Showing 24001 words to 27000 words out of 82877 words

Chapter 9 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2742

kuma nasan ina cikin hayyacina amma na kuka kasa ganewa"


"Ai bansan ka kamuba da ba zansa a maka alluran ba ,da nasan so ne ya harbeka"Daddy yace yana dariya.Shima dariyar yayi,shi dai direba aikinsa yake.




"Daddy ka ga abinda Mummy tayi ko?Yanzu ko mutuwa nayi shikenan sai dai a kai mata gawata ba tare da mun yi ban kwana ba ,tabbas Daddy ka fita ?aunata"Yace yana wani kumbura baki.


"Barni da ita Mubarak zan sameta"

"Tohm Daddy "Cewar Mubarak yana Wora kansa akan kafaWar Daddyn.



Direba na yin parking ya fito ya bubbuWe musu ?ofa, fitowa sukayi mai gadi da sauran ma,aikatan gidan dake wurin suka musu barka da zuwa ,suna kuma yiwa Mubarak sannu da jiki.Daddyn ne ya amsa amma Mubarak da harara ya bisu yace

"Munafukai wato kun zo nan kun wani tsatstsaya kuna kallon fuskata to an?i sannun ko ro?arku nayi"

"Ayi ha?uri yallaSai Allah huci zuciyarka"Suka haWa baki wurin faWa.
Wani dogon tsaki yaja yayi gaba abinsa shi kwa Daddy bai ce masa komai ba,ko ya nuna masa yayi ba dai dai ba.Har part Winsa ya rakashi sai da yaga ya shiga bayi zai Wan watsa ruwa, sannan ya rufo masa ?ofar ya nufi part Winsa yana dai dai ?ofar sai kuma fasa shiga ya dawo ya nufi part Win Mummyn Mubarak ,da ?arfi ya tura ?ofar amma sai ya iske babu kowa falon sai ?ar aikinta tana goge tv stand,sannu da zuwa ta masa ta shiga gaishe dashi ba tare da ya amsa ba ya ahiga tambayarta ina Mummyn Mubarak amsa masa tayi da tana sama.



A harzu?e ya fara haura stairs Win ,yana jin wani haushinta na ?aruwa a ransa ace sun kwana shi da tilon Wansa a asibiti amma ko ?eyarta bai gani ba.Bata falon saman ma ,sai tv dake ta faman aiki hale da sanyin ac da ?amshin freshner , ?ofar bedroom Winta ya nufa yana buWe ?ofar ya hangeta zaune akan sallaya tana karatun qur,ani sautin ?ira,arta na tashi a hankali.Ganin hakan sai ya Wan ji zuciyarsa ta Wan sakko kaWan.Kujera ya nema ya zauna har ta kai ?atshen ayar da take karantawa a cikin suratul yasin.Tana rufe qur,anin ta juyo tana masa sannu da zuwa ,bai amsa mata ba ya zuba mata idanu yana kallonta duk alamomin damuwa sun bayyana a tattare da ita.



"Wai Bilkisu ne yasa kika rainani ?Yaushe raini ya shiga tsakaninmu da har zan kiraki ki zi asibiti amma ki yi biris ki?i zuwa"


Shiru ta Wan yi tana jin wani iri a ranta ,gaba Waya bata ?aunar irin tarbiyar da yake baiwa Wansu kwata kwata bata maraba da irin rayuwar da ya sanya Wansu a ciki.Rayuwa marar fasali ,rayuwa mai tangarWa kwata kwata sai abinda yaron yake so yake masa ,ya sangartashi,ba arabi ba boko haka ya taso har Turkey tasa ya kai yaron nan karatu amma yaron nan ya ?i yace dawowa zai yi haka yaje ya Wakkoshi ya dawo dashi Nigeri,a.Gaahi yanzu babu karatu sai yawon gari daker sai dai ya siya masa motoci ya bashi kulale yayi tayin abinda yakeso a gari ya taka wanda yakeso duk dan yana ganin yana da kuWi.


Bata da wani ikon hana Wanta abu sai yace bata son shi,baya tunanin me zai faru bayan yabar duniya ,baya tunanin yaya yaron zai tsinci kansa idan baya raye bayan babu i???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?limi bare ayi zancen aiki kuma ba wata sana,a da yake sai shaye shaye da bin mata.Kullum burinta mijinta ya ankara,kulkum burinta ya gane abinda take faWa masa shine gaskiya,kullum addu,arta ya gane gaskiya gaskiyace kuma ?arya ?arya ce,kuma ?arya fure take bata ?a?a...

