Showing 72001 words to 75000 words out of 124539 words

Chapter 25 - LALATA BOOK COMPLETE DOCUMENT By Sadnaf .txt

Sadnaf   

11 Dec 2024

9264

gidansu tasleem,inda akayi mata kaya nagani nafada akwatuna set biyu shakare da tsadaddun kaya,inda Fatima taringa kiran kawayenta suna zua suna gani suna santi sai rawar kai take,Umma kua ta dage tana gyara tasleem ciki da waje inda ta dakatar da zuwan el bahrain tace yaringa mata waya,dakin saukar baki ta maida tasleem anan take gyarata bata yarda ta fito inba kwakwaran dalili ba, inda kayan da baffa yamata yasamu karasowa zafaffan kaya yayi mata nagani nafada inda fatima taji kamar ta zuba ruwa akasa tasha dan burinta ya cika kayan tasleem sunfi na Yusrah kyau,wani kantamemen royal bed aka siya mata,inda kujerunta suka zama mai set biyu,blue and white,labulanta ma exactly irin yadin kujerun,haka ma carpet dinta,abbanta ya siyi kujerun da zaa sa apalon el Bahrain lemon green da fari,komai ma na palonsa lemon green da fari,dakinsa kua gadon alfarma suka siya Italian bed,inda ummansu kua ta tura makudan kudi account din kawata amabuwa tahada mata turaruka masu uban yawa,tasiyi manyan manyan show glass da za asa adaya dakin,sai Tim tim manya manya data sa ayi mai guda takwas da carpet dinsa,bayan fentin da akayiwa dakin suka siyo wallpaper mai irin design din Tim Tim din daza su sa abangon dakin,Fatima ita da Mashida ankon material suka fito dashi kala uku,daya material din fari da head blue,inda suka rabawa kawayensu guda goma,dayan kuma pink da head fari,suka kuma rabawa wasu kawayen nasu,dayan kuma blue din material sai head fari,ahaka suka kasa kawayensu gida uku,shiri suke sosai ba kama hannu yaro.








Bangaren el Bahrain kua kullum kara shakuwa suke da yusrah,yakuma ji yafara Santa sosai sabida yarinya Ce ita mai shiga rai bata da matsala ko kadan,gashi duk abinda zai bata mishi rai gudunsa take,har kiran tasleem take awaya su gaisa batare da tafadawa el Bahrain ba,sai dai idan sunyi waya da tasleem tafada mishi,gashi komai kankantar Abu bata rainawa inya mata tayi ta mishi godiya kenan,bangaren auratayya kua har yanzu bai kusance ta dan gani yake inya kusanceta kamar ya zalinceta,tayi kankanta a idonshi badan kuma dan baya sha,warta ba,dan tunda sukayi aure shi kadai yasan halin dayake ciki,inda Yusrah ita kuma take ganin dan bayasanta ne shiyasa yaki kusantarta,yafisan inya auri tasleem ya kusanceta,haka suka cigaba da gudanar da rayuwarsu cikin so da kauna.












bangaren izzadeen kua yaje yasamu yayan suhaima inda suka bukaci ya turo manyansa,yaje yafadawa abbansu el Bahrain ya shige masa gaba akayi komai da komai cikin mutunci da mutuntawa,suka sa wata daya,dan suhaima karya shirgawa yayyenta,tace musu babban kawarta ne yaji zatayi aure shine yadauki nauyin yimata kayan daki,inda tahadasu da alhaji tanimu suka je suka masa godiya,dan ahaife ya haifi yayanta balarabe amma shine abokin iskancinta,sakin jiki tayi dashi ya durjeta yabata makudan kudi tasiyi kayan kitchen sukaje shagon da ake siyar da furnitures ta zabi wayanda takeso ya biya,anan sukayi sallama dashi tace mishi gyaran jiki zata fara,intayi aure zata rinka kiransa su gaisa,idan mijinta kua marowaci ne zata dawo wajensa su cigaba da harka,ahaka tafara gyara kanta,siyi wanan suyi waccan kudin daya bata yakare takara kiran alhaji tanimu tace masa kudin hanunta ya kare yace tazo, ta sameshi shiya bata,taje yakuma bata kudi yace mata yakamata ta kara sallamarshi,inda ta nuna mishi bata Dade dagama period ba,yabari zatazo kafin bikin yaki,ahaka tahakura yakuma durzarta san ranshi,Ashe aranar ciki ya shiga bata sani ba,tadawo gida, tacigaba da gyare gyarenta,izzadeen yakai mata lefe nagani nafada,inda el Bahraina ma yataka rawar gani shima yayi akwatuna set daya aka hada aka kai,izzadeen kua yanuna jin dadinsa,akasan ranshi kua yana nan da so da sha,awar tasleem yana ganin da Zarar yayi aure zai cireta aransa,mahaifiyar izzadeen sai murna take,izzadeen yasamo kamilar yarinya dan dataje gaisheta hijabi tasa har kasa,ruwa ma kasa sha tayi sabida kunya...
[2/20, 4:21 PM] My Mom: šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š




