Showing 30001 words to 33000 words out of 124539 words

Chapter 11 - LALATA BOOK COMPLETE DOCUMENT By Sadnaf .txt

Sadnaf   

11 Dec 2024

9250

ba,dubiya Mara lafiya nace fa,kuma kaima zaka samu lada,enough el Bahrain nace ma am not in the mode, ko ana dole ne,kaje ka nemi wani ya rakaka,ko sai akace ma dole ni zan raka ka,ka manta wulakancin da ka shuka min dazu,sai yanzu ka wani kwaso jiki wai inraka ka dubiya bazanje ba,tunda yafara masifa el Bahrain zuciyarsa ke tafasa,Mikewa yayi rai abace enough izzadeen,yace atsawace who the hell do you think you are,kai ka isa ma kajani akasa,no wlh kayi kadan inada reason din dayasa nazo wajenka,sanadiyar selfish interest dinka,sanadiyar muguwar yaudara dakayiwa tasleem an kwantar da ita a asibiti,tunda kaine sanadiyar kwanciyarta a asibiti dole muje ka duba ta,this is bunch of nonsense, if that is what brought you here, find your way out of my house pls yace angrily yana nuna mishi kofa,izzadeen ni yau kake kora Daga gidanka sabida ina gaya ma gaskia,ka rike gaskiyarka banaso,ni nataba ganin mai shishigi irinka ko mutuwa tayi ina ruwanka,kaji da abinda ya dameka mana,yau ni kk kora,an kore kan,dallah fitarmin Daga gida,wlh sai kayi nadamar abinda kayimin,and if anything happen to tasleem I will not spear you,out,of my house,if you know you have concern for her,go and get married to her as for me akai kasuwa,fita mallam before I loose my temper,ya matsa kusa da el Bahrain yana hankadashi,wani wawan mari el Bahrain ya dauke izz dashi,kafin ya sauke hanunsa izz shima yasakar masa nashi Marin,wani mugun naushi el bahrain yakaiwa izz ahanci sai jini,taba hancinsa yayi,yaga jini ahanunsa dagudu yayi hanyar kitchen I will kill you today, kafin ya fito el Bahrain tuni ya shige motarsa yayi Rivas, izz aguje ya fito ganin motar tafara tafiya ya wurga wukar daya dauko dan yasamu motar,amma bai sameshi ba,oo shiit,wlh I will Neva let you go free,yace yana taba hancinsa,yakoma ciki...












*Readers wayata fa naga alama sanyi ya tabata sai kunyi hakuri da typing din danake,wlh wayata hooking take,masoyana masu turomin tex da masu kirana awaya dan su dubani,ba abinda zance muku sai dai godiya nagode da kulawarku agareni,sakallahu khairan*




πŸ’ž *urs sadnaf*πŸ’žπŸ’…πŸ’…
[2/10, 8:07 PM] My Mom: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š






_written by_
πŸ’…πŸ’… _sadnaf_πŸ’ž




_dedicated to all readers and my well wishers tnx for your love and support_






Page 45


_el Bahrain wani irin tukin gaganci yaringa sabida ransa a mutukar bace yake,birki yataka da karfi,dan kadan ya rage ya kade wasu en mata biyu dasuka so tsallakawa,lekawa yayi ya basu hakuri,yasamu gu yayi parking,yaringa karanta innalillahi wa inna ilaihi rajiun,Allahuma la sahla illa ma ja altahu sahla wa anta taj alu hazna izza shi"ita sahlan,haka yayi ta nanatawa afili ahankali yaji zafin da zuciyarsa ke masa na raguwa,karatun Qur'an ya kuna suratul Al imran,ya tayar da motarsa yaciga da tafiya,yana bin karatun ahankali,wani nutswa na kara shigarsa,awani katon supermarket ya tsaya,ya siyi su kayan tea,biscuit,lemona, ice cream chocolate, da dangin kayan kwadayi,aka jibge masa a Leda,ya biya kudin yafito yadau hanyar asibitin get well_










