Showing 96001 words to 99000 words out of 124539 words

Chapter 33 - LALATA BOOK COMPLETE DOCUMENT By Sadnaf .txt

Sadnaf   

11 Dec 2024

9274

means_ *no one can separate our love* waw heart beat what a sweet and unique name,gaskia nji dadin wanan sunan da kika samin,insha Allah no one can separate our love is a promise,yarungumeta yana jin Santa nakara karuwa aranshi sai dayayi romancing dinta sosai sanan ya cikata yashiga wanka, ita kuma ta fita waje, Dan tahada abincin data girka mishi,yana fitowa Daga wanka,shirya yayi cikin kayan shan iska,ya fito ya sameta apalo azaune,zama yayi shima,yace heart beat wlh bana ma jin yunwa,indai ina ganinki jinake nake akoshe,,Allah ko,wlh,ahaka sukayi ta hira,har magriba tayi,yayi alwala yatafi massalaci,tasleem kuma ta tafi dakinta taje tayi alwala tayi sallah,Yusrah kua ganin tunda el Bahrain yatafi bangaren tasleem bai kara waiwayarta ba yasa ranta yabaci tyi ta ayyna abubuwa aranta,tana tunanin yana can yana soyewa da tasleem shi yasa bai kara waiwayarta ba,sai dataji alama yasauko zai tafi masallaci sanan ta mike itama tayi dakinta dan tayi sallah.










*8:30pm*




Tasleem yusrah da el Bahrain na zaune apalonshi na bangaren tasleem basu Dade dagama cin abinci ba,mika el Bahrain yafarayi yace bacci yakeji zaije ya kwantar dan dawuri zai fita gobe,Yusrah itama Mikewa tayi tace bacci takeji,haba dai da wuri haka,kizauna muyi hira dan Allah tasleem tace,munafika kyace in zauna mana kina Allah Allah natafi,Yusrah tace aranta,aa wlh aunty tasleem bacci ne a idona,muje inrakaki deserved one, el Bahrain yace yana mikewa,to Yusrah sai da safe,Allah yakaimu,suka fice,tasleem takwashe kayan takai kitchen, ta wuce dakinta Dan tayi wanka,el Bahrain kua dakin Yusrah yarakata Yusrah,ya tambayeta ko da wani matsala ta girgiiza kai,ya rungumeta yamata kiss, yace mata sai dasafe,yafice Daga dakin,Yusrah fashewa tayi da kuka,zuciyarta namata zafi dan kishi.
















Tasleem kua tana fitowa Daga wanka, shafe jikinta tayi da turaruka masu kamshi,tadauko turaren da Umma tabata ta Shafa akowane lungu da sako najikinta tadauko wani sleeping dress mai kyaun gaske tasa,ta Dora zani akai dan rigar bai kai cinya ba,el Bahrain ne ya turo kofar yashigo da alama shima wankan yayi,wajenta ya nufa ya rungumeta heart beat am happy to spend my night with you,kamshin turaranta ne yafara sa hankalinsa tashi,jiki na rawa yafara romancing dinta,jikin tasleem kuma yayi sanyi dan tasan el Bahrain sai ya kusanceta,watakila kuma yau ya tsaneta,hankalin el Bahrain yagama tashi
sosai baisan ma lokacin daya cire kayan jikinsa ba,ya cire komai na jikin tasleem jikinsa sai rawa yake, akunne yamata rada heart beat pls karki hanani I need you badly,yace cikin rawar murya,rungumeta ykarayi sosai yafara kokarin shigarta,dakyar ya shigeta dn amatse take,bata dai kai Yusrah ba,yana shigarta yace yarasullillahi manzon Allah innalaha ma,asabirin,dan jiyayi kamar ba aduniya yake ba,sumbatu yaringayi yana kiran tasleem da kowane suna da ya zo bakinsa,tasleem kuma hawaye ke zubo mata tausayin el Bahrain ya rufeta dataga yanda yake sumbatu,tana mai bakincikin bashi yafra saninta ya mace ba,el Bahrain kua,kukan dadi yasa dayaji wani irin dadi na ratsa shi,duk da yabiya bukatarsa kin dagata yayi,haka yayita Abu daya,sai dayaga alamar tasleem ta jigita yahakura,badan yagaji ba,tasleem kua aranar el Bahrain yasauke mata sha,awar data Dade tana fama dashi,jitayi wani nutsuwa nasaukar mata,bakamar lokacin izz dazataji wani irin bakin ciki yarufeta ba,rungumeta yayi sosai,everlasting one, Allah yasaka miki da gidan aljana,kin jiyar dani farinciki,bazan taba manta ranar nan ba,Allah ya miki baiwar da ba kowace mace yayiwa ba,izzadeen ya cuceni daya rigani saninki,yanzu haka izzadeen yakeji,yace hawayen bakin ciki na zubo masa.
[2/20, 5:10 PM] My Mom: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š




