Showing 33001 words to 36000 words out of 124539 words
_written by_
π
π
_sadnaf_π
_na sadaukar da page dinan ga dumbin masoyana,masu kaunar novel dina,masu kirana awaya,da masuyimin text din fatan alheri,nagode da kaunarku agareni,masu kushe novel din Lπ
°Lπ
°Tπ
° ban damu ba dan masu son novel din sunfiku yawa sun kuma gane sakon danakeso na isar,kuma insha Allah inkuka Bini ahankali zaku gane abinda nakeso kugane,dan ina ganin abinda ke faruwa awanan zamanin,na fito dashi dan en mata su hankalta, iyaye kuma su lura,love you all my supporters_
Page 48
*wani irin kallo Fatima takewa mashida,mashida tasha jinin jikinta tana tunanin ko taganta ne,daurewa tayi tace ya kika tsaya anan ai da kin karaso kun gaisa,mai yahana shi shigowa ya duba antyn? Tacewa mashida tana mata wani irin kallo,lah sauri yake wlh shiyasa ba tsaya ba,amma gobe dasafe zai zo,friend stop deceiving yourself wlh gaye nan is a deciever despite bansanshi ba,wlh haka kawai na tsaneshi,karkice bakin ciki nake miki,kince min anty yazo dubawa,amma yashiga yaganta minti biyu ma yakasa,amma kunyi minti goma,think friend tace tana taba brain dinta,karki bari zafin San da namiji yasa kikasa gane yaudararki ake,enough of all this nonsense Fatima,definitely you are hidding something from me,have you fallen a victim,shiyasa kk min hanunka mai sanda,yes,am a victim, namiji ya yaudareni kuma wlh sai na dau fansar abinda yamin,aa naga kundade da rabuwa da al amin,waye yayi deceiving dinki kuma,tace in confusion, murmushin yake tayi tace mu karasa ciki nabar anty ita kadai,jikin mashida duk yabi yayi sanyi suka karasa dakin,suna shiga dakin,tasleem, ta bude idonta ahankali,dasauri su biyun suka karasa wajenta sannu anty kin tashi,girgiza musu kai tayi,sannu yauwa,Fatima taimakamin na zauna banida karfi,dasauri ta rike kafadarta ita kuma mashida ta sa mata pillow abayanta,ina Umma,tace tana cije baki,bata jin dadi itama tana gida,bata jin dadi,amma wayarta ne yafara ringing la kinga Umma ce ma take kira,Daga wa tayi,ee ta tashi gata nan ma,OK ta mikawa tasleem wayar,sannu tasleem yauwa Umma,kaina ke ciwo shiyasa ban dawo ba,amma gobe da asuba zanzo kinji, to Umma,kisamu kici abinci zakiji kwarin jikinki kinji er albarka ,to Umma,yauwa ta katse wayar, ta mikawa,Fatima wayar, anty mai zakici,inzubo miki bakomai shayi kawai zaki hadamin,to,tace tahada mata shayin dasauri,tabata tana sha,mashida kuma sai jeramata sannu,take,dagowa tayi ta kalli Fatima kin Kira izzadeen kin gaya mishi banida lafiya,wani irin tausayin tasleem ne yarufeta ga wani hawaye dakake kokarin zubo mata,saurin mayar da hawayen tayi ta yi dariyar yake emana har sun so da abokinsa dazu sun dubaki,kinga kayan dasuka kawo miki,wani murmushin farinciki tasleem ta saki,ta Riko hanun fatima are you serious sis,izzadeen yazo ya dubani,of course anty akan me zan miki karya,mor ova y are you surprise,ko kunyi fada da izz din ne,tace dan taji mai zatace,aa sis,ba fada mukayi ba just that nayi mishi laifine,har yayi fushi dani,that's y nake mamaki da kikace yazo dubani,ta sharara mata karya,tausayin tasleem ne yakara kama Fatima,Allah sarki antyna tayi nisa asan izz,tace azuciyarta,mashida kua tunda taji tasleem ta ambaci izz gabanta yaringa faduwa, Allah Allah,take su kabe da Fatima ta tambayeta waye izz din tasleem,sis nama koshi tace tana mikwa Fatima kofin hanunta,dan Allah kira min izz din awayarki,gaban Fatima ne yafadi tana tunanin karyar dazata