Showing 75001 words to 78000 words out of 124539 words
wanan simi simin datakeyi na gulma ne,inbahaka ba ai bai kamata ta biyoshi ba sai tabi motar en gidnsu,ita in aka mata haka ai bazata ji dadi ba wayanda basu san mai mata Aunty tasleem zata aura ba kinga kua yau zasu sani,hmm kinfiye mita wlh,dan Allah ki hau mutafi ana can ana jiranmu,Mashida ta shige mota itama Fatima ta shige,Mashida taja su suka tafi,tasleem kua tana shiga motar tazauna ta sunkuyar dakai,Yusrah Ce ta gaisheta ta dago tana amsawa da murmushi afuskarta,el Bahrain kua still kallonta yake yace Amarya kinyi kyau,bata Ce mishi komai ba inbanda sunkuyar dakai datayi,kamshin turarenta ya cika motar,lumshe ido yayi dan kamshin jikinta yafara jefa shi awani yanayi,Yusrah ma sunkuyar da kanta tayi,ahaka suka karasa,bakin hall din suna zua,aunty inna kanwar ummansu tasleem ta karaso,tayi ta musu fadan dadewar dasukayi ana ta jiransu,komawa tayi ciki ta Sanar da masu kidan Amarya da ango sun karaso,Dj suka saki kidan amarya da ango masu kidan police band suma,kawayen fatima sa mashida ne sukayi ta fitowa masu anko,kusan su 30,su goma goma ankonsu iri daya haka ma dinkinsu,layi sukayi,suka sa ango da amarya atsakiya,adai dai lokacin da su fatima suka karaso,mashida ta dauko wani basket mai dan girma takaraso wajensu,tabi kawayensu suka ringa diban Abu mai kyalli da ake watsawa Amarya da ango,inda Fatima ita kuma tadauko spray mai kumfa guda hudu ta rike biyu tabawa mashida biyu suka fara fesawa,masu video coverage da masu hotuna sunfi akirga,sai video da hotuna suke, inda Yusrah tazaro kudi apurse dinta en Dari Dari taringa lika musu, el Bahrain yaringa sakar mata murmushi, izzadeen daya Dade da zua shida suhaima,shima mikewa yayi yaje yafara musu liki,yana liki yana kallon tasleem,aikua nan take ran el Bahrain ya baci,tasleem da tunda suka nufi hall din ta sunkuyar dakai,tanajin kamshin turaren izzadeen ta gane,duk da bata dago ba,gabanta ne yahau faduwa,Fatima kua wani mugun kallo,ta ringa yiwa izzadeen bashiri ya bar gurin yakoma yazauna,ahaka suka karasa inda aka tanadarwa Amarya da ango su zauna,dakyar aka yiwa masu video da hotuna dasu koma gefe,aka bukaci abokin ango yafito yabude taro da addua,Fatima karasawa tayi gurin mc din tafada mishi sunan abokin el Bahrain daya tukosu,alee,aka kirashi shi yazo ya bude taro da addua,aka fara gudanar da shirin cikin inda Fatima tabada tarihin yayarta da turanci,alee yabada na ango da larabci aka ta tafa musu Yusrah kua dama suna shigowa,wata er uwarsu tasleem ta ruko hanunta,takai ta ta zauna acikinsu wayanda ma basu Santa ba,aranar suka ganta,sukayita yaba hnklinta,suna musu fatan zaman lafiya,izzadeen kua,gabadaya ji yayi ya takura sabida mugun kallon da Fatima take jifansa dashi,tex yayiwa suhaima yace ta tashi su tafi,dan yana gudun rashin mutuncin fatima,karta zo ta dizgashi agaban suhaima,suhaima da tunda suka zo,umman izzadeen ta rike hanunta suka zauna aguri daya ta sunkuyar dakai, wai ita kunya,duk da da material tasa ta Nada rosek, sai da tayafa babban mayafi TeX din izzadeen na shigowa,tacewa Umman izzadeen zata tafi dan ummanta tace karta Dade...
