Showing 81001 words to 84000 words out of 118783 words

Chapter 28 - MAZAUNA GIDA COMPLETE By HAERMEEBRAEH.txt

26 Oct 2025

623

dan yanzu ta riga da ta gama gane cewar son Umar take sosai, kuma ta qudiri niyyar sai ta sanya masa soyayyar ta a tashi zuciyar da yardar Allah.............




*Wa me son a yi wa Jam Jam kishiyaaaa??? A daga hannu na qirga ku.....banda mugunta dai ah toh*
[08/09, 10:18 pm] Aunty Hameeda: 💅🏻   MAZAUNA GIDA  💅🏻













WRITTEN BY HAERMEEBRAERH








PAGE 34:









Sai da suka tashi tafiya sannan Jameelaah ta dawo sashen Aunty Hauwaa sai ya tsina take yi ita a dole ga 'yar gayu kyakkyawa ta wuce ajin su Sapnah da za a zauna ana wani hira da ita, Umar yana ganin ta ya tina ashe fa tare suka zo, wannan kuwa shine karo na farko da Umar ya zauna ba tare da tinanin Jameelaah ba tun bayan da suka haɗu da ita a rayuwar shi balle ma har ya manta da ita,cikin yatsina fuska tace,

"Abban Humairah ina ganin ya kamata mu wuce gida mu bar mai jego ta huta ko? Surutun ku har gidan Umaimah ana ji"

"Ke ba kin gudu ba ai da ke ya kamata ma ayi ta hira, ko dai baki son hira cikin mu ne?"

Cikin wasa Sapnah tai mata wannan tambayar, kowa kuwa ya zuba mata ido ya na so yaji amsar da zata bayar, harda Umar a cikin masu jiran amsar ta ta.

Kame-kame ta farayi can kuma ta basar ta ɗauki Humairah da key din motar Umar tace ma Umar ɗin,

"Ka same ni a mota,"

Taji haushin yanda Sapnah ta qure ta da tambaya a gaban mutane,ina ruwan ta da qin zaman ta a wajen ko dan salon ta sa Umar ya ga bata son huld'a da qanwar sa?  Tayi tsaki yafi a qirga a dai-dai lokacin da take buɗe motar zata shiga ta zauna ta jira shi, ga wani qarin takaici Umar din ma bai fito ba a haka ta zira masa key ɗin ta gyara zama ta ci gaba da jiran shi,wani tsakin ta sake ja mai tsaho tare da kallon qofar gidan Umar ne da Sapnah suka fito suna ta sheqa dariya, Umar har wani duqawa yake yi, tinda take da shi bata taba ganin irin wannan dariyar ba a tattare da shi he is always calm and gentle, Sapnah ta gani tana tafiya tana turo hannaye gaba tana tafiya kamar wani robbot tana hura kumatu, Umar sake kwashewa da dariya yayi itama ta fara dariya, sannan suka tsaya,

"To abokin surutu na sai da safe mun gode sosai da zumunci, Allah ya saka da alkhairi ya raya mana Humairah,"

Kallon ta Umar yayi cike da kulawa sannan ya saki wani qayatatten murmushin da ya nuna tsantsar jin daɗin addu'ar da ta yi masa da 'yar shi yace,

"Ameen abokiyar surutu na,ni surutun ki yafi nawa har mamaki ma kike bani,"

"Anya kuwa na fika surutu? muje ga Maman Humairah can na jiran ka, kar taga mun dad'e sai wataran zamu tantance wanda yafi wani surutu a tsakanin mu,"

"OK we shall see then"

"Yes Allah ya kaimu ranar tantancewa"

D'aga masa hannu tayi shima ya d'aga mata sannan ya tafi, koda zai shiga mota ma sai da ya yi mata murmushi sannan ya buɗe ya shige ya zauna.

Jameelaa ta ma rasa me zata yi saboda ganin wannan sabon salon lamarin da ke faruwa a gaban idanun ta, kawai sai ta sake baki da hanci da ido tana ganin ikon Allah, under her own very nose ana soyayya da mijin ta kambala'innan kayyasa, lallai yau za a ci uba kenan a unguwar nan kafin tayi yunqurin fita ta isko ma Sapnah a inda take wa mijin ta murmushi mai cike da tarin so da qauna tini Umar ya ja mota, da sauri ta cire hannun ta daga murfin qofar motar da taso budewa ta maida kallon shi gare ta.