*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž














Page 102




Lokacin biki nakaratowa kowane bangare sai shirye shirye suke,inda izzadeen shima yasa akayiwa gidansa fenti irin na el Bahrain,Amarya tasleem kua tasha gyara har ta gaji,dan sabida tsabar gyara always ultra takoma sawa,amabuwa kawar ummansu itama data zo abangaren da tasleem take aka sauketa,itama gyara tasleem take sosai,ga wani irin sabulu data hada tasleem take wanka dashi,ko bangaren dasuke ka doso sai kaji kamshi na tashi,kullum cikin waya suke da el Bahrain inda yakeji kamar ya shekara bai ganta ba,izzadeen kua cikin yimata text yake yana gaya mata karta auri el Bahrain da kunya ta auri mutumin daya ganta tana sex,tadaina hanzari shi zai aureta,dan yasan bazata taba jin dadin zama da el Bahrain ba cos he is not social ba abinda yasani,sauka Qurani zai ringa mata yana mata wa,azi haka yake tura mata kullum,ganin ya matsa mata dayawa wani sain ma sai ya nemi yaraba mata hankali yasa ta chanja sim card anan tayi maganin izzadeen, ana sauran kwana uku afara bikin tasleem da el Bahrain umma taje tasamu amabuwa da tasleem a dakin saukr baki,ta kullo kofa tasamu guri tazauna akusa da amabuwa,tasleem kua ta zauna akasa ta sunkuyr dakai dan Umma tace magana zata mata mai mahimmaci.




Tasleem, naam umma!
Tasleem,naam Umma!
Tasleem,naam Umma!

Sau nawa nakiraki? Sau uku Umma,dakyau inaso kibude kunnuwanki ki saurareni dakyau kiji abnda zan fada miki,yau nakeda lokacin dazan baki shawara dan idan aka fara biki,banida lokacin da zan zauna inbaki shawara,shiyasa nazo yanzu,kina jina? Ina jinki Umma,ayau inaso kiyimin kallon kawar dazata baki shawara karki sake kiji kunyata dan ni na tsuguna na haifeki,nakuma san halin da kike ciki,bawanda yasani inaga da gamu sai amabuwa Dana fadawa dan itama mahaifiyarki Ce,zata samo mana mafita,kaddara ta apka miki kin rasa Abu mai mutukar girma da daraja,wato "budurci" nafiki jin ciwon abnda yafaru dan nasan mahimmacinsa agurin da namiji,amma amatsayina na mahaifiyarki nayi Iya kokarina dan nadawo miki da martabarki,ta hanyar gyaraki,amma inaso kisan wani Abu,gyaran damuka miki bashi yake nufin mundawo miki da budurcinki ba,budurci daya ne inka rasa ka rasa shi kenan har abada,mundai Iya kokarinmu,kuma insha allahu bazaki fuskanci matsala agidan mijinki ba Indai kika rike abubuwan dazan fada miki yanzu kina jina?ina jinki Umma!


Shawarar dazan baki nafarko shine ki dogara ga Allah acikin al amuranki,tasleem nasan halinki sosai ta bangaren addini banida Matsala dake, amma ki kara dagewa,duk halin dazaki tsinci kanki,ki kai kukanki gurin mai mai kowa mai komai.




Na biyu ki riki hakuri da juriya,abinda yasa nace haka,shine, kowace mace da kika gani agidan miji hakuri takeyi,dan kowacce da irin abinda take fuskanta,kuma dole ma Allah ya jarrabcemu,dan abunda zakayi kasamu aljanarka,bada sauki ake samunsa ba sai ka dage,amma ke bayan wanan hakurin danake fada miki sai kin jure abubuwa da dama dalili kua shine,kinga kinada kishiya,kuma yarinya Ce,kinga dole ita da budurcinta ta kai gidan mijinta matsayinki da nata ba daya bane,haka ma agurin mijinku,dole ma tafiki matsayi agurinsa,dan kyautar da zakayiwa mijinka arayuwa yaji duk duniya bazai Iya mantaki ba shine budurci,kinga kin rasa naki,sabida haka inaso ki hakuri ki kuma jure duk abinda zaki gani,amma insha allahu ni Maryam namiki alkawari zaki da sannu zaki zama mowa agidan mijinki dan ba asan raina zaki auri mai mata ba,dan naso yanda nataso nikadai agurin mijina kema kitaso agurin mijinki,amma duk dahaka zan baki sirrinkan dazaki zama mowa awajen mijinki,