yiwa tasleem luckily kua sai ga kiran el Bahrain yashigo wayar tasleem,bani wayar tasleem tace cike da zumudi,watakila izz ne,mika mata wayar tayi asanyaye tana mai tausayin yayarta,tana kuma tsinewa izz azuciyarta,ganin el baharain ke kiranta murmushn datakeyi ya ragu,ta Daga wayar tare da amsa sallamar daya mata,mashida kua ganin wayar da tasleem keyi ne,yasa taja hanun Fatima sukayi waje,wani benci suka zauna,habibaty am confused dan Allah ki gaya min mai yake faruwa pls dan ni wlh kin tsoratani,al ameen ne yadawo ya yaudareki ko kua,aa wani dan iska ne amma zan gaya miki kowaye shi,sai lokaci yayi to naji,in tambayeki mana,mashida tace inajinki,Wanda muka zo muka tarar dazu shine izzadeen din anty tasleem? sai data girgiza kai cike da takaici tace bashi bane ,waye to tace tana waro ido to abokinsa ne shi izzadeen din mai yahanashi zua,ke wai meyesa kika sani agaba kina jera min tambayoyi haka kamar er jarida,dan Allah ki gayamin akwai abinda nakesan sani ne, OK nima bansan abinda yahanashi zua ba Fatima tace cike da kosawa da tambayoyin da mashida ke mata,OK akwai pix din dazan nuna miki,kigani ko shine,dariyar rainin hankali Fatima tayi amma friend kina bani dariya well nuna min ingani,ko shine, gallery mashida tashiga,ta bude wani folder da gabadaya pix din izz ne aciki,ta mikawa Fatima wayar,ki gani dan allah ko shine izzadeen din anty,karba tayi tana ganin pix din izz ta mike tsaye, itama mashida ta mike nuna wayar Fatima tayi da hannu,shi shi shine tace tana kinkina,jagwab,mashida takoma ta zauna innalillahi wa inna ilahi rajiun tace tana rike Kai, Fatima itama dasauri tazauna friend karki gayamin shine swthrt dinki,shine habibaty tace tafashe da kuka innalillahi wa inna ilaihi rajiun Fatima tace itama hawaye na kwaranyo mata,friend shine Wanda nake cewa ya yaudareni,yayata ya yaudara,yagam,ganin sirrinsu ne yasa ta fasa fadar abinda tayi niyya, habibaty alkawarin aure ya mata,yafasa ko kua,murmushin takaici Fatima tayi,friend karki damu izz is trying to act smart, ga yayata,ga aminiyata,izz wlh I would not spear you,Daga kan anty da friend ka daina yaudara is a promise, sai inda karfina yakare,wayar mashida CE ta fara ringing, Fatima ta duba taga izz ke kira,murmushi tasaki,friend see who we have here tace tana mikawa mashida wayar,ganin Wanda ke kira ne yasa ta buga uban tsaki tana kokarin kashe wayar,no,no,no, Fatima tace ta kwace wayar ahanun mashida*....
[2/14, 4:12 PM] Maman binafahπ: πLπ
°Lπ
°Tπ
°π
*written by*
π
π
*sadnaf*π
Page 49
*zama tayi agefenta,haba do you want to ruin our plan,yanzu in baki daga ba ai sai yayi suspecting ko kin gano shi,habibaty dan Allah ki kyalleni,bazan Iya daga wayan nan ba ina Daga anytin can happen dan yanda nake jin zuciyata wlh ina Daga ina fara zaginshi,ina La,antarsa wlh sai ya gwamace daya sani bai kirani ba,I know how you feel it pains,bt abinda nakeso fa kigane,yaudarar daya yiwa anty tasleem yafi naki zafi,to bari kiji ingaya miki asanadiyar yaudarar daya mata take kwance agadon asibiti,damuwa da hawan jini ke damun anty, ke ki gode Allah ma da Baku Dade tare dashi ba ballantana ya ida mugun nufinshi akanki,wane mugun nufi mashida tace,na yace zai aureki mana ki saki jiki kinsamu mijin aure ,kina cewa ya fito sai ya arce,kai alhamdulillahi Allah nagode ma da ka nuna min true colourn izz mashida tace tana Daga hannu,amma na tausayawa anty tasleem,sosai dan dagani ba karamin so take wa dan iska,ba emana ai shine