*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž


_Wlh tunda nafara novel dinan raina bai taba baci irin na jiya ba,haba readers yakamata kuringayimin adalci amatsyina na wacce na zauna nafara novel dinan batare da na nemi shawarar kowa ba yakamata Ku zuba ido kuga Iya gudun ruwana amma da aringa bina prvt ana kirana awaya anacewa nayi san kai yazaayi nace tasleem tafi Yusrah agurin el Bahrain Ku zuba ido mana Ku gani Ku kara karantawa tindaga farko dakanku zaku gane sakon danakeso na isar_😑😑














*Wanan page din naki ne babbar yaya,Hafsat ado muktar tnx for your love and support*❀❀






Page 132





Tasleem ina bakin cikin fara saninki da izzadeen yayi, zuciyata tana min zafi,inaso na manta wanan bakar rana nkasa mantawa,sai yanzu abun ke fadomin yace,wani bakin ciki na kuma rufeshi,tasleem kua jikinta ne yafara rawa,gabanta ya hau faduwa,dataga yanda el Bahrain idonsa ya kada yayi ja, sakinta yayi yajuya mata baya,dan jiyake kamar yanzu yaringa hngosu,yanzu haka izzadeen ya mori tasleem,wani irin kishi ne yarufeshi,tasleem kua tunda yajuya mata baya tafara kuka,dan Dama abinda take gudu kenan,tashi yyi yasa gajeran wandonsa yatafi dakinsa dan yayi wanka yayi sallah ko zai samu nutsuwa,tasleem durowa tayi Daga kan gadon, tasa rigar baccinta,tayi zaman dirshan akasa tafashe da matsanacin kuka,innalillahi wa inna ilaihi rajiun,ya Allah Ka dubeni da idan rahama,Ka yafemin kasa mijina ya manta abunda na aikata, ko nasamu,kwanciyar hankali,ya Allah ba asan raina na aikata abinda nayi ba,allahuma innaka afuwun tuhibul afuwa fa afu Anna,haka tayi ta kuka,tana addua,ganin zaman hakan bashine mafita agareta ba yasa ta Mike ta shiga bndakinta ta tsarkaka jikinta,ta daura alwala tafito, doguwar riga ta zura da zumar tayi sallah taji gabdaya batada nutsuwa,tunani tayi gwara taje taga halin da el Bahrain ke ciki,ta fice Daga dakin tanufi dakin el Bahrain alokacin,el Bahrain nakan sallaya,yanajin carbi idonsa arufe,tura kofar tayi ahankali tashiga,zama tayi agefensa,takira sunansa "kamal" bude idansa yayi yazuba mata ido,dan Allah kayafemin,nayi kuskure,dama abinda nake ta gudu kenan,shiyasa naki dafarko,karka manta alkawari kayimin kace zaka manta abinda ya shiga tsakanina da izzadeen,tace hawaye na zubo mata,ajiye carbin hanunsa yayi,ya rungumeta sosai,nasani everlasting one,bansan ya akayi na tuna ba,so da kishinki danakeyi yasa na tuna,bansan ya zanyi ba,dan sai ayau nake jin bakinciki abinda yashiga tsakaninki da izzadeen, amma inaso ki tayani addua,na manta gabadaya,dan burina arayuwa,inganki cikin farinciki,kuma nasan indai zan tuna,sai kin shiga kunci,everlasting one insha allahu zanyi kokari indaina tunawa yace yana kara kankameta,nagode nocsol pls Ka daure ka manta,ko zan samu nutsuwa araina,dagota yayi ya zuba mata ido, am sorry heart beat nasaki kuka ko yace yana share mata hawaye ,girgiza kai tayi hawaye nakara zubo mata,hada bakinsu yayi yafara kissing dinta,Daga nan kuma fa yakara kashe arna,yana sumbatu,sai wajen karfe hudu ya kyalleta,yatfi bandaki yayi wanka,yana fitowa yazo ya tarar bata dakin,doguwar Riga yazura ya tayar da sallah,tasleem itama tana zua dakinta wankan tayi itama tadaura alwala,tazo ta tada sallah,ahaka su biyun sukayi nafilfili,suka ta addua,el Bahrain na addua Allah ya bashi zaman lafiya shi da matansa,yasa ya manta abinda tasleem tayi,itakuma tasleem na adduar Allah ya yafe mata yasa mijinta ya manta abinda ta aikata,sai da akafara kiraye kirayen sallah asuba,el Bahrain ya Mike,yanufi dakin tasleem dan yaga ko tasleem bacci takeyi yaje ya sameta akan sallaya ta Daga hannu tana tana addua tana hawaye,tausayinta ne yarufeshi dayaji irin adduar datakeyi yabar dakin dan inya tsaya zai Iya zubar da hawaye, dakin Yusrah yanufa dan yatasheta,yana tura kofar yaga Yusrah akwance akasa ta rike kai,dan tun lokacin da el Bahrain yabar dakin take ta kuka,Wanda asanadiyar haka tafara ciwon kai,dan ko bacci batayi ba,da saurinsa ya karasa inda take akwance,subhanallahi deserved one,mai yake damunki yace yana dagota,yaya kaina ciwo kamar zai fado,mai ya haddasa miki ciwon kai Yusrah,nima bansani ba,aa karkimin karya Yusrah ga idanki nan ya kumbara yayi ja alamar kuka kikayi watakila ma bkiyi bacci ba,haba Yusrah meyesa?


















Sai kuyi maneji da wanan daya aka samu,wlh jiya raina daya baci ne yasa nkasa typing,amma watakila daddare zakuji ni
[2/20, 5:51 PM] My Mom: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š