ki riki tsafta tasleem, arayuwa indai mace Nada tsafta duk muninta baza agani ba sabida kullum cikin ado take da kwalliya, kingane mai nake nufi abinda yayi Daga tsaftar jikinki na muhallinki ke dasauransu,amabuwa miko min kwallin nan inayi ina nuna mata tace tana nuna kwallin dake kusa da kafar amabuwa,wani katon kwalba tadauko,kinga wanan tace tana nunawa tasleem, mai ne dazaki ringa shafawa aduk inda kiksan gashi na fito miki,su hammata,kasan mararki ke koina,dakikasn gashi na fito miki, inkika jure shafawa gashi ma zai daina fito miki,na biyu kamshi tasleem ke raino tace nasan zaki rike wanan sirin,amma akwai turaruka na musamman danasa amabuwa ta miki,ina fita zata gaya miki amfaninshi










Tasleem karki sake kiyarda abokiyar zamanki taji kanki da mijinki,duk danasn bata da matsala,kintaba ganin munyi fada da babanku,girgiza kai tayi, to munayi amma adaki nake rarrashin kayana bana taba yarda ya kwana da fushi na kai Maryam bakida da dama,amabuwa tace tana dariya,Allah kua,dgsk nake zan tsaya jin kunyar yata ne,ina ai bazai yiwu ba, sai ma na aurar da fatima zan sakata in wala dan su suke hanani rawan gaban hantsi,haka tayi ta gayawa tasleem sirrika,itama amabuwa ta Dora mata nata,Umma ta tashi ta tafi...
[2/20, 4:22 PM] My Mom: šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š






*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž





















Page 103


Tundaga lokacin da umma da amabuwa suka bata shawarwari, ta tafi daki ta buya,tayi ta kuka tana Dana sani,dan kalmomin Umma sun sa jikinta yayi sanyi wato duk gyaran nan datake sha,bazai taba sawa taba zama virgin ba,kai kaicona,ina ma hannun agogo yadawo baya,da wlh ko ahanya naga izzadeen ina fara gudu bazan tsaya ba,ashe gaskiyar aunty merry datake cemana 1 minutes enjoyment brought everlasting sorrow,Ya Allah kasa kar el Bahrain ya juya min baya haka tayi ta kuka tana surutai ita kadai ganin kukan bashi ne mafita ba yasa ta tashi ta dauro alwala tazo tayi ta nafilfili tana addua..










Akwana atashi babu wuya yau ake kamun tasleem,afabs event centre, inda akayiwa Amarya shigar en shuwa aka nannada mata wani lafaya mai kyan gaske,aka bazo mata da gashinta aka makalkale stones aciki, fatima da mashida ma shiga iri daya sukayi,waw readers Amarya fa tahadu,kawyen Fatima da mashida ma shigarsu iri daya sukayi,gaskia gurin ya kawatu,duk inda ka duba video coverage da hotuna akeyi,Yusrah ma tasamu hallata bikin itada kawayenta guda biyu inda tasamu guri Daga dan nesa suka zauna dan tana kunyar aringa nunata anace mata uwargida,el bahrain musamman yasamu wani mai video da hotuna yasa yata daukar tasleem har atashi,yakawo masa yagani,anci ansha,anyi rabo,amarya anyi mata liki har tagaji,yusrah itama bakaramin kudi ta lika ba,inda danginsu tasleem dasuka Santa suka ringa rungumeta suna hotuna da ita,dan bakaramin burgesu tayi,suka runga musu fatan zaman lafiya,dan ganin dasuka mata batada matsala,ahaka aka gama kamu cike da farnciki da annashuwa,kowa yanufi gidansa,tasleem agajiye ta tafi gidan makotansu bilkisu dan gidansu acike yake, kiran el Bahrain ne yashigo wayarta,ta Daga,sallama yamata ta amsa,amaryata takaina,murmushi tayi,angona nakaina,naga hotunanki kinyi kyau har kin gaji, amma Abu daya ne banji dadinsa ba,menene shi tace tana gwallo ido,an bude min gashin danake mutakar so,murmushi tayi wlh har kasa gabana yafadi,nadauka wani abun ne,hmm kinsan yanda nake kishinki kua heart beat,nakagu adaura mana aure in nuna miki irin sanda nake miki,gabanta ne yafadi,dataji mai yace,hmm to ai ka nakusa zama mallakinka nan da kwana biyu dai,heart beat dan bakisan yanda nayi missn dinki bane,yaushe rabona Dana ganki,har na manta fa,yanzu dan Allah kiyimin izini nazo naganki,aa ka hakura har sai ankawoni dan Allah saura kwana biyu fa kawai,ka gaji da ganina,gobe ma ai zaka gani,tnda zaayi mothers night, zakaje,ee kuma fa hakane,ahaka sukayi ta musayar kalmomin soyayya,har sai da tasleem tace zatayi sallah ya kyalleta.




