Showing 3001 words to 6000 words out of 82877 words

Chapter 2 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2748

Sari ya tsaya kallon doyar ya dinga yi wacce gaba Waya caSalin ruwa da ?asa ruka lulluSeta.Sai a sannan ya kula ashe doyar ba ?aramin yawa bane da ita har dai ya fara tunanin baya jin ma yarinyar ta yi ciniki ji ya yi wani tausayinta ya kamashi a zuciyarsa yana sa?a ina ma ya san gidansu yadda ya samu kuWin nan da zuwa zai yi ya kai mata kuWin doyar ko dan ya ?ara bata ha?uri ji yake kwata-kwata bai kyauta ba duk da ba da gangan ya yi ba.

Idanunsa ya runtse yana ?ara jin damuwar a ransa ,buWesu ya yi ya tura machine Winsa ya cigaba da tafiya, ya zo giftawa kusa da wani layi ya ringa jiyo hayaniyar wata mata tana ta zage -zage fatan Allah kyauta ya yi ya cigaba da tafiya ya tsinci muryarta tana cewa.

"wlh ba zan taSa yarda ba duk inda kuWin doyata ya ke sai kun nemo kun biyani"

Jin an ambaci sunan doya Mashkur ya tsaya cak da shima dai tun daga jiya zuwa wayewar yau babu abinda yake sa?awa a ransa sai doya=?? dan haka jin an ambaceta sai hakan ya ja hankalinsa ya tsaya.

"Dan renin wayo kun saida doyar kun Soye kuWin shine kuma za ku ce wani Sarin doyar akayi wlh ko duk jikina kunne ne ba zan yarda ba"

A sukwane Mashur ya jinginar da machine Winsa jin faWuwa ta zo dai - dai da zama ,nufar wurin matan ya yi.

"Ki yi ha?uri dan ALLAH "Zahra ta ce tana hawaye.

"Ubanki ne ya bani kuWin"Matar tace cikin fushi.

"Ya salam" Zahra ta furta dai dai lokacin da Mashkur ya ?araso wurin,jin furucin Zahra na jiya da ta yi lokacin da ya mata Sari wato YA SALAM hakan yasa ya ji daWi kuma ma ko a mafarki ya ji muryar ba zai manta ta ba dan tu jiya muryar ke masa amo a kunne.

Da sallama a bakinsa ya ?arasa Ammi ce ta amsa masa.

"Ni ne nan na Sarar mata da doyar jiya da dare a hanyarta ta dawowa gida ban gani ba na bigeta da machine doyar ta Sare" Ya faWa yana kallon matar da take zazzaga masifa tana masa kallon ka yaudari kan ka.

"To babu komai ai shi tsautsayi yana kan kowa haka Allah ya ?addara,ina fatan ya maida mana mafi alkairi"Ammi da idanunsa suka yi jawur ta faWa cikin sanyin murya.

"kwaji dashi ciwon ajali a Wan yatsa in ma baki kuka haWa dashi akan ya zo ya faWi hakan can ta matse muku dan ni dai daga nan ba zan matsa ba sai na ga abin da ya turewa buzu naWi.

"Nawane kuWin "Mashkur ya tambaya yana kallon matar dan shi bashi dablokacinta duk da yana da ha?uri amma yana da zuciya.

"Haba Malam wato ka Wauka za ace maka Wari uku ne ? to ai ba kuWin rogo bane ,doya ce dan ni a kamarka ban ga inda kuWina za su fito ba ka kalleka machine ma a turawa kake saboda rashin kuWin mai, to 3700 3k na doya 700 kuWin ?wai" Ta faWa tana masa kallon up and down.

Banza ya mata Ammi kuma ta jijjiga kai alamar Allah shiryeki,hannu yasa a aljihu ya fiddo kuWinta 3700 ya mi?a mata ai kuwa ta Wora hannu akan hanci ta sharara wato uwar guWa ta mi?a hannu ta karSe abinta ta ce


"Ammin Zahran in zaki yi wata doyar ki zo karSar bashi dan kinga yanzu ma har da ribar 200 na samu dan kayan 3500 ne kika karSa kinga kwa banayi wannan balo?o?on a banza ba"Ta faWa tana juyawa abinta ta tafi gidanta.