_Fatima kua tana zua asibitin,direct dakin da aka kwantar da tasleem ta shiga,tasamu Umma azaune akan sallaya,shi kuma Abba akan kujera,sallama tayi Abba ya amsa Umma ita kuma ta rufeta da fada,haba Fatima Daga zua gida ki dauko abinci,zaki je kiyi zamanki wai yaushe zakiyi hankali ne,inasan zua gida nayi wanka,abbanku ma yana bukatar ya huta,amma kinje kinyi zamanki,kamar wacce aka aika wani garin,yi hakuri Umma wlh sallah na tsaya nayi,Umma zata kara magana Abba ya dakatar da ita,haba Maryam tunda tagaya miki uzurinta ta kuma baki hakuri,sai kibar zancen kifiye mita wlh,yace yana mikewa,ki tashi mutafi tinda ta dawo,Fatima ki kulla da tasleem,zamuje gida mu dawo,toh Abba idan tasleem ta farka ki tabbata kin bata abinci,in ma tea takeso ga kayan shayi nan to Abba,ke kinci abincin ne,aa zandai ci,to shikenan,Bari muje mu dawo,to.Abba adawo lafiya,yafice Daga dakin,Umma kuma ta dauki Jakarta saura kuma karki kulla da ita,ki koma gefe kiringa danna waya, wlh inkin ban haushi kwace wayan zanyi,zan kula da ita insha Allah, itama Umma tabi bayan Abba,waje tasamu akan kujera ta zauna ta zubawa tasleem ido,cike da tausayinta dan har ta rame,kusa da ita taje ta manna mata kiss agoshi,getwell soon my Anty tace tana share hawayen da suka zubo mata,gefen tasleem tazauna ta riko hanunta,tinawa tayi bata gayawa mashida ba,dan mashida aminiyarta ce tundaga secondary school har zua yanzu da suke nd2 first semester,ajinsu daya ba abinda ke rabasu in ba weekend ba ko in hutu ake,bugu daya mashida ta dauka habibatyna ina shirin kiranki,kika kirani,haba Allah kua,yanaji muryarki haka,ko bakida lafiya,hmn wlh lafiyata kalau,Anty tasleem ce dai bata da lafiya,yanzu haka ma ankwantar da ita a asibiti,subhanallahi,mai yake damunta ko dai ciwon kan nan datake fama dashi,ee wlh,Allah sarki antynmu Allah yabata lafiya awane asibiti aka kwantar da ita,get well,kk tom bari nagayawa hajiya tasa driver ya kawoni,aa haba kibari mana sai gobe,aa wlh ina nan zua nima fa auntyna CE,to shikenan sai kinzo,ta katse wayar,tadauko wayar tasleem ta hau dane Dane,inbox tashiga tahau karanta messages din da ake turowa tasleem, waro idanuwanta tayi,data fara karanta messages din brother that care,haka tayi ta bi tana karanta texes din,har Wanda izz yake cewa dafatan taje gida lafiya,da yanda yake missn lips dinta,da texes din da mayyenta yake turo mata,jikinta ne ya hau rawa,saurin shiga sent message tayi,anan ta hau karanta messages din da tasleem ta tuturawa izz,na kar ya yaudareta dan Allah, da irn magiya datake mishi dayayi picking call dinta,kar ya gujeta dan yariga yagama saninta ya mace,kiran p friend ne yashigo wayar,hawayen dake zubo mata,ta share da hanunta,ta Daga wayar ,aranta tana kissima irin rashin mutuncin daxatayiwa izz,sallama ya mata,ta amsa gani nan na iso,gaya mishi dakin dasuke tayi ta kashe wayar,Anty kin cuci kanki, kinbar saurayi ya yaudareki,sai yanzu nasan dalilin rashin lafiyarki,heart attack ma dole ya kamaki ba Iya hawan jini ba,namiki alkawari zan rufe sirrinki bawanda zai sani,bari bloody fool din yashigo yaga yanda zan yagashi,dan duk atunaninta el Bahrain suna tare da izz,ta goge hawayen dayake ta zubo mata,tana karkada kafa,tura kofar da akayi ne yasa ta dago ta kalli kofar tare da amsa sallamar dayayi,fuskan nan tata atamke,el Bahrain ma bai lura da fuskarta ba,direct wajen kujerar dake gefen gadon da tasleem ke kwance ya zauna tare da ajiye ledojin dake hanunsa,yakurawa tasleem ido wani Santa da tausayinta na tsirga mishi,mai akace yana damunta,yace alokacin daya dawo da kallonsa kan Fatima dake ta girgiza kafa,dagowa tayi ta kalleshi da zumar tayi mishi rashin kunya sai taga yamata kwarjini,bata bashi amsa ba,illa jifansa datayi da tambaya,ina izzadeen? abinda yake gudu kenan,shiyasa yaso ya lallaba izz suzo tare ko dan hankalin tasleem ya kwanta,ina izzadeen ina tambayarka kayi shiru,nakirashi baya nan tafiya ta kamashi urgently, you are lying ba wani tafiya dayayi tace angrily ta mike tsaye,my sister is in this sick bed because of him,he break her heart, and break the promise he made to her,u think I don't know anything, no I knew everything, abokinka yana tunanin he can use and dump my sister and go free,no wlh koni bazan barshi ba_.....
[2/10, 8:07 PM] My Mom: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š