[2/20, 4:27 PM] My Mom: šLš
°Lš
°Tš
°š
*written by*
š
š
*sadnaf*š
_dedicated to Zainab zee zee thanks for your love and support_š
Page 106
ummansu izzadeen bahaka taso ba,so tayi suhaima ta tsaya sugaisa da mahaifiyar el Bahrain,amma hka ta hakura,azuciyarta tana kuma ganin irin tarbiyar data samu a gidansu,suhaima ta mike ta nufi gurin izzadeen, yana hangota ya taho,suka hadu,yace mata suje tayiwa ango da Amarya Allah ya sanya alheri,suka nufi wajensu,suhaima kusa da tasleem ta tsaya ta rukufa tana yiwa tasleem Allah ya Sanya alheri,kallonta tasleem taringayi dan bata Santa ba,kawai ameen take cewa tana juyawa taga izzadeen yakura mata ido,saurin dauke idnta tayi ta kalli el Bahrain daya daura fuska,izzadeen kusa dashi shima yakoma yana murmushi, ya sunkuya dai dai kunansa,"abokina ina tayaka murna fa,kasamu tasleem amatsayin mata dan nasan zaka sha dadi,sai dai kuma kash ba buduruwa bace,nariga ka saninta,yaja da baya yana masa murmushi,wani irin zafi zuciyar el Bahrain yaringa masa jijiyon kansa suka tashi,idansa ya rine,taho mu tafi bbyna yacewa suhaima,yana kallon tasleem yana cije lebe,tasleem kua tunda ga izzadeen yanawa el Bahrain magana akunne hankalinta ya tashi,dan zuba musu ido tayi,tana ganin yanayin el Bahrain tasan izzadeen yakuma shuka masa tsiya,bin bayansu tayi da kallo har suka bar hall din,tadawo da kallonta kan el Bahrain daya ci kunu,sunkuyar dakanta tayi hawaye na Neman zubo mata jitayi mc na Neman Amarya da ango su fito suyi rawa,kasa tashi sukayi,har sai da aunty inna,tazo taja hanun tasleem tamike, el Bahrain ma yamike yabi bayansu,duk abinda akayi a idon Fatima ta baya tabi taje ta tsaya ajikin motar izzadeen, yana dosar inda yayi parking, yahango fatima ajingine ajikin motarsa,gabansa ya fadi,yasn yau Fatima zata karta masa rashin mutunci,agaban suhaima,tsayar da suhaima yayi yace ta tsaya yana zua, bangane in tsaya kana zua ba wacce waccan din? Pls jirani dai ina zua,yace yana dosar inda Fatima take atsaye rai abace,wani wulakantaccen kallo yayi wa fatima,ke kinfara crossing limit dinki dan ina kyalleki bawai shi yake nufin ina tsoronki ba,yanzu dakika zo kika tsaya ajikin mota ta zki Iya gayamin mekikeso? Fatima Kyalkyalewa tyi da daria,aa babu shaka dan akuya,dan bunsuru mazinaci,wuyanka ya isa yanka,shiyasa har zaka Iya budar baki kamin maganar banza,to bari kaji ingaya maka,wlh kafita Daga harkar Aunty tasleem in bahaka ba wlh zakayi mamkin abinda zan maka,ba abinda zaki Iya yi dan nariga nagama daku nariga namuku illa,kai din banza kai din wofi daka isa ka gama damu dan iska karamin alhaki,Daga hannunsa yayi da niyyar kwada mata mari,yaji anruko hanunsa,karka sake hanunka ya taba fuskarta,dan iska dan akuya,mashida tace tana wurgar da hanunsa,kawata ai dan kin barshi ya mareni,da wlh kap danginsa sai andauresu,mugun harara yaringa binsu dashi,kubar min jikin mota ko na takaku,kai din banza da zaka takamu,Fatima tace tana cire takalmin kafarta,mashida ma haka,ganin ba karamin aikinsu bane su kwada mishi takalminsu,yasa ya juya yace suhaima taho mu tafi yace dkarfi yanda zata jiyoshi,ya bude motar ya shige, su fatima suka cigaba da zaginsa fatima harda dungure masa kai,suhaima