke sar'kar gold din dake wuyana!! hannu nasa na dafe kirjina ina mamakin abinda tayi! karfi tasa ta bugi! kirjina nayi taga-taga zan fad'i! da sauri na rike 'kofa( 'kyaure) ina kallonta....... hajiya Karima tace"Aa Laure banda duka kici mutuncinta nace kada ki doketa."


Laure tace"Hajiya ki kyaleni nayi 'kuli-'kulin kubura da yarinyar nan jiya da takaicinta na kwanta bacci wallahi tunda Lawisa ta kira waya ta tana kuka take sheda min cin mutuncin da Ali ke mata akan wannan 'yar iskar yarinyar nake Allah- Allah gari ya waye nazo naci ubanta! kina 'Yar bayi sama da 'kasa har kina da wata power kwace miji wato ke ga gwana kin cancad'a ado da gold kina zaune lafiya kin dasawa wata ciwon zuciyata to yau sai kin gaya min waye ubanki."!!! tana dukan kirjina take wannan maganar.....Hajia Karima tazo taja hannunta suka matsa gefe tace"Lauratu kada ki doketa bata isa ki had'a jiki da ita ba kawai ki nuna mata matsayinta."




Nace"Hajiya wai duk me ya kawo wannan abun me nayi muku ko kuma akwai wacce nake aure a cikin k.......Gwa'be min baki tayi da fad'in "Rufe mana baki fanko bud'add'an gwangwani! har kina da bakin magana wacce ta rako mata duniya." !!! Hawaye suka wanke min fuska, Hannu tasa zata fizge yarin kunnena na rike hannun tare da yarfar dashi!! cike da mamaki suke kallona!


Sunkuyawa nayi domin daukar tsarkata dake tsinke a k'asan gurin, da sauri tasa kafarta mai dauki da takalmi mai tsayi ta danne min hannu! rintse idona nayi ina jin wani irin zugi!! ciki zafin nama! na tureta tai taga-taga zata fad'i! kafin tayi wani yun'kuri! na kwad'a mata mari a kunci! a gigice! suke kallona! sabida gudun abinda zai faru yasa da azama na banke kofar dakin, key na murza na barshi a jiki kan gado na zube na dinga rizgar kuka ina jiyyar yatsun hannuna data mutsike min da takalminta.


'Karar waya ta dake daf da kaina yasa nayi gaggawar mikewa zaune wayar na laluba na dauka ina dubawa, gabana ne ya buga ganin miss call dinsa hud'u! da sauri na daga wayar tare da daidata nutsuwata a sanyaye nace"Hello." Yanayin muryarta yasa ya dan ji wani iri........."Sumayya lafiya dai ko.''? da sauri nace"Eh.''' Yace."Okey to me ya hanaki daukar wayata na kira sau uku kin duba ko kuwa kina sane."?


"Kayi hakuri wallahi bana kusa da wayar na barta a daki shiyasa yanzu ma na shigo daukar abu sai naga kiran ka."


Ajiyar zuciya ya sauke yace."Nifa yanayin muryarki yasa jikina mutuwa ina fata dai ba jikin bane." ? nace"Babu abinda ke damuna sai kasala ina fata kaga text d'ina."?


Murmushi yayi wanda har sai da naji sautinsa a kunnena yace."Naga text dinki kuma naji dadi sosai dalilin daya sa ma kenan dana samu sukuni na kira wayarki na ji lafiyarki."




Murmushi nai ina kokarin kawar da damuwata nace"Nagode sosai amma dai kasha tea din kamar yanda kace."


Girgiza kanshi yayi yace."Har yanzu ban samu nutsuwa ba tukkuna zan nemi coffee nasha d'azu nace miki zan dawo kiyi hakuri bana jin zan dawo gida da wuri inada marasa lafiya sosai."


A sanyaye nace"Allah sarki mijina gaskiya bama kyautawa da muke barinka kana fita da yunwa dan Allah ka bari a kawo maka abinci."