"Me na gani ɗazu kenan Umar? Me yake faruwa tsakanin ka da waccan me shegen surutun?"

Cikin tsananin mamakin kiran sunan shi da ta yi gatsal ba Yah Umar ɗin ma babu kuma sunan soyayya balle kuma Abbahn Humairah ya biyo baya, ya rufe bakin sa ya shanye mamakin sa ya yi kamar ma bai gane me take nufi ba ya kalle ta sanan ya juya ya ci gaba da tuqin shi yace mata,

"My love me kike nufi da maganar ki? Ban gane inda tambayar ki ta dosa ba,"

"Kana nufin kace min dik a cikin hira ne kake dariya da ita dariyar da baka taɓa min irin ta ba? Ko kuwa kana nufin dik a cikin hirar ne kake magana sosai wanda ko da ni baka taɓa sakewa kayi hakan ba? Ba zan ɗauki rainin hankali ba malam, tin wuri ka san me kake ciki na faɗa maka,"

Cikin ran shi yake maimaita kalaman ta kamar mai koyon magana,

'Me nake ciki? Ba zata d'au rainin hankali ba? Tin da muke me na taɓa yi mata na rainin hankali? I have to be a man just for today oo in ba haka ba wannan shirmen zai ta tabbata a gidana ,abun nata ya isa haka fa tana son ta tsallake dik wata katanga ta mutunci dana gina mata,'

Dan haka cikin d'aure fuskar da bata taɓa ganin ya yi wa kowa irin shi ba balle ma ita ya ce,

"Bana son maganar banza ni kike ce ma na san me nake ciki? Aje ni ki kai ko me? Ko kuwa sai na nemi izinin ki ne zan yi dariya ko nayi magana da wasu? Inace nan nan barka muka je amma ke basu ishe ki kallo ba kika tafi kika bar wajen,ni na zauna kuma sannan ya zama abin magana, idan da ki na so na har haka da yawa da baki tafi kin barni a inda zuciyar ki bata nutsu da su ba,kar ki sake min magana kamar kina magana da ɗan ki na faɗa maki ki kiyaye"

Shiruuu Jameelaah ta yi kamar ruwa ya ci ta, dama Umar ya iya faɗa haka,

'Ya kamata na je wajen Ramai mu san abin yi, ba zai yu na rasa mijina ba, ɗan girman da yake ban ma yanzu naga yana qoqarin dai nawa gashi nan yanzu har wani faɗa yake min'

Haka suka isa kowa ya yi fuska ba mai cewa kowa komai, Humairah ke ta ke 'yan waqe-waqen ta na yara.

Yana tsaida motar ta fice ta shige ciki sai kumbura take yi, kwantar da kan shi yayi jikin kujerar ya lumshe idon shi, tunda suke ko zata b'ata masa rai bai taba biye mata ba sai dai ya danne, amma yanzu  ba zai iya ba ya isa haka, in bai taka mata burki ba haka zata mai da shi lusarin namiji.

Jameelaa na can na fushi harda kuka, a zaton ta ya bita yayi ta lallashi yanda ya saba yi mata,(in kina ma miji kuka bayan kece baki da gaskiya a kullum,to akwai lokacin da zai juya baya ya daina biye maki,amma kukan shagwab'a da kuka akan kina son wani abu kamar yanda yara keyi, da kuka in kinyi laifi saboda a yafe maki, wannan yana sa miji ya qara son ki, ya kuma tausaya maki, sannan ya yafe maki laifin ki, mata a daina kukan banza akan rashin gaskiya)

Haka suka kwana kowa na fushi da ɗan uwan sa, Umar na ta jin ba daɗi kamar ya bata hakuri sai kuma ya fasa, ya kamata ya koya mata respect, dole tana bashi girma a matsayin shi na uban yaran ta, nan gaba haka zata na wulaqanta shi gaban yaran su ko ta na faɗa masa magana a tsaitsaye.