IDAN WASU BASA RUWAN COMMENTS NIMA ZANKE BARCI NA INA ?IN YIN TYPING ?IN>?7?
@&?
MASU RUWAN COMMENTS KUMA INA GODIYA ALLAH BAR ?AUNA=?
?
SON SO FISABILILLAHc'?WALLAHI INA JIN ?A?IN KULAWARKU COMMENTS HAR DA READMORE ANA TARE FOR EVER DAN KU NAKE TYPING KUMA DAN KU ZAN CIGABA DA TYPING=??

=?M?=?M?=?M?=?M?=?M?=?M?


MAMAN AFRAH =??>?p?c'?


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE
*__________________________________*


& *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* &

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/groups/856755331683130/?ref=share

*_______________________________________*

* *KISHIYA* *NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?



*Na*

*Mmn Afrah*


PAGE 1?? 3??


Sosai Daddy ya yiwa Mummyn Mubarak faWa akan rashin zuwanta duba Mubarak Win asibiti yana ganin hakan ba ?aramin nuna rashin damuwa bane da kuma rashin kulawa.Ita dai tunda ya fara faWan bata tanka Sasa domin Mummyn mace ce mai matu?ar biyayya da kuma kawar da kai.Dan ita duk faWan nashi ma bai taSa mata zuciya ba halin irin rayuwar da ya jefa mata Wanta yafi damunta amma ta Wauki hakan a matsayin ?addara tana kuma addu,a da fatan samun sauyin rayuwar Wanta.

Bayan fitarsa daga sashen nata ,sashen Mubarak Win ta nufa ta sameshi shi da Nazeer duk ransu a Sace bata dai san me suke tattaunawa ba.Ganinta yasa Nazeer Win duk ya kasa sakin jikinsa ita kuma sai bata nuna masa komai ba domin yanzu ta daina ganin laifin Nazeer Win ma tafi baiwa Daddyn Mubarak Win laifi dan shine yake basu kuWi dan haka yanzu daga Mubarak Win har Nazeer Win duk rayuwarsu abin tausayi ce .Saboda kuWi ba ?aramin taka rawa suke ba wurin Sata da kuma lalata yara ba tun daga ?ananan yara da samari dama wasu manya baki Waya dan kuWi da mace sune ke canja mutum wala zuwa kyakkyawar rayuwa ko akasin haka.Domin kuWin nan idan wasu samarin suna dasu sukan rasa yaya zasuyi dasu wasu daga haka suke afkawa shaye-shaye domin suna ganin suna da kuWin da zasu sayi kayan maye,kai har ma su siyawa abokanansu ,wasu wannan ne mafarin kuma sanadin faWawarsu zina saboda suna ganin suna da kuWin da zasu baiwa matan dama wasu halaye mararsa kayu.


Shisa ake cewa tarbiya daga goda take farawa ,kuma iyaye sune ginshi?in rayuwar ?a?ansu musamman uwa domin uwa itace gaba Waya kaso Safi yawa na daga tarbiyar ?a?a suke a ?ar?ashinta.Dan haka uwa ce ya kamata tun yaro na ?arami ya kamata ta dasa tarbiyarsa akan turba me kyau domin icce tun yana Wanye ake tan?wasashi idan ya bushe in aka tarki tan?wasashi karyewa zai yi.Duk da wani lokacin idan akwai ?addarar mutum babu yadda za kayi wani abin ?addara ce duk iya bada tarbiyarka da tsawatarwarka sai yaron yayi abun wani kuma ba ?addara bace in ma da ?addarar to akwai sakaci ko sangarta laifin uwa ko mahaifi wanda za kiga Waya yana tufka Waya yana warwarewa.Kamar dai Mubarak Mummynsa tana iya ?o?arinta amma Daddynsa yana sangartashi ta sanadin haka gashi ya afka wata rayuwa wacce addu,a da ha?uri su kaWaine zasu kai ga cimma nasara wajen gyara rayuwarsa.


Dan haka yanzu Mummyn ta yanke hukuncin daina nuna musu Sacin ranta daga Mubarak Win har Nazeer Win.Za ta ke jansu a jiki ta hakane za su ke Wan sakin jiki da ita har ta fara kaiwa ga nasara duk da ta san abune mai wahala sai dai idan aka fawwalawa Allah komai tare da mi?a al,amura garesa abin zai zo da sau?i dan babu abinda ya gagari Ubangiji.