*written by*
πŸ’…πŸ’…
*sadnaf*πŸ’ž






Page 134


Yaya kasa bacci nayi naringa jin tsoro,tace hawaye na zubo mata rike hannayenta yayi deserved one,nasan matsalarki kishi ke damunki,kiringa saukaka wa kanki nasan yazama dole kiyi kishi,amma hakuri zakiringa ayi pls inkinji kishi ya motsa miki kidauko Quran kiringa karantawa ko kiyi alwala kiyi sallah zakiji zuciyarki nasanyi kinji ko,gyada masa kai tayi,thats my baby tashi muje kiyi alwala kiyi sallah,ina dawo Daga massalaci indauko miki magani kisha yace yana mikar da ita,bandaki suka nufa,sai daya tabbatar tayi alwala ya juya ya tafi,haka kawai Yusrah taji zuciyarta yarage zafi kasan zuciyarta kuma tana jin dadin yanda el Bahrain ke kokarin nuna kulawarsa agareta,ya Allah Ka yaye min wanan kishin dake damuna, bayn ta gama alwala fitowa tayi tadauki hijabinta ta zura ta tayar da sallah,tasleem kua bayan ta idar da sallah,mikewa tayi,tafara gyara dakinta bayan tagama taje dakin el Bahrain ta gyara,tafito falo,haka ta gyara ko ina ta kuna turaren wuta,kayan baccin da el Bahrain yacire ta wankesu tas,sanan ta shiga kitchen tadora musu breakfast, kafin el Bahrain yadawo Daga massalaci ta kamalla komai,kasancewar inyaje sallar asuba,sai gari ya waye yake dawowa,bandaki tashiga dan tayi wanka,el Bahrain nadawo wa Daga massalaci,yanufi bangaren tasleem dan yadaukowa Yusrah magani,tun apalo yafara shakar kamshi mai dadi,kasancewarsa mai San kamshi yasa yace masha Allah dakinsa ya shiga, nan ma wani kamshin ne yakara bugar hancinsa yabi ko ina da kallo,Kai alhamdulillah Allah nagode ma daka bani mace ma,abociyar tsafta,yace yana janyo drawer side bed,yadauki paracetamol, yayi ya nufi dakin Yusrah,tura kofar yayi hade da sallama,Yusrah adaddafe tayi sallah dan wani irin bacci taringaji,tana idarwa bacci yayi awon gaba da ita akan sallayar,karasawa yayi gurinta yana murmushi dauketa,yakwntar da ita akan gado,yamata kiss agoshi ya lullubeta da bargo,ya ajiye paracetamol din abedside,yajuya ya dakinsa ya nufa na bangaren yusrah yadauko zoben daya siya,yayi bangarn tasleem dakinta ya nufa,ya tura kofar hade da sallama,alokacin tasleem nagaban mudubi tana daura dankwalli,sanye take da wani green din yadi anyi mishi dinkin doguwar Riga,juyowa tayi ta amsa sallamar da faraa,afuskarta,karasawa yayi gurinta ya rungumeta ta baya yakai mata kiss awuyanta,heart beat dina kinyi kyau,sunkuyar dakai tayi,tace ina kwana,juyo da ita yayi yace banasan irin wanan gaisuwar nafisan irin wanan, yakai mata kiss alips dinta,Daga yau irin wanan