karasowa tayi zatashiga motar Fatima tayi sauri ta tareta,ke kuma bar rawar kafa kinsamu mijin aure, wanan jakin ba mijin aure bane dan mugun mazinaci ne,mayaudari,gwara tin wuri kinemi wani mijin,shigo mutafi mana kika tsaya sauraren mahaukaciya,ubanka ne mahaukaci dan iska,shigewa motar suhaima tayi izzadeen yaja motar aguje,dazafin nama Fatima tadauki dutse ta jefawa motar izzadeen, aikuwa yasamu glass din bayan motarsa,innalilahi wa inna ilahi rajiun suhaima tace jikinta na rawa,izzadeen wacece wanan ? Mai hadinka da ita? Ran izzadeen da bakaramin baci yayi ba,juyowa yayi yakalli suhaima da Jan ido,banida da er iska, yayarta Ce tace tana sona dan naki aurenta,nace ke nakeso shiyasa take ta haukan nan,amma shine zata ringa cema mazinaci,to ba mahaukaciya bace tana da tabin hankali fa,haba no wonder, Allah ya kyauta ameen,ahaka suka karasa kofar gidansu suhaima yana shirga mata karya,yasauketa ya wuce gida.
Fatima da mashida hall din suka koma, ran Fatima abace,dakyar Mashida ta rarrasheta tasauko, elbahrain kua tin lokacin da suka tsaya afilin rawa ransa abace yake, sai da Yusrah tazo tana musu liki,tana dan taka rawa yafara murmushi, sabida burgenshin datayi yasa hannu a aljihunsa ya debo yan Dari bibiyu yafara lika mata, ai kamar zuga mutane yayi,suka taso suka fara yiwa Yusrah liki,jikin tasleem yabi yayi sanyi, ganin an rufu anayiwa Yusrah liki yasa yakoma kan tasleem, mutane ma suka kara komawa kan tasleem ahaka akayi ta musu liki sanan suka koma zauna,ahaka akayi ta gudanar da bikin cikin farinciki da walwala,har aka tashi,el Bahrain suka je suka sauke tasleem,suka wuce gida..
[2/20, 4:29 PM] My Mom: šLš
°Lš
°Tš
°š
*written by*
š
š
*sadnaf*š
Page 107
Tasleem suna sauketa dakin datake kwana agidan bilkisu ta wuce ta wurgar da komai na hanunta ta rushe da kuka,kuka taringayi sosai,Fatima ta tura kofar tashigo,aunty meyesa kike kuka,Fatima tace tana karasawa inda take ta ruko hanunta,fatima ina cikin tashin hankali,ina cikin bakin ciki,Allah ne yasan ranar dazan daina kunsar bakin ciki,nikuma irin tawa jarrabtar kenan,wai maye faru ne Aunty? Tun ba,aje ko,ina ba,el Bahrain yafara wulakantani,wulakanci kuma,ee wane irin wulakanci yamiki,bansan mai izzadeen yagaya mishi ba,tindaga lokacin ya canza min yanzu ma da muka taho shareni yayi yana kula matarsa,meyesa izzadeen yakeso yagani abakin ciki ne? Ya lš
°lš
°tš
° min rayuwa yanzu kuma yazo yana bibiyata da sharri,dan nasan bakaramin magana yagaywa el Bahrain ba,karki damu Aunty nayi maganin dan iska duk abinda akayi a idona ne,laifinki ne tun farko da baki bari nadauki kwakwaran mataki akan izzadeen ba,amma karki damu nayi maganin dan iska,kuma kiyi hkuri da abinda el Bahrain yamiki watakila bakaramin bakar magana izzadeen yamishi ba,amma nasan ransa ne abace inya huce zai kiraki,tana rufe baki kiran el Bahrain ya shigo wayar,alokacin yusrah ta shige gida,shikuma ya zauna a mota dan yakira tasleem dan haka kawai yaji kamar bai kyauta mata ba,ungo aunty kidaga gashi nan yana kiranki,ni nasan bacin rai ne yasa yamiki hka,dagwa tasleem tayi,yanajin muryarta yasan tayi kuka,heart beat,naam ta amsa da muryar kuka,lumshe idansa yayi so da tausayinta