Sosai ta saki fuska suka Wan yi hira ta masa sannu sannan ta Wan bashi uzurinta na rashin zuwa asibitin dan ta ga yana fushi ,ganin tana ta jansu a jiki sannan bata nunawa Nazeer komai ba ko kuma korarsa sai shoma Mubarak Win ya saki jiki suka Wan taSa hira da Mummyn tana nuna masa kulawa tare da musu nasiha akan abinda sukayi na tarar wani da faWa.Tana kuma nuna musu shifa Wan adam yana da daraja ko da kuwa talaka ne domin da talaka da mai kuWi duk Allah ne ya yisu kuma shi ke azurtawa sannan shi ke talautawa,babu wani wanda yafi wani a wurin Allah sai wanda yafi tsoronsa da kuma kiyaye dokokinsa.Ta Wan ga sauyi a tattare dasu kuma da alama maganarta ta ya shigesu duk da basu furta hkn ba amma dai akwai alamar fahimta dan dama tasan sai a hankali komai zai tafi har ya gyaru kafin a kai ga cimma nasara a rayuwa!


Washe gari da la,asar lis bayan Zahra ta dawo daga scul Ammi ta sanyata ta shirya har Hauwa,u ranar ba islamiya suka nufi gidansu Mashkur domin ?ara duba jikinsa,saboda yanzu abin ya zama na gida tunda Wan gidan ?awarta ne.Ibrahim ne ya musu kwatancen gidan da dama Ammi ta san unguwar.Sun samu Baba ya fita sai Umma da Mashkur Win sai wata ma?ociyarsu da ta shigo dubashi tare da jajanta abin da ya faru.Sun gaisa cikin aminci da mutunta juna Umma ta ji daWi matu?a da zuwansu,Zahra sai sunkuyar da kai take ita dole kunyar Umma ta ke ji.


"Zahra ki saki jikinki ni Ummanki ce"Umma tace tana janta a jikinta.Sunkuyar da kai tayi tana wasa da yatsunta.


"Umma Yaya fa haka take kunya gareta"Hauwa,u ta ce cikin tsokana.Fakar idon Umma Zahra ta yi ta harari Hauwa,u.

"Yaya dan kinga bata gani shine kika harareni?" Hauwa,u tace tana mata gwalo.

Wata kunya ce ta ?ara rufe Zahra,ita dai Ammi murmushi kawai take.

"Rabu da ita Hauwa ai ina kallonta ta wutsiyar ido"Umma tace tana dariya.Sunkuyar da kai Zahran tayi tana sanya tafin hannunta ta rufe fuskarta.

"Ammi sannu da zuwa ina wuni"Mashkur yace lokacin da ya fito daga Wakinsa ya tsugunna kansa a ?asa .

"Lafiya kalaw Mashkur,ya jikin naka"


"Da sau?i sosai Ammi"

"To Allah ?ara afuwa"Ammi tace tana masa kallon tausayi gaba Waya ya fita hayyacinsa duk jikinsa tabon dukana sosai ya daku a hannun ?an sandan nan sai dai ace Allah masa sakayya.


"Amin ya Allah"Yace har lokacin kansa a sunkuye dan haka kawai idan ya kalli Zahra sai ya dinga jin faWuwar gaba,gani yake kamar zai rasata jiya kwata-kwata kasa sukuni yayi barci bai ga idanunsa ba yana sa?e-sa?e akan abinda idanunsa suka gane masa jiya na irin kallon da Mubarak Win ke jifan Zahra dashi tabbas idan har son Zahra yake to ya san shi da auren Zahra sai dai wani iko na Allah.Duk ya san Ammi ba zata hanashi auren Zahra ba amma yana tsoron ya rasata tunda mahaifin Mubarak yana aiki da ?arfin dukiyarsa ya yiwa Wansa abin yake so shi kuma talaka ne amma dai haka kawai yake jin wani iri a ransa dan ya san tabbas idan ya rasa Zahra to tabbas rayuwarsa tana cikin matsala domin zuciyarsa ta dale da yin nutso cikin kogin sonta.


