Showing 21001 words to 24000 words out of 124539 words

Chapter 8 - LALATA BOOK COMPLETE DOCUMENT By Sadnaf .txt

Sadnaf   

11 Dec 2024

9255

farat daya zata daukeka kirjinta yakara bugawa,laifina ne ko na iyayena da sune silar jefani acikin wanan halin,innalillahi wa inna ilahi rajiun,Allahuma innaka afuwun tuhibul afuwa fa afu Anna,tai ta nanatawa,Ya Allah karka dau raina alokacin da kake fushi dani,Ya Allah kabani ikon bauta ma har karshen rayuwata,kasa nafi karfin zuciyata, Ya Allah kabani ikon raya sunnar manzo SAW kasa in mutu a inuwar aure,ahaka tayi ta adduoi tana Daga kwance har bacci yayi awon gaba da ita,izz kua aranar apalon el Bahrain yakwana,dan har lokacin el Bahrain bai bude kofa ba,el Bahrain ranar bacci baiyi gigin daukarsa ba, kuka yaci ya gode Allah, daya runtse ido tasleem da izz yake hangowa,ahaka har 1:30 tayi yatashi yayi alwala yayi ta nafilfili yana rokon Allah daya yaye masa san tasleem azuciyarsa*
[2/9, 11:10 AM] Maman binafahπŸ’ž: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š






*written by*
πŸ’…πŸ’…
*sadnaf*πŸ’ž




*here is a page in honour of my supporters, hauwa,hudallah,khadija,sis Feedy,and mutaimaki juna group tnx for your love*






Page 33




*kiran sallah ne yatashi izz Daga baccin daya daukeshi,yayi alwala,yafito ya nufi dakin el Bahrain yayi ta kwankwasawa friend stand up is time for prayer,gwada tura kofar yayi yaji ta budu,da hanzari yafada dakin,ganin bai ganshi adakin ba yasa ya dauka yana bandaki,ganin bandakin adan bude ne yasa yayi wajen bandakin,ya tura yaga baya ciki,jin alamar za a tada sallah ne yasa yayi hanzari yatafi masallaci,el Bahrain da dama bai bacci ba ana kiraye kirayen sallah ya tashi ya tafi masallaci,ana iddarwa izz ya hau waige waige yanaso yagano inda el Bahrain yake, acan nesa wajen bangon ya hango shi ya sunkuyar dakai yana Jan carbi,mikewa yayi yakarasa gurinsa bai fi mutane hudu ya rage amassalacin ba,zama yayi akusa dashi shima ya tankwashe kafarsa,yana kirga yatsun sa,el Bahrain ba nuna alamar yasan akwai mutum agefensa ba duk da yasan izz ne,izz da dama ba kasafai yake zua massalaci sallar asuba ba ji yayi wani barci barci ne Neman daukarsa ahaka har ya yayi awon gaba dashi,kansa ajingine ajikin bango,sai 6 20 el Bahrain ya tashi lokacin dagashi sai izz,carbin hanunsa ya shaudawa izz,afirgice ya tashi yana mitsitska ido,el Bahrain kua ya Dade da fita Daga masallacin,izz dagudu yabi bayan el Bahrain daya kusa isa gida,dawani irin gudu yasha gabansa,friend I need to talk to you pls,matsawa yayi dan ya wuce ta gefensa,kara shan gabansa yayi,dagowa el Bahrain yayi suka hada ido gaban izz ya yanke ya fadi,ganin yanda idan el Bahrain yayi ja abinka da farin mutum,pls bani hanya na wuce I have much things to do,ya matsar da izz gefe ya cigaba da tafiya,izz asanyaye ya bi bayansa yana tinanin kawai Daga ganinsu da el Bahrain yayi ne yasa ya firgice haka,abinda yake bashi mamaki ai abokin nasa yasan yana neman mata,kuma har labari yake bashi,bai taba nuna masa hakan ba sai akan tasleem,meyesa? Kodan yaga tasleem itama ma abociyar addini CE sosai haka yayi ta sake sake, azuciyarsa har ya isa palon el bahrain yaganshi azaune da littafin 40 rabbana ahanunsa yana karantawa,fusge littafin izz yayi Daga hanunsa,haba el Bahrain na kwana a gidanan saboda kai amma kaki ka tsaya ka saurareni,inajinka yace yana kau dakai gefe,dan wani irin haushin izz yake ji kamar ya rufeshi da duka,ba fushi yakamata kayi Dani ba adduar shiriya Yakama ta kamin,nima ba asan raina nake aikata zina ba,bangane ba asan ranka kake aikata zina ba el Bahrain yace atsawace,tare da mikewa,ya chakumi wuyan rigarsa,kana da kudin dazaka auri mata hudu,ko baka dashi,ina dashi amma, amma mai bakada hujja har awajen Allah ka gwamace kayi ta sabon Allah,izzadeen kasan mata nawa ka LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°,kasan mata nawa ka budawa ido suke aikata zina, ko kasan girman zunubin da kk aikatawa kua,inkasan kana da sha,awa kayi aure mana,no bazakayi ba ka gwamace kai ta LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°,yayan mutane, inkana San incigaba da abota dakai,u have to make a promise to me, zaka auri tasleem,now tunda kai kafara sanin ta ya mace,izz da tinda el Bahrain yafara magana jikinsa yayi sanyi,bashida alternative gwara ya mishi alkawarin for now,sabida hankalin shi ya kwanta,can kasan zuciyarsa kuma yana mamakin el Bahrain yanda ya firgice akan zancen tasleem,I promise, beta when zaka aika gidansu,to cikamin Riga inzauna muyi magana, zama sukayi tasleem ba yanzu zatayi aure ba,babanta yace sai tagama karatu,to naji bt kadai yi alkawari,yes nayi,mundai shirya ko ee mun shirya*








