Showing 21001 words to 24000 words out of 82877 words

Chapter 8 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2743

namiji da sai yaga abun tausayiya danne zuciyarsa.Shi yasa ko a fagen soyayya wani lokacin mace bata iya ri?e sirrin zuciyarta,sai ta fitar shi kuma namiji ya kan danne ba kuma dan baya jin yanayin ba aa kawai jarunta da halinsu na maza wannan kaWan daga banbancin zuciyar wasu mazan da kuma wasu matan amma tabbasa zuciyar mace akwai rauni dan dama an halicci mace ne daga ?ashin ha?ar?ari=?L?


Zahra kallon Mashkur take tana kallon Mubsrsk da Nazeer lokaci Waya ?wa?walwarta ta kai mata sa?on tabbas Mubzrak shine abokin faWan na Mashkur domin alamu da dama sun bayyana hakan!Shin wai su waWannan wane irin mutane ne da babu Wigon imani a ransu?? In bamda zalunci akan sunyo gaWa sai su kawoshi station su ringa jibgarsa kamar wani Sarawo? Kai ko Sarawo ma yanzu ana sassauta masa hukunci bare yanzu da Sarayin suka yawaita harda Sarayin mutane!Amma shi fa faWane kawai kuma ta tabbata da za ayi bincike ayi gaskiya to ha?i?a za a samu Mashkur Winta da gaskiya dan babu yadda za ayi haka kawai ya kama shi da duka ba tare da wani ?wa??waran dalili ba!

Amma saboda rashin tsoron Allah shine sula yi amfani da ?arfin ikon dukiyar da suke da ita ,da kuma amfani da wasu ?an sanda da babu gaskiya cikin lamarinsu suka masa wannan zalunci.Hannu ta sanya ta share wahayenta.

Baba ne ya kalli Umma yace

"Haba Umman Mashkur ai zaki sa zuciyarsa ta karaya ya kuka kuma kiyi h?r man tunda har an samu an fito dashi ai imaga abin yazo ?arshe" Wannan muryar da Mashkur ya ji ta Baba itace tasa ya Wago kansa daga sunkuyen da yake domin jin ashe mahaifansa suna wannan wuri.

"Kai ke da iko damu ne da har zaka yanke hukuncin cewa abu yazo ?arshe? Yaron da shi da makashi banbancin laifinsu kaWanne ai sai yadda hali ya yi"Wani Wan sanda ya faWawa Baba haka.

"FaWa masa dai tunda bai baiwa yaronsa tarbiya ba ai kuwa sai abin da ya gani"Daddy yace yana kallon Baba.

"Ah yallaSai kabar komai a hannunmu"D.p.o ya faWa .



Kallon mahaifansa yake cike da tausayawa yana ganin koma menene shine ya ja musu,bayan kullum nasiharsu a gareshi shine ya zama mai hakuri tare da Waukan komai na duniya ba komai ba amma yau ga abinda ya janyo.Idanunsa ne suka sauka akan hawayen da suka sakko daga idanun mahaifiyarsa a take ya ji komai na duniyar ya ishesa duniyar ma gaba Waya ta masa ?unci.


"Ya... ya"Kalmomin suka fito daga bakinta a rarrabe,tana jin kamar ta je ta rungumeshi ta lallashe shi ,kai ta ma bashi ha?uri ko ta ji sanyi a ranta irin yanayin dulan da jikinsa ya nuna an masa kaWai ya isa a tausaya masa domin duka ne irin na zalunci.


Kallonsa ya maida inda ya jiwo muryar abar ?aunarsa ganin itama tana hawaye sai ya ji bugun zuciyarsa ya ?aru gaba Waya ransa babu daWi.Ji yake kamar yaje ya sallami kansa daga wurin ?an sandan yaje wurin sahibarsa ya faWa mata kalmomin soyayya ta masa murmushin nan nata da ke kwantar masa da hankali,murmushin nan nata dake sanyawa yaji duk wata damuwar ransa ta kau!Jiya da ita ya kwana a ransa duk da zugin da ciwukan jikinsa ke masa da kuma sauro da suka addabeshi da cizo amma hkn bai sa ya manta da ita ba koda da second Waya bane!Allah sarki soyayya tsanin rayuwa,soyayya mai sa ka Wauki gaba Waya zuciyarka ka mallakawa wanda kake so da ?auna kake kuma muradi,soyayya mai sa ka ji duk duniya zuciyarka ta karkata ga abin ?aunarka.