Cikin ran ta tana ayyana wulaqancin da zata masa in ya neme ta a daren nan, dan kuwa sai ya gwammace bai nema ba.

Komai sai da kwanciyar hankali, dan haka Umar ko sha'awar ma bai ji ba, baccin shi ya fara cikin kwanciyar hankali, saukar numfashin shi taji alamar yayi bacci, cikin takaici kuwa ta buga masa qafa gyara kwanciyar shi yayi ya ci gaba da baccin shi, tsaki taja mai qarfi, sannan ta muskuta jikin ta ta rintse idonta ta so yin bacci sosai a wannan daren amma ta kasa, Umar kawai take hangowa da Sapnah suna ta dariya, a nata wautar ma har hango su take sun yi aure suna cin soyayya da yaran su, qara ta kwalla mai qarfi ta tashi zaune tana maida numfashi, Umar a firgice ya tashi yana tambayar ta menene, duka ta rufe shi da shi tana kiran shi da maci amana,

"Ka cuceni ka ci amanata ba zan taba yafe maka ba, ashe dama abinda ke ran ka kenan? Qara aure zaka yi dama? Umar na baka dikkan soyayya ta amma shine kake qoqarin yi min kishiya Allah ya isa tsakani na da kai,"

Lallashin ta ya fara yi dan abun nata kuma ya fara bashi tausayi, ya kula tsabar kishi ne kawai ke damun ta ba wani abu ba.

A haka ya samu tayi bacci bayan ta sha kuka ta qoshi. 

Kwantar da ita yayi sosai shima ya kwanta a gefen ta, Humairah na gadon ta tana ta bacci abin ta, kallon fuskar Jameelaa yayi, yana ta mamakin halayen ta da suka sauya, first ya gano yanda ta tsani shiga mutane da kuma qyanqyamin talaka, sannan ya gano kwata-kwata bata son zuwa gaida mahaifan shi, dik ta inda ya ɓullo sai ta toshe dan kar taje, sannan kuma kullum tana  masa maganar qawayen ta masu kuɗi, gashi tana son ya na bata kuɗi, ko ya sai mata abun kuɗi mai tsada, dik a da bai taɓa kula da hakan ba sai baya bayan nan.

'Ko dai ban fahimce ta bane? Wataqila zuciya ta ke son yaudarata dan na zargi iyalina akan wani abu mummuna'

Tinanin Sapnah ya fara yi nan da nan fuskar shi ta bayyana wani annurin haske da nishad'i, qanqame Jameelaa ya yi yana ta tina hirar su da Sapnah, in ya tina abun dariya sai ya sa dariya, a haka yana tinanin abokiyar surutun shi bacci ya dauke shi.

*Bayan suna*

Sapnah ce ke ta wasa da Muhammad sunan yaron Hauwaa kenan, yi take tayi kamar ance mata yana gane me take faɗa,shidai jariri sai bin ta da kallo yake yi,Aunty Hauwaa ce ta zauna a gefen ta tace,

"Wai ke dan Allah baki gajiya da surutu ne? Jaririn ma sai kin yi masa magana"

"Ehhh mana saboda ya samu ya iya magana da wuri, kinci  abincin kuwa?"

"Eh na ci na sha magunguna na dika, thank you qanwata,"

"Ga shi bari na ɗan shiga wajen Umaimah,"

"Ok ki gaida ta ki yi mata ban gajiya,"

" Ok to"

Kitchen ta biya ta d'auki farfesun naman kan da ta yi masu da safen ta wuce wa Umaimah da shi.

Ta ɗan jima tana buga gate ɗin kafin Umaimah ta buɗe mata,shiga tayi tare da tambayar ta mai gidan na nan?

"Baya nan da baki ga motar shi ba, me na samu ne naga kwano a hannun ki har naji yunwata ta motsa yawuna ya tsinke, dan kuwa na san ki gwanar girki ce,"

"To akwad'ai zaki bari na shiga ciki ko kuwa?"

