Showing 123001 words to 124539 words out of 124539 words
š
š
*sadnaf*š
Page 163
Bangaren su tasleem kua bayan suna hada kan kudin da suka samu sukayi suka Bawa el Bahrain dan kudin da dan yawa,inda tasleem ta nemi daya bude musu private school suringa koyarwa,inda shawarar dasuka yanke yamishi dadi dan dama yanada niyyar bude musu makarantar, katon filaye yasiya guda biyu manya manya guda biyu aka Gina,inda yasa sunan ammi adayan *Ammi international schools * dayan kuma yasa sunan taufeeq (taufeeq academy nursery and primary school)* kwararrun teachers yasamu dasuke kware akowane subject yayi employing dinsu dan su ringa koyarwa amakarantun, yasamawa Yusrah admission a fce dan tacigaba da zua school tunda a Iya secondary ta tsaya,yasama mata nanny dazata ringa kula da taufeeq,inda ita kuma tasleem ita take kula da makarantun,kafin Yusrah tagama,itama tasleem tasamu admission a buk dan tacigaba da degree dinta dan itama Iya diploma tayi,dan spill taringa samu data fara degree dinta,dan gabadaya bata maida hankali ba alokacin,burinta alokacin bai wuce ayi mata aure ba,ahaka rayuwa tacigaba da tafiya inda tasleem tayi tsayuwar daka dan ganin tabawa yaran nasu tarbiyya,saboda ita kadai Ce mai dan samun lokaci,dan Yusrah bata da lokaci sabida makaranta,inda el Bahrain shima yakan dan taimaka mata inya samu time.
*17 years later*
Yayan el Bahrain duk sun girma inda yake balain ji da ammi dan bayan hassan da usaini tasleem bata kara haihuwa ba,inda Yusrah ita kuma takuma haifo da namiji Daga nan haihuwa ya tsaya mata,asanadiyar haka ne yasa ya dorawa ammi san duniya dan ita kadai ce mace,daddy da shuriem na kasar madina suna karatun Arabic, inda ita kuma ammi take ss1 awani tsadaddan private school, hassan usaini taufeeq da abubakr sadiq( junior dan Autan Yusrah ke makarantar da iyayensu suka bude, bangaren izzadeen kua bayan hassana da husaina mata uku Mufeeda takara haifowa inda aka sa musu,sadiqa,salma da tasleem,dan izzadeen alkawari yayi yace sai yasa wa ersa suna tasleem indai yakuma samun ya mace,jamaa ya labarin Fateema ne,Fateema dai tun lokacin da taga Mashida ta haifi yara sun kai biyu hankalinta yafara tashi, dan agarin š§ *ruwan ido*š (sunan novel din danake sa rai zan rubuta bayan wanan amma ban tabbatar ba dan gaskia typing akwai wuya) tarasa mai zua gurinta yanzu, ganin la,asar ta sameta gashi magriba na Neman samunta ne yasa ta hakura ta fito da wani mai mata biyu daya nace mata yana Santa da aure duk da ba sanshi take ba haka tahakura ta aureshi, inda shi kuma ya hadasu gida daya da matarsa dan cemata yayi bayaso yaraba kan yayansa dan yafiso yayansa su taso Kansu ahade,fateema kua bahaka taso ba dan bayanda zatayi ne,aikuwa tarewarta da sati biyu,tafara fuskantar Matsala da Zainab matarsa dan masifaffiya Ce ta tashin hankali duk masifar Fateema bata kaita ba,to readers gaba da gabanta,ganin Zainab ta dameta ta shanye a amasifa ne yasa kan dole ta saduda,tayi laushi kamar ba Fateema masifaffiya ba dan agida mamakin canjawarta akeyi inda tasleem ita kuma canjawarta yamata dadi,tasleem kua tin lokacin da ammi ta girma tafara period tafara damun el Bahrain akan a aurar da ita,yace akan me zai aurar da ita yanzu alhalin ko secondary bata gama,tabari Indai tagama secondary zai aurar da ita,dan akwai wani yaron abokinsa dayakesnta da aure kabir, yana Egypt shi ma yana karatu yasan shima zua lokacin da zata gama secondary shima yagama,inyaso sai adaura musu aure,tasleem bahaka taso ba dan babu yanda zatayi ne dan gabadaya atsorace take dan gani take kamar itama ammi irin halitar ta Ce da ita,bangarn izzadeen kua ganin duk yaya mata ne dashi yasa yasha alwashin aurar dasu suna gama secondary, inda yaringa yiwa ameera kulle dan tana da jikin girma sosai Daga Makaranta sai gida,ko kofar gida baya yarda taje,dan musamman yasamu wata taringa zua tana koya musu karatun qurani agida,boko kawai suke zua,
Ranar da izzadeen bazai taba mantawa ba wataran yakai su ameera makaranta yadawo gida,, mussadiq yakirashi yace masa yanzunan yaga ameera amotar wani an wuce da ita da uniform ajikinta,jiki narawa izzadeen ya suri motarsa yayi makarantarsu ameera da gudu yafito Daga mota ba takalmi yayi office din principal yakamoshi yana jijiga shi yana tambayarsa ina ameera take, shima principal cikin tashin hankali ya nufi ajinsu ameera,yaringa tambayar ina ameera take, duk shuru sukayi sai da suka ga izzadeen yafara shirin dukan principal, sanan Sukayi magana suka ce mishi ta tafi birthday din easy wani dan iska yaro a ss 3 kirjin izzadeen ne yafara dukan uku uku, ya nemi wani yaro acikin en ajin ameera yakarashi inya san gidan, ikon Allah ne yakai izzadeen gidan dan tukin gaganci yaringayi,tura kofar yayi da karfi yaji akulle, wani bangaza yakaiwa kofar sai data budu, abnda yagani ne yasa numfashinsa daukewa na wucin gadi yarsa ameera dayafiso arayuwarsa wani yasmu yake Lš