Hannu yasa ya murza idanunsa amma yana buWewa ya ganta kamar dai yadda ya ganta da farko,tabbas ba gizo take masa gba kamar jyadda ya yi ta ganinta jiya da ya kwana a asibiti.Wannan itace a zahiri yake gani.Mubarak yake faWa a ransa lokacin da muryar Zahra ta maido dashi izuwa gareta, jin ta kira Yaya.



Kafeta ya yi da idanunsa yana jin wani shau?i na ratsashi tabbas dai wani Sangare na zuciyarsa na jaddada masa cewa ya kamu da son yarinyar so kuma ba irin son da yake yiwa sauran tarkacen ?anmatansa ba,kai daga jiya zuwa yau yana jin yarinyar ta samu wani gurbi a zuciyarsa irin gurbin da ko Zee-zee yana jin bata samu kwatankwacinsa ba.Tabbas wannan shi ake cewa soyayya ta gaskiya wato soyayyar da ake ftn ta ?ulla ala?ar nan da kowa ke son ya ?ulla wato AURE tabbas yana so ya aureta aure na har abada!


Sai sannan Baba da Umma suka gane cewa su Ammi ma wurin Mashkur suka zo duk da basu san ala?ar da ke tsakaninsu ba amma dai sun san Mashkur akwai kyakkyawar ma,amala da mutane.Su Ammi ma sun fahimci cewa su USma su ne mahaifan Mashkur ashe ma Mashkur Win Wan gidan ?awarta ne lallai Hausawa sun yi gaskiya da suka ce rashin sani yafi dare duhu.Cewar Ammi a cikin zuciyarta.



"Zahra kin ga abinda ya faru dani dan Allah kar ki Wauki komai wallahi ?addara ce" Mashkur yave cikin sanyin jiki.



"Ashe dama ?anwarka ce ,ai kuwa in hakane komai ya zo ?arshe,indai saboda wannan yarinyar ne wallahi na yafe maka yanzun nan za a sake ka"Mubarak yana kallon Mashkur dan shi dyk a tunaninsa Mashkur Win Yayan Zahra ne ,dan da ya san cewa Mashkur masoyinta ne da sai dai yace aci gana da gashi=??


Wannan kalamai da Mubarak ya yi su ne suka sauka akan kunnuwan Zee-zee da shigowarsu station Win kenan. A mugu mugun harzu?e ta ?araso zuwa wurin da ganewa idanunta shin wace yarinya ce ,wace ishashshiya ce da har Mubarak Winta yake wannan kalamai akanta.Tana zuwa idanunta sula yi arangama da fuskar Zahra da idanunta ke Wauke da lemar ruwan hawaye ,gashin idanunta duk sun harhaWe a wuri Waya saboda kemar da ta ziyarce su.




Wani ?ululun abu ne wanda ya taso tun daga ?irjin Zee-zee bai samu masauki ba sai a cikin ?ahon zuciyarta, a take zuciyarta ta harba tare da bada wani sauti mai kama da faWowar aradu haka ta tsinci abun ya buga mata zuciya da mugun ?arfi.Ha?orinta ta sanya ta danne labbanta na ?asa da ?arfi har sai da ta ji tamkar ha?oran sun tulla leSan,hannunta ta jim?e duka biyu a lokaci Waya zuciyarta da kuma sheWan na zugata suna mata jagora zuwa ga Zahra,suna mata kuWubar kar ta bar ta da rai.Wani kukan kura ta yi,ta nufi Zahra tana sakin wani ?ara kamar an kunna jiniya...



Ha?urin nan dai zan cigaba da baku dan ban yi editing ba=?H? ku karanta da ha?uri dan nasan za a samu typing errors =?J?
ina yinku masoyana irin sosai Win nanc'?




NEXT PAGE MAMAN


AFRAH=?
?>?p?=??
(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE
*__________________________________*


& *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* &

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/groups/856755331683130/?ref=share

*_______________________________________*

* *KISHIYA* *NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?



*Na*

*Mmn Afrah*


PAGE 1?? 2??

"Haba yarinya ke kuwa me ta miki haka me zafi daga zuwanki za ki Wau mataki haka?"Umman Mashkur ta tambaya cike da mamaki.Dan ita Ammi abin ya girmi tunaminta sai dai ta zubawa sarautar Allah ido.