"Kake kiyayewa Mashkur duk da nasan halinka amma ka daina shiga irin wannan duk da kana da gaskiya amma yanzu kuWi sun danne gaskiya ta fannoni da dama.Dan haka komai aka maka ka kauda kai kaga yanzu kalli yadda aka illataka sakayuar sai dai a ?iyama kuma duk akan gaskiyarka"Ammi ta ce cikin tausaya masa.



"Insha Allah hakan ba zai sake faruwa ba wannan ma tsautsayi ne"

"Allah kiyaye gaba ya baka lfy"


"Amin "Yace cikin sanyin murya ,ya tashi daga wurin yana tsokanar Hauwa,u da take masa sannu tana ta jimanta abinda aka masa dan ya daku sosai.

Bayan shigarshi Wakinsa sai Umma ta ce da Zahra ta tashi ta je ta masa sannu, domin akwai maganar da Umma take so su tattauna.Jim Zahra ta yi tana Wan jin nauyi har sai da Ammi ta sake maimaita mata sannan ta bi bayan Hauwa,u da har ta kai ?ofar Wakin.Da sallama suka shiga Wakin amsa musu yayi suka Waga labulen suka shiga,zaune yake a bakin katifarsa ya kifa kansa akan gwiwa.Har suka samu wuri akan kujuru na plastic suka zauna,amma bai Wago ba.

"Umm Yaya ni bari inji gidansu ?awata ?ar islamiyarmu bayan nan layin ne naga Yaya Mashkur Win kunyata yake ji"Hauwa ,u tace cikin tsokana kafin Zahran ta bata amsa ta fice daga Wakin.Tana fitowa ta tambayi Ammi aikuwa bata hanata ba Umma ma tasan gidan har tace ta gaishe da matar gidan da to ta amsa tasa kai ta fice abunta.


A can cikin Wakin kwa Zahra tun tana Wari-Wari dan wannan shine karo na farko da ta shiga Wakin wani Wa namiji.Wannan ma tasan Ammi ta kyaleta kasancewar Wakin a cikin gidan yake kuma ma inda su Ammi suke zaune kusa da Wakin ne.


Shirun da ta ji yayi yawa ne kuma har lokacin Mahskur bai Wago kansa ba.Kallon yanayinsa take tana ta sake -sake a ranta dan ko jiya da ya kirata a waya da daddare data Wauka shiru yayi tayi ta magana amma shi babu abinda yake cewa haka kuWinsa yake ta tafiya.Idan ta gaji ta kashe sai ya ?ara kira haka yayi tayi har dai da ya gaji ya daina kiran.Da safe ma kafin ta tafi scul ta kirashi ta masa sannu amma daga amsa gaisuwarta da kuma tambayar jikinsa da tayi tun daga haka bai sake cewa komai ba,haka ta gaji da magana ta katse.A scul ma ta kasa sukuni sai da ta sake kiransa amma hkn bai canja ba.Duk da a ranta tana tunanin hkn baya rasa nasaba da cewar da wannan wanda ta ji ana kira da suna Mashkur a police station yace saboda ita ya janye case Win tana tunanin wannan ne dalilin daya sanya Mashkur Win yin fushi.

"Ya sau?in jikin?" Ta ce cikin sanyin murya.Shiru yayi bai amsa ba bai kuma Wago ba.

"Ya Mashkur dan Allah kace wani abu wallahi bama jin daWin yadda kake min daga jiya zuwa yau"

A hankali ya Wago da kansa ,dan shima ba a son ransa yake mata abinda yake matan ba,dan ko jiya da yake jin muryarta a waya kawai hawaye ne suke kwaranya a idanunsa.Duk lokacin da yaji muryarta ta daki dodon kunnensa sai ya ji wani bala,in son ta ?ara ninkuwa a zuciyarsa a gefe Waya kuma yana hango wani abu da ba kowa zai fahimta ba,dan tunda ya ga kallon da Mubarak ya mata har ya sanya hannu ya mari wata wacce da alama budurwarsa ce ya mareta saboda Zahra tabbas tun daga lokacin ya fara tunanin akwai lauje cikin naWi.


A razane ta kalleshi ganin hawaye akan kyakkyar fuskar masoyinta, tabbas koma menene wannan abu ne mai girma wanda ita ta kasa fahimtar hakan dan ba ?aramin abu bane zai sanya Mashkur Win damuwa har da zubar hawaye.


"Ya salam, me kuma ya faru?"Ta faWa itama nata idanun na ciccikowa da ?walla.