na ratsa shi,nasn namiki laifi kiyi hakuri dan Allah, kinsan dan Adam ajizi ne bansan yanda akayi nabari izzadeen yabata min rai ba,LA,akari daya kamata inyi da ba san aurena dake yake ba,kiyi hakuri kinji,fashewa tayi da kuka,pls heart beat kukanki na tabamin zuciya,wlh ba yanda zaayi na bata miki rai da gangan,kinji,naji,bakomai ya wuce,amma ina Neman alfarma karinga kai zuciyarka nesa,dan bnida kowa sai Allah sai kai,dan Allah karka wulakantani,wlh abinda yasameni kaddara Ce,tace cikin sheshekar kuka,heart beat,trust me,insha allahu bazan taba wulakantaki ba kinji,ahaka yayi ta rarashinta,yana kwantar mata da hnkali har sai dayaji tafara kyalkyale dariya sanan yayi mata sallama, yashiga cikin gida,ya nufi bangarensa dan yayi wanka dan bakaramin gajiya yayi ba,yana fitowa Daga wanka,doguwar Riga ya zura ya rama salollin da ake binshi,ya mike yanufi dakin yusrah, tura kofar yayi da sallama,ta amsa tana sunkuyar dakai,dan tana fitowa Daga wanka ya shigo,Daga ita sai towel,Iya cinya,badama takoma cikin bandakin,dan bakaramin warning yamata ba yace ko ayaya yaganta ta daina guduwa dan shi mijinta ne,ganin ta sunkuyar dakai taki motsawa Daga inda take yasan kunya ne yasa ta kame aguri daya,kan gadonta ya wuce yaje ya kwanta yayi rub da ciki,hakane yabata dama taje tayi shafe shafenta dasauri,taje tasaka wani pink din sleeping dress Riga da wando,ta nufi kan gado tahau tazauna," yaya ka gaji ko? Juyowa yayi yana kallonta,sunkuyar dakanta tayi dan wani irin sexy kallo yake mata,hannu yamika mata alaman ta taho,mika masa hanunta tayi,yajanyota dakarfi,tafada jikinsa,kiss yafara mata akoina na jikinta,romancing dinta yafarayi sosai,sabida fita hayyancinsa dayayi baisan lokacin daya cire rigarsa ba,Yusrah kua jikinta ne yafara rawa,dan yau el Bahrain wasani dayake da ita,ya girmama tunaninta ji tayi yazame mata dogon wandon datasa,dan dama ya Dade da cire mata riga,jin datayi yana kokarin cire mata pant ne yasa ta rike hanunsa gam jikinta sai karkarwa yake, dagowa yayi da runanin idansa yana kallonta," Yusrah"" yakirata muryarsa na rawa,Dan Allah kibarni yau inkarbi hakkina ina cikin wani hali,namiki hakuri fa har tsawon lokacin nan ban karbi hakkina awajenki ba,shiru tayi bata cemasa komai ba,shikua ganin hakan yasa yacigaba da aika mata sakoni jikinsa na rawa, ganin Ya zame mata pant,ne yasa ta fashe da kuka,cigaba yayi da abinda yake, ganin yana kokarin cire gajeran wandansa ne yasa tayi sauri ta ruko hanunsa " yaya Dan Allah kayi hakuri wlh banida kwari, katuna alkawarin daka min,kallonta ya tsaya yi,ya fusge hanunsa Daga rukon data mishi, yadaga ta,yakoma gefe ya kwanta yana maida numfashi," kayi hakuri ina bata ma rai,na amince,tace kwalla na zubo mata,idansa na rufe yake magana,karki damu Yusrah raina ba a bace yake ba,kwantar kiyi baccinki,zata yi magana yace shhhhh banasan musu, kwanciya tayi tajanyo bargo ta luluba,tayi sauri tasa pant dinta ta rufe ido,murginawa yayi kusa da ita,ya rungumeta,yana allah Allah gari ya waye,adaura mishi aure da tasleem gobe ta tare ta magance mishi matsalarsa dan shi kadai ne yasan halin dayake ciki,ahaka wahalallen bcci yayi awon gaba dashi cike da mafarkin tasleem..