"Yaro nagode sosai Allah saka da alkairi"Ammi ta ce cikin farinciki.

"Yaya mun gode maka Allah sa ka samu man da zaka zuba a machine Winka,tunda ka biyawa Ammi na bashin doya da ?wai,ni ban san bama zubarwa akayi shi yasa da ana maganar nace Ammi kikace Yaya Zahra siyarwa ta yi da doyar to shine fa s...

Hararar da Zahra ta yiwa Hauwa,u shi ya hanata ?arasa maganar.Shi kwa Mashkur murmushi ya yi dan sosai ya ji yarinyar ta shiga ransa saboda surutun yi take ko hutawa bata yi.

"Ba komai Ammi ai dama ni nayi Sarnar kuma Allah ne yasa zan ganku da a ina zan ganku ko ha?uri in baku" Ya faWa cikin ladabi.

"Ai ba dan bani da kuWi ba kuma matar nan ta tsaye min ba zan taSa karSar ramuwa ba, dan tun da sassafe take buga mana gida ina buWewa ta fara zazzaga masifa nayi -nayi ta shigo daga ciki amma ta ?i wai babu abinda za ta shigo ta yi"

"Allah sarki nima ba ramuwa bace" Yace yana sunkuyar da kai dan sai yake yiwa Ammi kallon kamar Ummansa.

"To shikenan" Cewar Ammi.

"Mun gode"Zahra ta ce cikin Wan jin kunyarsa.

"Kar ki damu" Haka kawai yace mata dan maganarta ma kaWai ji ya yi muryarta har cikin ?o?on ransa.
Juyawa suka yi domin komawa cikin gida hannu yasa ya ri?o hannun Hauwa,u da ta ke masa bye -bye da shi ,dubu Waya yasa mata ya juya da sauri ko kiran da Ammi ke masa bai saurara ba dan ya san cewa za ta yi sai ya karSa.Daga inda yake ya tsinci muryarta tana Sasa godiya.


Machine Winsa ya tura ya tafi ransa fari tass dan ji yake tamkar wanda aka saukewa wani nauyi daga zuciyarsa a gefe Waya ga wano farinciki da ya ke ji marar misaltuwa tamkar wanda aka biyawa aikin hajj.

A Sangaren su Ammi ma su har sun fishi shiga farinciki dan suna komawa cikin gida Zahra da Hauwa,u suka rungumeta tsabar murna da farinciki.

"Ammi yau Allah ya taimakemu" Hauwa,u ta ce tana dariya.

"Tabbas gaskiyarki Hauwa,u taimakon daga Ubangiji yake dan babu mai yi sai shi babu mai sakawa sai shi babu mai hanawa sai shi babu mai badawa sai kai Alhamdulillahi bi ni,imatihi tatimmus salihin"Ammi ta faWa tana Waga hannayenta sama tana godewa Ubangiji domin ta san shi ne ya musu ba wai saurayin ba shi kawai sila ne ,in ba Allah ba wa zai yi kawo musu Wauki haka cikin gaggawa.

"Gaskiya dai yau mun ga ikon Allah gashi cikin ?an?anin lokaci ya ware mana matsalarmu tabbas duk wanda ya dogara da Allah ba zai taSa taSewa ba.Kuma duk wanda ya ru?i addu,a to ha?i?a Allah ba zai barshi da kan kansa ba sai ya zama jagora kuma SajiSancin lamuransa Allah ?arawa annabi daraja" Zahra ta ce tana kallon Ammi .

"Ameen ya Allah" Suka haWa baki wurin faWa.



*SHARE FI SABILILLAH*
=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?


MAMAN AFRAH=?
?>?p?=??



* *KISHIYA* *NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?



*Na*

*Mmn Afrah*



FIRST CLASS WRITER'S ASSO...

PAGE 4??

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


------ Tafiya suke cikin mota banda sautin kiWa da aka ?ure baka jin komai.Hankalinsu kwance da ka gansu kasan hutu ya zauna basu da wata damuwa a ?ofar wani ?aton gida suka tsaya me Wauke da tangamemen get horn yayi me gadi ya le?o yana ganin motar da hanzarinsa ya buWe musu a sukwane suka shiga ciki daka ga tu?in bai yi kama da na ?an koyo ba amma ya yi kama da na ganganci.A parking space ya ajiye motar ba tare da ya dai-daita parking Win.