For comment
08032722069





















Page
[2/9, 5:41 PM] My Mom: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š




*written by*
πŸ’… πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž




Page 34


Tasleem kua data tashi Daga bacci kanta ke mugun ciwo,tana kuma tunanin,yanda akayi izz bai kirata ba tun jiya yaji yata je gida,sai daya rabata da budurcinta,zai watsar da ita ai ko awane irin hali yake ko tex ya mata, inda aurenta yayi ai ranar daya Santa ya Mace tasan nan da nan zai ringayi da ita,amma gashi awulakance yake kallonta yanzu tun jiya ko waiwayarta baiyi ba wasu hawaye masu zafi suka zubo mata,ta duba wayarta taga ko karfe nawa,9: 18,zumbur ta mike zaune yau mayyenta bai mata tex ba,bai kuma kirata ba,ko dai yasan mai ta aikata ne gabanta yayi mugun faduwa,bata taba kiranshi ba sai ranar,el Bahrain na daki lokacin yana rama baccin dabai samu ba Daren jiya,kamar amafarki yaji karamar wayarsa naringing Wanda tasleem kawai yake kira da wayar,abinda yasa yasan ita ke kira am so lonely dayayi saving as ringing tone ne yasa yasan karamin wayar daya boye adrawer ke ringing, janyo drawern yayi yadauko wayar adai dai lokacin daya katse,kiranta ne yakara shigowa *heart beat*πŸ’ž mamaki yakara rufeshi,y is she calling me,ko tagane nine mangal,mtss tai ta ganewa mana sai me,sai data kira sau uku ana hudu ya daga,dan yaji mai zatace masa,sallama ya mata ta amsa muryarta daji kasan taci kuka ta koshi,inata kiranka baka Daga ba,yamutsa fuska yayi hoton yanda yagansu jiya yafado masa,bana kusa ne ya akayi? aranta ta nanata ya akayi cikin sanyin murya tace yau naji ko irin tashina da asuba bakayi ba,banga tex dinka ba shiyasa,nakira naji ko lafiya,yanda tayi maganar cikin rawar murya,yasa wani irin Santa da tausayinta ya rufeshi hawayen dasuka zubo masa ya goge da bayan hanunsa,wlh ba komai bana dan jin dadi ne shiyasa kika jini shiru,eyya sannu yajikin naka yanzu,tace da concern,am feeling beta,alokacin da kuka mai karfi ke Neman kwace mishi,kashe wayar yayi gabadaya,tasleem mai yasa kika bari izz yaci galaba akanki,meyesa duk tex din danake tura miki baki taba amfani da nasihar Dana miki ba, mai yasa sai yanzu zaki nuna damuwarki akaina,a lokacin da kikasan kin rasa Abu mai daraja da kowace mace ke alfahari dashi intaje gidan mijinta dashi,tasleem y 😭shikadai keta magana da kuka ,ayau nayi alkawarin zan hakura dake koda sanki zai kasheni,zan jajirce izz ya aureki, this is a promise,yadauko wayarsa ya bude wani folder daya sa password, ya bude hotunan tasleem daya tura awayar izz batare da sanin izz din ba,bakaramin kyau tayi ba ahotunan,delete folder ya shiga amma yakasa danawa,sai dayayi attempting sau uku amma yakasa deleting wani Santa ne ma yakara rufeshi,wurgi yayi da wayar yayi rub da ciki yana tunanin yanda zai Iya cire San tasleem azuciyarsa,tasleem kua yana kashe wayar wani irin gunshekan kuka tasa,kodai mayyenta yagane abinda tayi ne,mai yasa ya amsa mata wayar ahaka,kamar irin bayaso ya amsa,ahaka tayi ta sake sake,...izz kua bayan yabar gidansu el Bahrain gidansa ya wuce,sai daya shiga daki ya tuna,bai kira tasleem va,dafe kansa yayi,lailai bakaramin caza min kai el Bahrain yayi ba zaro wayarsa yayi Daga aljihunsa,ya kira tasleem awaya,bata Daga ba sai daya kira sau biyar bata Daga ba yana kara dailing yaji switch off,a lailai zama bai kamani ba bedroom yashiga ya gyara tas yafito Palo ya gyara,yakira ahmed mai zama ashagonsa yagaya mai yau bazai samu damar zua ba,wanka ya shiga, ya fito ya shirya yasa wani farin yadi mai black din surfani yasa,ya murza bakar hula,da bakin takalmi waw,zanso Ku ga kyan da izz yayi ya jefa butter mint abakinsa yafito ya kulle gidansa ,yahau motarsa yadau hanyar gidansu tasleem