gaisuwar nakeso kodayaushe kinji ko,gyada masa kai tayi,that's my everlasting beauty,aha wai Daga fitana kika gyara ko ina haka,murmushi tayi tare da gyada masa kai,gaskia kinyi kokari Allah yamiki albarka kamar kinsan inasan mace mai tsafta,yanzu abinda ya rage mana shine mukoma bacci,inmun tashi sai mu dora breakfast,nadade da gama breakfast,gwalo ido yayi,you don't mean it,dagaske,waw heart beat kinyi kokari n,love you,yace yana rungumeta,cikata yayi yaruko hanunta yayi kan gado da ita,yanzu ki kwantar kiyi bacci ki huta,nocsol bana jin bacci,aa banyarda ba,ki kwantar kiyi bacci,before then rufe idanki I have a surprise for you,surprise? Yes surprise, rufe idanta tayi, ya leka fuskarta,are sure your eyes are shut? Yes am sure tace tana kara rufe idanta, hanunta yariko yaciro zoben Daga aljihunsa ya zura mata ayatsarta na tsakiya,now open your eyes,bude idanta tayi ahankali,tasauke idanta akan yatsarta,ganin zoben gold yasa mata ahannu,yasa ta waro idoz inta kalleshi,sai ta kalli zoben,u mean,shhhhh banasan inji komai,nabaki ne amatsayin kyauta,Dan kinjiyar dani farinciki da bazan manta ba,hawaye ne yafara zubo mata,Daga nan tafashe kuka dan tana tunanin ahaka da bai sameta abuduruwa ba shine harda mata kyauta lailai bakaramin so el Bahrain ke mata ba, ,subhanallahi,heart beat mai yafaru bakyasan kyautar Dana miki ne yace arude,aa nocsol ba kyauta ne banaso ba ganinai ban cancanci kayi min kyauta ba,amatsayina na wacce bata kawo maka virginty dinta ba,tace cikin sheshekar kuka,wani irin tausayinsta ne ya lullubeshi,tasleem bar kuka haka ki tsaya ki saurareni,kin cancanci namiki kyauta dan ni ba virginity dinki Nakeso ba ke nakeso,tasleem inaso kiyi kokari ki manta abinda yasameki abaya ki dauka yana cikin destiny dinki,dan babu wacce tawuce hakan yafaru da ita, ki godewa Allah tasleem da kikasan kin sabawa Allah kuma kike neman yafiyarsa,wata bata samu damar dakika samu ba dan akwai wayanda suke cikin sabon Allah, Allah zai dauki ransu,innalillahi wa innailaihi rajiun,tasleem tace tana girgixa kanta,dan wani irin tsoro ne yakamata, kwarai kua tasleem wata ma tana can bata san sabo,n Allah take ba,toh kinga abin ki godewa Allah ne,ruko hanunta yayi everlasting one,kisaki ranki Allah yanasan bayinsa dasukayi kuskure suka kuma nemi yafiyarsa,dan Allah gafurur raheem ne,zai yafe miki,nima mijinki,zan tayaki rokar Allah ya yafe miki,and insha allahu Daga yau bazan kara tuna kinyi wani Abu ba,though nasn is unforgettable, but I will try my best not remember it again