Izzadeen kua aranar kamu,kulle kansa yayi yarasa mai ke mishi dadi,dan yaga wasa wasa tasleem ta mishi nisa, drawern side bed dinsa ya janyo ya dauko wani dankunanta data taba mantawa,data zo nan take ya tuna moment din dasukayi spending ranar,bakaramin soyewa sukayi ba ranar ji yayi wani bakin ciki ya lullubeshi,sha,awar tasleem ta kamashi,ahaka ya kwantar yayi ta tunanin tasleem, kiran suhaima daya shigo wayarsa ne yasa ya mike yaji damuwar dayake ciki ta ragu,waya sukayi da ita,yace zaizo yaganta,anjima,da magriba ya isa unguwarsu,ta fito aranar sanye take da Riga da skirt,mai bin jiki tayafa mayafi, tunda da fito yasaki baki yana kallonta dan tunda yake da ita aranar yataba ganin ta yafa mayafi,har takarasa gabansa bakinsa abude yake, sai data tafa hannunta ya rufe bakinsa,kallonta yayi tundaga sama har kasa,yakuma mai da kallonsa kan kirjinta dayafi tafiya da imaninsa,rufe fuskarta tayi da tafin hanunta wanan kallo haka kamar baka sani ba,hmm suhaima dama haka kike da kyan sura,alhamdulillah,Allah abun godiya suhaima koma ciki kisako hijabi dan banaso wani yazo ya wuce ya kalleki,dan wlh zuciyata zata Iya bindiga,zatayi magana yakoma katseta pls yi sauri kafin wani yazo wucewa yaganki,toh shikenan ta juya ta nufi cikin gida,da gayya ta ringa girgiza duwawu izz yadora hannu aka,yana kallon duwawunta,kan balai,Ashe zan huta da suhaima,tab Ashe banga komai ba,waw Allah nagode ma daka ban suhaima amatsayin matar dazan aura,dawowa tayi da hijab ajikinta,suhaima dan Allah karki kara fitowa ba hijabi ajikinki,kinga da wani yagane min ke kinga da kin cuceni,sunkuyar dakai,nima ban taba sa mayafi ba sai yau,dan nasan Kaine ma, shiyasa nafito inyi wa mijina kwalliya,karki damu,sati mai zua,zakiyi ta min kwalliya ina gani,amma banda yanzu dan ina kishin wani yagane min ke,kinji ko,gyada masa kai tayi,muje mukarbo dinkin dazaki sa gobe kinsan gobe ne bikin abokina el Bahrain,kai ai na manta wlh ,kasan nima shirye shiryen nn ne yasha min kai,suka nufi mota,suka tafi zoo road.....
[2/20, 4:23 PM] My Mom: šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š