sanadiyar dayasa,nace miki wlh sai naga bayan dan iska,amma habibaty taya kika gane mayaudari ne,dan naga kamar anty batasan kin sani ba,emana agarin bincike na nagano dan itama kanta batasan nasan komai ba,Allah sarki antynmu Allah yasaka mana ya cire mana San tsinane azuciyarmu wlh habibaty bakiji San danakewa dan iska ba yanda kika San mai amfani da asiri,dan Gayen akwai saurin shiga rai,ai dama mayaudara sunfi shiga rai masu sonka da aure kaji basu kwanta ma ba, yanzu na dazun abokinsa ne emana,haba sai yanzu na tuna inda na taba ganin fuskarshi,awayar dan iskan nataba ganin hotonsa, dagani halinsu ba daya ba,dan da alama wanan ustaz ne,sosai ma ai bazaki hada nutsuwarsu bama,amma shi yasan komai Kenan mashida tace,ee amma yanzu mubar zancen,yanda zamu bullowa gaye nan yakamata muyi tunani,kinsan mai zakimin,girgiza kai mashida tayi,good inaso kibani hadin kai muci ubansa yanda gobe in ance ya yaudari yayan mutane ko kudi aka bashi bazai Iya ba,in yasaba da Lπ
°Lπ
°Tπ
° yayan mutane ko en mata aka jera masa tsirara sai ya gudu,waro ido mashida tayi bayan yaudara,har Lπ
°Lπ
°Tπ
° yayan mutane yakeπ,sosai ma,wai Allahna mungode ma da muka gano waye izz Daya Lπ
°Lπ
°Tπ
° mu yagama damu,fatima kua azuciyarta tace daya Lπ
°Lπ
°Tπ
° ki dai dan yadade da Lπ
°Lπ
°Tπ
° anty,to Habibaty mai kike ganin xamuyi wa izz wanda zai yi dayasani saninmu, kibar komai ahanuna,Abu daya nakeso kiyimin yanzu yamiki 5 misscall, ki Kira shi kice masa bakya kusa da wayar shiyasa Baki Daga ba,kai habibaty bazan Iya ba dan gaskia ina kira anything can happen,OK if that should be the case, bari muyi mishi text, text ta tura mishi kamar haka_swthrt bana kusa da wayata lokacin daka kira,hope kaje gida lafiya love n miss you_ta tura mishi, mukoma ciki nasan by now anty tadade da gama wayar*..
*tasleem kua data Daga wayar cewa tayi Ashe dazu kunzo dubani,,ee tasleem mai yasa nace miki ki kwantar dahanklinki,karki sa damuwa aranki,kika ki,har sai da aka kwantar dake a asibiti,baki yarda da ni bane,no bahaka bane el Bahrain ina tunanin makomata ne in friend dinka yajuya min baya ,amma yanzu am feeling beta tunda kashawomin kansa,yakukayi dashi? Karki damu,mum dinsa CE batajin dadi shiyasa bai Daga wayarki ba,yanzu dai ki kwanta ki huta gobe zanzo sai na miki bayanin yanda mukayi dashi*.
[2/14, 4:12 PM] Maman binafahπ: πLπ
°Lπ
°Tπ
°π
*written by*
π
π
*sadnaf*π
Page 50
*Yanzu dai ki kwanta ki huta gobe zanzo sai namiki bayanin yanda mukayi dashi,no pls kafadamin haba tasleem meyesa kike da gardama kibari goben,zan gaya miki,to ngd bansan yanda zan nuna ma how greatfull I am ba,is ok yace ya katse wayarsa,yayi ajiyar zuciya,anya tasleem zata taba sona kua,tayi zurfi asan izz, oo Allahna help me out,tasleem kua kwanciya tayi tana lumshe ido ya Allah kasa izz yazama miji agareni,ya Allah karka bashi ikon juyamin baya,su Fatima kua suna shigowa dakin wajen tasleem sukaje mashida ta zauna akujerar da ke gefen gadon ta zubawa tasleem ido tana rayya abubuwa aranta,yanzu itama anty tasleem izz fa yayi romancing dinta duk tsawon shekara daya nan,Allah ya isa tace afili,Fatima tayi sauri ta kalleta,ke kuma kedawa, forget mashida tace,inaga anty ma takoma bacci,mu tafi mu kwanta a waccan gadon, ta nuna gadon dake daya side din,hmm habibaty bana jin bacci duba min karfe nawa,1:20 Fatima tace tana duba wayar hanunta,bandaki mashida ta tafi taje ta dauro alwala,ta dawo,tadauki sallaya ta shimfida ta tafi wajen