Www.truepen.com
[2/20, 5:52 PM] My Mom: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š




*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž






*πŸ’…πŸ’…Na sadaukar da page dinan ga masoyana masu sona da novel dina ina ganin sakonku,masuyi min text, da masu kirana awaya,nagode Allah yabarmu tare and naji kuna korafin ina typing kadan wlh nima ba asan raina nake typing kadan ba,abubuwa ne suka min yawa wlh amma indai nasamu chance zan ringa kokarin typing dayawa love you oll,auntynah I so much love you tnx for your love and support*β€πŸ’™πŸ’šπŸ’œπŸ’›




Ina mika sakon gaisuwata gareku Mrs Muhammad leenarh
maman fareeda, bilkis namaska, team tasleem team Yusrah, miss Meerah parrot,da sweet hrts dina dasuka bude grp musamman da sunana tnx for your love and support




Page 135


Dagowa tayi ta kalleshi da rinanun idanta promise? Yes I promise, zamewa tayi Daga kan gadon ta durkusa akasa nagode nagode nocsol Allah yabiya maka bukatanka na alheri,yabani ikon binka sau da kafa,dagota yayi yazaunar da ita akan cinyarsa,yace ameen my happiness, yakuma sa ki haifo min twins,sunkuyar dakai tayi tana murmushi, ahaka yayita janta da wasa da dariya,har sai daya tabbatar tasaki ranta,sanan yace su kwantar suyi bacci ta kalli agogo tace bawani bacci dazasuyi yanzu karfe 9:30, ya tashi suje suyi breakfast,gardama yakeso yamata tace pls my nocsol md,tofa yau har dasu Karin md asunan nawa,mai ma,anar md din, matso da kunanka kaji,matso da kunensa yyi,tace md na nufin my darling,kaga kenan no one can separate our love my Darling, waw everlasting one naji dadin sunan nan,mikewa tayi tace bari naje nakira yusrah tazo muyi breakfast,yauwa that remind me,heart beat,pls inaso dama ingaya miki wani Abu,pls kirike Yusrah kamar kanwarki,ki janyota jikinki,dan Allah ki kokoya mata abubuwa kinsan har yanzu yarinya Ce,wasu abubuwan sai an koya mata pls,in kece da girki kiringa kiranta side dinki tana tayaki abubuwa,tana karuwa dawasu abun,kinga Daga nan zaku Kara shakuwa,tunda nalura bakida friends, itama bata dasu,kinga sai kuzama friends, karki ga kamar ta miki kankanta,itama in itace da girki kiringa zua side dinta kinga at least zaku ringa debewa juna kewa,and inkuka min haka wlh kunga ni kuka taimakawa,hakane insha allahu zanyi kokari,inaso kai ma Ka mata bayani dakanka yanda bazata kawo wani Abu ba, karki damu zan gaya mata insha Allah, to Bari nakirata muyi breakfast, aa tafi da abincin muci acan,dan dazu ma danaje tashinta tayi sallah kanta ciwo yake,Allah Sarki Allah ya sauwake,ai da kafadamin tundazu nakai mata magani,nakai mata ai,amma lokacin Dana kai mata bacci take,Allah yasauke,muje to,tayi gaba ya Mike