*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž





Page 46


*no wlh ko ni bazan barshi ba ko dayake bakinku daya,tinda kai abokinsa,dan Allah yazakaji in akayiwa kanwarka haka toh wlh idan ma kun saba da LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° yayan mutane,Ku yaudaresu Ku gudu to wlh insha Allahu Daga kan Anty tasleem kun daina,tunda tafara masifa el Bahrain ya zuba mata ido,zata cigaba da magana ya dakatar da ita,ta hanyar Daga mata hannu,ke wane irin rashin hankali ne wanan yayarki na kwance ba lafiya kina ta magana dakarfi,salon ki tasheta,ni ba mara hankali bace,kai bama kaji kunyar karyar daka sharara ba,to ya isa zauna kiji,bawani zaman dazanyi cuta dai ancuci yayata kuma wlh bazan yarda ba kawai ka gayamin inda tsinanen abokinka yake inje insameshi dan wallahi bai isa ya yaudari yayata ba wlh Daga kanta bazai kara marmarin yaudarar wata ba,turo kofar da akayi ne yasa ta dakata da banbamin datake, nurse ce tashigo dakin,lafiya me kua patient na bacci kina Daga murya in zance zakiyi kufita waje mana dan duk atunaninta el Bahrain saurayinta ne,aa yi hakuri nurse magana muke ne,to ta rage muryarta dan so ake tasamu ishashen bacci,kunga in kuka tasheta kun mayar mana da aiki baya,hakane zamu kiyaye,ta juya ta fita, zauna kanwata muyi magana ta fahimtar juna,zama Fatima tayi tana girgiza kafa,yanzu tinda kinsan komai,inaso kinsan wani Abu wlh tallahi halina Dana izz ba daya bane,akan abinan daya faru zaki yi mamakin fadan da m ukayi da izz,fada sosai har da dambe, yanzu taimakamin ki fadamin abinda aka ce yana damunta,damuwa da hawan jini ke damunta,subhanallahi,yanzu taimako daya nakeso kiyimin dan Allah karki bari tasan izz bai zo ba,kinga yanzu abinda za aringa kwantar mata da hankali zamuyi,inta tashi kice mata nida izz muka zo dubata pls,inyaso kibar komai ahanuna wlh zan dau mataki akansa,aa badani za ayi wanan karyar ba ta ina ma zata yarda izz yazo,naga fa irin texes din data tura mishi,anan el Bahrain yagano ta text message Fatima tasan komai,aa kidai fada mata hakan,tunda dazu namata alkawari zan shawo kan izz,pls sister ta,kura mishi ido Fatima tayi,hawaye na zuba a idonta, kasan ba halinku daya ba,mai yasa kabari izz ya yaudari yayata,mai yasa baka sanar da anty cewar izz LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° ta zaiyi ya gudu,ba sai wani bawan Allah ne yake kokarin ya ganar da ita ,ta waya, mai yasa baka hana izz ketawa yayata mutuncin ta ba sai daya mata tabon da bazai gogu ba kace zaka taimaketa,duk maganganun nan datake kuka take mai tsuma zuciya,el Bahrain kua rike kansa yayi da hannu biyu, kalmomin da Fatima takeyi na taba zuciyarsa,Fatima listen to me,I tried my best but yayarki tayi nisa bata jin kira,how? did you tried to stop her from seeing izz and she refused? yes I do,bani wayarta in nuna miki,mika masa wayar tayi,yakarba ya shiga inbox ya bude TeX din dayake mata da etisalat ya mikawa Fatima,I hope inkinga wanan zaki yarda ba halinmu daya ba and pls ki duba tun lokacin da ake mata tex din, ganin TeX din data karanta dazu na brother that care dayake tayiwa tasleem mgnr karta yarda da izz,ya nuna mata u mean u are the one sending dis message, gyada mata Kai yayi,am so sorry pls,turo kofar da akayi ne yahana tacigaba da magana, mashida ce ta tura kofar ta shigo wata na biye da ita abaya ko ba afada ba kasan mahaifiyarta CE sabida tsananin kama dasuke,el Bahrain ne ya matsa yabasu guri, ita kuma Fatima tayi wurin mahaifiyar mashida takarbi Ledar dake hanunta sanu da zua hajiya, yauwa yamai jikin,tace tana kallan tasleem,dasauki hajiya sai da habibaty ta taso ki daddaren nan aa bakomai ai da nakowane,tace tana zama akujerar da el Bahrain yatashi,rusuna wa el Bahrain yayi ya gaisheta,ta masa tana Murmushi kodai sirikin nawa ne,dasauri Fateema tace aa fa yayana ne,mashida da tinda tashigo ta zauna agefen tasleem take satar kallon el Bahrain,aranta tanaso ta tuna Inda ta taba ganin fuskarsa,ni zan tafi Fatima inganki Minti daya, hajiya sai da safenku,Allah yatashemu rai da lafiya,yafita Fatima ta bishi abaya,tsaya wa sukayi adan wani corridor,Fatima kina jina, what has happened has already happened, dan Allah muhada kai nidake mu kwantarwa da tasleem Hankali pls kice mata tare da izz mukazo dubata,shi yakawo mata kayan dubiya,aa gwara nagaya mata kai kadai kazo,sabida tin wuri ta kokarin cire sansa aranta,amma in haka ba zatayi tinanin izz bai canza raayinsa akanta ba, nasani just for today Daga baya sai agaya mata, zankir a ki anjima inji inta farka, to mungode Allah yasaka da alheri,is OK i will be on my way,bye take kia, tajuya takoma ciki,hajiya sannu da zama yauwa Fatima ina ummantaki,wlh taje gida tadawo,toh kya cemata Munzo duba tasleem, zan gaya mata inshaa,mu zamu tafi driver yana waje yana jiranmu,kai hajiya ko gaisawa ba muyi bafa,mashida tace ashagwabe,to yi zamanki sai ki tayata zama tunda ita kadai ce yauwa hajiyata shi yasa nakesanki,kua mata sannu inta farka tadauki Jakarta suka rakata har bakin mota,suka juyo, mashida tace habibaty guy din dazu wlh kallon sani nake mishi bt I can recall Inda nataba ganinshi,eyya Anty yazo dubawa ko shine yayan namu,ee tace dan beta San dogon surutu,wayar mashida ce tafara ringing murmushi tasaki dan tasan mai kiranta,dan ringing tune dinsa daban tasa mishi*....
[2/10, 8:07 PM] My Mom: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š


