Showing 84001 words to 87000 words out of 124539 words

Chapter 29 - LALATA BOOK COMPLETE DOCUMENT By Sadnaf .txt

Sadnaf   

11 Dec 2024

9271

yayi wasa da ita inya samu biyan bukatarsa shikenan baya la,akari da halin datake ciki inda tafara tunanin ko dai kyankyamin ta yake shiyasa bayaso ya sadu da ita,ahaka take cikin damuwa tabar komai aranta,ana saura kwana biyu yabar wajen tasleem, aka fara bikin izzadeen, inda el Bahrain yayi ta zirga zirga inya fita dasafe baya dawowa sai dare dan party izzadeen yahada wajen kala hudu,inda suhaima ta nuna arage yayi yawa yace bai yarda ba kamar bikinsa ace baayi parte parte ba ai bazai yiwu ba,anzo anyiwa suhaima Jere agidanta dake kallon gidan el Bahrain,komai na gidan iri daya ne,inda el Bahrain yanemi su tasleem su shiga su tayasu jera kayan tasleem taki zua sai Yusrah Ce taje,tsadaddun kaya suhaima ta siya,na zamani ba laifi kayan sunyi kyau akasa aka jera mata kayan,inda izzadeen yahada sama,hajyarsu el Bahrain Ce tadauki nauyin yin mother's night dan tace izzadeen danta ne shima,anyi kamun suhaima a season 7 restaurant, inda amarya tahadu tana kyalli ko ina na jikinta sai daukan ido yake Yusrah kawai Ce taje kamun dan tasleem cewa tayi bazata je ba,bayan angama kamu izzadeen yazo wajen suhaima,tafito ta sameshi amota alokacin bata cire kayan jikinta ba,zuba mata ido yayi yana kallonta,dan wani haske takarayi ta ciciko,wanan kallo haka kamar yau kafara ganina tace tana jingina ajikin motarsa,hmm bbyna kinga yanda kika kara kyau kua,ga wani kyalli dakike,pls mene sirrin? Bawani sirri fa gyaran jiki kawai aka min,tace tana duba jikinta,kurawa kirjinta ido yayi dayafi tafiya da imaninsa,nan da nan hankalinsa yafara tashi,jiyayi kamar yakamota ya rungumeta dan dai kawai suhaima zata Iya mishi wata fassara da ya rungumeta yaji dadi,dan ya Dade rabonsa da mace shiyasa duk yabi ya matsu adaura musu aure,dan yasan ranar bazai Daga mata kafa ba duk da virgin Ce kwana zaiyi yana Abu daya,bbyna gaskia na matsu ayi aurenmu wlh kamar injawo ranar,lailai kam inka kwantar da hankalinka jibi an daura mana aure,cije lebe yayi ya kanne ido daya,kishirya nuna min soyayya ranar ki ajiye wanan kunyar taki agefe,Allah ya nuna mana rai da lafiya,ahaka suka cigaba da hirasu cikin so da kauna,washegari tun karfe 7 aka fara tafiya mothers night din da hajiyarsu el Bahrain ta shirya a Chinese restaurant, inda Amarya da ango sukayi shiga kusan iri daya,izzadeen na sanye da dakakkiyar shadda Marun da bakin hula,suhaima kuma tasa marun din material da bakin gwagwaro kasancewarta fara bakaramin amsarta kayan yayi ba,el Bahrain dakyar yasamu yashawo kan tasleem taje dan sai daya nuna mata bacin ransa yace kuma rashin zuwanta zai Iya sawa azargi wani abun tunda hajiyarsa Ce tahada,tasleem sai data gayyaci Fatima sabida tsaro,itama Fatima ta gayyaci mashida,anfara gudanar da biki inda aka nemi abokin ango yazo yabada tarhin ango,el Bahrain ya fito yabada tarihin ango harda fadan kyawawan halinsa,Fatima da tasleem sakin baki sukayi suna kallon el Bahrain,shi kuma izzadeen yaji wani dadi yakamshi dan an yabi halinsa dan yasan suhaima zatayi murna tasamu miji nagari,bayan el Bahrain yagama bada tarihin ango aka bukaci kawar Amarya tazo ta bada tarihin Amarya,wata kawar suhaima itama ta fito tabada na suhaima, takoma ta zauna,Fatima sai hararan izzadeen take duk da ba kallonta yake ba dan bai Masan sunzo ba,mc ne yabukaci Amarya da ango su fito suyi rawa,suka fito tsakiyar fillin el Bahrain yafara musu liki,hajiyar el Bahrain da Umman izzadeen suma suka fito suka fara musu liki,Yusrah da tasleem ma fitowa sukayi suka ringayiwa hajiyar su el bahrain liki,izzadeen yazubawa tasleem ido.
[2/20, 5:07 PM] My Mom: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š