yana binta abaya,suna zua bangaren Yusrah,tasleem ta ajiye tray din abincin,ta zauna,el Bahrain kuma ya nufi dakin Yusrah, yana shiga ya tarar da Yusrah atsaye ajikin wadrobe daure da towel ta na Neman kayan dazata sa,juyowa tayi ta amsa sallamar daya mata,gurinta yakarasa ya rungumeta,deserved one ya ciwon kan naki,dasauki alhamdulillah,masha Allah haka nakeso,kinrasa kayan dazaki sane naga kinata dube dube,ee wlh,OK bari na zabar miki,irin yadin jikin tasleem ya dauko mata,banbancin dinki ne kawai da kala dan nata Riga da skirt ne brown color, yauwa kisa wanan, nasan zai miki kyau,to yaya jeka nasa kayan nawa, inje ina?u are joking fuzge towel din jikinta yayi tayi sauri ta durkusa,wai ke kunyata kike ji,tab yarinya naki wasa ne inzaki ware kima ware, kinzama ni nazama ke, ba abinda zaki boyemin,yisauri kisa kayanki,everlasting one tana jirana,kan balai Daga heart beat to everlasting lailai yaya yasha soyayya jiya Yusrah tace azuciyarta,skirt din tafara karba tasa atsugune,sanan ta karbi rigar tasa,shi ya daura mata dankwallin,ya ruko hanunta,sukayi waje,tasleem kua ganin irin dadewar dayayi tafara tunanin ko jikin Yusrah ne,mikwa tayi Dan taje taga ko lafiya,sai gashi sun fito, hanun el bahrain rike dana yusrah komawa tayi ta zauna,har suka karaso,murmushi tasakarwa Yusrah tace ya jikin naki,dasauki Aunty tace tana zama akan kujera,el Bahrain zama yayi akasa yace madam sauko ki zuba mana abinci.










Sorry pls kuyi maneji da wanan
[2/20, 5:58 PM] My Mom: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™ˆ


*written by*
πŸ’…πŸ’… *Sadnaf*πŸ’ž











❀ _wanan page din naki ne Maimuna sidi Allah ya amsa adduarki muhadu tnx for your love and support_❀




Note_ nayi mistake jiya wajen numbern Page 133 and 134 yakamata nasa nsa 134&135 afuwan amma dai bari dai nacigaba ahaka kar inyi confusing dinku




Page 136




Tasleem saukowa tayi,ta zuba abincin,ta kalli Yusrah bismillah,saukowa tayi ta zauna akasan itama tadauki fork, alokacin har el Bahrain yafara ci,yanaga kina Abu kamar Mara lafiya ne ko har yanzu ciwon kan ne,girgiza kai tayi tafara cin abincin kamar wacce bataso,tasleem ajiye fork din hanunta tayi,Yusrah ko potato ball din bai miki dadi bane in dafo miki wani abun,lah aunty yamin dadi mana mai kika gani,barta everlasting one inaga so take abata abaki,aa wlh yaya inaci fa,kici ko na miki dure,to tace tafara ci sosai ahaka suka kamalla cin abincin tasleem takwashe plates din tanufi bangarenta dashi,hamdala el Bahrain yakarayi yana gyatsa,deserved one ni zanje inshirya infita,dawuri haka,ee zamu fita da alhaji ne shiyasa,yaya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login