°Lš
°Tš
° da ita taku biyu yayi ya damko easy yamishi naushi biyu ya suma,yazube aksa afashe da kuka ameera kua tunda ta tashi ta rabe ajikin bango jikinta karkarwa yaringayi tana mamakin yanda akayi tabari hakan yafaru da ita
[3/1, 10:53 AM] Ų§Ł
ŁŁŲ© Ų¹ŲØŲÆŲ§ŁŁ
Ų¬ŁŲÆ: šLš
°Lš
°Tš
°š
*written by*
š
š
*sadnaf*š
Page 164š
Ciwon zuciya ne kawai bai kama izzadeen ba dan fadar tashin hankalin daya tsinci kansa aciki bazai fadu ba dan bayan yadawo gida kuka yaci ya koshi zuciyarsa kamar tayi bindiga ta fashe,ahankali yafara tuno en matan daya.Lš
°Lš
°Tš
° wa rayuwa,wani irn nadama ne ya rufeshi,yaringa kuka yana Neman yafiyar Allah dan hakika ya yarda *zina bashi ce* gashi ya gani akansa,addua yaringayi Allah yakare sauran yayan nasa,inda yasamu wani yaron shagonsa,yahadashi da ameera ya aureta ya dauki nauyin komai da komai,yakuma ci alwashin sauran yayan nasa aurar dasu zaiyi,izzadeen yakoma ya koma ga Allah bashi da wani aikin daya wuce istigifari da nafilfilin dare yana rokon Allah daya yafe mishi abinda ya aikata abaya
Bangaren el Bahrain ma hakan Ce taso kasancewa Allah ne dai yarufa asiri,wataran kabir din da ammi zata aura yazo zance kamar yanda ya saba,suna cikin zance,kabir ya matsa kusa da ita ya riko hanunta Daga rike hannu kuma, yazarce da romancing dinta haka kawai tasleem taji gabanta na faduwa taji hankalinta na tashi,kallon el Bahrain tayi dayake kallon sunna TV tayi tace mishi gabanta na faduwa,yace taringa Jan innalillahi wa inna ilahi rajiun,shawararsa tabi tahau Jan innalillahi but still gabanta ba daina faduwa ba,Ce mishi tayi dan Allah yaje ya gayawa ammi ta shigo ciki dan Tara tayi,haka kawai shima yaji gabansa ya fadi ya mike yayi waje,dakin dasuke zance yanufa,ya yaye labulen sallamar dayake da niyyar yi ne ya makale afatar bakinsa,sakamakon abinda ya gani,kabir ya hango yana ta romancing din ammi wani irin salati yasaki kabir ya cika ammi cikin zafin nama,tasleem kuma ta duro Daga sama tayo dakin,tana ganin yanayin su tasn basuda gaskia dan sai ,zare ido Sukey shi kuma el Bahrain yayi mutuwar tsaye, kirjin tasleem ne yahau dukan uku uku, tayi wajen ammi da saurinta, el Bahrain yakamo ta yayi waje da ita,ammi tayi Sauri tabi bayansu tana kuka tana cewa su yafe mata tayi kuskure,daki el Bahrain yanufa da ita ya rufo kofar dakin yana kallonta da rinanun idansa,tasleem kinga illar aikata zina ko yace yana fashewa da kuka,itama durkushewa tayi tafashe da kuka,bantaba rike wa er kowa hannu ba ballanta yakaini ga romancing yau,anyi da yata asanadiyr abinda kika aikata,kuka sosai tasleem taringayi inda el Bahrain shima yaringa kuka yana Neman yafiyar Allah akan abinda tasleem tayi, Wanda asanadiyar abinda tayi ana Neman yi da yarsa, atakaice aranar sai da el Bahrain sai da kira abokinsa yace su kawo sadaki adaura auren kabir da ammi inda kua washegari aka daura auren a massalaci sanan hankalin el bahrain ya kwantar,tasleem kua cigaba tayi da istigifari tana nadamar abinda ta aikata,haka ma izzadeen, duka duka anan nakawo krshen novel din
Lš
°Lš
°Tš
°
Ya Allah duk kuskuren danayi Daga fara novel dinan zua yanzu Dana kamalla ya Allah Ka dubeni da idan Rahama Ka yfemin alfarmar annabi Muhammad sallallahu alaihi wa salam
Readers kuyi hakuri da yanda nayi muku novel din agurguje abubuwa ne suka min yawa and apart from that wsu gani suke naja novel din dayawa yakamata ace da dadewa nagama novel din, masoyana msu kaunata zanyi missing dinku,dan hakika kun nuna min kauna nakuma gode, akwai wsu da dama dasuka min magana awatsapp bansamu nayi respond ba hakan yafaru ne sakamakon rubibin Dana shiga,amma yanzu insha Allah duk wacce tayi min magana zan mata reply insha Allah, sanan masoyana da dama suna san sanin tarihina,dan wasu dayawa CeCe kuci suke akan ni buduruwa ce ,matar aure Ce ni bazawara ce ni badai kusani ba sai kunji daga bakin sadnaf dakanta kuma insha. Allahu zakuji Daga bakin nawa, dahaka nake Neman yafiyar duk wacce nataba bata wa rai. Asanadiyar novel dina love you oll