*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž










Page 117


tasleem kan suhaima takoma tafara mata liki,tana Daga kanta suka hada ido da izzadeen wani mugun harara ta watsa masa tabar filin,el Bahrain kua duk abinda ake a idonsa ne,ganin tasleem tabar fillin ne yasa hankalinsa kwanciya,Fatima kua tunanin abunda yakamata tayiwa izzadeen take,mashida tayiwa rada akunne suka tashi suka nufi filin rawan alokacin abokanan izzadeen keta liki su el Bahrain sun bar filin, da rawa suka karasa filin,izzadeen na ganinsu gabansa yafadi dan yasan akwai abinda zasuyi na mugunta tunda suka zo,suhaima kua tana ganinsu tagane su, liki Fatima da mashida suka fara yiwa suhaima, fatima taje Daga gefenta tadan sunkuyo yanda suhaima zata ji mai take cemata,kindai dage sai da kika auri dan akuyan nan shawarar dazan baki shine karki yarda yazo kusa dake batare da anyi mishi gwajin HIV ba, shawara nake baki dan bakisan wanene izzadeen ba tace mata,tabar gefenta sai data watsawa izzadeen wani mugun kallo taja hanun mashida suka bar filin,izzadeen kua hankalinsa atashe yake dan baisan mai Fatima take gayawa suhaima ba,suhaima ma kua tunani tafarayi HIV kuma,akwai matsala,ahaka aka gama gudanar da bikin, inda aka ci aka sha akayi hotuna,ango kua hankalinsa kasa kwanciya yayi sai dasu fatima suka tafi hankalinsa ya kwnta,bayan antashi wani abokinsa ne yaja motarsa suka fara kai suhaima gida,tazo fita Daga motar yake tambayarta mai Fatima tace mata dazu,tace mishi haukanta ta fada mata, ba yace tana da tabin hankali ba,washe bakinsa yayi yace wlh tabin hankaline da ita,duk abinda zata Ce karya takeyi dan kawai bai auri yayarta bane shiyasa take hauka,tace tasani shiyasa ma bata damu ba,suka dan taba hira tasauka ta shige gida,tana shiga dakinsu,ta wurgar da pox din hanunta tafara safa da marwa adakin,dagaske ne izzadeen mazinaci ne yana dauke da cuta,aikuwa idan haka ne dole nayi taka tsan tsan,gobe in aka kaini bazanyi saurin yarda dashi ba,dan bazan zo yasa min cuta abanza ba tace tadauko wayarta takira alhaji tanimu,yana dagawa yace Amarya kinsha kamshi,alhaji gobe ne fa daurin aure dan Allah inaso kazo dan bana so yayyena sugane kai ba babban kawata bane,karki damu zanzo insha allah,zanyi missing dinki zanga zanga,dayake haka yake cemata sabida tana da kirji sosai ai nima zanyi missn dinka amma kar ka damu zan ringa kiranka awaya,toh shikenan ba damuwa,sai nazo daurin auren goben, Allah yakaimu,ta katse wayar,