*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž








Page 47
*dagawa tayi tana swthrt,ya kk,izz yace fn,ya kina ina ne haka, wlh kaga ina hospital nazo duba wata yayata,acan ma zan kwana,mikewa yayi aransa yana cewa opportunity, Bby ko inzo inganki ne,wlh raina abace yake daga nasan ina ganki zanji dadi,zuciyata zatayi sanyi,kai dare yayi fa,naga dazu kazo ka gani,I know bt kinsan bana gajiya da ganinki,9: 40 fa har karfe nawa zaka karaso,nasni pls for the sake of love you have for mii pls,yanzunan zaki gani,olryt Daga nan ma ka duba yayata,olryt am on my way, wane asibiti ne? Get well,ok ya katse wayar,yes at least nadan rage zafi yace,ya canza kayan jikinsa,yadau mukullin motarsa yafice,tana gama waya ta kalli Fatima data sunkuyar da kai,habibaty wai rashin lafiyar Anty ne ya sukurkuta ki haka,um um mai kika gani,haba friend wlh duk kinyi wani iri insha allahu Anty zata samu lafiya,ki saki ranki,shiyasa ma ban bi hajiya ba, sbd indebe miki kewa,tnx bakomai wlh kawai zuciyata ce bata min dadi,wayar Fatima,ce tafara ringing ganin Umma ke kira yasa ta Daga da sauri,tasleem tafarka ne,aa Umma har yanzu bata farka ba,kinga kaina ke ciwo,da tuni abbanku yadawo dani,zaki Iya kula da tasleem ai,gobe dasassafe abbanku yakawoni,zan Iya Umma dan hajiyarsu mashida har tazo ta dubata ta tafi,tabar mashida ta tayani kwana,kai amma naji dadi Allah saka da alheri,bawa mashida waya,nan Umma ta mata godiya ta kashe wayar,habibaty yau zakiga swtyna,at this time of the night,Fatima tace tana gwalo ido,emana ai dare bai wani yi ba zai ai zai shigo ma ya duba Anty tasleem, duk dahaka da kince yabari zua gobe,in yanzu a gida yake ya isa yazo gidanku uwar haka,amma dayake dan iska ne ba mutumin arziki bane yana jin bakya gida ya kwaso jiki ya taho Fatima tace angrily dan gabadaya haushin maza takeji,gani take duk halinsu daya,mashida mamakin maganganun,da Fatima taringa yi,haba Fatima ina laifin mai sanka,yadamu da damuwarka,har yataso daddaren nan dan ya duba Anty tasleem,ya dubaki dai ba Anty tasleem ba,kema kibiyewa samarin zamanin nan sukai su baro,kema sun kai ki sun baro ne,mashida ta ce cike da jin haushin maganar Fatima,akwai tsinanen daya isa ya kaini ya baro ai ko uwarsa ma tayi kadan,fada miki dai nayi kiyi taka tsan tsan,yanda kike acike nan,maza jikinki zasuyi ta hari,hmmm Fatima kenan bari na kyalle ki dan naga zuciyarki take kusa dinan nima gab kike da ki zageni,tabe baki tayi wanan kuma kanki akeji,wayar mashida ce tayi ringing, tadauka,ka karaso ne,ee na karaso,OK gani nan zua,ta katse wayar habibaty dan Allah rakani muje inshigo dashi,tunda banida aikin yi ba,narakaki,haba Fatima wanan wulakanci