"Ke dakata anan Win za ki mana wannan Wanyen aikin?" D.p.o yace cikin basarwa.

Wata harara Zee-zee ta jefa masa,dan kar take kallonsa saboda dadironta ne dan haka bashi da ta cewa bashi kuSa da kima ko mituncin da zai bata umarni ta bi dan da shi da ita kar tasan kar ne.

"Ka rabu da ita wallahi kika taSa yarinyar nan na lahira sai ya fiki jin daWi,in har yayi aiki mai kyau"Mubarak yace yana wani hura hanci.

Da ido Mashkur yake bin Mubarak da kallon mamaki yana tunanin inda ya san Zahra ,wani sashe na zuciyarsa yana faWa masa cewa babu imda ya santa kawai yana so ne ya nunawa mutane shi Wan duniya ne.

Zahra kwa tsaff take masa kallon muguwar tsana tana ji a ranta kamar ta sa bindiga ta harbeshi.Saboda yanzu haushinsa da take ji ya linku akan na baya,da tana jin haushinsa akan rashin sanin darajar Wan adam akan abinda sula aikata musu a scul yamzu kuma tana masa wata iriyar tsana akan abinda ya yiwa masoyinta abin ?aunarta Mashkur.

"Wallahi ka ci darajar kwaSewar dake fuskarka da raunikan nan amma da ace lfyrka ?alaw babu abinda zai hanani Waulan mataki akan jakar yarinyar nan" Cewar Zee-zee tana kama tsantsa tana wani girgiza jiki kamar mazari.

"Wallahi kwa da kin bala,in burgeni dan duk nan babu wani wanda zai samu ko ya hanamu aikata abinda mukayi niyya"Neesa tace tana yiwa D.p.o kallon hadarin kaji dan sun san waye shi gaba Waya sirrinsa a tafin hannunsu yake ,indai akan Sace ne to shi kuwa ya raba ya bayar dan manimin Satane na bugawa a jarida(Wa,iyazu billahi Allah ka tsaremu da iyalanmu amin).


"Kai ku dakata dalla kun zo kuna yiwa mutane shirme anan ,ko akwai sa,an Wayarku anan ne?"Daddy yace yana nuna su.

"Tsoho ka sawa bakinka linzami dan wallahi...

"Dad Wina ne fa Zeeee"Mubarak ya katseta da cikin ?araji.

Saurin sanya hannu tayi ta rufe bakinta ,jin zatayi kasassaSa ita da taje son ta aureahi in ta yiwa Daddynsa fitsara ai akwai ?atuwar matsala.

"Sorry baby kasan ban san shi ba" Ta faWi hkn cikin kissa da kisisina Irwin masu na ?an bariki.

"Ya wuce"Yace yana Wauke kansa ya maida kallonsa fuskar bar ?aunar Mashkur dan Zahra ba abar ?aunarsa bace son maso wani yake yi.

"YallaSai na janye wannan case Win a sallameshi a bashi kayansa su tafi gida"Yace yana wani murmushi.Kowa na wurin abin ya bashi mamaki ciki kwa har da Daddynsa dan bai yi zaton a kwana kusa ma case Win zai mutu cikin sau?i haka dan shi da gaske yake si sunyi shari,a amma gashi Mubarak ya janye xikin sau?i haka to menene dalilinsa na yin haka? Ya jefawa kansa tambayar da bashi da amsarta

Kallon kallo aka shiga yi gaba Waya mutanen wurin ,kowa mamaki ne cike a ransa,musamman Mashkur da mamakin ya kasa Soyuwa a fuskarsa.Baba, Umma ,da Ammi farincikinsu ya kasa Soyuwa dan su tunaninsu imani da tausayi ne suka saka Mubarak Win yin haka.Amma Zee-zee da ta gano dalilin yin haka wani ba?inciki ne ya Warsu a zuciyarta a take ta ?ara jin ?iyayyar Zahra da tsanarta sun baibaye mata zuciya.