[2/20, 4:29 PM] My Mom: šLš
°Lš
°Tš
°š
*written by*
š
š
*sadnaf*š
*huuh na sadaukar da page dinan ga dumbin masoyana masu san novel dina, masu kirana awaya da text suna min fatan alheri,gaskia naji dadin adduar da wata baiwar Allah tayimin Allah ya amsa adduarki,ina kaunarku yanda kuke kaunata da kwarin gwiwanku komai ke tafiya dai dai ngd kwarai dgsk*š
Page 108
Tun karfe hudu yafarka ya nufi dakinsa dan yayi wanka dan mafarki yayi da tasleem,wanka yayi ya daura alwala ya fito,yazura doguwar Riga yadauki wayarsa yakira tasleem,alokacin tasleem itama idanta biyu,tana tunanin nan da en awani tazama matar el Bahrain finally dai ta rayya sunna manzo saw,burinta kenan arayuwa duk abinda zatayi babu haramci bllantana tayi tunanin ta aikata zunubi,jin kiran el Bahrain ya shigo wayarta ne yasa tayi sauri tadauka tana murmushi, sallama tayi mishi ya amsa,"dama idanki biyu,umm,mai yasa bkiyi bacci ba,nayi bacci mana farkawa nayi,dan nafara jin kiraye kirayen sallah,heart beat nan da en awani kinzama mallakina,na matsu gari ya waye, hmm hakane,ina Aunty Yusrah tana dakinta yanzu zanje in tasheta,wai dama ba aguri daya kuke kwana ba? Eee tana dakinta ina dakina,wani dadi ne ya lullebata taji abinda yace,heart beat ki tashi kiyi alwalar ki tabbata kinyi mana addua,insha Allah zan mana,yauwa amaryata sai nakiraki,ya katse wayar ya nufi dakin Yusrah dan ya tasheta,yana tura kofar,tana bude ido,"tashi kiyi sallah" to yaya tace,shikuma yakoma dakinsa,dan yayi nafila,kafin ya tafi massalaci.