'Yar dariyar jin dadi yayi yace."My love bana son wahalar dake shiyasa nace kisha magani ki kwanta ki huta! kada ki damu zan kira Mamma a waya insha Allah zata sa a kai min abinci."




Ajiyar zuciya na sauke nace"Har naji dadi a raina wallahi sam bana son zama da yunwar da kake bashi da amfani." Murmushi yay yace."Naga sai wani lalla'bani kike me zan samu idan na dawo."?




'Yar dariya nayi nace"Zan baka duk abinda kake so.' " cikin wani irin voice yace."Kinyi alkawari dik abinda na bukata daga gurinki zaki bani."?




Nace"Eh nai al'kawari." ajiyar zuciya ya sauke yace."To nagode kwarai sai na dawo." Ina kokarin magana ya kashe wayar, ajiyar zuciya na sauke na ji sanyi a cikin zuciyata waya ta dashi yasa na samu sassaucin bakin cikin da nake ciki bazan damu da duk wani cin fuska da wulakancin da zan fuskanta tunda mijina yana sona iyayensa suna kaunata to komai mai sauki ne kuma bana jin zan fad'a masa abinda ya faru yanzu zan bari idan sun 'kara sai na samu Mamma na fad'a mata nasan dole za tayiwa tufkar hanci.




Sai bayan isha'i ya shigo gidan kai tsaye gurin Lawisa ya nufa dan tun jiya rabon daya taka inda take......Tana zaune tayi ado sosai amma kallo daya za kayi mata ka tabbatar da cewa tana cikin fargaba da tashin hankali, abinda Lauratu kanwar mahaifiyarta taje ta aikatawa Sumayya shike damunta bata ta'ba tsammanin mahaifiyarta zata bada goyon bayan a rugaza mata zaman auranta ba......Tunda ya shigo take kallon fuskarsa bata hango 'bacin ran daya tsallake tunaninta ba, sakin ranta tayi tai masa barka da zuwa ya amsa yana bin falon da kallo, kanta ta sunkuyar da fadin"Kayi hakuri akan abinda ya faru jiya."


Shuru yayi bai tanka mata ba! tace"Dan Allah kayi hakuri." Yace."Magana ta wuce ina fata ki gyara halinki sai ki zauna lafiya dani! ajiyar zuciya ta sauke tace"Insha Allah zan kiyaye.....Mikewa yayi yace."Ni zan tafi sai da safe kenan." ta mike tare da rakashi bakin kofa har da cewa ya gaishe mata da Sumayya." yace "Zataji insha Allahu." Yana fita kai tsaye sashen mahaifiyarsa ya nufa domin su gaisa, ya jima a tare da ita kafin suyi sallama da juna.




Ado da kwalliyar da sameta dashi ya 'kyatar dashi mutuka ya dinga murmushi yana satar kallonta wai lallai shi ba zata kamashi yana kallonta ba, sai kauda kai yake amma daga ya samu faraga zai ta kallonta daga yaga sun had'a ido zai kauda kansa.....Sumayya dariya kawai take masa tana mamakin halinsa, tun bai gane ba har ya fahimci dariya take masa ya 'bata rai tare da ajiye cokalin hannunsa" Yace." Wato Kin samu mahaukaci kinsa a gaba kina dariya ko."? da sauri na had'a hannuwa cikin sigar bada hakuri nace"Dan Allah kayi hakuri kaci abincin nan ni bakai nakewa dariya ba." Harararta yayi yana sake release akan kujera yace."Sai dai kici kayanki na koshi."


Kamar zata fashe da kuka tace"Haba rabin rayuwata dan Allah kada kayi min haka ka daure kaci abincin nan dan Allah kaji."!!! a marairaice ta karasa maganar......Yana dariya yace."Sai kin maimaita sunan da kika saka min.


Da sauri nace"Rabin rayuwar Sumayya." wani irin kallon kauna yayi mata yace."Da gaske kike."? kaina na daga nace"Eh wallahi idan babu kai babu Sumayya." ji yayi kanshi na kumbura! ya dinga jefa mata kallon so yace."Ashe kin iya irin wannan kalaman shine baki ta'ba yi min ba."