Fatima data Dade da kwanciya amma ba bacci take ba Dane Dane take awaya,habibaty ban Aron hijabinki,mai zakiyi dashi,kijiki dawani tambaya dan Allah kibani,sallah zakiyi ee,dariya Fatima ta kyalkyale dashi,friend yaushe kika fara nafillan dare,yau tace tana daura fuska,rokon Allah zakiyi ya mallaka miki izz,ya tsine mishi dai karar sa zan kai wajen Allah abinda ya mana Allah ya mishi,dariya Fatima takara kyalkyalewa dashi tana rike ciki,mashida kua tuni ta hau kan sallayar tayi ta nafilfili tana rokon Allah daya cire mata San izz,yakuma saka musu yaudarar daya musu,tasleem da itama ba baccin takeji ba,tashi tayi itama tayo alwalar,ta je gefen mashida ta tayar danata sallar tana mai rokon Allah ya mallaka mata izz,fatima da tuni bacci yayi awon gaba da ita juyi tayi dan ta gyara kwanciyarta,kamar amafarki,ta hango tasleem da mashida sun jere,mashida ta jingina da bango tana jan carbi,tasleem kuma ta sunkuyar dakai da alama bacci ke fusgarta,wani irin dariya ne ya kwacewa Fatima har da fadowa Daga kan gado,mashida da tasleem atare suka juya suka kalleta,subhanallahi Fatima lafiya kua,mashida kua tsaki tayi ta juyar da kanta dan tasan dariyar da Fatima keyi,mashida ko kawarki mafarki tayi ne,bawani mafarki iskancinta ne,to Allah ya kyauta tasleem tace tana mikewa tare da cire hijabin dake jikinta ta linke,takoma kan gadon,Fatima kua sabida tsabar daria cikinta har ciwo yakeπ, ganin tasleem taje ta kwanta yasa ta tafi wajen mashida still tana rike da cikinta,ta zauna agefenta ta rage murya dan kar tasleem ta jiyosu,friend danasani na muku hoto na Dora a dp,afusace mashida ta juyo kicigaba da dariya dan bakisan yanda so yake bane,shiyasa kika samu agaba kina dariya wlh da kece kika samu kanki a situation din danake bazan miki haka ba,amma bakomai no condition is permanent,nama FASA baki hadin kai,ai dasafe zaizo daukana,in yazo rashin M, zan mishi dasauri Fatima ta riko hanunta am sorry friend bazan sake miki dariya ba,am sorry pls tace tana kama kunenta,yanda tayi da fuska ne yasa ta murmusa,is OK,yauwa dats my one n only friend wait a minute, kina nufin yace zai zo yayi picking dinki gobe, ee haka yacemin dan iska,to kinsan ya zaayi,aa karki bari yashigo ki tareshi awaje ya kaiki gida,inyaso sai kice masa an sallamemu,tab na bishi fa kika ce, ee in yaje yamin fyade fa, kijiki dawani zance ya zaayi ya miki fyade sai kace jaki ne shi,ai sai kun Dade zai fito miki da halinsa, gaskia habibaty nidai tsoro nakeji kibari gobe nayi mishi jagora ya shigo,inyaso sai mu rufeshi da dukaπ,aa ke kinfiye gaggawa ai in muka mishi haka,munyi mishi mai sauki,muma sai mun yaudareshi yanda ya yaudaremu,fatana kawai kibani hadin kai, toh mai zamu mishi,matso da kunanki kiji,magana ta rada mata akunne,mashida tace yes,wanan shawara tayi ,amma fa ina tsoro,dalla share kibar komai ahanuna,inyasan wata ai baisan wata*
*izz kua tunda suka rabu da mashida yaji wani irin sha awarta na ratsa shi har ya isa gida yana tunanin yanda zai shawo kanta yakawo ta gidansa batare da ta zargi ba aurenta zaiyi ba,ahaka yayi ta sake sake aransa ganin bai samo mafita ba,yasa yadau wayarsa ya kirata Dan yafara pampa ta tun yanzu,yanda gobe inyaje daukarta a asibiti bazata masa musu ba inya kawota gidansa,ganin yakirata sau biyar bata Daga ba yasa hankalinsa tashi ,sai data mishi text hankalinsa ya kwanta,yajanyo pillow ya rungume yana tunanin yanda zai sarrafa mashida ,yaringa Allah Allah gari ya waye*...