Gari na wayewa karfe 8 suka bar gidan shi da Yusrah suka tafi gidansu,dan anan zai shirya sutafi daurin auren,karfe 9 kofar gidansu tasleem yafara cika da jama,a dan karfe goma za adaura auren, a babban masallacin dake kasan layinsu dan babu wani tazara Daga gidansu zua masallacin,tasleem kwalliya tayi dawani farin shadda anyi mishi aiki da blue din zare,bakaramin kyau tayi ba,inda aka Dora mata alkyabba blue mai adon fari,bangaren ango el Bahrain kua kwalliya yayi da farar shadda,anyi mishi aiki da bakin zare ya kafa hula,gashi kansa ya sha gyara,bakramin kyau yayi ba,abokanansa sai tsokanarsa suke da ango Yusrah da tasleem sai washe baki yake, karfe 9 : 30 suka firfito suka fara hawa mota suna tafiya,ciki kua harda su alhajin el Bahrain da abban Yusrah,su el Bahrain sune karshen tafiya,unguwarsu tasleem acike yake dam da Jamaa dan babu gurin parking ma agefen titi akayi ta parking, ahaka su el Bahrain suka kut kutsa suka samu karasawa massalacin da za,a daura auren,izzadeen kua kin zua yayi dan kwana yayi yana jin haushin el Bahrain, dan gani yke duk shine yahana shi rawan gaban hantsi,aranar hotunan tasleem yayi ta gani awaya,yana Tina lokacin dasuke tare,karfe goma dai dai dumbanin jamaasuka shaida daurin auren kamal da tasleem,akan sadaki dubu hamsin,inda abban Yusrah yazamewa el Bahrain walliya el Bahrain bayan anfito Daga masallacin mutane nata gaisawa massalacin ya shiga yayi sujadar shukur yana mai godewa Allah burinsa daya cika masa na auren tasleem, haka ma abun yake awajen tasleem tana juyowa a alasifaka ance fatiha,tayi sujadar shukur,tana yiwa Allah godiya dya nuna mata aurenta,su Fatima dake dakin suna kwalliya,suna gnin lokacin datayi sujada,suka cigaba da kwalliyarsu dan Fatima tasan indai wani abun farinciki yasamu tasleem sai tayi sujadar shukur,ganin ankusa Rabin awa bata dago ba yasa hankalinta yafara tashi,dan har ango da abokanansa sun fara shigowa,suna gaida mutane, wajen tasleem ta nufa,ta kurawa bayanta ido dan taga tana numfashi dan har ga Allah ta tsorata,ganin tana numfashi ne yasa hankalin Yusrah ya kwanta, aunty inna ce ta leko dakin tace tasleem tazo angonta na Neman ta,ta juya ta tafi,sai da aka samu wani minti ashirin din sanan tasleem ta dago,mikewa tayi tanufi wajensu Fatima," Aunty tundazu fa su el Bahrain suka shigo suna nemanki ina ganin hotuna zakuyi,zatayi magana aunty inna takara lekowa tayi musu magana,bayanta tasleem tabi,tana sunkuyar dakai dan wani kunyar el Bahrain taji tanaji,suna karasawa inda su el Bahrain ke tsaye Ana ta musu hotuna da danginsu tasleem, taja ta tsaya har sai da wata ta janyo hanunta ta shiga hotun akayi ta daukarsu,el Bahrain kua dan farinciki kasa rufe bakinsa yayi,ahaka sukayi ta hotuna har sai da abokanansa suka ja shi suka ce yazo su tafi ana nemansu agida yahakura Dan mudubi yamayar da tasleem sabida tsabar
Kallonta dayake wani kyau yaga tamasa na musamman..
karfe hudu na yamma aka fara shirye shiryen kai Amarya tasleem Inda umma tajata daki takara yiwa tasleem nasiha,takuma roketa da karta sake taringa boye mata halin datake ciki,kuka sosai tasleem ta ringayi ind yayan abbanta baffa shima yamata nasa nasihan,anzo fito da ita suka rungume juna itada fatima sukayi ta kuka gwanin ban tausayi,dan bakaramin shakuwa sukayi ba,dakyar aka rabasu,aka sa tasleem a mota,dan fatima kin zua tayi tace sai anjima zataje tunda agidan el bahrain zasuyi sister eve, dan guri taso kamawa el bahrain yace ayi agidansa,haka aka mika tasleem gidan mijinta,inda aka dankata ahanun Yusrah,amatsayinta na uwargida,aka taru akayi musu nasiha sosai,sanan aka nufi sama da ita,fadar haduwar bangaren tasleem bata lokaci ne,amma Iya haduwa kam yahadu,inda en rakiyar Amarya suka yi ta shiga koina suna kashe kwarkwatan idonsu,dakyar suka yrda suka tafi,dan sai da aka fara musu horn suka futo suna tafiya,aka bar Daga tasleem sai mashida,bayan kowa ya watse,masu decoration suka fara aikinsu na decoration dan