Washegari karfe 11dubanin mutane suka sheda daurin auren izzadeen da suhaima,akan sadaki dubu dari,izzadeen sai washe baki yake yana gaisawa da mutane aransa kuma yana Allah Allah dare yayi akai masa amaryarsa,bayan daurin aure gidansu el Bahrain suka wuce inda el Bahrain yayi organising reception, anan akayi hotuna akaci aka sha,karfe 4 aka Kai Amarya,bayan tsofaffin sun tafi kawayen amarya suka fara shirin tafiya picnic din da izzadeen yahada atahir guess palace,Amarya shigar wani doguwar rigar ready made tayi pink ta yafa wani net,izzadeen kuma yasa bakin suite da neck tie pink,bakarmin kyau sukayi ba,el Bahrain kua kin zua yayi,dan yace Wanda yaje ma sun isa,ahaka akaje aka ci aka sha,akayi hotuna izzadeen sai rungume suhaima yake ita kuma tana dan tureshi,karfe 9 suka tashi, izzadeen yasako amaryarsa amota,ahanya ya tsaya ya siyo musu kaji da lemona,ya siyi power horse guda biyu,suka tafi ,awani chemist ya kuma tsayawa ya siyi wani tabs na Karin karfiπŸ˜‚πŸ˜‚ suka tafi gida,suna zua gida ya shigar da motarsa ya kulle gate,yazo ya sameta atsaye ajikin mota,yace muje ko,yabude bayan mortar yakwaso ledojin sukayi cikin palon,zama tayi akasa,ta sunkuyar dakai tana murza hannunta,ajiye ledojin hanunsa yayi yazo ya durkusa agabanta,bbyna wai yana ga kina Abu kamar bakida lafiya yace yana ruko hanunta,kara sunkuyar dakanta tayi tace lafiyata kalau,kodai yunwa kike ji dan naga dazu baki wani ci abinci ba,bari nadauko plate injuye mana kaza muci dan nama san yunwa kike ji,ya mike yanufi kitchen dan yadauko plate, suhaima haka kawai taji jikinta yayi sanyi data ga rawar kafar dayake akanta dan tun amota taga ya sha power horse, tunani take,inyazo yajita abude yazasu kare dashi gashi Fatima tace mata yana dauke da cuta,yanzu ya zatayi,dawowa yayi da plate ahanunsa tumbler cup,ya ajiye agabanta yadauko ledar yazo ya juye kazar,ya zuba yoghurt mai sanyi a tumbler cup yace bismillah,ganin taki motsawa ne yasa ya dagota yadorata acinyarsa ya cire mata net din data rufe jikinta dashi,waw yace dayayi tozali da na fulaninta,yakai musu kiss,yadago yana kallonta har idansa yayi ja,Allah yamiki sura bbyna arayuwa inaso inga mace tanada dukiyar fulani,bude bakinki yace alokacin daya dauko kaza yana kaiwa bakinta,bude bakinta tayi ahankali yasa mata kazar,ahaka yaringa bata yana shinshinata yana mata kiss,har tace ta koshi sanan shima yaci,Ture plate din yayi gefe yace bbyna muje mu kwanta dan naga alaman kin gaji, dauketa cak yayi hanyar dakinsa da ita,akan gado ya direta,yafara cire kayan jikinsa,binsa tayi da kallon mamki,yana gama cire wandansa ya nufota gadan gadan, mikewa tayi tace yahaka izzadeen ko sallah da akeyi na godiya ga Allah bazamuyi ba,bbyna na manta ne wlh amatse nake ne shiyasa duk kinbi kin rikitani,bari inyi sauri inyo alwala muyi sallar yace yanufi bndaki dagudu,bin bayansa suhaima tayi da kallo tace turkashi akwai matsala..
[2/20, 5:07 PM] My Mom: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š