[2/14, 4:12 PM] Maman binafahπ: πLπ
°Lπ
°Tπ
°π
*written by*
π
π
*sadnaf*π
*dedicated to Aysha Ghana novel and Meenal and nurul novel tnx for your love and support*
Page 51
Karfe shida a asibiti yayi wa su Umma,alokacin duk sunkoma bacci,Umma CE ta tashi Fatima,mika tayi da salati,Umma har kun karaso ee,durkusawa tayi ta gaisheta, ta amsa, ina Abba yana waje,Allah sarki mashida er albarka,Ashe dai kwana tayi, Allah yasa zumuncinku ya dore har abada, amin Umma,tasleem dai bata kara complain din ciwon kai ba ko,ee bata kara yi ba alhamdulillahi sauki yasamu watakila yau asallamemu,eee haka nake tunani,bari naje nasamu abbanku,inji karfe nawa likitan zai zo,tana juyawa idanta ya sauka akan ledojin dake zube akasa,wanan kayan fa,ko sirinkin nawa yazo jiya ne,murmushin yake fatima tayi ee Umma,waccan yellow da bakin kuma ummansu mashida CE takawo,Allah sarki sun kyauta,Allah ya saka da alheri, ga chips nan na taho muku dashi sai Ku hada shayi ga ruwan zafi nan aflask,toh Umma,ta fita tabar dakin,bayan minti goma suka shigo dawani likita abayansu,adai dai lokacin da tasleem ta bude idanta,karasawa likitan yayi gaban gadon datake kwance,sannu ko,yauwa ta mike Daga kwacen datake,how are you feeling now, am feeling beta that's good,pls kuyi excusing dinmu inaso nayi magana da ita,fita su umma ke kokarin yi likita yace no ku tsaya hardaku zaayi maganar su fatima ne suka bar dakin,yarage Daga likita sai su umma da tasleem, zama yayi akujeran dake fuskantar gadon,kanwata naam,tace tana sunkuyar dakai, dan Allah mai yake damunki,mai kikasa aranki,Wanda yake haddasa miki mugun ciwon kai,da Abba da Umma duk kafeta sukayi da ido dan suji mai zatace, ba abinda nasa araina dayake damuna,kawai dai ina yawan ciwon kai, aa tasleem, Abba yace karki damu ki fada mana ko menene yake damunki,insha Alla h zamu magance miki matsalarki kinji, bakida sama damu,boye mana damuwarki,ba naki bane tunda bakida sama damu kinji mamana,maza fada mana damuwarki,shiru tayi tana tunanin mai zatace,likita ne yakara cewa kiyiwa girman Allah kifadawa iyayenki damuwarki,ciwon kan nan dakike fama dashi,bakaramin hatsari bane,kinji kanwata ko in fita in Baku guri,kifada musu,tsintar kanta tayi dacewa aure nakeso,tace tana sunkuyar dakai tana kuma mamakin yanda akayi Kalmar ta fito Daga bakinta,kallon juna Umma da Abba sukayi,suna mamakin Kalmar daya fito Daga bakinta,likitan ne ya juyo ya kalli su Umma,to alhaji kunji mai yake damunta,gabadaya kasa magana sukayi, likitan kua ganin sun kasa magana,yasa ya juya ya kalli tasleem data sunkuyar dakai kamar zata shige cikin katifar,kanwata karki damu kinji,Indai aure kikeso zaayi miki karki kara sa tunani aranki kinji, ko gezau,batayi ba,daman yasan ba amsa masa zatayi ba,mikewa yayi yace alhaji, muje office dina muyi magana,binsa sukayi kamar jela jikinsu duk yabi yayi sanyi, zama sukayi gabadayansu,Umma ta rafka uban tagumi,Abba shikuma yacire hulansa,likitan cire glass din fuskarsa ya ajiye akan table,em Alhaji inajin kai da hajiya kunji abinda yake damun yarku da kunanku,aure takeso, sai kuyi kokari kuyi mata,inaga shine zai zame mata kwanciyar hankali,abbansu tasleem ne yayi gyaran murya,doctor kagane am shocked da zancen da tasleem tayi,nawa take dazatayi zancen aure,yaushe aka haifeta,ni atsarina sai yarana sungama school,sun samu aikinyi sai na aurar dasu,dan gaskia su biyu Allah yabani kuma duk mata,kaga kua yakamata ace na basu ilimi mai zurfi,Wanda zasu ci ribarsa su tsaya da kafafuwansu,koda aurar dasu nayi nasan banida fargaba ko mijinsu bai basu ba zasu Iya rike kansu,hakane Alhaji,in tambayeka mana, inajinka,shekarar tasleem nawa,inaga August zata cika 26, amma kake cemata yarinya,yaushe aka haifeta,aa alhaji,idan mace da aka sani da kunya,da kawaici zata Iya bude bakinta tace aure takeso,lailai ba akaramin hali take ba,inaso fa kagane wani Abu alhaji karatu baya hana aure, sure baya hana karatu,ya ma zaayi mace baliga taci mai kyau, ta sha mai kyau,kuma lafiyarta kalau ace bazatayi sha,awa,am sorry to say iyayenmu na yanzu are selfish Kansu kawai suka sani basu San halin da yayansu suke ciki ba,yanzu alhaji ace kamar Kaine fa kayi shekaru kana