Mirmushi nayi nace"Akwai wasu ma na mussaman kai dai kaci abinci zan fada maka su." Kamar wani shashasha ya dauki spoon din ya ciko da abinci yasa a bakinsa yana taunawa yana kallonta, dariya ta kusa sub'ce mata daka gani abincin yay yawa a bakinsa, tissue ta dauka tana goge masa inda ya 'bata


Ya sake ciko spoon har yana zubewa ya tusa a bakinsa yana taunawa yana kallonta! dariya tasa tana gumtse bakinta da hannunta....'Kwarewa yayi da sauri ta mi'ka masa ruwa ya kar'ba yasha ya ajiye cup din spoon din ya dauka zai sake d'ebo abincin da sauri na kar'ba hannu yasa zai kar'ba na janye! tare da fad'in "Baka ci a nutse bari kawai na baka da kaina." cinyarsa ya nuna min wai na zauna! cikin jin nauyi na dauki plate din abincin na zauna a cinyarsa ya rikeni sosai na shiga bashi a baki yana ci yana yi min wani irin kallo wanda na kasa fassarashi.




Daga k'arshe ma plate din abincin ya kar'ba ya ajiye kan center teble matseni yayi tsam! a jikinsa! kusan a tare muka sauke ajiyar zuciya, yasa hannu ya dauke dankwalin kaina hannusa guda ya turmusa cikin gashin kaina yana ya mutsawa, tsigar jikina ta mike wani irin sanyi ya dinga ratsa jikina! zafafan kesses yake sakar min wanda suka hautsina min lissafi da k'yar na iya ture kansa dake manne da kirjina murya na rawa nace"Ka daure ka cinye abincin ka." Kansa ya girgiza min da fad'in ''Na'koshi ki tashi muje Daki." Kallon 'kwayoyin idanunsa ya tabbatar min da abinda yake nufi.........Kokarin sauka nayi daga jikinsa ya ri'ke kuguna had'e da fad'in "Ina fata dai baki manta da al'kawarinmu ba." Kallonsa nayi ya daga min gira da fadin" kin manta ko."? Girgiza kaina nayi nace"Ban manta ba." Yace."Okey to tashi muje." gabana na faduwa na sauka daga jikinsa, yana mi'kewa nayi saurin kauda kaina dan ganin yanda girmansa ya bayyana. Hannuna ya ri'ke muka nufi dakin, ba tare da yaja wani dogon lokaci ba ya cire kayansa, nace"Wanka za kayi ne."?


Wani kallo yayi min da fadin"Ke bana son rainin hankali wane irin wanka bayan kin san abinda ke damuna." dauke kaina nai daga kansa....Ya mike daga shi sai gajeran wando ya karaso inda nake tsaye jana yayi ya kaini har bakin gadon na dinga no'kewa ina fargabar abinda zai faru dan har yanzu ina jin zafi a gabana.