Mubarak ne ya fara buWe mazaunin direba ya fito,sannan Nazeer ma ya biWe Sangaren me zaman banza ya fito rufe ?ofofin suka yi.Da tafiyar nigogi suka nufi part Win Mubarak Win dan ko hanyar da zata sada su da can cikin gidan ba su kalla ba.Key Mubarak ya sa ya buWe part Win nasa suka shiga ya maida key ya rufe baban falon suka shiga akan kujeru suka zube abinsu suna jin nauyin jikinsu sabo da yawon da suka sha yau zuwa gidajen freinds Winsu wanda tun safe da suka fita ba su dawo ba sai yanzu.Yanzu kusan karfe biyar da rabi kenan.

Waya Mubarak ya Wauka ya kira kukun gidan akan ya kawo musu abinci,?wan?wansa ?ofar ya yi Nazeer ya buWe masa.Shigowa ya yi Wauke da tire me Wauke da manyan food flask ya jere musu akan capet tunda zuwa yanzu sun san kowa ya ci abincinsa ba mai jiransa.Wata doguwar loka da ke cikin falon wacce ake sanya plate da cokula da kuma kofuna a ciki Wakko musu ya yi ya ajiye ,sannan ya buWe frige ya fiddo musu ruwa da lemuka ya ajiye musu.Mubarak Win ne ya Waga masa hannu alamar ya tafi da hanzari ya fice domin gudun wu?ancin Mubarak Win.Dan ya san bai Wauki wula?anta Wan adam a bakin komai ba su ma dan suna neman abinci a ?ar?ashinsu da ba abin da zai sa su zauna ake wula?anta su da zaginsu.


Nazeer ne ya zuzzuba musu sukaci suka gama ,shisa suka Wauka kowa yana zu?a suna hirarrakin ?anmatansu da kuma labarin tsiyar da za su shuka da daddare idan sun je club.

?aran nocking Win ?ofar ne ya dakatar da su.

"Waye ne?"Mubarak ya tambaya a wula?ance.

"Ni ce buWe ?ofar"Ya jiyo muryar Mummynsa.

Da mugun sauri Nazeer ya kwashe shisa Wn ya shiga da su cikin bedroom Win sai da suka Wan kore hayakin sannan Mubarak ya buWe ?ofar sannan ma wajen bugunta huWu.Yana buWewa ta sanya hannu ta hankaWa ?ofar ta shigo tsayawa ta yi tana ?arewa falon kallo kafin ta maida dubanta kan su tana mai doka musu wata muguwar harara.Su duka sunkuyar da kansu suka yi musamman Nazeer da yake jin kamar ya buWe idanunsa ya ganshi a bakin get Win gidan ya san hakan zai fi masa sau?i.


"Mubarak tun safe da ka fita kana ina??" Ta jefa masa tambayar tana binsa da ido kansa sunkuye.

"Umm Mummy dama ba fa wani wuri na je ba"

"Nace daga ina ka ke "Ta faWa cikin tsawa rai Sace.

"Mummy gidan su wani wani abokinmu muka je dubashi bashi da lpia"Ya kai ?arshen maganar yana sosa ?eya.

"Kai kuma munafiki me ya kawo ka gidan nan ba nace kar in sake ganinka da Mubarak ba?" Ta faWa cikin zafin rai saboda ta tsani yaron duk wani lalacew da Mubarak ya yi sanadinsa ne.

"Dan Allah Mummy kiyi ha?uri wallahi Allah shi ya je har gidanmu ya Wakk...

"Dakata !zo ka fice "Ta ce tana masa nuna masa ?ofa da hannu.

Da sauri ya juya ya nufi ?ofa dan shi har ga Allah tsoron matar nan yake me shegen tsauri da sa idon tsiya.

"My boyyyyy" Suka tsinkayo muryar Daddy ya nufo falon,wani murmushi ne ya suSucewa Mubarak kai har ma da Nazeer da ke shirin fita.SaSanin Mummy da ta ji wani Sacin rai ya turnu?eta.