*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž












Page 104


Washegari tun karfe hudu aka farayiwa tasleem make up,motoci suka ringa parking akofar gidan,en mata kawayen su Fatima high class babes suma sunata kwalliya,ana shirye shiryen zua mother's night da aka hada a de_afficient, aka kawata gurin,tun karfe biyar motoci suka fara diban iyaye suna kaiwa,adai dai lokacin da el Bahrain ke zaune da Yusrah,apalon gidansu yana tsokanarta,yana cewa da ita zasu zauna,a high table,ta daura fuska dataga yanda yake ta farinciki yau zai ga tasleem dan tasan ya Dade bai ganta ba,shiyasa yake ta wani janta da barkwanci,hajiyarsu el Bahrain Ce ta leko,tace Yusrah tazo itama ashiryata,lokaci na tafiya,mikewa tayi batare da ta kalli el bahrain ba,ruko hanunta yayi,tajuyo tana kallonsa,little angel fushin me kikeyi dani ne,ba fushi nake ba,AAA Yusrah,zoki zauna ki gayamin nasan bakya karya karki boyemin komai tawan dan allah me ke damunki,hawaye taji yana neman zubo mata ta kalleshi,yaya dan Allah ina Neman alfarma,inajinki,dan Allah kabarni inzo gida inyi sati biyu inyaso lokacin kun danci amarcinku,kafin nadawo tace tana sunkuyar dakai kura mata ido yayi yana kallonta,yana kuma mamakin abinda tace,meyesa kike so nabarki kizo gida kiyi har sati biyu? bakomai yaya,inadai Neman alfarma,inzaka Iya min,dago habarta yayi,Yusrah kishi kikeyi ko? Hawayen datake boyewa ne suka zubo mata ta gyada masa kai,murmushi yayi,yace Yusrah ko kwana daya ne bazan Iya bari kijekiyi agida ba ballntana sati biyu,kinsan dalili,girgiza kai tayi,sabida ina balain sanki,dan kinga zan kara aure bashi yake nunawa banasanki ba,Yusrah wlh bantaba kin'ki ba dabiunki da hankalinki,sun sa naji ina kaunarki,wlh da ba tasleem zan aura ba ke kedai kin isheni rayuwa,saboda haka,inaso kicire komai aranki,nasn yazama dole kiyi kishi tinda hallita ne,amma karki damu,zanyi adalci insha allahu atsakaninku kinji ko,naji yaya Allah yabamu zaman lafiya ameen swthrt,yanzu kije kema ayimiki kwalliya,kizo intayi miki hotina,murmushi tayi ta mike ta nufi dakin hajiyarsu,shikuma yatafi bangarensa,dan yayi wanka,Amarya tasleem kua bayan anyi mata makeup,wani material tasa anyi mishi dinkin doguwar riga Daga kasa ya bude,golden colour sai head purse da takalminta, red,tasleem bakaramin kyau tayi ba dan kusa shiga iri daya sukayi da el bahhrain,akayi ta mata hotuna,alokacin angama deban kawayen su Fatima dan tasleem batada kawaye da basuyi aure ba, kawayen su mashida ne suka zame mata kawaye,daga tasleem sai su Fatima dasuka rage,basu tafi ba,Fatima kiran el Bahrain tayi tace masa suna jiransa har yanzu bai karaso ba,hakuri yabasu yace musu sunkusa karasowa,alokacin wani abokinsa ke Jan motan shida Yusrah kuma azaune abayan mota,Yusrah itama sanye take da material mai kyaun gske dark blue,tasa head silver takalminta ma hka,sai wani net data yafa bakaramin kyau tayi ba,dan tunda suka taho el Bahrain keta kallonta,ahaka suka karasa kofar gidansu tasleem yakira Fatima yace sun karaso,gaban Yusrah ne yafara faduwa data ji yana waya, addua taringayi azuciyarta hartaji tadanji dama dama,fitowa sukayi da tasleem atsakiyarsu,suka doshi inda motarsa take, el Bahrain sakin baki yayi yana kallon tasleem,Yusrah itama ta dago tana kallonta,gabanta ne yakara faduwa dataga kyaun da tasleem tayi,sauri tayi ta sunkuyar dakanta,har suka karaso,Fatima ta bude kofar baya,tana leka cikin motar,ango,an,maganarta ne ya makale data hango Yusrah azaune agefen el Bahrain, taci kwaliya uwa itace amaryar,wayancewa tayi dan karsu gane, aa Aunty Yusrah Ashe kece abaya,sauko muje muhau motar can tinda wanan na Amarya da ango ne,kokarin bude motar Yusrah tafarayi el Bahrain ya ruko hanunta,aa fatima barta anan tare zamu tafi gabadaya,kibawa amaryata hanya tashigo kin barta atsaye,ja da baya tayi tasleem ta shiga,ta rufe kofar motar...
[2/20, 4:23 PM] My Mom: šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ™Š


*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž












Page 105




Fatima ta juya taje tasamu mashida dake tsaye ajikin motar da zasu tafi tana waya da alama en biki ne suke kiranta,habibaty lafiya naga jikinki asanyaye haka,hmm kedai bari waccan mai dogon wuyan ne yabata min rai,waye kuma mai dogon wuya,el Bahrain mana,kai habibaty bakida mutunci wlh yanzu mijin yayarki ne mai dogon wuya,ke kowa ma baki bari ba,mtss ke kinsan mai yayi ne,Yusrah fa yadauko ta zauna agefensa nikua har da cemata ta sauko mutafi amotarmu,wai aa da ita zasu tafi,kinga yanda tayi kwalliya ne kamar itace amaryar,ai dama nasn

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login