" Zahra ba komai bane yake damuna illa ina tsoron rasaki a rayuwata"

"Subhanallahi wace irin magana ce wannan?"

"Zahra kenan har yanzu akwai yarinta a tare da ke ,kuma dole ma tunanina da naki ba zasu zama Waya ba ,a matsayina na namiji ke kuma kina matsayin mace.Dole zan fiki hangen nesa duk da cikin mata ma akwai masu hangen nesa da dogon nazari na wasu matan har yakan zarta na wani namijin"


"Wallahi ka sanyani faWuwar gaba,domin gaba Waya na kasa gane ko sanin inda ka dosa"

"Zahra wanene wannan wanda ya janye case Winmu saboda ke? A ina ya sanki da har ya mari budurwarsa akan ki? Meye haWinki dashi da har a gabana a gaban iyayenmu yake miki wani kallo me cike da ma,anoni da dama"Yace yana sanya jajayen idanunsa cikin nata.


"Ranar da abin da ya faru da kai nima a ranar na sanshi...Ta Wauko labarin abinda ya faru a scul ta bashi.

"Subhanallah,kin gani ko abinda nake gudu ya faru ,me yasa kika kulasu da ace baki kulashi ba da duk hala bata faru ba"


"Ka yi ha?uri kawai abimda suka min ne yaSata min rai,har na kasa jurewa na maida martani"

"Kenan duk a rana Waya ya shigo rayuwarmu daga ni har ke,a ranar da ya haWu da ke nima a ranar ne muka haWu da shi?"
Kai kawai ta iya gyaWa masa ,jin yadda muryarsa har sar?ewa take.



"Fatima!!! "Ta ji ya kira sunata ckn wani yanayi mai wuyar fassaruwa.

"Na,am"Ta amsa ckn sanyin murya jin ya kira ainihin sunanta,dan haka kawai bai kiranta da sunanta na yanka.

Gani ta yi ya sakko daga kan katifar ,ya zubar da gwiwoyinsa a ?asa.Kasa?e tayi tana kallonsa.Sannu a hankali yake tahowa da rarrafe har sai da ya zo gabanta sannan ya tsaya akan gwiwoyinsa.


"Dan Allah Fatima duk rintse duk wuya kar ki rabu dani dan Allah wallahi ina ?aunarki Zahra ?aunar dani kaina bansan iya adadinta ba,ina ro?onki da girman Allah da darajar mahaifanki kar ki auri wani ba ni ba ki tausaya mini!"Yace a lokacin da ya ke haWe hannayensa wuri Waya hawaye na kai komo a kan kyakkyawar fuskarsa.

Zamowa tayi daga kan kujerar itama ta sakko ?asan ta tsaya akan gwiwoyinta kamar yadda Mashkur Win ya yi tace

"Haba Hayaty ya kake wata magana marar daWin jin,babu wani malu?i da ya isa ko ya kai in Wauki matsayinka in bashi,Kai kaWai nake so da kai kaWai na saba kuma da kai kaWai zan iya rayuwa nima idan ba kai ba zan iya rayuwa da wani ba.Soyayyar Allah da manzonsa itace gaba a zuciyata amma bayan iyayena da ?ar uwata babu wani wanda nake yiwa son da nake maka da kai nake fatan na ?are rayuwata!"Itama tace ckn zubar nata hawayen dan jin kalaman nasa ya ?ara sosa mata ?aunarsa tabbas Mashkur masoyi ne irin masoyin da kowace mace za ta yi fatan samu tayi kuma fatan samunsa a matsayin abokin rayuwa.

"Ha?i?a na yarda da ?aunar da kike min ,amma abinda nake ji ba daga gareki bane kawai ina jin tsoron in rasa ki idan haka ta faru bansan yadda zan yi ba"


"Na gaji da jin wannan kalaman rasawar ni taka ce kai nawa ne na ma rasa me ya kawo wannan maganganun "


"Zahra ke fa ba zaki gano ko hango abinda na hango ba,kin san dai ni ba kowa bane kuma ba Wan kowa bane.Kina gani na kammala karatuna amma har yau ban samu aiki ba kuma dan kawai bani da hanya ne .Yanzu aiki ma a ?asar nan sai kana da hanya amma in baka da hanya sai dai kaga anayi!Amma mu da Allah muka dogara kuma muna nema a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login