"My Daaad" Mubarak ya faWa yana nufar mahaifinsa suka rungume juna,bayan ya saki Mubarak ya ?ara rungume Nazeer sai da ya shafa kan kowannensu kafin ya maida hankalinsa kan Mummy da ke tsaye ?i?am tana musu kallon kuna Satawa kan ku lokaci.


"Mummyn Mubarak kema kinyi missing Winsu ko shine kika rigani kawo musu ziyara ko?"Ya tambaya hankali kwance.

"Ni ba abinda ya kawoni ba kenan na zo ne akan na jawa yaron nan kunne akan ya fita hanyar Mubarak "Cewar Mummy tana nuna Nazeer da yatsa.Shikwa Nazeer Win kansa ya mayar ?asa.

."Haba Mummyn Mubarak how many times kike so na faWa miki ki daina takurawa yaran nan ?Nawa ma yaran suke da har za a takunwa rayuwarsu?Yaron Waya tilo da Allah ya bamu amma ba zaki barshi ya sarara ba sai kin yi ?o?ari hatta abokinsa na yarinta kn raba shi da shi"

"Ni fa Daddyn Mubarak abinda ke haWani da kai kenan ce maka akayi dan yaro Wayane shikenan sai a sangartashi ya lalace ?Ba za a bashi tarbiya ba ka duba fa tun safe da ya fita sai yanzu ya dawo amma kai kullum sai ka hana a masa faWa wallahi wannan kuskure ne babba.Kar ka manta ?a?anmu amana ce Allah ya bamu kuma zai tambayem...

"Dan Allah Mummyn Mubarak saurara shin ke kullum a wurinki zancen gizo baya wuce na ?o?i,na sha faWa miki cewa bana son duk abinda zai takurawa yaron nan ya kamata ki saurara masa haka dan ya fita tun safe ya dawo yanzu menene yanzu ba gashi ya dawo ba " Daddyn Mubarak ya katse mata maganarta.Da ido kawai ta ke binsa baki sake ta kasa furta komai duk da ba yau bane karo na farko da hakan ya faru ba amma ?in gaskiyar nashi na yau ya sha banban dana kullum har wani ha?i?icewa yake.

Mubarak kwa sai sakin murmushi su ke shi da Nazeer, hannu yasa a aljihunsa ya fiddo rapper ?an 1k 100k kenan guda biyu ya mi?a musu .

"Ga wannan kusa aljihunku nasan na jiya sun ?are ko manyan yara"Cewar Daddy yana sakin murmushi dan shi gani ya ke akan gaskiyarshi yake yana ?aunar Wansa sosai da sosai.

"Yawwa Daddy godiya muke "Suka haWa baki wurin faWa.

Wani ?ululun takaici ne ya tokare Mummy a ma?oshi,ganin duk tufkar da ta ke ?o?arin yi sai Daddyn Mubarak ya warware mata,juyawa ta yi jikinta sanyaye ta baro part Win dan ta san wannan ba hanya me Worewa ba ce ake Wora mata yaro kuma duk yadda abin zai yi muni a gaba itace a ciki. Tunda duk soyayyar uba ta uwa ta fi ta kuma idan yaro ya gyaru uwa tana jin natu?ar farinciki haka idan tarbiyar yaro ya talalace hakan ma sai ya fi saka uwa damuwa fiye da uba saboda soyayyar da Allah ya sanya a zuciyar uwa sama da zuciyar uba.


Nan Daddy ya bar su ya fito ya nufi part Winsa ransa fari ?al ya farantawa Wansa rai a gefe Waya kuma yana jin haushin Mummy data kasa fahimtarsa ,su haWu su nunawa Wansu soyayya da kulawa dan shi gani yake akan gaskiyarsa ya ke.


Bayan sallar isha,i suka shirya abinsu cikin kananun kaya ,su dama ba damuwa sukayi da wallah ba. Nazeer ko gida bai je ba dama sai ya yi kwana biyu ma wani lokacin bai ko waiwayi gidansu ba ,gagararre ne na bugawa a jarida duk da gidan nasu layi Wayane da gidan su Mubarak kasancewar iyayen nashi ba masu hali bane ko wucewa suka zo yi tamkar babu mahaifansa a cikin gidan haka ya ke ,ko kallon inda ?ofar ta ke ba ya yi.