*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž






Page 118


Tana ganin ya shige bandakin ta tashi da sauri ta bar dakin, tashiga daya dakin ta kulle,ta jingina ajikin kofa ta dafe kirji dan ta tsorata da izzadeen bawai dan tana tsoron ya kusanceta ba sai dan tana tsoron cutar da ake Ce yana dauke dashi,izzadeen kua agagauce yayi alwala ya fito,kan balai,ni suhaima zatayi wa wayyo ta gudu,Barin dakin yayi da gudu ya nufi daya dakin yaje yana kwankwasawa,suhaima pls ki bude min karki min hka,bugawa yake da Iya karfinsa ganin ko alama budewa batayi yasa yayi sama da gudu yaje ya dauko bunch of keys din gidan yazo yayi ta gwadawa har sai daya bude,shigewa yayi da sauri,yanufi wajen suhaima dake kokarin shiga bandaki,taku biyu yayi yakamota,haba suhaima yazaki min haka,kinsan yanda nadade ina fama da sha,awarki azuciyata yace yadauketa cak yayi kan gado da ita,yafara kokawar cire mata kaya,dan Allah izzadeen ka kyalleni ko sallar bazamuyi ba,tace tana fashewa da kukan munafirci,yi hkuri bbyna nasan tsoron mai kikeji, ahankali zan tafiyar dake bazan ji miki ciwo ba,fatana dai ki bni hadin kai alokacin da ya gama cire mata Riga,tozali dayayi da manya manya nonuwanta ne yasa yarikice jikinsa yafara rawa,rungumota yayi yafara kissing dinta yana lashe ta kamar yasamu sweet,cikin minti biyu suhaima ta fita hayyacinta,dan izzadeen A ne ta bangaren nan,ai bata san lokacin data fara mayar masa da martani ba cikin kwarewa,tsayawa yayi cak da abunda yakeyi yadago da Jan idansa ya kalleta yaga idonta a rufe yake jikinsa ne yayi sanyi dayaga yanda suhaima taringa mayar mai da martani yana mamki azuciyarsa,cigaba yayi da abinda yakeyi,har yasamu ya rabata da pant din jikinta ya rungumeta yamata rada a kunne bbyna karki damu ahankali zan tafiyar dake,ahankali yafara kokarin shigarta ji yayi ya shige zuruf batare da ya wani sha wahala ba,kutumar ubancan suhaima yace da karfinsa yana dagata,mai zangani haka,suhaima da jira kawai take taji ya shigeta dan tana balain jin dadin abinda yake mata,bude idanta tayi daya kankance yayi ja dan jarrabawa tace mai kagani izzadeen,wani wawan mari yadauketa dashi dama ke ba virgin bace,tashi tayi cikin zafin nama ta kwada mishi mari taya kasan ni ba virgin bace tace tana daukar pant dinta,in zaki rainawa hankali,inji ki abude, kamar kofar taxi kice min taya nasan ke ba virgin bace,aa kamar kofar gari kajini ba taxi ba,indai kai ba dan iska bane babu tayanda zaayi kasan ni ba virgin bace,kaima din ai ba virgin bane,daya muke dakai, izzadeen kua zuciyarsa bugawa yke kamar zai fasa kirjinsa ya Faso jijjiyoyin kansa ya tashi sabida tsananin bacin rai,fusgota yayi da Iya karfinsa yahadata da bango,Yakama nonuwanta yana murzawa dama ke tantiriyar karuwace kika yaudareni na aureki,dan ayanda najiki keda karuwa babu banbanci dan karuwa Ce zaka shigeta kaji zuruf ka shige,tureshi tayi da Iya karfinta,ta buge gabansa da kafarta,ta diba aguje tabar dakin,ta shiga dakinta ta kulle,izzadeen rike sandar girma yayiπŸ˜‚πŸ˜‚ yana birgima akasa,dakyar ya mike yafita waje yaje yarunga buga kofar dakin suhaima kamar zai balle kofar,wlh sai kin barmin gida na bazaki kwana agidana ba er iska karamar karuwa Ashe duk hijabinan da kikesawa duk na munafirci ne gundumemiyar munafika Ce ke,Kaine dan iska,dan in ba dan iska bane kai babu yanda zaayi kasan ni ba Virgin bace,kuma wlh ba inda zani zama daram wlh,suhaima tace Daga cikin dakin,haushin abinda tace ne yasa yafara tura kofar kamar zai balle kofar,suhaima kua bandaki tashiga da gudu ta kulle tasa sakata,ganin yagwada bude kofar da mukulli,yaji already tabar mukulli ajikin kofar ne yasa ya hakura ya nufi dakinsa ya fara safa da marwa adakin ransa amutukar bace suhaimha dama ba virgin bace er iska Ce,ina murna ni zan bareta a Leda Ashe wani yariga ni impossible, yau sai suhaima tabarmin gidana bari inkira el Bahrain yace yana daukar wayarsa,kiran el Bahrain yayi yaji wayarsa akashe,ya wurgar da wayar ya dafe kansa..
[2/20, 5:07 PM] My Mom: πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š