Tasleem kua tana ganin kiran izz taki dagawa,dataga zai dameta ta kashe wayar gabadaya,dan wani irin haushinsa takeji..










.
.
[2/9, 5:44 PM] My Mom: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š






*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž




Page 35








izz na parking a kofar gidansu tasleem direct gate din gidan ya nufa ya kwankwasa,sai daya kwankwasa sau uku aka bude,basiru na ganinshi,ya dan rusuna ya gaisheshi,shigo mana yace,ai kai na gida na murmushi izz yayi ya shiga,yabi bayan basiru,da bai Dade da gyaran dakin saukar baki ba,dan Fatima CE tasa ya gyara afadarta course mate dinta zai zo unguwar zai biyo su gaisa,guri yasamu ya zauna,bari naje na kirata,yauwa kace mata na Dade da zua inata kiran wayarta akashe,zai juya ya tafi ya kirashi yadauko kudi a aljihunsa ya bashi,yakarba yana godiya,ya fita dasauri dan yagawa tasleem isowar izz,sallama yayi a palon nasu Fatima ta amsa masa adai dai lokacin datake kokarin shiga kitchen,ta tsaya basiru ya akayi,dama Anty tasleem ce tayi bako yace inkirata dan yana ta gwada wayarta akashe,kuma ya dan jima da zua,kajika da wani zance kazo ka fada ne dazakace ya jima da zua,nima bansan yazo ba ina can ina aikin dakika sani,sai danaji ana kwankwasa kofa naje naga shine,to naji tsaya ka kai mishi abin sha kafin anty tasleem ta taje,Allah ya sa ma dazun nan nagama hada kunun aya,faranti tadauko ta Dora jug akai da faro daya sai tumbler cup guda daya,maza kai mishi bari naje nafada mata,dakin tashiga taje tasamu tasleem akwance,anty wai ni har yanzu ciwon kan ne,gyada mata kai tayi,sannu ni Anty wlh dariya kike bani inkina rashin lafiya sai kiyi ta kuka kamar wata yarinya,to nasan yanzu zaki warke,Prince charming dinki yazo tun dazu,yana palon baki,gabanta ne yafadi,waye kuma prince charming, kijiki Anty kinada wanda yawuce,izz ne,to tayi pretending,gashi kaina ciwo yake sis jeki ce masa bnida lafiya pls sakin baki Fatima tayi, tana kallon tasleem Anty ko asume kike,kikaji na ambaci izz ai kya farka dan Allah ki tashi,kinji ko fada kukayi ne kike boyemin Anty? Fada me zamuyi,tace dan bata San Fatima ta gane halin datake ciki,dan dan banzan tambaya ne da ita kamar er jarida,tana nuna mata fada sukayi wajensa zataje tai ta masa tambayoyi,mikewa tayi ta dauki hijabinta tasa,haba Anty haka zaki tafi ko hada baki shafa ba,hodan me zan shafa ni dabani da lafiya ni ban hanya na wuce,,toh anty ko turare kya fesa ai,kanki akeji ni kinga tafiyata,kifadawa umma,nayi bako,tayi waje,sallama tayi ya amsa mata tareda mikewa tsaye,guri tasamu ta zauna ta sunkuyar da kanta kasa,dan wani kuka taji yataho mata,izz karasawa yayi gabanta,ya zauna a kasa ya tankwashe kafarsa yana leka fuskarta tasleem yakira sunanta da sanyin ko dagowa batayi ba amma turaren da ya fesa da yanda ya kira sunanta yasa kawai taji duk wanan haushinsa datakeji,yaragu azuciyarta,kara kira sunanta yayi,bata kulashi ba,nasan namiki laifi da banida kalaman dazan gaya miki ki yarda dani,banida bakin dazan baki hakuri tasleem nasan na miki laifi dan Allah dan annabi kiyi hakuri,ki yafemin, ayanzu nafara sanki karki ga abinda ya shiga tsakaninmu zaisa na canza miki ,aa bazan taba canza miki,kuma wat happened BTW us was not intentional wlh bansan yanda akayi nakasa controlling kaina ba,ki yarda dani,pls yace muryarsa na rawa,still batayi uttering word ba,amma jikinta yayi sanyi,riko hanunta yayi ta fisge, don't try and touch me again,naji what happened BTW us was accident,agreed, mai yahanaka kirana,wlh abbansu el Bahrain ne yake nemana urgently ga bansan halin da friend yake ciki ba wlh bahaka kawai naki kiranki,juyowa tayi ta kura masa ido, look at what you are saying, is that enough reason,dazai hana ka kirani,kaji halin danake ciki,bayan kasan ka rabani da pride Dina, Wanda kowace mace ke sha,awar taga takai shi gidan aurenta,ko aure mukayi mai zan kai ma,nasan tsanata,zakayi tace muryarta na fita dakyar,sabida kukan data sha,Bby bazan taba juya miki baya ba,wlh da zan bude zuciyata kiga irin San danake miki da kindaina kokwanto akan San danake miki, habarta ya dago Bbyna san danake miki badan jikinki nakesan ki ba,dan haka yafaru tsakaninmu,sanki bazai taba Raguwa azuciyata,hannu yasa a aljihunsa yaciro wani zoben gwal kirar Dubai, mai dan girma,yakamo hanunta ya zura mata a yatsarta na tsakiya,yacire wani azurfa dake yatsunta,ya zura ahanunsa,wanan zoben alkwari ne tsakaninmu,wani hawayen farinciki ke zubowa tasleem,izz kua ganin ya shawo kanta,yaciga da mata alkawaririka ta kua saki jiki,ta manta duk kuncin datake ciki.....
[2/9, 5:46 PM] My Mom: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š