Yanzu ma hakan ce ta kasance yana ganin babansa zaune a ?ofar gida amma ya Wauke kai,haka suka wuce music na tashi cikin motar da kallo mahaifin nasa ya bi motar dan ya san su ne a ciki.Girgiza kai ya yi yana musu fatan shiriya.


Sun shiga cikin club Win sun samu ana ta casu kowane namiji ri?e da hannun budurwarsa suna rawa,Mubarak ne ya Wakko wayarsa ya dannawa zee-zee kira ,sanar masa tayi sun ?araso ga su nan shigowa club Win. Bayan ya kashe wayar yasa aka kawo musu giya>?z? da kofuna zee -zee da neesa
ne suka ?araso cikin shigar riga da wanda masu nuna tsiraici kayan sun bala,in kama jikinsu suna zuwa cikin ?war?wasa kowacce ta haye cinyar saurayinta>??? zee-zee Mubarak Neesa Nazeer.

Sai da suka sha giyar suka bugu sannan kowa ya shiga daki da budurwarsa suka shiga aikata aikin wofi9&? ?an iska kawai>?&?
@&?


Ba su suka tashi fitowa daga club Win ba sai ?arfe Waya da kusan rabi sun neesa suka shiga motarsu suma su Mubarak suna Waga musu hannu .Haka su ma suka shiga ta su motar suka ja suka tafi duk da har lokacin giyar bata wani saka su ba.


Suna zuwa gida suka danna wani uban horn mai gadi da ke zaman jiransu da sauri ya tashi ya wangale musu get Win.Mummy da ke part Wn Daddy idanunta biyu tana zaune kan sallaya tana lazimi ta idar da sallar nafila akan kunnenta aka bude musu get har tsayuwar motarsu tana ji suka fito suka rurrufe ?ofar motar.Waiwayawa ta yi ta kalli Daddyn Mubarak da ke ta barcinsa hankali kwance sai sakin munshari ta ke wasu hawaye masu zafi
suka zubo mata, ganin ga yara ko a jikinsa ita ya barta da damuwa da tunanin halin sa Wanta ke ciki=??




SHARE FISABILILLAH=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?





MAMAN AFRAH=?
?>?p?=??



* *KISHIYA* *NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?



*Na*

*Mmn Afrah*



FIRST CLASS WRITER'S ASSO...

PAGE 4?5??

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


*Wannan page naku ne ?anne na* **


Maimuna Abubakar (mmn kalil)
Amina Abubakar
(Babyn Amadidi)
Aisha Abubakar (mamancy)
Hafsat Abubakar(Hafsa ba?a)
Hassana (Auta ucyyy )




-------MASHKUR tun bayan da ya baro wurin su Zahra shikenan zuciyarsa ta kasance cikin wani farinciki saboda yana ganin ya sauke nauyin da ya Wauka na zubarwa Zahra doyarta gashi ya zo a dai -dai lokacin da ake bu?atarsa, hakan sai ya fi fanta masa domin duk wani wanda ke cikin damuwa idan aka fitar da shi daga cikin halin ?a?anikayi to wannan abun ya kan zaunawa mutum a rai wanda hakan ke sa ya kasa manta halaccin da aka masa.Yana fatan hakan ma ya kasance da iyalan gidan Ammi.


Bayan an gyara masa machine Win ne ya wuce hayar machine Win haka ranar ya wuni cikin farinciki haka kawai shi kaWai sai ka ga murmushi na suSuce masa.Ji ya ke ya kasa manta fuskar Zahra sanda take yiwa Hauwa,u wani kallo mai suna harara shi kuwa a wannan lokaci idanunsa sai suka canja masa kallon nata daga harara zuwa kallo irin na so da ?auna da masoyi kan yiwa masoyinsa.Haka ya ga kallon tamkar shi ake yiwa hakan ne ma ya sa duk wani motsi da ya yi yau tare ya ke yi da fuskar Zahra.


Bayan sallar azzhar ma da ya ta shi daga hayar machine Win

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login