Wasa yake dani sosai wanda ya sanya gabadaya sha'awata ta tashi na daina no'kewa gabadaya na sakar masa jikina ya dinga abinda yaga dama dashi.......Adduar saduwa da iyali naji yana karantowa rintse idona nayi ina addua cikin raina, cikin nutsuwa ya dinga shigata har yaje inda yake so, kafin ya fara wani abu sai da ya dan jima tukkuna ya fara a hankali a hankali hakan yasa banji zafi ba sosai! na saki jikina ina d'an jin dad'i sama-sama! ina jinsa shi yana ta sakin nishi! hade da 'kara 'karfi da kuzari! kawai sai na tsinci kaina da tura masa jikina dan motsawar da nake yana sani nishad'antuwa! haka muka kasance da juna cikin wani irin yanayi mai dadi da shau'ki! gabad'aya fita mukai daga cikin hayyacin mu domin a lokacin daf muke da biyawa junanmu bukata! babu zato babu tsammani naji yay gaggawar zare jikinsa daga jikina yayi ruf da ciki akaina hannuwansa duka yasa kan breast d'ina yana luguda yanayi yana wani irin gurnani! rasa gane yanayin da nake ciki nayi kukan ne yake kokarin kufce min saboda takaicin abinda yayi min a lokacin nake jin zan samu gamsuwa yay gaggawar cire jikinsa kome hakan yake nufi oho!!! jikina ne yayi sanyi gabana ya dinga wani irin tsiko yana zubar da ruwan dake 'kara tayar min da sha'awa! Mi'kewarsa yasa na kalleshi sai naga yana kokarin sa gajeran wandonsa kafin ma nayi wani yunk'uri ya sauka daga gadon, bin sa nayi da kallo bak'in cikin duniya kamar ya kasheni! kokarin mi'kewa zaune nayi hannuna ya sauka kan uban sperm dinshi da ya zubar a kan bedshirt d'in da sauri na dauke hannuna daga kai.......... wato wannan shine matakin daya d'auka a kaina tunda dai na'ki na amince da tsarin iyali to bari ya dinga zubar da kwayoyin haihuwarsa akan bedshirt idan yaso sai subi rariya........ anya kuwa wannan dubara ce? ko kuma dai akwai Lauje cikin nad'i.?
*Team d'in Sumayya Anya kuwa zamu yarda da wannan al'amari🤕 Kuna inaaa!! ku fito muyi zanga-zanga akan munahiki😂😂😂*










*Na kudi ne.....!*
Koda zaki ganshi a gruops na sata ne idan kina bukatar biyan kudin karatu ga yanda abin yake.....Vip group #600 normal gruop#300 account... 0542382124....Binta umar gtbank idan kati zaki turo #400 ne sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
2/11/21, 2:28 PM - ???: *SADAUKARWA NE*
*GA*
*HAJIYA SHAFA'ATU S YARI*
(Kainuwa dashan Allah✊�)
101
A ranar yini nayi akwance da damuwa gami da tunanin mafita, sai da naji kiran sallahr la'asar tukkuna na tashi naje nai wanka na kimtsa jikina kan dadduma na hau na gabatar da sallah, bayan na idar na jima hannuna a sama ina addua kafin na shafa a fuskata, daddumar na ajiye inda aka tanada, falo na fito domin samawa kaina abinda zanci, ina fitowa muka had'a ido da ita, Tambaya ce a zaune ita kad'ai yanayin fuskarta yasa na gane cewa lallai babu lafiya, wannan shine zuwanta na biyu tunda tazo da farko taga daki bata sake zuwa ba tsayin wata biyar kenan babana kuwa bai ta'ba zuwa ba sai dai ni duk sati ina zuwa na gaishe su.


Cikin kulawa nace"Tambaya yaushe kika shigo."? Tana kallona tace"Na d'an jima lokacin dana shigo kina bacci sai hadimai dake aikace-aikace daya daga cikinsu take sheda min bacci kike shine nace Kada ta tasheki zan zauna ki tashi tukkun."


A sanyaye nace"Wallahi yau yinin bacci nayi tun bayan Fitar Yarima na kwanta sai yanzu Allah ya tasheni." Cikin kulawa tace"Ai gwara da kikayi bacci zakiji dadi.'' murmushi nayi da fadin"Ina baba ina fatan yana nan lafiya." ? girgiza kanta tayi tace"Da sauki dai za'ace jikinsa ne ya tashi kwana biyu baya bacci da daddare shine nace bari nazo na fada miki ko da wani taimako da mijinki zai masa.


Hankalina ne ya tashi jin cewar babana bashi da lafiya nace" Tambaya babana baida lafiya amma kuma baki fad'a min na dubashi ba."




Murmushi mai ciwo tayi tana girgiza kai tace"Sumayya kina cikin damuwa yaushe zan zo na 'kara miki wata."




Da sauri na kalleta ina mamakin maganarta nace"Tambaya waye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login