*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž










Page 119




Bangaren el Bahrain kua aranar Yusrah ta karbi girki tun safe,Taji jikinta yayi sanyi dan ta tuna el Bahrain yace duk ranar data karbi girki zai karbi hakkinsa,inda aranar tasleem da el Bahrain kamar wayanda akayiwa mutuwa dan sun san zasuyi missing din juna especially el Bahrain daya Riga yasaba da jikin tasleem da kamshinta,aranar dukansu kamar marasa lafiya suka wuni kowa da tunanin dayake,tasleem na kwance adaki bayan sunci abinci,el Bahrain ya fita,Yusrah na bangarenta,kiran Umma ya shigo wayarta,tadauka tare da sallama ta amsa, gaisheta tayi,ta amsa tare da tambayar mutan gidan tasleem tace duk lafiyarsu kalau,tasleem dafatan babu wani matsala,babu Umma,tsakaninki da Allah tasleem dan nasanki da zurfin ciki inda akwai karki boyemin ki gayamin bakida sama dani,jin abinda tace ne yasa tayi shiru tana tunanin abinda zata gayawa Umma,ya kikayi shiru tasleem ni nasan da matsala,mijinki ya juya miki baya dan yaga ke ba virgin bace ko? Aa Umma to menene? Bakomai umma,akwai tasleem kidaina kunyata nahadaki da girman Allah, idan baki fadamin ba wazaki fadawa,ya wulakantaki ne daya gano ke ba virgin bace,aa Umma nifa ba abinda ya shiga tsakanina dashi,what! Umma tace tana zaro ido,meyesa to,shiru tayi takasa magana dan tana kunyar tayi irin wanan maganar da Umma,ko dayake bakomai,nasan bahaka kawai ba,ai kina da kishiya bazanyi mamaki ba abinda nakeso dake shine ki kara dagewa da addua kina Neman tsari agurin Allah, sharrin mutum Dana aljan,kiringa kokari kina sallar walha,kiringa azkar,duk lokacin dakika ga kina da lokaci ki kebe adakinki kiyi sallatul tasbihi,insha Allahu,Allah zai biya miki bukatanki amatsayina na mahaifiyarki inadaga nan ina miki addua,sanan rashin kusantarki dabaiyi ba zan turo miki Fatima ta kawo miki sako,karki amfani dashi in yana bangaren kishiyrki kiyi amfani dashi inkin karbi girki kinji ko,to Umma ngd yauwa tasleem dan Allah indan kinga wani matsala ya taso kiringa kokari kina sanar dani dawuri sabida inringa baki shawara kinji ko,insha allahu umma yauwa ki gaida mutanen gidan ta katse wayar wanan kenan


