Hannu Mubarak ya kai ya dafa kafaWar Mashkur,a hankali ya Wan buga kafaWar tasa yana murmushi mai wuyar fassaruwa.Kallon Zahra yayi sannan ya juyo da fuskarsa ya kalli fuskar Mashkur wacce lokaci guda ya maidata fuskar shanu babu annuri ko walwala a cikinta.Cike da ta?ama da girman kai haWe da nuna isa Mubarak yace


"?an samari tabbas Allah ya tarfawa garinka nono,domin kuwa ka tsallake rijiya da baya!Ha?i?a ka ci albarkacin ?anwarka ,kasan ko a lahira wani yana cin albarkacin wani to tabbas kaima yau ka ci albarkacin wannan"Ya faWa yana nuna Zahra da yatsansa,a lokaci guda kuma yana mata wani shu,umin kallo da duk wanda ya san menene so to lallai idan ya ga kallon da Mubarak Win ke jifan Zahra dashi a take zai harbo jirgin Mubarak Win.Zai gane tabbas ya tsunduma cikin kogin so .


Wani haushi ne ya turnu?e Mashkur ganin irin kallon da Mubarak je jifan Zahransa dashi,kallo ne da duk duniya baya ?aunar yaga wani Wa namiji ya yiwa sahibarsa amma sai gaahi yau a Sagas wani Wan akuya jikan tinkiya yana yiwa Zahra kallon a gabansa.Wani abu yaji me kaSa da tsinin mashi ya taho bai zame ko ina ba sai a ?ahon zuciyarsa ,a take yaji wani abu mai kama da harsashi ya harbi zzuciyarsa,ji yake kamar ana hura masa wuta wani zafi da raWaWi ne yake ji a ransa wanda bai taSa jin ko da makamancinsa ba.A take yasa hannunsa da har karkarwa yake saboda kishin da yaji ya Warsu a bangon zuciyarsa ,yana Wago hannun ya sanya shi ya make hannun Mubarak da ke kan kafaWarsa dan ji yake tamkar dutsin wuta aka Wora masa a kafaWa.


Cikin sauri Umma ta masa wani kallo mai kama da gargaWi akan kar ya ailata abinda yake shirin aikatawa,dan idan ya aikata wani abu tana tsoron su ri?eshi su kuma basu da ?arfin da zasu fiddosa.Yanzu ma Allah ne ya taimakesu suka yarda zasu janye ,akan Zahra.Ammi kwa tarin tambayoyine a ranta na a ina Zahra ta san wannan yaron mai kama da mararsa tarbiya har zai yi abu dominta.

Mashkur kwa ganin sa?on da Umma ta aiko Sasa ta tsakiyar ?wayar idonta ,sai kawai ya sunkuyar da kai ?asa,har lokacin yana jin ruruwar son Zahra tare da raWaWin kishinta a zuciyarsa.Kansa ya sunkuyar ?asa a ransa yana ayyanawa cewa wallahi ba dan Umma ta masa gargaWi ba wallahi ya gwammace ya dawwama a gidan maza akan abinda wannan Wan rainin wayon ya masa.Dan shi akan Zahra ya yarda ko da ransa ne zai rasa sai inda ?arfinsa ya ?are!



Zee-zee kuwa tsabagen takaici wasu ruwan hawayen bakinciki ne ya cigaba da kwaranyo mata ,kwata -kwata ta yarsa a zuciyarya cewa Mubarak Winta ya sauya kai ya ma zauce gabaki Waya tabbas an canja mata shi!

"Kana nufin ka janye my son? To ai dama abinda kakeso shi za ayi"Daddy yace yana dafa kafaWar Mubarak Win.

"Ka bari Daddy kawai ai yaci albarkacin me albarka" Mubarak yace yana juyawa yazo ya wuce ta gefen Zahra yana mata wani kallo wanda yasa ta ji kamar tayi me dan wani mugun haushinsa take ji kamar tayi me.Yana zuwa zai wuce ta gaban Zee-zee tasa hannu ta finciko rigarsa da mugun ?arfinta sai ga mutumin yayi tagal-tagak zai faWi,yana juyowa yasa hannu ya Wauketa da wani marin da taga wulgawar jirgin sama lol>?#? Hannu yasa da dafe kuncinta tana kallonsa cike da mamaki yatsa yasa ya nunata yace

"Wannan ya zama karo na ?arshe da zaki min irin haka banza wacce bata san kanta ba" Yana gama faWin haka yafice daga police station Win,Daddy ma baya ya mara masa bayan ya baiwa sauran ?an sandan kuWi dan shi ko a jikinsa abimda Mubarak Win ya yiwa Zee-zee dan yana ganin Wansa dai -dai yake da ya taka koma waye.Mota suka shiga direban yaja suka yafi Daddy yana aiyana yadda zasu kwashe da Mummyn Mubarak da tun jiya yake kiranta akan tazo ga abinda ya faru amma har yanzu ko ?eyarta bai gani ba yasan ba komai bane ya hanata zuwa illa wannan mumumunar a?idarta ta ,amman koma menene zai yi maganinsa.