Dariya umaimah tayi ta amshe kwanon hannun Sapnah sannan suka shiga a tare, tin a hanya ta bud'a ta na ganin farfesun naman kan ta ji yawunta ya kawo, da sauri ta qarasa parlourn ta  ta buɗe tare da yin bismillah ta hau ci,

"Ohhh wannan babyn naki akwai kwad'ayi,"

"Ba laifi dan kuwa ana tab'awa"

Hira sukai tayi a hirar Sapnah ta dinga wayon jin abubuwan da Umar yafi so da wanda baya so sai hadda take yi ,Umaimah kuwa sai zuba take tana faɗin abubuwan da umar din baya so da irin shaquwar dake tsakanin shi da Mum din su, Sapnah sai taji tana qaunar Mutan gidan baki ɗaya, yanzu kuwa zata fara gabatar da dik wani abu da zai janyo mata soyayyar Umar dan kuwa ba zata bawa kowa dama ba a maneman ta har sai umar ya fara son ta ta tura shi wajen iyayen ta,idan yanda take so bai samu ba to ta san Allah bai nufa zai zama mijin ta ba dole ta hakura da shi.

Umaimah ce ta gama cinye farfesun da aka kawo mata tass, ta shiga d'aki ta dan zuwa wanke hannu a toilet,ta na shiga wayar Umaimahn ta fara ringing, Sapnah ce ta d'aga nan ta ga me kiran, mayarwa tayi ta ajiye in Umaimah ta zo ta kira shi, kira yayi tayi Umaimah bata fito ba dan haka sai ta sake miqa hannu ta ɗauki wayar ta amsa sannan ta kara a kunnen ta............
[08/09, 10:18 pm] Aunty Hameeda: 💅🏻  MAZAUNA GIDA  💅🏻












WRITTEN BY HAERMEEBRAERH









PAGE 36:












A wani qofar gidan qasa mai shago a ta waje suka tsaya, a dai-dai jikin shagon ya tsayar da su, nan take ya fita ya riqe mata Humaira itama ta fita tana ta bin wajen da kallo, Abokin shi na ciki ya yi wata iriyar shiga kamar bokan gaske.

Sai surkulle yake ta yi  Jameelaa na ganin shi jikin ta ya hau rawa dan kuwa bata tab'a zuwa gidan boka ba sai yau, yau ɗin ma gata ita ɗaya bata ko san sunan unguwar da suke ba, kukan zuci take tayi da dana sanin zuwan ta ita ɗaya wannan waje mai ban tsoro,amma da ta tino abinda ke gaban ta na son mallakar Umar ita d'ayan ta ba tare da ya haɗa ta da wata mace ba a rayuwar su sai ta samu kan ta da ware wa ta na jin wani farin ciki na shigar ta a hankali ta tabbata yau ta kawo kukan ta gidan mutuwa.

"Ta kan tsamiya ta taimaki boka ga baquwa na kawo maka, tana cikin tashin hankali da damuwa akan halin mu na 'yan maza jincewa tana neman taimako ne ya sa na ce bari na kawo ta wajen me kankat dan haka gata nan a taimaka mata,"

"Firrrrr, tiiiirrrrr, sirrrrrrr, bucaaaaaa.... ke ta shi maza ki fita aikin ki ba mai yuwa bane firrrrrr,"

"Na shiga uku na lalace ni Jameelaah dan Allah ka taimaka min, ka tsaya na faɗa maka matsala ta na san zaka tausaya min kamin aikin nan, da dikkan alamu ana samun biyan buqata anan, tinda har kawo ma mutane ake yi"

"Tiiirrrrr shin wai ba akan kishiya bane matsalar ki? Kuma kina son mallake miji? Ba zai yu baaaaa, tashi tashii kafin ta kan tsamiya ta fusata,"

Gurfanawa tayi a gaban shi ta fara kuka sosai har da majina, Humairah ce ta farka daga bacci ta fara kuka, Jameelaah ko ta kanta bata bi ba ta duqa gaban matashin nan tana kuka tana bada hakuri akan ya taimake ta,jin kukan Humairah ya yi yawai sai ta sa hannu ta janyo Humairah daga baya ta fara bata nono, nan take ta hau zayyana masa qarya da gaskiya akan matsalar da take ciki, bayani take amma hankalin su na kan nonon ta da take shayarwa da dashi, gani ya yi jan ran ya isa haka ya kamata su fara mata aiki kawai sai ya ce,