ne,ina laifin nazo duba yayarki,har kwana zanyi,saurayina ma yazo amma ki rasa da mai zaki sakamin sai bakakken maganganu,idan zaman nawa bakyaso sai intafi gida,amma ba wai dan kina cikin bacin rai kiringa sauke fushinki akaina ba,natafi nashigo dashi inkin ga dama ki ci mai mutunci yanda kika cimin mutunci,ta bude kofar ta fita,Fatima kua ta girgiza kai,dan tasan mashida tayi nisa,amma bazata bari ayaudareta yanda aka yaudari tasleem ba,mashida na zua wajen izz jingina tayi da motarsa tasakar masa murmushi,shima ya sakar mata murmushinsa mai sawa taji takara sansa,shigo mana kika tsaya Daga waje, aa kai dazaka fito mu karasa ciki ka duba yayata,nasani at least kya shigo mu gaisa,mun ta gaisawar kenan,hmm Bby kenan ni nadade dasani bakya sona,baki yarda dani ba,nikadai ke kida na nake rawana daka shiga mota sai na cinyeki,haba swthrt wlh bahaka bane gani nayi dare nakara yi shiyasa nace ma mushiga ciki ta bude motar tashiga ta zauna,am sorry pls,tace tana langwabar dakai,wani irin kallo yaringa jifarta dashi, daya sakar mata kasala,ga kamshin turarensa mai tada hankali,sunkuyar dakai tayi tana wasa da zoben hanunta,Bby yace cikin sanyin murya,muje nan kasa ki karawo antynm wani Abu duk da nataho mata da kayan dubiya nasan kinfini sanin abinda takeso muje ki siya mata,aa no need, ka wahalar da kanka Wanda ka kawo mata ma ya isa mungode,dago da habarta yayi ,mashida kinsan inasanki kua,dago da hanunta yayi yasa akirjinsa kinga yanda zuciyata bugawa,sbd San danake miki, pls kisoni yanda nakesanki,ganin ta lumshe idanta,ne yabashi damar hada bakinsa da nata, sai da suka dau tsawon minti biyar, ya cikata yasa, zura hanunsa bayan kujera yadauko wani katon Leda ya ajiye akusa da mashida, ga wanan yadauko rafar en dari Dari yadora akan ledar,pls kibawa yayarmu wanan ba yawa,mum dina tana jirana yanzu haka,amma I promise you gobe dasafe zanzo indubata,Daga nan ma sai nakaiki gida, haba izzadeen, inbaka shiga ba bazanji dadi ba dan nagama gayawa sister ta zamu shigo tare kaduba ta, pls swthrt gobe I promise you zanshigo,to shikenan sai da safen tace tana daukar Ledar daya ajiye mata agefenta,ta ajiye masa kudin,and what is the meaning of this, yace yana kallonta,hidimar tayi yawa,aa u deserve mur dan that, pls take it,dauka tayi tace tnx gudnyt,tana kokarin bude kofar,mota ta fita, yarike hanunta,not even a Peck,murmushi tayi tamai kiss a kumatu,ta fita Daga motar, tana Daga mishi hannu,har sai da ta daina hango motarsa,tana juyawa taga Fatima atsaye*....
[2/14, 4:12 PM] Maman binafahπŸ’ž: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š



Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login