Nazeer ne ya shiga baiwa Zee-zee baki akan tayi ha?uri zai shawo kan matsalar,ita kwa Neesa sai lallashinta take tana cewa ta bari indai wannan ?ar shilar yarinyar ce zasuyi maganinta cikin ruwan sanyi.Haka dai ta ha?ura ba dan taso ba,basu bar police station Win ba sai da suka korawa Zahra ruwan warning akan zasu haWe.



?an sanda nan basu bar su Mashkur sun tafi ba sai da suka cajesu kuWaWe dan ma Allah uasa Baba ya taho da wasu kuWaWen sauran kuma Ibrahim ne ya cika.Dan haka suka yi ta basu takardu da wani ?aton littafi Mashkur yana sa hannu sannan sula sallameshi.



Zahra da Ammi Ibrahim a napep Waya suka tafi ,Baba Umma Mashkur suma suka tafi a Waya dan duk mazan a aljihun napep Win suke zama.

Bayan sun koma gida ne Umma ke tambayarsa inda yasan su Ammi ya sunkuyar da kai yana jin kunya,annan Umma ta fahimci dalilin dan dama tun a police station Win ta fahimci wani abu.Kuma tayi murna ?warai da gske akan wannan lamari a ?arshe tayi fatan zaSin alkairi tare da masa kashedin ya guji shiga harkar mutane irin wannan duk dama tasan halinsa ta kuma san tsautsayi ne wannan ma ya faru.

Tun a hanya Ammi ta ke cikin zulumi ganin wai wannan gagararren yaron ya saka an saki Mashkur saboda Zahra.Wannan abu na bata mamaki sannan abun yana Waure mata kai.Bayan sun yiwa Ibrahim godiya suka shige gida shima ya wuce.

Tun kafin ta Ammi ta zauna ya jefawa Zahra tambaya

"A ina ya sanki?"


"Ammi shine fa wanda na faWa miki jiya sun watsa mana ruwan facali da motarsu"


"Dama shine wannan ,to gaskia daga yau bake baahi dan da ganinsa ma basu haWa hanya da mutunci ba yanzun Sa kawai Allah ne ya kuSutar da Mashkur Win amma basu da niyyar saurara masa saboda zalunci,Allah kiyaye gaba"


"Amin ya Allah"Zahra ta amsa tana cire hijabinta dan ita da scul sai zuwa gobe.





A mota Daddy ya shiga tambayar Mubarak game da yarinyar daya janye case Win nan saboda ita,anan ya shiga faWawa Daddy duk abinda ya faru tsakaninsu ,sannan ya ?ara da cewa sonta yake da aure.



"Babu komai my son in har ina numfashi sai ka auri yarinyar nan,dan banga wani abu ba da zai gagara in maka shi anan duniya bare ma wannna yarinyar da ganinta ?ar talakawa ce sai dai kyakkyawa ce ,dan za a iya sanyata cikin gasar kyau.Lallai ka iya zaSe zan saki kuWi ko nawane dan ganin na mallaka maka ita Allah yasa iyayenta lashe money ne yadda komai zai zo da sau?i dan ma dai nasan yanzu masu wadatar zuci basu da yawa saboda halin da ?asar mu take ciki na tsadar rayuwa"

"Hakane Daddy wallahi jiyane kawai na haWu da ita amma bakaji yadda sonta ke huhhuda dukan wata kafa ta jikina ba ina ji a jikina idan babu ita kamar ma ba zan iya rayuwa ba"


"Ka kwantar da hankalinka zaka sameta"

"Yawwa my Dad shisa nake sonka i luv you so much!"


"I luv U my son, shi sa duk wani abu da kake so nake ?o?arin ganin na mallaka maka shi ko menene"Daddy yace yana shafo suman kan Mubarak.


"Kuma fa Daddy itace jiya nake ta ambatonta a hospital da tsakar dare amma kace wai Dr ya min allurar barci ciwone ke sakani surutai ni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login