*written by*
πŸ’…πŸ’…
*sadnaf*πŸ’ž





Page 36






*aranar sai daya kai su shopping itada fatima,yakaisu shagonsa yace su dau dogayen riguna,Fatima kua duk dadi ya isheta,atleast zatayi bafu da dogwayen riguna a school,tasleem ma tadaukarwa Umma doguwar Riga mai kyau,haka yadawo dasu gida da kaya Niki Niki,Fatima ta shiga da kayan cikin gida,tabar tasleem da izz dan suyi sallama,bbyna hope yanzu kindaina jin haushina,hmm dama ni nace ma inajin haushinka ne tace ashagwabe,kwaikwaiyar muryarta yayi ta kai mai dukan wasa, ko mai ta tuna,mode dinta ya canza zua bacin rai,nan da nan hankalin izz ya tashi,Bby lafiya yanzu muna hira kika bata rai,hawaye datake boyewa ne suka zobo mata,subhanallahi,mai yafaru dan Allah ko har yanzu baki hakura ba yace yana goge mata hawaye,bahaka bane,wlh ina tuna abokinka yaganmu wlh gabadaya sai narasa mai ke min dadi,yanzu ko aure mukayi ya daina ganin mutuncina indai zai gani sai ya tuna abinda ya shiga tsakaninmu,watakila ma yagawa friends dinku,Takara fashewa da kuka,haba Bby yi shiru kiji,tsagaita kukan datakeyi tayi,share mata hawayen fuskarta yayi ya riko hanunta,dago ki kalli idona, dagowa tayi ta kalleshi, wlh el Bahrain bazai taba fadawa kowa ba,kinga a inda yaganmu jiya anan ya bar abinda yagani,nasan halinshi,mutum ne mai gaskiya da rikon amana,kinga jiya ma fushin dayayi dani wai akan me zamu bari shaidan yaci galaba akanmu tunda munsan aure zamuyi,Bby ke kinsan inasanki,indan ta el Bahrain ne karki damu our secret is save and untold kinji ko,gyada masa kai tayi,dats my girl ko kefa,banga kina dariya ba, murmushi tayi suka dan taba hira,yayi mata sallama, yaja motarsa ya tafi,tana shiga cikin gida apalo ta tarar da Fatima da Umma suna zaune,Fatima sai baje kayan dasuka siyo take tana nuna wa Umma,nidai turaruka biyu nan zaku bani dan kamshinsu yamin dadi ta nuna wasu turare guda biyu,zama tasleem tayi agefen umma, lah Umma dauki mana ta debo turaren ta mika mata,kai nagode,Allah ya muku albarka,Umma bakiga rigar Dana dauko miki ba,bangani ba yana ina,janyo wani Leda tayi ta zaro doguwar rigar mai masifar kyau waw kice kudina ya huta,wlh irinshi nace hajiya zainab ta tahomin dashi daga Dubai,Umma ai designers kaya yake siyarwa sirikin naki,Fatima tace tana gwada wani takalmin data dauko,kai amma kua in haka,ne yasan kaya masu kyau Umman tace, tasleem dai batace komai ba,ke bazaki gwada naki ba uhum ba sai na gwada ba nasan zai min,to ai shikenan ni anjima ma shi zansa inyiwa abbanku kwaliya,kai Umma kudai bakwa tsufa, kunci zamaninku ,gashi kuna cin namu,Fatima tace jairar yarinya Umma tace tana jefa mata pillow,sai naki kwaliya sai abbanku yamin kishiya,hhhh Umma yanzu bakisan kishiya tasleem tace da zolaya aa banaso sam ko sunanta banasan ji,ki kwantar da hankalinki Umma ba ke ba kishiya wanan gayun dakikeyi,ai Abba bazai iya miki kishiya ba,Fatima tace tana dariya,umm bari inbar muku palon naga kun maidani abokiyar wasanku*