"Siiirrrrrr, Hajiya aiki na mai sauqi ne ya kan d'au wata ɗaya ko biyu ana yi, ni ban cika karb'ar kuɗi ba ma, saboda aljanar kan tsamiya tafi son ayi mata yanka, fiiirrrrr bucaaaaaa... ga shi abinda muke son ki yi mana ke ba zaki iya ba kina da rauni, akwai imani da Allah kaɗan a ranki,in ance ki yi ba zaki iyaba,"

Da sauri ta janye nono a bakin Humaira ta aje ta a wajen, ta haɗa ta da yar jakar ta tayi wasa,sannan ta maida hankalin ta kan bokan nata tace,

"So kake na rantse maka kan ka yarda zan iya komai akan Umar? In kana son na rantse zan rantse, tinda kaga na taso na zo nan kasan na kai qarshe wajen tijara nima, kawai kome za a yi ayi ni dai na mallaki mijina ni ɗaya shine fatana, ko uwar shi ce a raba shi da ita, ya zama ni ɗaya ce a zuciyar shi,"

"Angamaaa indai zaki iya yin komai aka ce kiyi, kin aminceee????"

"Na amince"

"Kaii dan rakiya jeka daga waje za a yi mata aiki, Takan Tsamiya zata kira mazajen aljanu na Nijer su yi mata aiki, je ka wajeeee jeka wajeeee....za dai ki iya jure aikin aljanuuuu kooo?"


"Ni wai sau nawa zan ce maka zan iya ne, kaiii je ka waje ayi a min aikin nan na koma gida kar mijina ya koma yaga bana nan,"

Da sauri kuwa mai a daidaita ya shiga adaidaitan shi yana fita bokan qarya ya miqe yana rawa yana surkulle, dan abin wasa ya bama Humairah, sannan ya dau wani ruwa a cup ya bata, maganin bacci ne mai qarfi a ciki, nan da nan kuwa ba a jima ba ta bingire, Jameelaa ta tsora ta hau kuka tana tambayar me ya ba ma 'yar ta,

"Magani ne na kariya daga sihiri dan kuwa 'yar ki an mata mummunan asiri, ita da ya sake ta sai nan da kwana daya, karki damu, tub'e maza aljanu su fara aiki akan ki lokaci na tafiya, suna tsaye suna jiraaaaa, suna da aiki a wani wajen"


Wani ruwa ne a bokiti zundumeme, ya dinga yafita a cup yana fesa mata, sai qoqarin kare qirijin ta take yi, amma kun dai san Jameelaa da manyan halittar qirji ba za su karu da hannun ta ba, hakan da tai na dago su sama ne ya sa ya sake fad'awa cikin sha'awar ta, wata yar qara ya saka ya fara jijjiga yana surkulle,shi a dole aljanu sun shige shi zai yi mata aiki,

"Dauki ki shaaa... daukiii ... daukiiii shanyeee, mummunan sihiri aka maki maza shanyeeee"

Aiko cikin sauri ta shanye ta side cup din saboda zaqi zaqin da taji a ciki,

Nan ta fara ganin duhu a hankali ta kwanta bacci, ai kuwa Leqawa yayi ya kira abokin shi, su ka rufe qofa, nan sukai ta hawan Jameelaa wannan yayi ya bawa wannan tsabar ganin banza da arhar ta.

Bayan sun kammala ne suka ta shi suka gyara jikin su, suka maida ita gefe suka lulluba mata zani, tsaf suka gyara ta kamar ba abinda ya faru, suka manna mata Humairah a jikin ta, ɗan rakiya ya ce shi ya ware zai je yayi sana'ar shi, shi kuwa d'ayan ya tsaya a bakin shagon yana zuqar sigari, daga baya ya kulle ya shiga gida, ya samu an gama abincin rana yaci ya qoshi ya fice.

Bashi ya dawo ba sai bayan la'asar, yana isa shagon ya buɗe,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login