*9: 30 pm*


El Bahrain na zaune apalonsa na bangaren Yusrah,tasleem da Yusrah na zaune akasa,basu Dade dagama cin abinci ba,suna kallo suna taba hira,tasleem mikewa tayi tace zataje ta kwantar, el Bahrain ya hanata yace tabari sai sha daya,dan bayason ta tafi bai gaji da ganinta ba,tace mishi bacci takeji bazata Iya kaiwa sha daya ba,mikewa yayi yace bari yarakata ya dawo,tayiwa Yusrah dake zaune tamkar Mara lafiya sai da safe ta fita el Bahrain yabi bayanta,suna shiga palonta yajawota ya rungumeta yafara kissing dinta,yadade yana kissing dinta akarshe suka zube akan kujera, heart beat zanyi missing dinki wlh nasaba kwanciya ajikinan naki mai laushi da kamshi, bawani missing dina dazakayi bayan ga matarka Yusrah, tace ashagwabe hawaye na zubo mata,heart beat inba dole ba wlh bana san rabuwa dake ko na minti daya,tashi tayi tace bari naje na kwantar dan nasan Aunty Yusrah tanacan tana jiranka tayi hanyar dakinta,bin bayanta yayi suka shiga dakin yakuma rungumeta,yana mata kiss,dakyar ta kwace kanta,tace mishi ya tafi Yusrah najiransa irin wanan babu dadi,mikewa yayi ya Mata kiss agoshi yace swtdrms heart beat I love you,yace yajuya yabar dakin,yana fita Taji wani kullutu ya tsaya mata awuya,dan wani irin zafi zuciyarta ke mata dan kishi,ganin inta biyewa zuciyarta haka zai ta saka mata abubuwa ranta na baci yasa ta dauro alwala tazo ta tayar da sallah,el Bahrain kua bayan sunyi wanka sun kwantar da Yusrah,tunanin tasleem yafarayi yana juyi akan gado,inda Yusrah ita kuma duk a tsorace take tana Daga karshen gado,ta rufe ido kamar mai bacci azuciyarta kuma tana adduar Allah yasa el Bahrain bacci yadaukeshi,el Bahrain kua tino tasleem dayayi da yanda yake wasani da ita ne yasa hankalinsa ya tashi,juyawa yayi yakalli yusrah data juya mishi baya ya mirgina kusa da ita,yafara kissing dinta yana aika mata da sakoni,sai daya tabbatar yakashewa Yusrah jiki yacire kayansa,yacire wa yusrah kayanta,Yusrah tafara hawaye dan tasan yau babu gudu babu ja da baya,ahankali ya ringa sarrafata,har yafara kokarin shigarta,yaji babu hanya,ahaka yayi ta kokari yaji ina babu hanya,Yusrah kua wani zafi taji yafara ratsata tun bai shigeta ba,ta toshe bakinta da hannu,el Bahrain kua amatsayinsa nafarin shiga,bai taba sanin mace ba,yasa ya shigeta da Iya karfinsa,wani wawan ihu Yusrah tasaki,el Bahrain kuma yace Muhammadu rasullilahi,dayaji ya shiga wani duniya na daban,ihun da Yusrah tayi ne yasa tasleem dake zaune tana Jan carbi ta Mike tsaya Dan ta tsorata,sallati taringayi tana tunanin mai yasa Yusrah ihu,el Bahrain kua rufe ido yayi yana Abu daya,Yusrah kuma takame akwance sai hawaye takeyi,sai daya samu biyan bukatarsa ya dagata yaga aika aikan dayayi,tashi yayi da sauri yana sallati,ya rungumo Yusrah,hawaye na zubo mishi Allah ya miki albarka,Yusrah, Allah yasaka miki da aljanatul Firdausi hakika yau kin faranta min rai,kin yi min kyautar da kudi bazai Iya siyansa ba,I love you Yusrah I so much love yace yana kissing din goshinta..
[2/20, 5:07 PM] My Mom:

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login