**izz ne kwance suna waya da tasleem,sai tsarata yakeyi dan tundaga lokacin da yasanta ya mace taki sakin jiki dashi,kamar da,shikuwa bazai bari ta subuce masa ba yanzu,dan gaskia ta wuce yanda yake tinani,dan gaskia sai a tara mata dayawa ba asamu,mai niimar ta ba,kasancewar izz dan duniya yasan logic dayawa da zai shawo kan mace,ahaka yayi ta cusa kansa awajen tasleem yana nuna mata bashida sama da ita,kasancewar tasleem mai raunin gaske, ga zafin San datakeyiwa izz yasa ta amince zai aureta,amma still a lokacin bata kara zua gidan izz ba,el Bahrain kua yana nan yana fama da San tasleem azuciyarsa,yana kiranta in Santa ya motsa mai ko yaya yaji muryarta yana samun relief, ya dukufa da adduan Allah ya cire masa santa azuciyarsa,dan yasan ba yada zaayi ya mallaketa,bangaren tasleem kua,rike wutan da izz yayi ya taimaka wajen share mayyenta,ko ya kirata ba kasafai take dauka ba,wataran tana kwance adaki daddare karfe 12 suna waya da izz lokacin sanyin ne tana kudundune abargo,tun yamma,take jin wani irin feelings, gashi yanzu izz yana mata wani irin murya dakesa hankalinta tashi,tinanin moment din dasukayi spending tare ne yafado mata,ji tayi tana San kasancewa dashi,ko taji saukin abinda takeji,izz kua dayasn inta kamu Daga yanayin muryarta,ma yana ganewa, nan yacigaba da mata kalamai masu kashe jiki,sai daya tabatar in ya mata magana bata Iya replying,sanan ya bukaci tazo ta mishi girki gobe cos kwana biyu snacks yake ci baya samun Abin kirki yaci, tasleem da dama kiris take jira yayi inviting dinta dan ita tasan abinda takeji atake ta CE masa zatazo goben, haka yayi ta mata kalaman soyayya,har tasleem ta kagu gari ya waye taje...
.
.
[2/10, 8:04 PM] My Mom: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š




_written by_
πŸ’…πŸ’… _sadnaf_πŸ’ž






Page 37




Gari na wayewa,tasleem tafada kitchen tahada musu breakfast tayi dan aikace aikacenta,takoma daki alokacin karfe 9:30 su Umma basu tashi Daga bacci ba sabida lokacin sanyi ne ba afiye tashi da wuri,tana Daga kwance tana jiyo motsinsu Umma adaki, Fatima kua alokacin bata tashi Daga bacci ba,kwanciya tayi itama tafara zancen zuci ina ma aurene dani da yanzu ina rungume da mijina,yanda ake zuba sanyinan,ta janyo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login